Farrah Book 1 na m shakur complete - Chapter 30
Farrah Book 1 na m shakur complete Chapter 30: Farrah Book 1 na m shakur complete Chapter 30. "Shi ma kin taba masa kenan? Zauna ki tsakura min ya kuka…
4,433 words
"Shi ma kin taba masa kenan? Zauna ki tsakura min ya kuka kare da Abiey?"
Na kalli hanyar stairs yan hanjin cikina na kadawa ba dan tsoron Hajiya Jamila ba sai dan gudun bacin rai, kallon stairs din yayi ya kalleni
"Look Zahra daga Jamila har abun da yake karkashinta iko na ne mallakina na ne, saboda haka ki natsu kuma ki bi duk umarnin da zan baki wata kila hakan zai goge shafukan laifukan da kike da su a gurina"
Zaunawa na yi idona na kanshi irin na marasa gaskiya.
"Waya ce na ni wani abu? Wani laifin aka ce na maka? Ko kuma na aikata cikin rashin sani ne?"
Kallona yake yana zagaye fuskata da idonshi can ya sauke gurin bakina yana kallon lips dina.
"Fada min ya kuke kare da Abiey? Ina son sani abubuwa akanki, saboda ina son zuciyata kara natsuwa da ke"
Na ware hannuna ina tabawa sai idonshi ya koma gurin tsiraran yatsun hannuna.
-Gudu muka rika yi ina ta kiranshi amman be juyo ba kuma ba tsaya min ba har sai da ya ji na fara kuka, na fadi a gurin ina ta kiran Babana da Mama sannan Abiey ya dawo ya kama hannuna yace
"Ki tashi mu gudu mana, bana tunanin a nigeria muke fa, duba wannan dajin babu kowa babu haske, kuma tafiyar da na yi be wuce daga nan zuwa can ba ina nemanki sai hango ki na yi a tare da matar nan amman duba gudun da muke amman har yanzu ba mu kai gurin mutane ban ga alamar titi ba"
Kuka na fara yi domin na gaji sosai.
"Ni ba zan iya gudi ba na gaji da yawa"
"Haka zaki daure waya ce ki kawo mu nan, tun da nake a rayuwata ban taba shiga hatsari irin wannan"
"Ai kai ka kawo mu kai ka yi min dinki da baka dinka min wannan lace din ba da yanzu ina can gida ina bachina, amman kai ka dinka min ka kuma ka kawo nan"
"Laifin ki ke kika ji maganar iyaye ki ai, da kin ji maganarsu da duk haka be faru ba"
"To waya ce na bijire musu ba kai ba, kai ka dinka min kaya kuma ka dauko ni ka kawo gurin bikin aljana Allah ka dai ya sani gaskiya wata kila kai ma aljanin ne"
"Amman da na kawo ki ai na ce ki tashi mu tafi kika ki ko? Kuma da kin fada min cewar Mamanki ta hana ki zuwa ba zan yarda na kawo ki ba, gashi nan abun da kika ja mana ai"
Na fisge hannuna.
"Abiey mu ga kafarka"
Tsaki yayi ya mike tsaye ya fara tafiya, sai na saka kuka ina ihu idan na yi ihun sai murta ta amsa amo, da sauri ya dawo ya fara kokarin rufe min baki.
"Ki yi shiru Zahra karki ja mana wata matsalar haba, kina jin yadda muryarki take amsawa kin san ba a duniyar mutane muke ba"
"Ban yarda da kai ba, mu ga kafanka"
Ya daga wandonshi da sauri ya haska kafar da wayarshi, farar fata na gani irin ta mutane amman ban gansu ba har sai da na kai hannu na taba, ban ji gashi irin wanda na ji a gurin wacan yarinyar Aljanar mai kafafuwan doki ba, hakan kuma be kara gamsar da ni ba sai da na dankara mashi kwanta har sai da yayi kara.
"Miye haka?"
"Tabbatarwa na yi, yanzu me zan fadawa Mama? Kuma na san Deen sai ya kusa kashe ni idan na koma gidan"
Na fada cikin kuka ina tuna irin azabar da Deen yake ba ni idan ya ga na tsaya da wani balle kuma ace na bi namiji na shiga motarshi. Ya sake kama hannuna.
"Yi hakuri ta so mu tafi"
Na mike tsaye muka cigaba da tafiya cikin tsoro yana rike da hannuna gam.
