Garkuwa book 2 - Chapter 15
Garkuwa book 2 Chapter 15: Garkuwa book 2 Chapter 15. Shi kuwa Sheikh yana dawowa daga sallar isha ɓangarensa ya wuce kai tsaye. Yana shiga bedroom ɗin sa…
4,466 words
Shi kuwa Sheikh yana dawowa daga sallar isha ɓangarensa ya wuce kai tsaye. Yana shiga bedroom ɗin sa ya zare al,kyabbarsa tare ta ajiye hirami gefen gadonsa ya zauna, yana ajiyar zuciya tare da lumshe idonsa. Wayarsa ce ta yi suwa, Ido ya zubawa wayar yana kallon mai kiran, kamar ba zai ɗaga ba, Sai kuma dai ya janyota hade da murza screen ɗin wayar. Da sallama ya amsa. Cikin zolaya Haroon ya ce. "Barka da dare angon Shatu." Wani ɗan guntun Murmushi Sheikh ya yi, haka nan yaji sunan yamishi raɗau yayi masa a kunne a zahiri kuwa ɗan gajeren tsaki yaja tare da cewa. "Bana son surutu fa." Cikin Murmushi shi ma Haroon yace. "Kasan dai ba ƙarya na yi ba, balle ka fara yi min wa'azi." Gyada kansa yayi tare da cewa. "To ina jinka menene zaka kirani da daren nan?". Murmushi nan Haroon ya cigaba da tsokanarshi har ya gaji ya katse kiran.
Dai-dai lokacin kuma ya ya fara jin yunwa haɗe da zazzabi mai zafin gaske wanda ya jisa atake. A hankali ya miƙe yana jin zazzaɓin tamkar wanda ake ƙarawa tun daga kan yatsansa har zuwa saman kansa, cikin tafiya a hankali ya fito daga bedroom ɗin zazzaɓin na cigaba da fisgarsa da ƙyar ya kai tsaƙiyar falon ya zauna kan kujerun dake falon, a hankali ya kwantar da kansa jikin kujerar yana furzar da numfashi mai zafi, lumshe ido ya yi, saboda ƙugin yunwa da cikinsa ke yi, zaman da ya yi, so yake ya ji dama-dama ya ci abincin ya kwanta, tun yana iya jujjuya jikinsa har ya gagara yin hakan saboda ilahirin gaɓoɓinsa sun amsa da zazzafan zazzaɓin ji yakeyi gaba ɗaya gabban jikinsa kamar allurai ake sokawa mushi, yana nan kwance har wajen ƙarfe ɗaya na dare jikinsa na karkarwa. Cikin rawan sanyi daƙyar ya lallaɓa ya samu ya shiga bedroom ya kwanta a kan gadon a gicciye, hannunsa na rawar ɗari ya janyo blanket ya rufe dukkan jikinsa, shi kansa yana jiyo hucin numfashinsa da zafi, yana yi yana ɗan nishin azaba ƙadan, a haka ya samu yayi baccin wahala mai cike da rikitaccen mafarki mara kan gado.
Kiran sallan farko ne ya tashe shi, cikin yanayi wanda bai saba tsintar kansa ciki ba ya miƙe, kasala-kasala gajiya-gajiya, ga mamakinsa zazzaɓin ya sauka, don yana ga ɗumin da jikinsa ya fitar da gumi alamun sauƙan zazzaɓi duk da akwai sanyi ac, addu'a ya yi ya miƙe a hankali ya shige toilet sai da yayi wonka da ruwa mai sanyi sannan yaji jikinsa ya yi masa daɗi. Da sauri ya fito ya fara shirin zuwa masallacin masarautar don har sun fara kiran assalatu.
Bayan sun idar da sallan acan ya yi zamansa don gabatar da azkar da sauran addu'o'in da yake gabatarwa a dai-dai lokacin, sai da gari ya yi washe sannan ya dawo ya wuce falonsa kai tsaye.
Da hantsi ya fito daga falon. Cikin shigarsa ta yau da kullum. A nan ya taradda su ita da Ummi suna zaune. Da alamun Ummi nata lallashinta akan ta yi breakfast ne.
Tsayuwa ya ɗan yi gefensu tare da cewa. "Ummi yunwa". murmushi Ummi tayi tare da cewa. "Dama yanzu nakeso Aysha taci, sai ta kai maka nakan."
A hankali ya ɗan yi taku biyu zuwa uku, ya kana ya zauna bisa kujerar dake fuskantar tasu. Ido ya ɗan zuba mata, tare da jingina kansa jikin kujera. Cike da wani irin mayataccen shauƙi.
Ita kuwa Aysha yatsun sawunshi ta zubawa ido, tare da shaƙan ƙamshin turaren jikinshi dan tun da ya shigo daddaɗan ƙamshin turarensa ya cika wajen har sai da Aysha ta lumshe ido, Allah ma ya sani tana masifar son ƙamshin turarensa.
Idonshi ya ɗan buɗe tare da ƙanƙancesu kana ya tsira mata su yana kallonta, a nutse sai kuma yayi wani gajeren. Murmushi cikin nutsuwa da jera kalami yace. "Me zai sa ace ba za a ci abincin safe ba? bayan kuma shi ya fi kowanne amfani a jikin ɗan adam?". Kallon shi ta yi tare da kwaɓe fuska kana ta ɗan tura bakinta tare da fara magana ƙasa-ƙasa can cikin maƙoshinta. "Dama ba dole kace haka ba, tunda kai ne sanadiyyar ciwon, kuma ba ajikinka yake ba." Ummi dake gefenta ta jita sarai duk da ba kalmomin duka ta ji ba amma tasan abinda take nufi.
Shi kuwa Sheykh Jabeer lumshe ido ya kumayi tare da sauke sassayan numfashi kana ya buɗe idon ya zubasu kan bakinta. Kallon bakinta yayi ba tare da ta gama haɗe lips ɗintaba yace. "Kika ce kin yi yajin cin abinci?". Ya faɗa da zolaya duk da ba halinsa ba ne, ba kuma ɗabi'arsa bane. Shima kanshi bai san ya aka yi zuciyarsa ta raya masa faɗin hakanba. Lips ɗinsa ya ɗan laso da harshensa lokacin da yaji tana cewa. "Uhmm ni ba haka na ce ba." Gyara zamansa ya yi yana mata wani irin kallo mai cike da fassara, kallon nasa ne ya sa mata mutuwar jiki da kasala, don sai da ta ji wani iri a jikinta sabida wani irin kallone mai tsada da masifar ratsa jiki da zuciya. Shi kuwa cikin tsareta da idon yace. "Uhumm to muna jinki Aaaaishhh!". Kiran sunanta da yayi da wata siga haka ya sa ta ɗago kai ta zuba mishi ido. Sai kuma ta kauda kanta da sauri tare da sauƙe numfashi, kwarjininsa ne ya cika mata ido sai wani Murmushi mai tsada da yake mata. Cikin narkekkiyar murya tace. "Cewa na yi na ƙoshi." Ta ƙarashe mgnar tana kauda kai aranta tana jinjina kwarjini da haiba irin ta shi.
"Yarinyar goye a ke yiwa dole ta ci abinci fa, ko kema sai Ummin ta goyaki zaki ci? Tunda naga nima mancewa sani takeyi sai ke". Dariya Ummi tayi tace. "Idan zata ci sai na goyata". Cikin jin kunya ta sunkuyar da kai ƙasa tana nanata zancensa wai agoyata. "Yi haƙuri ki ci abincin kin ji." ta kuma jin muryarsa a bazata.
Janyo flask ɗin yayi gabanta, flask ɗin ta ɗan kalla tana jujjuya kwayar idanunta, cikin ranta take jin kwarjininsa ke yi mata barazana da ta ji shakkarsa, ban da haka ba zata iya shan da ruwan zafi acikinta ba sabida ɗazu da sassafe Ummi ta sata cin sauran naman ji data ɗumama mata. Sama-sama a haka ta ci abincin da ɗan yawa duk da bata so cinsa ba.
Tana gamawa Ummi ta kwashe kayan kwanukan, shi kuma Sheikh ya wuce falonsa.
Yana shiga Jamil ya shigo, shi da Juwairiyya, zama suka yi suna hira Ummi ce ta ɗan kalli gefen da Aysha ke zaune tare da cewa. "Yauwa Aysha tashi ki kaiwa Sheykh abincinsa". Cikin sanyi tace. "Ayyah Ummi bawa Jamil ya kai mishi". Sai kuma ta kalli Jamil tare da cewa. "Jamil ɗauki ka kai mishi". Ta ƙare mgnar tana ɓoye ainihin tsoron sake shiga inda yake da takejin. Murmushi Ummi tayi dan ta ganota, tray'n ta miƙawa Jamil dake cewa. "Ummi kawo dai in kai dan ke". Murmushi sukayi, kana shi kuma ya kai mishi sannan ya fiti. ba su daɗe ba Yah Ja'afar ya shigo shi ma ya zauna kusa da Jamil nan suka ɗan ci gaba da hirarsu
Haka dai sukayi wunin wannan. Ranar cikin farin ciki suka yini don anan falon suka ci abinci dukansu.
Da daddare ba yanda Ummi ba ta yi da Shatu ba akan ta kaiwa Sheikh abinci ta ƙi, sai da kanta ta kai masa. Don Aysha tsoron zuwa ɓangarensa take, saboda har yanzun tana jin jiki.
Washegari ma da safe Ummin ce ta bawa Jamil ya kai masa, don fir Aysha ta ƙi zuwa.
Bayan yayi wanka ya fito, ya shafa mai ya kimtsa cikin wani tattausan yafi boyel mai taushi da kyau, Sky blue ne sai aikin da akayi mishi da farin zare sosai yayi kyau sai ƙamshi yake zubawa.
A haka ya fito falonshi breakfast ɗinsa Wanda yana kimtsawa ya jiyo muryar Jamil ɗin na ce masa ga breakfast ɗinka Hamma Jabeer.
Zama yayi bisa kujera, yana mai mgnar zuci. "Rabon Aiiish da side ɗinna tun shekaran da safe yau kwana biyu kenan ana na uku rabon data shigo nan". Murmushi mai yelwa yayi wanda bai san dalilinsa ba. "Uwar raki da tsoro". Ya faɗi a fili lokacin da ya fito babban falon ba kowa a falon haka yasa ya wuce yana girgiza kai ya wuce dan sauri yake Asibitinshi zaije.
Bayan ya shiga asibitin ɗaki ɗaki ya bi duk marasa lafiyan ciki suna gaisawa tare da basu taimako na musamman yana duba lfyarsu wanda dama hakan al'adarsa ce kyautawa marasa lafiya, bayan ya gama da shiga ɗakunan suna binsa da addu'o'in nasara da lfy a rayuwarsa.
Ya wuce office ɗinsa don duba outpatient, lumshe ido yayi bayan ya zauna kan kujerar, Miƙa ya ɗanyi a hankali tare da yin salati. Gaba ɗaya yanayi shi ya sauya. Tun jiya yake jinsa cikin wani irin matsi. Yau kuma tunda gari ya waye yake jin wani abu na fusgarsa a hankali yake dannewa zamansa waje ɗaya ya ji abun na ƙoƙarin son bijire masa, patient ne ya shigo, ya duba sa cikin kulawa tare da ɗaukan dukkan bayanansa ya rubuta masa magani ya fice, kwantar da kansa yayi jikin kujerar haɗe da lumshe idunsa da suka ƙanƙance saboda wani irin feelings yake ji na bin sassan jikinsa a haka ya duba dukkan patient ɗin sai gab da magriba ya bar asibitin saboda hadari da ya fara haɗuwa alamar za a yi ruwan sama.
Direct masarautar Joɗa wuce. Yana shiga cikin masarautar kai tsaye Masallaci ya wuce don yana shiga cikin farfajiyar gidan aka kira salla.
Bai fito daga masallacin ba, sai da aka yi sallan isha'i sannan ya fito ya nufi gida.
Sosai yake jin wani irin masifeffen feelings mai shegen fitina yana bibiyar sasan jikinsa gaba ɗaya, a haka ya shigo falon, su Jalal na biye dashi a baya.
Ba a falon Ummi na ɗalinta hakama Aysha.
Wuce Side ɗinsa yayi.
Su kuwa su Jalal abincindu suka ɗauka suka tafi Side ɗinsu sabida jin yayyafi ya fara sauka tare da wata iriyar sassayar iska mai sanyi daɗi mai ratsa jiki.
A Dinning area ya nufa. cikin kasala da gajiya da yunwa ya zauna. Abinci ya ɗan zuba kana ya fara ci yana mai matse cinyoyinsa yana mgnar zuci. "To shi wannan me yake buƙata ne da zai hanani zaman lfy, ina dalilin da zakayi ta tashi tsaye, uwar me kakeso kayi". Sai kuma ya ɗan sha ruwan sanyi tare daci gaba da mgnar zuci. "To ita wannan uwar tsoron ma ni rabon da ita kwana biyu, na lura tsoron zuwa nan ɗin ma takeyi." Mitssssss ya ɗan ja dogon tsaki tare da tafin hannunshi ya dafe kanshi. Yau gaba daya sha'awarta ta cika shi don har sai da ya ji Jabeer ɗinshi tana harbawa da cekiyar neman aminiyarta.
A hankali ya miƙe ya bar wurin. A kasalance sabida ua fara jin zazzaɓin nan na ƙoƙarin da yanzu kullum yake kwana dashi yana bin jikinsa, da sauri ya nemo paracetamol yasha.
Sai dai abin mamaki ba abinda yayi masa don ji yayi kamar ma ƙara ciwon aka yi jingina ya yi da kujerar yana sakin ajiyar zuciya tare da tambayar kansa meyasa ne? Meke damuna?". Yau dare na huɗu kenan Kullum da zazzaɓi yake kwana a jikinsa, asuban fari yayi lfy, sai kuma wani daren. cikin sanyi yace. "Ya zama dole inyiwa kaina medical checkup". Don zazzaɓin na da zafin gaske, saboda ya fara jin ya yi loosing appatite, da ƙyar ya samu ya yi bacci don abubuwan sun haɗun masa goma da ashirin ga zazzaɓi ga azabebben Feelings mai fitinarwa.
Tun asuba ya tashi bayan zazzaɓin ya sauka, cike da kuzari da kuma tarin Feelings ya shirya ya wuce masallaci yana danne kanshi.
Yau yini akayi zurr ana tsuga ruwa kamar da bakin kwarya sai gab magriba ya ɗauke. zuwa dare garin yayi luffff gwanin sha'awa sai iska mai sanyi da ɗan karen daɗi dake kaɗawa tare da ƙamshin ƙasa, yanayin garin yayi daɗi ko ina lib gwanin ban sha'awa da birgewa.
Bai shigo ba sai bayan sallar isha'i, kai tsaye side ɗinsa ya shige yana jinjina yau kwanansa uku rabon da ya sa Shatu cikin idonsa gaba ɗaya ta mai da shi dodo ta ƙi yarda su haɗu, ko abinci ne sai dai Ummi ko Jamil su kawo masa ga tsananin jarababbiyar sha'awarta da take fusgarsa yau kwana biyu, da ƙyar ya iya cin abincin yana jin alamomin bayyanar nataccen zazzaɓin da yake duk dare wanda baya jin magani ya kuma rasa meye sanadinsa ga kuma wannan mayataccen Feelings dake hanashi nitsuwa.
Zubawa sarautar Allah ido ya yi, yana jira yaga wai ko zata zo kuwa saboda yau kwana nawa rabon da su haɗu.
Wuce su da ya yi a falo suna hira ya kuma ce Ummi ta bata zam-zam ta kawo mishi yasa ya yi tunanin ko zata zo.
Shiru-shiru har goma da rabi hakan yasa ya miƙe ya fito falon ya tarar da su suna hira ita da Ummin, jikinsa sanyaye alamun zazzaɓin ya kalli Ummi tare da cewa. "Ummi zam-zam ɗinfa". Juyowa Ummi tayi cikin kula tace. "Aysha baki kai bane?". Kanta a sunkuye tace. "Na kai mana yana kan Dinning table ɗin ka na ajiye". Juyowa yayi ya ɗan zuba mata ido, sai kuma ya jinjina kai ya juya ya koma cikin falonsa . yana lallaɓa kansa don sha'awarta na ta fusgarsa musamman sautin dariyarta da ya ji tana yi, sai da Jabeer ɗinsa ta harba da masifar ƙarfi.
