Kenza eBookz

Garkuwa book 2 - Chapter 23

Garkuwa book 2 - Chapter 23

Garkuwa book 2 Chapter 23: Garkuwa book 2 Chapter 23. Direct bedroom tawuce can tahangoshi kwance bisa gado. Yarufe jikinsa da blanket iya kirjinsa ida…

2,773 words

Direct bedroom tawuce can tahangoshi kwance bisa gado. Yarufe jikinsa da blanket iya kirjinsa ida nunsa a lumshe, cikeda tausaya wa taɗan zuba mishi ido, tana mai cire hijabin kanta a hankali ta a jiyeshi gefen gadon asannu tahaura kan gadon kana ta rarrafa ta matso kusa dashi. Cikin nitsuwa tasa hannunta tayaye blanket in tashige cikin jikinsa, ta kanai nayeshi da hannayenta ta manna kanta a faffaɗar kirjinsa a tare suka sauke numfashi, Kara cusa jikinta tayi sosai a jikinsa da mamaki taɗa go hannunta tasauke gefen wuyanshi sai kuma tamike zaune da sauri cekeda mamaki da ɗan jin ɗaɗi tace. "Yah Sheykh yau jikinka ba zafi sosai zafin ɗan kaɗan ne kai. Alhamdullih kafara samun lfy ko?".

A hankali yabuɗe lumsassun ida nunsa yazuba wa fuskarta dake bayyana mashahurin farin ciki da jin daɗin ta, hannunta yakamo ya janyo ta tafaɗa jikinsa, gyara mata kwanciya yayi a kan kirjinsa ya zagayeta da hannayen sa, bakinsa yamaso da shi saitin kunnen ta yaɗan hura mata iska cikin kunne, a hankali yace. "Yau jikina da sauki Y.M.D.G". Ido ta lumshi tare da sake buɗe su jin yan da tsikar jikinta ya tashi sabida yanayin yadda yayi maganar dakuma iskar da yake fesa mata cikin kunne, a hankali ta mosa laɓɓanta dan yafara saukar mata da kasala tace "Alhamdullah mun godewa Allah".

hankali ya soma yin kasa da hannun sa ya saukesu kan bye-bey dinta da gaba ɗaya rigar ta ya tattaru yakoma kan mazaunan nata kasan cewar mai tsamtsine so lokacin daya janyota sai rigar ta ɗanyi sama, Shafa bey-bey ɗinta ya soma yi a hankali, yanaɗan ƙara yin sama da rigar har yakai shi sakiyar bayanta. Kana yazareshi gaba ɗaya, A hankali yamai da hannun nasa kan kekkyawan ƙugunta da mazaunan ta. Allah yahore mata sukam gata ba wani auki ne da ita ba amma sai manyan kayan aiki, daga welcome and bey-bey tup-tup suke gwanin kyau, a sannu yasoma yi musu wani irin shafa yana ɗan bubbuga gefe da gefen su da kowani hannunsa guda. Mirgina ta yayi takoma kan katifar ta kwanta rigingine.

Ido ta ɗan tsura mishi kana tace "Yah Sheykh yanzu bakajin ciwon komai ko?" Hannunsa ɗaya yasauke kan cikin ɗaya hannun kuma yasaukeshi kan Caɓɓulen ta a hankali yake ɗan sarrafata yana ɗan shafa. Cikinta da kamar babu wani ɗigon halitta a cikin sa, yace "Nakusa saura kwanaki yarage in sha Allah zan dai na jin ciwon komai, amma yanzu kam da ɗan saura ɗan yawan jin jiri da rashin cin abinci amman saura kwanaki duk zai bari in sha Allah". Ido takuma tsura mishi kana tace "Kwanaki kuma Yah Sheykh?". kai ya ɗan gyaɗa mata yace. "Eh bakiji abin da Umaymah tace ba, In nayi sa'a in cikin ki yayi ƙwari ya kai wata huɗu zan sami lfy kinga kuma yanzu cikin yafara ƙwari shiyasa nima nafara samin sauki a haka dai zamu zarabu lfy, keda jin daɗi ni da shan wuya laulayi".

