Kenza eBookz

Auran bazawara complete by ummuh hairan - Chapter 3

Auran bazawara complete by ummuh hairan - Chapter 3

Auran bazawara complete by ummuh hairan Chapter 3: Auran bazawara complete by ummuh hairan Chapter 3. Dagowa yayi ya kafe Nafeesah da ido da taketa faman…

4,454 words

Dagowa yayi ya kafe Nafeesah da ido da taketa faman gursheqen kuka jikinsa yana wata irin rawa zuciyarsa na tafasa yakai mata duka da qafa ta sake fashewa da kuka tace “kada ka zargeni Mukhtar kada ka yarda da qazafinnan wlh bantaba aikata zina ba banida cikin kowa a jikina..." Wani mugun duka yakai mata daya sata bajewa daidai lkcn da Aunty Amina da Naseer suka shigo gdan yace “wannan uban meye a jikinki mahaifiyata ce take miki qarya ko kuwa dan iskan da kukayi iskancin dashi yayi miki cikin shine yayi miki qarya..." Sake kaimata duka yayi da qafarsa Naseer yayi wani kukan kura ya hankadeshi ya nunashi da yatsa yace “idan ka qara tabamin yar'uwa wlh saika gane bakada qarfi ubanme tayi maka da zakake dukanta baiwar gdanku ce" yanda yake mgnr da qarfin hali a shekarun nasa da basu wucce 18 ban yasa kowa kallonsa ya sake nunashi yace “kaine dan iska kaida uwarka amma mu jinin Jafar Maje Rano babu karuwa babu dan iska saboda haka kayi duk uwar da zakayi amma kada ka kuskura ka qara kusantamin yayata da wannan qazantar" yana fadin haka ya juya zai fita har yaje bakin qofa ya tsinkayo muryar Mukhtar din yace “dama ka tsaya kun tafi da ita saboda ba irinta nake buqata ba na yanke igiyar aure na daya dake kanta bazan taba zama da fajira mazinaciya ba uwa uba ta lullubo cikin wani qato ta shigomin dashi gida kaima namiji ne Naseer zaka iya aurenta dan na lura nan gaba kadan kisa zaka fara akanta..."

Juyowa yayi ya kalli Nafeesah da taketa gursheqen kuka tana maimata kalmar “innanillahi wa Innah ilaihirraji'un" tana kuka mecin zuciya nan danan ya qara hasala yace “saime don ka saketa nace saime? Ka rubuta ka ajiye komai nisan zamani saina aureta saina goge Mata wannan tabon baqin cikin daka fara dandana mata wawa kawai" juyawa yayi ya fice a fusace inda ita kuma Aunty Amina tana hawaye ta matsa ta dagota tace “bamu taba tunanin haka daga gareka ba Mukhtar idan kanason rabuwa da Nafeesah akwai hanyoyi da yawa basai kayi mata qazafi ba Nafeesah yarinya me hqr tsoronta ma bazai taba barinta ta aikata abinda kuke tunani ba kuma ni shaidace Nafeesah ta kawo maka budurcinta amma babu komai akwai Allah kuma muna fatan hakan ya zama shine mafi alkhairi" Kamata tayi suka fice tasata a mota Naseer yaja da mugun gudu sukabar gidan suka nufi gdansu sosai kukan da Nafeesah takeyi yake dukan zuciyarsa tunda yake baitaba ganinta a mawuyacin hali irin na yau ba, suna zuwa gdan yayi parking ya bude motar yana huci ya shiga gdansu Nafeesah ya fara kwadawa iyayenta Kira Baffa ne ya fito yace “ya akayi ne Naseer?" Kallonsa yayi yace “na rantse da Allah sai nayi shari'a da dan iskan mutumin nan ya rasa wadda zai wulaqanta a duniya sai Mummy na ya rasa wadda zai yiwa sharri sai Mummy na wlh sai ya fadamin kuma saiya nunamin ubanda ya fada masa Mummy na tanada ciki"…………….

More comments More typing

*Mrs Dr M.A...✍🏻* [4/22, 9:58 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️ ( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )

*( F.W.A)🖌*

https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/

_Sayi daya a baka daya kyauta Mulkin Gargajiya da Auran Bazawara (Luwai)_

_Karku manta single section 200 ne VIP 500_

_Tura ta wannan account number_ : _0255526235_ _Fauziyya Tasi'u Umar GTbank_

_Ko katin waya MTN ta wannan number_ : _09031307566_ _sai kiyi screenshot ki turo ta wannan WhatsApp_ _number din_ : _09013718241_

Saina jiku👌🏻

*AURAN BAZAWARA* *(LUWAI)*

_typing_ ✍🏻

*UMMUH HAIRAN...✍🏻*

*8*

Wani irin dago kai Baffa yayi yana kallon Naseer da yaketa huci kamar zaici babu Hajiyan Nafeesah dake saukowa tace “me kake cewa Naseer?" Kallonta yayi ya share hawayen idonsa daidai lkcn dasu Nafeesah suka shigo duk kallo ya koma kanta abinka da farar fata har fuskarta da wani bangare na jikinta ya tara jini, irin kallon da iyayen nata sukeyi matane yasata sake rushewa da kuka daidai lkcn Mama ta fito ta nufota tana furta “Subhanallahi Feesah meye kuma yake faruwa meye ya kawoki gda?"

Cikin kuka ta zame a qasa ta zauna tace “na rantse da Allan daya halicceni bantaba sanin wani da namiji ba sai bayan aurena da mukhtar amma wai ance masa cikine dani a asibiti munje har asibiti biyu daya sunce wata bakwai daya sunce wata uku sannan tun jiya da rana wani abu yake faruwa dani da rana na fito naganshi ya dawo har ya mu'amalanceni daga baya kuma sai naji ana buga qofar dakina sai naga wannan ya bace Mukhtar din asalin ya dawo sannan hakama da daddare kuma da safe yake nunamin bashi bane qarshe gari na wayewa Mama saiga mahaifiyarsa ta qaremin zagi tasa danta ya sakeni na shiga uku na Baffa ya sakeni Baffa don Allah ku bashi hqr wlh ba yanda yake tunani nake ba bantaba aikata zina ba shima shaidane akan hakan..."

Tashin hankalin da iyayen nata suka shiga ba qarami bane babu shiri Baffa ya kira Abba mahaifin Naseer ya sanar dashi abinda yake faruwa babu shiri ya shigo gdan suka dauketa suka tafi Asibiti duk da sunsan cewa wannan ba tarbiyyar yarsu bace, suna zuwa akayi mata duk abinda daya cancanta aka fada musu batada komai, zuciyarsu tayi sanyi amma duk da haka saida suka sake kaita wasu asibitocin aka sake gwadata aka tabbatar musu da qlau dinta sannan suka koma gda. Haka Nafeesah taci gaba da zama a gdansu bata rasa komai ba Amma batajin dadin gdan babban abinda yake qara daga Mata hankali duk yanda akaso a samu sulhu tsakaninta da mukhtar abin yaqi qarshe shima ya kuka ya kirata yace su hqr da juna kawai Hajiyansa tace idan ya kuskura ya dawo da ita bata yafe masa ba, ga wata sabuwar masifar data sanyata a gaba kullum sai tayi wanka da daddare koda rana haka zataga namiji yazo mata da duk suffar mutumin da yakeso musamman qanin babarta Habeeb ko Mukhtar yayi sex da ita sex me rikita mace sannan ya fice wannan abu yana damunta amma ta kasa iya furtawa kowa kuma duk da haka itayenta magani sukeyi mata bilhaqqi amma abin yaci tura. An sanar da iyayenta duk abinda ya faru tsakaninta da mijinta sharrin junnu ne kuma idan ba rabata akayi dasu ba to bazasu taba barinta tayi zaman aure ba saboda sunyi mata aure me wuyar saki Wanda ya aureta din yanada naci ko a cikin jinsin aljanu akwai harijai wadanda Idan har tsautsayi yasa suka auri mace to komai zai iya faruwa bazata iya zama da bil'adam ba saboda ba dune zai iya abinda jinnu zaiyi ba.

Hakadai taci gaba da rayuwarta a gda tana zuwa makarantar ta kasancewar dama tana level 2 hundred akayi musu aure Naseer kullum shine yake kaita sosai yake bata kulawa kuma yana qoqarin rabata da duk wata damuwa zuwa lkcn hana ganiyar tashen balagarsa a duniya babu macen da yakejin sonta da qaunarta da kuma sha'awarta irin Mummynsa ya rasa inda zaisa kansa gashi masoya sun qara yimata chahh danma taqi sauraronsu harkar gabanta kawai takeyi. Haka har ta qara shekara guda a gda a lkcn ne kuma Habeeb ya kunno kai hakanan takejin tsanarsa duk da tasan a zahiri din bashine yake kusantarta ba yaso auranta amma Naseer ya rinqa zugata yana fada mata dan iskane ba ita yakeso ba jikinta yakeso aikuwa itama ta qeqashe qasa tace batasonshi.

A shekararta ta biyu ne Allah ya hadata da Bashir kasantuwar yayi binciken qwaqqwafi akanta yasa bai tunkareta ba kai tsaye gda yazo ya sami Abba da mgnr Abba yayi farin ciki sosai ya bawa Bashir damar zuwa su daidaita to itama bata bashi matsala ba kasancewar a yanzun babu abinda take buqata sai aure maganin da aka tashi mata tsaye akai yasa a yanzu sai tayi sati biyu har uku Anwar bai kawo mata ziyara ba balle ya kusanceta ita kuma gashi ta fara sabawa da namiji ya horar da ita zumar namiji batada muradin daya wucce kasancewa da namiji. To shima Naseer wannan dalilin na muguwar sha'awar yayartasa kuma Mummynsa yasashi dan fara janyewa daga jikinta saboda ya lura ita har yanzu kallon yaro takeyi masa batajin kunyar cire kaya a gabansa indai da under siket da bra a jikinta batajin kunyar fitowa daga bathroom daure da towel a qirjinta don yana guri shikuma hakan ba qaramin sanyasa a Vibrating yakeyi ba so tari idan ya taso daga makaranta kasancewar ya sami addmision shima a wata private University dake garin Abuja yana dawowa gurinta zai taho yazo ya kwanta a dakinta yace “Mummy na nazo ki bani nono nasha" tasha tayi dariya dace masa “har yanzu ban yayeka ba Son sai nayi maka aure sannan zan yayeka na daina baka nono kaje kasha na matarka" ranar ya jima yana tunanin mgnr nan wai yaje yasha na matarsa toshi ai bashida matar data wucceta a duniyar nan saboda haka wadannan luntsuma²n na qirjinta su zai murza ya lailaya son ransa, nandanan taga idonsa ya canza kala yana wani lumshesu ya matse qafarsa ta juyo ta kalleshi tace.

“Tashi kaje ka siyomin ice cream" ajiyar zuciya yaja me qarfi ya juya yayi rufda ciki yace “ina cikin wani hali Mummyna ki bari na dawo daidai tukunna, bata koma ce masa komai ba ta dauki mayafinta ta fita shikuma yayita juyinsa yana sukuwa akan katifar har ya samu yaji zaiyi release ya balle bottle din wandonsa ya fito da joystick dinsa me mugun kauri da tsayi sosai ya riqe a hannunsa yana cije lebe ya janyo tissue ya yaga yayi release din a jiki sannan yayi ajiyar zuciya ya koma ya kwanta ya fara baccinsa, duk tunaninsa da mafarkinsa na Nafeesah ne gashi kwance a jikinta a cikin gdansa a kan gadonsa yana luguiguiceta tare da matsa nononta yana tsotsarsu. Haka akasa bikinta da Bashir yana da mata, baasa da yawa ba lkcn Naseer yaje Adamawa cikin ikon Allah kuma aka manta baa fada masa ba zasuyi waya da ita zasuyi komai yana narke mata da salonsa amma Allah ya mantarta fada masa ansa bikinta.

Saida ya rage saura sati daya har ankawo lefe ya samu lbr a gurin Jafar aikuwa hauka ka kamayi a wayar yana bala'i wai baa daukeshi da muhimmaci ba shekara ashirin ba kadan ai yakamata a rinqa fada masa duk abinda yake faruwa balle akan Mummynsa, daqyar Jafar ya lallabashi da cewa yayi a daren zai taho aikuwa asuba bata gama yiba ya baro Adamawa ya taho Abuja kasancewar jirgin bakwai yabi gdansun ma ba kowane ya tashi ba yana zuwa gda jakarsa ya jefar Ummansa nayi masa mgn amma kobi ta kanta baiyi ba ya fice yana zuwa ya tarar da amarya Nafeesah a qasa ta fito daga kitchen, yanda taganshi ya fado a hargitse yasa gabanta faduwa tace “lfy Naseer?" Wani mugun kallo yayi Mata yace “wato harkin manta wani dan iska ya sake yaudararki zaki aureshi ko? Saboda kada na baki shawara kika yanke wannan shawarar Nafeesah bazan hanaki ba amma ki sani kin zalumceni kuma sai Allah ya sakamin meyasa Mummy meyesa kinsan zaki rinqa nesa dani zakike sabarmin da kanki to ki sani idan na mutu kece sanadi"

Yana fadin haka ya juya ya fice ta saki baki tana binsa da kallo har ya bacewa ganinta ta tabe baki tace “yaro bakada hankali wato saboda kai sai naqi aure Jameelah harta haihu ni inanan bani a tsuntsu bani a tarko" juyawa tayi ta shige dakinta taci abincinta ta fita itada qawarta Maryam suka tafi gyaran jiki. Tundaga ranar bata sake sashi a idonta ba ashe sake hade kayansa yayi yabar Abuja gabadaya akan cewa idan an gama bikin ya dawo saboda jiyake kamar zuciyarsa zata fashe ganin yanda aketa bidirin auran na Mummynsa. Sati guda akayi ana biki aka kai amarya gdanta,tun a daren farko aka sami matsala dan duk yanda ango yaso ya huta da amaryarsa abin ya gagara haka suka kwana suna abu daya abar raqi tashi ma balle yasaran zaya shiga yayi zabari.

Kwana daya biyu har uku ya koma gdan matarsa yana zuwa kuma yaci gaba da harkokinsa da farin cikinsa ya dawo gdanta suka fara wasanninsu ana zuwa matakin qarshe abin yaqi ranar har kuka tayi masa saboda Allah ya sani a mugun matse take shi kansa tsananin buqatarta yakeyi. Kai tafi tafi har sati biyu nan fah suka farajin haushin juna ita tana ganin dama yasan bashida lfy ya aureta shikuma yana ganin matsalarta ce, a cikin sati na hudune tana gyaran parlour kawai taji me gadin gdan yayi sallama ta amsa ya durqusa ya gaisheta ta amsa ya miqa mata wata takarda ya juya ya fice, budewa tayi ta fara karantawa. “ _Kiyi hqr Nafeesah Allah ya sani inasonki amma sonda nake miki bazai bari na cutar dakeba Nafeesah na kasa biya miki buqatarki wadda nasani kina da ita kin fini buqatar abin tunda ke bakida wanda zai biya miki saini wannan dalilin yasa na yanke shawarar baki dama kije ki samu wani qila shi zai iya tunda ni nakasa_ ni _Bashir Kabir Malumfashi na saki matata Nafeesah saki daya idan ta samu miji tayi aure wlh nayi sakinnan ina kuka kuma saboda shine yafi alkhairi fiye da fadawarta cikin wani yanayi da Allah zaiyi fushi dani"_

