Farrah complete Novel - Chapter 5
Farrah complete Novel Chapter 5: Farrah complete Novel Chapter 5. Wani irin murmushi Bady tayi tana kallonshi daganan inda yake tace “Ameesha tunda nafara…
4,438 words
Wani irin murmushi Bady tayi tana kallonshi daganan inda yake tace “Ameesha tunda nafara zuwa club din nan bantaba ganin gayen daya burgeni kaman guy dinan ba like whattttttt-daaaaaaa, Gurl this is baddest guy how far zomuje” make kafada Ameesha tayi tace “bansan nazama abin dariya a club din nan yau nidai bari kiga naje chan” gaba Bady tayi tace “muhadu anjima” sanan tama wani worker dake wajen magana alamun yakawo usual, sanan tawuce saida taje daidai gabanshi bodyguards dinshi basu hanataba dansun ganeta sanan tawani tsugunna agabanshi in a very sexy way tana kallon idanunshi dasuka kankance sabida yanda yafara buguwa yana kallonta sanan ahankali takai hannunta takarbe karan taban dake hannunshi duk yana kallonta sanan tamike tsaye takai taban bakinta tazuka sanan tafara wani irin rawa tana jujjuya duk wani halitta dake jikinta tana kallonshi kaman yanda yawani jingina akujeran dayake pipe din shisha nabakinshi yana kallon jikinta tundaga kan yatsanta har zuwa saman kanta, idan kaganta bazama kace musulma bace sai in tagayamaka sunanta dan wani skirt din iya guiwa ajikinta daya kamata dan milk dawata black crop top mai hannu daya, yanda yake kallonta tana rawan kasan tantirin dan iska ne, bakaramin dadi tajiba ganin yanda yake kallonta ba dan ga dukkan alamu tai capturing attention nashi sabida yanda taga yana hun jikinta dakuma suran jikinta da kallo hakan yasa tacigaba da karyamai kugu tana kadamai kirji da kyau sanan tacigaba dashan taban tana rawa tana zuwa gabanshi ahankali tana kallon yanda ya bubbude kafafu pipe din shisha nabakinshi still yana kallonta zama tayi kan cinyanshi tabashi baya sanan takama hannunshi daya dababu komi cikinshi takai kan fatan cikinta dayake nan abude sanan awani irin hankali tafara bashi lap dance irin na yaran banza tana feeling yanda gabanshi ke mikewa takai kusan 2min tanamai lap dance din sanan yawani irin zare hannunshi daga kan cikinta babu kunya ko shakkan uban kowa nawajen kawai ya chapke boobs dinta guda daya yawani irin matse da karfi sanan yawani saki pipe din shishan hannunshi yakai hannun yakama kafadarta yajuyo da ita azafafe Saura kadan kanta yabugu da nashi gabanta nawani irin bugawa bum bum bum wani irin murmushi tana kallon lips dinshi dasukai jajir tace “what a man you’re, I am Bady I wanna be your frien……” wani irin watsa mata hayakin dake bakinshi yayi a fuska dayasa ta lumshe idanu ahankali tana shakan kamshin da hayakin shishan keyi sanan ahankali tabude idanun takalleshi suka hada idanu. Babu shakka ko kunya kowani abu cikeda gadara dakuma tsantsan rashinji da yanayi na buguwa dayasoma yi yace “I want to f*ck you, how much is your pay”? Tana wani irin kallonshi itama kaman yanda yake kallon nata tace “one PJ (private jet) with my name” yatsine fuska yayi yace “done” sanan yawani yunkura yana sakin boobs dinta daya rike dasauri ta sauka daga jikinshi ganin yana neman yaddata ko kallon bodyguards din baiyiba yawani fizge hannunta yay hanyar rest room da ita, ita ko kadan batasan anan zaiyiba, bayin maza yashiga da ita yamaida kofan yarufe bodyguards dinshi suka tsaya agaban kofan, wani irin murmushi tayi tace “u want it here” tabe baki yayi yana cire zip na 3quater jikinshi yana kokarin ciro abun sanan yawani irin juyarda ita tana facing mirror dake wajen yaja skirt nata sama shifa baida lokacin cirema mace pant saidai ya barka baiyi wata wata ba kawai karan barka mata pant taji dakuma shiganshi da karfi wani irin kankame bangon wajen tayi da hannunta, jikinshi har bari yake, he don’t think zai iya surviving a day without sex tun yana SS1 a US yafara having sex rashin lafiya kawai kesa yay fashi, he loves it, ko ranshi abace he finds peace idan yayi, nishinshi kawai kakeji abayin itakuma ta danne bakinta gam jin kaman zata mutu Dan yaron is so goood mai triple o’s, almost awa daya darabi yayi sanan yahau wasu kalan ihu yana fincikan riganta sama yakama duka boobs nata ya bala’in matse sanan yay amai tareda resting jikinshi abayanta yay shiru wani irin kallonshi take tacikin madubi yanda idanunshi suke a lumshe wato apart from dan iska neshi kuma shagwababbe ne, zare kanshi yayi yawuce bayi yana wanke kanshi itama tashi wani bayin kusan atare suka fito ko kallonta baiyiba yazo zai wuce dasauri tasa hannunta takama hannunshi sanan tasha gabanshi cikeda don yakulata tace “at least tell me your name Mr Rude” dan yatsine fuska yayi yace “Zayn” sanan yawuce zaiyi kofa yana karban hannunshi dasauri takara shan gabanshi tace “Zayn wait!” Tsayawa yayi chak yadan kalleta jitayi tsigan jikinta sun tashi sabida yanda idanunshi keda masifan kyau, lips dinta ne suka dan hau rawa ahankali tace “nafasa karban PJ I was actually testing you, nakarbi PJ wazance yabani agida, I want something else” dan yatsine fuska yasakeyi kaman kashi kemai magana amugun wulakance yace “and what’s that” murya chan kasa tace “to be your friend” wucewa yayi yace “you stand no chance” yasa hannu zai bude kofan dawani irin sauri ta shiga gabanshi ta tsaya gaban kofan tana kallonshi ganin dan iska sai ta hanyar Iskanci ne zaka iya shawo kanshi yasa tace “how about your sex buddy? Your clubbing buddy? I really don’t wanna loose you, you are the best man daya taba sexing nawa, you love sex and I love sex, you love clubbing and I love clubbing, you smoke I smoke, I wanna be your friend in this 3 things kaji Zayn no emotion attach” tunda take maganan yake kallonta saida tagama tass sanan ya yatsine fuska yace “okay” bata jiraba ganin yanada mugun jan aji da wulakanci tasa hannunta tacire wayanshi dake aljihun riganshi tana budewa taga ba key number ta tasaka sanan tai flashing sanan ta murmushi tabashi wayan tace “done, let’s go” tabude kofan suka fito ko kallon bodyguards dinshi baiyiba suka koma inda suke yacigaba da shaye shaye itama tanayi tana rawa ajikinshi he’s enjoying her company sosai dan tanada surutu amman kuma baya kulata, saida tai rawan tagaji sanan takoma gefenshi tanashan shisha tace “how old are you Zayn” alalace dan yasoma buguwa sosai yace “26” “wow” tafadi ahankali dan bata taba sanin yaron datake shekaru daya dashi zata iya barin yacita ba, though sha Zayn yafita girma da jiki da tsayi sosai kawai yanayin shi datagani ne ma na baida wani dalilin yimata karyan shekarun shi yasa ta yarda kuma dama yaran masu kudin nan Allah na horemusu girman jiki.
Wajajen 1 nadare shima sabida Alhaji dayakira bodyguards dinne yace su dawo dashi gida yasa sukazo gabanshi yabugu iya buguwa dagashi har Bady, anatse bodyguard din yace “sir your Dad yace mudawo dakai gida” wani kallonsu yayi ya huramusu hayakin taban cikin yanayi na maye yace “that old man should leave me alone, I want to enjoy my life, I don’t want to go back to that house, tell him I am not coming back” kallon dayan bodyguards din babban yayi yace “go and pay for everything we are going home” cikin ihu Zayn yace “I said I don’t wanna go” yay maganan yana layi yana fadawa kujera Bady itama cikin maye tahau dariya kaman mahaukaciya tace “Mr Rude u are very good in bed” cikin maye yakalleta yace “really” gyadamai kai tayi tana kai hannunta kan lips dinshi tace “your gun is veryyy bigggggg like all this giants from cartoons hhhhhhhh” ta kwashe da dariya sosai sanan ahankali tace “I really like you” zai mata magana bodyguard din suka dagashi atare, dasauri Bady tace “why are you taking Mr Rude too” kobi takanta basu yiba suka fice dashi yana surutan da ba’a ganewa zuwa mota, abayan mota suka kwantar dashi sanan suka maida motan suka rufe suka koma gaba suka tada motan sai gida.
Atsakar gida sukaga Alhaji daya kasa bacci tsaye yana sanye da jallabiya tun kafin suyi parking yayi wajen motan suna parking yabude bayan yana kallon Zayn din dakaman yay bacci babu abinda yake sai wurin taba dasauran kayan maye ahankali Alhaji yay tapping fuskanshi yakira sunanshi. “Zayn! Zayn Son” bude idanu Zayn yayi ahankali yakalli Alhaji sanan yatashi zaune yawani yunkuro da layi zai fita daga motan sai amai ajikin Alhaji, ko damuwa baiyiba saima wani rungumeshi da Alhaji yayi yace “haba Zayn mesa zaka fara Wanan shaye shayen, gashinan cikin ka bai saba dashi ba jibi yanda kake amai, sannu yarona, sannu Son” saida yagama tass sanan yature Alhaji cikin maye yace “leave me alone Papa, u brought me back, I hate you Papa, you are the world most awful Dad”.
Chat me up directly idan kinason book dinan. wa.me/+2347012181461💫 FARRAH💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 7️⃣ Ko kadan Alhaji bai damu da maganganun dayake ba rikeshi yasakeyi yace “muje ka kwanta” tayashi bodyguards sukayi yana sumbatu da surutai haka sukai ciki dashi.
Mami dake tsaye gaban window dakinta tana kallon komi dan tunda taga Alhaji yarasa sukuni tasan cewa Zayn baidawo gida ba, ganin yanda yadawo abuge yay shaye shaye harda amai yasa ahankali tasaki labulen window tawani zauna akujeran dake jikin window jikinta kaman an kwaramai kankara. “Innalillahi wa innailaihi raji’un” tai salati ahankali, tadade zaune ahaka sanan tawuce tashiga bayi tadauro alwala tazo tahau kan dadduma ta kabbarta salla.
Kwantar dashi sukai akan gadonshi Alhaji yaciremai takalman kafanshi sanan ahankali yajamai bargo ya rufamai yawuce yafito falon inda bodyguards dinshi sukenan tsaye cikin tsananin fushi yace “menene amfanin ku haaa nabar care wannan karamin yaron nawa a hannunku kunbarshi yana shaye shaye batare dakun hanashi ba, inada ina kuka kaishi tell me everything” yay maganan yana zare jallabiyan jikinshi da Zayn yabata da amai yarage Saura dogon wando da t-shirt fara mai kyau ya ijiye rigan sanan ya zauna yana kallon bodyguards din dasuka fara magana tundaga fitansu har zuwa dawowan su babu abinda suka boyemai har restroom scene din.
Goshi Alhaji yadafa cikeda damuwa yakai kusan minti daya ahaka sanan yadago kanshi yakalli bodyguards din yace “you guys are dismissed, kuje ku kwanta I will sleep with him yau” wucewa sukayi suka fita saida suka maida kofan suka rufe sanan Alhaji yatashi ahankali yakoma dakin da Zayn din yake a kwance, gefen gadin yazauna ahankali yana kallon fuskanshi yanda yake bacci peacefully, murya chan kasa Alhaji yace “why Zayn? Why did u choose this path eh? Ban haneka da komi ba, duk abinda kakeso nabaka maisa kazabi wanan rayuwan eh? You are still very small you are just 26, kona maka aure ne eh”? Yay maganan yana kallonshi still sanan ahankali yatashi yazo ta saitin kanshi yazauna ya jingina da bangon gado yana shafamai kai kaman wani dan yaro ahaka bacci yay awon gaba dashi. ******
Monday! Ahankali yake bude idanunshi kanshi yamai wani kalan nauyi, da kyar ya iya tashi yazauna, Madaran dayagani a glass cup kan side drawer yasa hannu ya dauka ya kurba tass ya shanye sanan yatashi ahankali he’s not even in the mood yau yakira kowa baida karfin magana sabida kanshi, bayi ya shiga yakai kusan awa biyu yana wanka bubble bath da ruwa mai zafi sosai sanan yafito sanye da bathrobe, Papa yagani zaune akan gadonshi ya shimfidamai wani complete set na suit na Italian black hadadden gaske na Armani, akasalance yace “morning Papa” “morning Zayn dina, Zayn mai kiran Baban shi da suna kala kala yau Papa, gobe Abba, gata Dad, citta Baba” Alhaji yay maganan yana murmushi sanan yatashi yana daukan hanger na suit yakaraso gaban Zayn din yamikamai yana kallonshi yace “get dress in this, we are going to office dina yau, by 10 munada a very important meeting da board of directors kaji” dan yatsine fuska yayi yace “but I……” hannu Alhaji yasa akan lips dinshi looking very serious yace “no buts today Zayn, sabida rana irin tayau ne dalilin dayasa nasaka aka dawo dakai Nigeria, just do this for your father kaji ka shirya ina jiranka a falon Maman ka” Alhaji na maganan yajuya yafice, wani kalan gajeren tsaki yaja cikeda korafi yace “I told this old man ni duk wani harka na office dinshi banso, I am not interested ahhhh, why is he so adamant” yay maganan yana shiga closet dinshi, kodan yabatama Baban nashi rai saiya yabata kusan awa daya yana shiryawa sanan ya shirya yay wani irin kyau, for the first time Zayn looks like all this serious working class young guys masu hankalin nan, dudda farin gemun na nan but still he looks so decent sabida baya saka kaya haka sai kayan yan iska, bakin coversgoe yasaka na dolce gabana sanan yafito yana baza uban kamshi babu maganan wani sallan safe, a compound dinsu yaga Hajiya Mariya dauke kai yayi kaman bai ganta ba itama haka daman duk eye service ne sabida ubanshi, flat dinsu Ya shiga Mami ce kadai zaune a dinning tanashan fresh orange juice, zubomai idanu tayi ganin yay kyau yay kaman mutum dan murmushi kadan yayi sanan yataho dinning din dukawa yayi yarungumeta tabaya yadaura fuskanshi akan shoulder nata ashagwabe yace “good morning Mami, are u still angry with me”? Girgizamai kai tayi sanan taja kujeran kusada ita alamun yazauna hakan yasa yazauna yana kallon fuskanta, murmushi tayi tace “kayi kyau sosai haka nakeso kazama serious person” murmushi yayi yace “Mami yunwa nakeji” hararanshi tayi tana daukan plate tace “ba dole ba bakada abinci sai madara tun mana yaro ina hakan zai yu” chips tazubamai da miya sanan tasa fork tadawo tazauna tafara deba tana bashi yana karba yana danna waya she just wanna get close to him, zata rage mai direct fada, zata dinga kai fada with love and affection she believe Allah zai taimaka mata, da safen nan ta tambayi bodyguards nashi suka fadamata komi daga farko zuwa karshe, hankalinshi nakan waya yana cin abincin tace “Zayn” ahankali kaman wani dan yaro yace “uhn” anatse cikeda hikima tace “kanason mu maka aure”? Dawani irin sauri yakalli Mami haryana neman ya kware dasauri yadauki glass of water yasha sanan yanuna kanshi yace “Mami ni aure, I am too small for marriage, and besides ma aure sucks, I don’t wanna tara mata sukica gida kaman Dad” yay maganan yana yatsine fuska irin dagaske abin disgust him dinan sanan yace “Mami banso na auri mace cus babu wacce zata soni for me saidai sabida what I have, sabida the family I come from, Mami kinga I want a true love, wacce zata soni tsakani ga Allah sanan zata soni regardless of koma menakeyi, infact wacce zata soni without even knowing wanene ni kuma kinga babu irin matan nan aduniyan nan” dan murmushi Mami tayi ganin this is so far the longest maganan da Zayn yamata in years, ahankali tadauki tissue tana sharemai baki cikin hikima tace “idan kanaso kasami yarinya dazata soka ahaka kaima you have to be in the best version of you, you have to be a better person someone that respect kowa be it talaka mai kudi, someone that feels emotions, someone that understands people and understand life” ahankali yake kallon Mami tunda tafara maganan murya chan kasa yace “Mami this is the best version of me” zatai magana Alhaji yafito yana murmushi ganin yanda Mami kebashi abinci yace “yauwa Matar Aljanna dama abinda nake shiri nazo nayi kenan nabashi abinci saimu tafi” murmushi Mami tayi shikuma Zayn yakauda kai yace “nakoshi Mami” sanan yamike tsaye karasowa Alhaji yayi gabanta yamata peck agoshi yace “mun tafi” murmushi tayi tace “adawo lpy Allah yabada sa’a” “bye Mami” Zayn yafadi yana gaba, hakanan taji gabanta yafadi dasauri tamike tsaye tace “Zayn” Zayn dahar yakai tsakiyan falonsu yajuyo yace “uhn” shima Alhaji dake tareda shi juyowa yayi yace “soyayyan ta tashi bakison yafita ne yazauna dake” dan murmushi tayi takaraso tsakiyan dakin gaban Zayn din ta tsaya tana kallonshi, hannunta tasa ahankali tashiga gyara necktie dinshi ahankali tace “I am feeling somehow kaman kada kafitan nan bantaba jin hakaba kuma” wani kalan murmushi yayi yarike kafadunta yace “I love you too Mami” hararanshi tayi tace “bacemin daga gani ni” dariya Alhaji yayi yace “muntafi” har gaban flat dinta tarakasu, agabanta bodyguard yabude musu bayan jeep din Alhaji suka shiga sanan aka maida kofan aka rufe suka fice daga gidan, ijiyan Zuciya tasauke tana shafa kirjinta dan wani iri zuciyanta kemata kaman batada lafiya ahankali tace “Allah ya tsareku” sanan tawuce takoma ciki.
Babban kampanine girmanshi wane NNPC, parking motansu direban Alhaji yayi a executive parking lodge sanan bodyguard yafito yabude musu fitowa sukayi Zayn yaciro dark shades yasaka daya karaba fuskanshi wani irin bala’in kyau sanan suka shiga ciki, zubewa kawai ake ana gaidasu dama dama Alhaji na iya amsa wayanda zai iya dan nashi ko kallo baiga wanda ya isheshi ba, elevator suka shiga yakaisu 31st floor, direct zuwa wani lafiyayyen conference room, bude musu kofa bodyguards sukayi Alhaji yashiga Zayn biyedashi abaya, bodyguards don suka tsaya gaban dakin, manya manyan mutane ne a conference room din kowa ya halarta CEO kawai ake jira, duka mikewa tsaye akayi ganin Alhaji, wucewa Zayn yayi direct asalin babban kujeran na Baban shi yawuce directly yawani fada akai yazauna kowa na tsaye yana kallonshi amman ko ajikinshi saima zare glass din idanunshi dayayi yakalli Uncle dake tsaye shima akujeran farko na right hand dinshi, tabe baki yayi abinshi daidai Alhaji yakaraso wajen baimabi takan mutanen ba sai tsayawa kan Zayn dayayi cikeda tsantsan so yace “kagaji ko inbude maka bottle water dinan kasha” girgizamai kai yayi ahankali hakan yasa Alhaji yazauna kan kujeran dakenan close to Zayn din na left side sanan yace “settle down” hakan yasa kowa na dakin ya zauna yana murmushi daidai lokacin wata secretary ta shigo takawoma Alhaji wasu files sanan ta wuce tafita, kafin Alhaji yace “barkanmu da safiya duka, nasan kuna mamakin wanan urgent meeting dinan dana kira ko” yadanyi murmushi sanan yakalli Zayn, hannunshi yakai yadaura akan Zayn cikeda asalin so yana murmushi yace “this is my only son Zayn Ganuwa, yayi graduating from one of the best schools in this world wato Oxford university, yanada 2 degrees daya under business management daya kuma under mechanical engineering, yanada masters a business administration not to talk of wasu good Human Resources courses, programs dayayi, he’s 26 by the way” Alhaji yasake maganan yana murmushi still yana kallon Zayn din dayama ciro waya yana daddannawa abinshi, ahankali Alhaji yazare hannunshi daga kanshi sanan yajuya ya fuskanci mutanen yace “the reason for this meeting shine” yaydan shiru sanan yace “inaso na sauka daga matakin CEO na wanan kampanin nawa, inaso nabarma dana Zayn all my companies” shiru dakin yayi kaman kankara koshi Zayn din tsayar da danna wayan nashi yayi yana kallon mahaifin nashi, Alhaji yace “lawyer na yariga yagama aiki on all the paper works komi nawa yanzu sunan Zayn ne akai, Zayn ne mamalakin sa” tura file din yayi gaban Zayn sanan yabashi pen ahankali yace “sign here son” shiru Zayn yayi kaman bazai karbi pen dinba saikuma ya karba ahankali sanan yay signing, tafi mutanen wajen suka hauyi, hadiye wani abu uncle yayi awuyanshi sanan shima yashiga tafi yadafa kafadan Zayn yace “congratulations Zayn” maganganu sukayi na wanda kampanin zai kara bunkasa sai wajajen 1 sanan aka gama, Alhaji da Uncle da Zayn suka fito masallaci sukaje salla sukayi sanan Zayn yace “Dad mutafi gida” tashi Alhaji yayi yace “bari na maida Zayn gida zan dawo anjima” gyadamai kai Uncle yayi sanan suka fito daga masallacin sukai mota.
Suna shiga motan kwanciya yayi yadaura kanshi kan cinyan Alhaji, Alhaji yace “kagaji ko” gyadamai kai yayi batare dayace komiba idanunshi a lumshe, Alhaji yace “karage gudu direba Zayn zaiyi bacci” “Toh Alhaji” direban ya amsa yana rage gudu sosai, shima Alhajin dan gyangyadi ne ya kwasheshi, kaman daga sama yaji direban su yataka wani mummunan burki da saida Zayn yawani fado kasa yabugu da kujera shikuma Alhaji kanshi yabugu da kujera baima damuwa ta Zayn dayay kasa yakeji yace “Subhanallahi Zayn tashi tashi are u okay, kai Labaran (direba) Maiya faru kataka burki haka?” Duka yay maganan nan ne in few seconds trying yadago Zayn dake yunkurin tashi zaune kawai sai hayaki cikin motan within a blink of an eye, wani kalan mahaukacin tari daga Zayn har Alhaji suka fara suna rike wuyansu cikin 12secs dukansu sukai passing out.
Bude bayan motan akayi wasu gardawan maza ne dake sanye da bakaken kaya sun rufe fuskokinsu da mask, Zayn suka wani fizgo a sume suka fito dashi daga motan akan titin da ranan Allah suka sashi akan machine dasuke taredashi guda 4 dasuka zagaye motan sanan sukai wani harbi a sama dayasa mutane da motocin dake titin kowa ya rude sanan suka saki tear-gas kusan guda 10 wajen yahau hayaki sanan sukai cikin dajin gefen titi da machinan suna arna wani uban gudu, gudu suke cikin dajin nan nakusan 1hr sanan sukakai wani babban fili da akai clearing grass na wajen ga helicopter 🚁 pake awajen sauka duk sukayi sanan suka hadu suka dauki Zayn dayake a sume zuwa cikin helicopter biyu daga cikinsu suka koma wajen machinan suka dauki wani jarkan man fetur suka bude suka zuzzuba a machinan suka kunna lighter machinan suka kama da wuta sanan sukai wajen helicopter suka shishiga daya daga cikinsu yace “let’s go” pilot din ya kunna jirgin kafin sutashi sama.
Tofa jama’a!!! Yanzu nafara book kucigaba da bina sannu sannu zankai inda kukeso nakai.
Chat me up on WhatsApp idan kinason this book wa.me/+2347012181461💫 FARRAH💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 8️⃣ “Alhaji, Alhaji” sama sama yaji ana kiran sunanshi kaman amafarki, ahankali yake bude idanunshi dayaji sunmai wani irin nauyi da tunda yake zai iya cewa basu tabamai nauyi hakaba ga kanshi dake wani irin sarawa, alamun mutane yake gani akanshi yana kokarin ganesu kafin idanunshi sugama washewa tastas wani baturin likitan shine akanshi hakan yasa yadan ware idanu da kyau yana kallon inda yake ganin asibiti ne Dr yace “can you hear me Alhaji? Talk to me” yunkurowa Alhaji yayi zaitashi yace “ya akayi nake asibiti? Ina Zayn? Where is my Son”? Yay maganan recalling abinda yafaru dasu a mota kaman direbanshi yay hatsari ne the last thing daya tuna was hayakin daya cika motan. “Ina Zayn dina” Ganin Alhaji yay magana da kyau yama rude sai tambayan Zayn yake yasa Dr yace “are you having pains anyway Alhaji”? girgiza kai Alhaji yayi yace “just headache but bashine damuwa ta ba yanzu ni, ina Zayn, hope babu abinda ya sameshi? Yafadi daga jikina yabugi kujeran mota hope nothing happen to him kasan jikinshi bai son wahala hope wajen daya buge bai kumbura ba, shi yana wani daki ne? Ina yake Dr”? Ahankali Dr yadanja baya sanan ahankali yakalli kofan shigowa dakin yace “police are here lemme send them in they will answer all your questions” baima jira maganan Alhaji ba yafice da sauri, wasu manyan polisawa ne agaban dakin, sai Uncle, Mami da sauran matan Alhaji agaban dakin, matan Alhaji kuka wiwi Mami dai idanunta sunyi jaaaa kana ganinta kasan tafi kowa damuwa amman ta natsu sosai labbanta na motsi alamun kodai zikiri take kokuma addu’a take, polisawan Dr yasa su shiga ciki, suka shiga duk suna tsaye anan gaban dakin sukaji ihun Alhaji, daidai police daya nafitowa yace “come Dr” dasauri Dr yabisu Mami dasu Uncle sukai dakin suma.
“Dr wanan wani kalan wasa ne, wayay kid……na….pi….ng Zay….” Yama kasa karasa magana ya sume numfashinshi na daukewa wani irin salati kowa yahauyi, Uncle yakalli police din yace “Yaya can’t handle this news, do whatever it takes a samo Zayn dan Allah, Zayn shi kadai Allah yabama yaya na, Zayn is his entire life, please bring Zayn back” gyadamai kai Babban dan sandan yayi yace “inhar yanda muke suspecting hakane kidnapping nashi akayi to kuzamto kusada wayoyinku za’a iya kiran daya daga cikinku suyi maganan iya adaddin kudin dasuke so abiyasu kafin su sakeshi, meanwhile bari mukoma bakin aikin mu, idan Alhaji ya farfado yana cikin state dazai iya magana damu Dan shine yasan enemies nashi da wayanda zasuso su cutar dashi ko danshi asanar damu Dan mudawo muyi magana dashi, dole mu tsananta bincike bana fatan case dinan yay nisa” gyadamusu kai Uncle yayi yabasu hannu suka gaisa sanan sukai musu sallama suka tafi Wanan kenan……… ********
Wani irin bude idanunshi yayi tarr sabida wani ruwa wanda yake nan uwa kankara mai kuma bala’in wari dayaji an watsamai, afirgice yatashi zaune yana kokarin tattaba jikinshi amman yakasa sabida hannayenshi da aka kulle warin dayakeyi nawani irin shiga hancinshi yace “f*ck” kafin chan kaman wanda yatuna wani abu yabi hannayenshi guda biyu da kallo dayaga an kulle da igiya dakuma kafafunshi da suma yaga an kulle a igiya an dauresu tamau dan har zugi hannun da kafafun sukemai sanan ahankali yashiga dago kanshi in a very slow manner yana tuna the last inda yake yana tareda Baban shi a mota aka taka burki harya fado yabuge bin inda yake yayi da kallo gabanshi daji bayanshi daji gefenshi daji dayan gefenshi ma daji, Babban daji ne sosai mai girma, sai gawasu mutane daya tabbata maza ne suna sanye da bakaken kaya su hudu da mask a fuska dukansu suna tsaye tare sun bashi baya babban cikinsu da karaman waya Nokia mai tocula yana waya da bayajin abinda yake cewa, jakunkunan yagani irin manyan bag pack dinan guda hudu saikuma babban bargo guda daya, da toculoli sai bindiga dasuke cikin wani babban jaka manya dayasa yaji gabanshi yafadi, ko sunji ajikinsu ana kallonsu daya daga cikinsu ne yafara juyowa hada idanu sukai da Zayn din da idanunshi sukai jajir yana kallonsu taba sauran yayi alamun suma sujuyo sanan yafara tahowa gabanshi yace “Dady’s boy ya tashi daga baccin, Hello Zayyanu” wani mugun kallo Zayn yamai cikin zuciya da fushi yace “who the heck are you guys? What do you want from me? Where am I? Kunsan ni waye”? Har mutumin zaiyi magana wanda ke waya yace “give me chair Lamido” dasauri dayan yajuya yana saramai yace “to Oga” sanan yadauko kujeran karba yayi ya ijiye daidai gaban Zayn yay wani irin zama agaban Zayn yana kallonshi kaman yanda Zayn ke kallonshi da jajayen idanunshi, cikin dakewa yace “kaine Ogan su”? Gyadamai kai Ogan yayi, cikin fushi Zayn yace “then who the f*ck are you”? Fas! Wani mummunan mari yama Zayn da saida Zayn yay ihu. “Shit!” Yakai hannunshi yana shafa wajen tunda aka haifeshi ba’a taba marinshi ba sai yau, cikin wani irin zuciya still yana shafa kuncin nashi da kullallen hannuwanshi yace “how dare you slap? I will make you pay for this, sainasa arayuwan nan baraka karajin kwadayin Marin wani ba” HAHAHA! Ogan yay dariya kaman wani Boss yana kallon Zayn din sanan yakalli yaran nashi yamike tsaye yace “kumai ladabi bakin nan nashi ya mutu kafin nazo nai magana dashi” sanan yawuce chan yana ciro wayanshi yana dialing number dan cigaba da wayanshi.