Boyayyen mutun complete - Chapter 8
Boyayyen mutun complete Chapter 8: Boyayyen mutun complete Chapter 8. Sosai take wani irin kuka idanunta sunyi jajir, bata taba sex ba arayuwanta amma…
2,485 words
Sosai take wani irin kuka idanunta sunyi jajir, bata taba sex ba arayuwanta amma hakan bai hanata gane abinda Abba yaso yayi da ita kenan ba jiya. "innalillahi wa innailahi raji'un" gabaki daya kanta ya kwance, jikinta rawa kawai yake haryanzu bata koma daidaiba, batason tuno abubuwan da Abba yamata da daddare dan abin amai yakesa taji yana taso mata, da kyar ta mike tsaye ta sakanma kanta hot shower tai wanka tana diddirje jikinta d thought of babanta ya tattaba jikinta jiya haryana neman ko tace ya mata kiss sake wani irin yunkurin amai ma tayi tana dafe kirji, da kyar tai controlling kanta tai wankan taja bathrobe tasaka ta daure jikinta gamgam tana wani irin kuka. "Mummy Mummy kina ina? Dan Allah kidawo" kasa fita tayi sabida wani irin tsoro da fargaban Abba datake yi ta tsaya jikin kofan tana wani sabon kukan abubuwan daya faru jiya yana kara dawo mata inda badan taji muryan Abban dayake mata maganganu ba zata iya rantse wa ba abban ta baneba, Abban ta meya sameshi jiya wayyo Allah ta.
Ana idar da asuba a gurguje yay azkar ya mike tsaye yafita daga masallacin Ya Ahmad yabishi da kallon mamaki dan baitaba ganin Abba yabar masallaci dawuri hakaba.
Tura kofan dakinta yayi ya shiga ganin har lokacin tana cikin bayin bata fitoba yasa yaji hankalin shi yatashi yay gaban bayin da sauri yawani irin bubbuga kofan yakira sunanta. "Nadeera open this door" afirgice takoma chan gefe takara makewa a bango tana kuka, wani irin tsawa yadaka mata yace "kinsan Allah inhar na kirga uku baki fitoba wlh wlh inna bude kofarnan saina miki dukan da tunda aka haifeki bantaba miki irinshi ba, wai sai wani abu yasameki acikin bayin nan, open dis door" yay maganan yana jijjiga kofan, sake makewa tayi abango jikinta na makyarkyata ko muryan shi batason ji, kwafa yayi yace "okay ban isa dakeba ko? Open this door kafin na kirga uku wlh inba hakaba zan tsine miki albarka, one! Two! Thr.." alamun juya key dayaji yasa ya tsaya, da sauri ya murza handle din kofan bayin ya budu, shiga ciki yayi da sauri yana kallonta tana jingine da bangon wurin shower ta rirrike jikin bathrobe din datasa gamgam kanta akasa tana goge hawaye da bayan hannu, kanta yayo hakan yasa ta tsugunna da gudu tana neman inda zata saka kanta tana kuka sosai kaman kasheta zaiyi, kama hanunta yayi ya mikar da ita tsaye da karfi da yaji dankin tashi tayi kanta akasa, fito da ita yayi daga bayin by fire by force tana tittirjewa tana kuka, gaban wardrobe ya kaita ya tsayar da ita ya saki hanunta yana kallon fuskarta yanda kanta ke kasa tana wani irin kuka jikinta ko ina na rawa, dayan hanunshi yasa ya share mata hawayen dake zuba ahankali yace "oya find cloth and wear kiyi salla my princess" saikuma ya saketa ya bude wardrobe din dakanshi, doguwar riga baka ya ciro mata ya kamo hanunta yasaka mata rigan yace "oya saka kiyi salla, kindaiji abinda nace ko so put it at the back of your mind duk wanda kika fadamawa wah happen wlh saina yankaki danya" yajuya yafita daga dakin tareda rufo mata kofa yay palo ya zauna yana karkada kafa, sosai take kuka tama kasa gasgata abinda ya faru jiya gani take kaman mafarki take babanta?" tafi minti goma anan kafin ta shige bayi tasaka rigan tafito tahau kan dadduma bayan tasa hijab tai salla tana idarwa ta chusa kanta a gwuiwa tacigaba da kukan.
Ya Ahmad ne ya shigo palon cikin shirin shi na zuwa office yau Monday babban rana ranan ma'aikata, Abba yagani zaune akan kujera yana kallon Al Jazeera Channel hakan yasa yace "good morning Abba" yay maganan yana tafiya yay hanyar passage da sauri Abba yace "ina zaka?" juyowa yayi ya kalli Abban kaman zaiyi kuka yace "Abba zanje nasami Nadeera ne bata kawo min shayin safe ba" hararan shi Abba yayi yace "common karka sake katashe ta bacci take, gaka ga kitchen if u can't make ur self a simple breakfast kawuce office" kaman zaiyi kuka yawuce kitchen din coffee yahado yazo ya zauna kusa da Abba yana sha yanama Abba hira, sama sama Abba ke jinshi dan yay nisa a tunani, yana gamawa wuraren 8 yamike yana gyara necktie yace "Abba bazaka je office ba?" girgiza mai kai Abba yayi yace "bazan jeba, i want to relax and rest yau natashi da slight margarine" "sorry Abba, Allah sawake bye" "alright bye Son, Allah bada sa'a" Ameen yace yawuce yafice daga dakin yay wurin dayay parking motarshi ya shiga ya fice daga gidan.
Tashi Abba yayi yay ciki dakinta ya bude ya shiga, afirgice ta dago kanta daga gwuiwanta ta mike tsaye daga kan sallayan tai hanyar bayi da gudu taku daya yayi ya riko hanunta, afirgice ta bude baki zatai ihu ya rufe mata bakin yana mata wani irin mugun kallo, yajata zuwa jikin gado yanda yaga tana nishi tana kwalalo ido ne yasa yace "Nadeera nine fa Abban ki wat is all this" zaunar da ita yayi abakin gadon ya share mata fuska yace "ya isa kidena kuka, oya cire hijabi ki kwanta kiyi baccin ki, bakiyi baccin jiyaba" sakinta yayi yamike tsaye yana kallonta, kana ganinshi kasan shima hankalin shi atashe yake, sai kallonta yake yanda take uban kuka tana sharewa da hijabin sallan dake jikinta tana sauke ajiyan zuciyan dahar kafadunta saisun motsa, ahankali ya tsugunna agabanta yana leka fuskarta asanyaye saikuma ya tashi yay hanyar kofa saikuma yasake dawowa ya tsaya akanta yace "stop this cry Princess jibi yanda kike zufa, remove this hijab kisha iska and sleep dan Allah" ganin ko motsi batayiba yasa ya daka mata tsawa. "i said remove this hijab" cire hijabin tayi da sauri ya karbe daga hanunta ya ijiye akan madubi ya kalleta ya nuna mata gado da yatsa yace "oya kwanta kafin na sabamiki" ahankali ta kwanta ta cuccure atakure ta kankame jikinta kaman gammo, tawani irin dukunkune" bargon gadon ya dauka ya lulluba mata sanan yay hanyar kofa, sake juyowa yayi ya kalleta saikuma yafita yace "bari naje nai waya nasa akawo miki abinci kici." Yadade yana kallonta yanda idanunta ke kulle ruf tana kuka sosai jikinta na jijjiga kafin ya juya yabude kofa yafita ya shiga dakinshi.
Sosai take kuka jikinta na bar bar idanunta sun wani irin kumbura sunyi luhu luhu da kyar take budesu tsabagen nauyin dasuka mata na rashin samin ishashen bacci dakuma kuka, zuciyarta nawani irin zafi yana tsinkewa, bude kofan da akayi yasa ta kara kankame idon sosai danko kadan batason ganin Abba tacigaba da kukan datake, ko kadan batason tuno abubuwan dayamata jiya da kunya da tsanarshi da tsoron shi takeji atare, ahankali ya shigo dakin sanye da bakaken suit, maida kofar dakin yayi ya rufe yana kallon kan gadon jin sheshekan kuka, takowa yayi yana tafiyar nan tashi dai dai anatse yakaraso gaban gadon ya tsaya yana kallon yanda ta daura kanta afilo tana uban kuka pilon ya jike tsabagen hawayen datake, hanunshi ya zuba acikin ajihun wandonshi yana kallonta yace "Nadeera" da sauri ta dago kai jin muryan Ya Muhsin ta kalleshi danta kara gasgata kunuwanta, wani irin yaye bargon jikinta tayi tana kuka ta tashi daga kan gadon tawani irin diro tana kuka tafada jikinshi da mugun gudu dawani irin emotion ta kankameshi sosai tafashe dawani irin kuka mai kara sosai a kirjinshi tana shesheka. [10/17, 6:01 PM] Aishat Muhammad: 🕳🕳🕳🕳🕳
*Maman Abd Shakur*
AE Tashi Ya Muhsin yayi yafice yawuce shashin su dan shiryawa, Ya Ahmad dai saida yagama nashi tass dan akwaishi da ci, Abba ma tashi yayi yawuce nashi dakin ranshi namai wani iri iri.