"Karki juya, ba a son tafiya ana juyawa"
Da dukan alama shi ma tsoron be gama fita cikinshi ba, idan ba haka ba taya zai ce min wai kar na waige ba a son waige idan ana tafiya. Kyalkyalewa na yi da dariya sai yayi saurin sakin hannuna.
"Zahra ke ce?"
Ina jin haka na san tsoro yake ji sai dariyar ta kara taho min.
"Ban taba ganin namiji mai tsoro ba irinka, ashe ma kai matsora ci ne"
"It's not funny Zahra baki da hankali ashe, now i understand why ake dukanki a gidanku taya zaki fara mana dariya muna cikin wannan halin"
"Haka ka wuce ni fiuuuuuu kamar iska"
Na nuna yadda yake gudun ina cigaba da dariya, sai gashi shi ma yana dariyar, tafiya muka cigaba da yi har muka gaji muka samu gindin wani ice muka zauna ni da shi, sai ya jinginar da wayar tsakiyar mu nan tsoron ya sake dawo min.
"Ka kira waya mana ka fadawa Babanka ko Ammy, ni tsoro nake ji"
"Network din ya dauke ai, da tun kamin ki fada na kira"
"Yanzu ya zamu yi?"
"Waya sani kin janyo mu kin kawo a nan, Allah yasa idan kika koma gida ayi miki shegen doka"
"Kai ma Allah yasa idan ka koma Babanka yayi maka shegen duka"
Ya kalleni.
"Da ace Babana zai doke ni ko ya hukunta idan na yi masa laifi da zan fi kowa farinciki da jindadin haka"
"Saboda?"
"Saboda mahaifina ba kamar mahaifinki ba ne, ni nawa mahaifin babu ruwanshi da ni, idan na ci ko ban ci ba, ba damuwarshi ba ne idan wani abun zai same na fadi na mutu ma ba zai damu ba"
"Ka masa laifi ne?"
"Ban masa laifin komai ba domin na tashi ban san wani abu soyayyar mahaifi ba, ko riga daya be taba siya min na saka ba, a gidan Ammy na bude ido ita ce uwata ita ce ubana, ita take hukunta ni idan na yi laifi kuma ita take cilasta min zuwa gidan mahaifina daga ita sai matarshi ta uku Anty Amarya ita ma tana so na sosai kuma tana nuna min kulawa tana neman duk wata hanya da zata shirya tsakanina da mahaifina"
"Fada kuka yi?"
"Ba mu yi fada ba Zahra, ko da na bude ido haka na samu kaina cikin tsanar mahaifina ban san dalili ba, amman abun nan yana min ciwo sosai, amman kin yi dace ba kamar ni ba Babanki yana son ki"
"Ka fini sa'a domin kai ka ga mahaifinka, ni kuma ban san nawa uban ba, Mama ta fada min tun ina ciki ya rasu ban taba ganinshi ba sai a hoto, sai abokin shi na sani wanda shi yake auren Mama ta a yanzu"
Kamin na karasa maganar hawaye regen regen sauko min yake, domin ni ma ina da wannan tabon na rashin sanin mahaifin ko sau daya ban taba jin muryarshi ba, balle na yi rayuwa da shi.
"Allah ya mishi Rahma"
"Ameen"
Na share hawayen sai ya rika kaina yana kokarin kwantar da ni kan kafadarshi na buge masa hannu.
"Kai wai miyasa kake taba ni be kamata ba fa, ni dai ba yar iska ba ce"
"Ni kuma dan iska ne ga iskanci nan rubuce a goshina, daga taimako, ai gashi nan kin jefa mu cikin wannan halin"
"Ai nima bana son taimakonka daga yau, ba ni ba kai daman ba san haka za a fada min a gida, kuma zan fada musu cewar sace ni ka yi?"
"Ya aka yi na sace ki? Ai babu wanda ya gan ni gidanku kuma ban san hanyar gidanku ba"
Ina ganin ya mike tsaye ni ma na tashi sai ya dauki wayarsa ya matsa daga kusa da ni, binsa na yi da saurina.
"Kin ce ba ni ba ke"
Ban sake ce masa komai ban kuma daina binsa ba, har muka samu wani fili muka zauna a guri ni dai kamin wani lokaci bachi yayi gaba da ni, ban farka sai da safe ina bude ido na zabura na tashi zaune ina waige waige can na hango shi zaune yana ta daga waya sama da alama network yake nema, da sauri na tashi na karasa inda yake zaune.
"Ka kira gida ne?"
"Network din ne sai ya kawo ya dauke gurin nan ba network daman ke na ke jiran ki farka mu tafi"
Na waiga ina kallon ko'ina na dajin, irin dajin nan ne mai kama da tsohuwar gona idan an cire amfanin gonar babu komai a ciki sai haki da ciyayi.
"Abiey a ina ka kawo ni?"
"Ya za'ayi na sani? Ki kabe kanki akwai kasa"
Na kabe dogon gashina da ya gama hautsinewa saboda wahala dankwalin da mayafin ma ban san inda suke ba daga ni sai doguwar rigar lace din da aka dinka min jiya, kama hanya muka yi muna ta tafiya cikina sai kukan yunwa yake min ga gajiya, daker da tsudin goshi muka fara hango mutane, kamin mu karasa gurinsu na yi kuka har Abiey ya gaji da ba ni hakuri ya saka min ido. Mutanen kauyen mutane masu karamci da son mutane sosai sai da suka fara ba mu abinci da ruwa, Abiey yayi fir shi ba zai ci ba, ni kan na zauna kamar a gidan mu na kwashi tuwona na ci na koshi ba wani kyama na sha ruwa sannan suka ba mu guri muka yi na yi sallah, bayan na gama na dawo kusa da shi na zauna.
"Abiey ka je ka yi sallah?" "Na yi sallah tun a inda muka kwana na yi taimama a gurin na yi sallah, yanzu kuma na kira Ammy na fada mata muna garin Bagar (Fake name)"
"Ya aka yi ka san sunan garin?"
"Mutanen garin suka fada min, kuma na yi browsing na gani"
"To yanzu tafiya zamu yi?"
"Aa a nan zamu jira su har su zo"
"Amman dan Allah idan mun koma gida ka je gidan mu kace musu sace ni ka yi ka ji?"
Ya wara ido yana dariya.
"Na saka kaina a bala'i kenan? Ya aka yi ma muka zo nan? Ko ina motata?"
"Waya sani, ashe kenan wannan yarinyar da muka bi tafiyar da ta yi da ni har mun iso nan kenan? Kai kuma ya aka yi ka zo?"
"Shi ne abun tambayar ai"
Na waige na kalli mutanen da suka ba mu masauki a gidansu, sannan na juyo na kalli Abiey na ce.
"Idan sun tambaye ka kai mijina ne ka ce musu eh, ni ma idan sun tambaya zan ce musu kai mijina ne ni matarka ce"
"Saboda me?"
"To ai idan ba mu fadi haka ba, za a mana kallon yan iska ne ace miya kuka zo yi ba miji da mata ba"
"Ni kin min kankanta ba zan iya aurenki ba, kuma ban shirya auren yanzu ba ma"
"Ni ma ba da gaske na ke ba, saboda na kare mutuncina ne, kar ayi min kallon yar iska"
Na fada ina zare masa ido yo ina ruwana da mukaminsa ko wani kudinsa ko girma na da yayi to me age it's just a number. [12/21, 11:07 PM] +2347066933957🥰: 8️⃣3️⃣
Chat me up and save my number dan ganin so many many things danakeyi a WhatsApp. wa.me/+2347012181461
Dad na tuki but duka hankalinshi nakan Zayn baitaba ganin Zayn nacikin farinciki hakaba, Zayn dinshi that has always been a rude boy, mara murmushi da dariya yana abu kaman yaro but yanzu Zayn dinshi is more sensible, responsible and happy kaman ba yaro dan 26ba.
Saida suka shiga gidan sannan sukai Parking suka fito agaban Dad yakara tsayawa da sauri yana tattaba jikinshi yace "Dad am I still looking okay"? Gyadamai kai Dad yayi yana murmushi dasauri ya matso gaban Dad yay kaman zai rungumeshi yace "Dad kamshi fa? Do I smell good? Kaman ina wari Dad nasake wanka kafin mushiga"? Wanan karan dariya sosai Dad yayi yace "wai anya bakaine Amarya ba Zayn"? Kaman zaiyi kuka ashagwabe yace "Dad tell me please ina wari"? Tsayar da Dariyan da Dad yakeyi yayi yace "Zayn tunda nahaifeka bantabajin wari daga jikinka ba, you smell amazing trust me my son" murmushi Zayn yayi yabude bayan motan yadauki flowers da babban kwalin da apple gadget's din keciki da akai wrapping Dad yadauki ledan kaji sukai ciki, gidan wani kalan lafiyayyen kamshi yake bana wasaba, zama Dad yayi akan kujera sanan yakalli Zayn yace "jeka dauko Farrah kuzo" murmushi yayi ya ijiye kwalin yatafi sama rike da flowers don da sauri Dad yabishi da kallo yana kadakai indai Zayn is happy to shima he's happy.
Chat me up and save my number dan ganin so many many things danakeyi a WhatsApp. wa.me/+2347012181461
Ahankali Zayn yasa hannu yabude kofan bedroom nashi har wani kosawa yake yasa Farrah a idanunshi, tana zaune kan gado tana sanyeda wani red lafaya dakeda gold duwatsu dake wani kalan kyalli fuskanta a lullube wani kalan cool and calm kamshi nafitowa daga dakin, wani kalan ijiyan zuciya yasauke mai kara baiga fuskanta ba but this her view kadai dayake gani is the most beautiful view he has ever seen in his life, ahankali yadaga kafanshi yashiga cikin dakin ahankali yana kallonta saida yakai har gaban gadon sannan yazauna ahankali kaman baiso yazauna kan katifar, ahankali ya ijiye flowes din akan gadon sanan gently yakai hannayenshi biyu ya daga lullubin gyalen nata yakomar dashi baya sannan hakan ya bayyanar da fuskanshi tundaga kan kitson da aka mata yafara bi da kallo wasu kalan yan mitsi mitsi dasukai mahaukacin kyau ga uban gashinta dasuke nan kwance akan goshinta zuwa kan giranta daya cika da gashi bakin kirin akwance zuwa wani dogon eyeliner dake saman idanunta da lips dinta da aka shafa wani spicy red sexy lipstick, hannunshi har rawa suke yakai kan habanta gently yadago da fuskanta hakan yasa tasauke manyan oily lulu eyes nata. "tsarki ya tabbat ga ubangijin daya halicci Farrah sanan yabani ita amatsayin matata" Zayn yay maganan ahankali yana kallon kwayan idanunta dan yaune rana na farko daya fara ganin Farrah da kwalliya akan fuskanta harda janbaki she looks damn hot, murya chan kasa yace "you look ASTONISHING" dan lumshe idanu yayi yana kallonta kaman yanda take kallonshi ahankali yace "I love you Farrah Muhammad Ganuwa, I love you, I LOVE YOUUUU" wani kalan lumshe idanu tayi dan kalaman suna ratsa bargon jikinta, gently tabude idanunta tasake daurasu akan fuskanshi yanda yake kallonta haka take kallonshi tama kasa cewa komi she can't believe she's married to this handsome guy, classic gashi dan gayu, murya chan kasan makoshi tace "Zayn" dawani sauri har matsowa yayi kusada ita kaman zai shige jikinta yace "yes wife" dan murmushi tayi ayanda yayi tasan he wants her to say something to him, murya chan ciki tana kallon kwayar idanunshi tace "you are the most handsome man on this earth, I love how you Smell, kamshinka gives me peace of mind, idanuwanka gives my heart comfort, murmushinka warms my entire body up, and your love give me strength, please keep loving me cus I wanna live my entire life with so much strength, ina tsananin, matukar, zazzafan sonka Zayn, I love you Zayn Ganuwa" kawai fadawa yayi jikinta yawani kalan rungumeta tsamtsam yana murmushi, ganin flowers nata agefe yasa ahankali tace "are those flowe……" kafin takarasa maganan dasauri yasaketa yadauki flowers din yana murmushi sauka dagakan gadon yayi yay kneeling akasa tareda mikamata flowers din yace "for my lady" kallonshi tayi Zayn is so romantic yana mata abubuwa kaman a American movies, he is super romantic, flowers zaibata saiya tsugunna kaman wani American royal family. "My knees are aching Babee" dasauri tasa hannu ta amsa tareda murmushi takai roses din hancinta kamshi, juyowa tayi takalleshi tace "thank you Hubs" zaiyi magana wayanshi dake aljihu yahau vibrating dasauri yazaro idanu yace "oh my Dad, namanta da Dad" yatashi tsaye da sauri tareda mikamata hannu yace "let's go Dad na falo" ahankali takai hannunta tasa akan nashi yabi lallen da akamata da kallo red a fararen hannunta dayay kyau ba'a mata bakin zaneba yakai hannayen bakinshi yamusu kiss sanan yace "let's go and see Dad kafin mudawo inciki" wani kalan kunya taji jikinta namata yarrr dasauri tadauke kai ta gefen ido yake kallonta yanda taji kunyan maganan dayaya suka wuce suka fita.
Tunda suke saukowa Dad yake kallonsu yana murmushi he's happy and contented yahada Auren su, koyau yamutu burinshi yacika dan yasan they will always support each other, fada da wa'azi Dad yamusu mai ratsa jiki sosai, sanan yama Farrah kyautan mota specially design for her wani mad benz fari da aka kawo gidan sai godiya suke sanan Dad yamusu sallama yatafi.
Komawa sama sukayi dakinta suka shiga yadauro alwala yasa sukai salla bayan sun idar yanda taji Zayn na adduoi da larabci saida tsoro yakamata Zayn yama fita iya abubuwan addini da dama dan wasu addu'an bamata iyaba bata taba sanin Zayn nada ililim addini hakaba, dagata yayi yace "muje bedroom dina nabaki something" dan zaro idanu tayi tace "another gift" Gyadamata kai yayi yace "zakici abinci"? Girgixamai kai tayi tana yatsine fuska tace "I am so full, sunsa nasha plenty pepper soup and some other things kafin sutafi, are you hungry?" Girgiza matakai yayi he's so happy data tambayeshi murya chan kasa yace "you are the food that I will be eating tonight" juyawa tayi da gudu zata tafi ya chapke hannunta tareda fizgota fadawa jikinshi tayi tana turo baki dan lumshe idanunshi yayi yace "I want you so sooo bad" batasan mesaba idan yana mata maganan banza tsigan jikinta tashi yake, batasan sanda ta kankameshi ba hannunshi yakai yay grabbing ass nata ahankali yace "I cannot wait to see you naked".
Chat me up and save my number dan ganin so many many things danakeyi a WhatsApp. wa.me/+2347012181461 [12/21, 11:07 PM] +2347066933957🥰: 8️⃣4️⃣
Chat me up and save my number dan ganin so many many things danakeyi a WhatsApp. wa.me/+2347012181461
Murya chan kasa kaman tayar yarinya tace "baraka gani ba" sakinshi tayi dasauri tashige dakin nashi daya bala'in hadu an wadata gadon dawasu lafiyayyun fararen zannuwan gado ga roses an zuba akansu, dawani kalan sauri takashe wutan dakin tafada kan gado tareda jan bargo tarufe kanta tasan kome zatayi she can't stop Zayn but she's so scared barinma idan ta tuna zafin dataji ranan, shigowa dakin Zayn yayi ganin yanda takashe wuta yasa yay murmushi yamaida kofan yarufe, batare daya kunna ba yawuce yashiga closet dinshi kayan jikinshi yacire sanan yafito daure dawani gajeren towel a waist dinshi, for the first time yanaso suyi wanka tare he needs to take away kunyan nan nata and teach her how to be romantic, bayinshi yashiga ko bayin shugaban kasa sai haka wani lafiyayyen bubble bath yahada musu sannan ya watsa roses aciki saman kumfan gwanin ban sha'awa, fitowa yayi ahankali yazo gaban gadon murya chan kasa yace "time to bath Angel" yay maganan yana yaye bargon, bude idanunta tayi tareda turo baki tace "nayi wanka fa" ahankali yace "I know" ganin yanda ya tsaya akanta yasa ta yunkuro ahankali tana turo baki tace "to ka zauna anan naje nayi" makemata kafada yayi shima tareda turo baki yace "tare zamuyi" zaro idanu tayi zatai magana kawai yadauketa tareda saukodq ita daga kan gadon ta tsaya agabanshi hannunshi kawai taji kan zip din riganta yaja rigan zuwa kasa dawani kalan sauri tashige jikinshi Dan daga ita sai pant and bra murya chan kasa tace "Ya Zayn kunya nikeji" kiss yamanna mata akanta ahankali yace "don't be shy Angel" gently yakai hannunshi kan bra hook nata ahankali yacire yana saukar da igiyan hannun sanan yadan cirota daga jikinshi kadan yazare bra yarike ahannunshi dawani kalan sauri tafada jikinshi saida yay baya kaman zai fadi sabida boobs dinta dayaji kan kirjinshi nipples din nawani yakusanshi, dan tsorata tayi jin sunyi baya hakan yasa ta kankameshi takalli fuskanshi tace "menene"? Ahankali yace "nonon ki is driving me crazy" wani kalan murmushi tayi zata kwace kanta kawai taji yadauketa yay bayi da ita suka shiga, ganin haske abayin yasa ta kulle idanunta da sauri, sauketa yayi yana kallon boobs nata ahankali yaduka yacire mata pant kaman zata nitse akasa takeji takasa bude idanunta, ahankali yazare towel nashi daga waist dinshi sanan yadauketa yasata acikin ruwan jin wani kalan dumi yasa tasauke ijiyan zuciya, shigowa shima yayi yazauna cikin ruwan ahankali tabayanta sannan yajawota tareda daura kanta akan kirjinshi, wani kalan kankameshi tayi hakan yasa yadauki wani Soft sponge yakai bayanshi yana wankewa yana kallon fuskanta murya chan kasa yace "open your eyes baby" bude idanuwanta tayi ahankali tadaura kanshi idanunta sun kankance yanda yake wanketa nawani kalan kashemata jiki batasan mesaba deep down jitake kaman yafara mammatseta, dumin ruwan da yanda take jikinshi is just out of this world, bakinshi yakai saitin nata yana kallon kwayan idanunta yace "kinaso nasha miki nono?" Batasan ya akayi ba jitayi nipples dinta nawani kalan mikewa suna kara tauri batasan ya akayi ba samin kanta tayi da gyadamai kai, cikin wata kalan murya yace "zanshasu yau, zan shasu harsai nazuko ruwa ahhhh I am so horny Farrah all I want right now is to bang you well, kiss me baby" yay maganan yana daura lips nashi kan nata kaman jira take wani kalan fizge lips nashi tayi tahau kissing nashi as if something has gotten into her head, Zayn ji kawai yayi at this junction he cannot wait any longer dan sha'awa na neman kasheshi and same goes for Farrah itama she's so horny he can see it from yanda take manna mai boobs akirji tana kissing nashi, dagata yayi suka mike tsaye kawai yakunna wasu side shower batare daya raba bakinsu ba ruwa mai dumi na sauka akansu yana dukansu hakan yasa suka dauraye kawai daukanta yayi chak still kissing her sukai gado.
Chat me up and save my number dan ganin so many many things danakeyi a WhatsApp. wa.me/+23470121814618️⃣6️⃣
Kaman daga sama cikin bacci yaji zafi sosai ajikinshi hakan yasa ahankali yabude idanunshi dasukamai nauyi sosai kanshi nadan ciwo, gently yadaga hannunshi yakunna side lamp hakan yasa dakin yay haske sosai, Farrah dake kwance side nashi dinshi na manne danashi yakalla dan lumshe idanunshi yayi yabude dan sai yanzu abinda yafaru jiya yadawomai kaman wanda aka tsungula dasauri yawani kalan tashi zaune tareda yaye bargon dasuka lulluba dashi uban jinin dayagani kan farin zanin gadon dake gadon saida yakoma baya dawani kalan sauri yana zaro idanu gabanshi nawani kalan fadi hannunshi narawa, the only thing dabakinshi ya iya furtawa is Mami, dawani kalan sauri yay side drawer wayanshi yadauka dasauri yashiga dialing number Mami sai alokacin ma yaga is 11 na safe, ringing daya biyu Mami tadauka kafinma tai magana amugun rude Zayn yace "Mami!" Faduwa gaban Mami yayi daga yanda yakirata batasan mesaba hakanan she slept da Zayn and Farrah azuciyanta tasan waye yaronta she was praying sosai kan yabi Farrah ahankali, da kyar ta tattaro natsuwan ta tace "Ya akayi Zayn"? Bakinshi har rawa yake yace "b…………bl……blood" anatse Mami tace "I am coming" katse wayan tayi Zayn yataho da sauri ko kadan baimasan mema zaiyiba ko wando bai nema yasakaba yazo gaban gadon yazauna tareda kamo hannun Farrah yarike gamgam yana kallonta she's still sleeping but kataba jikinta zaka dauka wuta kataba, ko motsi yakasayi daga wajen addu'a kawai yake Allah yasa babu abinda yasameta Allah yasa he didn't injure her, almost 30min yana zaune awajen yaji an danna door bell na falo, dawani kalan sauri ya ijiye hannunta yatashi yay hanyar bayi towel yadauko yadaura a waist nashi yawuce yafita daga dakin dasauri yasauka falo, yana zuwa kofa yabude Mami ne tana rikeda jaka dan babba yana ganinta kawai ya rungumeta tareda fashewa da kuka cikin kuka yace "wlh Mami I don't know what happen to her" cikin fushi Mami tace "zaka barni naje nai abinda yakawoni koko zaka tsaya kana kuka anan"? Dawani kalan sauri yasaki Mami yana goge hawayenshi yace "muje" yana gaba Mami nabiye dashi abaya har zuwa dakin, suna shiga kallo daya Mami tama Farrah dake bacci takalli Zayn din tace "excuse me kawuce kaje kai wanka" Gyadamata kai yayi ahankali yawuce closet kayan dazai saka yadauko sanan yafito yafice daga dakin yana kallon Farrah.
