Farrah Book 1 na m shakur complete - Chapter 22
Farrah Book 1 na m shakur complete Chapter 22: Farrah Book 1 na m shakur complete Chapter 22. B = BUILD Boost your defence system, and even build it over…
4,469 words
B = BUILD Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.
C = CUSTOMISE We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That's why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.
Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.
Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME. Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.
Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.
Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane. *****
Gigicewa Farrah tayi sosai tajuya mai baya, tunda take bata taba ganin abin babban namiji ba sai yau ita batada yan uwa maza na kananun yaran kauyensu da akama kaciya nema ta taba gani a iya tsawon rayuwan datayi aduniya sai yau, bata taba sanin haka na manya yakeba saiyau, yanda Zayn yaga tajuya agigice tana neman kofa tafice daga dakin yasa yasaka hannu yaja bathrobe dinshi dake cikin bathroom din makale kan hanger fari yay maza yasaka tareda kulle igiyan tagaba sanan yafito dasauri daidai tafita daga dakin yacimmata tareda kama waist dinta ahankali yace "Baby" wani kalan ihu Farrah tabude baki zatayi dawani kalan sauri yakai hannunshi yadaura kan bakinta tareda jan waist jinta baya yasaka ta gabaki dayanta akirjinta sanan ahankali yazare hannunshi dagakan bakinta yawani kulle hannayen nashi gamgam akan kirjinta yay cuddling nata sosai fuskanshi dakeda lema har lokacin yasauko dashi yakai saitin fuskanta ya goga akan kumatunta hakan yasa jikinta yamata wani yirrrrr dashi kanshi saida yagani hakan yasa murya chan kasa kaman mai magana da jaririya yace "calm down, relax" ko kadan ta kasa kwakkwaran motsi ajikinshi idanunta har lokacin a kulle kawai ajiyan zuciya take saukewa batasan mesaba jinta acikin jikinshi ya kankameta so tight yasa taji wani kalan natsuwa na shiganta, tunda yasata ajikinshi yake kallonta reading breath nata saida yaga numfashinta yadaidaita yana rikeda ita ahakan anan gaban dakinshi kaman baiso yay magana yace "mekikazo kigayamin"? Duk wani masifa da tsiwan data shigo dakin dashi jitayi yamutu burinta kawai yanzu yasaketa tawuce tafita daga flat dinshi, ganin tayi shiru takasa magana har lokacin idanunta a kulle yasa yadanyi murmushi dan sarai yasan meya kashe bakin nan nata, kokarin fita daga jikinshi tafara hakan yasa yace "ina zaki? Let's remain like this forever are you not feeling calm dakike cikin jikina Angel"? Hannayenta tadaga takai kan nashi dake kan kirjinta yawani danne mata kirji dasu dan iska kawai tafadi azuciyanta tana kokarin cire hannun, kallon abinda takeyi yayi gently yazare hannayen nashi daga kan kirjin sannan yacire fuskanshi daga jikin nata yadan koma baya dasauri tafita daga jikinshi tana bude idanuwanta dasauri tai stairs yabita da kallo saida takai tsakiyan stairs din ta tsaya chak batare data juyoba tace "kacema Dad karya cireni daga school dinmu inhar kanason na daina fushi dakai" tana maganan takarasa sauka daga stairs din Zayn yabita da kallo yana kallon yanda ass dinta ke juyawa tana tafiya yadan cije lips dinshi different thoughts na yanda zaiyi da ass din idan yakamasu namai yawo a zuciya.
Daidai tasa hannu zata bude kofan falon tafita aka rigata bude kofan Layla ce datun dazu taga shigan Farrah side din Zayn kishi yahanata zama sakat saida tataho, ganinta yasa Farrah taji wani abu yazo yatokare mata kirji, da Layla ko kadan bata tsani Farrah ba amman yanzu da akace matan Zayn ne ta tsaneta ainun, wani mugun kallo tama Farrah cikedason hada husuma tace "mekikazo yi adakin boyfriend dina Farrah"? Wani kalan dukanta kalman boyfriend Farrah tayi hakan yasa tadanyi murmushi tace "you can call him boyfriend naki as much as you want but lemme assure this awajenshi you are nothing but a thrash mayya kawai" hannu Layla tadaga zata kaima Farrah mari Zayn dake kallonsu daga sama cikin kakkausan murya yace "if you dare lay a finger on her wlh yau saina karya hannunki bas na yarda hannun akasa" cikeda tsiwa Farrah tajuyo da kanta batare data bari idanunshi da nata sun hadu ba tace "babu ruwanka da fada na kadaina shigan min ance maka I can not deal with yara irinsu Layla ne, fitsararu marasa kunya" baki Layla tasaki jin yanda Farrah kema Zayn tsiwa yakasa cewa komi sanan tajuyo takalli Layla tace "as I was saying, wacece ke dahar kike tunanin kin isa ki tambayeni menezo yi anan? Banza ma irinki mai bin maza har zuwa dakinsu kawai mara zuciya" Farrah tana maganan ta bangajeta tawuce abinta tafita Layla tabita da kallo Wanan Yar karaman yarinya da 2min yay yawa ta nakada mata dan shegiyan duka shine yau take mata rashin kunya haka batada abinda zatayi, dan murmushi Zayn yayi ganin yanda she's speechless yace "karki sake kishigomini daki inba hakaba saina I will disgrace dagake har uwarki yau agidan nan" yana maganan yawuce yashiga dakinshi abinshi.
Layla tadade tsaye awajen sanan tajuya tafito, flat dinsu tayi dagudu tana shiga sai kuka, Hajiya Mariya dake zaune kan kujera itada Hajiya Fatima tace "wlh wlh nayi nadaman saka yarinyar nan aikin nan, kina nan Hajiya Fatima danace mata karta sake taso yaron nan kawai dai suyi shiri sabida mucimma burinmu akanshi amman jibeta ba'aje ko'ina ba wai Zayn takeso yaron datasan kasheshi mukeso muyi" cikin kuka sosai tadago jajayen idanunta takallesu tace "Mommy dan Allah kada kukashe Zayn dan Allah, ku kashe Farrah ni wlh zanma tayaku" wani mugun tsaki Hajiya Mariya taja tace "ubanme yadaman da Farrah, ni yarinyar nan ma angayamiki ina lissafata cikin mutanen gidan nan ne bayan nasan ba jinin gidan nan bace, Zayn nakeso na halaka har lahira sabida inga karshen iyayi wajen uwarshi tanamana gadara sabida ta haifi da namiji magajin Alhaji, sai muga gadon dazasu samu idan yamutu, yanda zata samu gadon Alhaji Muma haka zamu samu idan yaron yamutu, saisa abin ke bakanta min rai yanda tawa diyar zata kama tafara son shegen yaron nan mazinaci, ubanme zakiyi da Zayn Layla fadamini" Hajiya Mariya tai maganan tana kokarin tashi daga inda take sabida yanda abin ke soya mata zuciya Layla wai Zayn takeso, dasauri Hajiya Fatima tariketa tace "dan Allah calm down Hajiya, dole mubi abin nan ahankali" cikin ihu Hajiya Mariya tace "ta ina zanyi calm down diyata is in love with my biggest enemy aduniyan nan, yaron dabaya daraja uwarta, ninan uwarki saidai Zayn ya kalla ya barar shine zakiso inda nasan haka zakimin daban daukeki nabata kudina akanki nasaki makarabta kin kile hakaba" cikin kuka sosai Layla tace "Mommy kiyakuri amman ni wlh Zayn nakeso" tana maganan ta tashi dagudu tai sama zuwa dakinta tana kuka Hajiya Mariya ta kabar da glass na flowers dakekan center table Ya fashe, Hajiya Fatima tace "kiyakuri dan Allah ki kwantar da hankalinki, dole saikin kwantar da hankalinki zamusan yanda zamu bulloma wannan lamarin haba mana, zamuyi meeting da Uncle maji menene plan dinshi, dan Allah calm down kinji".
[11/2, 9:10 PM] +234 806 936 2333: 5️⃣4️⃣
THIS BOOK IS NOT FREE❌ Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal. Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link; wa.me/+2347012181461
The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.
A = ACTIVATE Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.
B = BUILD Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.
C = CUSTOMISE We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That's why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.
Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.
Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME. Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.
Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.
Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.
Tunda yashiga motan ko kala baicema Farrah dayaga idanunta sunyi ja ba sai kuka take amman mara sauti, jiyayi babu abinda kemai dadi, parking yayi agaban coldstone ice cream yakashe motan yafito yashiga ciki, baiwani dade aciki ba yafito da babban paper bag na ice cream yadawo motan yashiga sannan yadan kalleta yanda take kallon dayan gefen ko Kallonshi batayiba, ciro babban roban ice cream yayi daga jakan babban gaske ahankali yamika mata murya chan kasa cikeda lallashi yace "here is your ice cream Angel" juyoda kanta tayi tazubamai rinanun idanunta kaman ta shakeshi yamutu takeji tsabagen yanda takeji hannu tasa takarbi ice cream din sannan tawani bude marfin juyawa baya ta wurga gabaki dayan ice cream din akujeran bayan motan ya bare yabata ko'ina tace "baza'asha ba, banso, banso, banson ice cream dinka, stop talking to me, I hate you Zayn, I hate you for all you've been doing to me, I have you for insulting and been rude to my best friend brother, I will never forgive you" tai maganan wasu sababbin hawaye na zubo mata daga idanu da sauri ta kauda kanta gefe tana share hawayen da bayan hannunta, wani kalan sanyi jikin Zayn yayi yanda yaga ranta yabaci bayan motan nashi ya kalla sannan ahankali yatada motan yaja motan sukabar wajen.
Suna kaiwa gida tabude motan tafita fuuu azuciye binta yayi da kallo saida tashige side dinsu sannan yafito daga motan yakira bodyguard na Dad dake compound din yace "kasa awanke this car" dasauri yace "yes sir" ahankali yace "where is my Dad"? Dasauri Bodyguard din yace "yana falonshi" wucewa straight Zayn yayi zuwa falon Dad, kai tsaye yashiga dakin Dad yagani zaune kan dogon kujera Hajiya Mariya na matsamai kafafu, ganin fuskanshi kadai Dad yayi yakalli Hajiya Mariya dako gaidata Zayn baiyiba yace "excuse us" sannan yakalli Zayn yace "come here Son menene, what happen ranka yake abace haka" tahowa Zayn yayi da sauri tana zuwa kaman karamin yaro yashige jikin Dad, fita daga dakin Hajiya Mariya tayi tana hararan Zayn, saida Dad yaga ta maida kofan tarufe bayan tafita sannan yadago Zayn da sauri yace "what happen Zayn baka gayamin zakaje ka dauko Farrah from school ba, maiya faru kadawo ranka abace haka? What is it what happen?" Dad yay maganan yana rude baimasan aburkice yake maganan ba, Kallon fuskan Dad Zayn yayi zuciyanshi na tafarfasa baki yabude zaiyi magana saiga hawaye sharrrrrrrr kaman an korosu waje, "Innalillahi wa innailaihi raji'un!" Dad yafadi hankalinshi atashe yana neman tashi daga kan kujeran ya bala'in rude yace "meya faru lemme go and call Farrah tafadamin maiya sameka" yazo zai wuce hannunshi Zayn yakama dasauri yana girgizamai kai still hawaye na zubowa dagakan idanunshi kaman dan yaro yace "don't call her Dad" dasauri Dad yadawo kaman zai zare yakama babban riganshi fari kal yakai kan fuskan Zayn yahau sharewa yace "stop crying tell me meya faru kake kuka"? In a very very hurtful voice Zayn yace "Dad Farrah tace she hates me and she will never forgive me all because of wani kato" cikeda damuwa Dad yace "Farrah tagaya maka haka, shine kake kuka"? Gyadama Dad kai yayi yana share hawayen dake zubomai da sun kasa daina zubowa, dasauri Dad yace "tell me everything daya faru" daga farko har karshe Zayn yabama Dad labarin abinda yafaru shifa Dad kokai waye zai iya nuna maka yafifita yaranshi kankai, jibidai Mami dudda yanda yake sonta matarshi ce but koda yaushe saiya fifita Zayn kan ita, cikeda damuwa sosai dakuma bacin rai Dad yace "indai Habeeb ne ke neman shiga tsakanin yarana to Farrah tagama zuwa school din, na chanza mata wani school kokuma nakawo the best teachers adinga koyarda ita agida waec result da jamb kobatayiba zan iya saka amata is just the matter of one phone call, stop crying kaikuma, haka zakai soyayyan abu dan kankani yasaka kuka so kake Farrah ta rainaka, you have to show her you are a strong capable man, kukan ya isa haka" Dad yay maganan yana kara sharemai hawaye rabon dayaga hawayen Zayn harya manta sai yau lallai yaronshi na son Farrah.
Da kyar hawayen suka tsaya Dad yace "is okay karka kara zubadda hawayenka kan kowa aduniyan nan, inhar ina raye kome kakeso is yours Zayn, Farrah matarka ce all this silly fights na faruwa a soyaya is not like she meant da gasken gaske ta tsaneka ya isa, makarantan kuma angama zuwanshi dagayau zanje nafada mata dakaina kaji" gyadamai kai Zayn yayi yana sauke ijiyan zuciya ahankali.
Wato idan Allah ya shirya kama mutum marajin magana ya iya kamashi da kyau, jJama'a dubu Zayn kuka wiwi😂😂😂 [11/2, 9:10 PM] +234 806 936 2333: 5️⃣3️⃣
THIS BOOK IS NOT FREE❌ Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal. Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link; wa.me/+2347012181461
The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.
A = ACTIVATE Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.
B = BUILD Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.
C = CUSTOMISE We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That's why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.
Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.
Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME. Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.
Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.
Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.
Tana gama paper ta tafito waje tazo tasamu guri a garden nasu ta zauna ita kadai tai shiru all abubuwan da Zayn yafadi mata dazu suna sake dawo mata akah, idan yana neman fadanta tasani but abubuwan daya fadi dazu tabata da akayi yasa dasauri tajuyo Miemie ne rikeda byro da question paper ta a hannu tace "wai meke damunki Farrah? I am you don't ever tell me anything, ranan nan haka kikeso achool duk kinyi kuka nayi nayi kifadamin what happen kikace babu komi not until damukazo zamu fita kikaga motan Ya Zayn kikace fushi kike dashi, what's the point of having a friend idan you cannot share problem dinki with them uhn" lunshe idanunta tayi sannan tabude ahankali bawai batason bama Miemie labari bane but gani kaman tafadama anybody halin Ya Zayn tana tonamai asiri ne, juyawa Miemie tayi tace "you don't have to tell me anything idan kika gama ina class nidai" dawani kalan sauri Farrah tarike mata hannu ahankali tace "I will tell you everything today Miemie zoki zauna" dawowa Miemie tayi ta zauna tundaga kan haduwanta da Zayn dahau she saves him har zuwa abinda yafaru yau Farrah tafadima Miemie duka, tace "wlh Miemie I hate Ya Zayn sosai banson yanda halinshi yake" girgiza matakai Miemie tayi tace "hate is a strong word Farrah dudda nasan abinda yamiki ranan bai kyauta ba but he was drunk ne daga labarin dakika bani nagane hakan it wasn't intentional, idan mutum nacikin maye baisan meyakeyi ba, banda hakama are you really blaming him? Look at upbringing nashi so is not entirely his fault, and kinsan mene soyayya na chanza mutum kuma kinsan mutane irinsu Zayn basu iya soyayya ba they use to love with everything dasuke dashi so use that influence and change him" wani kallo Farrah tamata tace "jibi yanda kike magana kaman na gayamiki ina sonshi ne kokuma zan kulashi" tai maganan fuskan Ya Habeeb nafado mata arai, hannunta Miemie takama ahankali tace "loving him or not loving him is entirely your decision to make Fairy, but all I am saying is you are my friend and any abu dakikai choosing I am here for you I will support you okay" murmushi Farrah tamata ta rungumeta ahankali tace "you are the best friend and best sister ever" tureta Miemie tayi tace "kinga gobe zamu gama exam mutafi hutu and is your turn kizo gidan mu kinji" gyadamata kai Farrah tayi tace "naji", kallonta Miemie ta tsaya tanayi hakan yasa Farrah tace "menene kike kallona haka"? Wani kalan murmushi Miemie tayi tace "kinsan mene wlh Ya Zayn is a very very handsome man, gashi dogo bakin fatanshi kaman na black American, gashi ya iya gayu na yan gayu, gashi dan gata gashi da kudi, kema look at how beautiful you are yaranku ko zasuyi bala'in ky……." Tureta Farrah tayi tamike tsaye tace "kidaina min maganan shi ni banason shi" tashi Miemie tayi tabiyota dasauri tana kallonta tace "wa to kikeso"? Tsayawa chak Farrah tayi tana tuna how caring Ya Habeeb was to her, da yanda yabata handkerchief ta share fuskanta da yanda ya lallasheta yabari tagama kukan and made her smile kafin ta tafi she just wish deep down inama shine yagayamata yana sonta datafi kowa jin dadi, he's so caring and so soft towards her, zagayowa Miemie tayi ta gabanta tana kallon yanda yake murmushi tace "wlh kinada wanda kikeso Fairy better tell me, waye shi" akunyace Farrah tawuce tace "bawai ina sonshi bane kuma bawai yace yanasona bane, kawai he's always in my heart ne sabida he's so kind and special" hannu Miemie tadaura kan bakinta surprisingly tace "bantabaji kin yabi wani namiji ba Fairy sai yau, ohh my God, this girl is in love with somebody zonan ki gayamin waye" Miemie tabita da gudu hakan yasa suka shiga gudu acikin school suna dariya.
One as usual suka jero itada Miemie zasu gate dan antashi, suna fita hada idanu tayi da Ya Habeeb dake sanye da suit daga gani kasan daga wajen aiki yake idanunshi kur akanta yay folding hannunshi a kirji yana dan zaune gaban motanshi dakenan very clean, wani kalan murmushi tayi tadan dauke kanta tana kallon inda driver ta yake parking ganin bai riga yazoba, hannunta Miemie taja ganin tana murmushi tace "zomuje ki gaida Ya Habeeb tunda ke kunyanshi kullum kikeji" kafinma Farrah tai magana Miemie tajata da karfi sukai wajen motan su suna kaiwa gaban Habeeb dake kallonsu Miemie tace "Ya Habeeb Fairy wai kunyanka takeji" kallon Farrah yayi dake nonnoke kai taki dagokai ta kalleshi tana kokarin kwace hannunta da Miemie tarike yace "let go off her hand Miemie" sakinta Miemie tayi da sauri hakan yasa adan kunyace Farrah ta dago kanta takalleshi hada idanu sukayi dawani kalan sauri ta kauda kanta murya chan kasa tace "ina yini Ya Habeeb" batare daya amsata ba yakalli Miemie dake kallonsu yace "get ice cream from the car" dawani kalan sauri Miemie tai motan shikuma yadan kalli Farrah yace "how you"? Dan dago daradaran fararen idanunta tayi ta kalleshi ahankali tace "fine" yana kallonta still yace "have you cried again bayan ranan nan" akunyace ta langabar mai da kai kaman wata Yar yarinya tareda girgixamai kai alamun a'a, hakan yasa yace "good" daidai lokacin Miemie ta taho dawani paper bag na coldstone ice cream tabashi, karba yayi sannan yabude jakan ahankali yafito da one cup na ice cream yamikama Farrah, dan kallonshi tayi sannan ta kalli ice cream din, gently ta mikamai hannunta ahankali yasa mata ice cream din aciki ta amsa ahankali tace "thanks" sannan yaciro dayan ice cream din dan guda biyu ne yabama Miemie ta amsa da sauri tana budewa tace "thank you Ya Habeeb, ohhh my favorite flavor mint, which flavor is yours Farrah" bude nata Farrah tay ahankali tace "I think is coconut and caramel ko" tadan kalli Ya Habeeb daya gyadamata kai yana kallonta non stop, spoon tasaka aciki tadebo ice cream din zatakai baki kaman yanda Miemie tayi dan tuni ita tafarashan nata kabar da ice cream din akayi daga hannunta, daga cup din ice cream din da spoon din duka suka fadi akasa hakan yasa daga ita har Miemie har Habeeb duka suka dago kansu, Zayn ne yana sanye dawani milk hoodie da dark blue 3quater yasa p-cap dark blue akanshi dawasu dark shade akan idanunshi, lips dinshi sunyi pink yirrr, dudda bata ganin kwayan idanunshi but kasan tsantsan bala'i ne aciki, batare dayace mata kala ba yakama hannunta zai jata dasauri ta fizge hannunta zatai magana yadaka mata wani kalan tsawa da saida ta firgita. "Farrah!" Duka students na wajen da securities kallon wajensu akayi, hakan yasa ya finciki hannunta yajata fuuuu tana binshi abaya da sauri tana waigowa tana kallon Miemie da Ya Habeeb dake tsaye suna kallonsu da sauran yan makaranta, gaban mota yabude Ya wurgata ciki tareda maida kofan yarufe yakoma dayan side din yashiga tareda maida kofan yarufo da karfi sannan yatada motan yawani jaaaa.
Cikin fushi sosai Ya Habeeb yajuya yashiga motanshi hakan yasa dasauri itama Miemie tashiga yaja motan dawani mahaukacin gudu yabi motan Zayn, saida sukai nisa da school sanan Habeeb yawani kalan sha gaban motan Zayn tareda taka burki saura kadan Zayn ya buge motanshi yawani kalan taka burgi saida Farrah tai ihu dataga mutuwa kiri kiri, ahankali ya kashe motan yana kallon Habeeb dake kallonshi shima tagaban motan, Habeeb yakashe tashi motan yabude kofa yafito hakan yasa Zayn shima yabude kofa yafito dukansu biyun suka hadu gaban motocinsu suka tsaya suna kallon juna kaman zasuyi dambe kokarin bude motan daga Farrah har Miemie suke sufito kowannensu yadanna lock a key motocinsu dake hannunsu hakan yahanasu fitowa, cikin kakkausan murya Habeeb yace "what made you think zaka iya duk yanda kaga dama da rayuwan Farrah!" Cikin kakkausan murya Zayn yace "and who do you think you are to her dazaka tareni kanamin tambayan nan"? Dan murmushi Habeeb yayi sannan yakalli Zayn yace "Farrah is my sister's friend, I take her to be my sister as well, and the way you are treating her is unacceptable, why will you threw away ice cream din datake shirin sha Zayn"? Habeeb yay maganan ranshi abace, hannu Zayn yasa akan idanunshi yazare dark shade din dake kan idanunshi sanan yakalli Habeeb yace "remember what I told you the last time I don't appreciate when strangers namin magana da kanwa or should I say my wife!" Yay maganan yana kallon Habeeb acikin kwayar idanu ahankali yace "the next time dazan ganka kanama matata magana, ko kallon mini mata I will make sure namaka abu biyu" yay dan shiru sannan yace "first! Saina tabbatar da idanun daka kalleta dasu na tsiyayesu tastas and secondly! I will lock you up in jail for life" yana maganan yajuya zai wuce Habeeb yace "kasan your biggest problem is yarinta Zayn! And yarintar ke deceiving naka yanasa kana tunanin you can mold everybody beneath your feet, don't mess up with Farrah inba hakaba saina koyamaka hankali" juyowa Zayn yayi yakalleshi from head to toe inda ba bayason yay halin yarintar da Habeeb yagama fadi ba da wlh saiyamai shegen duka akan titin nan, hakan yasa yace "are you that jealous of ka girmeni but I've took the gem away, and it belongs to me now? Farrah is mine! Oopsss sorryyy Yaya, hahahah" ya kyalkyace da dariya tareda maida glasses nashi kan idanunshi yasaka sanan yajuya zuwa motanshi yabude yashiga taredayin reverse yawuce Habeeb dake tsaye da mugun gudu, wani kalan dukan gaban motanshi Habeeb yayi zuciyanshi namai zafi, shi he don't even know exactly meyakeji game da Farrah ko sone ko menene oho, he just hate yanda Zayn keyi, and the last magana da Zayn yagayamai pains him, cikin fushi yajuya yashiga motanshi tareda tada motan batare daya kalli Miemie dake kuka ba ganin Ya Habeeb da Ya Zayn nafada dudda batasan mesuka cewa ba. [11/3, 7:53 AM] +234 701 497 9567: 5️⃣5️⃣
THIS BOOK IS NOT FREE❌ Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal. Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link; wa.me/+2347012181461
The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.