A lokacin muke by zainab i makawa - Chapter 10
A lokacin muke by zainab i makawa Chapter 10: A lokacin muke by zainab i makawa Chapter 10. ZAINAB IDRIS MAKAWA SEENABU [16/12, 00:22] Maryam Ummu Firdausi…
3,054 words
ZAINAB IDRIS MAKAWA SEENABU [16/12, 00:22] Maryam Ummu Firdausi Group Ismail: IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE, , ,
IDAN KIN BIYA KIKA TURAWA WA WANDA BAI BIYA BA ALLAH NA GANIN KI DON AMANA NE, , ,
Izuwa yanzu komai na gidan ba matsala saboda kakausar kashedin da manyan diyan Alhaji suka taru a tsakar gida sukayi. Kan abar masu mahaifin su ya samu lafiyan shi don yawan futinan da aje saka shi zai iya jawo mai wani sabon matsala kuma. Sunyi barazanan daukan mataki akan duk wace take kawo masu yawan tashin hankali a gida. Wanan dalilin yasa gidan ya samu kwanciyan hankali na kwana biyu. Gashi dai zan iya cewa Alhaji yana cikin mazan dake kokarin ganin yaba iyalin shi kulawa don bai make aljihun shi ga iyalin shi. Kwanciyan hankalin da na samu ba fitina ba tsangwama yasa na sake murjewa nai kyau nai haske sosai. Nan kan kula da yanayin Alhaji idan yana dakina sai naga ya tsura min ido kawai can naji ya sauke ajiyan zuciya a sanyaye. Ban daukan wanan a komai sai dai naga kamar wani abune ya shige mai a duhu yake saka shi a tunane. Ban sani ba ashe tausayina ne yake ji yana ganin kamar ya shiga hakkina da yawa. Yakawo ni gida ya girke ba biyan bukatan komai a kaina bai san ni haka wani gata ne Allah yai min ba da hakan. Allah bai barin bawan shi mai hakkuri ya tabe banza a duk inda yake watarana sai kaci riban hakkurin ka insha Allahu mudfin kayi shi da zuciya daya. Ranan na tashi da safe na shiga nai wanka bayan na gama yan aiyuka na sai ganin nayi jini yana zubo min a gabana. Tun ina bini bini kewayawa na wanke har tsoro ya fara kamani gashi naki sakin jikina ko cikin gida naki shiga na taya su aikin komai a ranan. Sai bayan sallah azahar da naji kowa ya shige dakin shi na idar da sallah na nufi gurin mama hausatu. Na samu ta idar da sallah tana zaune tana lazumi ita kadai a daki tana ganina tai dan murmushi a fuskan ta tana cewa Amarya . Yanzun fa nake zancen ki a zuciyana yinin yau banga kin fito ba tun safe da muka gaisa nake cewa ko dai lafiya kuwa ? Nakai zaune tare da cewa wallahi mama yau banda lafiya akwai matsala shine nazo na fada maki. Cikin sauri tace subbahanallahi may ya samay ki kuma yar nan ? Shiru nayi ban san may zance da ita ba a lokacin sai dai kaina dana sada a kasa kawai. Tace may yafaru amarya gaya min mana nifa ban dauke ki a kishiya ba matsayi diya ta ta cikina nake daukan ki. Na kara dukar da kaina a kasa nace mama dama sai nai shiru can kuna na dago na kara cewa a sanyaye dama yaune naga jini kawai yana ta zuwa min a karkashina tun safe da na tashi ga marata sai ciwo yake min. Nace barin fada maki ko zanga likitane tun cutar bai min yawa ba ? Tace cikin mamaki ikon Allah Rahama dama baki fadi bane sai yan zu ? Na dago kai da sauri na dan kalle ta tace wanan ne karo na farko da kikaga haka ko may ? Nace mata a sanyaye eh mama. Tace to ki saurare ni kiji da kyau wanan abin da yazo maki zan iya cewa ba cutane ba kuma cuta bane alama ce ta girma yazo maki da hankali da samun natsuwa. Duk ko wace mace da kike gani tana yin wanan abin a rayuwan ta wace bata yi kuma to tana da matsala kuwa babba. Wani irin ajiyan zuciya na sauke taci gaba da fadin kada ki tsorata da hakan nan tafara yi min bayanin yadda zan kama kaina a lokacin da nake cikin wanan laluran na fashin sallah. Kamar yadda uwa zatai wa yarta bayani haka ta zauna tai min bayani sai daga karshe tace da zaran kin gama zakiyi wanka kamar yadda kike yin wankan janaba. Nace wankan janaba mama tace eh idan kin kwana da mijin ki ba kikan yi wankan tsarki ba ? Nace eh kawai ba tare dana fahinci may take nufi ba tace to shima hakan zakiyi sai dai gurin niyya ya banbanta ne wacan janaba zaki ce wanan kuma haila. Nan dai ta kara koyar dani komai nace nagane mama a makarantan boko dana islamiya duk an koya muna shi na kuma rike. Nace mama dama wanan jinin shine jinin hailan da ake nufi tace shine amarya sai jinin haihuwa shima tai min bayani da kwanakin da ake son mace tayi ta fara yin tsarkin shi. Na gamsu sosai da bayanin mama akarshe take ce min sirina ne daga ni sai mijina kawai daya zama dole ya sani ake son ya sani idan ma ina fashin sallah naga kowa ya tafi sallah na shige daki nima kada na zauna a waje kowa ya fahinci ban salla don siri ne babba ga mace. Nai mata godiya tare da mikewa na wuce zuwa dakina na kimtsa jikina kamar yadda tai min bayani nayi. Ina fita na bata tausayi sosai sai dai bata ga laifina ba sai na iyayyena dake da alhakin haka akaina. Gashi yar karama dani a wanan zamanin an min auren cushe ga miji, mijin kuma babban mu kamar alhaji gashi ashe ko hankalina ban gama mallaka ba. Kamar yadda mama ta fadakar dani hakan ne nayi na gyara jikina tsab mai makon na ma dinga shiga mutane sai kawai na dinga nisanta kaina da jama, a baki daya gani one two one ta na kewaya na gyara jikina. Da maigidan ya shigo gida ne mama ke fada mashi cewa ashe amarya sai yanzu ta fadi yau ta samay ni cikin damuwa take fada min don bata san kaiba. Shima yai mamaki kwarai jin sai a lokacin na fadi ashe kuma ban san komai ba akan faduwa hakan na nufin ke nan har yanzu ina a matsayina na cikakkan budurwa as a virgin . Tausayi na ne ya kara kamashi a lokacin ne yai daya sani shiga rayuwa na da yayi da wuri haka nan. Ke nan zancen da kishiyar mahaifiyana ta fada mai nacewa gara ma da yazo nema don ni watsatsace ban da kamun kai na san maza ko zan iya zama dashi ai ban ganin tsufan shi tunda maza nake so a rayuwana. Wanan magana babu inda ya hango kamshin gaskiya a cikin sa don dai halin rayuwa na ya nuna mai ta ko ina ni yarinya ce mai mutunci da kima nasan darajan kaina da iyayyena. Don haka dole ne yai min adalci akan zaman da nake dasu don ya fahinci yarinya ce ni sharaf ban san komai ba na duniya. Wanan dalilin ne yasa ya kara jawo ni jikin shi sai naga yana haba haba dani fiye ma da farko da yake min. Mutanen gidan ganin kwana biyu bana yawan fitowayasa suke shigowa daya bayan daya suna tambayana may ke faruwa dani ne wai ? Sai cewa masu nake banda lafiya ne bana jin dadin jikina na ne shiyasa. Su daukan su na samu cikine, wai, sai naji suna cewa Allah ya ingata ya kawo muna mai albarka. Jin haka yasa Sabuwa ta fara dan sake magana tana fadin an dai ji kunya wallahi . Karshen muna funci ya baiyyana ace muna ba, a da lafiya amma sai ga shi an iya labewa da karamar yarinya har ana dirka mata ciki. Abin kunya girma ya zube kamar wanan yar yarinyar za, a ce wai ta samu ciki da mutum irin Alhaji wanda kewa iyalin shi ikirarin baida lafiya bai iya komai da mace amma ya takure a gidin yarinya karama to ga abin boye ya fito fili ai kowa ya gani yanzu gaskiya ya baiyyana.
****** ********** ****** Tun lokacin da na fara period naga gaba daya na sauya wani girma ya zo min ga kayan dadin da nake samu ina ci iri iri gwagwadon halin yan kauye irin dadin su na kauye. Wani lokaci sai nayi kyauta da wani abin ma na rabawa yaran cikin gida su ci don ban iya ci ni don ban saba da yawan ciye ciye ba a rayuwana. Zaune nake a saman kujeran dakina nayi tagumi da hannuna na hagu na zurfafa ga tunane. Sai ganin shi nayi ya shigo dakin na bishi da idanu kamar shima yadda ya bini da kallo don ganin yanayi na a cikin damuwa. Guri ya samu ya zauna a bakin gado yana kokarin cire babban rigar dake jikin shi. Yace may kuma ya faru na gan ki haka amarya, murmushin kake nayi wanda bai kai ciki ba a fuska na. Yake cewa wai may ke faruwa ne ko anyi wani abin ne kuma bayan fita na ? Nace babu komai tashi yayi daga inda yake ya dawo kusa dani ya zauna saman kujera two seater dani kai a zaune. Yake cewa fada min mana may akayi ne wai naga yanayin ki ya nuna min kina a cikin damuwa. Nace ba komai Alhaji tunane Inna ta kawai nakeyi. Yace wani abu ya samu inna din ne kuma ? Kai na girgiza mai alaman a, a. Murmushi yayi tare da riko min hannuwa na wani irin yar naji har cikin zuciyana tare da jin nauyin shi na ganin ya taba min jikina karo na farko zamana dashi. Ban kai ga karasa mamakina na ba naji ni ya kwantar dani a saman jikin shi yana dan shafana a hankali. A take naji yanayina na neman gagarana zama a gurin da nake zaman tsara dashi. Yace ki kwantar da hankalinki insha Allahu akwai shawaran da nakeyi akan ki idan har nakai karshe wata kila ma zaki koma gurin Inna din da zama na dindindin. Da sauri na dago kai ina duban shi yace ki dai kara hakkuri kinji Rahama dan bani lokaci kadan. Nace ni ban son komawa gidan mu gurin inna ta, zama na nan yafi muna komawa gidan su Inna yanzu hankalin ta a kwance yake don mama bata gani na balle ta tayarwa Inna da hankalinta . Ni nan zan zauna gurin ka kana kula dani fiye da Inna ta da baba na ban cikin matsin mama kuma yanzu. Dukar da kan shi naga yayi a kasa sai naga hawaye suna zubo mai sannu a hankali. Cikin mamaki nai zubur na mike daga inda nake a zaune tare da dawowa gaban shi na tsugun na ina cewa . Don Allah Alhaji idan har na fadi wani abinda ba daidai bane kayi hakkuri kayafe min naji zan koma gidan mu gurin Innata muyi ta hakkuri da rayuwan da zamu tsunta agurin mama. Ji nayi ya tallafo ni daga gurin da nake a tsugune zuwa jikin shi ya rugumay ni yana dan shafa min bayana tare da fadin ya isa haka kiyi shiru babu inda zaki tafi kina nan tare da mu insha Allahu. Wanan ranan ne muka fara kwanciya saman gado daya da Alhaji sai dai yana gefe ina gefe a kwance har gari ya waye . Abinda ban sani ba ranan shi gare shi ko runtsawa bai yi ba sai faman tunanen duniya yakeyi. Ya so it a mayar dani gidan mu gurin iyayyena don yana ganin yana kuntatawa rayuwa na sosai, amma kuma sai gashi ni da bakina nake fadin wanan zaman yafiye min zaman gidan iyayyena dadi. Haka yasa ya fahinci daga ni har innata muna wani rayuwa ne na zaman ukuba a gidan. Dole yabar wanan yarinyar yaga abinda Allah zaiyi akai don Allah kadai yasan dalilin wanan auren don shi baki sa,ata ba ko wace tafini shekaru bai da nufin karawa a rayuwan shi. Sai gashi a lokaci daya Allah ya jarabce shi da kara aurena auren kuma yazo da kaddaran rayuwa gare shi. Yadda na samu kwanciyan hankali na mirje nai kyau dani haka yasa Sabuwa tayar da hankalin ta duk ta fige tayi wani baki da ita. Gashi ta sa a ranta cewa cikine a jikina yasa na koma haka dani lokaci daya. Akwana a tashi hasaran mai rai yau nakai wata takwas da aure har lokacin ban sheda nayi aure ba a rayuwa na. Iyakata naci na sha na kwanta nai kwana idan naso na shiga na taya matan gidan aikin su. Ba mama da mama hauwa ba kawai nake tayawa aiki har sarakan su idan aiki yai yawa nakan kama masu. Ban hakkura da zancen zuwa islamiya ba na kara tunawa Alhaji da kyat na samu ya yarda na tafi sai gashi ya sawo min hijjab har uku maya har kasa da nikaf na rufe fuskana. Ranan da zan fara fita nasha sheri gurin matan gidan wai ni yar izzala ce shiyasa nake da mugun tsabta ashe. Na dai yi murmushi nai masu sai na dawo nafice daga gidan dama Alhaji ya riga yai min register komai a school din. Don haka ban sha wani wahala ba na gane ajina gwajin farko ya fahinci na dan yi nisa aka mayar dani ajin manya. Sosaina dage ga karatu na ba wasako a gida nake banda abinyi sai karatu da yan aiyuka na.
****** ********* ****** A bangare Alhaji ya samu sauki sosai don tsare dokokin da yayi na likita har anfasa zancen yi mashi aikin da akace za, ayi da farko. Hakan da yake ji yasa yake ganin ya samu sauki ya shiga kokarin gwada sa,anshi ya gani . Ranan a cikin barci na dinga jin wani bakon al,amari ya na ziyarta na idan dai ba mafalki nakeyi ba to zan iya cewa kirjina, watau dukiyan fulani na ne kejin ana taba min a lokacin. A hankali na zubura zubur daga mafalki kamar zan fasa ihu sai jin muryan shi nayi yana ce min kamar rada yi shiru amarya nine Alhaji ba kowa bane. Na gyada kaina alaman na gamsu sai naji yana sauke ajiyan zuciya naji yana ci gaba da saukewa a hankali. Bai kuma fasa abinda da hannayen shi keyi a saman kirjina ba har lokacin. Sai faman rintse idanuwa na nakeyi don irin bakon yanayi da nake ji a lokacin. Kama an fisge shi naji ya juya da sauri tare da rike maran shi da hannayen shi yana wani irin nishi kamar kugi a hankali. Shiru nayi ina sauraren yadda yake fitar da sauti daga bakin shi cikin yanayin ban tausayi . Can a kasan makogwaron shi naji yana kiran suna na a hankali da kyat sautin maganan shi ke fitowa a lokacin yana fadin naje na dauko mai ledan maganin shi da ya bari a dakin sabuwa. Ban ki ba haka na daure cikin wanan Uban daren hana na wucw gurin mama hausatu na buga mata kofan dakin ta tare da cewa maganin shi yace na karbo mai a gurin mama Suwaiba. Ita da kanta ta tafi dakin ta buga mata take cewa miko min ledan maganin Alhaji da ya bari a nan ta tambaya da sauri injin dai lafiya yaya ? Lafiya kalau ya manta bai sha bane yace a dauko mashi ya sha ta karbo ta mika min na juya na bar dakin simi simi dani. Nakai mai sai da ya hada ya sha zuwa can ya dan samu relief sai barci mai nauyi ya dauke shi nima na koma na kwanta zuciya na fam da tunanen abinda ya faru yan mintina da suka wuce a tsakanin mu. Wanda har lokacin ina dan jin dan matashin kirjina yana dan min radadi. Washe gari na tashi ina matukar jin nauyin shi da kunya akan abinda yai min a daren jiya gashi alama ya nuna yana dan jin jikin shi . Amma haka ya daure yafita daga gidan zuwa gurin neman kudin shi daya saba yi. Bai jima ba a waje jikin ya tsanan ta mai ya dawo gida ya kwanta min a daki gashi kunya da nauyi nake ji har lokacin ban iya hada ido dashi. Haka yasa shi fahinta halin da nake ciki daga inda yake kwance na shigo dakin ne naji ya kira sunana. Na amsa sai naji yace na gode daren jiya fa ko ba komai na dan more daga ni,iman da Allah yai maki ya fadi hakan cikin dan lumshe idanuwan agi a hankali. Shi kadai yasan irin halin da ya tsinci kan shi a daren jiya sai dai yana gap da biyan bukatan shi a gare ni ne yaji maran shi ya rike mai sosai a lokacin. Hakan ne yasa shi dole neman magani ya hadiye don samun saukin abinda yake ji. Tambayan kan shi yake a zuciyar shi yayin da idanuwan shi suke a rufe yaushe ne zai samu ya more niiman da Allah ya hallata mai ga wanan yarinyar ? Irin yanayin da ya tsinci kan shi da ace shi mai lafiya ne yasan cewa a daren jiya din Allah ne kadai zai kare bai kai ga mayar da ni cikakkan mace ba kamar yadda yake gurin yin haka a gareni a kullun. Ganin da nayi jikin shi ya matsa mai yasa naje na fadawa sauran matan nashi halin da yake ciki. Ba bata lokaci dakin nawa ya shiga ganin yan zuwa yi mashi sannu da jikin shi. Nan sabuwa ke cewa Alhaji kana son matsawa rayuwan ka akan sai kaga ka burge wanan yarinyar a koda yaushe. Idan baka bi sannu ba zaka halaka kanka da kan ka furin budurwan zuciya. Sai ka dinga farwa yar karamar yarinya akoda yaushe yaushi zaka ganewa lafiyan ka tunda kaki na tsuwa da girman ka a koma ana taratara da kai kamar karamin yaro har may kake nema ne gareta wanda baka samu ba a baya. Yana jin ta sai dai halinda yake ciki bai iya bata amsa a lokacin don jin zuciyar shi yake yana mai tafasa . Ga zancen ta na kara kona mashi zuciyar shi akoda yaushe. Shima laifi ne ga maganan sabuwa da take yawan nanata yana yawan kusantar Amaryan shi ne yasa matsalan shi ke yawan tashi koda yaushe. Shi dai a gare shi yadauka kawai wanan wani jerabawa ne daga Allah kawai.
ZAINAB IDRIS MAKAWA SEENABU [16/12, 00:22] Maryam Ummu Firdausi Group Ismail: IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE, , ,
IDAN KIN BIYA KIKA BAWA WACCE BATA BIYA BA ALLAHNA GANIN KI DON AMANA NE A GARE KI YAR UWA, , ,