More comments More typing

*Mrs Dr M.A...✍🏻* [4/22, 9:58 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️ ( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )

*( F.W.A)🖌*

https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/

_Sayi daya a baka daya kyauta Mulkin Gargajiya da Auran Bazawara (Luwai)_

_Karku manta single section 200 ne VIP 500_

_Tura ta wannan account number_ : _0255526235_ _Fauziyya Tasi'u Umar GTbank_

_Ko katin waya MTN ta wannan number_ : _09031307566_ _sai kiyi screenshot ki turo ta wannan WhatsApp_ _number din_ : _09013718241_

Saina jiku👌🏻

*AURAN BAZAWARA* *(LUWAI)*

_typing_ ✍🏻

*UMMUH HAIRAN...✍🏻*

*9*

Ai batasan sanda ta zube a gurin ba jikinta yana rawa ta saki wata muguwar qara da sauri ta rufe bakinta ta kifa kanta da kujera tasaki wani marayan kuka tana salati tare da maimaita kalmar shahada, duk yanda taso ta iya daidaita nutsuwarta ta kasa miqewa tayi ta fara hada kayanta a Jakarta tana kuka harta gama taja jakar ta fito tasa a sabuwar motar daya siya Mata a matsayin sadakinta ta fita tana tafe tana kuka har take gda, Tayi parking daidai lkcn Baffa yana fitowa da alamun fita zaiyi yaga tsayawar motar sakin baki yayi cike da tunanin waye a cikin motar?.

Ganin baa fito bane yasashi yin qundunbalar nufar motar ya sanya hanunsa ya bude gabansa ya fadi ganin tilon yar tasa ce a ciki ta kifa kanta jikin sitiyari sai jan zuciya takeyi, zama yayi a gefenta ya dago fuskarta yasa hannunsa ya share mata hawayen idonta yace “shima ya sakeki ko Nafeesah?" Daga kanta tayi ta fada jikin mahaifin nata ta sake fashewa da kuka tace “meyesa qaddarata tazo a haka Baffa meyasa aure yaqi karbata Baffa na hqr da aure wlh bazan..." Rufe mata baki yayi yana girgiza mata kai yace “zakiyi kuma zakiji dadinsa zakiyi alfahari da haka watarana duk abinda ya sameki da sanin ubangiji Nafeesatuh Allah yana tare da bayinsa masu hqr da jurewa qaddararsu wadanda ko yaushe suke miqa lamuransu gareshi"

Hakanan ya rinqa rarrashinta har yasamu tayi shiru ya kamo hannuta suka fito suka shiga gdan ya kira Bashir din ya tambayeshi abinda yayi zafi, bai boye mishi komai ba ya zayyane masa to shima bai takura b yayi addu'ar Allah yasa haka tafi alkhairi. Satinta uku a gda bata zuwa ko Ina saboda batason mutane su fara yimata wata fassara ta daban amma duk da haka bata tsiraba Saida suka fara surutun, shikam Naseer daya samu labarin mutuwar auran nata baisan me yaji ba shidai baiyi baqin ciki ba kuma baiyi farin ciki ba kuma bai dawo ba saida yayi wata biyu bayan mutuwar auren nata sannan ya dawo duk da Bashir bai doranta idda ba haka ta rinqa boye kanta ko makaranta zata sai tasa niqaf harta gama cika waadin iddarta tsakaninta da Naseer sai gaisuwa sai kallo saboda sosai yakejin haushinta gani yakeyi duk itace take jawa kanta da dayace kada tayi auran ta hqr batayi ba aida hakan bata faru ba.

A lkcn ne kuma ta gama hada digree dinta da service da komai Abba ya sama mata aiki a gurin aikinne ta hadu da Hussain dan Bauchi ne amma mazaunin Abuja, ya fara yada manufarsa tana zullewa sabods gaba daya aure ya fita akanta musamman yanzun da suka daidaita da son dinta yake qara cusa mata qin auren aranta aikuwa tahau ta zauna daram su biyun da suke nemanta Uncle dinta Habeeb da Hussain kullum cikin fito mata da wani sabon salo suke, yanzu kwata² Anwar ya daina zuwan mata ko a mafarki amma ya sake shigarta ya ninka mata sha'awar ta batada wani buri daya wucce tajita a qasan namiji wannan dalilin yasa kawunta din ya samu dama sosai idan yazo suna zance a mota yayita lalubeta tanajin dadi kayy har takai sun fara aikata fasiqanci. Tunkaron farko ta rainashi saboda bayada kayan aikin da zasu gamsar da ita shikuwa yanda ya dandanata yaji zumarta ya qara liqe mata duk abinda tace tanaso yana rawar jiki yakeyi mata amma abin da yake bashi mamaki duk lkcn da sukayi sex kuka takeyi tana tubarwa Allah tanayi masa Allah ya isa.

Haka dai akaci gaba da tafiya a haka duk inda takai dason gujewa haduwarta da Habeeb ta kasa hakanne yasa ta yankewa kanta gara tayi auran wannan karon ko taro bata shirya yiba hakanan aka daura auren da daddare sunata jiran motar daukar amarya shiru har wajen tare sannan Abba ya kira Hussain din yace masa “amarya fa ta shirya ku ake jira" basuji me yace ba sai kawai gani sukayi Abba ya zube a kujera yana fadin “Allahummah ajjirni fi musibati wa'akalifni khairin minha" kallonsa sukayi da sauri yace “yace ya saketa saki uku..." Itadai Nafeesah bata gamajin abinda zai fadaba ta yanke jiki ta fadi Naseer da yake shigowa ya tarota da sauri ya rungumeta yana kuka yace “wlh kin gama aure a waje Nafeesah Allah ya tsinewa irin wannan auren indai shine aure Nafeesah kada wannan baqin cikin yasa ki hadiyi zuciya kwana kusa zakiyi aure ki rayu da mijinki kinji..."

Dagata yayi cak ya shiga da ita ciki ya kwantar da ita a gadonta ya zauna a gefenta yanata share hawaye miqewa yayi ya dauki ruwa ya rinqa shafa mata a fuskarta ya zare mata mayafinta ya zubawa qirjinta ido yanajin wani irin shauqi da sha'awar kasancewa da ita baisan sanda ya dora bakinsa akan nata ba ya fara qoqarin tura harshensa cikin bakinta ganin ta motsane yasashi gyara zamansa ya cigaba da yimata fifita a haka Hajiya Juwaira mahaifiyar Nafeesah ta shigo ta taddasu ta karbi maficin taci gaba dayi mata fifitar ya tashi ya fita a sanyaye yanaji a ransa lkc yayi da yakamata ya bayyanawa Mummyn tasa sirrin daya dade narke a zuciyarsa game da ita. Yasan matsala daya dazai samu shine iyayensa zasuce yayi qanqata da aure Feesah ta girmeshi shekara ashirin yake da yan watannin da basu wucce uku ba ita kuma tana da ashirin da shida da yan watanni yasani dole akwai aiki a gabansa dole ne wannan karon yayi tsaiwar daka wajen ganin ya mallaki Yayartasa a matsayin matarsa.

*******

*CIGABAN LABARI*

Firgigit yayi ya dawo hayyacinsa daga flash back din daya tafi ya sauke idanunsa da suka kada sukayi jawur akan yayar tasu Amina da take zama kusa dashi ta riqo hannunsa tace “me yake faruwa ne Autan Dangi ina Mummyn taka yau naganka kai kadai?" Fasali yaja ya sauke ya sharce gumin da yake karyo masa yace “takanas saboda ita na taso nazo gurinki Aunty Amina ina cikin matsala zuciyata da gangar jikina sun gaji da azabtuwa da soyayyarta dana ginu na rayu a cikinta aure nakeson yi aunty..." Dagowa tayi da sauri ta kalleshi a firgice tace “au me Naseer? me kake cewa dani?? wa zaka aura???"

Dagowa yayi idanunsa a bushe da rashin kunya yace “Aure nace miki aunty wlh idan baa barni nayi aure ba komai zai iya faruwa dani kuma duk duniya babu macen da nakeso sai Mummy na ita nakeso kuma ita zan aura..." Salati Aunty Amina ta dauka tace “eh lallai bakada hankali Naseer Nafeesah fah kace hhhhh amma dai kaima da daukar dala babu gammo kake Ina zakakai Nafeesah to waima kai meye yayi maka zafi da zakace aure zakayi kana dan tatsitsinka dakai? Haba Naseer yaushe ma ka tafaso dahar kake neman qonewa yaro qanqani dakai ka dauko wannan gingimemiyar mgnr..." Katseta yayi a fusace yace “dakata Aunty Amina kada ki qara cemin yaro saboda wlh koke aka barni dake saina iya dake bare Feesah data rayu da qaunata a ranta" durqushewa yayi idanunsa ya ciko da ruwa ya riqe hannun Amina yace “na roqeki da girman Allah kisa baki a mgnr nan Nafeesah tanajin mgnrki kuma Baffa ma yanajin shawararki wlh idan na rasata a wannan karon to zaku rasani kuma..." Muryarsa ce tayi rauni ya kifa kansa jikin kujera yana sauke ajiyar zuciya, gabadaya yaron ya gama tsorata Aunty Amina wai aure zaiyi idan baiyi ba akwai matsala har wani fada mata yake shiba yaro bane ko ita aka barshi da ita zai iya da ita.

Numfashi ta fizgo ta qura masa ido tama rasa ta inda zata fara da mgnr “Nafeesah! Uhmmm hmmm!! Nafeesah!!! Aure Naseer Nafeesah kakeso zaka aura" dagowa yayi ya sauke idanunsa cikin nata yace “babu ko tantama kuma wannan abune da babu fashi wlh saina aureta" yana fadin haka ya miqe ya fice lkcn biyar harta wucce. Ita kuwa Nafeesah tun hudu da rabi ta tashi ta gama qufula da abinda Naseer din yayi mata ya dauke motarta ya tafi da ita ya barta tana zaman jiransa, gajiya tayi ta fito ta tsare taxi ta shiga ta tafi gda tana zuwa ta tarar da Hajiya Juwaira da Mama a parlour tayi musu sannu da gda ta haye samanta yanda ranta yake a bace ne yasa basu saurareta ba saboda sunriga sunsan halinta.

Bathroom tayi wanka ta fito daure da towel ta tsaya jikin mirrow tana shafa lotion taji an bude qofar an shigo juyowa tayi a nutse ta kalleshi shima itan yake kallo kallon up and down ya takai hanunta zata dauki hijjab dinta yayi saurin riqewa ya matsa taja da baya da sauri ya riqe hanunta ya janyota jikinsa ya matseta tayi saurin riqe towel din da yake qoqarin kuncewa, lumshe idonsa yayi ya matseta sosai a jikinsa ya sauke numfashi me qarfi tare da dora hannunsa saman boobs dinta ta sake dauke numfashinta ta hada qarfinta ta hankadeshi idonta ya cicciko da qwallah ta nunashi da yatsa kamar zatayi mgn sai kuma ta fasa ta zauna a gurin kawai ta fashe da kuka. Matsowa yayi gabanta ya tsugunna yana fuzgo numfashi daqyar yace “wlh inasonki My millon don Allah ki yarda muyi aure wlh zan iya dake My Feesah nifa ina tunanin hariji ne ni akanki tunda na taso na taso cikin qaunarki da sha'awarki ki yarda muyi aure idan ba hakaba shakka babu zanyi miki fyade..."

Daukeshi tayi da mari ta miqe a fusace zata fice ya sha gabanta ya dannawa qofar key yace “wlh sai kince kinaso na zaki fita idan kuma kin rainani ne na nuna miki irin qwanji na sai zuciyarki ta daina kokwanto akaina" yana fadin haka ya sake sanya qarfinsa ya finciko ta ya janye towel din jikinta ta durqushe da sauri ta rushe da kuka zatayi mgn ya rufe mata baki da hannunsa yanda ya sanya qarfi sosai ya banqarata ya kwantar da ita yasata sakin qara amma ko ajikin ja'irin yaron nan gaba daya ya susuce ya damqi boobs dinta ta sanya hanunta ta riqe hannusa tana jijjiga masa kai tace. “Idan kayimin haka zan mutu Ina yimaka Allah ya isa Naseer bantaba tunanin haka daga gareka ba kada ka cutar dani na roqeka don girman Allah wayyohhhh Allah na Baffana Allah ka ceceni daga hannun yaron nan..." Mgnrta ta qarshe ta qara tunzurashi “wai yaro?" Baisan sanda ya sanya harshensa da bakinsa ya cafki nipples dinta ba ya fara yimusu wata mahaukaciyar tsotsa, sake rushewa tayi da kuka tana wani irin jijjigashi amma ina gaba daya ya sake mata nauyinsa ya damqe dayan da hannunsa daya yana murzawa, kuka sosai takeyi har tana shidewa bata taba tunanin yaron yakai haka ba wai Naseer ne yau yake yi Mata wannan iskancin da rana daya bata taba tunanin yakai haka ba.

Zare bakinsa yayi dagakan boobs dinta ya dago jikinsa yana bari yace “niba yaro bane a halitta My millon ki yarda muyi aure wlh ina cikin damuwa bazan iya qara wata biyu babu aure ba, dagata yayi ya daga rigarsa ya kwance tazugen wandonsa ya fito da joystick dinsa ya sunkuya ya kamo hanunta ya dora akai ya damqe da nasa yace “kinjita danke kadai aka halicceta nasan zatayi daidai dake..." Tureshi tayi ta miqe tana kukan har yanzu ta zare hijjab dinta ta zura zata fita ya riqota yace “babu komai a jikinki zaki fita?" ta tureshi tace “na tsan..." Rufe mata baki yayi yace “wlh qarya kikeyi da soyayyar Naseer aka halicceki kuma da ita zaki mutu kamar yanda aka halicci tawa da soyayyarki" sakinta yayi ya gyara wandonsa ya bude qofar zai fita ya sake matsawa gabanta yayi kissing lips dinta yace “ki adana min kayana duk ranar da kika zama mallakina ranar zakisan kin hadu da namijin gaske farko 20 minutes zanyi second 1 hour last kuma nayi awa daya da rabi ki rubuta ki ajiye" ficewa yayi ya barta tsaye da sakakken baki.

More comments More typing

*Mrs Dr M.A...✍🏻*

[4/22, 9:58 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️ ( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )

*( F.W.A)🖌*

https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/

_Sayi daya a baka daya kyauta Mulkin Gargajiya da Auran Bazawara (Luwai)_

_Karku manta single section 200 ne VIP 500_

_Tura ta wannan account number_ : _0255526235_ _Fauziyya Tasi'u Umar GTbank_

_Ko katin waya MTN ta wannan number_ : _09031307566_ _sai kiyi screenshot ki turo ta wannan WhatsApp_ _number din_ : _09013718241_

Saina jiku👌🏻

*AURAN BAZAWARA* *(LUWAI)*

_typing_ ✍🏻

*UMMUH HAIRAN...✍🏻*

*10*

Daqyar taja qafarta ta garqamawa dakin key ta sake zubewa a tsakiyar dakin tana maimato kalmar hasbunallahu wa ni'imalwakil tanayi tana share hawayenta daqyar ta daure ta sanya doguwar rigarta ta koma ta kwanta zuciyarta cunkushe da tunanin abubuwan da yaron yayi mata sallah ce kawai take tashinta tayi ta koma ta kwanta ranar ko abinci bata nema ba, Hajiya Juwaira batabi ta kanta ba saboda tasan miskilancinta Mama ce tace ai baa qyaleta ba tunda ansan ba lfy ta cika ba.

Readers Also Read