Boyayyen mutun complete - Chapter 12
Boyayyen mutun complete Chapter 12: Boyayyen mutun complete Chapter 12. kara ware kafarta Abba yayi bayan ya zamo pant dinta yakaishi gwuiwa yana wani irin…
2,595 words
kara ware kafarta Abba yayi bayan ya zamo pant dinta yakaishi gwuiwa yana wani irin nishi, kamo abun yayi yakai azaisa, wani irin hasken machine ne ya haskoshi bau amma ko damuwa baiyiba dan atunaninshi motoci ne zasu wuce yakarasa hanunshi yana jan jallabiyar shi sama sosai yakara gyarawa yanaso ya shige, wani irin bugamai kan bindiga akayi akai da mugun karfi hakan yasa yay kara sosai kanshi yafara jini, yana kokarin juyowa aka wani irin fizgoshi da fitinannen karfi aka bugashi da bishiyar wajen, ihu yayi sosai a mugun firgice yace "wayyo Allah n.." kafin ya karasa ya dauke Abba dawani irin azababben mari saida yaga duhu, mari yakara mai ta dayan gefen yana huci, da kyar ya iya ya bude idanunshi dasuka kankance tsabagen jaraban sha'awa ya waresu yana dan salati da sallalami ganin mutum dogo kakkaura, gashi huge, mask akan fuskarshi dan ko kadan dudda hasken watan dana ko mota ne dake hasko wajen baya iya ganin komi na fuskar mutumin, shako jallabiyar Abba yayi cikin wani irin murya mai dauke da bacin rai yace "trying to rape a girl acikin daren nan wat kind of a beast are you?" wani irin jijjiga Abba yayi yace "idan yarka ake kokarin yima haka how will you feel, kai! Kai!" yafada kaman wani dan daba yana jijjiga Abba yace "How dare you try to molest a lady? Zan koyama hankali yau" wani irin naushi yakaima Abba aciki dayasa Abba yay kasa warwas a sume, tsaki yakara ja yasa kafa yawani irin hambare shi kafin ahankali ya juyo inda take kwance a sume da sauri ya kawad dakai kirjinshi nawani irin bugawa sakamakon hango jikin mace da bai saba ganiba, sosai jikinshi ya shiga wani irin rawa yanajin wani irin ciwo aranshi daya rasa name kaman zaiyi kuka, ahankali ya juya mata baya ya kwabe dark blue hoodie dake jikinshi dake kamshi sosai ya rike a hannu yarage daga shi sai wani light long-sleeved t shirt, dan juyowa yayi kirjinshi na wani irin bugawa yakaraso wurin yana kawad dakai ya tsugunna agabanta ahankali, gabaki daya yama rasa yanda zaima yarinyar, hanunshi na rawa sosai yadan juyo da sauri ya sake kawad da kanshi ya mike tsaye har yana neman faduwa wajen machine dinshi yaje ya kashe wutar machine din dake haska jikinta kafin yasake dawowa ya tsugunna yana kawad dakai dan dudda haka yana ganinta sabida dan hasken wata, ahankali ya mika hanunshi dasuka shiga wani irin rawa ya daura akan kafadarta, da sauri ya sake janye hannayen jin wani irin shock da tunda yake arayuwanshi baitaba jiba bai kuma san maisa yaji hakaba, wani irin fuzar da iska yayi yana kokarin saita heart dinshi da kyar yay jarumtar juyowa ya sake daura hannayenshi akan kafadarta ya dagota jagwab tawani taso kamar wacce ta mutu, a hanunshi daya ya sata ya karata ajikinshi kirjinshi nawani irin bugawa wani irin sanyi na shigan shi sosai, jinin jikinshi nawani irin pomping, hoodie daya saba a kafadarshi ya dauka da hannu daya ya zura mata akai hanunshi narawa, cireta yayi daga jikinshi ahankali yasaka mata da kyar kafin ya kamo hanunta yasaka cikin hannun rigan dayamata tsawo sosai, yama dayan hanun ma haka, waigowa yay da sauri jin alamun mutum awurin, Abba yagani yatashi ya wani irin kwasa da gudu yay titi yana layi yana rike cikin shi, tsaki yayi danji yake kaman ya kashe mutumin yajuyo ahankali ya kwantar da kanta akan kafar shi yasa mata hulan hoodie din akai ya rufe gashinta daduk ya kwashi yayi da kasa ya kulle igiyan hulan kafin ahankali ya mike tsaye rike da ita yana jan rigan yana rufe mata ciki, idanunshi ne suka sauka akan pant dinta dake gwuiwanta, wani iri rawa jikinshi duka yafara yi da sauri ya kawad dakai zuciyarshi nawani irin kuna yana dana sani dabai kashe mutumin chan ba, da kyar kaman wani matsoraci yakai hanunshi yana kawad da kanshi yaja pant din sama yana kara kallon baya amma har Abba ya bace mai ya mayar mata da pant din, daukanta yay chak kaman wata baby yaje yahau kan power bike din yasata agabanshi yana fuzar da iska tsabagen yanda ranshi ke tafarfasa, hanunta ya sakala ta bayanshi kafin ahankali yasa hanun haggunshi yakama waist dinta da kyau ya tada machine din yaja da hannu daya, dawani irin fitinannen gudu suka bar wajen kafin ya yanki wani daji da ita, sunyi tafiya na kusan 15 minutes yay parking agaban gidansu, saukowa yayi rike da ita ya daura kanta a kafadarshi ya dauketa ya bude gate ya shiga ciki, ya bude kofar side dinsu yay upstairs da ita da sauri, dakinshi ya bude ahankali ya shiga yay wurin gado da ita, ahankali ya cirota daga kafadarshi zai kwantar da ita akan gadon idanunshi suka sauka akan fuskarta, wani irin sakinta yay akan gadon yana kallonta arude jikinshi nawani irin rawa, yarinyar da gabaki daya yau yakasa bacci sabida tunanin ta daya addabeshi gawani iri iri daya dinga ji, wani irin bacin rai da kuna zuciyarshi ta shiga yi da sauri yana dana sanin dabai illata mutumin nan ba, harda dan gudun shi yafita daga dakin yay kasa yaje kitchen bottle water ya dauko yadawo sama da mugun gudu ya bude kofan ya shiga yay wurin gadon hannu yasa ya kwance igiyan hulan yadan dago kanta ahankali ya zame hulan kafin ya bude goran ruwan ya yayyafa mata a fuska, wani irin nishi tayi ta bude ido tar tana kallon saman dakin saikuma tafashe da kuka sosai tana kakkama jikinta arude da muryanta data shake tace "Abba karkamin haka dan Allah ka yakuri, Abba please kayakuri karkamin haka wlh banaso, kayakuri dan Allah" wani iri yaji zuciyarshi namai, hakan yasa ya ijiye ruwan akan drawer ya matso kusa da gadon da murya chan kasa yace "Hey! Calm down, look you are safe" cikin wani irin tsoro ta dago kanta tafara kallon dakin inda take da gadon datake kafin ahankali ta juyo da kanta zuwa saitin inda taji magana ta sauke jajayen rinanun idanunta akan boyayyen mutun dake tsaye yay folding hannayen shi a kirji yana facing dinta, wani irin nishi tayi da shi kanshi saida yaga yanda numfashin ta ya tsaya tana kokarin matsawa abaya amma ina harta sume tai baya luuu da sauri ya hayo gadon. [10/17, 6:01 PM] Aishat Muhammad: 🕳🕳🕳🕳🕳
*idan kika karanta baki biyaba keda Allah*
*AI*
Sosai jikin Abba ke bari yana wani irin kallon boyayyen mutun din dayagama maganan hankalin shi tashe, gaban shi na wani irin faduwa, gabaki daya yakasa magana sai nanata maganan aure yake aranshi, miyan bakinshi ya kafe kap bakinshi ya wani irin bushe, dan buga kafa yay akasa takalmin kafarshi yay kara hakan ya fargar da Abba daga tunanin dayakeyi, kallonshi Marwan yayi yamai alamun da hannu irin meke nan? Adan rude Abba yace "na..n...na baka, na baka naji nabaka ita, am...amma.." sai yay shiru yakasa karasa maganan sabida tsoro, ahankali Marwan dake kallonshi yace "amma me?" "amma ban sanka ba bawan Allah, kagafa aboye kake, waye kai dan Allah? Aikin me kake yi? Ya sunan ka?" yanda yay maganan zaka gane afirgice yake gwanin ban tausayi yana dan dukawa sabida cikinshi dake murdawa, shiru Marwan yayi yanadan bubbuga kafa akasa yana mai wani irin kallo jiyake kaman ya kashe tsohon banzan, sosai yay shiru saikuma chan yace "basai ka sanni ba ni bawan Allah ne, ninedai wacce yarka ke hannuna, sunana Marwan Muhammad Sani, abu daya kacal zan iya fadama akaina shine kai kanka bazaka so kasan koni wayeba" mikewa tsaye yayi yay hanyar kofa Abba yabishi da kallo kaman yasami tv, harya daura hannu akan handle din kofan ya juyo da sauri Abba ya sunnar da kanshi kasa, ahankali yace "ko kakai gobe kana kallona bakasaniba bazaka taba gane komi game daniba, anyways idan lokacin yayi za'a zo a daukoka akaika masallaci, karfe 2 za'a daura auren" bude kofan dakin yayi yafita yana tafiya kaman zaki.
Shashin su yay upstairs yana kallon kofar dakin datake ciki, ahankali ya bude kofar dakin nashi batare daya shiga ba ya rike kofar ya kafe fuskarta da kallo, har lokacin bacci take hankalinta kwance ta dukunkune da bargo fuskarta ne kawai awaje tana numfashi kadan kadan cikin bacci, kana ganinta kasan ramuwan bacci take, ahankali yakara rike kofan da kyau ya jinginar da kansa akofa wani irin sanyi na ratsa shi, wani irin iska ya furzar daga bakinshi, motsi tayi sbd wani irin sanyin da ya shigeta ta bude idonta a hankali cikin bacci tana jujjuyar da kanta cikin magagin bacci tanason tajuyo da kanta da sauri ya saki kofan ya wuce dakin Omari ya shiga.
Zama yayi kan dogon kujeran hadadden dakin yana kallonsu yanda suka babbaje akan makeken gadon suma shi yake kallo da sauri ya dauke kai ya daga hannunshi yana kallon agogon hanunshi yace "zan aureta" kaman saukan aradu haka maganan ta dirar musu akai, baki bude dukansu suke kallonshi sun kasa gasgata maganan, yayan su kaman mai aljanu hmm, wani irin murmushi Abdallah yayi yana kallonshi yana muntsilin Omari tabaya dake murmushi yana maso yay dariya ne amma sai shafa fuskarshi yake yana hana kanshi yi, maida hanun nashi yayi ya ijiye kan cinyarshi ya juyo da kai yana kallon yanda sukeyi suna wani gimtse dariya, ahankali yace "wat?" sosai Abdallah ya fashe da dariya Omari shima ya kasa daurewa ya saki tashi dariyan sosai da kyar Omari yay shiru ya kalleshi yace "you see, i told u kana sonta, you are in love Ya Marwan but kaki yarda, gashinan har anfara maganan aure ai amma gaskiya am happy" dan gajeren tsaki yaja yana maida kanshi jikin kujera yana kallon agogon hanun shi yace "I just want to save her from that old man nothing else, ku shirya komi by 2 ku kaishi mosque a daura auren, Omari kafada ma Baba let him call imam" gyadamai kai yayi ya sauka daga gadon yaja hanun Abdallah dahar lokacin dariya yake danko kadan basu yarda da maganan yayan nasuba sunsan kawai fadi yake shi kanshi baisan irin son dayake ma Nurse bane yace "kai dalla bazaka dena dariyan ba malam" sauka yayi daga kan gadon yakai bakinshi saitin kunen Omari yana kallon Ya Marwan da wutsiyar ido yace "Ya Omari wlh mugun sonta yake fa shi kanshi bai saniba but kasan wani abu we will teach him" ta wutsiyar ido ya hango shi ya mike hakan yasa Abdallah yafita daga dakin da gudu yana dan daga murya yace "get dress fa kasa white shadda yayan mu angoo" goge hanci Omari yayi yana hadiye tashi dariyar yadan saci kallonshi yaga shi yake kallo ya juya yafita daga daki yana sosa kai yana murmushi, ahankali ya koma ya zauna ya daura kafa daya kan daya tareda lumshe ido yana ganin fuskarta wani irin abu na fizgar shi yadan sauke ajiyan zuciya tareda furta "am not in luv inaso na taimaketa ne kawai".
Abdallah da Kamal ne suka rufe fuska su sukaje suka taho da Abba daga dakin dayake a kulle suka fito dashi sukayo masallacin dashi sai bin mutane yake da kallo suka shigo dashi masallacin aka zazzauna, nan limamin dayake abokin baban kamal ya daura aure tsakanin Marwan Muhammad Sani da Nadeera Naseer Aluminum akan sadaki dubu dari biyu, inda baban kamal ya wakilci ango Marwan da baima zo masallacin ba, aka rufe daurin aure da salatin annabi, sai wani irin murna Abdallah da Omari suke, suka kara daukan Abba suka maidashi dakin dayake rike da kudin sadakin da aka bashi na Nadeera wanan karan basu kulleshi ba ajiyeshi kawai sukai akan kujera sai binsu kawai yake da kallo suka fice daga dakin suka rufomai kofa, Omari ne kawai yawuce sama Abdallah da Kamal sun tsaya wurin yan abokanen su da basufi uku dasuka gayyato ba. Ahankali Omari ya turo kofar dakin nashi yana waigen kofar dakin da Nadeera ke ciki, kafin ya juyo ya kalli Ya Marwan dake gaban study dinsu yana aiki da system, maida kofar yayi yarufe ya shigo ya tsaya abayanshi yana kallon abinda yakeyi da system yace "latest ango in town, an daura fa, you are officially a married man now" ahankali ya ture system din dayake aiki dashi ya dago kai yana kallon Abdallah kafin chan ya juyo saikuma ya kasa magana sabida wani irin farin ciki da baisan na meba ya lullube shi ya mayad da kanshi kan system din yacigaba da danne danne dan ya danne farin cikin daya rasa na mene, fizge system din Omari yayi yace "dalla chan computer man katashi kaje kaga matarka ko an daura, give her that kind kiss irin na forehead dinin, daurin aure kiss ka iya?" "kai! Ina wasa dakai? are you mad?" tashi yayi ya yunkuro zai kamoshi da sauri ya juya yafita daga dakin saikuma ya dawo da sauri ya bude kofan yadan leko da kanshi yana kallon shi yace "please kasa native kagadai yau daurin auren, and ur wife yakamata tasan.." kasa karasa maganan yayi yafice da sauri, yadade tsaye yana kallon kofan yarasa takaimaimai meyakeji shi kawai he's just happy ne, to kodai na yay aure ne? Ya tambayi kanshi, komawa yayi ya zauna kafin ahankali ya tashi yay gaban wardrobe din dakinsu dan yanada wasu kaya adakin, wani hadadden farin shadda ya dauko ya wuce bathroom, wani sabon wanka yasake yo wa ya shirya tsaf kafin yafito sai uban kamshi yakeyi cikin wani bakin hermes covershoe dake shining ya saka kafarshi dake cikin black sock, juyawa yayi yafita daga dakin yana kallon kofar dakin datake dake facing wanda yafito.
Yadade tsaye gaban dakin kafin ahankali yakai hanunshi jikin kofan yay knocking ya saukar da hanunshi kasa, jin shiru yasa yabude dakin ya shiga yana kallon gadon ganin bai ganta akaiba alamun ta tashi kenan, zama yayi kan kujeran dakin ya daura kafa daya kan daya yakai kusan 20min a zaune amma shiru bata fitoba hakan yasa ya mike da sauri ya bude kofar dazai sadashi data bathroom ya shiga tsayawa yayi a wurin batare daya bude kofar bathroom dinba jin yanda take kuka daga ciki, yakai kusan 1min tsaye yana sauraron yanda take kukan, kasa daurewa yayi yasa yasa hannu yabude kofar bayin ya shiga, a mugun firgice ta mike tsaye daga kan kujeran data zauna tana jan towel din data daura kasa dan tun dazu tagama wanka bayan ta tashi daga bacci tazo bayi dan kafarta tai sauki sosai shine taketa kuka Mum kawai takeson gani, wani irin rawa da jikinta yafara yasa tafara waige waige tana neman inda zata boye amma babu wani irin nishi tayi tana kuka sosai tana kallonshi yanda yay folding hannu a kirji yana kallonta, ahankali tadau doguwan bakin rigan data cire tanason ta warware tasa amma ta kasa tsabagen yanda hanunta ke rawa, rike doguwan rigan taji anyi ya karbe daga hanunta ahankali, kasa tai da idanunta tasa bayan hannu tana goge kwalla dake zubo wa jikinta na rawa, hanunta taji yarike batare dayay magana ba yajata hakan yasa tabishi luuuu tanadan dingishi kamshin dayake yi yana wani irin shiga hancinta, zaunar da ita yay akan gado ya tsaya akanta, kulle hanunta tayi a kirjinta tana kuka tana tsoron kar ya mata abinda Abba ke mata. "why are you crying now" dan dago kai tayi ta kalleshi kafin ta maida kanta kasa da sauri sabida yanda yawani irin cika mata ido, muryanta na rawa tace "n..ni..Mummy, uhn..ni wurin Mumy z..zan..zani pleaseee zan tafiii" takara she maganan tana sakin mai wani sabon kuka.
Please manage. Gobe zan muku da shegen yawa in sha Allah [10/17, 6:01 PM] Aishat Muhammad: *Idan kika karanta baki biyaba keda Allah*!!!
*Maman Abd Shakur*
*AH*