Wanka tayo tazo ta shirya cikin doguwan riga abayan ta baki tai rolling gyalen akai, hoda kawai ta shafa ta saka lip gloss ta zauna tana kara dudduba wayanta bata ganiba, hartana duba karkashin gado, knocking kofar akayi hakan yasa gabanta na faduwa taje ta murza key ta bude Ya Ahmad ne ya harareta yace "kika gudo kika barni da clearing table ko Madam" dan murmushi tamai tace "sorry yayan mu" murmushi yamata yajawo hanunta ya rufe kofan yace "let's go jor yayan mu na jiranki a car, yau wlh duk kunsa nai lattin office sai anyi deducting daga salary na, kinga dai ki warke gobe kimana breakfast malama kinajina ko" dan dariya tayi batare datace komiba suka fita daga dakin yay shashin su dadan gudun shi dan yay latti itakuma tai wurin motar Ya Muhsin, budewa tayi ta shiga ta kullo kofan yatada motar yay horn mai gadi yabude musu suka fita, saida suka shiga titi batare daya kalletaba yace "where is your phone inata kiranki baya shiga" juyo dakai tayi ta kalleshi kaman zatai kuka tace "banga wayanba bansan ina ya shige adakina ba inata nema" shiru yayi bai kara cemata komiba yacigaba da tukin shi ahaka har suka kai office dinshi babban building ne sosai, parking motar yayi ya kashe suka fito sukai cikin building din, lift suka shiga yakaisu second floor sanan suka wuce office dinshi sai bin hadadden building din take da kallo dan wanan shine second time datake zuwa office dinshi nafarko da Mummy suka zo ranan sai wanan karan kuma da kanshi ya kawota, gaban office dinshi sukaje da ID card dinshi yabude kofan suka shiga sai kallon office din take yanda yake a gyare sai kamshi yake gashi yahadu harda su TV da water depenser, murmushi tayi ta kalleshi tace "Yayan mu office dinka is very very fine and very neat ga kamshi" bama tajira amsan shiba tai gaban table dinshi ta tsaya tana kallo yan kananun hoton datagani guda biyu ta zagaya dan ta kalla, dayan hoton Abba ne da Mum sun riketa lokacin tana karama murmushi tayi ta zauna kan kujeran shi tana kallon hoton sai dayan hoton kuma hoton tane lokacin tagama secondary school itada Ya Muhsin da Ya Ahmad sun sata a tsakiya tana murmushi da graduation gown a jikinta, murmushi tayi ta dago kai ta kalleshi hada ido sukayi da sauri ya dauke kai ya zauna akan doguwar kujeran office din, tasowa tayi tazo kan kujeran rike da hoton tazauna kusa dashi ta dafashi tana nunamai hoton tace "Yayan mu dama kanada hoton nan na ranan graduation dina" kallon hoton yayi yay dan murmushi yace "inada shi mana i must keep d pic lokacin u were just 18" dariya tayi data dade batayi ba harda rufe fuska tace "kai Yayan mu" murmushi yamata yace "common tashi dauko min system dina I have work to do, ban kawoki dan kiyita damuna da surutu ba" murmushi tayi ta mike da sauri tai gaban table din laptop dinshi dake wurin ta dauko ta kawomai, karba yayi yabude hakan yasa ta koma kan kujeran table din tanata wining tana jujjuya tana kallon office din tanajin dadi sosai, saitaji tamanta da bakin cikin Abba, gajiya tayi da zama ita kadai tasake tasowa tadawo kan kujeran kusa dashi ta zauna tana leka system dinshi, ahankali tace "Yayan mu am bored give me something namaka" dago kanshi yayi ya kalleta yace "ok zokimin typing" da sauri ta karbi system din yatashi ya dauko wasu papers da akai rubutu akai yabata yace "kimini typing abubuwan cikin nan" gyada mai kai tayi ta daura pilo akan cinyarta ta daura laptop din akai ta gayra zama tafara typing shikuma ya koma wurin table yafara paper work, ya dade yana aikin bayan kusan 20 minute ya dago kai gani yayi bacci take ta jinginar da kanta a kujeran tana nadan bacci hakan yasa yadan yi murmushi ahankali yace "lazy gurl" tashi yayi yazo ya dauke system dinshi daga kan cinyarta da filon ya wurga gefenta yaje laptop din akan table sanan yadawo ya tasheta bude ido tayi cikin bacci ta kallai, ahankali yace "go inside kiyi bacci" tashi tayi ta wuce ta bude wani kofa dakine mai kyau da sauri tacire gyalen kanta tafada gado sai bacci.
Basu bar office dinba sai bayan magrib, super market ya kaita yay mata shopping sosai sai murna take ta kwashi abinda ranta keso suka fito tana rike da ice cream a hanunta ta shiga gaba ta zauna, kayan yasaka abaya ya koma gaba ya kunna motar yaja, Parking yayi agaban wani masallaci yay sallan isha sanan Yadawo motar ya kalleta sai shan ice cream dinta take ya kunna motar suka wuce gida, horn yayi mai gadi yabude musu suka shiga ciki parking yayi wani irin bakin cikine ya diran mata ganin gidan, ahankali ta bude mota tafito fitowa yayi yace "ke come and take ur things" juyowa tayi kaman zatai kuka tace "Yayan mu da nauyi fa" hararanta yayi yadaukar mata baban ledan yana kallon wajen parking din ganin baiga motar Abba ba yace "Abba bai dawoba lemme call him inji if everything is fine" wani irin dadi ne taji dabaidawo ba tabi bayanshi suka shiga ciki har dakinta, budewa yayi ya ijiye mata kayan akasa, hanunshi tarike tana kallon kayan tace "thank you Yayan mu Allah kara budi" karban hanunshi yayi daga nata yace "gud night" gyadamai kai tayi yajuya yafice da sauri ta kulle kofan ta murza key ta zaro key ta ijiye gaban mirror bayi ta shiga tayo wanka tafito ta shirya cikin wata rigan baccin ta pink mai hanun shimi ya tsaya mata a gwuiwa, net tasaka akai ta daura zani tasa hijabi tahau kan dadduma tai sallan Isha tai shafa'i da wuturi sanan ta mike tahau kan gado tana dudduba kayayyakin data dauko daga super market wani novel ta dauka ta bude ta kwanta tafara karantawa tana ballan chocolate tanaci har shadaya bacci yay awon gaba da ita.
Tun wajajen goma Abba yadawo shi karan kanshi bayaso ya ganta ma wani abu yasame shi hakan yasa bayan ya kulle kofan falo yawuce dakinshi direct yayo wanka yasaka jallabiya yahau kan makeken gadonshi ya kwanta yanabin gadon da kallo, magidanci dashi amma shine kullum kwana shi kadai wanan kaman gwaro wace irin rayuwa ce Mum keson jefashi, wayarshi yajawo yay dailing number ta akira na uku ta amsa kafin ma Yay magana tai magana cikin muryan bacci "hello Alhaji na wlh bacci nakeji sosai, ban dade da dawowa daga meeting ba, am tired, will call u idan natashi regards to our children" ta katse wayar dip, ahankali ya zaro wayar daga kunne yanabin screen din da kallo yauce rana ta farko dayaji tsanar Mum aranshi wai tama damu dashi kuwa? Tadamu da yayan ta kuwa? Tadamu da hakkin shi dake kanta kuwa? Ahankali yabama kanshi amsa da "da business dinta tadamu" kwafa yayi yaja pilo daya ya rungume yana gyara pilon kanshi yana kokarin danne bakin cikin dayake ji dan at his age bai kamata yana bari ranshi na baci ba, sa'oin shi duk hawan jini ke damunsu, runtse ido yay da sauri yana girgiza kai ganin Nadeera tai flashing a thought dinshi yakara jan filo ya kankame yana addu'a ahaka wata yar bacci tai gaba dashi.