Ƙarfe sha daya da minti goma ya kara komawa falon ya tarar da su har da Jamil da Jalal, da Ummin suna hira sosai, haushi ya kama shi, haka nan yaji sun nashi haushi, kamar ya rufesu da duka. Don dariyar da suke yi cikin hirar ya sa ya ɗan tunzira yana jin kamar ma da shi suke, hakan yasa ya fito da sauri cikin faɗa yace. "Jamil meye ya hanaka bacci ka zo ka tasa mutane a gaba da surutu kamar lalataccen Radio?". Gyada kai Jamil ya yi tare da cewa. "Eh yanzu zan tafi, Ummi ce ta faɗa mana mana, in munci dai zamu tafi." Sai kuma yayi magana ƙasa-ƙasa. "Yau kuma waya taɓo Sheykh alaramma akarmakallu, Hamma Jabeer naga masifa da fushi yakeji." Bai ji mai ya ce ba, amma yaga dukansu sun kuma yin dariya ƙasa-ƙasa a hankali, miƙewa Jamil ya miƙe tare cewa. "Asha bacci lafiya Sheikh Hamma Jabeer". Ya wuce ba tare da Sheikh ɗin ya sake magana ba, don shi ma daki ya koma, saboda yaga Ummin ita ko motsi bata yi ba daga inda take a zaune shima Jalal moƙewa yayi yabi bayan Jamil dake fita yana dariya.
Suna fita Aysha ta ɗan juyo, ta fuskanci Ummi da kyau kana da gyara zamanta. Numfashin ta ɗan fidda a hankali, sannan ta juya kanta ta ɗan kalli corridor'n shiga falon Sheykh. Ummi kuwa ido ta zuba mata ganin yadda take waige-waige da alamun mgna mai mahimmanci takeson suyi. Cikin nitsuwa da yin ƙasa da murya tace. "Ayyah Ummi dan Allah zan tambayeki wani abun dake damuna, dan Allah Ummi ki gaya min gskyr meke faruwa a masarautar Joɗa". Woni dogon numfashi Ummi ta sauƙe tare da cewa. "In sha Allahu zan gaya miki gskyar da na sani a masarautar Joɗa, sai dai ina sirrine shi bazan faɗa miki sittin wasuba". Cikin sanyi ta ƙara matsowa gaban Ummi kai ta ronƙofar bisa kafaɗunta kana cikin sanyi tace. "Ummi koda sirrin Yah Sheykh ne baza ki gaya minba?". Murmushi Ummi tayi tare da cewa. "To ai shi sirrinsa naki ne?". Cikin jin kunya da daɗi tace. "To dan Allah Ummi wai me Yah Sheykh yayiwa Gimbiya Saudatu ne? Meyasa bata sonshi? Meyasa su Bappa Nasiru basa sonshi? Meyasa baya shiri da Mom Imaran? Waye Gimbiya Samira amaryar Abba".
Dogon numfashi Ummi ta fesar tare da gyara zamanta ta ɗan jingina bayanta da jikin kujera, cikin sanyi tace. "Tambayoyin ai duka amsarsu ɗaya ne!". Da sauri tace. "To Ummi gaya min sai muje tambaya ta biyu?".
Fuskantar Aysha tayi da kyau kana a hankali tace. "Kwanakin baya can munyi makami ciyar wannan hirar. Babu wani abu da Sheykh yayiwa kowa na masarautar Joɗa, domin wannan ƙiyayyar da suke nuna mishi ta samu asaline tun yana yaro".
Da sauri Aysha tace. "To tun yana yaro kuma haka kawai kenan suka tsaneshi?". Kai Ummi ta jujjuya mata tare da cewa. "A a ƙiyayyar da dalilin zaɓin tambarine". Cike da kaɗuwa Aysha tace. "Menene zaɓin tambarin?". Cikin yin ƙasa da murya Ummi tace. "Bisa al'adar masarautun gargajiya na Hausa Fulani, dole har kwanan gobe suna da al'adu ko wacce masarauta da al'adarta, sai dai mafiya yawan masarautun al'adar tambarin ɗaya ce. In kinji ance tambari wani kayan kiɗane da babu shi a ko ina sai gijen manyan masarautu. A bisa al'adar masarautar Joɗa bawai sarkine ke ko mutanen gari kance wane ne zai gaji sarauta ko wanene zaiyi mikinba. Duk ranar bikin salla ana fito da kakaki da al'gaita mabusar masarauta da kuma tambari a ajiye a tsakiyar faɗa, gaban sarki. Kana duk ƴaƴan sarki da jikokinsa da makusantasa maza, zasu hallara a fada, inda kowa zaije gaban sarki ya gaishesa, to muddin akwai nasibin gadar sarauta, a jikin mutun kana isa gaban sarki, kakaki da al'gaita nan zasu fara bisa kansu da kansu. In kuma kaine zaka gaji mulki daga hannun shi wannan sarkin na wannan lokaci to tambarin masarautar zaiyi ta kaɗa kanshi da kashi,. Duk sanda ka isa kusa dashi, in ka wuce zai bari in ka dawo zaici gaba da yi. Wannan al'adace tun ta zamanin jahiliya, kuma har yanzu wasu masarautun sunayi, to Amman masarautar Joɗa tun a kan Sheykh aka bar wannan al'adar tun yanada shekara uku a duniya, da akaje fada gaisuwar salla da yazo gaban Lamiɗo sai tambari yayi ta kaɗa kanshi kana kakaki da al'gaita sukayi ta busa kansu. Tofa wannan shine musabbabin ƙiyayyar da yake fuskanta har ya shafi mahaifiyarshi mahaifinshi yayanshi da ƙannenshi, sabida duk mutanen masarauta sun gani a gabansu abin ya faru". Ɗan tsagaitawa tayi kana a hankali tace. "Kinji amsar tambayoyinka duka". Da sauri Ummi ta kalli Aysha jin ta jefo mata tammayar. "Ummi Waye Mamansu Yah Sheykh ina Mamansu Yah Sheykh meya sameta". Jikin sauri Ummi ta miƙe tare da cewa. "Hajia Mama ce". Da sauri Aysha tace. "Kiyi haƙuri Ummi ki gaya min gsky". Juyawa Ummi tayi ta nufi falonsu tare da cewa. "Je ki tambayi mijinki shi yafi cancanta ki tambaya bani ba". Tana faɗin haka ta wuce ɗakinta.
Jiki a mace Aysha ta miƙa ta nufi ɗakinta cikin tsananin gaskata tunaninta na ba Hajia Mamace mahaifiyarsu Yah Sheykh ba.
Kai tsaye Bathroom ta shige, Brosh tayi sannan tayi wonka da ruwan ɗumi sosai, kana tayi al'wala.
Tana fitowa ta shafa mai tare da shefe jikinta da humranta mai ɗan karen sanyi da daɗin shaƙa.
Wata tattausar rigar bacci wacce iya karta cinya ta saka tare da pant ɗinta da hularta, rigar pink guava color cr mak taushi.
A hankali tayi hamma tare da salati, ba tare daya kashe wutan ɗakinba ta juya ta hau kan gadonta ta kwanta ta bawa kofar shigowa tasa hannunta zata jawo blanket kenan taji wayarta na ringing da sauri tasa hannu ta ɗauka ganin Rafi'a ce, haka yasa bata rufe jikin nataba. Murmushi Rafi'a tayi tare da cewa. "Ina son kiranki Ina jin tsoro kada oga yana kusa". Ido ta ɗan lumshe tare da cewa. "To baya kusa, muyi hirarmu". Cikin shaƙuwarsu Rafi'a tace. "A a kai ba wata hira zamuyi ba, zan dai gaya miki cewa, gwamnatin tarayya ta nemi malaman jami'o'i da su zauna wata ƙil zasu sasanta mu koma makaranta". Cikin jin daɗi tace. "Kai Alhamdulillah Allah yasa a sasanta nima gobe zan kira Umaymah in gaya mata".
Cikin sauri Rafi'a tace. "Allah ya kaimu, Ni saida safe tashi ki tafi wurin mijinki". Da sauri tace. "Ke da Allah baya nanne tsaya muyi hirarmu". Cikin wasa Rafi'a tace. "To da sauƙi tsoro nake kar in shiga lokacin sa ai". Dariya tayi kana sukaci gaba da hira.
Shi kuwa Yah Sheykh ya kasa zaune ya kasa tsaye, yanzu karo na biyu kenan ya shiga Bathroom ya watsa ruwan sanyi. Sabida a zatonshi ko har yanzu suna falo da Ummi sabida ya leƙa ɗazu ya gansu duk da baijin me suke cewaba.
Yana watsa ruwan ya fito jikinsa ya ɗan tsane kana ya shafa OudKareem dake cikin saman dreesing mirror'n. Wasu riga da wondo masu taushi red color and white yasa wondon iya guiwa ne rigar kuma mai guntun hannune sai dai tana da hula rigar. sa hular yayi a kanshi, kana ya feffesa turaren.
A hankali ya ya kuma fitowa ganin sun hada ido da Ummi wacce lokacin ne ta miƙa zata tafi. da sauri ya ɗan wayance ya koma falo yana jin kasala, da sha'awa, zama ya yi kan kujera, ya jingina da ita tare da lumshe ido, hancinsa na zuko masa ƙamshin ƙasa mai daɗi, kunnensa na jiyo sautin kukan tsuntsaye mai daɗi, yanayin ya ƙara sakar masa da jiki kasala mai ƙarfi ta rufeshi wannen yasa bai sake leƙawaba, har suka watse, har yaje tai wonka.
Ido a lumsh miƙe da sauri. Ƙarfe ɗaya na dare dai-dai agogon wayarshi ta nuna mishi. Hannunshi na hagu yasa ya damƙi kan Jabeer ɗin sa daketa harbawa, da miƙewa tsaye. "Hehyyyyyy". Ya fidda wani wani dogon sauti tare da komawa zaune yana taune lips ɗinsa ido ya zubawa Jabeer ɗin nasa data miƙe tayi sama ba alamun sassauci. Don izuwa yanzu ya fara jin mararsa ta yi nauyi, cikin tafiya da sassarfa, ya fito falon wani dogon ajiyan zuciya ya sauƙe ganin basa nan kuma ko ina shiru alamun sunayi bacci. Da sauri yaje ya rufe kofar babban falon tare da addu'a, kana ya kashe duk kayan wutan falon, ya wuce falon Aysha. A hankali yake taku wai sabida kada Ummi ta jishi. Saɗab-saɗab yake ɗaya ƙafafushi. Har ya isa kofar bedroom ɗin Aysha, hannunshi yasa a hankali ya murɗa handil ɗin, ajiyan zuciya ya kuma sauƙewa jin ɗakin a buɗe ne. Ga kuma wani masifeffen ƙamshi daya shaƙa. Ƙamshin turaren da take amfani da shi idan zata kwanta, ƙamshin ya kara hautsuna masa tunani. Can ya hangota bisa gadon, tana riƙe da waya ta bawa kofar shigowa baya, sai dariya takeyi, sam bataji motsin buɗe ƙofar ba bare shigowarsa.
Cibiyoyin ta ya zubawa ido sabida a bayyane suke a fili. Dogon numfashi yana tare da ƙarasawa kusa da ita a hankali, ya hau bisa gadon tare dasa hannun sa ya rug......
By *GARKUWAR FULANI* 3/23/21, 5:06 PM - ": Akwai kayyakin gyara masu kyau na amare da uwar gidaye, harma da kayan ƙamshi. Idan kina buƙata kiyi min mgn ta WhatsApp 09097853276, akwai haɗin uwar gidaye da amare, akwai sabulai na gyaran jiki. Kana akwai kayyakin daɗi kan daɗi. Set ɗinsu hawa-hawa ne akwai na manya akwai na saffa-saffa akwai ƙananan robobi masu sauƙin kuɗi. Ina bada sari ko sayan ɗaɗɗaya. Kimin text ta inbox ko kimin mgna ta whatsApp yafi akan ki kirani dan da wuya in amsa kiran amman in kinmin text ɗin zamufi fahimtar juna.🤝🏻😘
Godiya ta musamman gareku Mommy Niger Mamana ta kaina, da Rafi'a ƙawar Shatu Yah Sheykh ɗina, ngd Matuƙa da taimakon ku Allah ya bar zumunci da ƙauna. Mom Sayyid da Rafi'a Ngd da fama da kurame Allah bar zumunci da ƙauna Ngd Ngd Ngd matuƙa.
Jamila mainasara ina godiya da mutuntaka, Allah bar zumunci ina sane da soyayyarki gareni.
Mutanen GARKUWA fan's 1 and 2 ina al'fahari daku. Kune mutanen da dukkan iya gskyarku ku gamsu da rubutuna wanda ko ɗigo ɗaya na littafina bakwa jira ku gani kuke saya da dukkan yaƙinin zaiyi muku daɗi, kuma Alhamdulillah kuna samun fiye da zatonku inba soyayya ba ace tun kafin in fara posting kun gamsu har in cika group 2 har a tafi na biyu Ina roƙon Allah ya bani aron rai da lfy da damar ƙarara littafin lfy ba tare da na tsallake muku koda rana ɗaya ba.
GAREKU Special Group SPG 1. Kuma kunada cikekkiyar yaƙini kaina, kuma 2, 3, 4, 5 ban manceku ba fatan al'khairi da addu'a Allah yasa ku rage zaƙuwa😂😂😂🤪 masu hana kansu bacci dan jiran posting yaseen ni babu ruwana🤝🏻🥰😘
Ya ruggume ta a hankali. Wani irin juyowa tayi cikin tsaro da zazzaro, ta buɗe baki da ƙarfi tare da cewa. "Innalillahi wa innailaihi rajiun". Ta ƙarashe addu'ar da ƙarfi tare da kyarma tana kuma juyowa. Da sauri yasa tafin hannunshi na dama ya kife bakinta, cikin tsoron kada ta kunyatashi ya ɗan ronƙofo kanta tare da cewa. "Ahhhhhhh dan Allah kiyi shiru ki nitsu nine". Wuƙi-wuƙi tayi da idanunta sai jujjuya kwayar idanun takeyi tare da sauƙe dogon numfashi. sai kuma tayi shiru tana kallon Kekkyawar fuskarta da matso da ita kusa da tata fuskar. A hankali ta lumshe idonta jin ya cusa kanshi tsakankanin wuyanta da kafaɗarta, hancinshi ya manna bisa fatar wuyanta. Idonshi ya lumshe tare da shaƙan daddaɗan ƙamshi jikinta. a hankali tasa hannunta ta jawo wayarta dake kan pillow'nta, wanda take jiyo muryar Rafi'a nacewa. "Hello! Hello Shatu lfy kuwa meke faru?". sabida ita Rafi'a bataji mgnar Sheykh ba sabida a hankali yayi mgnar. Cikin sanyi ta ɗan maƙe kafaɗarta jin yasa harshensa yana lasar kunnenta. cikin daburtacciyar murya tacewa Rafi'a. "Uhmm ah u uhnn ba... ba komai fa, ina jinki". Ta ƙarashe mgnar tana gyara konciyarta.
Shi kuwa Sheykh cikin wani irin baƙon yanayi da baƙon murya yace. "Hirar me kikeyi da tsakiyar dare, ke da waye?". Cikin sanyi tace. "Rafi'a ce". Bai ce komai ba, sai hannunshi yasa, ya jawo wayar katse kiran yayi kana ya cilla wayar kan bed side drower.
Ronƙofowa kanta yayi sosai. ya zama bayanta na manne da kirjinsa, a hankali ya cusa hannunshi cikin rigarta. hancinshi ya ɗan goga a haɓarta. Kana ya saita bakinshi cikin kunnenta a hankali ya fesa mata sassayar iskan bakinshi.
Yar-yar haka taji duk tsikar jikinta na mimmiƙewa. Wata fitinenneyar kasala ta rufeta. Lumshe idanunta tayi a hankali. sabida wani irin sanyin da taji tafin hannunshi dake kan fatar cikinta.
A hankali yake shafa cikinta, tare da zira yatsarshi cikin hudar cibijiyarta, murya can ƙasa cikin maƙoshj yace. "Aieeeeesh". Yada yaja sunan da yadda taji yayi ƙasa da tafin hannunshi yana cusa hannun cikin pant ɗinta yasata yin wani narkekken numfashi tare da cewa. "Uhhhhhhhmmmm". ƙafarshi ya ɗaura kan nata sawun kana murya a narke yace. "Ya ciwonki?". Jikinta na tsuma jin ya cusa hannunsa kan mararta, yana shafawa a hankali yasa cikin tsoro tace. "Yana nan bai worke ba". Tayi mgnar a nufinta zai bar abinda yakeyi. Gaa mamakin ta sai taji yana cewa. "Ohhhh sorry bari yanzu in duba miki shi in sa miki mgni kinji ko?". Ya ƙarashi mgnar ya juyota rigingine. Kana yasa hannunshi ya fara murza pant ɗinta ƙasa.