Farrah complete Novel - Chapter 19
Farrah complete Novel Chapter 19: Farrah complete Novel Chapter 19. Zayn tagani tsaye gaban jeep dinshi yana kallon agogon hannunshi, batasan meyake…
4,468 words
Zayn tagani tsaye gaban jeep dinshi yana kallon agogon hannunshi, batasan meyake jiraba, daukekai tayi takarasa saukowa daga stairs din abinta tana tafiya abinta da water bottle nata pink a hannu mai bala’in kyau, Layla tagani tafito daga side dinsu itama tasaka bakin suit kalan na Zayn taci uban heel tana tafiya tana kwarkwasa ganin Zayn, hakanan ji Farrah tayi ranta yabaci ahankali tace “inama ta turgude tafadi” aiko kaman yankan wuka turgudewa hill din yayi sai gata akasa wani kalan kwashewa da dariya Farrah tayi dayasa daga Zayn har Layla sukahau kallonta dan basuga what’s funny anan ba mutum ya turgude yafadi akasa, harda tsalle Farrah tahauyi tana juyawa tana rike ciki tana kallon Layla, tashi Layla tayi tana kakkabe hannunta tayi gaban Farrah dake dariya sosai abinta batai wata wata ba ta kwasa mata mari jikake fasss, wani kalan mahaukacin ihu Farrah tayi da gidan yawani kalan amsa ta dafe kuncinta, dawani irin sauri Zayn yataho wajen baiyi wata wata ba yadauke Layla da mugun mari dayasa saida tashiga tangal tangal zata zube akasa ranshi abace yace “how dare you slap her is something wrong with you”? Yay maganan yana kokarin kai hannayenshi biyu yadaga Farrah data tsugunna tana rikeda kuncinta hawaye nafito mata daga idanu, daidai Mami tafito dan taji ihun Farrah hakama Alhaji dake kokarin fitowa shima yaji ihun Farrah Hajiya Fatima tarakoshi wajen, hangosu da Farrah tayi yasa tawani fashe da kuka sosai dan bala’in haushin su takeji, Dad dason yara har nema yayi yafadi jin kukan Farrah dasauri yakaraso wajen yana kallon Farrah dake kuka sosai Zayn yarike hannunta ga Layla agefe ranta yay kitchen kitchen, cikeda damuwa Dad yakama Farrah yace “menene Meya sameki kike kuka haka daughter” wani kalan fashewa tayida kuka tama kasa magana hakan yasa Zayn yace “Dad is Layla that slapped her” cikin kuka sosai kaman jira take tace “Dad Ya Zayn yasata ta mareni kawai dan nafito daga daki ina dariya shine yace ta mareni” wani kalan bude idanu Zayn yayi yana kallon Farrah jin pure lie, cikin tsananin fushi da Zayn yadade baigani a fuskan Dad ba yace “wanan wani kalan mugunta ne Zayn for God sake eh, meta maka? This girl has exam kunsata kuka banda haka batada lafiya and you” yajuyo yakalli Layla ranshi abace yace “how dare you raise your hand akan y’ata? Wallahi wallahi duk randa kika kara tabamin Farrah saikin bar gidan nan nagayamiki, no body touches yarana kowa na gidan nan yasan dokata, kema nadaga miki kafana dan nasan baki sani ba da daya daga cikin mata nane dayau sunbar gidan nan” Dad yay maganan yanakai hannunshi kan fuskan Farrah dayay shabe shabe yana sharewa yace “stop crying ya isa hakanan ya isa” juyawa Mami tayi takoma daki tamaida kofanta tarufe batare datace komiba, Zayn azuciye yajuya zai wuce Dad yace “zonan bangama dakai ba kazaci you will go scot free ne? Kai kadan, to dawonan” dawowa yayi ahankali ya tsaya yana kallon Baban nashi dake gogema Farrah hawaye har lokacin saida yagama sharewa tass sannan yajuyo yakalli Zayn din yace “wuce ka kaita school direbanta yafasa kaita kaine zaka kaita” dan kallonshi Farrah tayi ganin yanda fuskanshi yayi kaman zaiyi kuka yasa taji ranta fess, ahankali kaman munafuka tace “Dad jakana namin nauyi ciremin” ciremata jakan Dad yashigayi sanan yamikama Zayn yace “gashi rike mata kutafi yamata nauyi” ahankali Zayn yasaka hannunshi yakarbi jakan kaman ya barka jakan yakeji, Dad yakalli Layla da kanta ke kasa yace “kekuma wuce kibi direba yakaiki company idan Zayn yakai kanwarshi makaranta yataho, wuce dukanku kutafi” wucewa Zayn yayi ahankali da jakanta a hannu Farrah nabinshi abaya ranta fess kaman an mata kyauta, bude bayan motan yayi ya jefa jakan nata yamaida yarufe yashiga gaba, ahankali ta taho gaban motan tana kallon Layla dazata shiga motan dake kaita school suka hada ido da Layla gwalo tamata sanan tashiga motan Zayn din dasauri tana rufe kofa, wani kalan jan motan Zayn din yayi dagudu suka fice.SHAFI NA ARBA’IN DA BIYU
THIS BOOK IS NOT FREE❌ Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal. Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link; wa.me/+2347012181461
GUESS WHAT? Wellness sun bude adashi sabida kowa should be able yasami wellness ta sauki. Zubi is 3500 every 2weeks, ana bukatan mutane goma. Idan kinaso chat them up
The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.
A = ACTIVATE Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.
B = BUILD Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.
C = CUSTOMISE We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That’s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.
Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.
Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME. Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.
Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.
Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.
I have good news! Supplier wellness dinan tace namuku albishir duk wanda yasaya akwai FREE DELIVERY to duk inda kake a Nigeria. You will never regret buying wellness, zaki saya sanan kisaima maigida nshi shima. Don sayan wellness contact her by clicking on this link; wa.me/+2349133427208 *******
Wani kalan mahaukacin gudun da Zayn keyi yasa batasan lokacin dataja sit belt tasaka ba tana kiran sunayen Allah azuciyanta, ganin yana gab da buge wasu yara yan makaranta dake kokarin tsallaka titi yasa ta runtse idanunta da karfi tace “Ya Zaynnnn” Saura kiris yabugesu yawani karkace yabita gefensu ya wuce gabaki daya titi da yaran akahau ihu, juyawa baya Farrah tayida sauri tana leken yaran dataga wani mutumi yashigo titin da sauri yakama hannunsu ya tsallaka dasu sanan tajuyo takalli Zayn daya cigaba da gudu abinshi kaman kan titin babanshi yake, cikeda tsiwa tace “Ya Zayn nidai in gudu zakayi dani ka saukeni” wani kalan matsiyacin burki yaci yay parking agefen hanyan sanan yajuyo yakalleta kaman yanda take kallonshi dan bata zaci sabida ita yaci burki ba cikin kakkausar murya yace “get out!” Wani kalan zaro idanu tayi takalleshi sanan tajuya takalli kan hanyan dasuke na farko bama tasan wajen ba, sanan har yanzu sunada dan nisa da school dinsu, ahankali tajuyo da kanta takalleshi yanda idanunshi sukai ja yasa taji tanama shakka tai magana hakan yasa tai shiru tareda saukarda idanunta kasa batare datai motsi ba, wani kalan tafarfasa ranshi yakeyi cikin tsananin fushi yace “bakijini bane or do I have to repeat myself which I totally hate” ahankali tadago kanta takalleshi bakinta na rawa sosai ahankali tace “Ya Zayn, uhnn….ban….san…..hanyar school namu daga nan ba, kuma da nisa na manta da kudi na agida” wani kalan ihu yayi yadaki sitarin motan yace “I don’t care! Yaran talakawa gasu chan irinku trekking suke zuwa school duk nisan school din why is your own different? Is it because kin saba jin dadin kudin Babana!” Yay maganan yana mata wani matsiyacin kallo, wani abu taji ya tsaya mata awuya hakan yasa takalleshi, gira daya yadaga mata cikeda iskanci yace “da kina bush dinnan naku da har yanzu bama kisamu daman zuwa school din dako trekking din zakiyi bama stupid local village poor girl!” Yadanna mata zagi dayasa taji kuka zai kufce mata amman ta daure tahadiye kukan, itane stupid local village poor girl, hannunta tasa dasauri tabude kofan motan tafita dasauri trying to hold down kukan datakeji dantai alkawari bazata kara kuka agaban Ya Zayn ba, bayan motan tabude dasauri tadauki jakan school nata tamaida mai da kofan tarufe duk Zayn na kallonta ta madubin gaban motan yace “fine, since you can’t apologize, I don’t care mtswww” yaja tsaki tareda juya motan yatafi abinshi, goya jakanta tayi abaya sanan tafara tafiya duk yanda taso ta danne kukan datakeji takasa dannewa hawaye ne sukahau zubomata daga idanu tana sharewa da bayan hannu tana tafiya agefen titin ahankali, lokacin datana kauyensu babu kalan zagin da ba ayimatashi aduniyan nan amman batadamuwa but tabasan mesa yanzu kodan takara wayau da hankali tafara school tahadu da yammata manya bane amman dai zagin da Ya Zayn yamata da gorin daya mata sun sosa mata rai, tunda tasami Mami tarage tunanin Maman ta amman yau samin kanta tayi da tunanin Mamanta sosai hakan yasa kawai ta tsugunna agefen hanya tadaura kanta kan kafafunta tahau kuka sosai, tunda take arayuwanta yaune rana na farko dataji inama tasan Babanta, batadamu ba koshi talakane komai kudi ne ba kawai taso tanuna ma Zayn itama tanada Baba Wanan dayamata gori da mahaifinshi.
Horn taji ana mata amman she don’t care kawai kukanta take a inda take tsugunne gefen hanya. “Farrah!” Kaman daga sama taji wata tausassiya murya yakira sunanta dayasa ahankali tadago kanta da rinannun idanunta, ido da ido tayi da Ya Habeeb dake sanye cikin suit da white glasses kan idanunshi ko ba’a fadamaka ba kana ganinshi kasan aiki zashi, ganin itane yasa cikeda mamaki yakalli agogon hannunshi this is 8:40 na safe, karfe 9 zasu shiga exam, cikeda damuwa yace “what are you doing anan crying? Where is your driver? Why are you alone?” Tunda yake mata tambayoyin kallonshi kawai take batasan mesaba samin kanta tayi da fashewa da kuka sama dana dazu ma, ganin yanda take kuka ga duk wanda zai wuce sai ankallesu yasa gently ya tsugunna agabanta, ahankali yasa hannunshi cikin aljihunshi yaciro wani soft tissue kan fuskanta yakai yana kallon jajayen idanunta dasuka cikada hawaye yashiga sharemata, murya chan kasa yace “stop crying” sanan yakai hannunshi yakama kafadarta yace “let’s go” tashi tayi ahankali jakan bayanta yacire ya amsa sanan yakai hannunshi yakama nata, wani kalan taushi taji dakuma dumi a hannunshi, yana rikeda ita yashige gaba tana biyedashi abaya gaban motan yabude sanan yajuyo yakalleta yace “get in” ahankali takaraso tashiga ta zauna sanan yamaida kofan yarufe yabude baya ya ijiye jakanta sanan yadawo ta bangaren driver ya