Kenza eBookz

Boyayyen mutun complete - Chapter 43

Boyayyen mutun complete - Chapter 43

Boyayyen mutun complete Chapter 43: Boyayyen mutun complete Chapter 43. _Ran Sunday_ Karfe takwas tama Abba a gidan inda Adamu yatukoshi acikin bakar jeep…

2,938 words

_Ran Sunday_ Karfe takwas tama Abba a gidan inda Adamu yatukoshi acikin bakar jeep dinshi, bakaramin kyau yayiba yasanya farin shadda gizna sai kamshi yake hade da malum malum yay kyau bana wasaba, kasa shiga gidan yayi ya kira kwamissiona ya sanar dashi yana cikin mota, murmushi kwamissiona yayi yace "malam saifa ka shigo namaka wa'azi ni yanzu sirikin kane" dan dariya Abba yayi irinta manya yace "haba mana friend am shy can't come in" daidai lokacin ya hango kwamissiona na fitowa rike da waya a kunenshi yana murmushi yana kallonshi, murmushi ma Abban yayi yabude kofan bayan yafito musabaha yayi kwamissiona yace "karfe nawane flight din naku to kano?" "agogo Abba ya kalla yace "10:55" "gashi yanzu to 9 bari na shiga nakawo maka matarka karkiyi missing flight" adan kunyace Abba yadan juyar dakai, dariya sosai kwamissiona yayi yay cikin gidan dakin matarshi ya shiga inda Fateema ke zaune an shiryata cikin wani hadadden bakin doguwan riga an mata makeup tai kyau sosai idanunta sun kumbura alamun taci kuka zama kusa da ita kwamissiona yayi ya rumgumota, fadawa jikinshi tayi sosai tafashe da kuka Ahankali yake shafa bayanta yana murmushi yace "duk yaron dayama iyayen shi biyayya baya tabewa, Alhaji Naseer mutum ne mai kirki nagari nakuma tabbata zai rikemin ke amana, kaman yarda ya haifa, nazaban miki shine sabida nasan waye shi, nakuma San tarbiyan dana baki, ki zauna da mijinki lafiya kinji fateema, kimai biyayya kome yakeso ki mishi ki tarairayi mijinki kisani aljannar ki na karka shin kafarshi, yanda kikamin biyayya kikaji magana ta batare da kinyi gardamaba, yanda kika farantamin dinan fateema ubangiji Allah ya faranta miki haka ranan gobe kiyama" fashewa tayi da kuka tanajin dadi taga babanta namata addu'a haka, ahankali yama forehead dinta kiss yace "Allah yamiki albarka ki dage da karatu kinji ki kare mutuncin auren ki banda magana da mazan school, oya tashi muje naraka ki zaku tafi Kanon" dagota yayi daga jikinshi, mamansu kuma da kanwata da amaryan kwamissiona suka saka mata wani hadadden alkyabba kwamissiona yadau wani bangles din gold yakamo hanunta ahankali ya saka mata su guda hudu yana goge mata hawayen datake yi kafin yakara kissing forehead dinta yarike mata hannu ya kalli su Maman su yace "afito mata da jakan makarantan ta inda books dinta suke" yarike ta yafita daga dakin har zuwa tsakar gida kafeta da ido Abba yayi bayako kyaftawa dudda baya iya hango fuskarta sabida alkyabban but bakaramin kyau tamai ba gani yayi kaman princess ake tahomai da ita sosai heart dinshi ke beating fast fast har suka karaso wajen murmushi Abba yayi yana kallon kwamissiona a kunyace, ahankali kwamissiona yakamo hanun Abba sanan yakamo hanun Fateema yasaka ana Abba da sauri Abba yarike hanun gam ahankali kwamissiona yace "gatanan, ga matarka nan friend Allah baku zaman lpy, and fateema kibi mijinki kinji Allah baku zaman lpy" bude musu bayan motan yayi yace "ku shiga" ahankali Abba yafara shigar da ita kafin shima ya shiga daidai lokacin kuma aka fito da trolley ta da books dinta ke ciki kasancewa akwatunan ta da kayan dakin anriga anje and jerasu a Kanon sawa akai a booth, Adamu ya kunna motar yaja Abba na dagama kwamissiona hannu har sukabar gidan dan juyo dakai yayi yadan saci kallonta ganin yanda take kuka sosai amma mara kara yasa yaji duk ba dadi, ahankali yakamo hanunta yasa acikin nashi yarike gam yanadan matsawa batare dayay magana ba ahaka har sukakai airport din suka shiga jirgi tana kusa dashi har lokacin kanta akasa har jirgin yadaga kuka take mara kara, ahankali ya daura hannunshi kan nata data ijiye akan cinyanta dayasha lalle ya shiga shafa bayan hanun ahankali murya chan kasa yace "am sorry My Fateema Zarah, nine namiki laifi" da sauri ta girgiza mai kai, shiru yayi yana kallonta kafin yarike hanunta kam yakamo kanta ahankali yadaura kan kafadarshi yana shafa bayanta, lamo tayi a tsorace tana numfashi fast fast ahaka har jirginsu ya sauka suka fito yana rike da ita kaman yasami yar jaririya suka shiga wani babban jeep driver yajasu har zuwa GRA, wani babban gida suka shiga akai parking a big compound ahankali Abba yace "munzo gidanmu My Zarah" bude kofa yayi yafito yafito da ita yana rike da hanunta yafito da ita har lokacin kanta n kasa cikin hulan alkyabban yay cikin gidan da ita hakanan yakejin wani irin farin ciki kodan auren dayayi ne oho komadai me Alhamdulillah, hadadde ne gidan duplex dudda ya hana kwamissiona yin komi amma saida ya zuba mata hadadaddun furnitures upstairs sukayi inda akwai dakuna hudu amma yakaita wani babban daki dan ko kadan bayason yakara gwada rayuwan dayay da mumy dan yaga side effects dinshi first thing first no more raba daki, da dayake da dakinshi na mum ma daban duk yanadaga cikin abubuwan dake jawo matsala so no more yanzu, dakinshi daya da matanshi bazai kara raba daki da mataba, dakin ya shigar da ita hadadden dakine mai makeken gado, zaunar da ita yayi abakin gadon ahankali ya tsugunna agabanta yasa hannu ya yaye hulan alkyabbanta yana wani irin kallonta dan bakaramin kyau makeup din da aka mata yayi mataba, runtse idonta tayi gam hawaye na gangaro mata gabaki daya tsoro ma takeji dukta takure, ahankali yakira sunanta "My Zarah" bude idanunta tayi a tsorace ta kalleshi hawaye na zuba, murmushi yamata yakai hannu ya share hawayen yace "please kidena kuka okay" gyadamai kai tayi hakan yasa yamike ya zauna a gefenta yasa hannu ya kwanto da ita jikinshi ya rungumeta sosai yana shafa bayanta ya chusa hancinshi a wuyanta. [10/17, 6:01 PM] Aishat Muhammad: *masu fitarmin da novel kuda Allah*

*karki karanta in baki biyaba, in kika karanta ina binki bashi*

*3107021073 first bank aisha Muhammad zaki turo 300 access fee saiki turo evidence ta watsapp number na 07012181461, you can also send MTN card ta watsapp number na kaman haka 07012181461*

_BOYAYYEN MUTUN_

*A23* Yana shakkan wani irin kamshi mai dadi datake yi, sosai jikinta ya shiga rawa hakan yasa yasaketa ahankali ya sanya hanunshi akan kafadarta ya warware daurin alkyabban ta gaba ya cire ya janyeshi daga jikinta yana wani irin kallonta wani irin abu na fizganshi ahankali ya mikar da ita tsaye yay pointing kofan bathroom yace "jeki dauro alwala kizo Zarah" gyadamai kai tayi tawuce yabi bayanta da kallo bata wani jimaba tafito daga bayin kana ganinta kasan duk afirgice take, murmushi yamata dan bayason ya takura ta yafison tasaki dashi yatashi yaje ya dauro nashi alwalan sanan yafito ya tsaya gaban wardrobe yabude dayake an jera mata kaya yaciro mata hijabi yadawo gabanta ya tsaya ya warware ya Sakamata yana murmushi yace "yauwa Zarah na, oya tashi muyi salla kaman yanda annabin mu ya koyar ko?" tashi tayi yajasu nafila raka'a biyu kafin ya juyo ya kama goshinta yay addu'a sanan ya matso kusa da ita nishi tafara da sauri da sauri tana kallonshi ahankali ya kama hanunta yanata shafa lallen da aka mata batare daya kalleta ba yana kallon lallen yace "waya miki wanan lallen zarah na?" adan tsorace tana kokarin danne kukan datake ji tace "maryam me la...lle" dagokai yayi ya kafeta da ido jin yanda muryanta ke rawa, kafeta da ido yayi yana mata kallon kurulla dan baitaba kallo hakaba, da sauri ta saukar da kanta kasa, kakkyawa ce itama masha Allah gatada dogon hanci ga manyan idanu, ga pink lips dinta kaman na princess, lips din ya kafe da ido kafin ahankali ya mika hanunshi ya daura akan lips din yana shafawa ya hadiye wani abu murya chan kasan makoshi yakirata. "Zarah look at me please yar kirki" dago kanta tayi da idanunta dasuka cika da hawaye sosai ta kalleshi ahankali yajawota jikinshi ya rungumeta ajikinshi ya lumshe ido murya chan yace "karfe nawa ne lectures dinki gobe?" "t..ten" tafada bakinta narawa, dan shafo bayanta yayi kaman wanda ya rungume jaririya yace "Ok banda magana da maza kinji" gyadamai kai tayi da sauri gabanta na faduwa kamshin dayakeyi na shiga hancinta sosai ahankali yakara tausasa voice dinshi yace "kidena jin tsoro na ki saki jikinki dani am your best friend, your life companion, abokin ki, your hubby kinji Zarah na" gyadamai kai tayi yay murmushi yace "yauwa dats good, yanzu tell me mezakici namana order" murya chan kasa dake rawa tace "z..zan..zanyi girki" da sauri Abba ya dagota yadan harareta ya lakaci hancinta yace "kin taba ganin inda amarya ta shiga Kitchen Zarah?" girgiza mai kai tayi tana wasa da yatsa, wuyanta yabi da kallo zuwa kirjinta yace "bari naje na aika daganan zan wuce mosque sallan zuhur feel free ok" gyadamai kai tayi ahankali ya kama habarta da sauri ta kallai murmushi ya sakin mata yama forehead dinta kiss kafin yay shiru ya tsaya yana kallon yanda jikinta ke rawa dagowa yay yana kallonta murmushi yamata yace "natafi" gyadamai kai tayi batare data bari sun hada idoba yajuya yafita wani irin farin ciki na lullube shi. Fashewa tayi da kuka da kyar ta lallaba kanta ta tashi taje bayi tai wanka a gurguje tafito ta shirya cikin wani riga da skirt na atampa daya mata kyau sosai tahau kan dadduma tai sallan azahar sanan ta linke takoma gefe ta zauna batare data cire hijabin ba, dan kawai tasaki jiki yasa Abba bai dawo gidan ba yabama gateman take away yakai mata yazo yay knocking yana kwala sallama tafito ta amsa bai sake dawowa gidan ba sai bayan sallan Isha wuraren tara da rabi, Kulle kofan falon yayi ya shigo rike dawani manya manyan ledojin kaji biyu dan yabama mai gadi na ukun yafara hawa stairs, ahankali yabude kofan dakin da sallama wani kamshi mai dadi ya budemai hanci, zaune yaganta kan dadduma sanye da hijabi tana bacci ta jingina da gado bamataji shigowan shiba dan baccin ya shigeta shigowa yay dakin ya maida kofan yarife ahankali ya shigo ya tsaya chak yana kallonta yanda take baccin kaman princess dinshi, sosai yarinyar take tunamai da princess abinda yasa yake kara jinta aranshi sabida innocent dinta, yarinyar shiru shiru gajin magana, batada hayaniya ga biyayya, murmushi yayi yakaraso ya ijiye ledojin ya karaso kan dadduman ya tsugunna yakamo hanunta yanadan murmushi bude ido tayi da sauri afirgice ta kalleshi kokarin fizge hanun tayi ta saukar da kanta kasa sabida yanda yake wani irin kallonta kaman zai cinyeta tace "ina yini sannu da zuwa" zama yay gefenta ya jawota jikinshi ahankali yana kokarin cire hijabin jikinta kafin yay nasaran cirewa ya ijiye a gefe yasata a kirjinshi ya daura kanshi kan kanta yana shakan kamshin gashin ta ahankali yace "Zarah nadawo na barki ke kadai ko? Sorry ko bari na dauko mana plates da spoons a kitchen muci abinci" da sauri tana kokarin fizge jikinta tace "n..ni za...zan dauko" ahankali ya saketa yace "kinsan kitchen dinne?" gyadamai kai tayi tamike tafice daga dakin da sauri gabanta na faduwa ko ina na jikinta rawa yake, dauko tray tayi a kitchen tadauko plates da spoon da cup tadawo sama ta ijiye abincin ya nuna mata hakan yasa ta bude ta ijiye kasan da komi da drinks din zama yayi kusa da ita yace "muci" gyadamai kai tayi tafaraci da kyar tadan tsakura taci sanan ta ijiye spoon din ya kalleta yace "are you okay Baby Zarah?" Gyadamai kai tayi tana lumshe ido dan kuka takeji, murmushi yamata yace "okay go and shower kizo kiyi shirin bacci" gyadamai kai tayi ta tashi tai hanyar bayi, murmushi sosai yayi yabita da kallo harta shige bayin rashin gardaman ta na mugun burgeshi, sosai yaji tana shiga ranshi, cigaba dacin Abincin yayi yana murmushi wani irin farin ciki na lullubeshi saida yaji ya koshi sanan yatashi ya tattara komi yafita dashi yakai kitchen dayan ledan daya shigo dashi yabude yaciro wani maganin maza dake cikin can mai suna horse power, murmushi yayi yabude ya kafa abaki ya shanye tass sanan yay murmushi ta yar da can din a kwandon shara yafito daga kitchen din yataho sama yana kallon ko ina ahankali yabude dakin, a tsorace ta dago kai ta kalleshi tana kokarin jan towel datake daure dashi kasa kanta akasa tana gaban wardrobe tana kokarin neman kayan dazata sa wani irin kallo yabita dashi tungada gashin kanta dayake a gyare anyi parking har zuwa kafanta dayasha lalle sai kamshin sabulun take ganin yanda duk jikinta ke rawa yasa yawuce bayi batare daya cemata komiba da sauri ta zaro wani rigan bacci data gani pink mai mutunci ta zira iya gwuiwa ya tsaya mata da sauri ta rufe kofan tahau kan gadon taja bargo ta dukunkune tana nishi, she's so scared, is not like ta tsani Abba no, kawai dai gani take kaman mafarki take tai aure daga dawowanta hutun mid semester, ta auri babban abokin Abban ta, so take ma takara revising karatun test din datake dashi gobe amma takasa, ahankali bacci yafara fizgarta haryay awon gaba da ita amma irin baccin tsoron nan, wanka Abba yayo yafito daure da bathrobe bude kofan bayin yayi yafito yana kallonta ganin yanda ta dukunkune waje daya yasa yay murmushi ya tsaya gaban wardrobe ya shirya cikin wani clean white singlet da white boxer mai kyau yasa, ya fesa hadaddun turarenshi ya kashe wutan dakin, yataho yahau gadon yanajin wani irin farin ciki yace "bismillahi" ahankali ya kwanta a gefenta shiru yayi yana shakkan kamshinta dake fizgar shi, ahankali ya daura hanunshi kan bargon yaja bargon kasa ya yaye afirgice ta juyo da sauri zata fashe da kuka yajawota jikinshi ya kankameta yana numfashi da sauri da sauri, fashewa tai da kuka arude tana kokarin fizge kanta tace "dan Allah kayakuri Abba, am scared wlh" girgiza mata kai Abba yayi yana kara kankame ta ya shafo fuskanta, murya chan kasa yace "Baby calm down kinji baby Zarah, babu abinda zan miki let's just gist and sleep okay" gyadamai kai tayi tana kokarin fizge hanunta dayake sawa a kan kirjinshi, ahankali yay placing hand din a kirjinshi ya tura hancinshi a wuyanta yana numfashi da sauri da sauri yana shakkan kamshinta yace "namiki tasuniya Baby Zara?" gyadamai kai tayi a tsorace matseta yayi sosai yana feeling all her warm body acikin nashi dan rigan baccin jikinta is light soft cotton, murya chan ciki yace "relax ur heart is beating fast babu abinda zan miki relax kinji" gyadamai kai tayi hakan yasa ya dago kanshi daga wuyanta ya daura forehead dinshi akan nata yay kissing forehead dinta kafin ya kwanta a gefenta ya daura kanta akan kafadarshi while her body a jikinshi yay cuddling nata tight yace "namiki waka?" gyadamai kai tayi da sauri gabanta na faduwa, murmushi yayi yace "to zan miki amma stop calling me Abba call me baby ko hubby, ko zuma, ko Sugar kinji baby Zara na" gyadamai kai tayi ahankali, murya chan kasa yace "bari namiki wani waka da akema masu suna fateema kiji, are you ready?" gyadamai kai tayi tana numfashi da sauri da sauri dan she's not comfortable ko kadan yanda yasata ajikinshi gabaki daya, ahankali yace " _Faty Fateema tarauni, nida nanuna inason ki, saikika nuna kizageni, ashe babanki maloho ne, bai iya dinkin hulaba, bai iya sa takalmin ba, bare ya dinkama yaranshi bar_.... " dariya tafashe dashi ahankali mara kara sosai, hakan yasa yay shiru yanajin yanda take dariya yay murmushi slowing yay placing hand dinshi kan cikinta yace "me kikema dariya Baby Zara?" murmushi tayi maidan sauti takasa magana, jan hanunshi sama yayi yana sauko da fuskarshi kan nata yana kallon kwayar idonta dake shining cikin duhu, saukan bakinshi taji kan nata unexpectedly da sauri ya kama bakinta yana bata hungry kiss ya maida hanunshi kasan riganta yanajan rigan sama haryakai sama duka, da sauri yay placing hand dinshi akan bear chest dinta pressing them hard and fast, fashewa da kuka tayi sosai heart dinta kaman zai fito, innalillahi abokin Abbanta ne kemata haka, kokarin kwace kanta tayi amma Abba yaki sakin bakinta, yakai kusan 20min yana abu daya yana mata nishi a kunne kafin ahankali jin kukanta yay yawa yasaketa hanunta yakamo yakai wajen da muryanshi data shake sosai yace "kamamin Baby Zara, am your husband make me happy kinji, sunna zamu raya yau in kikace a'a mala'iku zasuyi ta tsine miki ne hana mijinki hakkinshi da kikayi, kinaso mala'iku su tsine miki?" girgiza mishi kai tayi tana kuka sosai ko ina na jikinta na rawa, hawayen ya share mata da kyar dan muryan shi ta shake yace "yauwa Baby Zara na, my good girl, don't worry I will spoil you, zan Saya miki Lamborghini ki dinga zuwa school dashi, once kin gama exam we are going out of the country, I will so spoil you da jin dadi kaman ba gobe, I will give you everything you want, I don't want to force you but please lemme have you Baby I need it, I need you badly, kamamin, Kamamin dan Allah Fateema Zara, Fateema bintu, Phatyn babanta, kamamin wayyo zahi, kamama Babyn ki ladafa za'a rubuta miki" a tsorace tana kuka sosai takama abinda yake daura hanunta akai, wani irin ihu yayi "wayyo, Bintu, Zara, Baby kamamin da kyau, lahaula fi sha'atillah hannun ki da masifan taushi yarinyar nan, kamamin da karfi, yauwa haka haka damke mini ita". [10/17, 6:01 PM] Aishat Muhammad: *masu fitarmin da novel Suda Allah*

*karki karanta in baki biyaba, in kika karanta keda Allah*

*3107021073 first bank aisha Muhammad zaki turo 300 access fee sainai adding dinki a group din danake posting, you can also send MTN card through watsapp number na kaman haka 07012181461*

_BOYAYYEN MUTUN_

_If you cannot take wats inside don't read, ko bakin ciki kike kokuma kina cikin damuwa trust me this page will make u smile and laugh sef, just read and have fun_

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull