Farrah complete Novel - Chapter 25
Farrah complete Novel Chapter 25: Farrah complete Novel Chapter 25. Zubamata idanunshi dahar sun chanza launi sundanyi ja sun kankance yayi, yanda take…
4,026 words
Zubamata idanunshi dahar sun chanza launi sundanyi ja sun kankance yayi, yanda take tsaye lungun gadon tana share hawayen dake zubomata, ahankali yadaga kafanshi zai taho wajen da sauri tashiga kallekalle tana mannewa da bango tanadan ihu tace “kada kasake kazo kusadani na gayamaka” ganin kaman badashi takeba yasa bedside lamp datagani awajen ta cisge wayan tadaga sama tace “wlh kazo saina bugamaka abin nan” kaman badashi takeba cigaba da dumfarota yayi yana zuwa daidai gabanta kawai zuciya ta debi Farrah tawani kalan bugamai bedside lamp din akai kwan ya fashe ya yankeshi a gefen goshi sai jini Farrah tawani kwalalo idanunta waje tareda yarda lamp din da sauri hannayenta nawani bari, dan gajeren murmushi Zayn yayi batare daya damu da jini dake bin gefen fuskanshi ba ahankali ya tsugunna agabanta tareda kneeling gently yakai hannayenshi zai kama nata dawani kalan sauri taboye hannayenta abayanta dan bataso yatabata, wani kalan ijiyan zuciya yasauke sanan yahade hannayenshi waje daya alamun roko, kuka yaji yana zuwan mishi amman yadaure yahana kanshi yana tuna maganan Dad, daga idanunshi yayi yakalleta yanda takalli gefe bamataso takalleshi cikin wata kalan raunanniyan murya yace “Farrah” iska ya fuzar goshinshi namai radadi ahankali yace “I know you hate me, you don’t wanna see me sabida halaye na, first of all I don’t have any relationship da Layla believe me” yasake yin shiru ahankali yace “I know I am not that perfect husband dakike soma kanki but I can promise you this zan zubar da all halayena na banza, I want to work on myself no smoking, no clubbing, babu mata just you and only you Farrah namiki alkawari, I will make you be proud of me, I will be the perfect and the best Man for you and above you Wallahi Farrah ina matukar sonki this my heart” yadaura hannunshi kan zuciyanshi yace “I love you a lot Farrah, ni kaina bansan lokacin dana fara sonki, I love you with everything najiki na please don’t hate me” yay maganan ahankali yana lunshe idanu yana jiran tace wani abu amman shiru yakai kusan 5min kneeling agabanta sannan yamike tsaye ahankali yajuya bathroom na dakin yabude yashiga itakuma Farrah ta duka awajen tana kuka tana salati aranta ganin yanda tafasamai kai wani kalan mugun zuciya ne haka yake dashi akan Ya Zayn, ita hartakai tadinga daukan abu tana dukan babba dashi. S
Saida ya wanke fuskan nashi tass da goshin sannan yadauko first aid box ya gyara ciwon tareda saka bandage sannan yacire babban rigan cikinshi data cikin yabar just singlet da Wandon kayan yabude kofan bathroom din yafito daidai ana bude kofan dakinsu dasauri yakalli kofan Mami ce fuskanta babu alamun wasa akai, Farrah datake rakube duke agefen gado tana kuka ta kalla bama tasan da zuwanta ba, ahankali tace “Farrah!” Dawani kalan sauri Farrah tadago kanta jin muryan Mami idanunta sunyi luhu luhu, Mami na tsaye daga inda take nan bakin kofa tace “zomu tafi” dawani kalan uban sauri Farrah tamike tafashe dawani mugun kuka kaman yaron dayay shekara baiga uwarshi ba tataho da gudu tafada jikin Mami riketa gam Mami tayi tareda shafa mata baya tasaki kofan zasu wuce Zayn dake kallon Mami idanunshi sunyi jazur yace “Maam……..” hannu Mami tadagamai, cikin kakkausan murya yace “you are not worthy of my daughter yet Zayn, baka isa kaci banza ba after all your mistakes, let’s go daughter” Mami takama hannunta suka wuce, wasu kalan hawaye ne masu bala’in zafi suka sauko daga idanun Zayn.
Dakinta Mami tawuce da Farrah direct suna shiga ta zaunar da ita abakin gado, dan kwalinta Mami tacire ahankali takai kan fuskan Farrah tana sharemata hawaye tace “inhar ina raye angama ci miki zali Farrah, wanda aka miki a kauye ya isa hakanan a hannuna bazan taba bari kiyi maraici ba dudda Zayn na dana bazan taba bari ki zauna dashi ba bayan nasan baki sonshi, ba atambayi ra’ayinki ba an aura mikishi sabida kece bakida gata shine mai gata, ko baki da gatan kowa kinada gatana, I will always stand by you nakuma kwatar miki hakkin ki kinji” gyadama Mami kai tayi tana kuka sosai Mami ta ijiye dan kwalin agefe tasata ajikintatana jijjigata tana shafamata baya tace “shiiiiii ya isa” da kyar tai shiru ko 2min batayiba sai bacci, tana jikin Mami tana bacci Dad yabude kofan dakin yashigo ranshi abace zaiyi magana Mami tadagamai hannu sanan ta kwantar da Farrah ahankali tareda jan bargo tarufe mata sannan tadago takalli Dad dakana ganin fuskanshi kaga bala’i ta taho hannunshi taja fuuu tabude dakin suka fito tasauka kasa dashi direct zuwa wani daki dake nan falo tabude tashiga tareda maida kofan tarufe, kaman jira Dad yake yace “Mami what is all this rubbish dakikeyi so kike kishiga tsakanin aure? Ke wace irin uwa ce dabaki damu da danda kika haifa ba”? Dan murmushi Mami tayi tace “is that how you define it?” Cikin fushi sosai Dad yace “yes hakane mana, koba komi kinga soyayyan da Zayn yakewa Farrah bazaki barshi da matanshi ba”? Cikin ihu Mami tace “soyayyan Zayn kagani kadai kaga na Farrah angayamaka tanason shine” cikeda fada Dad yace “kinje kin daukota kin rabasu tayaya zamuga son datakemai, tayaya zata gane waye Zayn harta soshi, ki maidama Zayn matarshi” cikin dakewa Mami tace “wlh bazaiyiba kome zakayi kayi, sabida ba diyar daka haifa bane saisa ita baka damu dako tanason Zayn ba kobataso” hannu Dad yakai azuciye zai wankama Mami mari yadaure yahana kanshi yace “ni kike gayama magana haka Maryama?” Shiru Mami tayi hakan yasa Dad ya gyadakai tace “listen to me very well, I know kina ganin abinda kikayi na raba Zayn da Farrah is the right thing but lemme tell you this, kindaiga Zayn yau rabin dayasha taba ana maganan 4 days kenan, almost 2weeks yanzu rabonshi da club ko mace this I am telling you ne with fact sabida akwai masu binshi duk inda yayi dashi kanshi bai san dasu ba, tunda muka haifi yaron nan baitaba soyayya ba sai akan Farrah, Zayn komu iyayenshi bawai wani son kirki yake mana ba Farrah is the only abu da Zayn yataba so, inhar Wanan abin dakikayi dakuke gani shine the right thing kikaje kika tunzura yaron nan yakoma gidan jiya is on you Mami! Cus I believe idan kinbar yaran nan tare lokacin da zasu hade kansu Farrah tazo tanason mijinta sosai baramu saniba, dagayau bani karace miki komi, nariga ni nayi decision dina daman kinyi accusing nawa kan kullum nike decision kan Zayn, idan Wanan shine decision din dazakiyi kanshi ta hanyar hanashi abinda yakeso good and fine Mami, zanje na lallashi d’ana amman kisani kome yabiyo baya is on you, idan abin nan dakikayi yaje yajefamini yaro ahalaka Maryam bazan taba yafemiki ba wlh” Dad yana maganan yajuya yafita fuuuu ranshi inyay dubu yabaci. Mami zama tayi dirshan akasa Allah yaga zuciyanta she’s just trying to be just tsakanin duka yaran nata biyu, shin tana cutar da Zayn ne ta hanyar kin acutar da Farrah??? Maganan da Dad yafadi gaskiya ne idan Zayn yaje yakoma yafara neme nemen mata fa yayazatayi??? Farrah fa dabatason Zayn din batason Auren??? Idan abin nan yasa Zayn dan data haifa yazo ya tsaneta gabaki dayafa???? Duk tama kanta tambayoyin tana share hawayen dasuka zubomata.
VIPs as a sincere and loving reader of this novel idan kika sami kanki a position din da Mami take yaya zakiyi????
Idan yanzu nace kibama Mami shawara wani shawara zaki bata???6️⃣1️⃣
Adashin WELLNESS BY ORIFLAME AVAILABLE 3500 duk sati bibbiyu, ana neman mutane goma. Idan kinaso chat this number up wa.me/+2349133427208
Da kyar Dad yasamu Zayn yay bacci, yaron yay kuka harsaida yagode Allah. Dad tunda ya auri Mami baitabajin ta bakantamai rai irin na wannan karanba kuma wlh wlh bazai yarda ba, wanan fadan dashi takeyi bada yaranshi ba kuma wlh sai inda karfinshi yakare. Bargo yaja ya lullube Zayn din yana bubbugashi har ijiyan zuciyan kuka yake saukewa abacci tsabagen kalan kukan dayayi, akan wani dalila da ranshi Mami zata dinga batama danshi rai haka, dama ai angama gidanshi tsaf funitures ake sassakawa zai bama mutanen just 2days agama saka komi yabama Zayn matarshi su tare, makarantan ma tagama zuwa she will continue da lesson agidan mijinta lokacin waec yayi abiya mata tayi anema mata admission tafara university, dakin Hajiya Mariya dabai komaba kenan adakin Zayn ya kwana tareda danshi.
Ahankali Farrah ke bude idanunta dasuka mata nauyi sun kumbura suntum sabida kukan datasha, rana datagani yasa tagane ta makara dasauri ta tashi bayin tashiga tadauro alwala tafito hijabin Mami tasaka tai salla, tana kan dadduma Mami tashigo dauke da tray tana kallonta, tashi tayi tacire hijabin tazo inda Mami ke ijiye tray kan stool tace “good morning Mami” dagowa Mami tayi tana murmushi tace “morning yarinya na, oya yi breakfast kiyi wanka Miemie na nan zuwa dazun nan takira” dan murmushi Mami tayi tajuya tace “bari na aiko miki Shafa tana kitchen tana tayani aiki nina hanata zuwa ta tadaki” Mami tayi maganan tana fita daga dakin bata dade dafita ba Shafa tashigo dakin tareda maida kofan tarufe tana kallon Farrah dake kallon abincin da Mami takawo mata takasaci, ahankali Shafa tace “ke yanzu bakiji kunyan Mami ba”? Dasauri Farrah takalleta tace “kunyan mene”? Murmushi tadanyi sannan tazauna kan carpet akasa tace “kiri kiri kin nuna mata bakison danta, kinga fadan da Mami da Dad sukayi yauda safen nan agabana kitchen ananne ma nasan tun jiya da daddare taje ta daukoki tadawo dake” dan dauke kai Farrah tayi takalli gefe sai yanzu ma yanda tafasama Zayn kai yafado mata arai ko yafadama Dad ko Mami oho ita tawurgamai abu oho, ganin batason maganan yasa Shafa tai shiru bata kara cemata komiba mai gyaran jikinta tashigo dakin takawo mata magunguna tasha sanan tace mata idan tagama tazo akwai maganin dazatayi wanka dashi.
Mami na zaune a falo Zayn yashigo yana sanye da 3quater na wando black, dawani white Riga na armani yay wani irin kyau amman idanunshi sun kumbura suntum kallo daya Mami tamai tai maza ta dauke kai, daga kofa ya tsaya batare daya karaso tsakiyan dakinba, ahankali yace “good morning Mami” “morning” ta amsashi ba yabo ba fallasa, juyawa yayi zai bude kofan dakin yafita tace “ga breakfsat dinka a dinning kawuce kaje kaci” wani kalan kunci ne ya tsayamai awuya ahankali yace “I am not eating” yana maganan yabude kofa yafice dasauri, yunkurowa Mami tayi zaune ta kalli kofan, har cikin ranta taji wani iri, tasan kuma bazaici abincin nan ba har yamma maybe ma har gobe, dan ijiyan zuciya ta sauke tareda komawa ta kishingida da kujera tana lumshe idanu.
Wuraren 12 Miemie tazo gidan, bakaramin dadin ganinta Farrah tajiba Shafa ta sanarda ita komi ita kanta Miemie fada tahau yima Farrah akan same thing da Shafa tafadi.
Wuraren 4:30pm Dad yashigo bangaren Zayn dan Zayn yarigashi fitowa daga masallaci shi ya tsaya yana magana dawasu dattawa, ganin Zayn kwance kan gado ga abincin da dakanshi yashiga kitchen yadafa mai ko kallonsu baiyiba, ga madara da zuma daya hadamai dudda is one common drink na Zayn dayake yawan sha amman still shima baishaba yasa Dad yaji kanshi yadau chaji, kasama magana yayi yajuya direct yafita daga dakin yay wajen motanshi dasauri bodyguard suka budemai yashiga yace “ku kaini gidan Inlaw dina” dasauri suka maida kofan motan suka rufe aka tada motan direct agaban gidan Grandma (Maman Mami)akai parking, fitowa Dad yayi yashiga gidan yana rafka sallama kai tsaye, ganin Dad yasa Maman Mami dake zaune kan wata clean tabarma atsakar gidan tanajan charbi tace “wazan gani haka, marhaban dasu lale” cikeda girmamawa Dad ya tsugunna har kasa yace “ina yini Baaba” cikeda soyaya tanunamai tabarma tace “tahonan ka zauna dan Allah, tashi tashi, Atine kawo ruwa yasha” da sauri Dad daya karaso yazauna yace “banajin kishi Baaba” dan dariya tayi tana kallon fuskanshi tace “yaya mijina kuma daya mini kishiya” kaman an sosama Dad inda kemai kaikayi yace “Baaba abinda yakawoni kenan wajenki” gyara zama Grandma tayi tana kallon fuskan Dad daya nuna damuwa sosai tace “meya faru”? Cikeda damuwa sosai Dad yace “Baaba idan Maryama tafi karfina sabida taga ina sonta aike batafi karfinki ba saisa nakawo miki karan nan, Baaba kinsan yanda Zayn yake basaina fadamiki komi gameda dan nawaba, Allah yarufamini asiri na aurar da yarona, Alhamdulilah Zayn nason matarshi yaro ya natsu amman Maryama ta kwacemai mata tace ita bazata bashi itaba sabida yaro marajin magana bai dace yasami natsassiyar yarinya irin Farrah ba, Zayn tun jiya kuka yake idanunshi sun kumbura sunyi luhu luhu yakicin abinci yau gabaki daya, haryana buge goshi yanajin ciwo, kashemini yaro takeson tayi ne Baaba, wlh wlh Baaba taja wani abu yasaman mini danda bani yafemata, Baba Zayn dina baici abinci tun jiya bafa” Dad yay maganan yanajan bakin malummalum dinshi yana goge hawaye kaman wanda akama rasuwa, salati Grandma tasaki tace “assha wanan abu baiyi dadi ba, ina zuwa bari na dauko wayata” Grandma tai maganan tana mikewa tashiga ciki wayata tadauko tadawo tazauna kan tabarma taciro lambar Mami tai dialing, ringing daya biyu Mami tadaga, cikin kakkausan murya Grandma tace “kome kikeyi Maryama ki ijiyeshi kitaho gidana yanzun nan ina jiranki, nabaki minti goma” Grandma kafinma taji amsan Mami ta katse wayan, tass Dad yagoge fuskanshi yasoka hannunshi a aljihu yana lalubo wayanshi number Zayn yay dialing kiran harya katse Zayn bai dauka dasauri Dad yasake dialing number na biyu wayan na gab da katsewa yadauka yama kasa magana, da sauri Dad yace “Son kanajina” ahankali Zayn yace “uhm” cikeda lallashi Dad yace “yanzun nan mamarka zata bar gidan, ina nan gidan Grandma dinka gatanan zuwa nan, tana fita katashi kaje wajen matarka kaji” ahankali yace “okay” kaman wani dan baby, Dad yace “stop disturbing kanka komi yazo karshe yanzu tunda Baaba tashiga zancen za’a kwatan mana hakkin mu kaji” murya chan kasa Zayn yace “okay Papa” murmushi Dad yayi haryadanji sanyi daya kirashi da Papa yace “yauwa yarona, saimun dawo to” Dad ya katse wayan yana murmushi Grandma na kallonsu Allah kenan mai ikon, wato mutumin nan na son danshi sama da yanda yakeson ranshi, Mami bata boyemata komi tasan da zancen tsaf amman at this point the right abunda Mami zatayi shine tabashi matanshi aga yanayin zamansu tunda yanasonta, Zayn yarone mai kirki idan kacire halayyanshi na banza ka ajiye agefe yarone mai bala’in kirki da farin jini dakuma soyuwa azukatan mutane, Farrah zatasoshi tsaf.
Wani karfi Zayn yaji yazomai da Dad yafadamai Mami zata fita, tashi yayi zaune ahankali glass cup na madaranshi yadauka ya kwankwade sanan tashiga bayi wanka yayo yafito yakara shiryawa cikin wani 3quate maroon da milk v neck shirt wani kalan exotic scent natashi daga jikinshi.
Crocs yasaka masu kyau sanan yadauki wayanshi yasauka kasa yana tafiya ahankali kana ganin idanunshi kasan something happen to him, ga bandage karami a goshinshi yafita tsakar gida, ganin babu motan Mami a parking space yasa yaji wani kalan sanyi a kirjinshi hakan yasa yay hanyar flat dinsu Mami, ahankali yabude kofan falon babu kowa afalo sai hayaniya dayakeji a sama ga muryan Farrah nan chakwai sai labarin kauyensu takebama Miemie itada Shafa, ajiyan zuciya yasauke jin she’s fine, ahankali yay hanyar stairs yay sama yana kallon kofan dakin Farrah dayake nan abude, kai tsaya yawuce gaban dakin Farrah na zaune a kasa tana sanye dawani silk shirt mai botur da skirt duka milk color, kayan look more of casual outfit, tanacin cake da Miemie tamata baking takawo mata kanta babu dan kwali gashinta har tiles yake tabawa sabida batai parking ba tabama kofa baya tanacin cake din data yanka tasa a plate da fork sai Miemie da Shafa akan gadonta sun kwakkwanta suna hira, sune suka fara ganin Zayn hakan yasa duk suka tashi zaune Miemie tace “Ya Zayn congratulations on your marriage Fatiha, May Allah bless your Union, Barakallahu Lakum, Wa Barik Alaykum, Wa jama’a bainakuma fil khayr” dan murmushi yamata yace “Ameen, Ameen” Shafa itama akunyace tace “ina wuni Ya Zayn” murmushi itama yamata yace “fine” sannan yamaida idanunshi kan Farrah data sandare a zaunen datake cake din data debo a fork takasa kaiwa baki taki juyowa takalleshi, dasauri Shafa tafara sauka daga kan gadon Miemie itama tasauka tace “yauwa muje ki nunamini earrings din Shafa” sukabi ta gefen Zayn da sauri suka fita hakan yasa Zayn yakarasa shigowa dakin tareda maida kofan dakin dakenan abude yarufe yana murza key kofan hakan yasa dasauri Farrah tajuyo tadagama manyan kumburarrun idanunta takalleshi jin yana kulle kofanta da key.6️⃣2️⃣
Adashin WELLNESS BY ORIFLAME available Zubi 3500 duk sati bibbiyu 10 people needed, idan kinaso click on this link; wa.me/+2349133427208
Yana kallonta right in the eye yazare key kofan yasaka a aljihun 3quater dake jikinshi dawani kalan sauri Farrah tamike tsaye tana ijiye spoon din data debo cake dashi acikin plate din tana komawa baya gabanta na faduwa tace “mekazo yi adakina har kana kulle min kofa da key”? Tundaga kan yanda silk skirt din yakamata yabi da kallo hips dinta sun fito sosai sunbada wani curvy shape har zuwa gaban rigan kirjinta dayawani cika rigan dam kaman zai balla botur din su fito waje. Ganin yanda yakemata wani mayen kallo yasa dasauri Farrah tajuyamai baya gabanta nafaduwa sosai bata taba ganin dan iskan dabaya kunyan nuna shi dan iska bane kaman Zayn ba, idan yana kallonka saidai kai kaji kunya bashiba, jibi yanda yake bin jikinta da kallo kaman zai barka mata kayan yacire yaganta tsirara, jitayi she’s so damn uncomfortable sabida yanda yake mata kallon dayasa taji kaman cikinta naciwo, gently takai plate din hannunta narawa sosai zata daura akan side drawer hannun Zayn taji kan hannunta, wani kalan dumi taji daga hannunshi yana shiga hannunta yana tafiya zuwa brain nata da heart dinta, yanda yarike mata hannun tanajin wani dumi na ratsata yasa dasauri tajuyo da kanta takelleshi da dara daran. White eyes nata da eyelid din were looking fluffy and a bit reddish sabida yanda tai kuka, wani kalan lalatattun weak eyes dinshi dasukasha kuka sukai danshi sosai kaman ya zuba power oil acikinsu yazuba mata dayasa taji duk wani magana datakeson tayi yakoma cikinta takasa yimai sai kallon idanun nashi datake data kasa cire nata kaman akwai wani invincible key dayasa yay locking idanunta da nashi, cikin wani kalan voice Yar karama that sounds very weak and pale wanda no matter how tough kake gani kake sai voice din yay penetrating naka yace “I am hungry Farrah! Don’t keep it there zanci” yay maganan yana zama bakin gadon ahankali still yana rikeda hannunta danta sandare ko wani motsin kirki bata iyawa, ahankali yakai dayan hannunshi yakama plate din while d other hand nashi nakan hannunta fork yasa hannun nata yadauka sanan yadebo cake din ahankali yana rikeda hannun nata yakai cake din bakinshi yana kallon kwayan idanunta kaman yanda take kallonshi takasa koda kwakkwaran motsi har lokacin, dan lumshe idanunshi yayi yana tauna cake din yana murmushi daya bayyanar da over white teeth nashi, kaga hakoranshi zaka dauka yanai musu bleaching ne dimples dinshi na lotsawa, ahankali yace “uhmmm is delicious, I want more baby, feed me haaa” yabude baki yasake kaman hannunta dake rikeda fork din yadebo cake din yasake kaima bakinshi yacire spoon din, sake lumshe idanu yayi yana taunawa murya chan kasa yace “uhnnnmm is so yum” wani kalan kallonshi Farrah take yanda yakeyi kaman wani yaro, kawai gani tayi yau yazaman mata kaman wani sabon Zayn dabatasan dashi ba da, ya kama hannunta da karfi da yaji yana feeding kanshi da hannunta yanayi saikace itane ke feeding nashi cake din willingly, tass yacinye dan cake din data rage sannan yasaki hannunta ahankali yana kallon kwayar idanunta kaman yanda take har lokacin tsaye agabanshi adaskare yace “water Angel” juyawa tayi dasauri takai hannunta zata dauki bottle water dake kan study desk dinta tabashi kaman ta tuna wani abu tai maza ta dunkule hannunta tana maida hannun baya mezata wani bashi ruwa? When did she started caring about him? Meyamata yanzun nan saikace bata hayyacinta? Hannunshi tagani ya daura akan bottle water hakan yasa dasauri tajuyo takalli fuskanshi gira daya ya dagamata yace “thanks for making the attempt” sanan yadauka ruwan tareda bude marfin yakai bakinshi yasha, sanan yazare yamaida marfin yarufe ya ijiye yay murmushi ahankali yadaga kafafunshi yahau kan gadonta ya kwanta akan gadon tareda lumshe idanunshi, jin shiru yasa dasauri Farrah tajuyo tasake kallonshi ganin yanda yawani kwanta akan gadonta hankali kwance tareda rufe idanunshi yasa akufule ta tsaya gaban gadon tace “idan dakin kakeso na barmaka kabani key nabude nafita su Miemie na jirana” dan bude idanunshi yayi kadan yazuba mata su dasauri tadauke kanta, murmushi yayi yanuna mata aljihunshi yace “zoki dauka” baki ta turo tace “ni kabani dakanka” gyara kwanciya yayi yace “okay idan baraki dauka ba ni bacci zanyi jiya ban sami bacci ba” yaja throw pillows nata yana rungumewa da kyau yadaga hannunshi yakashe wutan dakin dakin yay duhu, baki sake Farrah ta tsaya tana kallonshi ganin da gaske baccinshi zaiyi karfin hali dakin daba nashiba yasa kaman tadakeshi tace “give me the key Zayn” ganin yamata shiru kaman ma yayi bacci ne yasa taja tsaki kujeran gaban desk nata na study taja tazauna duk tagaji da tsayuwa tana kunkuni tace “idan nikakeso nazo na tattabaka na dauki key bazanyi ba, ai yanzun nan Mami zata dawo zaka sani, zaka fadamata ubanme kazoyi adakina” kusan 10min tayi tana zaune duk jitayi tagaji da zama tasan Miemie da Shafa will be waiting for her kuma Miemie dan anjima da yamma zata tafi gida, juyoda kanta tayi takalli Zayn ganin yay bacci yabaje akan gadonta AC na dukanshi yasa ahankali takalli aljihun dayasaka key ciki, ganin key yadan leko waje dan dudda dakin da duhu kana iya ganin abu yasa tace yatsa kawai zatasa tajawo tadauka, mikewa tsaye ahankali tayi batare data bari kujeran yay kara ba tafara tafiya sadaf sadaf zuwa bakin gadon, ahankali tadaura hannunta daya tadafa gadon sanan takai dayan hannunshi ahankali zuwa aljihun wandon zata jawo key gabaki daya hankalinta nakan key datake kokarin dauka hannun Zayn taji kan ass dinta yabata pap tareda grabbing ass din dayadade yana tsolemai idanu, menh ass dinta is as soft as a new born baby’s ass, what! Dawani kalan sauri Farrah tazaro idanunta kafin tai wani motsi Zayn yawani kalan fizgota zuwa saman jikinshi yawani kalan kankameta, dawani sauri takalli fuskanshi ganin idanunshi a lumshe har lokacin yasa jikinta yashiga bari sosai baki tabude zatai magana batare daya bude idanunshi ba yace “shush! I am sleeping” wani kalan juyi yayi da ita tana kanshi tama zaci wurgata kasa zaiyi hakan yasa tai ihu tareda kankameshi kawai taji takoma kan katifa shikuma yana saman kanta gabaki daya yamata rumfa hannayenta nakan bayanshi, zaro idanu tayi takalli fuskanshi gently yawani kalan bude idanunshi dasukadanyi yan mitsibmistis sukai jaaa dan dagaske yafara bacci taba gadon datayi ya farkar dashi, wani kalan yammmmm jikinta yamata ganin kwayan idanunshi cikeda dakewa tace “mehaka dagani kawani hau kan jikina, ni ba Yar iska bace kadagani” makemata kafada yayi a shagwabe sanan ahankali ya kwantar da jikinshi kan nata taredakai fuskanshi kan nata yace “is this not the reason why kiketa tabani da ina bacci ba” jikin Farrah harwani zabura yake jin yanda duka jikinshi kekan nata yana magana akan fuskanta da nashi dake manne tanajin saukan numfashin shi da kamshin da bakinshi keyi, murya chan kasa yace “why are you quiet? Where did your mouth go to”? Wani kalan ijiyan zuciya tasauke yanajin yanda gabanta ke faduwa dip dip kaman zai fito tace “ni……..ni……nika dagani” ahankali yakai hannunshi cikin kitson kanta yace “why is your voice shaking? I thought you were the most stubborn and fearless girl on earth Angel”? Shiru tayi takasa magana she’s damn restless, tongue dinshi yaciro ahankali yawani lashi kumatunta wani kalan shocking dataji batasan lokacindata sake kankameshi gamgam ba da hannayenta dake bayanshi ba tasake sauke ijiyan zuciya mai karfi. “Mmmmmm” dan murmushi yayi cikin wani kalan arnen murya dake mantar da mace duniyan datake kaman na dan jariri shagwababbe yace “zansha nono Far…….rah”.
DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA.
FARRAH IS 500 pay into 3107021073 aisha Muhammad first bank. You can chat me up directly by clicking on this link; Wa.me/+23470121814616️⃣3️⃣