Garkuwa book 2 - Chapter 20
Garkuwa book 2 Chapter 20: Garkuwa book 2 Chapter 20. Yatsunta ta cusa cikin sumar kanshi tana yamutsawa wanda hakan ya zuzuta fitinar dake cinsa.…
4,487 words
Yatsunta ta cusa cikin sumar kanshi tana yamutsawa wanda hakan ya zuzuta fitinar dake cinsa. Hannunshi yasa ya murza gajeren wondon dake guguunshi yayi ƙasa dashi ya rage dagashi sai boxes. Cikin rawan jiki yasa hannunshi yayi ƙasa ya ɗan nata. Cikin ɗimuwar daya sata. ta ruggumeshi gam-gam a jikinta tamkar zata game jikinsu. da sauri ya yunƙura ya miƙe tsaye da ita. taku biyu yayi da ita zuwa uku yasa hannunshi ya ɗauki al'kyabbar shi dake gefen gado. Wore al'kyabbar yayi ya rufesu gaba ɗaya. Kana ya juyo ruggume da ita sukazo bakin ƙofar. Rufe ƙofar yayi kana yasa hannunshi ya kashe wutan ɗakin gaba ɗaya. Duhu ya gama ɗakin, Kasancewar duk labulayen wondons ɗin a rufe suke. Ga yanayin ɗan hadarin.
Bakin gadon ya dawo da ita. zama yayi kana ya jawota gareshi. wani irin maraitaccen sauti ya sake lokacin da yaji ta fara mishi zazzafan darasin daya koya mata. "Hyyyuu, Aishhh". wani irin fitinenne salo mai gigitarwa ta fara mishi wanda yasa gaba ɗaya jikinshi karkarwa da amsa amon aiken da takeyi mishi. Hannunshi yasa bisa kanta yana mai ɗan shafa kanta da ɗan marin kumatunta a hankali da sauri-sauri.
Da sauri ta janye kanta jin yadda ya saki wani irin sauti da ɗan ƙarfi. "Ohh yess, Na'am Yah Subahanallah Alhamdulillah". jawota yayi ta faɗa jikinsa bakinsu ya haɗe, ya fara yi mata wani irin tsadajjen kiss mai wuyar samu. hannunshi na yawo a jikinta, yanayi mata wani irin sahihin murza mai cike da kwarewa. cikin rawan jiki take shafa dukkanin sasan jikinsa gaba ɗaya da son nuna mishi kulawarta da tsantsar farin cikin kyautukan daya damƙa mata. a hankali ya zame bakinshi daga nata. yana mai laso fatarta yakeyin ƙasa, har zuwa ƙirjinta nan ya ƙara susucewa. da ɗan ƙarfi tace. "Shhhhhhhhwhhhh". gaba ɗaya jikinshi da nata karkarwa sukeyi. wani irin gigitaccen abu yayi mata mai wuyar a dannewa, kar-kar haka jikinta ya fara karkarwa cikin gigicewa ta yunƙuro ta tashi zaune. hannunta tasa bisa kanshi. Murya na rawa alamun kuka takeyi tace. "Washhhhh Shyyyyyyyyyah Yah Sheykhhhh hyyyyhhhh". sai kuma ta miƙe tsaye tare da ɗora hannun ta saman kanta, ji takeyi kamar tayi ta surfa ihu sabida wani fitinenne tsotsan da yasata jin tamkar shauƙi zai kasheta, da sauri shima ya miƙe tsaye, stiil al'kyabbarshi na jikinsa. ganin yadda jikinta ke karkarwar ne, ya ruggumeta gam-gam ta bayanta. A hankali ya sunkuyar da ita, ta dafa jikin gadon, shi kuwa ya matso kusa da ita ta bayanta. Ware al'kyabbar yayi ya rufesu da kyau tana sunkuyen yana tsaye.
Kanta ta cusa cikin gadon tare da jawo blanket ta cusa bakinta ciki lokacin da ta amshi baƙoncinsa. Sabida tabbas in ta bar bakinta a buɗe ji take in numfashin in ya fita bazai dawoba.
Wani irin masifeffen karkarwa yakeyi tamkar mazari hannunshi ɗaya dafe da ƙugunshi ɗaya kuma yasa ya danne nata ƙugugun. wasu irin gigitattun hawaye yaji suna silalo mishi murya na rawa yake wasu irin gigitattun surutai da yaruka mabanbanta. "Yah Salam Yah Subahanallah Alhamdulillah. Wayyo Y.M.D.G belɗum. Oh yessss my dear so sweet. Na'am yah Aishhhhhhhh laisa limisluki abadan. Aish! Aish!! Allah ya miki al'barka ya saka miki da jannatul fiedausi ya jiƙan iyayenki yasa ki gama da duniya lfy." Wani irin kukane ya kubce musu Dukansu biyu. Ita tana kukan farin cikin addu'o'in da al'barkar da yake sakamata tabbacin ta bashi dukkan jin daɗi da farin cikin duniya. wanda duk mace ta gari takeso ta bawa mijinta. Shi kuwa Yah Sheykh yarukan da yake gwamutsawa. Fullanci, hausa, larabci, turanci, Indianci harda barbarci." Sosai yake yin abunda yakega zai iya sama mishi nitsuwar juye fitinar manyan tunzura dake cinsa.
Wani irin maraitaccen sauti yayi tare da matsawa gareta. Ya faɗa kan gado. kana yasa hannunshi ya jawota jikinshi ya ɗaurata kan ruwan cikinsa. Ya ruggumeta gam-gam a jikinshi yana maida wani dogon numfashi cikin fizgo numfashin da mgnar yace. "Jazakallahu khairan *Mar'atussaliha*". Kanta ya fara shafawa jin har yanzu kuka takeyi a hankali yace. "Kiyi haƙuri Mar'atussaliha dena kuka kinji ko? Kin samu lada mai tarin yawa. Allah ya miki al'barka kinji Nana Aysha Allah miki al'barka yasa ki gama da duniya lfy." Cikin rauni da gajiya murya na rawa tace. "Ahhuhh Amin ya Allah". Ya sani dole ta gaji kuma taji jiki dan sam bai bita a hankali ba, dan ta gama gigitashi. gashi duk jikinta yayi laƙwas sabida dole akwai rashin sabo tunda du-du yaune karonta dashi na uku". Sunkuyowa yayi tare da kunna hasken wayarshi daya ɗauka ƙasan pillow'nshi fuskarta ya haska, sosai idonta suka ɗan kumbura sukayi jazir. tafin hannunshi yasa ya share mata hawayenta, kana ya miƙe zaune ya jingina da kan gadon. Jawota jikinshi ya kumayi cikin sanyi da tausasawa da lallashi yace. "I'm very sorry Aish, kiyi haƙuri daga yau bazaki sake jin wahala ba. kiyi haƙuri gaya min me kike son inyi miki?". Gyara kwanciyarta tayi a jikinshi murya can ƙasa tace. "Kayi ta samin al'barka, kana roƙa min Allah ya azurtani da aljanna ya bamu ƴaƴa nagari salihan bayi da musulunci zaiyi alfahari dasu kamar yadda musulmai ke alfahari da kai Abbansu". Da sauri ya rufe mata bakinta da hannunshi tare da cewa. "Wannan ai na dade ina miki ita kuma in sha Allah har gaban abadan zanyi ta miki ita dan ko a aljanna kece' kece' kece! uwar gidan Yah Sheykh. gaya min wani abun da kike so?". Wani irin murmushi na jin daɗi tayi kana a hankali tace. "Ka dena zuwa part ɗin Hajia Mama, in ta baka abu ko menene kada kaci kazo ka gaya min ni zan maka abun". Cusa kanshi yayi a wuyanta. Ya sani ya yarda yanzu dai Shatu ta zama wani sashi na jikinsa yasan irin duk abunda takeyi dan lfyarsa da farin cikinsa hankali yace. "Me ma zata bani Aish? Ai babu wata mace da takeda abunda zata bani sai ke". Da sauri tace. "Ka cemin bazaka sake ciba kuma ka dena yarda da ita kawai". Murmushi yayi tare da cewa. "To Bazan sake ciba shike nan ko yarda kuma ai dama bbushi". Da sauri tace. "Yauwa Noor Hayat".. A hankali ya miƙe tsaye al'kyabbar jikinshi ya gyara kana a hankali ya jawo blanket ya rufe mata jikinta. Wonka yaje yayi kana, ya fito yace itama taje tayi. Bayan ta fitone. ya zura mata wata tattausar jallabiyarsa. kana ya kamo hannunta suka fito falo. Tare sukaci abinci kana ya jata suka koma ɗaki sukayi baccin liƙe da juna.
A hankali a haka dai rayuwa tayi ta tafiya, lokacin nata shuɗewa.
Zazzaɓin dare kuwa kullum Sheykh kwana yakeyi dashi, asuban fari ya worke. Shatu na kawo mishi breakfast zai tsareta da salonshi mai gigitarwa. Sai ya zama in ma bai sameta da safe ba. Tofa bayan azahar sai ya ritsata. Zuwa yanzu ya dena bata mamaki sai al'ajabi yake bata sabida ta lura in dai akan wannan fanninne to malamine mai zaman kanshi kullum da salon darussan da yake koyar da ita.
Ya ɗan rame alamun baida cikekkiyar lfy ga kuma aikin fatauci.
Zuwa yanzu kuwa Shatu ta gama gane cewa Huwaila munafukar Hajia Mama ce. Ita takeyiwa aiki ta gano sam Aunty Juwairiyya Bata san komaiba zagon ƙasa akeyi mata.
Yanzu kusan wata biyu kenan Da Sheykh yake fama da wannan zazzaɓin da yasha mishi mgnin ya binciki kansa har ya gaji bai gano meke damunsa ba.
Yau jumma'a ne, bayan an taso sallan Jumma'a ne yana kwance a ƙasa bisa carpet. Ita kuwa Aisha tana kwance gabanshi.
A hankali ya kamo hannunta ya manna da bakinshi kiss ya sake mata a hankali yace. "Gobe Umaymah da Aunty Hafsat da Rahma zasu zo, jirgin magriba zasu biyo." Cikin jin daɗi tace. "Eh haka Umaymah tace min, zasu zo da Ishma ko?." Cikin wani irin sauri. Ya Tashi zaune y da sauri ya kamo hannunta tafin hannun nata ya zubawa ido cikin mamaki ya ɗago idanunshi ya kalleta cike da al'ajabi da kaɗuwa ya kuma kallon tafin hannunta na hagu. Ita kuwa ido ta zuba mishi ganin yadda yake kallonta. Cikin son tabbatarwa yace. "Aish cik...!?
Littafin GARKUWA na kuɗine Special Group 1k zaki turo ta 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa. Sai kiyi screenshort na shaidar biyanki ki turo min ta whatsapp 09097853276. In normal group kikeso na 300 ma ta nan zaki turo, in baki da damar turawa ta ac kuma to nayi miki uzuri ki sayi katin Mtn na ɗari uku kacal ki copy numbers ɗin ki turo min ta whatsapp 09097853276 bana son VTU KADA KIYI min bana so.
By *GARKUWAR FULANI* 3/23/21, 5:06 PM - ": Cikin wani irin tarin farin ciki mai wuyar misaltuwa jiki na kermam farin ciki da annashuwa ya jawota ta faɗa jikinshi. Ture system ɗinshi dake gabanshi yayi ya ruggumeta tsam cikin jikinshi wasu irin hawayen farin ciki ne suka zubo mishi tamkar ƙaramin yaro. Sai ya kuma ɗago kanta cikin tsoro da mamakin ganin hawaye na kwaranyo mishi murya na rawa tace. "Innalillahi Yah Sheykh me nayi maka". Da sauri ya kuma ruggumeta gam-gam cikin wani irin tsantsar farin ciki murya na rawa yace. "Alhamdulillah Aish, Alhamdulillah meyasa baki gaya minba, kina da cikiba, meyasa zaki ɓoye min wannan abin farin cikin?".
Cikin wani irin yanayi ta faɗa jikinshi ta rungume gam a jikinta murya can ƙasa tace. "Ciki kuma Yah Sheykh?". Da sauri yace. "Yes ciki mana Aish". Da sauri tace. "A a ni kam bani da wani ciki bayan na cin abinci". Da sauri ya ɗagota har lau hawayen farin ciki na zubo mishi babu ƙaƙƙautawa cikin ruɗani yace. "No kada kice min haka. Kada ki cemin baki da ciki ga nan alamomi duk sun baiyana. Kina da cikina mana Aish, ya zaki cemin baki da ciki". Cikin tura baki da son ɓoye mishi batun tana da cikin tace. "Ni dai bani da ciki". A kiɗime ya miƙe tsaye, tare da cewa. "Ok tashi, tashi mu tafi Valli muje in duba". Da sauri ta maƙe kafaɗarta tare da cewa. "Ni dai bani da ciki". Ta ƙarashe mgnar tana sa hannunta cikin boxes ɗin sa. da sauri yace. "Ni kada ki cemin haka muje in gwada in ga Zahiri". Da sauri ya dawo ya zauna jin yadda take mishi wani salo. Murya a mace tace. "Sai dai in yanzu zaka bani cikin". Ta ƙarashe mgnar da sigar yaudara da mantar dashi batun cikin da tasan yanzu watanninsa biyu harda kwanaki, a jikinta. Ruggume ta yayi da ƙarfi tare da cewa. "Tun tuni ai na baki ciki Aish, wlh kina da ciki. Ya za'ayi ina Dr ki musa min". Bakinsu ta haɗe wuri ɗaya tare da fara mishi wasu abubuwan da dole ya haɗiye regowar mgnarshi. Yayinda zuciyarshi ke cike fal da farin ciki.