Baki taɗan turo gaba kana tace. "Kai dai ni kam ai wuya kawai kake bani kata tumurmusheni" Matse Caɓɓulen ta ya ɗanyi tare da sarrafa modononta. Murmushi yayi tare da cewa. "Yauwa ki shirya yana netx week zamu fara zuwa awu". Ya ƙarashe mgnar yana Mikewa ya zaune, a hankali yaran ƙwafo da kansa kirjinta yamannan bakinsa kan nata harshensa yazira yana lailaye nata ɗin yana ɗan zukoshi,wani irin gantsewa tayi tare da fidda wani irin nishi, Bakinsa yazare ya kawoshi saitin kunnanta cikin muryarsa data fara sauya wa yace. "Tun yanzu har daɗin yafara ratsaki". murmushi tayi tana ɓoye fuskarta cikin jikinshi, kasa yayi da hannun sa kan mararta yasauke kana yafara murza pt ɗin ta yanayi kasa da shi, ai ko nan tashiga taimaka masa sai da suka gigita junansu saf kafin suka lula duniyar Majidaɗi.

Washegari kasan cewar yau ɗin Saturday. Haka yasa duk suna gida Shatu kam baccin gajiyan daren jiya takeyi, bata farkaba sai wajen karfe 10, wanka tayi kana takimsa tafito parlour.

Zaune tasami Ummi a parlour'n tana kallo a TV, A hankali takaraso tazauna tare da gaisheta ta amsa tana faɗin. "Sai yanzu". Kai ta gyaɗa mata cikin girmamawa, Ita kuwa Ummi cikin kulawa da tattalinta ita da cikin jikinta ta miƙe taje dinning area ta ɗauko mata breakfast ɗin ta dake shirye cikin tray takawo, ta diteshi gabanta tace "Yauwa sauko kasa kici maza bana son zama da yunwa yakan wahal da mutun lokacin haihuwa". To tace kana tasauko kasan.

Aunty Juwairiyya ce tayi sallama cikin parlour'n, a tare suka amsa mata. Kana ta ƙaraso ta zauna tagai da Ummi, cikin kulawa Ummi ta amsa tana faɗin. "Ya Jafar da yaran?". "Duk suna lfy". Ta bata amsa a mutunce. Ita kuwa Shatu ɗago kanta tayi tace. "Ina kwana Aunty Juwairiyya". fuska ɗauke da murmushi tace. "lfy lau yaukam ana gida ba School ko?". kai tagyaɗa mata kana taci gaba da yin breakfast ɗin ta.

Zama Aunty Juwairiyya tagyara kana ta dubi Ummi tace. "Ummi nazo gurinkine fa". "To ni ɗin ko?". Ummi tace tana kallonta. "Eh". tace kana taɗan muskuta tace. "Dama wani hukunci nayanke shine nakeso kibani shawari a kansa". "To ina jinki". tace. Ita kuwa cikin yin ƙasa da murya tace. "Ummi yau ɗinnan zan sallami Huwaila zan dakatar da ita da zuwa tayani ai kin da take din Indo ma kaɗai ta isheni zamu cigaba da yin aikin da ita kamar yan da tun da fari muka fara". Kallon Shatu Ummi tayi ganin ta maida hankalin ta kan cin abincin datake kamar bata gurin, sai kuma tamaida dubanta ga Juwairiyya numfashi ta sauke tace. "To gaskiya kam hakan da kikayi yadace jeki sallameta babu wata matsala in Sha Allah sai dai al'khairi yabiyo baya".

Mikewa Aunty Juwairiyya tayi cikeda karfin goiwa tace. "Yauwa". Kana ta fita.

Tana komawa part ɗin ta tasami Huwaila a kitchen. Huwaila na ganinta tayi saurin sun kuyar da kai tana ɗan share hannun ta a jikin zanin ta, da kallon tuhuma tabita dashi kana sai kuma tawayence tace "Ah Huwaila harkin zone?". kai ta ɗan gyaɗa mata cikeda rashin gaskiya, Murmushi'n yake Aunty Juwairiyya tayi kana tace "Yauwa Huwaila na gama kawai kikoma kima. Yanzu kam ma aikin ba yawa kawai ki bar zuwa abinda tun da yanzu ba wani ai kin kirki anan kinga yanzu duk su Jamil da Jalal da Affan duk ba ana sashin suke cin abinciba can sashin Sheykh sukeci,kinga ko ai ki yaragu sosai dan haka kidaina zuwan ma kawai ki taya Hajja mamanmu yafi". Cikin kallon ƙasa-ƙasa tace. "To". har lokacin kanta na sunkuye tana bin ta da kallo takasan ido, A hankali taraɓa tagefen Aunty Juwairiyya tafita Kai tsaye ta nufi falon uwar gijiyar tata.

Hajiya mama ce tsaye a parlour'n ta Huwaila na sunkuye tagama sanar mata duk yadda sukayi da Aunty Juwairiyya. Wata iriyar guntuwar dariya mai cike da magunta ziryan Hajiya mama tayi tare da cewa. "Uhumm shegu masu jajayen kunnuwa zanci ubanku ne sai na ɓadda ahlin A'isha a masarautar Joɗa muddin ina raye. Tabbas yanzu wasan za'a fara takun alaƙa zan sake fitar muku da salon da bazaku taɓa fahimta ba, tun da wannan mai idanu kamar na mayu tazo tagano abun da yake binne tsawon shekaru kuma." Kwaffa tayi cikin baƙar zuciya tace. "Uhum ki jirani bafullatanar daji tabbas zan biyo ta kanki". Tafaɗa tana wani irin shu'umin murmushi.

A can Part ɗin Lamiɗo kuwa. Sheykh ne zaune a parlour'n Gimbiya Aminatu su Lamiɗo da Abba'n sa da Galadima duk suna zazaune can gefen ɗaya falon.

Gimbiya Aminatu ce ta fito daga cikin ɗakinta tare da wata ƴar karamar ƙwarya takaraso gaban Sheykh tamiƙa masa tana faɗin "Ungo karɓi ka kaiwa Aishatu kasan masu ciki sai da ɗan kayan marmari musamman maiɗan tsami-tsami kaivmata tasha nasan zataji daɗin bakinta". A bazata maganar tazowasu Lamiɗo cikin tsananin farin cikin jin cewa Shatu na da ciki Lamiɗo yadafa kan Sheykh yace "Masha Allah Slhamdullah godiya ta tabbata ga Allah munji daɗin samin wannan babban Al'bishir kami ƙamin gaisuwata gun Aishatu". Murmushi Abba yake cike da jin daɗin hakama Galadima. Shiko Sheykh kansa ya ɗan kawar tare da karɓar ƙwaryar da Gimbiya Aminatu take mika masa. Murya can ƙasa cikin maƙoshinsa yace. "Koma menene ni zanci tun da nike laulayin ba itaba". Yayi maganar a saman lips ɗin sa, Da sauri Abba ya zuba masa ido cike da mamaki, kenan Jabeer gadonsa yayi shikeyiwa matarsa laulayi, murmushi yayi sanin yayi maganar ne batare da yasan tafito ba. Shiko Sheykh mikewa yayi rike da ƙwaryar yanufi kofa yana cewa "Sai anjima" cikin ɗan ɗaga murya Galadima yace. "A miƙa mana gaisuwa gun ta". Shidai baice komai yafita dan a zatonsa basuma ji mgnar da yayi ba.

A parlour yasameta zaune ita ɗaya Ummi na kitchen. A hankali ya ƙaraso gareta. Hannunshi kawai yasa ya kamo mata. Ba musu ta miƙe, hannunta yaja suka nufi falonshi.

Bisa kujera ya ajiyeta, kana ya zauma kusa da ita kallonsa tayi tare da kallo ƙwaryar dake hannunsa sai ta daɗa matsowa jikinsa sosai tace "Menene wannan ɗin?". gyara rike ƙwaryar yayi tare da cewa. "Gimbiya Aminatu ce tabani wai in kawo miki irin wai ke mai ciki al'halin nine ma nake miki laulayin. Dan yanzu dai koma menene ni zan cinye tun da nike laulayin". Ya karasa faɗa yana ɗage faifayin da a ka rufe ƙwaryar da shi, kindar ne fari sol sai ɗan mai kon yelo a saman sa, yawun da ya cikin mata baki ta haɗiye tana miko hannu tana faɗin "Bani tunda ni tace ka kawowa". ƴar karamar ludayin duma dake ɗaure kan fefayin yaɗauka yaɗibi kindar mai sanyi da shi, kana yace "Sai dai kijira idan na koshi nabaki sauran". Ya ƙarashe mgnar yana ɗago ludayin yakai bakinsa, lumshe ido yayi jin garɗin daɗi da sanyi da ɗan tsami-tsami ya gauwaye bakinsa, sosai yaji daɗin yadda yaji ɗan tsamin a bakinsa. Zumbura baki tayi tare da cewa. "Ni dai ka bani". A hankali ya kamo hannunta ya ɗagota ya ɗaurata kan cinyarshi yasa ƙwaryar a tsakiyarsu, Ido ya lumshe tare da sa hannunshi ya tallabo haɓarta bakinsu ya haɗe, a hankali ta buɗe bakinta. Shi kuwa cikin sanyi ya lasa mata kidar ɗin. Kusan a tare suka lalumi tong ɗin juna, jin yadda ta mishi riƙon lollypop ne ya sashi janye bakinsa da ƙarfi tare da cewa. "Wash Mamey zata cinye min harshe". Da sauri ta riƙo hannunsa dake rike da ludayin takarkatashi takawo bakin ta takurɓa, harshenta ta fidda talaso sauran ragowar dake cikin ludayin. Hannunsa ta sake tana gyara zamanta da kyau ta ce "Yah Sheykh shanyewa zakayi gaskiya ni dai kabani kayana". Da sauri ya ɗan zaro idansa tare da cewa. "Kuma tun yazu kike so in baki." ido ta rufe kana ta buɗe tana kallonsa. Sai kuma yasaki wani murmushi da har sai da jerarrun fararen hakoransa suka bayyana, yatsar sa ya miƙa kan kumatunta yalakaci kindar daya shafu mata a gefen kumatu yaɗa go yatsar, kana yanuna mata, fuska takwaɓe tare da turo baki gaba tace "Bakai bane". ludayin yakuma maiwa da cikin ƙwaryar yaɗiba yakai bakinsa yakurɓa tare da mai da ludayin cikin ƙwaryar kana yace "Danayi mefa?". baki takuma turawa tace "Ka hanani a buna". ido ya kuma zarowa yace. "Ni Muhammad na isa in hanaki abunki da Allah ywce in baki. Taso muje ɗaki nabaki abin naki yanzu nan". Ya ƙarashe mgnar yana mata dariyar wasa kafaɗa ta maƙe gane abin da yake nufin, tace. "Nidai a'a wanna nakeso". ta ƙarashe tana nuna ƙwaryar. mikewa yy yariko hannunta yace. "Zomuje duka zan baki ai da wannan ɗin da Jabeer ɗin". yana rike da hannunta ɗaya hannunsa na rike da ƙwaryar suka nufi bedroom ɗin shi.

Rayuwa kenan. Haka rayuwa tacigaba da tafi kwanaki suna juyawa i zuwa makonni, makonni na shuɗewa i zuwa watanni.

Alhamdullah cikin ikon Allah da buyawansa yanzu cikin Shatu wata shida kenan kuma har yau magauta basu san da shiba dan bata fiye fita kuma cikin baida wani girma. Tana zuwa makaranta tana karatunta hankali konce. Tana waya da Ummeynta. Alhamdullah yanzu zazzaɓin daren da Sheykh yakeyin nan yazamo tarihi yawarke tsaf abinshi,suna rainon cikinsu cikin kula da tarai raya da ɗonkin ganin ranar zuwan Baby.

Zaune suke a parlour Ummi na saman kujera Shatu kuma na zaune a kasan carpet ta mimmike sawunta ta tasa ɗan madaidacin cikinta a gaba, tana ɗan kurɓar kunun tsamiya da Ummi ta dama mata, Ummi ta ɗan kalleta tare da cewa. "Ikon Allah kinga na sha a fa ɗazu Juwairiyya ke cemin Gimbiya Aminatu ba lafiya tana zazzaɓin mura". A jeyi cup ɗin kunun tayi tana cewa. "Allah sarki shiyasa tun jiya bata turomin haɗin furan nan ba Ummi muje mudubata tunda ba abinda mukeyi". Ta ƙare mgnar tana miƙe cafal kamar ba mai cikiba. Cikin fari kenan. A hankali ta shiga ɗaki taɗauki ɗan ma dai-dai-cin hijabi tasaka a kanta tafito,nan tasami Ummi rike da mayafin ta. Tare suka nufi sashin Gimbiya Aminatu.

Da sallama suka shiga parlour'n Gimbiya Aminatu. Ummi na gaba Shatu na biye da ita. Hajiya Mama da Gimbiya Saudatu duk suna zaune cikin parlour'n.

wani irin mikewa Gimbiya Saudatu da Hajiya Mama sukayi cikin tsananin kaɗuwa da zallar mamaki suke kallon cikin da basusan farkon saba sai daya baiyana kansa yau rana tsaka suka ganshi, Cikin wani irin tashin hankali da baƙin cikin Hajiya Mama ta juya cikin wani irin kiɗima tafice a parlour'n gaba ɗaya idanunta sun wani fiffito sun zazzaro waje saboda sabar firgici da baƙin cikin wannan cikin data gani.

Tana fita hanyar part ɗin ta tanufa hankali tashe, ɗago wayarta tayi tana tafiya tana daddanna shi tana sharar ƙwanar part ɗin ta takai wayar kunne, Tana wani irin huci na tashin hankali,daga cikin wayar kuwa ringing biyu zuwa uku a ka ɗaga me biye da kiran

yace. "Hajiya bar". Da sauri cikin ɗaga murya tace. "Dakata Boka gilmau bana bukatar gaisuwarka! haka mukayi da kai wani irin makudan kuɗine ban zubda makaba k". Cikin dakiya boka GILMAU ya katse ta. "Da kata Hajiya ki daina min ihu akunne dan ba fahimtarki zanyiba." Bokan yadakatar da ita kafin takarass faɗar kalmar k. data furta. Itako cikin musifar tashin hankalin da take ciki tace "Gani nan zuwa gurin ka yanzu dan wlh bazai yuwuba dole a sake sabon shiri". Tana kaiwa nan takashe wayar tashiga ciki taɗau mayafin ta da makullin mota da da wasu kuɗaɗe masu yawa a ɗaure bandir-bandir tafita tanufi in da mota yake tashiga taja da mugun gudu tafi tanufi gidan Boka.

Cikin rawan jiki take tuƙi hannunta ɗaya riƙe da waya ta kara a kunne wanda ta kira Jahan. Shi kuwa Sheykh (Jahan) kenan yana zaune a Office nashi yaga kira da layinsa na sirri a yar ƙaramar wayar da ko inganta a garƙame yake. Murmushi yayi ganin 3 bala'i da haka ya seba number. Wani murmushi iya salon taku yayi kana ya amsa kiran tare da ƙara wayar a kunne ya sauya muryarsa tare da cewa. "Hajia Mama Uwar Sheykh meke faru". Cikin faɗa tace. "Oouxubillahi subahanallahi Jahan kada ka sake cemin uwar Sheykh kai kasan duk duniya babu wanda yasa irin zallar tsanar da nakeyiwa wannan shegen yaron da sihiri baya cinsa data daɗi wlh yau ji nakeyi zan iya zubawa Part ɗinshi Dana ƙannenshi wuta su ƙone su mutu kowama ya huta". Wata iriyar ja'irar dariya yayi tare da cewa. "A a to yau kuma me kika gani a kansu ɗaya tada miki hankali ne haka". Cikin tafasan zuciya tace. "Dariya ma na haka kenan, to bari kaji wannan shegiyar matar tasace, naga cikine da ita cikima mai girma kuwa". Da sauri yace. "To dan ganin cikin ne hankalinki ya tashi". Cikin tsantsar tsana tace. "Wlh tallahi sai na zubda cikin nan wlh babu wanda zai ƙara haihuwa cikin ahlin A'isha nida nake son on ɓaddasu a masarautar Joɗa ya zanyi in barsu suyi ta haihuwa wlh zan zubda cikin in Kuma ya fito duniya tabbas zan kashe ɗan". Wani irin miƙewa tsaye yayi lokacin ɗaya zufa mai zafi ta karyo mishi gaba ɗaya jikinsa rawa yake, cikin saisaita nitsuwarsa yace. "Eh lallai wannan batun babbane bari anjima zanzo muyi shawarar yadda zamuyi". Yana faɗin haka ya katse kiran. Yatsarsa manuniya yasa ya sharce zufan daya feso masa a goshi. Kana sai kuma yayi murmushi tare da cewa. "Innalillahi wa innailaihi rajiun. Hasbunallahiwani'imanwakil." Yayi ta maimaitawa kana ya koma ya zauna ya dafe kanshi tare da cewa. "Uhmmmm Hajia Halima kenan rashin sani ya saki kina shuka a idon makorwa. Wai ni Muhammad Jabeer mena tsare miki nada yan uwan da mahaifiyarmu da kike so ganin baya mu, me cikin matata ya miki, meyasa zaki so cutarmi da Aish da ɗan...!

By *GARKUWAR FULANI*

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull