Kenza eBookz

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 41

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 41

Cheaters club book 2 complete novel Chapter 41: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 41. hannunta taji ya riko cikin nashi ahnkli yace hey ko akwai…

3,339 words

hannunta taji ya riko cikin nashi ahnkli yace hey ko akwai matsala wani ne mu kira likita ne? Bata amsa ba, hannun tan daya rike sofly ya murza yace pls tell me meyasa kike hawaye kike cemim bazakici komi ba kuma bayan kinsan zai daga min hankli, pls eat for my sake, a hankali ta dago a yanayin bazata ta dan kallesa sai ta kuma sauke kanta cannn kasa sanadiyar jin yadda ya kafeta da ido baiko kiftawa a marairce da can har tayi shiru amma sai ta numfasa a dan shagwabe tace zataje ta wanke baki, hannu ya miko zai tabata tayi saurin mikewa ta shiga bathrum din tafi minti 20 aciki tana tunanin wnn rikitaccen yanayin datake jin kanta aciki. har saida ta samu nitsuwa snn ta wanke bakinta da brush tay shower, sanye da new bathrob dake wajen ta fito tazo ta samu ya gama shirya mata komi kmr yadda yay mata jiya haka yauma haka ya tayata hatta busar da qashinta shiya tayata tay fess.

Doguwar riga ta saka tay rolling kanta da mayafi batare da ta shafa komi me fuskanta ba tanai masa saibo saibi kamar meson tay bacci, Agogon hannunsa ya duba atakaice yaga to 11 ne na safiya ynxi da sauri ya dawo daf da ita Yace ok u have to eat first,sai ayi baccin ko? Karamin turo baki tay masa dan harga Allah bason cin komi takey ba Yayi karamin boyayyen murmushi ya karaso ya riko hannun ta bata mai musu ba ta mika masa hannun duka ya jawota kadan ta lafe kusa dashi yace baki jin dadin jikin ki zakisha magani ai in mun gama ta gyada mai kai yace toh kici abincin dayawa nagani" Tace toh tare da mike wa kadan dakansa ya hada mata komai dai dai misali ya mika mata nan yayi zaman diris yana lura da yadda take motsawa kadan tana kare jikinta daga kallon dayake mata daya ga tana cin abinci snn ya dauko asalin babban wayarsa ya kunna yakai minti goma yana jin zutt zuuttt na shigowar sakonnin yana dagawa yaga almost 38 new private messages 15 new emails 105 tag in twitter, Yasan da abude take jiya da miss calls kam bai san iyakarsa ba ya rasa to me ya faru aka taramai wann sakonnin kodai wani abu ya farune da project din nasu na jiya dan har lambar shugabn su na board of contrctrs ya gani acikin yan sako.

Kananan kayane ajikinsa kirjinsa na wani irin mugun harbawa ya mike tsaye Yana mikewa ta dago kai ta kallesa da alamar tambaya a idanunta soflty yace mata ta cigaba da cin abincin yana zuwa ynxu kallonshi tay a wani irin yanayin ganin yadda ya rike wayar da dan tashin hankli a kan fuskansa Har ya fita bata wani sake ba slowly take tura abincin kamar na dole. NA KUDINE TO SUBRCIBE CHAT 08060712446 ONLY CHATS Ahnkli tabude idonta dake cike da rairayin farkawa daga bacci akansa tana kallonsa maganganun da sukayi jiyan wanda bata taba tsammanin jinsu abakin sa ba na dawowa mata cikin brain dinta kamar ana zubo matasu, wani irin lumshe ido tay tana sauke ajiyan zuciya taciki dan dukkan abubuwan dake faruwa da ita tun lkcin aurenta da mahmud har izuwa yanxun bata taɓa kawo tsammanin faruwarsu aranta ba, Evrything is happening so fast like a fairy dream, is like she can't even think straight anymore.

lumsasshun idanun nata tasake budewa ta zubasu akansa dan dukkan wata kalma daya da ya furta mata jiyan bata mance shi ba, Allah is indeed the controller and turner of all affairs shike sauya duhu zuwa haske, ya fitar da rayayye acikin mutacce, ya baka snn ya hanaka, data dan tsaya takalle rayuwarta cikin ranta tace shin wani ni'imomin ubangiji S W A, dan adam zai tsaya karyatawa? Isn't this a great miracle that in a blink of eye ur whole entire life can change izuwa inda ko a mafarki bazaka taba kawowa ba ta dada lumshe ido cikin ranta tana cewa _"Fabi ayyi alaaaa ila rabbi kumaati kazzibaan"_ wani sanyi takeji har cikin ranta takejin ta gamsu da cewa Allah shine kawai yabata wnn daman ba kokarinta ko yanayin rayuwar data fada aciki ba. Alhamdullh Alhahmdull, batajin akwai da sauran wani bau daya rage mata face ta amshe qaddarata ayadda yazo mata,.

Kamar yadda yace mata su bude zuciyoyinsu su shinfida sabuwar cafta na rayuwar aurensu tana ganin kamar hakan ne mafita, she just smile sabida inna hajiya tasha gaya mata haka lkcin a turkey intana mata nasiha akan aurenta kamr tasan wnn lkcin zaizo, she alwys says dat her marriage is her marriage inta tsaya yin doguwr tunani akan lamarin Allah shaidan zai rinjayeta ta butulce ma niimar Allah and eida She make it or break it all is his in her decisions.

tana murmushi me sanyi Chan Ta dan daga kai ta duba agogo its almost 5.30am ta kallesa cikin ranta tana ji kamar ita kadaice mace acikin ransa da zucyarsa.. shikam Baccinsa yake hankali kwance bai ko motsawa, ta kallesa a hankali numfashi yake saukewa soo calmly fusaknsa yayi sanyi with full serenity kamar dan karamin yaro, kallon shi take har bata san time din data yi murmushi me yawa ba...

kokarin kwace kanta tayi daga jikinshi sai taji ya sake kamota cikin kasala da sanyin murya tace its morning yaa, yau baza kayi sallah ba ko ?Bai bude ido bare ya amsa ba, saketan kawai yay ya juya mata baya tasake matsowa takamosa ta dan lafe kadan a bayan sa tareda kwantar daa kanta abayansa jinta anan yasaka ya dada lumshe idonsa sosai kusan minti 3 ya dauka yanakan saita tafiyar numfashinsa daga bisani yajuyo ahankli da fuskar sa medauke da wata sassnyar murmushi yanamai fuskantarta muryansa a kasale sosai yace good morning my beautuful wify..ya fada da disasshen muryansa idonsa a kasale kamar wanda ba yanzun a bacci ya tashi ba, lumshe ido tay ta bude batace komai ba tasa hannu tadan shafa fuskansa mai cike da tsaban hasken kyau da kwarjini wani ajiyar zcya taji ya sauke mata snn ya kama hannun ta cikin salo zai yi kissing ta kwace abunta firgit ta mike tsaye tana kallonsa yana dariya, a kunyace ta turomai baki dan tasan karshen wasan marmaza ta shige wajen alwala.

..shikam kasa tashi yayi saboda bata san dan kwanciyar da tayi jikinsa jiya yasaka da kyar ya samu bacci ba sosai yake fama da fitinnanen shawa'ar ta amma baison yayishi anytime soon har sai ta sake ranta dashi sosai...

yanaa iwance cikin tunanin abunda zasuyi yau Har ta fito ta shirya Tana tada sallah yayi saurin shiga shima ya kimtsa kansa ko da ya fito ya samu har ta idar tadan kwanta nan shima ya gabatar da sallah Yayi zamansa yayi adua sosai kusan 1hr bai tashi ba har bacci ya sake tafiya da ita shima gajiyan ke damunsa ya mirgina kadan a dan gefenta tuni ya jonata wajajen 12 hasken rana dake shigowa ya daga shi.

Ya bude idonsa ahankli ganin bata gefensa yana waigawa daga can ya hangota akan chair ta tafito daga wanka kenan farin towel dore abisa kirjinta tana famar taje sumanta dake da wani irin duhu da cika da tsawo tanayi tana sauke hannunta agijiye dan tsabar cika da yawan suman yasaka she is alwys struggling tawajen kamashi ita kadai, gyaran muryansa yasaka tajuyo suka hade ido cikin sakar ma juna murmushi ta gaisheshi da sanyin murya ya amsa tare da karasowa wajenta, suman nata ya kama yana shafawa ta lumshe ido sosai yace can i? Tagyada masa kai baice komi ba yakama suman snn ya taje mata gently ya kulla mata da ribbon ya tufkesa tsaf tana dan tayashi gyarawa har suka kammallashi tsaf snn ya shiga wankan shima dan yunwa ya fara damunsa

Kayanta ta bude zata saka taga duk sun kare daga nayau shikenan.. Tana zaune cikin tunanin yadda zatay ta tambaye sa ranar da zasu koma gida saigashi nan ya fito Daga shi sai farin towel daure akan kugunshi ganinta ahakan jikinshi ya dan basa ya zauna daf da ita Tun bata budi baki ba yajawo shping bag dinsa na jiya daya shigo dashi snn ya aje mata agabanta yace kinga na manta ashe jiya na kawo miki kayan sawa yanxu de ki shirya sai muje muci abinci mu wuce inda zamu in mun dawo zan baki wayar ki kirata sai ku gaisa, kanta akasa tace mishi toh, ya mike tsaye yana tsantsane jikin sho dats so fresh and smooth tabisa da kallo a sadade,"Pack evrything bbyna in muka fita bazamu dawo nan ba..nan ma tace toh din ahnkli, Kanta na kasa ganin yadda ya sullebe towel agabanta yana shafa mai ko ajikinshi duk takasa daga kai ta kalleshi kirjinta na bugawa da tsanani dan kamar tanitse kasa dan kunya haka ta dingaji, ba awani cikin hayyacinta ba tabude kayan taga abaya ce maroon colour da wedge shoe da side bag da komi da komi na sawanta aciki, abayar ba'a cikamai tarkacen kwalliya ba so simple and classy tasaka riga da wando ta ciki snn tay rolling kanta sanin cewa tafiya zasuyi yasa ta dan shafa powder ta saka kwalli da man baki sosai fuskan nata yay haske.

Sharp sharp ya tattara musu kayansu duka har da nata snn ya shirya kansa cikin kananan kaya casual me aji black white shirt din data kama dirinsa cass cass ya hada da sneaker black da face cap ya saka cool white eye glasses a idonsa. Satar kallonsa ta dingaji tanajin farin ciki aranta. yana tsaye daga gaban madubi yay mata hannu ta taho Suka tsaya daganan suna kallon kansu tare a taciki suna murmushi ahnkli taji hannunshi akan waist dinta tareda lafewa jikinta kadan ya dauka musu wata cute picture da wayarsa ayayinda take sakin wata iriyar smiles cikin jin kunya fuskanta bai wani nuna sosai ba amma bakramin dacewarsu hoton ya bayyana a fili ba, suna kallon pic din suna murmushi tace woww "kiss me sanyi yadora mata akai yace i am lucky ko? Dariya tay me sanyi, shima yanayi har ya kama hannunta suka fice waje lkcin cab dinsa is waiting ya bude mata tashiga ta zauna saiga wasu mutane na fitowa da kayansu ana zubawa a booth cab din yakaisu wani restaurant suka ci abinci nan ma yay mata pictures masu kyau sosai basu wani jima ba taga ankaisu filin jirgi..

Itade bata tambayesa komi ba, dan tana da kunya sosai. After like 1hr suka sauka a wata karamar gari irin nearby county din nan me tarin provincial islands na shakatawa.

Wani karamin morden village suka sauka wajen is very quiet and peaceful dadin karawa wajen gaba daya albarkatacciya ce da niimomin Allah tare da kawatatun natural enviroments masu dauke ido da furanne masu dauke idanu, gidan hutu da suka kama is not too far from the town kusa da wani haddaden island ne a tsakiyar tekun great lake of britain In banda shuke shuke da flowers babu abunda ke zagaye da su, suna isa room dinsu sallah kawai sukayi suka sha hot chokokate coffe, wani yaje sukaje inda akwai mountain swing na flowers hannunsu sarkafe sa juna yake ce mata, "i just want u relax ko nan din bai miki bane.? Ta tabe baki cikin murmusho ta juya tana kallon wajen is so beautiful kam amma abun tsoro ne ko ina yayi dan dark dark tsaban forest trees da suke rufe su but it soo soothing musmmn da shine agefenta yanxu, ta kalle sa tace "but u need it more than me..yace maybe..but i cant relaz witou u..tace i am here alwys and forever, ya mika mata hi five yana smiling dariya tayi ta bashi suka dan tafa ..ya kamo waist dinta suka karasa wajen mountains

tana yi tana kame jikinsa saboda tsoro gashi tana so ta dan daure ta sake jikinta amma ena kunya kamar ajininta yake shiko abun burgesa yake, kunyar ya zamo masa kamar wani ado ne me daraja agareta da kuma idanunsa, dan har ransa yake kallonta da cikkekn kima da mutunci.

Suna holewarsu daf ta koma bayansa ta lafe tare da chukiuyosa da hannayenta duka tana maida numfashi....

lumshe ido yayi yana jin cool breath dinta a bayan sa suna hirarsu with each minute they spnt soyayyarsu na kara tsimuwa aransu bana wasa ba.

Rayuwa duka duka naa tafiyane da yadda ka daukesa, inhar kay hakuri ka zabar makanka sauki da kwanciyar hankli toh babu shakka shi zaka samu ,hakama inka rike gaba, fushi, bacin rai, da son daukar fansa wani abu waishi jin dadi da kwanciyar hankli bazai taba ya sameka ba.

Bayan sun gama yayi kokarin Jawo ta amma ta turje sam ta takure shi baki daya ta manne masa abaya, yana dariya yace ok fine hakanan ya hakura suka sauko atare suka kama hanya tare hannunsa acikin nata suke tafiya yana mata bayanin wajen suna hirar su me sanyi da saka nitsuwa.

Bangaren shemau kusan yau din ma ahaka ta farka da neman alhaj shafiu yau kwana ukug dagama progrm amma bata ji duriyarsa a ko ina ba. Tun abun be darata ba har tafarajin haushin shirun nasa, Evrthing is now boring msmn ma da batasan me ake ciki ba, gashi apart frm her cloth har jeweries nata duk ta kyautar da wasu, and her acct balance is almost empty zai wuya ya ciyar da ita abinci na kwana biyu a hotel din dan me tsada sosai ta saba ci anan din dake asalin rayuwar karyan kawai ya sabar mata dashi.

Tun safe data farka ziriya kawai take frm one end to another da waya gashi tana mugun tsoron ta fita nemansa a gari duk ta rasa wa zata kira taji labarin alhaj shafiu since duk abunda takeyi bata taba ganinsa da wani aboki ko PA ba komi zai saidai waya ko drivers haka. Sosai ta soma shiga tashin hankli ta rasa nitsuwarta sam gashi yaudin ta tashi da mutuwar jiki da ciwon kai sam bata wani iya cin abinci.

Hirarsu meenal da vicky da hadiza a grp ke dan debe mata kewa dan bakaramin drama akeyi a grp din yanxu ba.

Irin silent war din nan ke going on yar kasa kasa na ciki duk na ciki amma kowa yasan da wanda yakeyi..

Kullum hadiza ta kawo musu hirar wani abu nata na cigaba shemau sai taji hawan jininta ya haura can sama sau tamanin.

babban dramar aynxu shine wanda ke gudana atsakanin halisa da meenal.

Dan meenal is in america tana shirye shiryen buga cacarta itadin ma acan kullum sai sunyi tashin hankli da mummynta dan kowani rana kusan kamushe mata sauran kudinta mutumin yakeyi, daga yau yace abasa kaza gobe abasa kaza duk ya gama saka mata rai cewa itace zata ci cacar in angama komi

Daga zarar meenal ta buga wata karyanta agrp sai angama mata murna anyi celebrating can zakaga halisa ta turo hotonta da yan uwan khaleel agidan suna wani irin chilling da abinci suna holewa haka meenal zata kasa bacci ranar gabaki daya...

Gashi daga zarar tafara kushesu nan da nan shemu da vicky sai su kusheta itama in return gashi ta tsani akusheta ko ace halisa na taimaka mata akan aurenta, ta mugun tsanar wann kalman.

shema kuwa bata ji, Har gara ma vickyn acikin wasan ma gaskiya take yawan gaya mata tanacewa "meenal babban kuskure ne agareki kitsane dangin mijinki dan kuwa babu namijin da zakisoshi a duniya nan snm kiki yan uwansa snn su zuba ido suna kallonki basu nema mai matar data dace dashi ba

shema'u kuwa direct takece mata dolene ma 'a mata kishiyar kota ki ko taso sabida mijin ma dakyar ya aureta amma haryau tana shirme bata iya kula da mijin ba, Haka zasu wuni suna tashin hankli..

Halisa data hura wutar na gefe na kallon irin Burga da buga kirji tare da babatun da meenal din takeyi cewa khaleel be isa ya kalle wata mace awaje face ita ba, yi take tana jefa manyan habaici wa halisar zakiji tana cewa ai shiga dangin miji da iya girki bashine zai baka kan namiji ba. wani maganan nata ma babu kai, she is too tryng to tell dem how sure she is nacewa khaleel can neva marry or love another girl as long as she lives, snn intana buga kirjin wani giggima karyan soyayyar su take saika dauka ko lashe kafarta khaleel din ma yakeyi.

daga zarar tafara burgan bamai kulata sai vicky da shema,shemaun ta dinga dariyar mugunta kenan tana kwaleta tana cewa nide na iya danna kirji dan wallh munsha ganin irinki amina talba..iyaka ne kice zaki kashe kanki kamar yadda kika saba

Hahahaha toh shi mijin naki yasan tactics dinki na suicide mission tunda asigar haka kika like masa bawai shi yagani yace yanaso ba..yanxu kan in zaiyi aure sede kiji labari, hahaha, oho de, Lets see wat happens then.. dan wllh kika mutu akansa ga nan gindin amaryansa na gefe ko makokinki bazaiyi ba.

Wann maganan yaci na shemau yaci ma Meenal rai bana wasa ba, dan har voice note ta musu tana kuka tana shekawa shema'u ashar wai tace mata ta likewa namiji amma azahirance kusan komi da shema ta gaya matan ne yay mata ciwo aranta bana wasa ba.

Karshe Hadxa ce ta shiga tsakaninsu aka sasanta can dare haka ta kira halisa still ta kawo karar shema tanata mita tana bambami sai zage zage takeyi tana harbin iska, halisa na zaune a falo kusa da khaleel yana aikinsa tana gefensa tana wayar, jinta kawai take tana kyabe baki daga uhm sai uhm har suka gama wayar bata ce mata yi hakuri ba.

Dan ita sai yanxu datake zama da khaleel take ganin irin kkrin dayakeyi Is like he is just living for meenal's sake amma ba dan kansa ba. Dan kwata kwata ta lura kamr babu son meenal aransa tun feel azal, but he did his best. And she cant blame him if he takes another wife for himself infact she wll support him on dat koda meenal din zata mutu ne...

Inba draman grop din ba babu abunda yake debar ma shemau kewa yauma haka ta karaci ranar batagansa ba,haka ta kwanta da zimman gobe kam zata fita gari neman labarinsa koma yaya ne tana son tasan ina aka dosa. DONT SHARE NA KUDINE INAKASON SHIGA SUBCRIBE BY CHATING 08060712446 BANDA KIRA JUST CHAT

SURAYYAHMS

fannin su mahmud soyayyar su suke kwasa har dare yay, Its almost 10pm na dare ya sameta akwance ya ce mata hey zakiyi wanka? Ta gyada kai chan kuma tace uhm yunwa nake ji ..yace ok kiyi wankan sai kizo ki ci abinci, bata yi musu ba ta mike towel ya mika mata ta daura ta kama hanyar inda take zato bathrum ne amma shiru tana budewa kafarta ya taka wani coridor dan dai dai..

daga nan ta hango wani kyataccen view na swimming pool cike da ruwa deep blue gwanin sha'awa tace woow .....ta shagala wajen kallo bata hankara ba taji mutum abayan ta ya cire rigatsa daga shi sai bare chest dinsa daf da ita ya zo tana jin inuwarsa ta lumshe ido...

Ya dan rungumota ta baya kansa gefen kunnen ta yace me kike kallo Ba wanka zaki je ba?Ta rasa sukuni cos muryansa na shigarta ga shi yabi ya manne mata kirjin sa a bayan ta..da kyar ta iya cewa "look" ta sa yatsa tana nuna masa pool din.

Ya kamo hannun ya dan murgushe romantically cikin Nasa yana murmushi ahankli yace very beautiful, did u need a company? kafin ta amsa sho yace Lets taste ur swimming skills.

Gwalo ido tayi duk dama shes not too much of a swimmer amma yawan binsu yasmine yawon bude ido a schl yasaka ta iya wasu abubuwan..

tana gyada mai kai taji ya dauketa cak suka yi wajen pool din idonsa cikin nata suka shiga ruwan kusan atare. They spend the whole nite cikin ruwan manne da jikin junansu playing diffent kind of romantic plays kafin nan suka koma ciki suka ci abinci sosai yay romancing inta batare da ya shigeta ba kafin nan suka samu bacci.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull