Kenza eBookz

Farrah Book 1 na m shakur complete - Chapter 28

Farrah Book 1 na m shakur complete - Chapter 28

Farrah Book 1 na m shakur complete Chapter 28: Farrah Book 1 na m shakur complete Chapter 28. Wani kalan zabura Dad yayi yamike tsaye dasauri yanadan zaro…

4,010 words

Wani kalan zabura Dad yayi yamike tsaye dasauri yanadan zaro idanu zaimayi maganan maganan ta makale Layla ta gyadamai kai tace "believe me Dad, just call Zayn yadawo koma ina yaje yadawo gida I need to know Zayn dina is safe kafin nafada muku abubuwan danakeso nafada muku" tabe taben Aljihu Dad yashigayi baiji wayanshi ba dasauri yakalli Mami da wayanta ke kusadashi yace "kiramin d'ana Mami yisauri" wayanta Mami ta dauka tai dialing number Zayn, ringing daya ya dauka Mami nakokarin magana Dad ya fizge wayan yakara akunnenshi yace "Z……Zayn, where are you my Son"? "I'm outside jogging Dad" dasauri Dad yace "kadawo gida yanzun nan come to me kaji" jin yanda muryan Baban nashi kenan ba lafiya yasa yace "okay" dasauri Dad yafita bodyguards dinshi ya tattara kusan 14 sukai waje daidai Zayn nashigowa gidan yana sanye da kayan gym nashi wani kalan rungumeshi Dad yayi ahankali yace "Alhamdulillah" dan tureshi Zayn yayi yace "lafiya Dad" hannunshi Dad yakama gamgam yakalli head na bodyguard nashi yace "double d security na gidan nan call IG na police kacemai I need police around my entire house front and back" dasauri Zayn dake kallon Baban nashi yace "what's happening Dad" hannunshi Dad yaja yace "let's go" sukai dakin Mami suna shiga ganin Layla atsakiyan dakin tana share hawaye har lokacin yasa ranshi yabaci, Dad yakalli Layla dake kallon Zayn yace "ga Zayn dinnan he's safe tell me everything" gyadamai kai tayi Dad na zama yanajan Zayn dake tsaye hakan yasa yazauna kusada shi yanama Layla mugun kallo. Anatse tace "Dad da ina UK mom was seriously disturbing me kan nakare project dina and take the next available jirgi nadawo naija dan plan nasu has failed nine her best option now, nace wani plan tace idan nazo zata fadamin shine nazo naija" tadanyi shiru Dad da kafarshi ke shaking jin ana magana kan Hajiya Mariya yace "saime yafaru"? Ahankali tace "dana dawo take sanar dani sun sa anyi kidnapping Zayn, sunaso akashe Zayn but Zayn was able to escape, gashi yanzu kayi doubling security da guards nashi babu ta yanda zasu cimma burinsu she wants me to get close to Zayn dan no one will suspect me, idan Zayn yasaki jiki dani zata bani poison nabashi yasha yamutu" hawaye suka gangaro daga idanunta, ahankali tace "Dad I will not lie I wanted to do it cus bawai nasan Zayn sosai bane dan baya zama agidan nan a kasan waje yake I became close to Zayn and just fall in love with him Dad nakasa komi, infact sabida ban iya nacika musu burinsu bane yasa tamin wannan dukan she called wasu agabana kan akashe Zayn yau yanzu ma tafita" wani kalan ijiyan zuciya Dad ke saukewa yana kallon Layla kana ganinshi kasan ranshi a bala'in bace yake, anatse Dad yace "kinata cewa su su, da Hajiya Mariya da waye keson kashemin yaro"? Kallon Dad tayi ahankali tace "da Mommy, da Hajiya Fatima, dakuma Uncle!" Wani kalan mikewa tsaye zumbur Dad yayi yana kallonta yana zaro idanu yace "Layla!" Saida gidan ya amsa sabida yanda Dad yay ihu, cikin tsananin fushi yace "da farko na fara yarda da abubuwan dakike fadi but dakika kira sunan kanin uwa daya uba daya jinina yasa nasan karya kikeyi duk plan na Hakiya Mariya ne kizo kifadamin haka kihadani da yan uwana" cikide da tuhuma Mami tace "are you lying to us Layla? Kina kokarin raba yan uwa ne menene amfanin irin wannan shairin"? Fashewa da kuka sosai Layla tayi tace "wlh wlh na rantse da Allah, idan karya na muku Allah yasa nafadi na mutu anan wlh ba karya nayiba, Uncle natare dasu Momy tare suke planning komi tundaga farko, akwai gidan da suke haduwa ma, shi bayason akashe Zayn koda akai kidnapping Zayn Uncle ne ma yasa akai delaying komi da tuni su Momy sunsa akanshe shi danshi Uncle gabaki dayan dukiyanka yakeso, komi da komi, yaji bakin cikin yanda kabarma Zayn komi, Uncle dukiyanka da companies naka yakeso ya mallaka ya tattara yabar kasan da family dinshi saisa shida su Mommy sukai teaming up" baya Dad yayi zai fadi dasauri Zayn yatareshi ahankali yace "calm down Dad" kanshi Dad yanuna yace "Zayn ni, ni, ni kanina zai jona baki da makiyana adaukemini yaron dayasan nafi kowa so aduniya? Yarona ya wahala, yarona ya karye, wacce ta ceceka saida aka harbeta, Zayn da gaske Uncle dinka is among them ko karya yarinyan nan kemini" lumshe idanu Zayn yayi yabude yasha ganin Uncle taredasu Hajiya Mariya but ko ajikinshi, saisa he believe all abinda Layla tafadi, Mami karan kanta jikinta yay wani kalan sanyi, zaunar da Dad kan kujera Zayn yayi Mami takawo ruwa mai sanyi a cup tabashi yasha tace "calm down Alhaji" ajiyan zuciya Dad yasauke yay shiru na kusan 20min sannan yakalli Mami yace "lokacin data fara gayamin maganan I wanted nasa akama su Hajiya adaure for attempt murder na dana dakuma kidnapping but yanzu data fadi har dan uwana I cannot do anything" yasakeyin shiru sannan yakalli Zayn yace "kawomin journal dina da pen" tashi Zayn yayi yay sama agaban bene yaga Farrah tsaye idanunta sunyi ja, Shafa ma haka" wucesu yayi zuwa dakin Dad yadauko journal yadawo kasa yabama Dad atake yarubutama kowaccen su saki bibbiyu daman duk yataba musu saki daddaya sabida Zayn yanzu yabasu biyun daya rage, sannan yay waya yasa aturomai manya manyan trailer da ma'aikata yanason duka kayayyakinsu afitarmai dasu daga gida harta plate na Dakinsu baiso abari sannan ya ijiye wayan ahankali yasake sauke ijiyan zuciya yakalli Mami yace "zaki iya rike Layla tunda batada iyaye"? Shiru Mami tayi batace komiba hakan yasa da sauri Layla tahade hannayen ta biyu tana kallon Zayn da Dad tace "Dad the greatest gift dazaka bani aduniyan nan shine Auren danka, Dad inason Zayn kaman zuciyata zata buga, wlh idan ban auri Zayn ba zan iya mutuwa, dan Allah Dad kurufamin asiri" ta wutsiyar idanu Zayn yakalli Farrah dake tsaye sama gaban bene tana kallon Layla idanunta sunyi jaa gawani kalan wutan kishi daya hango cikinsu dan murmushi yayi azuciyanshi, baki Dad yabude zaiyi magana Zayn yace "I will marry you Layla!" wani mugun bugawa gaban Farrah yayi saida tai wani baya zata fadi da bala'in sauri Shafa ta tareta, Zayn yakalli daga Dad har Mami dake kallonshi baki sake yace "Dad arrange the marriage inaso muyi aure nan da 7days" ganin yanda Dad da Mami ke kallonshi baki sake yace "chill after all she just saved yaronku from those evil people she betray her Mommy for me kodan hakan ta canchanci na aureta dan haka I will marry her" yatashi daga kan kujeran zuwa inda Layla take zaune akasa ahankali yadaura both hands nashi kan kafadarta yadagota tamike tsaye yace "daga yanzu you will be staying here har zuwa rannan aurenmu akaiki gidana okay" wani kalan gyadamai kai Layla tayi tana kuka sosai hannunshi yadaura kan lips nashi yace "shiiiiiii" dawani kalan rinanun idanu Farrah takalleshi daga sama tana tuna yanda yake cemata shiiiii harma yadaura hannunshi akan lips nata, ahankali yace "let's go lemme take u to your room" ahankali yana rikeda kafadarta yay stairs da ita suna hawa ahankali suna sama, ko kallon inda Farrah take baiyiba yawuce da ita dakin dayake gaban na Farrah wanda daga dakin Farrah sai dakin yabude ahankali yashiga da ita har zuwa gaban gado, dan kallon kofan yayi hakanan yanaji ajikinshi Farrah zatazo inhar tazo tanason shi inhar batazo ba dagaske bata sonshi.

Wani kalan fizge kanta Farrah tayi daga hannun Shafa idanunta har duhu duhu sukemata kaman bata cikin hayyacinta tashiga tafiya tana tangal tangal Shafa na kallonta batare data bitaba, gaban dakin da Zayn yashiga da Layla ta tsaya tana kallon dakin ita kadai tasan metakeji azuciyanta bazama ta iya misaltawa ba jitake kaman ta mutu, ahankali tadaura hannunta kan handle na kofan, ji ajikinshi Zayn yayi Farrah na gaban dakin hakan yasa yakalli Layla dake kuka sosai har lokacin dan takasa yarda Zayn yace zai aureta yakai hannunshi kan fuskanta yace "stop crying is okay I am your now" wani kalan fadawa tayi jikinshi ta kankameshi sosai daidai Farrah nabude kofan, ganin Layla jikin Zayn ta kankameshi gam tana kuka yana shafa bayanta yasa taji wani jiri zai kwasheta da sauri tadafa bango tana wani kalan nishi tanaji kaman an dauramata block akan zuciya.

VIPs so for the first time I will use opinion naku. Listen VIPs normally few pages yarage nagama book dinnan, but yanzu should I take another turn in this book kunaso???

Bantaba book na kishiya ba nabari Zayn yama Farrah kishiya????

Ko kawai I should just end my book???

Say your mind❤️ [11/20, 12:35 PM] +234 816 730 2362: 7️⃣4️⃣

Dago kanshi Zayn yayi yazubamata wasu mugayen idanu babu alamun wasa akan idanunshi kaman bai santa ba yace "lafiya what are you looking for here?" Dasauri Layla dataji Zayn yay magana tajuyo da kanta tana jikinshi still takalli kofa ganin Farrah tsaye tana kallonsu ta dafa bango idanunta sunyi jajir yasa tai wani kalan murmushi takara kankame Zayn tana sauke ijiyan zuciya tana kallon Farrah dake kallonsu, da yatsa Zayn yanuna mata kofa yace "get out and shut the door" tsabagen abinda takeji tama kasa motsi da kafa jin ankama hannunta yasa tajuyo da rinanun idanunta Shafa ce, ahankali takamata tareda janta batare datai magana ba suka wuce dakinsu ta shiga da ita kaman jira Farrah take tawani duke awajen tareda fashewa da kuka, maida kofan ahankali Shafa tayi tarufe sanan tajuyo ta kalleta tace "yanzu kukan menene kikeyi Kurma? I thought kince baki sonshi guduwa ma zakiyi to maisa yanzu dan yace zai auri Layla kike kuka haka"? Dago jajayen idanunta Farrah tayi zatai magana kawai ta tashi tafada kan gado takasa daina kuka, Shafa shiru tayi dan tasan kozata lallasheta bazata lallasun mata ba koba komi yanzu tagane ai tanason mijinta maganinta ai, dudda itama bawai so take Zayn ya auri Laylan ba but idan hakan zaisa Farrah tagane tana mutuwan sonshi so be it.

Kafin kaceme gidansu ya kachame da ma'aikata abinki da masu kudi ana kwashw komi nasu hajiya ana zubawa a trailer hatta spoon nasu Dad bai bari anbar kai agida ba before 7na yamma an gama kwashw komi tas tas trailerr kowanne yatafi gidan iyayenta da kaya, misalin 8 Hajiya Fatima tafara karasowa gaban babban gate na asalin anguwan nasu aka tsayarda ita inspector yakaraso gaban motan nata tareda knocking hakan yasa ta saukar da glass na motan tana mamakin yanda sojoji da yan sanda suka cike anguwan, takardan sakin da Dad yarubuta mata yace "Hajiya my name is Inspector Sani incharge na this case, wannan shine takardan ki daga wajen Alhaji, sannan dagayau bakudawata alaka da gidan nan, u are expected to stay 1000feet away from this estate koyaya kikazo kusadashi we have the right to arrest u" duk maganan nan yanayi ne tana kokarin bude takardan ganin saki 2 daman chan yataba mata daya yasa tabuga wani ihu tace "what is this saki biyu Meya faru? Menama Alhaji dazai sakeni har saki biyu" kai tsaye Inspector yace "you can call him and ask sannan you have 2min to leave this gate ko muyi arresting naki, kayanki kap antafi dasu gidan iyayenki" daidai lokacin motan Hajiya Mariya shima ta iso gaban gate din karasawa yayi itama yabata nata yafadi mata exact abinda yafadi ma Hajiya Fateema wani kalan bari jikin Hajiya Fatima yafara the only thing she could think of is Layla taje ta tonamata asiri, Innalillahi wa innailaihi raji'un tashiga fadi gabanta nafaduwa dasauri tace "Inspector diyata fa? Ta acikin gidan"? Wani mugun kallo yamata yace "Alhaji yariketa kibar gate din nan cikin 2min ko muyi arresting naki" Innalillahi itane Layla zata yaudara tama butulci bayan duka abubuwan datamata aduniya eh, lallai dan adam butulu. "Madam you have less than a minute kibar wajen nan" maganan da police yamata yadawo da ita hayyacinta dasauri taja motarta Hajiya Fatima ma tabita abaya chan gidan dasuke dashi na meeting sukayi suna parking suka shishiga gidan Hajiya Mariya na kiran Uncle ringing daya yadauka kafinma yay magana tace "kasamemu agidan meeting Layla ta tona mana asiri duka Alhaji yasakemu yakiraka"? Uncle dabai gane kan zancenba yace "slow down Mekike cewane I don't understand you" cikeda ihu Hajiya Mariya tace "nace Layla tafadama yayanka komi ta tona mana asiri Alhaji bai kiraka ba" Uncle da gabanshi yashiga faduwa sosai yace "w…..what!" Katse wayan yayi dasauri yama rasa mezaiyi da sauri yafito yashiga motanshi yaja motan sai zuwa gidan Yayanshi daga gate shima aka tsareshi Inspector yace "har kawayenka sun sanarda kai komi kenan wannan dahar kazo"? Wani kalan kunya Uncle yaji ya lullubeshi inspector is just like a family friend yanzu to them, ganin yakasa magana sai gumi dayakeyi yasa ya girgizakai yace "katafi all I know is Alhaji bai Riga ya yanke any hukunci akanka ba amman dai he's not ready to see you today" bakin Uncle har rawa yake yace "please kabarni na shiga nai magana da Yaya" girgizamai kai yayi yace "ba hurumina bane wannan ba kawuce katafi" Uncle yakai kusan 2min awajen kafin ahankali yaja motanshi baisan mesaba yadade yana kwadayin kudi da mallakan dukiyoyin Yayanshi but yau da Yayanshi yasan komi jiyayi ya tsani kanshi for the first time, ringing da wayanshi yashigayi yasa yakai wayan kunnenshi da sauri yace "in your life kada kima kara mafarkin ku kirani, dukku kuka zigani ina zaman zamana nai betraying dan uwana dayamin komi na duniya" dasauri Hajiya Mariya tace "Uncle muzaka juyama baya da abu ya baci" akufule tace "last warning" ya katse wayan tareda jefa wayan kan kujera yana goge hawayen daya zubomai da sauri. [11/20, 12:35 PM] +234 816 730 2362: 7️⃣5️⃣

Saida yaji shigansu daki tareda maida kofan dasukayi suka rufe sannan yasaki Layla dasauri yana mikewa tsaye batare dayama kara kallonta ba yawuce yafita daga dakin tabishi da kallo, dakin Farrah yabida kallo sannan yawuce yasauka kasa, Mami yagani tareda Dad da jikinshi yay sanyi karasawa gabanshi Zayn yayi yadagashi yace "cheer up Papa I don't want you so dull you know, just forget everything haka rayuwa yayi, kowa tries to take advantage na mutum no matter how good you are to them, saisa kaga rana daya Allah yanuna maka gaskiya, idan kai calming down talk to Uncle" dasauri Dad yakalli Zayn, gyadamai kai Zayn yayi sanan yakalli Mami yace "right Mami"? Gyadamai kai Mami itama tayi tace "yes" ahankali Zayn yace "besides nasan su Matanka ne sukai brainwashing Uncle they're so evil Dad, so cheer up let's just move on Dad okay" gyadamai kai Dad yayi yajashi suka fice Zayn nata kanshi da hira shifa Dad idan yaronshi is okay to shima he's okay. Sai gab da magrib Farrah tafarka daga baccin daya kwasheta takalli Shafa dake kan dadduma ahankali tasauka kasa kusada Shafa murya chan kasa tace "Shafa" ahankali Shafa dake kallonta tace "naam Farrah" murya chan kasa tace "dagaske Ya Zayn aure zai kara"? Gyadamata kai Shafa tayi tace "to kin kishi sai dukanshi kike kaman wata uwarshi, kwata kwata Farrah yanzu bakida kunya kindawo fitsararriya wanda ni ba ahaka nasanki da ba, kindawo diya mara kawaici da danne Zuciyanta kidubi tsabaragen idon katon namiji ki waskamai mari har kina fasamai kai, ai wlh Allah kara gwara ya auri wacce take sonshi tazo tana kuka wiwi ataimaka a auramata shi kinga ko babu komi ita zata darajja abinta tunda tanaso kekuma bakiso" wani kaya Farrah taji ya tsayamata awuya wasu new hawaye ne suka zubomata dasauri ta mike tawuce bayi tana goge fuskan nata to kodai sonshi take yanzu? Inba hakaba maisa harwani zazzabi zazzabi taji yana neman kamata sabida zai auri Layla what's happening to her? Alwala tayo tafito tahau kan dadduma tai salla shigowa Shafa tayi tace "Mami tace ki sauko ayi dinner" ahankali ta tashi tabiyo bayan Shafa suka sauko tun kafin takarasa saukowa dagakan stairs taga Zayn zaune a dinning din kusada Layla yana zubamata abinci a plate, Zayn dako kanshi baya zubama abinci yau shine yake zubama Layla abinci, wani abune ya tokaremata wuya hakan yasa ta turje ta tsaya daidai Mami tafito daga kitchen din rikeda flask kallo daya tama Farrah dake kallon Zayn da Layla suna ma juna murmushi sannan ta sauke ijiyan zuciya takai kulan ta ijiye batare daya kalleta ba tace "zokici abinci daughter na" dasauri ta share fuskanta jin Mami takirata takarasa dinning din tazauna ahankali kusada Mami tana kallon Zayn dakaman baimasam akwai wata halitta maisuna Farrah zaune a falonba.

Mami data lura Zayn da Layla kawai yake kallo saisa tabata tausayi wato Zayn ko saida yakoyama Farrah sonshi cikin dan kankanin lokaci shine kuma yanzu wai Layla zai aura sabida kawai akwai dan tension agidan yaune saisa batai magana ba but wlh Zayn bai isa ya wulakanta Farrah agaban idanubta haka ba yay kadan. Plate na abincinta ta turamata agaba tace "eat" Gyadamata kai tayi ahankali sannan tafaraci ko kadan takasa cin abincin ma sai wasadashi datakeyi, wani kalan murmushi Zayn da Layla sukayi atare kome yagayamata oho duk Farrah na kallonsu takasa daina kallonsu barinma Zayn bata taba kwadayin Zayn yakalleta koda sau daya bane sai yau amman ko kallon inda take baiyiba daga Mami har Shafa bakaramin tausayi Farrah tabasu ba tama kasacin abincinta at all tashi tayi Mami tace "ina zaki" ahankali bakinta narawa sosai tace "fi……sari" Gyadamata kai Mami tayi tace "wuce kije" takalli Shafa hakan yasa ta kwashi abincinsu tai sama dashi Zayn yakalli Layla yace "go and get some rest" gyadamai kai tayi babu musu tawuce sama zai tashi Mami tace "Zayn" dasauri yakalleta hakan yasa yasa tace "what do you mean by zaka auri Layla"? Dan yatsine fuska yayi yace "Mami badagake har Yar taki daman bakuson Auren ba, I want to marry wacce kesona hartana kuka for me" wani kalan kallon mamaki Mami kemai kafin anatse tace "kai gani kake harkayi hankalin rike mata biyu? Zayn dududu nawa kake" ahankali yace "I am 26 Mami" cikeda fushi Mami tace "Zayn you must be very stupid for even thinking cewa zakama Farrah that small girl kishiya, poor thing has been suffering tun dazu just look tama kasacin abinci, I don't even know why you always find your way around women" wani makirin Iskancin murmushi Zayn yayi yace "your son is a pro Mami" baki Mami tasaki bude ganin rashin kunya mikewa tayi zata kaimai duka yatashi da sauri yay waje yana murmushi Mami tanuna kanta tace "ni Zayn kecema he's a pro" kwafa tayi tace "zan nunamaka ni uwarka I be pro max zanga awani gida zaka kara aure" tai maganan duk ranta abace.

Wasa wasa yau ranan Saturday wanda yaune ranan biki, an gyara gidan anyi kwalliya da flowers, Farrah bata iyacin komi ta rame tai zuru zuru banda maganin da mai maganinta ke bata dasu farfesu babu wani abu datake iyaci, Shafa ta lallasheta harta gaji itama dataga maganan Auren da gaske Zayn yakeyi dan sai shirye shirye ake tadamu itama Mami tadamu gashi dan Iskanci Zayn yama daina zuwa side din nata sabida kada tamai magana.

Wuraren 12 ta tashi zaune dagakan gadon idanunta sun kumbura sunyi luhu luhu, Shafa ta kalla dake kusada ita ahankali tace "karfe nawa Shafa" "shabiyu na rana, 1 za'a daura Auren Ya Zayn da Layla" mikewa Farrah tayi tsaye tasaka slippers dasauri Shafa tace "ina zaki"? Batare data amsa Shafa ba tabude kofa tafita Shafa tabiyota da sauri anan falon sama sukaga anama Layla makeup ko kallonta Farrah batayiba ta sauka kasa Shafa tabita da sauri daidai zata fice daga falon takama hannunta tace "ina zaki Farrah"? Chak Farrah ta tsaya tana rike kukan datakeji kafin ta fizge hannunta tace "wajen mijina zani" sannan tafice tai side din Ya Zayn Shafa ta tsaya tana kallonta bude kofan flat na Ya Zayn tayi kai tsaye ta shige.[12/21, 11:07 PM] +2347066933957🥰: 7️⃣7️⃣

Wacece tadade takeson tafara business din ORIFLAME takasa yi sabida tsadan Registration dinsu??????📢📢📢 Please this might not mean anything to you amman tell your sister, Yar uwanki, wata from your Family, makotan ku suzo koku dari nawa ne za'ayi muku FREE REGISTRATION na shiga ORIFLAME. Akwai riba acikin ORIFLAME sosai, yanzu kika samu aka miki free registration ahankali ahankali zaki dinga siyan abu daya biyu uku kina saidawa kina kara saya.

Sanan idan kikai registration kika zama member akwai huge discount daza'ayi miki wajen siyan kayansu. All you have to do idan kinason FREE REGISTRATION IS CLICK ON THIS LINK kima HASSANA magana.

wa.me/+2348052302040

Zare wayan Mami tayi daga kunne hakan yasa Shafa dake gefenta tace "Mami suna tare"? Gyadamata kai Mami tayi tana tabe baki tareda girgiza kai tana kara mamakin Zayn, Allah yasa ya natsu kenan itakuma Layla Allah yabata miji nagari but dudda haka zata gayama Dad yamaida Layla hannun Amaryan shi dan ita bazata iya rike Layla ba zuciyanta kawai bai natsu da Layla bane, kallon Shafa tayi daketa murna tace "jeki kiramini Anty mai maganin Farrah kuzo kuje chan gidansu akwai magungunan danakeso abata tasha" Gyadamata kai Shafa tayi tawuce tai sama Mami kuma ta zauna tana zullumi Allah sa kar Zayn yamata komi yanzu saitasha magungunan ta tanason Zayn yagane banbanci tsakanin killatacciyan mace ta gida da macen waje matan banzan daya saba dasu, tanaso bayan Farrah karyama kara kwadayin wata mace aduniya ballema haryakai ga sha'awa, suna fitowa hada magunguna sukayi akakai mota aka lodasu, dakuma lafiyayyun abinci sannan Anty Magani da Shafa dakuma wata Babban kawar Mami suka tafi.

Bude kofan falon yayi ahankali wani kalan kamshine yadaki hancin Farrah, kallon fuskanta yayi yace "are you ready to enter gidan mijinki"? Gyadamai kai tayi ahankali, tsayawa yayi yana kallon fuskanta baisan mesaba but kawai he just love Farrah, babu abinda bayaso about her, tsugunnawa yayi ahankali agabanta yace "hau bayana" wani kalan murmushi tayi dawani kalan sauri tahau tareda kankameshi murmushi yayi yace "babu wanda zai kwace miki ni" cikeda da shagwaba tace "ni kabarni na rirrikeka" murmushi yayi sosai yashiga ciki da ita yana tafiya ahankali yace "yarinya kaman paper" murya chan kasa tace "ahaka kake sona" dan murmushi yayi yace "small body big nono" bakinta takai kan kunnenshi ta cija daidai sunkai kan stairs wani kalan kara dayayi yasa ta sauka daga bayanshi da gudu tai sama dariya yayi yace "saina rama" binta yayi da gudu shima tai sama bama tasan wannene dakinsu ba kawai bude wani daki tayi tashiga tana dariya tana kokarin maida kofan tarufe ya doso wajen hakan yasa ta kurma ihu tasaki kofan tace "Wallahi karka cizan mini kunne na" cikin dakin yayi shima yayi kanta zata gudu ya chapke ta suka fada gado, wani kalan kwanciya yayi akanta yana kallon fuskanta ahankali yace "wana kama"? Batasan mesaba anytime yake mata wanan kalan kallon wani kalan kunyanshi takeji, ganin yanda tadauke fuskanta yasa gently yasaukar da fuskanshi saitin kunnenta Ahankali yace "mesa kike kunyana" yay maganan yana sauke mata kiss ahankali kan wuya, wani kalan yirrrrr taji dasauri ta runtse idanu gabanta na faduwa tana murza hannuwanta, hannun nata yakalla sannan ahankali yakai hannunshi yakama hannun ahankali yakai hannun saman fuskanshi yadaura kan sajenshi yana kallon yanda ta runtse idanunta kaman mai whispering yakira sunanta. "Angel! Look at me" bude idanunta tayi ahankali harsundan kankance tadaurashi akan nashi idanun dayake kallonta dashi, kana ganin idanunsu kaga idanun mutanen dake bala'in son junansu, murya chan kasa yace "your eyes are making my dick to erect Farrah!" Dawani kalan sauri ta kulle idanunta zata juyarda kanta yakai hannunshi yakama habarta yace "don't look away, I am your husband look at me" ahankali takalleshi idanunta sunyi yan mitsi mitsi, murya chan kasa yace "I love you My Farrah, I love you My Angel, I love you My fitinanniyan marakunyan wife that slap senses to my he……." Batasan ya akayiba all she knows is tadaura bakinta kan nashi cus batason maganan batason ta tuna yanda ta mareshi, wani kalan freezing yayi jin lips din Farrah kan nashi just still batare datai wani motsi ba sai bugawa da kirjinta keyi fast fast, batare daya raba bakin da nata ba yana kallon idanubta dake lumshe yace "please kiss me Farrah". [12/21, 11:07 PM] +2347066933957🥰: 7️⃣9️⃣

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull