Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 58
Cheaters club book 2 complete novel Chapter 58: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 58. ana cikin wann bidirin case na dawowarsu meenal din lagos…
3,363 words
ana cikin wann bidirin case na dawowarsu meenal din lagos da case, acan kuma saudi auren Halisa da khaleel ya cika wata guda wanda ranar ne suka tattara izuwa US domin halattar white weding na auren victoria..
Sun tafi washe gari aka kawo sammaci gidansu aka samu basu nan aka kai gidan iyayensa aka basu da cewar kotu na neman ganin khaleel din within four working days At most..
daga nan US din kuwa soyayyarsu suke kwasa me sanyi kamar basu san ana wani abu acan nigeria ba, shine ma wani bin abun ke dan bashi takaici da haushi amma halisa gabaki daya taki ta nuna damuwarta akan dawowarsu meenal...
Dan tunda aka gayamai sakon nemansa a koton da akeyi suka shashantar suka cigaba da shagalin bikin vicky dan wani irin exlusive outdoor white wedding akayi Na masu kudin gaske a gaban Wani white royal resort na tarihi anan ma suka sake haduwa da dukansu kusan ko yaushe sai anyi hirar lamarin meenal kowa tana mata fatan samun shirya da sauki masu zuga halisa akan karta taba yafewa sunayi masu bata shawaran ta kula da makircin meenal din ma suna tayi...
halisa Duk ta hutaccar da kowa tace musu ita da mijinta they can handle meenal kowa kawai yay rayuwarsa dan bata son wani abu fatal yaje ya faru da wani tunda har meenal din tana amfani da yan daba batason haukarta yaje ya taba ran wani gara ya tsaya akanta da mijinta kawai
Duk yadda familynta na can somalia suka so su saka hannu akan case din Nan ma taki sam dan hatta kawu datake tunanin anyi bikinta da shi lafiya they still find a way to sentence him to 6 months in prison for the pain of raping her after the weding bare kuma meenal da bata san me zasu saka amata ba.
Hakananan dai ta lallamesu tace musu Subar mata komi harsai ta gwada sharia da meenal tagani inbazai yuba zata nemesu amma bayanzu ba sabida bata kaunar case din ya zama public topic wa dukansu.
She really wants to maintain her familys dignity both sides tunda ita meenal din bata san me ake kira da nitsuwa da tunani ba. .
Bangaren meenal din kuwa tunda aka fara case taga alaman nasara sai tafara haba haba ta kasa nitsuwa ko hakuri itade tanason taga yanxu yanzu an samar mata nasara da sauki wanda izza da maganan banza kawai take yawan gayawa mum dinta daa lawyoyin yasaka suke samun tsabanin hankli tsakaninsu kusan kowani rana.
She was really desperate datazo nigeria amma datazo taji labarin cewa wai khaleel da haalusa suna honey moon dinsu a saudi one month kenan basu dawo ba sai taG dada jin tsananin kishi da haushi da razana ya kamata, she cant even eat or sleep kullum acikin bori take tana matsawa lawyrnta lamba na ganin lallai lallai sai an saka sun dawo anyi case din nan akan lokci kawai taga ta samu freedom na karawa dasu shine babban burinta ayanxu.
Kwana hudu da aka bada khaleel ya bayyanaa agaban kotun wajen meenal ganinsa take kamar shekara hudu.
Daga can US akayi bikin vicky da kayden aka gama lafiya tun anan Halisa ta fata gane cewa bata wani jin dadin jikinta amma kawai take barinsa akan stress din case din meenal din ne yake cinta ta ciki.
itadai bata budi baki ta hana khaleel su dawo gida ba amma Sai ta bari daf ranar da zasu dawon snn zata makalkaleshi tafara nuna masa tana matsatsin bukatarsa intimately knowing he cant resist her haka aka fasa tahowa ana mai bata kulawa.
...A ranar shiga kotu na farko meenal tafarka tanajin tsananin zumudi tare da jin dadi aranta kamar ranar datakejira kenan arayuwatta yazo.
Yaudin da wuri aka kawota gaban kotu suka sha zaman jiran ganinsu khaleel har aka gaji aka watse basu xo ba ranar haukane kawai ya rage ma meenal din dan kuwa taci ihu tay kukan baqin cikin rashin zuwan sun duk dama kotu tace mata zata dau mataki amma bakaramin zage zage meenal ta sauke akan lwyers dinta ba musmn ma da lwyern da aka daukar ma khaleel din yazo daga karshe ya kare batun rashin isowarsan ayau amd the sitting has to be adjouned fairly to 3 days maximum, yau sukansu masu gadinta sanda sukaji ba dadi dan basu taba ganin kuntacciar marar kunya kamar ta ba
khaleel ya rasa gane manufar halisa nakin barinsu su dawo akan lokci, ita kuma sarai ta san cewa meenal has a plan dan haka bata son ko sau daya su fada akan tarkonta, she is aware that in basuje akan lokcin da ake tsammanin zuwansu ba zai iya saka meenal rikecewa and that is wat just happen..rashin zuwan su has make meenal more furious.
Tsoro da kuma fargaba sai ya dada gumeta da tunanin ko suma acan din suna da wani abunda suka shirya mata ne.. DUK WACCE TA KARANTA BATA BIYA BA BANAJAN ALLAH YA ISA AMMA DAI KUSAN HAKKIN WANI YANNA HANA WANI KWANCIYAR KABARI KO??
LITTAFIN NA NA KUDI NE 08060712446 TO PAY
COMPLETE NOVEL WAIT LIST GROP IS OPEN
*_"MUFTARIQ"_* BY SURAYYAHMS. ®Edited seriies.
_labarin wata tsaftacciyar Soyayya hade da rayuwar wasu yan mata kyawawa guda biyu da suka kasance yan uwan juna ɗaya ta kasance tamkar "hagu" daya ta kasance 'dama" wajen raayi da yanayin rayuwa, sun ci karo a acikin Duniyar_ _kokonto tare da banbance kiyayyar talauci da soyayyar gaskiya akan namiji guda ko ya abun zai kasance oho??_
*the book is ready* amma Will be out only...on *30th August* Wanda suka booking dawuri will get discount on the document...
*Buy now sai asaka a wait list group..yana sauka a tura maka documents naka kasha karatu🤧*
Labari ne me cike da darusan rayuwa...
Dont miss it❤️❤️
Hankalin meenal yaki kwanciya sam ta kasa samun nitsuwa bare bacci, daga nan kuma kullum lawyrn khaleel ya kirasa akan batun xuwansu nigeria sai yace masa they wll come befr date din amma Daga ranar yay halisa zata hana yuwar zuwan nan. Har saida aka yi hakan sau biyu da jikinta yadan fara matsa mata sosai ta hkra amince masa akan su saka ranar dawowa.
yau din kusan bayan kwana bakwai kenan da dawowarsu meenal garin lagos ana jiran khaleel da matarsa anan, gabaki daya meenal ta harzuka tay fushi duba da irin walakanci tare da jan ajin da suka mata wanda bakaramin ci mata rai hakan yayi ba...
Tay tunanin bisa ga kashe uztaz da tay zaisa halisa yin gaggawa wajen son haduwa da iya dan daukar fansa amma sai taga duk abun ba haka ba sai kuma taji brain dinta ya rude sosai.
Yau ma da suke tunanin zasu taho nigeria din wani maganin zafin zaxxabin jiki khaleel ya bata tasha kafin nan yazo yana lallabarta, a kunne ya rada mata kalamai masu mugun dadi yanamai rungume da ita ajikinshi yana kuma cewa I will keep you safe and warm babyna, lamo kawai tayi ajikinshin tana shakar kamshin shi me ddi da dumin jikinsa daya gama gauraye nata jikin yana saka mata kasala sosai
Idanunta ta lumshe sannan ta bude a hankali, fuskanshi yadaura kan gashin kanta da ke ta kanshi sabulan wanke kai dan tuni ta warware kitson a bikin vicky aka mata sabuwar gyaran gashi tana manne a jikinshi dan yauma tare sukayi wankar shiyasa ya manne mata yaki tashi.
Daga zarar ta tuno abunda zasu zo su tarar a nigeria sai kuma taji zafin mutuwar uxtaz ya kara mamayeta, koda uztazn din ya fado mata dan hawayen dake dada taruwa idonta ne ya sauko tafara sniffing dinsa ahankli cikin sanyin jiki.
jin hakan yasa ya juyo da ita ya zuba mata narkakkun idanunsa hawayen da ya gani idon nata yasashi yin murmushi yace kukan "meye kikemin kuma?" Batace mai komi ba ta nuna mai cikinta dan bata son ya gane tana cikin irin wnn damuwar bare ya daga hanlkinsa
Shafe kan cikin yay cikin muryan lallami yace "my lady banace inmunje gida zamuyi gwaje gwajen mu can musan meke damunki ba..
lumshe idonta tayi cikin gyada mai kai hawayen dake tare ciki ya shiga gangarowa Dan ynzu bata fiye ce mishi komi kawai saitay shiru..
murmushi yayi yasa hannu yana goge mata hawayen da ya zubo mata, hannunshi ne ya kai kan lips dinta masu dumi, wani irin shock taji yabi spine dinta kuma har lokacin bata bud'e ido ba yana murmushi ahankali ya shiga zagaye lips din nata da hannun shi har ya sunkuyo ya kai bakinshi dai dai nata tana iya jiyo saukar numfashinshi kan fuskanta kirjinta sai sama sama yake,ta kuma ki bude idon ko me ya tuna oho sai kuma ya mike ya kamo hannunta sai a lokacin ta iya bude idanuwanta ta ganshi tsaye yana shirin mikar da ita...jikinta babu karfi tabi bayanshi har sai da suka sauko kasa har kitchen dinsu tukun ya sake mata hannu ya shiga hada mata favrite smoothie dinta na green apple,cucumber da celery data fi son qamshin sa yanzu,daganan suka dawo dakin yana bata a hankli hartagama karba snn tayi bacci.
Bata farka ba har saida akayi sallan azhr fitansa masallaci ya dawo lkcin ya same tana kwance tayi luff akan pillow tana maida nannuayr ajiyan zuciya Dama baccin fizgan ta kawai yake amma sam bata jin dadinsa sosai wani Juyi take tana murkusa yatsun hannunta slightly akan fuska kamar yar karamar yarinya.
Bayan uban hada dumin da jikin ta ya yi wani nishi nishi take saukarwa khaleel har yaxo ya zauna kusa da ita bai dena Observing din ta ba Daga bakin gadon ya zauna ahankli kafin ya dora Hanunsa asaman goshinta yana feeling zafin dake tashi awajen kallon ta kawai yake yana murmushi tareda jin tsabar mamakin hasken data farayi da fargaban yadda yaga jikin nata yaki warwarewa..
His mind is already telling him dat she is pregnant For him amma kuma baisom ma ya nuna a fuskansa bare yay freaking inta out yana son suje nigeria kawai koma me zai faru yasan she wll be safe around his family musmn ma inde da cikinsa ajikinta.
rangwafowa yay Cikin kulawa yace Hey my sleeping beauty..idonta a lumlumshe ta kallesa da shi cikin saukr masa murmushi me tsananin sanyi Snn ta kwanta ajikin shi tay lamo tare da rungumeshi sosai..
ahnkli ya dora kansa akan nata kaunarta na dada shigewa ruhinsa sunanta ya shiga kira Yana mai hura mata iska a fuskanta lunsashun idanunta ta Dan bude ta kalle shi dakyau yace are u still not feeling ok ne? inbakijin dadi sai mu fasa tafiyan..Da sauri ta girgiza kanta alaman no.. Duk dama batasan me takeji ba, buy she is quiet okay now batajin komi ynxu sai kasala da mutuwar gabobin jiki..
yace toh ina ne ke miki ciwo..ya furta yana taba forehead din Jin koinanta na fidda hucewar zazzabi hannunshi data damke cikin nata alkci guda yay zufa and its soo evidents that morning sickness ne yadan fara watayata
yunkurin Dada jawo ta kam kirjiinsa yayi atake atake qamshin turarensa data shaqa yabi ya tsaya mata a wuya nan danan taji zuciyarta ya tashi sai kuma ta fara kakarin yunkurowa tanamai kwalalo wani takuraren aman riketa yay sosai ajikinshi harta gama aman akasa, kafin nn Wani silent tears ya sako mata kai sai tayi kasakai ajikinsan ta rikosa tana karkarwa numfashin ta take ji na sama sama kamar zai dauke kansa.
Sosai ransa ya bashi cewa ciki take dashi sai baice komi ba ya cigaba da murmushi iyaka Allah ne kawai yasan irin yawan zumudi da kuma mahaukacin dadin da yakeji aransa iyanzu
Tapping bayan ta ya shiga yi slowly har saida tagama aman tass snan ya shinfede ta akan pillow, nan ya sauya kayan jikinsa baki daya zuwa towel ya sungumo ta suka shiga bathrum din Kananun nishi take saukarwa Tsaban aman yasaka tayi laushi bata san sanda ya cire mata kayan ta bama tas tas ya wanketa da ruwan dumi snn ya daura mata white towel a kirji snn shima ya daureya kansa ya rabu da kamshin turaren dake yawam daga mata hanklin ajikinsa..
Daga nan Babu abun da suka tabuka a dakin ta lafe akan kirjinsa suka haura saman gado rungume da juna wani irin naunnayan ajiyan zuciya take saukewa soft palms dinta ta dafa saman kirjinshi lightly yana calming din ta comforting kisses dinsa duk hnklinsa Yana kan fuskanta dayay fayau da alaman danyen ciki he is feeling soo proud and happy aransa saidai duk fargabansa baisan ko ma zataso ta rike cikin nashi da wuri haka ba
Bacci bacci tafarayi ajikinshi agarin gyara mata kwanciya towel din nata ya tsince ya zube gaba daya ta gefe,wani lumshe ido yayi ya kara budewa da yaga albktatn cikakkun nonuwar tata a fili duka biyu sun wani kumburo sun haura suna kallonsa nipples din ta sun kara mikewa tsaye gasu da fadi duk da yaso yayi controling kansa amma ina, ji kawai yayi ya tsinci kansa da jin sha'awar kamo su zuwa bakinsa nan kuwa ya shiga tsosewa yana shafawa, wani irin mimmikewa halisa tay tareda sakin masa nishi me karfin tsiya, nan take tafara responding adan firgice ta bude sleepy eyes din ta ta kalleshi tare da yin lumui akan gadon tana binsa da idanunta dasuke yi kamar zasu ruhu tsabar shock din dayake sending ma jikin nata da salonshi.
Towel din ya karasa cire mata baki daya dq wata iriyar jarabar shaarwarta a idanunsa, hannunshi ya kai kan abun wuta ya rage hasken dakin snn ya kara volume din ac ya janyo ta suka lume cikin lallausar bargonsu ya shiga juya ta yana bin sassan gabobin jikin ta wasu iryar sassanyar sumba itama kokadan bata boye masa jarabarta Ba..
Kusan al'adace garesa komin jarabar daya kwaso kafin ya shigeta saiyay romancing inta sosai, he belives these foul plays sune gishiri da sinadarin da suke unlocking din sirrikan jikin ma'aurata duk inda yasan zai tsokalo mata sha'awa shiyake tabawa haka itama take mishi.
Wajajen sensitive spotS dinsa kamarsu saman mararsa, kan nipples,da ear lobe, da kuma saman kirji da uwa ba balls dinsa dake da jijiyoyi over 4000+ pulse dake kai sakonni direct cikin kwakwakala. ta gama lura Ko taba masa wajen tay sai ya birkice da kuwwa tareda sumbatu bare kuma ace ta jefasu a bakinta kusan ince rawa kawai yake mata with excitment and that makes the moment even more hotter..
hade da yanayin jikin ta dayake sakata jin wata muguwar sha'awar yin sex din sai tazage tana dora shi bisa hanya suna wani irin jarabbiyar shigewa jikin juna suke da salo kala kala banda sumbatu da gurnanin dadi ba abunda ke tashi tana tattabashi a gadon baya, kirji da bom bom dinshi at same time tana masa kirsa kisa shwgaba shagwaba nishi nishi acikin kunnensa har ji yake kamar zai sakin mata fitsari ajiki.
mimmikewa take yi ajikin sa tana bude mai kafar saffa saffa yana shigarta a hankli yana dada zauce mata shikasan baisan sau nawa yayi ba it obvious karamin cikin ya sakata yin jarabbiyar dumi da jikewa fiye dana kullum dan wani sluup sluup yaji yake shigarta yana hakar wajen kamar ya samu rijiyar xuma ga dandano ga dumi gashi wani tamm tamm yake jin kansa aciki, bakajin motsin komi sai ta jijjiyarsa datake ciki da waje da uban jijjigata daya keyi Da zzafn jarabrsa yana sumbatu.
tammmm takejin matarta yacika da ruwan lafiyayyun sperm dinsa dayake zubo mata su daminsu a marartan kusan kullum..
Bayan dan wani lkci kura ya lafa Haka ya zauna yy exploring dinta ya mata self examination ya dada tabbatar da hunch dinsa.
Bayan sunyi wanka tai sallah suma zauna yana gaya mata abubuwa da zasu nayi every morning na karatun addini da sauransu ya kuma sanar da ita cewa agidan iyayensa zasu fara sauka a lagos har a gama case din meenal snn su je maiduguri suyi gaisuwa If they are done zasu dawo saudin for a while kafin nan suje somaliaT gaishe da familynta.
They planned evrything nicely kafin nan sukayi sallan asr suka kara kimtsawa by 5.30pm tsaf ya shirya kansa cikin wata all black suit kayan ya masa arniyar kyau sosai ita kuma ta saka Abaya da dama ta jima bata sakasu ba inbawai fita zasuyi a cikin garin saudi arabia ba.
a gagaggauce suka ma neigbor dinsu sallama snn suka dawo nigeria kusan ince asubhi suka iso gidan iyayen nasa batare da sanin Kowa ba suka sauka a room dinsa dake gidan, sai can da sassafe suka hadu da mahaifinsa a masallacin kofar gida sosai yay murnan ganinsu ya saka masa albarka suka tattauna batun case din meenal din kadan..
Bangaren halisa kuwa tunda suka dawo cikin surukunanta shikenan kuma ta dan sake jikinta Gabaki daya ranar basu leka ko ina ba suna gida tare da familynsu dan bakaramin sonta mahaifyr khaleel din takeyi ba dan kamar yarta haka ta dauketa ganin yadda halisan take mugun darajata sosai.
Kwanansu daya da dawowa aka shirya shiga kotu after violating 2 major sittings and additonal days...
Babu tsammani aka sanar da su meenal din cewa da safe za'ayi zama, already she was soo madddd and angry da irin rainin hankli da ja mata ran da sukayi.
Mahaifin khaleel baizo shi wajen ba amma mahaifiyarsa da Aliyu sun rakaso karfe 10 na safe motocinsu ya iso dede lokcin da polisawa suka kawo meenal da handcuff a hannunta cos she is being charge with murder duk zafin kai da kuma fiilinta a kargame take rayuwa all the time Duk dama lawyers dinta sun nemar mata house arrest instead of being behind bars.
Tunda aka sauketa ta kasa motsawa dan Allah Allah kawai take su khaleel su bude motarsu su sauko domin ta gansu su ganta sunsan cewa she is not going to give up saita ga karshen kowa da komi.
Hajya nadiya dake gefenta banda kallon mahaukatan cars din da sukazo dashi tana yatsine babu abunda takeyi, mahaifiyar khaleel ce ta soma saukowa anata jeep din tare da kaninsa Aliyu suka shiga cikin court house din..
kafin nan su fadila suka hallaro, itama da nata lawyern. Kallon kallon suka watsa ma juna da fadilan kafin nan ta wucesu, jim kadan sai taga khaleel ya bude hadadden motarsa RR cullinan baka kirin, ya sauko sanye da wata gogaggiyar black half jumfa da hular rawayam me tsada data masa masifar kyaun da babu abinda ya tuno mata face ranar data fara ganinsa a rayuwarta a airport ranar daya dawo daga india ta dinga binshi bazata taba mancewa ba hartaje tay hatsari garin tukin gaggawa.
And since frm dat day her heart has not knwn peace, saboda tama zuciyarta alkwari saita same wann gayen kota halin kaka ne...musmmn ma dake a rayuwarta ta riga ta saba da sanin cewa duk abunda takeso a duniya babu makawa sai ta sameshi and ders no inbtween shiyasa ta dinga fighting akan aurenta da khaleel har saida ta sameshi.
A tsaye durus ta dinga kallonsa tana tuna irin tsabar azaban kaunarsa dataji da irin azaban data sha kafin nan ta samu ya auretan ma...khaleel was neva an easy person to deal with wai ahaka ma saida mumynta ta bibbi malamai kafin nan ta samu ya fara daga ido yana kallonta matsayin mace.
Duk data gansa yanxu ya fito a mota sai taji son nashi ya dawo mata sabuwa dalll a kokon ranta tanajin wani irin tsumayi me yawa akansa da bata tabajin irinsa ba
gaskiyan Bahaushe ne dayace baka sanin darajar abunda kake dashi saika rasashi dan ko aynxu data ga yadda ya murje ya kara haske naira ya dada gogeshi sai take gani kamar ba khaleel din ne data taba rayuwa dashi ba...
Wani nannuyr ajiyar zuciya ta sauke me karsashi ganin ya bude ma halisa kofa ya mika mata hannunshi ta kama tasauko ahankli yanamai lallabata kamar yar kwai.
Daga sama har kasa within few scnds ta kare ma halisan kallo tanaji kamar tay tsalle taje ta harbeta...
wani irin gurnanin zakuna tayi Gashi tana kargame babu halin motsi bare taje wajensu ynxun ta gwada musu tabbattacen borin kishi na haukan datakeji dashi.
Kallon yadda suka wani murje sukayi kyau dukiya da tsantsan hutu ya ratsa fatar jikinsun ta dingayi tanaji kamar zuciyarta zaiyi exploding jikinta dakansa yake kar karwa kamr wacce take shirin tarwatsewa dan haushi