Kenza eBookz

Bariki na fito book 1 complete - Chapter 13

Bariki na fito book 1 complete - Chapter 13

Bariki na fito book 1 complete Chapter 13: Bariki na fito book 1 complete Chapter 13. Yace bariki Wlh ban son iskanci akan me zaki dinga kaini jinsin da ba…

1,802 words

Yace bariki Wlh ban son iskanci akan me zaki dinga kaini jinsin da ba nawa ba

Tace yakuri naga kinyi zufa kaman ana cinki

Habib yace inma cina ake Ai hq dina ne bana wata ba

Bariki tace kyaji dashi muje ciki muyi magana tare da shigewa d'akin habib

Habib na kokarin tsaidata amma tayi wuf ta shige

Tana shiga taga jamil tsirara ayabar nan tashi a tsaye, bariki kallon ikon Allah take wato dama cin junansu suke jamil da habib sai yasa habib ya fito duk yayi zufa da yake y'ar bariki ce saita basar tare da fad'in ke kuwa jamila kin saki hq kaman wacce akama fyade?

Da sauri jamil ya tashi yana saka wando tare da fad'in wannan ai iskanci ne zaki shigo d'aki babu sallama gashi kinzo Kinga min tsiraici da mutunci na

Bariki tace naga Ai habiba Mai d'akin tasan na shigo kuma miye dan nagani ai duk abu d'aya garemu

Habib dake tsaye yace maiya faru kika fad'o mana kaman saukan Aradu

Bariki tace sa kaya muje muyi magana a waje

Jallabiya yasa sannan sukai waje

Bayan sun fita tace ya maganan gidan kin basu kud'in?

Habib yace na basu mana Sun amsa har anyi fenti sai ki shirya muje kiga gidan, sannan ssuma iyayen bariki na musu magana na sami wani Dattijon da wata mata itama sune iyayenki saina miji guda d'aya shine yayanki anjima sai muje ku tattauna

Bariki tace yauwa hakan yayi Toh maganan Walima fah ka sami mutane da zasu zo kasan hijab nake son su sa

Habib yace bariki sanin kanki kin San banda mutunci akan me zaki dinga kaini jinsin y'an maza Ina mace

Bariki tace yi hakuri dan Allah kin sama min mutanan?

Habib yace ai naga abun naki ne yafi karfin kakata naji kina hijab sanin kanki ne ban hulda da irin mutanan nan inda masu 3quater kika ce ko mini skirt Aida kin gansu Kala Kala amma kyace masu sa hijab Mai ya had'a doya da manja??

Bariki tace kin fa San duk wannan Abun yana cikin tsarin aurena da Yarima naga Ina kaiki gabas kina yamma

Habib yace Toh shi Yariman zuwa zaiyi Aiba zuwa zaiyi ba inma yazo muda muke ciki kuna waje, muna ciki muna karkad'a duwawu da nono tunda ba ciki zai shigo ba, zaki wani kakaba mana sa hijab kaman wasu y'an makaranta , gaskiya ni bana haka ance da tsohuwa tayi zina

Tsaki bariki tayi

Habib yace tsaka ma da tayi Allah tsine Mata yayi

Bariki tace Wai Mai yasa kike son bada matsala ne dan Allah? Kin fah san saboda yanda nake sa hijab Yarima yake sona kuma gashi nace gobe zanyi sauka ai nasa kawayena suyi shigan mutunci tunda har kud'i Yaban inyi Walima ni bama mutane da yawa nake so ba kaman mutum goma ko shabiyar sun isa su zo mu d'auki hoto in an gama Inba ko wacce dubu biyar tasai abinci shikenan an wuce wajan

Habib yace yanzu naji Batu kodan kud'in da zaki basu zasu zo sannan zasu sa hijab din ko nikaf kika ce zasu sa tunda aikin kud'i za suyi

Bariki tace toh mutum shabiyar sunyi yanzu sai muje muga gidan dan Asa kayan d'aki daka nan kasuwa za muyi

Habib yace muje toh

A motar bariki suka je tana tuki habib yana gaba suna tafiya har unguwar kanawa inda habib ya kama mata Haya.

Bayan sun karasa bariki taga gidan tace Wai gaskiya gidan ya tsufa da yawa.

Habib yace dakyar ma na sami gidan Wlh Allah yaso ma mutum uku ne a ciki kune na hud'u zaki iya yima wajan gidan fenti ai

Bariki tace gaskiya hakan ya kamata dan gobe yarima zai zo gwara yaga gidan da fenti zai d'auka saboda murnan saukana akayi fenti din mu shiga inga d'akin in yaso saiki kira mai Fentin yazo yayi

Habib yace an gama Kinga masu gidan za suji dad'i

Gidan suka shiga d'akuna hudu ne amma gidan fes dashi duk da babu plaster an share gidan yyi kal dashi ko wani d'aki ciki da falo ne akwai Rijiya a gidan sai bayi biyu na wanka dana bahaya, d'akin suka shiga yayi kyau anyi mishi fenti d'akin siminti ne kasan sai silin din da dinnan duk ya tsofe, bariki tace babu laifi muje kasuwa musai kujerun hannu da gado na hannu haka suka nufi kasuwa bariki tasai kayan hannu harda tv karami da ledan d'aki sai karamin fridge shima na hannu Bayan sun gama akasa kayan a mota su bariki na gaba mota na binsu har gidan aka shigar da kayan aka saka d'akin sai yayi kyau da aka sa kayan d'aki y'an gidan suna ta le'ke Bayan an shirya kayan suka rufe d'akin sukai gaba

Bariki tace saura wajan iyayen nawa na bariki koh

Habib yace eh can zamu nufa yanzu

Bariki sunje Sun tattauna da iyayenta na bariki sunyi na'am kuma taga babu laifi sunyi kama da mutanan kwarai sai dai maganan yayanta tace a Bari zata ma Yarima karya akai dan gwara mama da baba sunfi muhimmanci, sunyi akan gobe za su zo su daukesu su kaisu gidan da bariki ta kama

******* Gimbiya zinatu ce zaune a cikin dangareren ginin da aka Mata, gefenta gimbiya Amina ce sai kuma wasu kawayenta.

Gimbiya Amina tace zinatu tashi muje can d'akin muyi magana.

Tashi tayi suka fita ita da gimbiya Amina, bayan sun shiga d'akin taba gimbiya zinatu wani kwalba tace ki tabbata Yarima yasha Indai yasha Toh shida kanshi zai rud'e yaji yana Jin sha'awa sannan bazai gane wani abubuwa dan naga kina tsoro

rungumeta gimbiya zinatu tayi tana fad'in Kai my love nagode

Dan Jan jikinta tayi daka na gimbiya zinatu tace karki gode min yanzu thank me later

Murmushi suka saki sannan suka koma inda kawayensu suke

Basu dad'e ba saiga ango ya shigo shida abokanan shi, yarima Aliyu fuska a murtuke, zama sukayi inda abokanan ango suka musu yar nasiha daka karshe suka rufe taron da addu'a sannan suka musu sallama aka bar amarya da ango sha lugude😝

Ganin Sun fita yasa gimbiya zinatu tashi tazo inda Yarima yake zaune akan kujeran d'akin cikin tafiyar kasaita zama tayi akan kafanshi tare da d'aura hannunta a wuyanshi tace Allah yayi yau na zama taka kaima ka zama nawa yanzu Alhmdlh saimu Gode ma Allah.

D'agota yayi daka jikinshi tare da tashi yace ban taba jin Labarin amarya irinki ba, today is your wedding night amma ko kunya bakya ji kinzo kina fad'in wannan maganan.....

Tace haba my love yanzu fah we are husband and wife miye abun kunya a ciki

Tsaki yayi tare da nufa fridge din d'akin dan yasha ruwa amma babu komai a ciki

Gimbiya tace Bari in kawo maka ruwan fita tayi da sauri danta d'auko mai ruwan koda ta shiga kitchen bud'e ruwan tayi ta juye abunda gimbiya Amina ta bata, murmushi tayi tare da fad'in Yarima zaka shiga rud'ani Indai kasha wannan ruwan dama Nasan zaka iya neman ruwa sai yasa na kwashe na fridge din d'akin, daukan cup tayi ta nufi d'akin Tana shiga ta Fara zuba mai ruwan a cup Bayan ta gama ta bashi ya amsa tare da shanyewa mi'ka mata hannu yayi alaman ta bashi sauran ruwan da sauri ta bashi baki yasa a goran ya fara sha yasha da yawa sannan ya ajiye sauran....

Tana ganin haka tayi toilet da sauri tayi wanka tare da saka wata night gown duk jikinta ana ganin komai koda ta fito Yarima idonshi na kanta wanda yake zaune yana ganin jiri jiri tunda ta fito sai yake ganin kaman bariki ce da sauri ya tashi ya nufeta yana fad'in my princess let me show you how much I love you

Gimbiya kam dad'i ne ya kamata dama Yarima yana Sonta shine yake mata wulakanci gashi yanzu Allah ya kamashi yana fad'a da bakin..... Tana cikin wannan tunanin taji yasa bakinshi cikin nata domin gaba d'aya bariki yake gani a wajan ba zinatu ba kissing dinta yake Sosai yana sha Mata harshe itama martani take miyar mishi, tun suna tsaye har sukai k'asa hannunshi yasa akan nononta Wanda suke a make brezia suka sa yayi girma jin ba nonon ya kamo ba yasa ya cire mata brezia din ya fara taba nonon duk da baya cikin hayyacinshi Sosai daya taba nonon saida Ya dan tsagaita ya kalli fuskanta sannan yasa bakinshi akan nonon ya fara sucking din nonon babu abunda gimbiya take sai nishi tare da kankame Yarima....

Yarima ganin inya tsaya romancing dinta ciwon maran da yake ji zai iya sumar dashi yasa yayi mai gaba d'ayan tunda ya shigeta ya farayi a hankali ya cire ayabarshi daka hq dinta yace you cheated me you are not a virgin yana fad'in haka ya sume domin maganin yayi mishi karfi da yawa

Ganin haka yasa Gimbiya zinatu tashi da sauri cikin tashin hankali tare da d'aukan wayanta tayi falo da sauri ta doka ma gimbiya Amina gira bugu uku ta d'auka tare da fad'in zinatu lafiya

Zinatu kuka ta saki tare da bama gimbiya Amina Labarin abunda Ya faru tace ban taba sanin d'a namiji ba a rayuwa na lokacin da naji ance abunda nakeyi zai iya zubar min da kimata zai iya sa in rasa budurcina tun daka lokacin na daina Ashe Nayi babban kuskure sai kuma ta fashe da kuka yanzu Idan Yarima ya farka wani hukunci zaiyi akai na na shiga uku

Gimbiya Amina tace ki nutsu ki bani Aron kunnenki bana tunanin koya farka zai gane komai kuma Kema kin cika mishi maganin ai bance ki juye duka ba amma yanzu ki bari ya farka mu gani nasan bazai tuna komai ba

Gimbiya zinatu tace Wlh tsoro nake ji baya cikin hayyacinshi fah ya gane am not a virgin kina ganin Idan ya farka zai manta komai?

Gimbiya Amina tace kwarai dagaske maganin tunda ya mishi karfi nasan inya tashi zaiga kaman mafarki yakeyi ki kwantar da hankalinki

Bani minti biyu zan fad'a miki yanda za kiyi bazai gane ba

Gimbiya zinatu tace toh Ina jira dan Allah Kafin ya farka...... Hmmm ALHAMDULLILAH

A NAN NA KAWO KARSHEN PART ONE OF DIS NOVEL BARIKI NA FITO

ku biyoni a part 2 Bayan sallah insha Allah don jin Mai yake faruwa ya akai gimbiya ta rasa budurcinta Bayan bata bin maza?

Yarima Idan ya farka zai gane koya?

Yarima dai ya sume amma gimbiya Tana tunanin yana bacci shin zai farka koma dai Mai nene mu had'e a part 2

Inda za muji Labarin bariki sannan Yarima zai aureta asirinta zai tonu duk ku biyoni Bayan sallah inda zan warware muku komai insha Allah

Happy sallah in advance aci nama lafiya 😹😹😹

Sannan ina jiran Barka da sallah dina😝😝

~MARYAM OBAM~ [8/8, 11:53 AM] 🅰 "🅰 " D'🅱⭕Y🔛🔝: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚_*

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull