Banana island book 2 by oum aphnan - Chapter 1
Banana island book 2 by oum aphnan Chapter 1: Banana island book 2 by oum aphnan Chapter 1. [2/14, 10:28] حسنة يسرى😘: 🏘️ _*BANANA ISLAND*_🍌…
3,362 words
[2/14, 10:28] حسنة يسرى😘: 🏘️ _*BANANA ISLAND*_🍌 _(Billionaire's paradise)_
Book 2 Page *B*
Na... Oum Aphnan ✍🏽
```Littafin kuɗi ne ,in kika fitar mun dashi kin cutar dani```
________
"...Sunana Mohammed Adnan J. Babana bafullatanin Yola mamana Baturiyar ƙasar..." katsesa Tayi da sauri
"Meye J. Ɗin"
"Jalaludden😊.." jinjina kai tayi "Nice one sunan yarona na fari kenan ,Jalal sunan ƴan gayu"
"Bakince ƴan biyu sau bakwai zakiyi ba ko kin fasa?"
"No!... Hassan da Hussaini sai su koma Jalil da Jalal "
Jan Numfashi yayi "Hmm... Nayi Nursery zuwa primary 2 a 9ja Daganan sauyawar aiki ta maida babana Uganda anan na gama primary dina ,natafi turkey acan nayi secondary ɗina ,Daganan na wuce U.S.A nayi karatun degree ɗina na farko inda na karanci tuƙin jirgin sama,a degree ɗina na biyu na zama technician ..."
"Yanzu ka iya tuƙa jirgin sama kuma ka iya gyara shi ?" jinjina mata kai yayi.
"Amma me yaja ra'ayinka na zama pilot despite all the scientific courses we have?"
"challenge!... I told you na tsani mota tun ina ɗan ƙaramina lokacin ina schooling a Nigeria ,daga ranar da mota ta lalace ban sake hawa mota ba har yau ,infact na tsani mota ...wannan dalilin ya samun jin dole ne in koya tuƙa jirgi Kinji dalili....bayan nayi degree na farko I now come to think of business ,Amma banason kasuwancin da kowa yikeyi I believe on ka bauɗe a abunda mutane keyi zaka sanu...hakan ya sani shiga makarantar koyar da sana'a a ƙasar China ,na faɗa masu kalar business ɗin da nikeso suka sani a hanya ,babana kuma ya ƙarfafeni da jari na fara saida jirage da farko daga baya kuma har na kai matsayin da muke kai a yanzu."
"Ku nawane a wajen iyayenku? "
"Ni da ƙanwata tayi aure shekaru biyu da suka wuce tana da yaro daya da mijinta yanzu haka suna Spain da mijinta "
Turo baki tayi cikin sigar shagwaɓa "Uhm baka iya ba😒haka wai ake bada labari?"
"Ya ya kamata in Yi?"
"keep doing shaaaa...baka faɗa mun ina iyayenka suke ba"
"ok Iyayena suna zaune a Asokoro garin Abuja a halin yanzu ,nan ne permanent gidan mu a Nigeria amma kinsan wanda suka saba da yawo so ina jin muna da gidaje a ƙasashe kusan 23 including Saudi,America,England ,India da Dubai saboda sune ƙasashen da mukafi zuwa...
Abun zai baki mamaki in Nace maki na taɓa aure...I mean nasha yin aure amma auren baya lasting yake rugujewa tsananin sa sati guda ,dalilin haka yasa na ɗebi aure na watsar ,na cigaba da Addu'a Allah ya kawo mun mata daidai Ni ,wannan dalilin yasa mutane da yawa suke ganin kamar bani da feelings ne wasu kuma suyi mun sharri suna cewa wai Ni ɗin ɗan luwadi ne (gay) shiyasa mace bata dameni ba...but in a real sense matanne ba type ɗina bane...tun Ina aure da sanin dangina yanzu ma na daina"
"Kaiko wani irin matsala kenan kake dashi"
"Sha'awa...jaraba....harijanci!"
Rufe fuskar ta tayi da sauri
"Ki buɗe fuskar ki magana muke na gaskiya da gaskiya ina fucking mace badly they use to undergo surgery Amma a banza last su da kansu suke demanding saki....ummata tanason Taga na yi aure na zauna da matata amma bata sanin dalilin rabuwar mu Ni kuma ban taba gaya mata ba"
"Allah ya kyauta Ubangiji ya baka mata daidai kai "
"Ai na samu mata saidai kace Allah yasa matar nawa ta jure nauyina"
"wacece ita aina take zaune kuma ,a banana island? Unguwar ƴan gayu?"
"😁kinason banana island ko?"
Jinjina masa kai tayi kawai saboda wani abu mai suka da taji ya turnike mata rai me kamada kishi tunda ya furta mata yina da mata
"karki damu zaki iya rayuwar ki a banana island"
"Ni talaka ce bazan taɓa auren mijin da ya fito daga upper class ba,so ta Ina zan zauna a banana island? Wajen da ma zamushiga da mai keke ne mu cire ƙwarƙwatan ido aka hana mu shiga..." tayi maganar cikin rauni idonta ya ciko da ƙwalla
"Me ya sauya ki nan take? "
"Babu komai wallahi...muje ka kaini wajen mamata ka maidani makaranta mun dade tare nasan daga yau bazamu sake haduwa ba ko? Matarka bazata yarda ba"
"hmm kishi😃"
"Kishi🤨? Dawa zan kishi"
"Ni mana"
Girgiza masa kai tayi "A'ah"
"ok ya isa ,baki tambayeni me najeyi a garinku ba kuma ya akayi na dauko Ummanmu na kawo ta asibiti"
Tagumi tayi ta zuba masa idon da tara masa ƙwalla duk karsashinta ya tafi
"Tun da muka rabu dake a ranar farko na haduwarmu naji na kwadaitu da Son kasancewa dake kawai surarki ta burgeni komai naki mai kyau ne ,gashi na bukaci sanin wani abu a kanki Kinki bani haske sanadiyyar hakan ,naje school dinku aka bani bio-data dinki,naje har garinku ,ban taɓa sanin talauci ba sai a ranar ,naso a bani umma in Tafi da ita nearest Asibiti fafur en rugan suka ƙi .nikuma abun ya dameni don haka naje nayi magana da Sarkin Gombe wanda ya kasance Aminin babana,yazo har ruganku yayi masu magana a bani umma in Tafi da ita ,Nan suka fara jero mun tambayoyin tuhuma wane ne Ni? Nace saurayinki ne...naji Haushin yanda suke zaginki wai dama zaki aika Karuwanci a Lagos the thing pain me....hakan yasa banyi dogon shawara ba nace masu ai ke kikace inzo neman Aurenki shiyasa ma na kawo sarki ya zama waliyyina , basu wani yarda dani ba aka daura mana aure ,nidai duk burina a bani umma mu tafi amma sai suka ce bazasu iya bada ita gareni ba ,wai zan saida itane,saidai in Za'a tafi dasu duka....Yes i promised them on that na ɗebe su duka motar mocopolo guda muka shigo garin Gombe ,saidai ina ganin babbar doctor ɗin dake garin yace mun shawara in kawo umma India sune suke da ƙwararrun likitoci ,wannan yasa na damƙa ma PA dina ragamar tafiyarsu na koma wajen aikina,bayan sati guda akayi masu duk cuku cuku suka taho India ,yanzu haka mamanki da family dinki duka suna ƙasar nan sai mamanki ta warke zasu koma kuma Alhamdulillah likita yace tana samun sauki don tana magana tana motsa ƙafafuwarta inshort ana mata passive exercise"
Tunda yake magana ta zabga uban tagumi batace komai ba ganin duk maganar da yakeyi kawai mafarkine let her not to be foolish ta farka ta ganta a gadon hostel ,all her dreaming become vanished
Washe mata baki yayi gamida blowing Iskar bakinsa a kusa da fuskar ta wannan ya sata ɗan yin firgigit
"Yadai?"
"Humm "
"I'm sorry na Aureki ba tare da consent dinki ba"
"Adnan wake me up from this foolish dream"
"ba mafarki bane gaskiya ne babe and na Aureki ne saboda kauna ba wai don tausaya wa ba
Oum Aphnan 09065990265 [2/14, 10:28] حسنة يسرى😘: 🏘️ _*BANANA ISLAND*_🍌 _(Billionaire's paradise)_
Book 2 Page *A*
Na... Oum Aphnan ✍🏽
```Littafin kuɗi ne ,in kika fitar mun dashi kin cutar dani```
______________
Cikin ƙanƙanin awanni Jirginsu ya shigo garin Mumbai India . Wani mahaukacin gida da bata taɓa ganin irinsa ba ko a kalle kallen Fina finan ta ,tsakiyar gidan jirgin ya sauka .tsorone taji ya fara kamata ,amma dai ta dake ta fara addu'a a cikin zuciyarta .
Gabaɗaya gidan remoting system ne ,don haka komai da remote ake sarrafa shi daidai da labulai da ƙofofi . Ta wani ƙofa suka bi sai ga su sun ɓullo ta ƙafan benen da zai sadasu da ɗakunan ƙarƙashin ƙasa..Kenan gidan bayan bene kuma yina da under ground
Jikinta sanyi ƙalau yayi idonta suka fara cikowa da ƙwalla Bakinta na rawa tace "Ina ne nan baiyi kama da asibitin da kace ba"
Murmushi yayi "Na hango tsoro a cikin ƙwarar idonki a kaina feel free ni Ba mugu bane"
Wayancewa tayi saboda kar ta bada kanta
"I do😁"
Haka ta cigaba da binsa har suka sauka a wani irin wargajejen falo wanda yafi na saman girma da tsaruwa ,wanda zai kwashe kujeru seti goma ,amma set ɗayan kujerune farare sol na leather seats sai manyan cup boards na littafai sai table ɗin tarkacen su desk top da laptops
"Zauna"
Ya bata umurni ,a ladafce ta zauna cikin sallamawa ,shikuma ya wuce wani ɗaki ,minti biyu sai gashi ya fito hannunsa da wani dogon bottle kamar na giya da cups guda biyu,gabanta yazo ya ajiye ya tsiyaya masu rabin cup
"Bissmillah"
Ƙiris ya rage ta fashe da ihu haka ta daure
"Menene wannan ,badai giya bane ko?"
Dariya yasoma ƙyaƙyacewa dashi har yana daga ciki,itakuwa ƙurr ta kafesa da ido ,ashe dama ya iya dariya har haka yake ɗaure fuska? Sosai taji yana ƙara burgeta
"Bana shan giya ,a normal drink ,haba If_babe😘bakisan drink din nan ba duk wayewanki? Kefa Lagos babe ne kuma University babe acan dinma hot cake🍰"
"Wallahi ni ba wayyayi bace kawai duk bugene ,so ban taba ganin drink din nan ba kar inje insha giya saboda kar ace mun ƴar ƙauye"
"Shikenan...shikenan your man baya shan giya da duk wani abu ma da bai dace ba ,amma zamu iya browsing sai mu bincika drink din a gabanki if you're doubting"
"No I trust you" ta amsashi da sauri tana ɗaukan glass cup din
Kafeta da ido yayi ,har saida takai glass din saman bakinta ta ɗago idanuwarsu ya sarƙe da na juna ,washe baki yayi
"Oh really ?"
Jinjina masa kai tayi "Hmm" kawai yace ,shima ya dauki nasa ya ɗànyi sipping kaɗan ya ajiye
"Ina ne nan? Kuma meye dalilinka na baroni da Nigeria ba tare da consent ɗina ba ka kawo Ni nan "
"Saboda Inyi building trust tsakanina dake ....yeah nan da kika gani gida nane ,shine karshen privacy na ,idan na gaji da mutane nan nike gudowa ,ba wanda yasan gidan nan dagani sai mamata sai ke yau"
"me yasa ni?"
"Kinada yawan tambaya ifty ,wannan tambayar naki shine abu na farko da ya jawo raayina akanki ...karki damu i love it.....Ammm kince mai ya kawo mu nan ? Saboda mu kwayewa junan mu hijabin da muka lulluɓe kanmu dashi ,abun nufi ,ki bani labarin ke wacece nima zan baki labarin kaina daga nan sai in fada maki matsayin tafiyarmu"
"Ba abu mai dadi da zakayi fatan ji a wajena ,in short Ni ƴar talakawane ,talakawan lilis mu barshi hakan"
"Hmm🤨kin manta naje har garinku na dauko mamanki still Baki yarda in na ga dama a rana daya zansan komai naki ba? So nike ki fada mun da bakinki
Gyara murya tayi
"Da fari sunana Iftihal_khair Mohammed ,Ni ƴar talakawane ,mamana maririya mara lafiya na fito daga maƙasƙancin family dake rugan bunzun jihar Gombe ,Ni kadai iyayena suka haifa, Babana makiyayine sana'arshi kiwon dabbobin mutane in ya kiwata ma masu hali dabbobinsu sai a biya shi guminsa ,haka dai rayuwa ta kasance har nakai shekaru takwas a duniya lokacin Babana ya hadu da wani mai gidansa a birnin Gombe ,ana kiransa Alhaji ɗan Nasi ,mutum mai kirki ya dauki Babana ya sashi a harkar nemansa ya danka masa dukiyarsa yina zuwa dasu fatauci yina saro masa raguna da shanaye ,Cikin ƙanƙanin lokaci Babana ya fara walwala bayida lokacin zaman rugan mu kuma ,don haka yazo ya ɗauke mu muka koma cikin gari muka zauna a bq ɗin gidan Alhaji Ɗan nasi
Buɗi ya cigaba da samun mu ,Mamata tana ma matar Alhaji aikin gida suna biyanta ,Ni kuma Alhaji ya sani makarantar da yaransa keyi saboda yace yina sona ,lokaci ƙalilan na sanu a makaranta saboda ƙwazo na ,gani dai baƙace amma kowa na sona.
Lokacin da nakai shekaru 10 lokacin babanmu ya gina mana gida a unguwar Alƙali amma bamu tare ba ,saboda wani fatauci da ya samu babanmu zuwa ƙasar Niger ,a wannan rutsutsin turawa suka kawo ma makarantar mu ziyara aka ɗauki hotuna damu yara ,shikenan bayan kwana biyu sai mukaji labarin hotona yina raining larabawa da turawa suna ta saka hotona a shafukansu ma sada zumunta wai nafi kowacce yarinya baƙa ƴar Afrika kyau ,sanadiyyar haka muka samu daukaka na ban mamaki .
Sai me?
Baƙin ciki da ƙyashi sai ya kama matar Alhaji ,ta koremu a gidanta ,muka koma gidan da babana,ya gina mana .mun koma da sati guda mummunar labari ya riske mu Babana ɓarayin shanu sun saceshi kuma mutanen da aka kama su tare sun tabbatar an kashesa .
Rayuwa tayi mana ƙunci ,bamu dakowa a Gombe sai Allah ,kullum kuɗin kyaututtukan da na sama sanadiyyar admiring din da larabawa da turawa sukayi a kan kyawuna shi mukeci muke rayuwa ,ba'a yi wata shida ba kuɗi ya tasamma ƙarayewa ,mamana ta fara sana'ar koko da ƙosai a tasha ,ta cireni a makarantan kudi na koma public school sbd alhaji yaki biyanmun matarshi ta zugashi
Takai ta kawo daƙyar nike zuwa makarantar saboda inataya mamata saida koko da ƙosai da safe Na zama tantagaryar street child ,da taimakon Allah na gama makaranta na shiga Secondary shima tsintar karatun kawai nike har na kai SS3 lokacin mamata ta daina siyar da kosai a tasha tanayi a kofar gidanmu da yamma Ni kuma in saida awara ,rayiwa dai sai a hankali abu daya ke mun ciwo yanda kare bai taba tare Ni da sunan yina sona ba for that long ,kodon Ni baƙace?????
I dunno !
Har watarana muka kai ziyara rugar mu ,nan yaron mai unguwa ya liƙe zai aureni nikuma na daki ƙasa nace bazan auri jahili ɗan ƙauye ƙazami ba,a ƙarshe ma nace ma mamana mu tattara mu gudo ƙauyen bayan dangi sun mun caaa wai in gode ma Allah lamido yace zai aureni bayan na rigada nayi kwantai.
Mamana tabi raayina muka dawo Gombe ,sai me? Sai ciwo duniya ta tsaya mun cakkk
Tun ina tunanin sauki zaizo har mamana takai sai a kwantar a tayar daga ƙarshe ɓarin jikinta ɗaya ya shanye . A Lokacin nayi mock exams kuma nafi kowa ci a makarantar mu don haka gomnati ta biya mun waec da neco nikuma na siya jamb ,Kuma nayi jarabawa cikin nasara naci cleaned saidai duk jami'ar da nayi applying a arewa sun hanani Admission sai University of lagos.
Don haka na tattara harkar karatu na watsar tunda ba mai sponsoring ɗina ,abun takaici wai saiga ƴan ruganmu sunzo sun ɗauke mamana wai za ayi mata maganin gida tunda na gargajiya yaƙi ,da ban yarda ba amma sukayi mun ƙarfa ƙarfa .
Kuma suka hanani zaman jejin sai bisa condition zan auri lamiɗo.
Nikuma lokacin ƙuruciya da zafin zuciya na kafe bazan Aurèsa ba ,na yarda in koma gidanmu na Gombe in cigaba da rayuwa ta ni kadai ,bayan nadawo gida da kwana uku na kakkabe takarduna na Sakandire wai zanje neman teaching abun dariya😂
Proprietor din makarantar macece ,sanda na shiga office dinta aka dakatar dani saboda suna magana da yarinyarta wai zatabi jirgi zuwa Lagos ta samu Admission acan .
Samun waje nayi na zauna a réception din kisan awa guda kafin yarinyar ta fito . Yarinya mai fara'a tana ganina ta washe mun baki
"Ke kike neman momy ?"
Gyada mata kai nayi
"School din nan zaki shiga,har yanzu baki gama Secondary ba?"
Girgiza mata kai nayi "Uhm uhm na gama har na samu Admission a uni lag Amma Banda halin zuwa yanzu aiki nazo nema a nan"
"Aiki?🙄wazai daukeki aiki da qualification don secondary ,Saidai in aikin nany kikeso da share share"
Rausayar dakai nayi "To Nagode bari inje in nema ko aikatau ne a gidajen masu hali"
"Bakida iyayene ?"
Cikin ƙosawa nace mata "Eh"
"Allah srki sorry for the lost Allah ya jikansu ,in kin yarda ki bini ,yanzu zaaje a biyamun Flight zuwa Lagos sai mu nema motar haya muje dake a mota nima kinga jami'a da kika samu na samu ,sai In biya maki kudin makaranta da canjin jirgin kinji" murmushi nayi cikin mamakin wautan yarinyar
"Ke za ayi maki fada a gida"
"baza a sani ba ,nidai kawai ki yarda naji Inaso ki zama ƙawata...."
Kaji sanadiyyar haduwata da Lili
Lili ƙawar Amana ,ita tayi mun registration tasamar mana daki muna zaune tare ,kayan lili su nake sawa Ina flexing ,Baban lili babban ɗan kasuwa ne so suna da kudi daidai su,sanda tayi ƙorafin hold up din Lagos aka aiko mata da mota ,batayi kasa a gwuiwa ba ta koya min mota . Lili na so na sosai,she's humble Batada ƙarya da ɗagawa ga son Addini ,zamana da Lili yasamun wayewa da jama'a saidai zafin talaucin da na ɗanɗana a rayuwa shi ya saka mun azaban son masu kudi ,sannan Ina bala'in son expensive life kaji fa shirmeeee....."
Har ta kawo nan a zancenta ya rafka tagumi ne yina kallonta ,ankara da tayi da haka yasa ta kai hannu ta daki table ɗin gabansa
"Hunnnn" yaja ajiyar numfashi alamun ya tsorata
"Me kake kallo?"
"Awwn inata kallon yanda queen of beauties na Africa Tasha gwagwarmayan rayuwa ne ,I can't imergine wannan ɗan ficilin pink lips ɗin naki zai ci towo miyar kuka bai dafe ba ya dawo choco kalar kuncinki ba😉"
Shagwargwaɓewa tayi kamar za tayi kuka "Kaima tsokana ta kake ko? Da ƙawayena in suka ganni da pink lip gani baƙa sai su ringa zagina wai kamar biri ,Inyi ta kuka ...amma da na shiga jami'a naga yanda ake admiring lips ena ....awwwwnnnnnn😘💋🙈"
Fashewa da dariya yayi "Kin iya wasa kanki da kanki"
"Karkaga laifina an dade ana kusheni wannan ya sani koyawa kaina son kaina ,I luv meee😂😂 Kasan menene idan na kalli madubi na ga kyau na na tuna wuyar da nikesha ,haka zanta masifa a mirror ,nasha cema Lili idan naga mijin da zan aura duk ranar da ya fara zuwa wajena sai nayi masa faɗa ince "Ina ka shige ka bari ana ta kalle maka Ni ,kanacan kana kallon matan wasu ...mtseww late comer kawai,kuma sati biyu nikeso a saka mana ranar aure"
Wangale baki yayi kawai ya fashe da dariya "Oh I see wato kinanan kin ƙullaci mijinki"
"eh mana"
"Sati biyu ya isheki ai aure"
"eh mana ai na dade ina jiransa..so banason wani i love You i waye waye ,kawai muyi maza muyi aure mu haifa ƴan biyu biyu sau bakwai"
Dariya ya fashe dashi har yina dukan ƙafan sa a ƙasa
"Na shiga tara haka kike da barkwanci ...?"
"Barkwacina yasa akecemun lover girl wannan kuma dalilin yasa nike da tarin maƙiya.... Now is your turn ,ka bani labarin kanka sannan kuma ka fada mun dalilin da yasa ka kawo Ni nan ,kuma ka fada mun me yasa kaimun ƙarya kace zamuzo India inga jikin mamata ,wai ka kawo ta asibiti"
"Bana ƙarya har yau banga halittar da ya taɓa bani tsoro da har zaisa in ɓoye masa wani abu in kasa faɗa masa ba,soooo da gaske ne mamanki na ƙasar nan kuma kafin mu tafi zamuje ki ganta...."
Littafin kuɗi ne Regular 300# VIP 500 Special 1k
Zaki biya ta katin mtn ma wannan Number 09065990265
Ko ki tura ma asusun banki na
7782217014 Mohammed Hassana,fcmb bank
Shaidar biya ta nan 09065990265
Oum Aphnan🤩 [2/14, 10:28] حسنة يسرى😘: 🏘️ _*BANANA ISLAND*_🍌 _(Billionaire's paradise)_
Book 2 Page *C*
Na... Oum Aphnan ✍🏽
```Littafin kuɗi ne ,in kika fitar mun dashi kin cutar dani```
_____ Kafesa da ido tayi kamar mai doubting
Tashi yayi daga inda yake zaune yazo ya fuskanceta table ya raba tsakaninsu,amma tsabagen kusancinsu da juna har numfashinsa na gwaruwa da nata
"Tunanin me kikeyi?"
"meye matsayina a zuciyarka ? U mean kana sona...and zaka gwada harijancinka a kaina shiyasa ka turo mun da list din dokokinka ko me kake nufi?"
"Bana making love ...uhm uhm I fuckkkk"
Murmushin yaƙe tayi gamida sunkuyar da kai da sauri tana wasa da yatsun hannunta
Miƙewa tsaye yayi akan ƙafafunsa ,ya miƙa mata hannu "Oya zonan"
Hakanan taji gabanta ya fadi amma ta daure ta miƙa masa hannu ya ɗagota suka fara kewaye gidan ,yina nuna mata tsarin gidan
"Ya kikaga gidan? "
"Ya haɗu karshe" Zaro makulli yayi a Aljihunsa ,ya danka mata a tafin hannunta
"Ki adana makullin gidan ki nasan zamufi jin dadin amarcinmu a nan ba wanda yasan inda muke,na tanadar mana duk wasu kayan da zasu sa rayuwar auren mu ya zama mai dadi anan"
Kamar wawuya ta tsaya tana kallonsa "Topah kamar mene ?"
"Sex tools "
Miƙa masa mukullin tayi "Bude mun dakin in gani"