Boyayyen mutun complete - Chapter 10
Boyayyen mutun complete Chapter 10: Boyayyen mutun complete Chapter 10. *** Ba ita ta tashi daga baccin nan ba sai wuraren biyar da rabi da kyar ta tashi…
3,068 words
*** Ba ita ta tashi daga baccin nan ba sai wuraren biyar da rabi da kyar ta tashi tana dafa kanta sabida wani irin azababben ciwo dayake mata da kyar ta sauko daga gado ta runtse ido ta wuce ta shiga bayi baki ta wanke tafito daure da alwala gaban mirror tayi idanunta sunyi jajir tana duba wayanta kota kira Mum taji dadi amma bataga wayan ba, goge dan guntun hawayen daya zubo mata tayi ta shimfida dadduma tasaka hijabi tai azahar da la'asar tana idarwa ko tashi daga kan dadduma batayi ba aka shigo daki a mugun tsorace ta dago kai ganin Ya Muhsin ne yasa tai ajiyan zuciya batare daya shigo dakinba ya tsaya ata bakin kofan yace "kin tashi?" gyadamai kai tayi asanyaye, ahankali yace "muje kici abinci kisha magani" gyadamai kai tayi tamike tsaye batare data cire hijabi ba tabi bayanshi gabanta na faduwa suka fita falon Ya Ahmad ne kawai zaune a dining yanacin white rice da stew, ajiye spoon din hanunshi yayi ya kalleta yana dan dariya yace "waiwaiwai nida burodi kai jibi idanunki subhannallahi ashe haka jikin yay tsanani, ke ciwon ne kikema kuka haka jibi yanda idanunki suka kumbura wlh ke raguwa ce Nadeera" harara Ya Muhsin ya watsamai yace "kamana shiru anan Malam besides she's taking ur footstep" "nidin?" Ahmad yafada yana dan dariya saikuma yace "wlh Ya Muhsin bana kuka idan ina ciwo, inada jin zafin ciwo amma bana wanan shegen kuka and am very strong but Nadeera enn this girl is damn lazy, batada dauriyan ciwo ko kadan, dan Allah jibi idanunta fa ai in idanun sun rufe sun manne sabida kuka zaki natsu" yay kwafa yacigaba dacin abincin shi, hawayen daya zubo mata ta share ahankali ta zauna a kujeran dake kusa dana Ya Muhsin, tashi Ahmad yayi daga dining yazo inda take zama yay kusa da ita ya rungumo kafadarta yana dariya yace "haba little sisi fushi kikayi danna miki fada?" girgiza mai kai tayi ahankali hakan yasa yace "sorry kinji duk ciwon kyan jiki ke damunki, you are missing Mum zata dawo very soon, dazu ma bayan la'asar i called her batai picking ba but she will soon come back okay" gyadamai kai tayi, tashi yayi ya daga mata hannu yace "high five" ahankali ta bashi hanunta suka kashe wani irin kuka nacin zuciyanta inta tuna abinda Abba yay mata kaman tafada musu amma wlh kunyan ma fada musu take, tafiso ta fadanma Mum amma bazata iya fada musu ba su maza ne kumama nauyin maganan takeji dakuma tsoron Abba. Hannunta yakama yace "oya muje muci abinci" tashi tayi tabishi dining din shikuma Ya Muhsin ya gyara zama yana kallon news, da kyar Ya Ahmad ya tursasa ta sukaci abincin tare sanan tasha magani kafin ta kwashe plates din takai kitchen sanan ta zauna gefen Ya Ahmad suna kallon news din tare bakaramin kwantawa hankalinta yayiba da bataga Abba ba, saida magrib suka mimike sukai masallaci hakan yasa ta wuce dakinta tana shiga ta saka key da sauri bayi ta shiga tasakeyo wani wankan sanan ta dauro alwala tafito ta saka wata atampa tasa hijabi tazo tai salla tana rokon Allah ya kareta yakuma tsareta, anan ta zauna har aka kira isha'i tana idarwa ta linke dadduman ta zauna kololuwan gado tana kallon kofan tana sake wani sabon addu'a, sai wuraren 9 suka shigo gidan tun kafin su karaso wajen kofarta Ya Ahmad ke kwala mata kira hakan yasa ta tashi ta bude kofan shida Ya Muhsin ne dake waya sukazo, dakinta duk suka shiga Ya Ahmad ya harareta yace "ke ya jikin?" ahankali tace "da sauki" "kinci abinci ne?" girgiza mai kai tayi tace "banaji yunwa" Ya Muhsin dake waye ne yacire wayar daga kunenshi ya mata wani kallo da babu alamun wasa ciki yace "jeki debo abinci kizonan kici kafin na batamiki rai" gyadamai kai tayi asanyaye ta mike tabude kofa tafice gabanta na faduwa, babu kowa a falon hakan yasa tai dining da sauri ta bude warmer semo da egusi soup akayi hakan yasa ta debo kadan ta juyo tana kaiwa balcony taji an bude kofa da gudu tai ciki batare data juyo ba dan tamasan Abba ne, kofar dakinta tabude ta shiga ta zauna kusa da Ya Ahmad dake kan gadon dan Ya Muhsin akan stool ya zauna abinci ta shiga ci duk suna kallonta, sosai take basu tausayi dan a tunanin su rashin Mum da suspension din school ne yasa tunani yamata yawa ciwon dole yakamata, sosai taci tuwon tasha ruwa sanan tawuce bayi ta wanko hanunta ta rufe plates din ta ijiye gefe dan bataso ta kara fita, Ya Muhsin dai waya ya dinga yi da some clients dinshi Ya Ahmad ne ya dinga janta da hira yana nuna mata hotunan deejay a wayarshi hakan yasa tasaki sosai danhar tana murmushi, sai wuraren sha daya da rabi sanan suka tashi kaman tabisu haka ta dinga ji haka suka fita suka kashe mata wuta da wani irin gudu ta tashi tai locking kofa da key zama tai akan gadon tana kallon kofan dan wlh kasa bacci tayi ta kankame jikinta tana kiran Allah ya kareta wani irin tsoro da tunanin jiya na dira aranta, ba ita tai bacci ba sai wuraren past 1 nadare shima bacci barawo yasaceta. Bata sake tashi ba saida Abba ya bubbuga mata kofa da asuba awani irin mugun firgice ta tashi jin muryan Abba. "Princess tashi kiyi salla, kin tashi?" adan rude tana komawa baya tace "eh" juyawa yayi yawuce yafita yay dakin su Muhsin yataso su suka wuce.
Sai wuraren seven suka shigo gidan daga masallaci, ya Ahmad ne yazo ya tsaya a corridor ya kwala mata kira. "Nadeera" tashi tayi daga kan dadduma tai wajen kofa ta murza key ta bude ta leko da kanta, hararan ta yayi yace "dalla fito falo jor" ahankali yabiyo bayanshi duk suna falon zaune akasa Ya Muhsin nakusa da Abba yana nunamai abu a system ahankali ta zauna kusa da Ya Ahmad batare data kallesu ba tace "i..ina kwana Abba, Good Morning Ya Muhsin" dago kai Abba yayi yana kallonta murmushi kan fuskarshi yace "antashi lpy princess ya jikin" ahankali tace "Alhamdulillah" tana lumshe ido danko kadan tabason ganinshi, Ya Ahmad yariko hanuntaa yace "muje kitayani nahada mana breakfast tunda bakida lpy, wai wanan hijabin fa matar liman, common cireshi kitchen zamu shiga" cire mata hijabin yayi ya ijiye akan kujera da sauri ta zage zip din riganta da kyau sukai kitchen din, ta wutsiyar ido Abba ya bita da kallo yana kiran Allah aranshi.
Breakfast suka hada tareda Ya Ahmad suka dafa ruwan tea da suka soya egg da Irish data fere suka jera komi a dining din hakan yasa Abba da Ya Muhsin dake kallon news dan sun gama aikin suka taso suka zazzauna, yau bata zauna kusa da Abba wanda tasaba zama kusada shiba koda Mum na nan kusa da Abba take zama, yau kusa da Ya Ahmad ta zauna bayan ta zuzzuba musu suka shiga cin abincin bini bini Abba na satan kallonta. Ture abincin tayi ta mike ajiye fork din hanunshi yayi ya kalleta fuskar nan babu alamun wasa yace "ina zaki?" rasa me zatace tayi hakan yasa tace "fitsari nakeji and am okay" hanha ya nuna mata yace "okay daganan get ready zaki bini office" wani irim dadi nd ya lullubeta tace "to yaya" ta juya tabar dining din da sauri, batare da Abba ya kalleshi ba yana kokarin debo chips da fork yace "mesa zakaje da ita office Son" yatsine fuska Ya Muhsin yayi yace "to Abba babu Mum zama ita kadai zai kara mata ciwo ne" dan murmushin yake Abba yayi yace "hakane". [10/17, 6:01 PM] Aishat Muhammad: 🕳🕳🕳🕳🕳
*BOYAYYEN MUTUN*🕳 🕳 🕳 🕳
*Maman Abd Shakur*
AC.
Zaro hannayenshi yayi daga aljihu, ahankali ya cirota daga jikinshi ya tallabo fuskarta da duka hannayen shi ya dago kanta yana kallon fuskarta, wani irin kuka take mai tana sauke ajiyan zuciya tana kallonshi kaman irin jariri yaga maman shi data fita anguwa tabarshi dinan, yanda take kukan yasa ahankali ya janye hannu daya daga habarta yakai kan fuskarta yana share hawayen dake zubomata yana kallon fuskarta murya chan kasa yadan lumshe ido yace "shiiiiii why are you crying like this, jibi yanda eyes dinki ya kumbura and you are running temperature bakida lafiya ne?" bude idon yayi dasukai kaman namai jin bacci ya zubasu akan ta, ahankali yace "Menstrual cramp kesaki kukan nan?" hanunta takai ta daura akan nashi dake kan habarta ta kankame gamgam tana wani irin kukan tana girgiza mai kai, hakan yasa yace "to menene? Why are you crying like this what happen wats d matter?" "zazzabi take tun cikin dare Son, shine fa taketa uban kukan nan" da sauri ta maida kanta kan kirjin Ya Muhsin ta kankameshi sosai tareda runtse ido tana saukar da wasu irin ijiyan zuciya heart dinta nawani irin racing, juyawa Ya Muhsin yayi tana makale dashi ya kalli Abba dake tsaye jikin kofa dan baimaji shigowan shiba, yana tsaye dauke da takeaway a hanunshi da ledan magani yadanyi zuru zuru yana sanye da fararen shadda riga jumper da wando, inba kaga su Muhsin ba bazaka zaci ya kwan biyu a duniya ba dan yanada jiki mai kyau baida kiba sosai haka, ahankali yadan tureta daga jikinshi yaja hanunta ya zaunar da ita a bakin gadon sanan yay inda Abba yake tsaye ya karbi take away dana magungunan yace "good morning Abba, dana shigo babu kowa afalo saisa nayo nan" murmushi Abba yamai yanadan satan kallon Nadeera da kanta ke kasa tana inda Ya Muhsin ya ijiye ta abakin gado tana share wasu sababbin hawayen, Abba yace "how was d conference, i was saying zan kiraka fa but princess dukta dameni da kuka na manta, Ya conference din son hope everything went well" murmushi yayi yana juyawa yace "Alhamdulillah Abbana, anyi angama saikuma na next year" jawo stool din gaban mirror yayi ya zauna agabanta yana bude take away chips ne da soyayyen egg hakan yasa ya mikamata, ahankali ta karba tana kallonshi, dan kallonta yay shima sai ya tashi daga kan stool din yace "lemme bring spoon for you" yay hanyar kofa, Abba yace "oh kaga fa namanta da spoon din a dining dukta rudani wlh" murmushi yayi yabude kofa yafita, hakan yasa Abba yayo ciki da sauri azabure ta mike hartana neman zubar da abincin da sauri ya tare takeaway yamata wani irin mugun kallo, yakamo hanunta yace "remember what i told you, saina kusa yankaki inkika fada" ya watsa mata wasu irin harara da sauri yajuya yakoma wurin kofan jin ana shirin shigowa, bude kofan Muhsin yayi rike da fork da bottle water mara sanyi yakaraso ciki yana kallon yanda take kuka ta rufe fuskarta da filo, yace "wai kukan bai isaba mtsww" yaja tsaki, zama yayi gefen ta akan gadon ya ijiye bottle water da da fork din agefe ya dagota da kyar ta taso, takeaway yasamata aakan cinya yanadan hararanta yace "stop this kukan, eat idan jikin bai saukoba i will take you to the clinic, eat kafin nabata miki rai" ahankali ta deba tafara ci tana sauke ajiyan zuciya hakan yasa ya dago kai ya kalli Abba da shima kallonta yake, cikin kunan rai yace "Abba wai yaushe Mum zata dawo, kullum nakirata tana meeting saidai tamin text haba mana dis girl is sick bazata dawoba, kullum ita kadai agida mu muna zuwa aiki, Abba please kace tadawo and gaskiya is high time tadena wanan tafiye tafiyen Abba" girgiza kai kawai Abba yayi yana cije baki yace "namata magana tadawo taki wai saita gama abinda ya kaita, na zuba mata ido tai duk yanda taga dama, zaki girbi abinda ta chuka, am coming" da sauri yabude kofar dakin yafita jin zuciyar shi na zafi dan Mum ce tasa ya aikata abinda ya aikata jiya wanan wace irin kaddara ce, dakinshi ya shiga ko kadan baida sukuni koya rufe ido tunani soft hand din Nadeera yake a jikinshi, tunanin soft lips dinta yake dakuma how warm her soft hand is akan abunshi fiye dana uwarta ma, da sauri yay bayi jin sha'awar takara tasomai kaman zaiyi kuka ya shiga shower ya sakinma kanshi ruwa yana wani irin sauke ajiyan zuciya yana "wayyo Allah, wayyo Allah" da kyar yasamu abun ya lafamai yafito ya shirya ya kwanta akan doguwar kujera yana addu'a Allah sa ta rufa mai asiri, karta fadi komi bayason .
Ko kadan abincin baya mata taste hakan yasa da kyar tai kaman spoon uku ta ture zata ijiye yadan juyo ya kalleta yace "kin koshi" gyadamai kai tayi asanyaye hakan yasa ya bude magungunan ya ballo yanda aka rubuta ya mika mata da ruwan goran daya bude mata karba tayi tasaka abaki tasha ta hadiye ya karbi ruwan daga hanunta yana kallon yanda ajiyan zuciya kawai take saukewa idanunta sun kumbura sosai, ajiye ruwan yayi a gefe batare daya kalletaba yace "kiyi bacci lemme go and shower" rikemai hannu tayi arude ta kankameshi ta sakinmai wani kukan, juyo dakai yayi ya kalleta kura mata idanu yayi yanda take kukan ba kakkautawa, ahankali yace "Nadeera" dago rinannun idanunta tayi ta kalleshi, murya chan kasa yace "menene wat exactly ke miki ciwo?" wani irin kuka tafashe dashi tafada jikinshi ta kankameshi tana kuka, bubbuga bayanta yay ahankali yace "shiiii is okay, stop crying, Mum zata dawo very soon okayy" kara kankameshi tayi tana sauke ajiyan zuciya tana lumlumshe ido, konan da chan bataso yaje dan gani take yana fita Abba zai shigo, ahaka baccin da batayi jiyaba yay gaba da ita, jin yanda take fitar da numfashi hakan yadan janye jikinshi daga nata ya kalli fuskarta ganin tai bacci yasa ya kwantar da ita ahankali sai a lokacin ya lura da yanda gefen fuskarta yay ja sosai alamun mari, kafe wurin yay da kallo yana mamakin wanda ya mareta haka, saikuma yay tunanin maybe shegen kukan datake yasa ko Ahmad ko Abba waninsu ya mareta, inhar Ahmad ya mareta haka wlh saiya sani bari yadawo.
Ahankali yay yunkurin tashi yaji tarike mai riga gam hakan yasa ya kalleta ganin har lokacin baccin take yasa ahankali yacire hanunta ya ijiye gefen ta yatashi yaja bargon gadon ya lullubeta da kyau kafin ya tattare su takeaway yay hanyar fita daga dakin ya kashe mata wuta yafita ya rufo kofa, da Abba yaci karo a corridor ya tsaya abakin kofan shi yay shiru yay nisa a tunanin karasawa wajen yayi yace "Abba" dago kai yayi ya kalli Muhsin yay murmushi yace "son ya take yanzu?" "she's fine tamayi bacci, bari naje nai wanka Abba" "alright son" juyawa yayi yafice yawuce dining ajiye abubuwan yayi akan dining yafita yay shashin su.
Da sauri Abba yay dakin yabude dakin ya shiga ganin tana baccin yasa yakara sauke tagwayen ajiyan zuciya, ahankali ya tsugunna yana kallonta, kafin ahankali yadan zame bargon kasa kadan yana bin wuyanta da kallo, hanunta ya kamo ahankali ta yanda bazata tashiba yana shafawa ahankali ya lumshe ido sabida yanda hanun keda taushi sama dana mamanta, kasa daurewa yayi ya saki hanunta ya mike tsaye ya zagaya ta bayan gadon yahau ya kwanta abayanta ahankali ya rungumota ta baya ya sauke wani irin ajiyan zuciya mai kara yace "yauwa my princess sleep with Abban ki" lumshe ido yayi shima wani irin baccin na fizganshi, bude kofan dakin akayi hakan yasa ya dago kai afirgice dan shaf ya manta bai kullo kofan ba.
*another post later*
_Please please wlh yafaru da gaske uba dai dakuka sani dake neman yarshi, sonta yake bilhakki fa, akwai wanda har ciki yama yar tashi. Akwai kuma wani dake cewa shifa bazaima wani kato kewon yaranshi ba batare dayasha romo ba. Duniyar yau bata jiya bane damuka sani ba, mata mutashi daga bacci mu kula da yaranmu mata kawai._ [10/17, 6:01 PM] Aishat Muhammad: *inhar kin karanta baki biyaba keda Allah* *AG*
*Maman Abd Shakur*
Tafiya suke da sauri akan titin, shining ido Ahmad yayi da kyau yana kallon mutun da tunda suka fito shine mutum na farko dasuka gani akan hanya yana layi, da sauri ya taba Ya Muhsin yace "Ya Muhsin look is that Abba" kallon inda ya nunamai yayi hakan yasa suka karasa da sauri, chak Abba ya tsaya yana kallon yaran nashi kirjinshi nawani irin bugawa cikinshi na ciwo, atare sukace "ina Nadeera Abba" sosai kirjinshi ya shiga bugawa dan baisan mezace ba, da sauri ya kalli Muhsin da idanunshi sukai jajir yace "shegun yara bakuga kaina na jini bane ina tafiya adudduke bazaku fara tambayana maiya faruba" "Abba where is Nadeera" Ahmad ya daka mishi wani irin tsawa dan dama Ahmad idan yay fushi shine mara hankalin gidan amma da wuya yay fushi mutum ne shi mai yawan ban dariya, sosai zuciyar shi ta kwance sabida yanda yaga yayan nashi namai magana da kyar ya tattaro courage dinshi yace "some thugs ne suka shigo gida and they were well armed they took her away motarsu ma nabi suka jimin ciwon nan" wani irin kallo daga Muhsin har Ahmad suke mai, dawani irin kakkausar murya Muhsin yace "ina Nadeera take Abba?" "are you deaf Muhsin baku gamajin explanation dina bane, i said some thugs sun tafi da ita" yay maganan cike da fada har yana neman ya shake, cikin daga murya Ahmad yace "me wandon ka yakeyi adakin ta?" adan rude Abba yace "wando na?" yay maganan yana kallonsu ya kalli wanan ya kalli wanchan, saikuma yace "danaji ihun princess shine natashi ina zira wando ko mazariya bansaba nafito nataho dakinta, dasuka bugamin bindigar farko nakusa suma shine suka dauketa suka fita da ita gudun dazanyi na bisu wandon yafadi kasa banma bi ta kanshiba all i was after was to save princess" ahankali Muhsin yace "Abba" yanda yakira sunan saida zuciyar Abba ya girgiza all he see a idanunsu is tsantsar tsana da rashin yarda dakuma tuhuma da sauri ya wuce yana rike cikinshi yace "kunga natafi naje nakira commissioner of police na sanar da batan princess and i need medical attention Ahmad call Dr Bello for me" duk juyawa sukayi suna binshi da kallo ya wuce abinshi, wani irin ihu Ahmad yayi yace "I swear he's lying Ya Muhsin ranan nan i caught him hugging Princess very tight datana bacci but bankawo komiba, Ya Muhsin do you think Abba Abba na...na?" yakasa karashe maganan tsabagen girmanta, kwalla Muhsin yasake sharewa ya kalli Ahmad dashi shima yake kallo yace "lets go, i need to check d compound CCTV footage".