Farrah complete Novel - Chapter 14
Farrah complete Novel Chapter 14: Farrah complete Novel Chapter 14. B = BUILD Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing…
3,703 words
B = BUILD Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.
C = CUSTOMISE We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That’s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.
Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.
Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME. Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.
Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.
Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.
I have good news! Supplier wellness dinan tace namuku albishir duk wanda yasaya akwai FREE DELIVERY to duk inda kake a Nigeria. You will never regret buying wellness, zaki saya sanan kisaima maigida nshi shima. Don sayan wellness contact her by clicking on this link; wa.me/+2349133427208 *********
Kasa sakinta Zayn yayi saima kara kwakumeta dayayi yana wani irin nishi yarinyar na ihu tana kuka sosai. “Zayn!” Uncle yawani kalan bugo kofan kaman zai balla kofan da kafa dayasa Zayn yaji ranshi ya bala’in baci, yawani kalan tashi yanajan wandonshi sama batare dayaja zip ba yazo wajen kofan dabaima kulle da sakata kowani key ba yawani kalan bude kofan idanunshi sunyi jajir yakalli Uncle dake kallonshi shima ranshi bace yana wani kalan nishi cikeda isgilanci yace “what Uncle kofan is open Meya hanaka shigowa”? Wani mugun kallo Uncle kemai yanaji kaman ya shakeshi ranshi abace yace “da haihuwan yaro irinka gwara babu” wani dan iskan kallo Zayn yamai yace “go and tell your brother that” wani zafi Uncle yaji zuciyanshi tadauka yakalli Zayn din dashima kallonshi yake yace “waikai wani kalan dan iskan Yaro ne fitsararre mara kunya, mahaifinka na chan baida lafiya kai kana nan kan mace saikace bunsuru yarinya sai ihu take zaka kasheta kaki bari, i will deal with you Zayn” yajuya da sauri yafice daga dakin batare daya leka bayin ba yafita waje, Mami dake sanye dawata bakar abaya ta makka mai kyau tana tsaye anan gaban dakin Uncle yakalla anatse yace “Mami you need to check on the girl I don’t think she’s okay” wani kalan kallo Mami tama Uncle kallon total shattered heart dinnan girgizamai kai tayi saikawai tajuya zatabar wajen dawani kalan sauri Uncle yabita gabanta yasha yace “ina zaki Mami”? Kallon Uncle tayi Karin ahankali tanuna kanta tace “Uncle nikakeso naduba yarinyar da Zayn yay is…….” Shiru tayi takasa karasa maganan dasauri Uncle yace “you have too, wani likita kikeso mukira? If this thing should get out our reputation will be ruin, this is our company, the girl is our staff dan Allah kizo kidubata kowani magani kike bukata just write it down for me I will get it sanan nai arranging transportation nata to gidansu, please Mami you just have to check up on her” wani kalan lumshe idanu Mami tayi sanan tabudesu ahankali, murya chan kasa Uncle dake kallonta yace “let’s go” tafiya yafara tana biyedashi har zuwa dakin daidai Zayn yafito daga bayin yana saka rigan da yanzun nan yacire yadan wanke jinin jiki yana maidawa, ganin Mami saida gabanshi ya bala’in fadi dummm! Baitaba sanin Uncle natare da Mami ba, kasa kallonshi Mami tayi bayan Uncle tabi zuwa bathroom din daya budemata shiga tayi shikuma Uncle yaja kofan yarufe yana kallon Zayn dayaga yasami waje kan kujera yazauna ahankali jikinshi yadanyi sanyi ganin Mami.
Mami takai kusan 15min cikin bayin sanan tafito, Zayn baiwani jimata ciwoba, the sex was just so painful ne sabida she was dry saisa taketa uban kukan nan dasukaji tundaga bakin kofa, Uncle Mami takira bayan tasa yarinyar tagama saka kayanta, Mami da bakinciki kaman zai kasheta tace “she’s fine” tajuyarda kai dan ko fuskan yarinyar bataso tagani, yarinyar Uncle yakalla da idanunta har sunyi ja yace “how much kikeso”? Murmushi yarinyar tayi tace “3 million Sir” ahankali Uncle dake kallonta ganin mata sun lalace aduniya yace “okay let’s go” tashi tayi ahankali tabiyo Uncle suka fito falo ko kallonsu Zayn baiyiba Uncle yabude mata kofa tafita yana biyeda ita abaya yamaida kofan dakin yarufe.
Wani kalan azababben kuka ne yazoma Mami da sauri tasaka duka hannayenta biyun ta taushe bakinta kar kukan yafito bazaka taba gane bakincikin mahaifiyar dake fama da yaro mara natsuwaba sai kanada daya, Zayn dinta shine taba, giya, club bin mata tayi addu’a tayi tayi tayi, bata taba iskanci arayuwanta ba kuma Alhaji ma dudda ba itace matarshi ta farko but tabbata baiyi iskanci ba shima, Zayn iskanci yake ko ajikinshi, ta tabbata mahaifinshi kamashi yayi da yarinyan nan acikin jirgi saisa yafadi har yana fasakai dan ance lafiyanshi kalau yataho jirgin tarban Zayn, shine still Zayn bai hakura da iskancin ba yataho nan yanayi Babanshi nachan rai a hannun Allah, Innalillahi wa innailaihi raji’un.
Almost 5 minutes tayi tsaye abayin sanan tacire hannunta dagakan bakin tahadiye duk wani kuka datakeji tabude kofan ahankali tafito, dasauri Zayn dake zaune kan kujera yana kallon kofar bayin yatashi yana kallon Mamin dako inda yake bata kalla ba dawani kalan sauri yasha gabanta hakan yasa ta tsaya chak batare data kalleshi ba, shima tsayuwan yayi yama rasa mezaiyi, ahankali yakai hannunshi saman kanshi yadan sosa kanshi kafin ahankali yasauke hannun kasa kaman dan yaron dake tsoron kiran Mamanshu sabida tana fushi dashi murya chan kasa yace “Mami!” Mami jitayi takasa rike fushinta batai watawata ba dago fuskanta da hannunta tayi jikake fas! Tazubama Zayn mari saida yay baya dasauri yasa hannunshi yadafe kuncinshi yana kallonta Dan Mami bata taba marinshi ba shi iyayenshi basu taba daga hannu sun tabashi ba, sake daga hannu Mami tayi ta dauke dayan kuncin nashi da mari fas! Sannan ta chakume gaban riganshi tana kallonshi jijjigashi tashigayi tabude baki zatai magana tama kasa hawayen datake rikewa all this while suka zubo, ahankali kawai tasaki riganshi sanan takalleshi kaman yanda yake kallonta hannunta tasa tagoge hawayenta tass ta share fuskanta sanan takara kallonshi kaman yanda yake kallonta asanyaye tace “I wish banhaifi d’a irinka ba Zayn, I regret being your mother, I regret it!” Tai maganan tana share hawayen dasuka zubomata tajuya dasauri tafice daga dakin, Zayn baitabaji jikinshi yay sanyi kaman nayau ba, baitaba ganin tsana a idanun Mami ba saiyau, jiyayi cikinshi yawani kalan hatsine dasauri yay bayi sai amai, babuma abin kirki acikinshi gabaki daya saida ya amayar da komi sanan ya dauraye bakinshi yafito falo harwani jiri jiri yaji yana gani.
Bude kofan dakin yayi ahankali yafito, ahankali yake tafiya sai kallonshi ake he’s just like a celebrity, everybody wants to talk to him, dakin da Dad yake kwance yayi yabude dakin amman babu kowa aciki sai Dr ganin Zayn yace “Zayn ohh I thought katafi yanzun nan ur Uncle and Mom suka wuce da babanka” kasa amsa Dr ma yayi sai maida kofan dayayi yarufe yafito wajen daidai motan su Mami natafiya sai motanshi kadai da aka bari awajen da bodyguard biyu, baya yayi zai fadi sabida jiri dasauri bodyguard suka tareshi zafin dasukaji ajikinshi yasa sukace “sir you are not okay you are running temperature” murya chan kasa yace “take me home” sashi sukai abayan mota sanan suka dawo gaba aka tada motan suka wuce kanshi kaman zai fadi, “I regret being your mother! I regret being your mother! I regret being your mother!” Kawai yakeji akunnuwanshi wani kalan taushe kunnuwanshi yayi da hannu biyu yay wani kalan ihu yace “Hennessy, I need a strong whiskey, get me whiskey” yay wani kalan ihu dayasa bodyguards din atare sukace yessir, gaban wani babban store na drinks sukai parking, hannunshi yatura a aljihu bandir bandir na dollars dayake dashi ya jefamusu da hannu daya sanan ya maida hannun ya taushe kunnenshi da har yanzu muryan Mami yakeji yana wani kalan nishi kaman zai mutu, siyomai Hennessy sukayi dawasu kwalba na giya, bayan motan sukazo kafinma subashi yadago yasa hannu ya fizge bude Hennessy yayi yawani kafa abaki duk bodyguards din na kallonshi sha kawai yake saida yay rabin kwalban sanan ya ijiye akasa, maida motan sukayi suka rufe sanan suka koma gaba suka tada motan suna kallon yanda yakeshan giyan suna dangantashi da maybe sabida Baban shi baida lafiya ne saisa.
Kafin sukai gida ya shanye Hennessy duka yagama buguwa, parking sukayi a parking space, kafinma su budemai kofan yabude dakanshi zasu fitodashi yadaga musu hannu cikin maye, sauka yayi yana tangadi yafita daga motan hanyar flat din Mami yayi bude kofan yayi yashiga falon dake kamshib turaren wuta yana kallon ko’ina double double, ahankali da muryanshi da baya fita sosai yace “Mamii” yana kallon ko’ina ganin bata falon yasa yay stairs tsabagen yanda yabugu rarrafe yashigayi a stairs din ahaka yakarasa sama sanan yadafa karfe yamike tsaye yanabin falon saman da kallo komi uku uku yake gani ko shidda shidda ma oho, da kyar yagane kofan dakin Mami hakan yasa yafara tafiya zuwa gaban dakin hannu yasa ahankali zai bude kofan daidai lokacin Farrah tabude kofan dakin Mami tana sanye da farin shimi datai tucking skirt din makaranta najikinta kanta anmata wasu kananun kalaba data sakesu sunyi kyau, wani kalan ware idanu Zayn yayi yana kallonta dan ganinta yayi kashi uku, fuska daya na Farrah daya na Mami dayan na Farrah dayan kuma na Mami dasauri yamaida idanunshi yarufe sanan yabude su ganinta as Mami yayi ahankali yana kallonta yace “Mami” all this yafaru ne cikin seconds danasai wuce 10ba, ware idanu Farrah tayi ganinshi tace “laaaa Ya Zayn yaushe kadawo, Mami batanan yanzun nan takirani da iPad dinta tace tana asibitin su sai chan anjima wai zata dawo tareda Abba” tai maganan tana nunama Zayn iPad din Mami dake kan gadon sanan takalli Zayn din ganin yanda yake wani kalan kallonta yasa dasauri takalli kanta ita tama manta gabaki daya shimi ne ajikinta dawani kalan sauri tajuyamai baya tana kallon gadon Mami tana neman abinda zata dauka ta lullube tafice daga dakin kawai jin Zayn tayi abayanta yadaura fuskanshi akan bayanta, wani kalan baya tayi zata fadi tarota yayi dasauri tareda juyoda ita tana facing nashi yaduko zuwa daidai tsawonta yana wani kalan kallonta da jajayen idanunshi dasuka kankance sosai numfashinshi na sauka kan fuskanta da hadadden kamshin turaren dayakeyi jikinshi yay bala’in zafi, cikin wani kalan murya yace “Mami I am sorry”💫 FARRAH💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 1️⃣2️⃣ Saida suka fita ta tsaya chak hakan yasa Shafa dasuke tafiyan tare tajuya takalleta, cikin fushi tanuna mata kogon tace “wai kinsan shi daga wani waje ne Farrah? Shi namiji ne Farrah ba kamar Yar uwanki datake mace ba, zai iya kare kanshi idan zasumai wani abu, banda ma haka ba yanzun nan agaban mu yay waya za’azo a daukeshi ba eh”? cikin kurmanci Farrah tanuna mata to su tsaya afara zuwa daukanshi kafin sutafi, zuciyanta yaki bata sutafi su barshi tausayinshi takeji sosai, sosai ran Shafa yabaci shiru tadanyi tanabin wajen da kallo sanan takalli Farrah tace “kinsan iya yawan abubuwan dakika fito dasu kiwo? Jibi chan saniya dayace kadai anan, Farrah so kike kisa kanki a matsala ko, meya kamata kiyi yanzu inace ba tumakan nan yakamata kije ki nemo ki tattarosu ki kada gida ba, kinsan wayanan dabbobin sune tattalin arzikin Inna na duniya da lahira ko, wlh ko kasheki tayi wanan karan bazan damu ba babu abinda yashafeni, karma kizo wajena kina kuka ni kinga tafiyata” tawuce zata tafi kaman ance Farrah takalli gabas su Oga ne dukansu hudun suka bullo dawani kalan bala’in sauri tasa hannunta ta fizgo hannun Shafa bama tajira mezata ceba tajata suka shiga kogon jikinta na tsuma, itama Shafan faduwa gabanta yahauyi sosai dan lokacin da Farrah ta fizgota ta hango mazan da bindigogi a hannunsu, kallonsu Zayn yayi ganin yanda suka shigo da gudu suna shaking hakan yasa yadafa bango da kyar ya mike tsaye ya kalli Farrah itama kallonshi tayi sanan ta gyadamai kai alamun eh sune, cikeda bala’in tsoro Shafa tace “sune Farrah?” Gyadamata kai Farrah tayi hakan yasa Shafa tace “kozo muyi sauri mu fice mu gudu karkaran mu muboye achan ni wlh banso na mutu yau” tai maganan tana hanyar kofa tafice dasaurin ta kallon Zayn Farrah tayi sanan tamai alamun yazo sutafi ahankali yabiyota abaya, ganin sun fito yasa su Oga suka hau gudu suma gudu sukahau yi Shafa agaba Farrah abayanta, Zayn abayan Farrah suna saukowa dagakan dutsen da gudun su, harbi sukahau yi amman cikin ikon Allah ko dayansu bai sama ba har suka karasa saukowa, ganin Zayn baya iya gudu sabida hannunshi yasa dasauri Farrah takama hannunshi ahankali ya kalleta daura hannun tayi a shoulder ta sanan tafara gudu shima Zayn na gudu Shafa na gabansu tana famfala gudu, su Oga na binsu abaya sun kusan cimmusu, juyawa Farrah tayi ta kalli bayanta, ganin Oga na saita bindiga saitin Zayn dake wani kalan haki yana gudu yasa dawani kalan sauri tasaki hannun Zayn tawani irin hankadeshi yafadi ta tare bullet din sai gefen kirjinta wani irin kara tayi ! bullet na nan ne kaman garwashi dake tattare dawuka mai kaifi, the pain is so sharp da saikaji kaman kabar duniya chak Shafa ta tsaya jin ihun Farrah daidai Farrah tawani irin faduwa akasa jini nawani kalan bulbulowa ta inda aka harbetan, juyowa Shafa tayi ganin Farrah azube akasa yasa tawani kalan Kurma ihu. “Kurmaaaaaaaa!” Sanan tawani taho kanta dagudu ta tsugunna shima Zayn dake kasa tashi yayi da sauri yana kallon Farrah da bala’in mamaki na she just saved him yama kasa tabuka komi sai rawan da hannunshi keyi kawai, murmushi Oga yayi yana tahowa cikin tafiya na kasaita yace “perfect haka ake harbi nakoya muku saiti nakoya muku amman abanza yau kun wasting bullets abanza a hofi” wani kalan rudewa Shafa tayi yanda taga jini na bulbulowa Farrah na tari yasa tasa hannu ta dumbuzo kasa ta maka akan ramin bullet din tana kuka takalli su Oga tace “Allah saiya kashe ku kuma azzalum……” bata karashe maganan ba sabida wasu kalan jiniyan motocin yan sanda dasukaji na tashi ata ko’ina sanan ga mutanen gari sun fara bullowa sabida karan harbin dasuka dingayi dazu ko’ina ya amsa, gakuma karan helicopters kusan uku dayasa su Oga suka kalkalli sama jikinsu nawani irin rawa, cikin ihu ganin mutane yasa Shafa tace “ku kamasu su yan sanda sukazo kamawa masu kidmashin ne” mazan gari suka yunkuro hakan yasa suka kwasa da gudu daidai lokacin motocin yan sanda na shigowa dajin, dan sunada device dake tracking bullet kaman magnet ne zai kaika wajen da akwai bullet, ga jirage nayawo asama, wani kalan ajiyan zuciya yasauke yana kallon yanda Shafa ke jijjiga Farrah dake tari har lokacin idanunta sunyi jajir suna fitarda hawaye, wasu manyan sojoji suka taho da microphone suna kiran sunan Zayn. “Zayn Ganuwa are you here”? Shiru Zayn yayi dan at this point iyayenshi kawai zai gani ya mike tsaye, helicopter su yasauka daga nesa sosai a filin, Mami dakuma Baban shi yaga sun sauko daga ciki, da Uncle, dawasu manyan Doctors ganin su yasa yamike tsaye ahankali yafara tafiya.
Daga nesa Alhaji yace “Innalillahi Zayn dina ne haka, Zayn” wani kalan fadawa jikinshi Zayn yayi ya kankameshi sai kuka ahankali, tsayawa Mami tayi a gefe tasa bakin gyalenta tana share hawaye ganin yaronta is fine, da kyar Alhaji yasakeshi sanan yay cupping fuskanshi yace “kowaye yamaka Wanan abun I will not rest sai justice yay taking place” gyadama Baban shi kai yayi sanan yasaki Dad yajuyo yakalli Mamin shi budemai hannu tayi hakan yasa yarungumeta ahankali ita tama kasa magana jin jikinshi zafi yasa tadagoshi kafinma tai magana Alhaji yakamashi yakalli Drs din yace “mu tafi sai su dubaka a jirgi” shida Baban shi suka wuce Doctors din suka bisu abaya, ajiyan zuciya Mami ta sauke sanan ahankali tadaga kafanta zata wuce kaman ance ta kalli wajensu Shafa dake jijjiga Farrah da idanunta ke kullewa idanunta suka sauka kan wasu yara biyu da dukansu ke sanye da kayan fulani daya na kwance akasa ga jini duk yabata riganta daya na rikeda ita tana kuka sosai dawani irin sauri Mami tace “Alhaji!” Tsayawa Dad yayi sanan yajuyo dasauri Mami tai wajensu Farrah ta tsugunna kansu takai yatsunta biyu ta taba gefen wuyan Farrah sanan tace “we have a gun short injury, bring first aid kit for me” Mami tai maganan cikin sauri tana ihu sanan takalli Shafa dake kuka sosai tace “kanwarki ce Ya akayi aka harbeta”? cikin kuka sosai Shafa tace “garin taimakon danku ne!” Chak Mami ta tsayar da abinda takeyi takalli Shafan, Gyadamata kai tayi cikin kuka sosai tace “tafito kiwo taga……..” nan takorama Mami labarin tassss wani iri jikin Mami yayi daidai one of the Doctors yakawo first aid kid, Ahankali tadago kanta takalli Zayn dake kallonsu yana tsaye tareda Baban shi sanan tasa hannu ta karbi first aid kit din tabude tawanke kasan da Shafa tazuba awajen tamata allura daidai Malam dashima yaji labari abinda ke faruwa awajen garinsu yataho wajen ganin Farrah ga likitoci akanta yasa da sauri yataho wajen yace “Maiya sami Farrah Shafa’atu”? Daidai lokacin Mami tagama abinda take tadago takalleshi sanan tamike tsaye ahankali tace “kaine mahaifinta Malam”? Girgizama Mami kai Malam yayi ganin babban mace yace “a’a diyar kanwata ce, marainiya ce babu uwa babu uba saini kadai” wani abu Mami taji ya tsayamata arai, anatse tace “an harbe diyarka garin kokarinta na taimakon d’ana, inaso idan ka yarda mu tafi da ita asibiti dole amata aiki acire bullet din, zaka iya biyomu idan yaso idan taji sauki sai adawo daku” kallonta Malam yayi sanan yabi yan sanda da sojoji da jiragen dake yawo asama, da wanda yake akasa, da yaron dayaga an lullube da bargo nai kyau yana tsaye kusada mahaifinshi dasuke kama wanda kana gani kasan shine yan kidmashin din suka kama daga ganinsu kaga yan birni masu kudi, ba yan yankan kai bane tunda ga yan sanda, lokacin yin kudinshi yayi yasan idan aka gama aikin zaa dawo dasu dole abasu kudi dayawa hakan yasa yace “to muje” wani gado aka kawo aka dauketa akai jirgin da ita suka shiga Mami na kusada ita tana monitoring heartbeat nata shikuma Zayn na zaune kusada Baban shi yay lakur ajikinshi sauran Drs na dubashi, shikuma Malam na zaune kusada yan sanda ya kankame jikinshi yanaji kaman Zai shide jinshi asama, tass Dr yaduba hannun Zayn sanan yakalli Alhaji yace “waya maka daurin hannun nan koma waye really saved his life daurin yayi kyau sama da wanda mu zama mumai a asibiti, idanunshi ne kawai needs work” ahankali Alhaji yace “waya maka daurin hannun?” Farrah yanuna murmushi Alhaji yayi yace “I will makesure I reward her awesomely for helping my son, for giving her life for you, me kakeso abata” murya chan kasa yace “anything” wani mugun kallo Mami tamai ita kanta tarasa gane kan wani kalan yaro ta haifa yanzu inda bataga Yarinyar nan ba da haka Zayn zai barta tamutu yarinyar data taimakeshi ta karbi bullet that was meant for him, ace Zayn yakasa fadi an harbeta adubata shi takanshi yake, ajiyan zuciya tayi ta zubama fuskan Farrah idanu.💫 FARRAH 💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 3️⃣1️⃣
THIS BOOK IS NOT FREE❌ Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal. Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link; wa.me/+2347012181461
The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.
A = ACTIVATE Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.
B = BUILD Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.
C = CUSTOMISE We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That’s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.
Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.
Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME. Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.
Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.
Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.
I have good news! Supplier wellness dinan tace namuku albishir duk wanda yasaya akwai FREE DELIVERY to duk inda kake a Nigeria. You will never regret buying wellness, zaki saya sanan kisaima maigida nshi shima. Don sayan wellness contact her by clicking on this link; wa.me/+2349133427208 ******