Kiran sallan la'asar ne yasa suka sahirtawa juna. Ganin lokacin sallan yayine yasashi yin wanka a gaggauce ya tafi masallaci.
Ita kuwa Shatu. Ajiyan zuciya ta sauƙe tare da sa hannunta ta shafa ɗan lafeffen cikinta. Lokacin da take wonka. murmushi tayi tare da cewa. "Abbanka yana cikin tarin farin cikin gano alamun kana jikina, duk da ɓoye mishi da nakeyi. sabida ina gudun kada ya gaza ɓoye farin cikin sa har magautansa su gano da kai su rabani da kai."
Sai kuma ta lumshe idonta. Tana ganin yadda jikin Sheykh yayita rawa yana fidda hawayen dake bayyana tsantsar jin daɗinsa ziryan. A hankali tace. "Abbanka yana sonka so mai tarin yawa, wanda har ya kaishi da zubda hawaye. Ina sonka so mai yawa wanda ya zame min dole in sirrantaka, dan ɗanyen mamlngoro buya yake sai ya nuna ya baiyana. Ina soron magautan Abbanka su dawo gareka". A haka tana surutai taje tayi salla.
Tana idarwa tajoshi a falo yana cewa Ummi. "Ummi ina Aish?".
"Tana ɗakinta, tana salla". Ta bashi amsa, Kai ya gyaɗa tare da cewa. "In ta idar tazo". Yana faɗin haka yayi cikin falonshi. Ita kuma Ummi to tace kana ta shigo ta gayawa A'isha.
Ita kuwa to kawai tace tana fita. Ta nufi sashin Aunty Juwairiyya sabida tasan in taje mgnar su tafi asibiti zai mata.
A falo ta samu Aunty Juwairiyya gefenta ta zauna. Hannun tasa ta kamo hannun Mimi ɗiyar Aunty Juwairiyya kana a hankali tace. "Yah Jafar fa". Cike da mamakin sauyawar da Aishan tayi mata a ya kwanakin nan tace. "Bai dawo masallaci ba". Kai ta jinjina kana a hankali ta juyo ta kalli Aunty Juwairiyya cikin sanyi tace. "Dan Allah Aunty Juwairiyya kiyi haƙuri da wasu abubuwan dake faruwa a wasu ma banbanta lokuta. Abune da dole ya faru tunda ban san gaibuba bare in banbane abunda ke ɓoye, sai iya abinda Allah yaso in sani ya sanar dani ya nuna min cikin hikimarsa". Cikin sanyi da rauni Aunty Juwairiyya tace. "Uhummm Shatu kenan ba komai.". Tayi mgnar hawaye na zubo mata. Da sauri Shatu tace. "Dan Allah kiyi haƙuri". Kai ta jinjina hawaye na zuba murya na rawa tace. "Nayi kuka a lokuta da dama, na rasa wa zan gayawa damuwata ya fahimceni, kin nuna kina zargin zan cutar dake da kuma ƴan uwana. Mahayarfiyarsu Yah Jafar da mahaifina uwa ɗaya uba daya suke. Bani da kowa sama dasu a Masarautar Joɗa, sune ƴan uwana sune farin cikina rana ɗaya na fahimci kina zargin zan cutar dasu nayi kuka mai ƙuna a raina naji tsoron in gayawa Umaymah kada itama ta zargeni. Ta yaya zanyi haka, ƴan uwana na jinina. Ta ya zan cutar dasu. Bayan tarin son da nakewa Yah Jafar wanda yasa duk da halin da yake ciki a haka na dage akayi mana aure wanda a lokacin su Sitti sun so a fasa aurena dashi. Ina son Sheykh a raina tamkar yadda nake son Ibrahim ɗin mu". Sosai take kuka alamun ƙuna a ranta.
Cikin sanyi da zubda hawaye Shatu ta riƙo hannunta a hankali tace. "Aunty Juwairiyya, akwai dalilin nuna rashin yardarta. Amman yanzu na gano ta ina matsalar take. Ina neman al'farmar ki sallami Huwaila mai tayaki aiki. tana cutar dake da yaranki da ingiza cutar Yah Jafar ita ke ƙara sa mishi abinda ke hanashi mgn, nanma Allah yayi yana yawan zama da al'wala da yawan karatu. Ba dan hakaba da tuni sun kaudashi a masarautar Joɗa sun medashi kan juji. Ki kuma kula kisa lura. In babu halin ki sallameta kuma to ki cireta a masu tayaki aikin girki". Cike da mamaki da tsoro Aunty Juwairiyya tace. "Innalillahi wa innailaihi rajiun". Cikin nitsuwa. "Tace no kada ki tada anhlalinki ki lura zaki gane abinda nake nufi. Kiyi kwana bakwai kacal ba tare da kin bawa Yah Jafar abinci da Huwaila ke dafawa ba, zakisha mamaki". Cikin gamsuwa da shawarar Shatu tace. "In sha Allah kuwa zan gwada da izinin ubangiji". Daga nan sukaci gaba da hirarsu. Yah Sheykh kuwa jin shiru-shiru bata zo bane. Yasa ya fito. Ya tambayi Ummi da ita kuma a zatonta suna can tare. Ganin bata ɗakinta ne Ummi ta kirata a waya. Cikin murmushi tace. "Ummi ina wurin Aunty Juwairiyya ne". Jin hakane yasa Sheykh yace. Ba matsala a barta. Daga nan ya juya ya fita, kai tsaye gidan Malam Abubakar ya nufa. Inda suka ƙara tattauna batun Sulaiman.
Ita kuwa Shatu tun jiyan gudunshi takeyi.
Wayewar garin yau kuma sun tashi da aiyukan tarban su Umaymah.
Shi kuwa Sheykh wunin yau duk yana tare da Lamiɗo da Galadima suna tattauna wa.
A ɓangaren su Aysha ƙarfe 3 suka shiga kitchen girki na musamman suka fara ƙoƙarin shiryawa baƙin nasu, Cikin kula Ummi ta kalli Sara da yanzu shigowar ta tace "Yauwa Sara ƙaraso ki yankamin waɗan nan". Tafaɗi tana nuna Mata Karas da green beans da kabejin data rigada ta wankesu ta tsane cikin kwando "To". Sara tace tare da karasowa tad'au wuka ta fara yankan kamar yadda aka umurceta.
Shatu kuwa gaban tukunyar data ɗaura. Kan gas taje tabuɗe tuni shin kafar da tazuba ciki yatafasu yadda take so irin tafsaa ɗaya zuwa uku'nna, sauƙewa tayi kana tatsaneshi cikin kwando, Wata tukunyar ta ɗaura tasulala Mai a ciki tare da wasa yankakken al'basa a ciki Al'basar tana soyuwa Ummi tamiƙo mata jajjagegen kayan miyar da ta jajjaga bawani mai yawa bane tazuba cikin man, shin kafar data tsane ta ɗauko tarika zubawa cikin man tana mosawa sai da tajuyeshi Kaf, kana takalli Ummi tace "Ummi karasa wanna". Tafaɗa tare da Mika Mata ludayin dake hannunta wanda take motsa shinkafar dashi, amsa Ummi tayi ita kuma tamatsa can gefe.
Ɗan ma dai-dai-cin roba taɗauka ta nufi in da fridge yake tabuɗe taɗebi hanta mai yawa sai jan nama ɗan dai-dai. Wanke hantar da naman da taɗebo cikin roban tayi tazubashi cikin tukunya kana ta kunna wuta, Citta da kanumfari da tafarnuwa tazuba a ciki sannan tazuba thym da curry da Maggi sai ɗan gishiri ɗan dai-dai, kana ta ɗauki al'basa ta yankashi mai ɗan yawa ta wasa a ciki kana ta rufe tukunyar.
Attaruhu da al'basa ta ɗiba tawanke ta jajjagasu.
Tuni Naman ya dahu har ruwan cikin sa ya kafe yayi dai-dai yadda takeso Sai wani tashin daddaɗan kamshi na namusamman yake, A nitse tasauke tukunyar taɗan barshi yahuce, Sannan taraba hantar da Jan namar ko wanne tacire shi daban, hantar tajuye cikin madaki ta dakeshi yaɗanyi laushi, kana tazuba cikin wani roba Mai d'an faɗi.
Attahuru da albasan da ta jajjaga tazuba cikin dakekkeyer hantarna, sannan tafasa kwai guda15 takaɗa tajuye ciki, tazuba curry da Maggi da gishiri daɗan garin citta kad'an tayanka al'basa tazuba ta ɗibi Karas acikin wan da Sara ta yanka ta haɗa da ɗan Ƴaƴan green beans tazuba ciki, kana ta ɗan zuba mai me ɗan yawa ba sosai ba sokokim naman nan ta yayyanka shi kanana tatajuye ciki, motsashi tayi sosai, kana taɗaki laida tafara ƙullawa.
Matsowa kusa da ita Sara tayi kasan cewar tagama aikin da Ummi tasa ta, idan Shatu tazuba haɗin cikin laida saita amsa ta ƙulla, a haka har suka gama ƙullashi kamar ƙullin alale, A tukunya tajuye Tazuba ruwa taɗaura kan wuta.
Ummi kuwa tuni tagama shirya lafiyayyen Friend Rice wan da yaji wadataccen nama da sauran kayan haɗi.
Wani haɗɗen foodflaks mai kyan gaske mai ɗan girma Ummi ta ɗauka tazuba a bincin, kana taɗau wata karamar kula tazuba ragowar abincin a ciki.
Shatu kuwa matsowa tayi jikin tukunyar ganin yanda yataso, har yana ɗaga murfin tukunyar murmushi tayi lokacin data buɗe murfin ganin Yadda yahaɗa jikin sa yayi wani tip-tip dashi gwanin sha'awa, Laida ɗaya taciro taɗaki plate tasa a ciki kana ta yaga laidar da fork sabo da tirriin da yake bazata iya sa hannunta cikiba, Wani hamshakin kamshine yabigi hancinta nan take kamshin yagauraye ilahirin cikin kitchen ɗin, kamshin ta zuko tare da lumshe idanunta kana tayan koshi takai baki Kai ta gyad'a alamar gamsuwa,
Murmushi Ummi tayi kana tamasota ganin yanda take gyaɗa kai har tana wani lumshe idanu, Murmushi tayi tare da cewa. "To zauna kici Mana Aysha da ma ai bakici wani abun kirkiba tun safiya".
Idanunta tabuɗe tare da faɗin "Mugama tukun zamuci da su Umaymah nasan ma yanzu haka suna can suna shiri ". Ta ƙarshe mgnar tana sauƙe tukunyar.
Wata haɗeɗɗiyar kula Ummi tamiko mata nan suka fara cire haɗin hanta da nama da kwan nan wanda yajuye yadawo alale suka rinƙa cireshi cikin laidar suna sakawa cikin kula, Sara kuwa in da suka ɓata tafara tsaftacewa, suna gama cirewa Shatu tamaida kular gefe batare da ta rufe kular ba,sotake yaɗan huce kafin ta rufeshi dan kada zufa ya ɓatashi.
Karfe shida da Rabi suka gama shirya komai kan dinning area.
Jamil ne yashigo cikin parlour'n daɗan sauri kallon Shatu dake tsaye saman dinning area tana gyara zaman kayakin dasuke kai yayi. Tare da cewa. "Aunty Shatu wanna kamshin fa yau kuma me a kayi mana wata ƙil dai yau da naman ɗawisu a ka haɗa girkin nan ko?". Murmushi Ummi dake tsaye cikin parlour'n tayi Kana tace,
"Kai Jamil tun bakaci ba har kafara sanni".
Cikin yin kasa da murya yace "Allah dai yasa yau bason kai za akuma nuna mana ba, shi kibashi mai daɗi mu a barmu da na tsakar gida, nidai ko kaɗan ne a ɗibamin a cikin na Hamma Jabeer in dan..."
Saurin haɗeye sauran ragowar maganar yayi, ganin Sheykh yafito daga parlour'n sa, yanufo parlour'n cikin shigarsa ta Kamala kamar na yau da kullum sai baza kamshi yake.
Aysha ko murmushi tabi Jamil da shi ganin yanda ya rusunar da kai kamar bashinr yayi maganar ba, Karasowa yayi inda Jamil ke tsaye a hankali yaɗan talli ƙeyarsa kana yace "Wuce muje magananne kawai". Hannu yakai bayan keyar nasa in da Sheykh yaɗan talleshi ya ɗan sosa wurin yace. "Afwan Hamma Sheykh".
Shiko kuwa Yah Shekara wani irin juya kwayar idanunsa yayi yanayiwa Shatun sa kallon kasa-kasa wani irin mayataccen kallo yake binta dashi takasan ido. Da sauri ya janye idonshi ya juyo jin Ummi nacewa "Am Sheykh fita zakuyi ne?". Kai ya gyaɗa kana yace "Eh Ummi zamuje ɗauko su Umaymah ne". Kai Ummi ta jinjina cike da farin ciki tace. "Masha Allah Allah ya iso dasu lfy". "Amin Amin". yace. Shatu kuwa da sauri ta sauko daga saman dinning area da farin cikin jin sa sun kusa su iso.
Ita kuwa Ummi cikin yanayi gajiya tajuya tashige ɗaki. Dan so taje taɗan watsa ruwa kafin su iso, Jamil kuwa tuni yafita Yana can waje yana jiran Hamman nashi dan tare zasu tafi tarar su Umaymah'n a airport,
Shi kuwa Sheykh a hankali yabi bayan Ummi da ido ganin tashige ɗaki ne da sauri ya juyo. Jin ta rungumeshi tabaya tasakalo hannun ta a kugun sa tasauke wuyan ta kan kafaɗarsa, wani sassanyan numfashi yafesar a hankali yaɗaura hannunshi kan nata dake saƙale a gugunsa, tare da fara murza fatar hannun ta, sai kuma yayi kasa da hannun ta ƙasa kaɗan dai-dai kan jikinsa yaɗaura hannun nata yahaɗa da jikinsa din ya matse wan da tuni yafara motsi Jin abin cinsa kusa da shi.
Sai Kuma yayi saurin ciro hannu nata yaɗan waiga gefe da gefen sa tuno ashefa a babban parlour suke, Juyo da ita tagaban sa yayi yamannan mata kiss a goshi kana yayi ƙasa da bakin sa dai-dai saitin kunnen ta cikin yin ƙasa da murya yace "Sheykh fa na fushi kinyi Mlmasa laifi tun shekaran jiya kike gudu nai". Wani irin yarr taji sigar jikin ta yatashi, saboda kalar tsigar yadda yayi maganar cike da wani irin salo da sai da yasa ta lumshe ido, Batare da tabuɗe idanunta ba tace "Kabashi hakuri". Iska yahura mata cikin kunne kana yace. "Yaƙi hakura so yake kibashi da kanki". Ware manyan idanunta tayi kan fuskarsa jin yasauke hannun sa Kan kirjin ta.
Da ɗan sauri tamatsa da baya langwaɓar da kai tayi tace. "Ummi zata fitofa". Tayi maganar tana kallon hanyar dakin ta, Hular kansa yacire yashafa lallausan gashin kansa dake shinfiɗe sai tashi da sassanyan kamshi yake, Sassayan iska ya ɗan furzar daga bakin sa cikin tsareta da idansa dasuka fara canza kala yace "Kece ai". Idon talumshe tare da kuma buɗesu tace "Da nayi me?". Hularsa yamaida ya dai-dai-ta zamanta, lumshe mata idanunsa yayi kana yace "Dakika sokano shi mana".
Murmushi tayi kana tajuya tana faɗin. "Nidai Babu ruwana". Tattausan tafin hannunshi yasa ya shafa gefen fuskarsa ya shafa Yana binta da wani irin mayataccen kallo Har tashige bedroom. shikuwa ajiyan zuciya mai nauyi ya sauƙw kana ya juya yanufi hanyar fita zuciyar sa cike tab da farin ciki.
Tana shiga bedroom rage kayan jikin ta tafaɗa bathroom wanka tafesa mai rai da lfy kana taɗauro al'wala tafito, lokacin kuma masallacin Jod'a suka kira sallah.
Shin fiɗa sallaya tayi tazura babban hijab tafiskanci al'kebla ta tada sallah, Tana idar wa tayi duk kanin addu'o'i. Kana ta miƙe tazo gaban mirror nan tafara lailaye jikin ta da mayukan ta masu sanyin kamshi.
A ɓangaren Sheykh kuwa yana fita direct masallaci yanufa Jamil yarufa masa baya, Kamar koda yaushe sahun gaba yashiga Suka gabatar da sallar magriba, Koda a ka idar a gogo yakalla ganin da ɗan sauran mintuna sai yacigaba da tasbihin sa har lokacin sallar Isha yayi.
Ana idarwa yafito da ɗan sauri, acikin mota yasami Jamil zaune a mazaunin driver yana zaman jiransa, Gefen mai zaman banza yabuɗe yashiga yana dai-dai ta zaman sa yakalli tsadadden a gogon dake ɗaure a tsinsiyar hannusa.
"Yisauri mutafi lokaci ya tafi". Yafaɗa tare da maida idanunsa kan hanya, "To". Jamil yace kana yywa motar key suka fice cikin masarautar,
Direct airport suka nufa har acan ciki inda ake isa dan tarban manyan mutane Jamil yayi parking ganin fasinjoji na fitowa suke hakanne yatabbatarwa Sheykh jirgin yasauka kafin isowar su, Dasauri ya buɗe marfin motar hangosu Umaymah da yayi sun fito suna gaba (hadiman) masarautar Jod'a wad'an da Lamid'o ne da kansa yaturosu domin tararsu, suna biye dasu riƙe da jakukkunan su.
Murmushi mai fad'i Umaymah tayi lokacin data hangoshi yana tahowa garesu Jamil na biye dashi, a baya a haka suka iso garesu, ko wannen su zuciyoyin sa. Cike da farin ciki fuskokin duk ɗaukeda yelwataccin murmushi sannu da hanya su Sheykh suka yimusu. Ishma dake rike hannun Aunty Rahama ne tajanye hannun ta taje ta rungume Sheykh tana faɗin. "Oyoyo Hamma Jabeer". Murmushi yayi yana masa hannu kan ta yace "Kunzo lfy ya gajiyar hanya". Kai ta gyad'a tare da cewa. "Lfy"., sai Kuma tasakeshi takoma jikin Jamil tana masa Oyoyo.
Umaymah kuwa cikin tsananin kula ta zuba mishi ido mishi kallon kula duk da al'kyabbar dake jikinsa bai hanata gano ƴar ramar dayayiba
Fuska ɗaukeda murmushi haɗe da ƴar zolaya Aunty Rahama tace. "Sannu ɗan al'barka Ina ɗiyar tawa ko ba tare kuka zoba?".
Murmushi Momma tayi ganin yadda Sheykh ya tsare gira wai dan Aunty Rahama tace mishi ɗanta.
Cikin girmamawa ya juya ya kalli Umaymah tare da cewa. "Mujen ko Umaymah". Cikin sakin fuska tace to. Kana suka raka'a suka nufi mota.
Aunty Rahama da Umaymah da Momma Ishma baya suka shiga Jamil na mazaunin driver shikuma yana mazau ninsa naɗazu. Kayansu Kuma Yana can motar da Lamid'o yaturo domin tararsu, nan suka nufi masarautar Jod'a.
Shatu tsaye gaban mirror tana feshe jikinta da turare sai wani kyalle da d'aukar Ido take tsanye take da wani dogon rigar atamfa ɗinkin yazauna ajikin ta yayi ɗamas dashi, Jin hayaniya cikin parlour yasa ta aje kwalbar turaren tanufi kofa da sauri, tana kutsa kanta cikin parlour'n tahangi su Umaymah da yanzu shigowar su Ummi nayi musu sannu da zuwa. Cikeda farin ciki da murnar ganinsu takaraso cikin parlour'n da sassarfa ta rungume Umaymah data juyo tana mata murmushi.
Cikin farin ciki da kula Umaymah ta kalleta tare da cewa. "Kai Masha Allah ɗiyata haka kika zama kincanza sosai, kodai abin da muka dad'e muna hasashen sa ne Allah ya ai komana shi".
Cikin sanani jin kunya tasaki Umaymah tarungume Momma da Aunty Rahama suma rungume ta sukayi suna mai jin sananin kaunarta cikin ransu, Umaymah kam sosai tabita da kallo tana nazartar yanayin ta na sauyin data gani tattare da ita.
Sakesu tayi tariko hannun Ishma Tana mai faɗin. "Oyoyo my Ishma".