Banana island book 2 by oum aphnan - Chapter 3
Banana island book 2 by oum aphnan Chapter 3: Banana island book 2 by oum aphnan Chapter 3. Na... Oum Aphnan ✍🏽
3,332 words
Na... Oum Aphnan ✍🏽
```Littafin kuɗi ne ,in kika fitar mun dashi kin cutar dani``` ________ Bata farka ba sai Asuba daƙyar laluba kan gadon tayi taga ba kowa ita kadai ke kwance awannan banbareren ɗakin , da ƙyar ta mike ta shige toilet ta gasa jikinta da ruwa mai zafi ,taga sabon brush don haka ta dauka tayi brush tayi wanka ta fito tana ɗan ɗingisa ƙafa amma dai taji daɗi sosai a jikinta ,a zaune tayi sallah ,tana idar da sallar ta kasa ninke praying mat ɗin bare ta maida inda yake ta koma kan gado ta cigaba da barcin ta mai cunkushe da damuwa da zugin azaba.
Bata sake farkawa ba sai goma da rabi na safe ,zumbur ta miƙe ganin haske ya wadaci ko ina ta shararan labulen windown ɗakin ,still ita kadai ne a ɗakin ,a hankali ta kai hannu ta goge ƙwallan da ya zubo mata a fuska "Shikenan he used me and been benched" waigawa tayi gefe da gefenta akan side drawer gadon da take kwance ne taga doguwan tray ɗauke da kayan abinci ,ansassaka straw ajikin kowani kwano da cups ɗin abincin duk straw ɗin suna maƙale da rubutu kamar abun yin birthday party dai .
Dam gabanta ya fadi a ranta tace "Ya sallame Ni kenan?"
Jan jiki tayi da sauri ta isa gaban tray ɗin ta zaro papern farko "swallow me" (Ki haɗiye Ni)
Kakkaɓewa tayi a hankali saiga magunguna sun zubo ,lumshe ido tayi a hankali ,ta duba takardan gaba shikuma an rubuta "Drink me🤓" (Ki sha ni)
Drink ne Rabin cup da ruwa ma rabin cup .
A sanyaye ta ɗauka plain water ɗin ta zura magungunan a baki ta maida cup din ruwa a baki ta ƙwankwaɗe ,ta ajiye cup ɗin kenan zata duba takarda na gaba ya turo ƙofa
Dagashi sai gajeren wando da er riga hannunsa riƙe da mug ɗin hot chocolate tea an ɗaura akan ɗan tray ɗin sa .
Shigowa yayi yina juya tean a hankali idonsa akanta datake zaune rabin jikinta na cikin bargo
"Twinkle twinkle Little star 🌟 Awwnn good morning my blossom " yayi magana yina haurowa kan bed ɗin gabaɗaya ya ajiye cup din a gefe ya rungumota ,duk abunda yakeyi bai burgeta ba saima cin baki da tayi
"Nashigo naga jarumar matata har tayi wanka tayi sallah ,shiyasa na wuce kicin in shirya mata dishes da kaina...to ykk my one ya zaman sabon gidan"
Ciki ciki tace "Ba daɗi"
Rungumeta ya sake yi a jikinsa sosai ynx batajin dadin haɗa jikinsu tare don haka ta fara mutsu mutsu
"sorry my sugar plumbs,jiya top day ne da kowace mace takejin tsoron kasancewarsa a rayuwarta and thank God kin kawo gaɓar kuma kin kawo abunda akeso ,to meye na ɓacin rai"
"Ba haushi nakeji ba" sakinta yayi ya jawo cup ɗin da ya shigo dashi da sauri ya kafa mata a baki "Ok have a sip nasan kina tareda empty stomach ne kuma kinsha magani ,bata Musa masa ba ta soma kurɓa a hankali saida tasha kusan rabi yaji kiran wayarsa da personal phone ɗinsa yasan mamansa ce itace kullum take kiransa taji yanda ya kwana
"Ina zuwa" yace da sauri ya nufi wajen da ya ajiye wayar ya ɗauka ya kanga a kunne suna gaisawa
Kai hannu tayi ta dauko chicken pie ta kai bakinta taɗan gutsura tasha ta wuce dashi da tean ,sosai taji ta ƙoshi don haka ta maida cup din ta ajiye tana gutsuran chicken pie din a hankali don yayi mata daɗi .
Yina gama wayar ya tunkaro gadon da take ,a bakin gadon ya tsaya ya ɗaga hannu ya cire rigar jikinsa ,gabaɗaya gorgeous jikinsa suka bayyana ,wani lafiyayyen ƙirji ta gani da ya firgitata ,kwance luf luf da gargasa ga nononsa sai walƙiya Yike pink dashi kamar ya shafa masu oil .
Kallo ɗaya tayi masa ta kauda kai da sauri gamida kai pie ɗin baki da nufin ta gutsura .
Sufa yayi ya hauro kan gadon yazo ya saita fuskar sa da nata ya kai bakinsa a ta ɗaya gefen pie ɗin da ta saka a baki zata gutsura shima yayi maza yasa haƙori ya gutsura
Cuno baki tayi "wai zaman me nakeyi anan ... question?"
Murmushi yayi sannan ya fuzgota jikinsa,ya maza ya ja masu bargo ya manne bayanta akan ƙrjinsa yina gurza mata gashin ƙirjinsa da bayan nata
"oh my world plz ki saki jiki dani mana ,ki zama my past ifty da nayi fucking jiya da daddare" yayi magana yina lalubo nononta
"Me kake nufi?"
Cikin raɗa yace "Babe Inaso inci😉😢 "
Wani yarrrr taji har ƙwalwar kanta. "Plz ..."
"uhm uhm karkice aaah ibada zamuyi mai ɗankaren daɗi ga tarin lada ,kuma ai jiya ban maki komai ba saboda banason ki wahala ,so yanzu a Barni in nishaɗantu da jikin nan mana [2/14, 10:28] حسنة يسرى😘: 🏘️ _*BANANA ISLAND*_🍌 _(Billionaire's paradise)_
Book 2 *BONUS* Page *G*
Na... Oum Aphnan ✍🏽
```NAYI GARGAƊI NA ROƘI ARZIƘI KAR A FUTAR MIN DASHI AMMA DUKDA HAKAN SAIDA NA HADU DA MARASA TAUSAYIN DA SUKE FUTARMUN HABA DON ALLAH...IN KUNSAN WATA AI BAKUSAN WATA BA ,ZAN MUTING GROUP DIN DA NIKE HASASHEN TANAN AKE FUTAR MUN DASHI A CIGABA!! ``` ___________ Kissing ɗin kowani gaba na jikinta ya farayi ,ya tallafo ƙeyarta da hannunsa yina kissing wuyarta zuwa saman haɓarta ,sakankancewa tayi gaba-daya ,ta manta zafin da tasha najiya ,ko mai ya tuna kawai sai yayi zumbur ya saketa ya miƙe da sauri ya fice daga cikin bargon . Shiru tayi ta kasa koda ƙwakwaran motsi ,tafi awa a wannan yanayin shiru Adnan bai dawo ɗakin ba ,cire ran dawowarsa tayi don haka ta mike ta maida kayan da tazo dashi ta shirya tsaf ta buɗe ƙofar tana laluben hanyar fita. Abun mamaki tana fita falon zaune ta ganshi kace kace akan laptop basai ance maki ya nutsu a cikin aikinsa ba ,a hankali ta tako cikin ɗakin da nufin ta fice ta ƙofar Tsaida idonsa yayi a kanta kana ya ja hannunsa ya rufe laptop ɗin gabansa ba tareda ya kalla ba ,gabaɗaya ƙwarar idonsa na kanta ,batace masa komai ba kuma bata kallesa ba
"You're beautiful " (Ke kyakyawace)
Fuskarta ba yabo ba fallasa tace "Nagode" Tasowa yayi a natse yina nufo inda take ,cak taja ta tsaya ,kallonta yayi keeen ,kallo na nazarin halin da mutum yake ciki
"Me kike shirin yi?" With innocent face tace "Hostel zan koma plzz" tayi magana tana sunkuyar da kanta tana ɗan wasa da leɓen bakinta na ƙasa tana janshi cikin bakinta a hankali tana tsotsa
Miƙa hannunsa yayi zuwa jaw Ɗin ta(bansan jaw da hausa ba) ya tallafo fuskarta suna fuskantar juna . Duk abunda yakeyi cikin kasala yakeyi kamar wanda aka tursasa dole sai yayi
"I like to bite this tongue..shishhh" ya wani rolling idonsa cikin shauƙi yina cije baki.
Lumshe Idanuwarta tayi kamar na seconds uku kana ta buɗe.
Babbar yatsansa yakai kan lausassun laɓɓanta👄yina ɗan shafawa a hankali da thumb ɗin . A hankali ta miƙa hannu ta riƙe wuyar hannunsa
"Kayi hakuri kar...karr" sai kuma tayi shiru maganar da zata fada ya maƙale a bakinta
"Bazan taɓa ki ba relaxe ok?" Tattare gira tayi "Me yasa?"
"Uhm uhm bakomai zamuyi maganar nan daga baya zo in maidake hostel en" yayi magana yina juyar da kafaɗarta hanyar ƙofa da hannunsa.
Kamar mai taswirar makarantar a tafin hannunsa haka yaje direct filin dake bayan Hostel ɗin su ta waje da Jirginsu ,daidai wajen windon ɗakinsu
Lili dake ta sauri tana dafa ma kanta indomie yunwa ya korota daga aji ,tanason ta ci abinci kafin wani lecturer din ya shiga ,ƙarar saikar helicopter a bayan ɗakinsu ya sata yaye labule da sauri ta leƙa da kanta
Ifty ta gani ta fito a ciki Mr. Adnan ma ya fito yina shirin kewayowa suyi sallama
Bata da option saita ƙwalla mata kira
"Iftyyyy!" ɗaga mata hannu tayi gamida washe baki
"Sahiba bakije aji ba" "Ina fushi dake kar kiyi mun magana kuma" Murmushi mr Adnan Yayi "Ayi mana afuwa"
"Accepted amma dole ina buƙatar gamsassun bayanai" Bai waye da yawan barkwanci ba don haka murmushi kawai yayi ,ya maza ya matsa kusa da ifty bai wata wata ba ya fizgota jikinsa ya haɗe fuskarsu waje guda ya fecking lips👄 ɗin ta sannan ya cikata da sauri ,ya taka step biyu baya kawai sai ya juya hanyar ƙofar jirgin ,sandarewa tayi tana shafa saman leɓenta
Saida yakai bakin ƙofa ya ɗaga mata hannu "Inason ganinki yau da dare😉 ,kafin nan in na samu time zamuyi waya ,kina da Numberna i knw" gyada masa kai kawai tayi
Tana kallo jirginsa ya ɗaga ya bar wajen.
Aalima fa tana ƴan wanne?
Tunda taga an fizgo ifty namiji ya kangata da jikinsa ta tafi suman wucin gadi 😀bata farfaɗoba saida taji hannun ifty a kafaɗarta ,kenan har ta zagayo ɗakin.
"Lili my love😚" Turɓune fuska Aalima tayi "You amaze me"
"ohwwwwn lilina🥺" ɗaure fuska tayi cikin ɓacin rai
"Be serious naaah, let's talk on one ,bayan fita da kikayi ba ni da masaniya ,kwana a wajen namiji hakan bai isheku ba sai ya cafkoki a gabana yayi kissing ɗinki don ya tabbatar mun da cewa Shiɗin idonsa ba tsarki zai iya komai akan titi ma,ya ɗauki ɗabi'ar yahudu da nasara dama a cikinsu ya girma ..........Hummmm😌 above all yina fada maki ki sameshi yau da daddare ....Anya wannan iftyn da nasani ne kuwa ? Wetin dey ur head girl?" ta ƙare magana da pidgin English cikin ɓacin rai .
Washe baki ifty tayi ta koma kan gado ta zauna tana kwance veil ɗin kanta ta wurgo kan gadon Lili
"uhm uhm zoki dauke mayafinki Alkur'an bazamu ringa haɗa kaya ba da na dattin zina"
Caɓe fuska tayi "Lili come on! we are married ne "
"Ke ba fahimta ba what do you mean?"
Miƙewa tayi tana rage kayan jikinta tayi saura daga ita sai pant da bra sannan tayi saurin ɗaura towel ta zare pant ɗin ciki ma saboda yanda taji ana urging ɗin ta ta ciki da tururin azaban zogi
"Lili we just cased but once ,He fucked🍌 me messlessly 😣 aushhhh so painful wallh kaamar zaa ɓarani haka nikeji"
"I see🤨 and you prove it to me now,Ifty bakida hankali ,kuma baki tausaya ma iyayenki ba kin zalunci iyayenki sannan kin cutar da kanki.....wannan shahararren mutumin ne zaki yarda ya yaudare ki har ki amince dashi ki bashi jikinki ? Yayi maki kyau ,ina tausaya maki ranar nadama.....Kuma zan lanƙwashe hannuna in cigaba da shan kallon drama ,jami'ane dai ko gaki gata nan ,anyi wanda suka fiki kuma sun wuce ba'a fasa ba ,amma silar hakan ya barsu da tabo na har abada kije" Ƙare maganar tayi tana shashekar kuka idonta ya cika da ƙwalla
Tasowa tayi da sauri ta rungumeta. Tana rarrashinta ,daƙyar ta shawo kanta sannan ta soma karanta mata labarin abunda ya faru Tundaga fitar ta Hostel har dawowanta
Sassaukan ajiyar zuciya ta aje "Awwwwn amaryar richhh 😁 Gaskiya na taya mu murna"
Kautar da kai Ifty tayi "Lili ban iya ɓoye maki komai ,amma mutumin nan is rude😠 bazai raga ma mace a bed ba,Ni bazan sake binsa ba "
"Aah fa aure ibadane yanzu dai bari in sa maki ruwa ki gasa jikinki ....kinsan amarya sada gashi😉😂"
Wani abu mai kaurine ya tsaya mata a maƙoshi "Shikenan kema kin daina sona ko ,Allah bazan bishi ba"
"Inba sai kin bishi ba i bend like this 🤣🤣🤣 gwara ma ki tashi ki gyara kanki amarya da ango cancankas"
*** Lili kula ta musamman ta baiwa ƙawarta dukda batasan pain ɗin ba amma tana karantawa a littafai and she's University gurl ,saida ta tabbatar ta gama satisfying ɗin ta sannan ta koma aji ,amma tana zuwa taga malami ya shiga ,Ba tayi gigin shiga ba ganin wasu ɗaliban a bakin ƙofa ,alamu ya nuna sunyi pleading an hanasu shigane.
Juyowa tayi ba ta wani damuba ,dama ajin malam Dauda ba faye ganewa ake ba ,hiransa yake dingayi da shashashun ƴan mata marasa kamun kai ,in ya gama time ɗin sa ya kusa ƙare wa sai ya ba class rep. Handout yace a siya. Dama dai attendance taso ta saka masu ita da ifty ,amma tunda hakan bai samu ba sai ta koma jinya .
Juyawa tayi ta kama hanyar Hostel ,maganganu ta ringaji a bayanta ana dararraku ,waigawa tayi Su Sumayya zakari ne da su Faty
"Hajiya bazan iya zama ina kallonsa ba wallahi ,don nifa bashi nake kalloba ...kobokoh 🍌😣 Ɗin sa take mun gizo a ido ,wallahi malam Dauda gama hawa ne,Shiyasa kinga last Haɗuwar mu dashi ,saida na samu zumata mai kyau nasa a Auduga nayi matsi dashi ,ban cireba saida zan shiga wanka ina fitowa na shafe Hq ɗina da man zaitun da hulba ,Na kaɗa ɗanyen ƙwai na zuba ruwan Lipton na shanye ,OMG my love kinga ruwa ahhhh...Haka nayi ta zuba kamar famfo ,ga tsantsi Vagina ɗina tsantsi wallahi duk girmar kobokoh 🍌ɗinsa da nike baku labari saida nayi accommodating ɗin sa tsaf batareda naji zafiba saima daɗii😋"
"Aaah dole kice mu taso mu fita kar ƙawata tayi ta yoyoh a aji "
"Ke Bama Ni ba shi kansa ya fara shiga halarar ehyaneh ,bakiga yina sakin layi ba a zancensa? Ɗagowa dubu idonsa na kaina...banason ƴan aji su gane ne yasa na fito don wallahi yina cika kallona zan cika masa ruwa a wandonsa Ni babu ruwa saidai ya kasa fitowa a wannan saman mimbarin malam ....ko yanzu ina da yaƙinin Bananarsa ta fara motsawa 🍌"
Girgiza kai kawai Lili tayi ,sam bata jin haushinsu saima tausayi da suke bata ,wato masu laifin zina abun tausayi ne ,musamman masu yi babu nadama suna Alfahari da hakan,lallai Allah ya jarrabesu kuma suna buƙatar Addu'a
Fasa komawa Hostel tayi ta fice gate da ƙafa ta tari ɗan sahu ya wuce da ita Islamic chemist Abubuwan Da taji su Sumayya na lissafa wa ta siyo ma Ifty ɗin ta ,ko banza gwara ta nemo kafin ta manta sunayensu tunda ga inda aka fi buƙata nan inda za'a gyara sunnah😜.......................
Littafin nan na kudine Regular 300# vip 500# special 1k Zaki iya biya ta katin Mtn ma wannan Number 09065990265 ko ta bank ɗin nan 7782217014 ,Mohammed Hassana, Fcmb. Shaidar biya ta numberna 09065990265 (Plz banason Kiran waya) [2/14, 10:28] حسنة يسرى😘: 🏘️ _*BANANA ISLAND*_🍌 _(Billionaire's paradise)_
Book 2 Page *H*
Na... Oum Aphnan ✍🏽
```Littafin kuɗi ne ,in kika fitar mun dashi kin cutar dani``` ___________ Banana island en banana demand🤩
Bayan magrib . Adnan a matse ya dawo daga office,Tunda yaje baida kataɓus ba abinda yake tunawa sai lokacin da suka shanye tareda ifty ,sosai yake sha'awar matarsa ,gashi ya kirata Aalimace ta ɗauka tace masa tana barci ,anan ya danka mata amanar kula da ita. Sai kuma ƙaƙa ? Har yamma ko ya kira wayarta bata ɗauka sarai ya gane ƙin ɗauka takeyi bawai barci bane ,wannan rashin ɗaukan wayar da batayi ba ya daɗa azalzala masa son kasancewa da ita,yayi kewar shagwaɓarta ,frankness ɗin ta da surutunta...sosai yakeso ko ɗaukan wayarsa tayi yaji muryarta ya samu sauƙi amma ta ƙiya.
Jikinsa ya mutu sosai ,wanka kawai yayi ya zauna a tsakiyar falonsa dagashi sai gajeran wando,ƙwarar idonsa sakaye cikin 👓 masu duhuwa . iskar Fanka da sanyin Ac da ya ƙure ne suka haɗe suna firfita ilahirin gashin jikinsa don haka gabaɗaya gargasansa suka miƙe
He really looked violent ,karkaɗa ƙafa kawai yakeyi yina cigaba da kiran wayarta in ya katse ya sake kira ba ƙauƙautawa
Ganin Batada niyyar ɗauka ga jikinsa ya mutu yasa ya kira yaronsa Mr. Raj ,sojane kuma driver ɗin jirgin sama atimes tare suke fita in yina son zuwa outing
Mr raj yina ganin kiran Adnan ya miƙe ya ƙame ma wayar kamar yina gabansa kafin yace "Hello Weldon sir good evening"
"Raj . Aje uni lag a ɗauko mun iyalina yanzun nan ,zan kira Director Admin ɗin su yasa a kirawo maka ita daga hostel"
Ƙamewa yayi "Yes sir"
"Kaje wajen Tukur ka amsa makullin mota kaɗebi boys 👮♂️ saboda tsaron lafiyarta "
"Yes sir"
Tsaki yaja ya kashe wayar .sannan ya fara lalubar Director Admin ya shaida masa abinda yakeso, jikinsa na rawa shikuma ya kira Head of department yace ayi maza a kira warden taje ta Nemo iftihal a hostel mijinta ya aiko ɗaukanta
**** Lili Kallon Ifty tayi da ta ke sanye da wata doguwar riga mai jikin roba roba baƙi ,ta kame tarin gashinta da baƙar ribom ,sai chatting take ta computer dinta tana murmushi ,in taga ya kira wayar wani daɗi takeji tana washe baki ,har yayi ringing ya katse ,tanajin a ranta ta cika mace gashi tana tamola da zuciyar young billioner kamar Adnan.
"Ifty kiwa girman Allah ki tashi ki tafi mutumin nan bazai daina kiranki ba,in bakije ba "
"Lili zani ai"
"Da gaske zaki? Kinga ni Mubarak yazo wajena kar in fita na sakankance kin tafi indawo in ganki a daki hayar Lagos dai kinsan akwai cunkuso musamman sa yamma haka...You ought to be leaving down"
"Zan je inshaaaAlllah" ta kaurara inshaalh ɗin a halshe tana ɗan dariya
"Hmm ɗan izala yaso ƙarya yace inshaalh!😂 Yanzu ne ma kika tabbatar mun bazaki ba"
"Lili ki ƙyaleni Plz in chatting ɗina in peace ,wannan mutumin bai dau dani ba da ace ya damu danida shi zaizo yya daukeni da kansa"
"Famous person kamr wannan kike jira ya zama drivernki Hajiya na barki lafiya inje in bawa nawa fulawar ruwa "
Dariya ifty tayi ."Nope ba haka ba Allah na dawo daga rakiyar masu kudin nan ne ,gwara in tsaya a lower class ɗina ,gaye is too arrogant ko fucking ɗinki zaiyi da gadara ,akan mene? Ya nema wata"
"too kaji rikicin ma'aurata hmmm Love one tin tin"
Ta shashantar da maganar ta yi ficewarta
**** A gaban Hostel wasu sheɗanun jeeps me baƙaƙe wulun wulun da baƙaƙen tint suka faka a gurin sai farar hilux bakajin komai sai ihun jiniya ,kamar wani Gomna ko sarki aka kawo ,waje yayi tajin tajin sai ga Lili ta fito
Tun...tun...tun cikin yanganta zata wuce ba tare da ta kalle wajen ba duk da yanayin wajen yaso jan hankalinta ,amma tasan ƴan makarantansu da jaye jaye waya sani watace ta janyo wani ƙusan a gomnati ?
Su Ruky ne sukace ma Madam tambaya (Warden dinsu) "Yawwa ga roommate ɗin ta nan Ma!.....Aalima!?"
A tsorace ta waigo "Je ki kira mun Iftihal"
"Yes ma!" Tana shiga ɗakin ta gan ifty har ta kwanta "Hajiya warden na kira"
Zabura ifty tayi cikin tsorata "Lili turn ɗin wankin bayinmu yayi ne bamu wanke ba,aka kai ƙaranmu? Kai wa'innan ƴan block ɗin namu akwai jaraba yaseen"
"Yaushe muka wanke toilet din da zai zagayo kanmu ,nima bansan kiran da take maki ba, gaskiya ki sauri na shanya Mubarak tun ɗazu" mayafinta ta ɗauko na kayan jikinta tayi rolling ta ɗan fesa turare suka fito
Jiniya taji ba sassauci "Kai wai dama jiniyar da nike taji a daki a nan ne?" shiru Lili tayi mata ,itama sai ta tsuke bakinta Har suka isa wajen Madam tambaya ,zokiga mata students kowa nason ganin wacce akazo dauka a wainnan arnakun motocin irin na gomnoni
"Iftihal right?" "Yes ma!"
"Mijinki ya zo ɗaukanki ,so Ahuta gajiya" walai tayi da ido sai kuma tace "Ok ma!"
Ta ƙanƙame hannun lili suka kama hanyar nufar motan ,Mr. Raj yayi saurin wangale ƙofar ya koma ya ƙame a jikin motar ,sai da Ifty ta shiga sannan ya motsa ,ya rufe ta cikin zafin Nama ya koma gidan gaba .
Ifty leƙowa tayi ta window "Lili kizo ki rakani😌"
Gwalo lili tayi mata "Babe inbar barak ɗina da wa? Salan ayi mun snatching kinsan halin matan makarantar nan"
"Ni ko?"
Lumshe ido tayi kamar za tayi kuka
"Baby byeee😂see you "
Ta wuce da sauri ,suma a hankali motocin suka soma barin gaban Hostel ɗin .Habawa daganan ƴan gulma sukace muma gamu .
Wannan tace in na yarda wannan gajan ƙazamiyar baƙar ,tana da aure in tafi a tsaye"