Saida Mami taga fitanshi sanan ta dage bargon salati tayi tareda kallon kofa wai yaushe Zayn zaiyi hankaline eh, why is her son selfish kaman babanshi he's always after abinda yakeso eh? Tadade zaune sannan tatada Farrah ita tama Farrah komi, Zayn yajimata ciwo saida tamata allurai ta shiryata takaita wani daki daban sannan tamata tea da kyar tasha kuka kawai take kaman yar yarinya, da kyar ta iya tai salla tai azahar dan lokacin azahar yayi sannan wani baccin yakara kwasheta kafin Mami tafito.
Zayn tagani nan zaune falon saman yana sanye da jallabiya yana ganin Mami yamike tsaye yana kallonta idanunshi sunyi zuru zuru danshi baitaba sex dawata yaga jini ba, ganin da Mami tayi shi Zayn baisan kunya ba yasa itama tacire kunya tace "Zayn daman ka aureta ne dan ka kasheta? Angayamaka Farrah is like other matan ka dakake neman kasheta kamasan mekayi kuwa? Zayn why are you like this?" Kaman zaiyi kuka gwanin ban tausayi yace "wlh Mami I was not in my right senses" kaman Mami ta mangareshi takeji girgiza kai tayi tace "bari kaji from now zuwa 1month karka sake ka sadu da yarinyar nan" wani kalan zaro idanu Zayn yayi tareda kallon Mami ahankali da zuciya daya yace "Mami har 1month, Innalillahi wlh is too far Mami" wannan karan juyawa Mami tayi dan Zayn naso yamaidata fitsararriyan sirika akufule tace "zan tafi da ita gida to shikenan tunda bazaka iyaba" dawani kalan sauri yasha gaban Mami kawai gani Mami tayi Yay kneeling tareda rike kafafunta yace "Mami dan Allah kada kitafin mini da matana, naji zan daure 1month din hartaji sauki, give me her drugs zan dinga bata bazan karaba Mami i promise, dan Allah kiyakuri" wani kalan kallonshi tayi ya bala'in bata tausayi ahankali tace "naji, jekaci abinci afalo, lemme go to Farrah" Gyadamata kai yayi yatashi ahankali yawuce kasa Mami tabishi da kallo duk yay sanyi.
Gabaki daya wuni Mami tayi agidan sai bayan isha'i lokacin ta tabbatar Farrah taci abinci tasha magani sannan tafito falon saman, Zayn na zaune awajen dan tahanashi shiga dakin ganinta yasa yatashi zaune dasauri yana kallon Mami, watsamai harara tayi cikin kakkausan murya tace "wlh Zayn naji kama yarinyar nan wani abu saina mummunan sabamaka nagaya maka, ko kusada ita kada kaje as it is tsoron ka takeji kabarta tawarke this are drugs nata na gobe" dasauri yasa hannunshi yakarba tareda gyadamata kai dan murmushi kadan Mami tayi tace "good night" binta yayi har kasa sannan yace "good night Mami".
Open this link to join my WhatsApp Community: https://chat.whatsapp.com/HNbY6gUVvSJ7z7Hf33sK3s
Join this group to buy bags and more[12/21, 11:07 PM] +2347066933957🥰: 8️⃣7️⃣