zauna, wani bottle water ya dauka dake cikin motan shi na ruwan zamzam goran yabude ahankali sanan yamika mata ruwan yace “drink up” dan kallonshi tayi sanan takalli ruwan, ahankali tasa hannunta ta amsa takai bakinta ta kurba tasha sanan gently tadan juyo ta kalleshi hada idanu sukayi murya chan kasa yace “ya isheki?” Gyadamaikai tayi ahankali, hannunshi yamika mata tasamai goran ruwan aciki ya maida marfin ya rufe sanan ya ijiye kusadaahi tareda tada motan yaja yana madaidaicin gudu, idanunshi nakan hanya yace “what happen to you”? Murya chan kasa tace “Ya Zayn ne” da juyoda fuskanshi yayi ya kalleta har wasu sababbin hawayen sun kawo sun cika mata idanu, dauke idanunshi yayi da sauri yamaida kan hanya yace “meya miki?” Dan dago kanta tayi ta kalleshi kaman yanda shima yajuyo suka hada ido batasan mesa ba kaman idanunshi compelled her into talking, daga A zuwa Z tafadamai abinda yafaru, murya chan kasa yana kallon hanya yace “where are your real parents”? Dan shiru tayi tana kallon kan titi kuma ahankali tace “ni bansan Babana ba, amman Mamana tarasu tabarmu nida Yar uwata itama tarasu saini kadai, su Dad and Mami da Ya Zayn sune suka ceceni daga hannunsu Baffa na akauye” hannayenta biyu tadaura akan fuskanta kawai ta fashe da kuka sosai bana wasaba ita tunda take bata tabajin gorin wanda yacimata rai kaman na Ya Zayn ba, yanaji tana kuka baice mata komi ba harsukakai school bama tasani ba dan tarufe fuskanta, parking yayi yakalli agogon hannun 9:00 yasan za’adan kara time before exam hakan yasa yay folding hannunshi a kirji yana kallon yanda take kuka………
Gabaki daya anger rashin kunyan datamai jiya hartana kiranshi stupid irresponsible boy, da anger shairin datamai this early morning taja Dad namai fada da fushin dasu Mami keyidashi duka yahada yajuye mata akai, he thought he will feel better dayaga yabata mata rai amman ga mamakinshi he’s feeling so awful, zuciyanshi yakasa natsuwa sabida yanda yasauketa kan hanya dudda yakusan kaiwa office dan duka duka haifi 6 blocks yakai ba dan mugun gudu yake but hakanan samin kanshi yayi dasake juya kan motan dan yaje ya dauketa daga inda ya ijiye ta yakaita school danta gayamai tabar kudinta agida dame zatahau motan dazai kaita school gashi batada waya, dan tsaki yayi yadaki sitarin mota ahankali yace “what’s wrong with me, why am I feeling bad?” Yatambayi kanshi, dan tsaki yaja ahankali yace “mema nake biyemata danta batamin rai nima saina bata mata we are not mate why am I even paying attention to that small girl”? Yaja tsaki abin na batamai rai, kaiwa wajen daya sauketa yayi ganin babu ita yasa yakashe motan yafito yana waige waige ganin masu sakama taya iska awajen yasa yay wajensu da sauri baima tsaya musu sallama ba yace “dan Allah malam kunga wata yarinya Yar makaranta haka tasaka uniform pink and green da black ajakan makaranta anan” da sauri daya daga cikin yaran yace “wata Yar faran yarinya haka kaman baturiya bata da tsawo sosai ita”? Dasauri Zayn yace “yes, tana ina?” Yaron yace “aini na dauka ma tanada iska ne dan ta tsugunna sai kuka take amman naga tashiga mota ta tafi yanzun nan motan bai jima da tafiya ba” gyadamai kai Zayn yayi da sauri yace “thank you” sanan yajuya yashiga motanshi ya bala’in damu wani mota tashiga, takai school wani kudi zata bama mai motan, jan motan yayi zuwa school dinsu da gudu.
Duk yana kallonta tana kuka yana duba tai saida yabarta tai kuka na good 5min, daidai time yay clicking 9:05 yakira sunanta ahankali. “Farrah” janye hannayenta tayi daga jikin fuskanta sanan tajuyo takalleshi ahankali yabude motan yafito daidai motan Zayn na dannawo filin parking din, bude bangarenta Habeeb yayi sanan ahankali ya tsugunna gaban motan kaman wanda zai bata hakuri, dan murmushi yayi yakalli hannunta da handkerchief dinshi keciki yakai hannunshi yazare sanan yakai handky din kan fuskanta yace “yau nasan dalilin dayasa keda Miemie are best of friends, ashe kema haka kika iya kukan banza” batasan mesa ba but maganan yabata dariya dudda kuka take but saida taidan murmushi, shima murmushi yayi daidai yagama sharemata fuskan sanan yamike tsaye ahankali tareda mika mata hannunshi, Zayn da tun bude kofan da Habeeb yayi ya hango Farrah jiyayi kirjinshi nawani kalan bugawa dari dari dududum dum dum kaman ana buga banga yakasa koda kwakkwaran motsi acikin motan yana kallonsu.
Fuskanshi Farrah ta kalla ahankali lumshe mata idanu yayi sanan yabudesu ahankali wani kalan natsuwa taji ahankali takai hannunta tasaka acikin nashi fitoda ita yayi daga cikin motan sanan yamaida kofan yarufe hakan yasa ta jingina da kofa motan, baya yabude yadauko mata jaka sanan yazo dinta take dan murmushi yayi yace “turn around” dan juyawa tayi tabashi hannunta yasaka mata jakan sanan tajuyo takalleshi kaman yanda yake kallonta, cikin wata kalan tattausan murya yace “no more crying, go inside and write your exam nasan kawanki na chan tadamu bata ganki ba” gyadamai kai tayi ahankali sanan tawuce yabida da kallo, tsayawa tayi kaman ance ta tsaya saikuma ahankali tajuyo takalleshi hada idanu dasukayi yasa ta sunnar da kanta kasa da sauri tashiga wasa da yatsunta ahankali tace “Thanks Ya Habeeb” wani cool smile yasakin mata yace “take care Farrah” dan dago idanunta tayi ta kalleshi batasan murmushi tasakin mai akunyace sanan tajuya da sauri tawuce tashiga cikin school.4️⃣4️⃣
THIS BOOK IS NOT FREE❌ Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal. Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link; wa.me/+2347012181461
The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.
A = ACTIVATE Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.
B = BUILD Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.
C = CUSTOMISE We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That’s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.
Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.
Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME. Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.
Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.
Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.
Kama hannayenta yayi yakaisu tabaya yahada yarike ya mannesu akan bombom dinta hakan yasa tai ihu tace “Ya Zayn kasakeni kaga za’azo aganmu” kallon fuskanta yayi ganin yanda take kallon kofan ajinsu dukta rude, tabe baki yayi yace “and so?” Dasauri takalleshi tai kini kini da fuska kaman zata fashe da kuka, gira daya yadaga mata yace “ba rashin kunya kikemin ba kin rainani” wani kalan hararanshi tayi da manyan idanunta kaman zatai ihu tace “to ka saukeni mutafi zan bika” girgiza mata kai yayi yace “wlh ahaka zan daukeki har waje” yana maganan yajuya hannunshi daya yasa ya sunkuci jakanta kan table ya rataya akafadanshi yacigaba da tafiya yace “yarinya kaman paper better be eating inba hakaba haka all your mate zasuyi girma su barki” turo baki tayi tace “baruwan ka dani, ka saukeni nayi tafiya da kafata nidai” batare daya kalleta ba yace “anki din” yafice da ita daga ajin, kokawa tashigayi dashi cikeda masifa kaman zatai hauka tace “Ya Zayn ka saukeni wai sai anganmu banson haka, nace kadaina tabani, ka saukeni” yana tafiya da ita effortlessly yace “idan kin isa ki sauke kanki kome zakiyi bazan saukeki ba dan I gave you the chance baki daukaba” ganin sun fara sauka daga stairs kuma tasan akwai student akasa yasa ahankali tace “Ya Zayn to kayakuri bazan kara maka gardama ba” tsayawa yayi chak kan stairs din yakalli fuskanta itama kallonshi take tai tsuri kaman bazata cijeka ba kasamata hannu abaki, ahankali yace “I thought ai barakice nayakuri ba stubborn girl kawai” dauke kai tayi dasauri dan batasan mesa ba idanunshi namata wani iri, ahankali yaduka yasauketa dirkowa tayi da sauri tajuya zata wuce yace “come back here waye dan aikin ki dazai daukan miki jakan ki” wani kalan bakin ciki ne yacikata ciki kaman tadakeshi takeji, juyowa tayi tajuyar da kanta gefe tareda mikamai hannu akumbure tace “bani jakana” binta yayi da kallo saikuma yadanyi murmushi yarasa maisa yanda take kumbure kumburen nan tana nuna tanajin haushin shi abin is so cute to him, kodan baitaba samin abokin fada arayuwanshi bane oho, ganin taki kallonshi ta juyarda fuskanta gefe tana wani mikamai hannu yabata jakanta yasa yace “nine kika tsana” bata ankaraba kawai yaduka yadauketa chak kaman yar yarinya ihu tahauyi tana shila kafa tace “Ya Zayn nika saukeni wlh ka saukeni kada kafita dani nagayamaka” murya chan kasa yace “better save your breath” kawai yafice da ita suka shigo school premises din ga students wasu na basket ball wasu na wasa, wasu na ciye ciye duk aka juyo ana kallonsu dawani kalan sauri tajuyar da fuskanta ta manna a kirjinshi tai lamo tana nishi ahankali kaman zata nutse akasa dan kunya gashi ya tsaya chak kaman soyake aganta aganeta intentionally yaki tafiya.
Security makarantan ne sukazo da sauri daya yace “sir what happen? Is she sick again” dan yagane Farrah, dan murmushi Zayn yayi yasaci kallon fuskanta data manna akirjinshi yace “lafiyanta ka……..” jin zai tona mata asiri yasa ahankali tafashe da kuka dasauri daga Zayn har security suka kalleta har lokacin fuskanta na manne akirjinshi, dasauri security yace “Ayyah sorry, Sir I think ku kaita asibiti abata proper check up dan exam suke” gyadamai kai Zayn yayi yawuce abinshi yana murmushi kukan makircin datayi nabashi dariya.
Fitowa sukayi yay wajen mota da ita, saida yabude kofan motan sanan yakalleta yace “sauka daga jikina drama queen kafin na jefar dake” dirkowa tayi daga jikin nashi da sauri tashiga motan tana turobaki, girgizakai kawai yayi yamaida mata kofan yarufe ganin taki rufe kofan yabude baya ya jefa jakanta sanan yadawo yashiga gaba ya zauna tareda kallon agogon Rolex din hannunshi dan tsaki yayi yace “you just waste my today gabaki daya, stupid girl” yajuya tareda hararanta, batare data kalleshi ba ta ballamai hararra tana magana ciki ciki tace “ni ba stupid girl bane kaine stupid boy” dasauri yace “what? Speak louder” juyamai kai tayi tana kallon hanya hakan yasa ya kunna motan yaja motan ahankali yana tafiya, bini bini yana tuki yana kallonta, baisan mesa ba but he’s just happy sosai.
Suna kaiwa gida kafinma yakarasa parking tabude kofa tafice tai side dinsu da sauri, saida yagama parking sanan yakashe motan yafito, jakanta ya kalla sanan yadaga kai yakalleta yanda take sauri zata side dinsu sanan yanuna kanshi da hannu yace “is that gurl turning me into her servant or what nita barma jakanta” ya jinjina kai abinma mamaki yake bashi, wucewa yayi yafara tafiya saikuma yay kwafa yadawo yabude bayan motan yasa hannu yadauki jakan yarataya akafadanshi sanan yamaida kofan yafara tafiya yataho zuwa side dinsu, ahankali yabude kofa da sallama abakinshi chan kasa, Dad da Mami ne zaune a falo Mami na gyaramai kumba duk suka dagokai suka kalleshi, daure fuska yayi tamau yace “Afternoon Paps & Mami” yajefa jakan kan kujera yajuya zai fita Mami tace “Zayn” ahankali yajuyo yana tsaye wajen kofan, ahankali Mami tace “have you had lunch” girgiza mata kai yayi yace “no Mami” murya chan kasa tace “zokaci kafin ka koma” gyadamata kai yayi yataho ciki satan kallonshi Dad yayi gani yayi yaron nashi ya rame ma sosai.
Zama yayi ahankali a dinning Mami tace “when was the last time kaci tuwon shinkafa”? Dan kallon fuskan Mami yayi yace “I can’t remember” zubamai Mami tayi da lafiyayen miyan busashen kubewa yaji kifi tasamai spoon dan tasan bazaici da hannu ba, sanan tawuce takoma wajen Dad tacigaba da yankemai kumban, saukowa Farrah tayi bayan ta chanza kayan makaranta tasa wani Riga da skirt na kanta black and white dasuka mata kyau ko dankwali bata daura ba ko kadan batasan Zayn na dinning ba falo ta sauko kaman zatai kuka tace “Mami yunwa” Mami dake yankema Dad kumba tace “jeki zuba yana dinning” juyawa tayi zatai dinning Zayn tagani zaune yana cin abinci, daure fuska tayi tawuce dinning din ko kallonshi batayiba shima haka ta dauki plate ta saka tuwo tazuba miya da namomi daban daban sanan ta zauna adayan side of the dinning tafara ci Zayn yadan saci kallonta namomin dayagani tazuba saida yasa yakusan tuntsirewa da dariya, ijiye spoon din yayi bayan yaci just little dan shi he’s not a of su tuwo sanan yamike yana rike da glass cup na juice kaman zai zaga ya ijiye wani abu yana zuwa ta bayan Farrah bata ankaraba kawai hannunshi tagani cikin plate na abincin ta ya kwashi namomi iya naman da hannunshi suka iya kwasa dabaisan guda nawa bane, zabura tayi ta mike tareda kwala kara, tace “Mami, Mami kinga Ya Zayn ya debe mini namomi na ko”? Dasauri Zayn yatura namomin abakinshi daidai Mami da Dad najuyowa suka kallosu wani kalan kwarewa Zayn yayi dayasa yafara tari ya watso namomin waje Farrah tahau dariya sosai, Dad yataho wajen harda gudu yakama Zayn din yana bubbugamai baya yace “sorry son, bani ruwa Farrah” ruwan ta tadauka tabama Dad, Dad yakarbi ruwan zaikai bakin Zayn dasauri Zayn yature ruwan yace “bazan sha ruwanta ba Dad” dariya sosai Farrah tayi harda tsalle tamai gwalo tace “eh nima banso kashamin ruwa kasha naka” tsayawa daga Mami har Dad sukayi suna kallonsu juice dinshi Zayn ya kwankwade tass sanan tarin ya tsaya, yakalli Dad yace “Dad kar akara bari tana kwasan nama haka, all she knows how to do is cin abinci babu abinda ta iya” murgudamai baki Farrah tayi yajuya yafice daga dakin fuuuu.
Dad yakalli Farrah dake tsaye har lokacin tana murmushi yace “cinye abincin to azo agyara wajen” gyadama Dad kai tayi dasauri tazauna tace “Dad ni zan gyara dazaran nagama ci, na iya ai ko Mami” Gyadamata kai Mami tayi, Dad yadawo ya zauna, mota Zayn yashiga yafice harzai wuce masallacin su nawaje sai kawai yatuna baiyi salla ba, dan yatsine fuska yayi zagin Farrah na fadomai arai takirashi stupid irresponsible boy, zai nuna mata he’s responsible kuma yasan abinda yakeyi.4️⃣5️⃣
THIS BOOK IS NOT FREE❌ Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal. Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link; wa.me/+2347012181461
The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.
A = ACTIVATE Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.