Kenza eBookz

Garkuwa complete novel - Chapter 66

Garkuwa complete novel - Chapter 66

Garkuwa complete novel Chapter 66: Garkuwa complete novel Chapter 66. Hajia Mama ce zaune gaban. Wani mummunan mutun mai mummunan kamanni da shigar sutura,…

4,482 words

Hajia Mama ce zaune gaban. Wani mummunan mutun mai mummunan kamanni da shigar sutura, cikin murya mara daɗin amo yace. "Na gaya miki ki kiyayi cikin wannan yarinyar raba kanki da son cutar da cikin nan domin, komai zai lalace miki muddin kika taɓa cikin nan, tsohon asirin dake binne tsawon shekaru da dama zai tonu, duniya zata gano ainihin kamanninki". Cikin masifa tace. "Kai boka GILMAU ba cewa nayi ka karya min ƙwarin guiwata ba, zuwa nayi gareka dan mu nemi mafita. Kaida bakinka kace min muddin wannan shegiyar yarinyar ta haihu cikin masarautar Joɗa komai zai lalace min to kuma ta yaya zaka cemin in bar cikin jikinta ta haifeshi. Wlh bazata yiwu ba, dole in zibdashi yabi kororo ko kuma nasa Jahan ya burmamim cikin shegiyar bafullatanar dajin nan da wuƙa ya zazzago da cikin, ko kuma na hayo ƴan daba su zo su kashe min kowa na zuriyar Aisha". Wata muguwar dariya boka GILMAU ya kece da ita dariyar da tasa tsaunuka da kwazazzaɓan da wurin da kogon da suke ciki ya amsa da azaban ƙarfi wanda saida Hajia Mama ta firgita. Ido ta fara zazzarowa ganin wani irin masifeffen hayaƙi mai azabar duhu ya turniƙesu tako ina. Cikin dakiya da kafurar zuciya tace. "Yauwa kira muggan al'janunka ka gaya musu buƙatarsa suje su zuƙe min jinin waccar ja'irar yarinyar ya bare, su gaya min duk abinda sukeso zan sama musu". Da sauri ta gyara zamanta jin muryar bokar ta sauya cikin ƙarfi yace. "Kada ki damu Hajia Halima, zaki samu cikar burinki. Amman sai kin ajiye mana kuɗi kimanin Naira Miliyan ɗaya. Sannan zamuyi miki wannan aikin". Da sauri ta jawo jakar kuɗinta ta zuge rafofin kuɗin dake ciki ta juye a gabanshi wanda sunfi one million, da sauri tace. "Gasu nan ni dai a hallaka min cikin da ita mai cikin. Sannan a sabauta min Jafar ta yadda bakinsa zai bar karatun nan dan ta nan kaɗai ne zan samu nasarar binne tsohon sirri". Dariya yayi kana hayaƙin ya ɓace. Yana mai cewa. "Wannan fa faɗa ne tsakanin ƙarya da gsky tsakanin duhu da haske". Da sauri tace. "Su waye ƙaryan da duhu su waye haske?". Yana mai gaba tafiya yace. "Wanda ke riƙe da Allah da Manzonsa sune gsky kuna haske". Shiru tai ta zubawa bikin ido. Shi kuwa Boka cikin alamun canzawar murya yace. "Ni dai babu ruwana kan aikinki amman tunda baƙin mayen al'janin ya amshi aikinki ku kuka sani ina dai da tabbacin duk wanda ya riƙe ibada ko kunyi nasara a kanshi bazaiyi tasiri ba shekara nawa muna yaƙi kansu har yau mun kasa cikin galabarsu sabida su Allah suka riƙe". Da sauri tace. "Ni na gamsu". Daga nan ta miƙa ta fito, ta fara tattaki cikin dajin da ciyawi da ƙayoyi. Tafiya mai tsawo tayi kana ta fito bakin titin birji inda tabar motarta sai haki takeyi da numfarfashi dan azabar tafiyar da ta sha dan yin zalumci da muguwar zuciya da taɓewa a gajiye ta shiga cikin motar tata taja ta tafi.

A ranar misalin ƙarfe goma na dare. Hajia Mama tsaye a can bayan side ɗin ta cikin bishiyoyin dake wurin da duhu. Cikin tarin bayyana ainihin tsana ziryan ta kalli Sheykh dake tsaye gabanta, cikin irin shigar Jalal. Riga da wondo ne 3 qtr rigar kuma mara hannu. Kana yasa fuskarshi ta roba wacce mutanen duniya suka sanshi da ita da sunan Jahan. kallo ɗaya zakayiwa askin kanshi zaka bashi sunan taƙadiri mugu dan yadda akayi fuskar ba annuri. Cikin tashin hankali tace. "Jahan na gama samun mafita, baƙin al'janin boka GILMAU wanda mayene ya amshi aikinna zai zuƙe jinin cikin dama ita kanta fitsarerriyar ƙauyen". Wani irin sassanyan ajiyan zuciya ya sauƙe a cikin ransa tare da yin mgnar zuci. "Ɓatacciya mai ɓataccen tunani nafi tsoron kiyi tunanin sawa Shatu guba akan bokayenki. Wanda na sani in sha, Allah. Bazasuyi nasara a kaina da ahlinna ba in sha Allah bazaki samu nasaraba dan Allah yana tare damu". A zahiri kuwa cikin sauya murya ya juyeta eh zuwa muryar ƴan daba yace. "Uhum rana dubu ta ɓarawo ko rana ɗaya kuma ta mai kaya". Da sauri tace. "To waye ɓarawon waye mai kayan?". Da sauri ya canza akalar zancen da cewa. "Yoh kece mai kayan mana tunda kece uwar gidan Habibullah, ita waccar balarabiya tazo ta aure miki miji tai ta zazzago ƴaƴa maza harda tagwaye. Kinga yanzu zamu samu nasarar kauda ahlinta, inma bokayen sunƙi yi mana aiki ko ni zan gama da wannan cikin Hajiyar mugunta". Dariyar jin daɗi tayi dan in yace mata Hajiyar mugunta tasan. Duk duniya shi ɗaya ne yasan asalin ainihin muguntarta sai bokanta. Takanji ta gamsu da kanta da ta iya sirranta muguntarta a ranta har tasa yardarta a zuƙatansu". Ganin yadda tai murmushi ne ya sashi yin ƙasa da kai tare da yin murmushin kana yace. "Toh ni zan wuce gida babyna tana jirana". Cikin gamsuwa da tasan yakan nuna mata yanada mata. To tace kana yabi can bayan bishi yoyin ita kuma ta dawo cikin Part ɗin nata.

Sauri-sauri ya iso bakin Part ɗinsa, Agogon hannunsa ya kalla tuni goma ta wuce. haka yasa da sauri ya kutsa kai cikin falon. ba tare da ya cire fuskarba. Ba kowa a falon. Haka yasa da sauri ya gilma. Shatu da fitowar ta kenan daga ɗakinta cikin shirin bacci. Ta hangi gilmawar mutun amman sai taga kamar Jalal ne. Da sauri tabi bayanshi tana cewa. "Jalal lfy kuwa". Bai kulata ba, sai saurin daya ƙara, itama saurin ta ƙara dan a zatonta ko wani abune ke faruwa. Tana shiga falon shi kuma yana shiga bedroom. ya juyo da nufin rufe ƙofar ne ta hango fuskar. Da karfi ta dafe ƙirjinta tare da cewa. "Jahan". Shi kuwa Sheykh da sauri ya cire fuskar ya sata a inda yake ɓoyeta. da sauri ya zaro ɓaƙar jallabiya ya zura kan kayan jikin nashi. Kana ya nufi falon da sauri yana cewa. "Aishhhhhhhh mene". Da sauri ta juyo daga fitar da zatayi cikin tsoro tace. "Yah Sheykh Jahan". Ganin yadda jikinta ke rawa ne yasa yayi saurin ruggumota dan baison abinda zai firgitata. Cikin sama mata nitsuwa yace. "Nine Jahan ɗin ko". Da sauri tace. "Allah ya shiga ɗakinka". Kanta ya tallabo tare da cewa. "Aish nine fa, inaga idonki ke miki gizo, zo-zo-zo nan inyiwa babyna addu'a". Cikin binshi da kallon tsoro tace. "Yah Sheykh mu tafi ɗakina mu kwana a can". Kai ya gyaɗa mata tare da cewa. "Toh muje can ɗin in zaki samu nitsuwa". Ya ƙarashe mgnar suna nufar ɗakinta. Bayan ya rurrufe ko inane. Ya jawota jikinshi a hankali yace. "Zan gaisa da Baby." Ido ta lumshe cikin ɗan sauran ruɗanin tace. "Uhummm". A hankali ya kwantar da ita, kana ya sunkuyo kanta rigar baccin nata ya ture sama, kana ya fara sumbatar cikin tako wanni sashi yanayi yana wasa da caɓɓullenta.

Daga nan salon Ya sauya. A hankali ta fara ɗan rakin nata, tare da tureshi. Murmushi yayi kana ya jawota yace. "Taso muje muyi wonka". Cikin gajiyar daya tara mata ta narke jikinsa. Hakanne yasa ya tallabo ta, suka faɗa Bathroom.

A hankali ya zare mata yar rigar jikin nata. kana yace. "To kiyi wonkan ina jiranki". Kai kawai ta gyaɗa sabida gajiya. Wonkan tayi kana ta fito. tare suka fito. Wata rigar ya bata ta saka kana ta koma ta kwanta. Shi kuwa ya shiga yayi wonka. Yana fitowa ya haura kan gadon kusa da ita ya zauna. A hankali ya jingina kanshi da jikin gado kana ya miƙe sawunshi tayi pillow dashi. Shi kuwa ture rigar yayi ya fara karanto addu'o'in yanayi yana tofawa bisa fatar cikin. A haka har tayi bacci. Kana daga bisani shima ya kwanta.

A haka dai kwanaki sukayi taja. Komai na tafiya dai-dai cikinta na cikin lfy da salama bisa yardar Allah da kariyarsa al'farmar al'ƙur'ani. Sabida Sheykh ya dage da addu'a babu kama hannun yaro, bini-bini zai buɗe cikin yayi ta mata tofi a kai, kuma baya taɓa yarda ya barta ta zauna babu al'wala.

Ya hanata kallo sai jin ƙira'a.

Hajia Mama kuwa a ƴan kwanakin taje gidan bokanta yafi sau biyar. Har dai Abba ya fahimci fitar nata yayi yawa kuma sam yaga bata cikin nitsuwa. Batool kuwa yanzu ta gama gano komai bisa wannan dalilin ne ta tattara ta koma garinsu. Abban kuwa da gaiya yake barinta fita anguwar.

Yauma zaune take gaban bokanta. "Kada ki damu ciki kam muna nan muna masa shiri. In ma bamu zibdashi ba wurin haihuwa zamu kashe uwar da ɗan ta hanyar ɓallo mata jini shi kuwa yaron mu bugi hannun mai yanke cibiya ya wuce misalin bakin gaɓa daga nan jinin zai malala duk su mutu". Cikin gamsuwa da hakan tace. "Hakanma yayi amman ni babu abinda ke samin ƙuncin duniya sama da ita da mijinta da wannan shegen cikin". "Kada ki damu ai tunda kina damu baki da matsala, ke dai tashi ki tafi kawai".

Murmushi Sheykh wanda ke jin komai. bisa na'urar irin bi diddigi daya liƙa mata a zoben Daimond da ya saya mata tun shekarun baya.

Alhamdulillah yanzu cikin Shatu ya cika wata bakwai cib. Yanzu ya ɗan fito ya girma dai-dai misalin cikin fari dai.

Zaune suke a falon, Ummi na tubke mata sumar kanta. Ita kuwa waya takeyi da Ummeynta. Cikin tsananin jin daɗi tace. "Kai Ummey sati mai zuwa zaku dawo da gaske?". Cikin murmushin jin daɗin ba zatan da sukayi mata Ummey tace. "Sosai ma kuwa Shatu na. In Sha Allah ranar Alhamis zamu dawo da izinin ubangiji. Dan tun jiya ma, makiyayan dabbobin da Abboi ya sake ɗibarwa Bappanku sun taso. Da yake su tafiya ƙaface, kin san zasuyi. Kwana biyar a hanya kafin su isa. To munfi son sai sun isa mu kuma mu taso, tunda mu tafiyar jirgice". Wani irin tsalle mai cike da zallar jin daɗi tayi tare da juyowa ta kalli Ummi murya cike da farin ciki tace. "Alhamdulillah Ummi, su Ummey na sun kusa dawowa. Kai Alhamdulillah Wayyo Allah daɗina Junainah na zata dawo kusa dani". Murmushi mai nuna jin daɗi Ummi tayi tare da cewa. "A a kai masha ALLAH Alhamdulillah, Allah ya dawo dasu lfy". Amin Amin tace cikin jin daɗi kana ta meda hankalinta kan wayar jin Junainah na cewa. "Adda Shatu muna dawowa zanzo gidanki nida Ummeynmu, ki dafa mana abin daɗi". Cikin dariyar jin daɗi tace. "In sha Allah kuwa my Junnu sarkin kwaɗayi zan dafa miki duk abinda kikeso."

Dai-dai lokacin kuma Sheykh ya shigo falon. wanda dawowarsa daga aiki kenan. Jalal da Jamil na biye dashi a baya wanda suma daga aikin suka dawo. Shi Sheykh Side ɗinsa ya wuce. Su kuwa su Jalal tsakiyar falon suka tsaya. Da sauri Shatu ta miƙe tare da yar sassarfa ta biyo bayanshi. Kamar ba mai babban ciki ba.

Cikin sauri Ummi tace. "A a Shatu ki bar gudufa". Yana gab da shiga falonshi yaji Muryar Ummi na faɗin hakan. Da sauri ya juyo, ai kuwa da sassarfa ya hangota ta nufoshi. Cikin tsoro yace. "Aish me haka dan Allah ki tsaya". Ina kafin ma ya rufe baki ta isoshi ta faɗa jikinsa. Ta ruggumeshi gam-gam. Dole shima ya ruggumeta. Cikin meda numfashi da haki tace. "Yah Sheykh al'bishirinka". Cikin haɗe fuska yace. "Kafin ince goro, dan Allah Aish ki dena min gaganci da cikin nan, dan Allah ki rufa min asiri ki rainar mana shi da kulawa". Shiru yayi sabida fahimtar bata fahimtarshi, a fili zaka iya ganin zallar farin cikin dake kwance a fuskarta, kalmar al'bishirinka take ta mai-maita mishi. Dole ya ruggumota suka shiga falon zama yayi bisa kujera kana, ya zaunar da ita kan cinyarsa ido ya zuba mata tare da cewa. "Goro-goro-goro fari ƙal Aish gaya min me muka samu ne?". Cikin tsantsar farin ciki ta manna mishi kiss a goshi kana tace. "Um.. Ummee.. Ummey na da Bappa na da Junainah da Innarmu zasu dawo Rugar Bani kwannan Hamma Jabeer". Karo na forko kenan data kirashi da wannan sunan. Haka nan yaji wani irin masifeffen jin daɗi mai sa nitsuwar zuciya cikin kekkyawan murmushi yace. "Alhamdulillah Allah ya kawo mana su lfy Aish na". Da sauri tace. "Amin Amin, Hamma Jabeer. Gobe zan koma ko, sai in share mana gidan in gyara mana kafin su dawo ko". Da sauri ya zaro ido tare da cewa. "Ki koma kuma Aish rufa min asiri mana". Cikin fidda ido itama tace. "Yah Sheykh to ai zan komai haihuwa ne tunda zasu dawo. In haihu a can a kusa da Ummeyna tamin wonkan jego". Cikin yanayin gsky da gsky yace. "A'a wlh Aish babu inda zakije wani haihuwa bazan iyaba dan Allah kadama ki sake faɗar hakan. Wlh bazan iyaba. Ga Ummi zatayi miki komai Umaymah ma zata zo". Cikin tsoro tace. "To Yah Sheykh Amman ai zan je kam in sun dawo ko?". A hankali yace. "Eh wannan dai kam zakije, nima zanje in gaida Ummeymu". Da sauri tace. "To zanyi wata ɗaya a can ko?". Cikin zazzaro ido yace. "A'a Aish kiyi haƙuri wlh ko sati bazan iya barinki kiyi ba". Cikin shogoɓe fuska tace. "To dan Allah kwana nawa zanyi. Fisabilllahi fa shekara guda ban gansuba basu ganniba". Cikin nitsuwa da son sama mata nitsuwa yace. "Kada ki damu zakije kiyi kwana uku in na iya daurewa. Ammanfa sai in kina bani abun daɗi kullum har su dawo". Ya ƙarshe mgnar yana cusa kanshi cikin wuyanta. cikin farin cikin da take ji ɗin tace. "Me zai hana in bawa Hamma na kayan daɗin shi, in samu ya barni inje wurin Ummey na." Ta ƙare mgnar tana sa hannunta tana buɗa al'kyabbar jikinshi. shi kuwa Sheykh hannunshi ya tura, cikin rigarta. ya fara sarrafa caɓɓullenta. kirjin ta daɗa turo mishi sosai. ɗan sunkuyar da kansa yayi ya manna bakinsa kan caɓɓullenta. Ya fara yimata wani sahihin salo, A idonta ta rumtse tare da fidda wani irin nishi ashhyyyy, sai kuma ta dan turo kirjinta kana ta ɗaura hannunta a kansa ta cusa yasunta cikin lallausan suman kansa tana Ƙara manna kansa da kirjinta, cike da wani irin salo na musamman take yawo da yasunta cikin sumar kansa. A hankali taɗan ɗago kansa ta zare bakinsa da ke kan caɓɓullenta tamike tsaye hannunta taɗaura kan kafa ɗarsa tayi ƙasa da al'kebbar sa ta zareshi a hankali ta sunkuya ta durkusa bisa sawunta. tun daga kan faffaɗar kirjinsa take manna mishi wasu irin kyawawan kiss har zuwa kan mararsa, yayinda tasa hannunta cikin rigarsa ta ɗan ɗagashi tayi sama dashi. shiko hannun yakai yarike rigar yaɗan yi sama dashi har kan kirjinsa. cikin wani irin salo tarika kissing nashi tako ina cike da shauƙi da zallan farin cikin da take tare da shi. A sannu tarika yin kasa da hannunta, tana mai isar mishi da kekkyawan saƙonni, bisa Sheykh ɗinsa dake cike da zalama sai yana neman masauƙinsa muhalli sa. Shiko Sheykh ƙara matsowa yayi bakin kujerar. A hankali tasauke lips ɗin ta kan Sheykh harshenta manna kan lollypop ɗin a hankali cikin wani irin salo na musamman salo mai sanya wadda ake yimasa yalula duniyar taurari salon da tasan zai sashi farin ciki kuma da burinta kenan sabida ita kam yau farin cikinta bazai misaltuba. Wani irin numfarfashi mai haɗe da ƴar karamar kara yake fiddawa. Jiki na rawa yariƙo kanta da hannayen sa duka biyu yana ƙara lasa mata lollypop ɗin. Sosai tadage tana sarrafa shi da harshenta salonta ya gigita shi yasan yashi cikin wata duniya na musamman. ɓari da kemar jikinsa yake ta ko ina janyo ta yayi jikinsa gaba ɗaya yarungumeta gam-gam murya na rawa can ƙasan maƙoshi yake cewa. "Masha Allah, jazakillahu khairan Mar'atussaliha." A hankali ta gyara zamanta kan cinyarsa, tare da samar da kekkyawan kusanci a tsakaninsu. Ta tabbatar da ziyararta ta riskeshi a ba zata. Hannunsa tariƙo tajanyoshi jikinta, wani irin kyarma jikinsa keyi da tsuma miƙe sawunshi yayi da kyau. Tare da ƙarasa zare boxes sai wani karkarwa jikinsa yake yakai kololuwa wajen felling cikin tsananin bukatuwa ya masota tare da gyara zamanshi bisa kujerar da kyau. Hannunta tasa ta kamo saman kujerar. Shi kuwa Sheykh tafin hannunshi ya kife kan cikinta dake lafe a jikinta ɗan cas dashi.

Cikin yanayin happy take sarrafa alaƙarsu har tsawon 15min. Shi kuwa Sheykh gaba ɗaya ya gama gigicewa. A hankali yake shafa cikin dan tsoron duk abinda zai cutar dashi yake. Ya kuma lura yau Shatu farin cikinta yasata, ƙarin ƙaimi. A hankali ya kai bakinshi kusa da kunnenta cikin daburtacciyar murya mafi rauni yace. "Hashhhhh thanks my dear Aish. Babyna fa". Tsawon lokaci kana ta narke a jikinshi cikin tarin gajiya da maida numfashi. Murmushi mai cike da jin daɗi da tarin gamsuwa yayi. Kana ya shafa fuskarta sannan ya tallabeta suka wuce bedroom ɗin sa. Shi ya fara shiga yayi wanka ita kuwa tana konce, saida ya fito ta shiga tayi tuni lokacin kuma magriba tayi.

A can ƙasar Cameroon kuwa, ɓangaren su Junaina kuwa kallon Ummey tayi jin yadda take jiyo hayaniya da dariyar mutane da muryar Ummu dake cewa Shatu kada ki gudufa. Mikawa Ummey wayar tayi tana cewa. "Ummey sai dariya suke yi". karɓar wayar Ummey tayi takashe, kana ta miƙa dan yin al'wala.

A ɓangaren su Shatu kuwa washe garin ranar ma tashayar da Sheykh zallar madarar daɗi dan kuwa yau kusan ita tayi tukin.

Washegari Dasafe Sheykh yashirya cikin shigarsa ta al'farma yanufi General Hospital Ɓadayama wanda dama yake zuwa duk ƙarshen mako.

Yau kuma saura kwana biyu su Ummey su dawo. Alhamdulillah tuni su iro sun iso da garken shanun da Appa Alhaji Abboi kenan ya sake haɗawa Bappa kama daga shanu tumaki awaki. Raƙuma da dawakai. Sai kaji da zabbi da aka sassakasu cikin kwandunan saƙar mari aka ratayesu a jikin dawakai. Alhamdulillah Arɗo Bani da Alhaji Haro da Alhaji Umaru da dai sauran daddatawan garin su, suka tarbi su iro suka nuna musu tsohon garken Bappa, nan suka sauƙa, kana suka gyara duk wani abu daya kamata su gyara.

Arɗo Bani kuwa da kanshi ya turo uwargidansa Maman Ya Salmanu, da kuma matar Alhaji Haro Maman Junaidu sukazo suka buɗe gidan Bappa suka kimtsa musu komai suka share komai yayi gwanin ban sha'awa.

Kana daga gidan Arɗo Bani ake kawowa su Iro abinci, in sunyi tatsa kuma sadaka suke rawaba al'majirai na cikin Shikan.

Alhamdulillah a can Kamaru kuma su Ummey da Bappa da Inna amaryar Bappa da Junainah duk sun gama shirinsu. Tuni Al'ameeen ya gama musu komai na tafiya.

A ɓankaren Shatu kuwa itama sai shiri take tayi, Sheikh da kansa ya gayawa Umaymah nan ita kuma ta gayawa Lamiɗo.

Yau Al'hamis. Kuma yaune su Ummey zasu dawo.

Sheykh ne zaune a office ɗin shi na Valli. Haka nan yaji zuciyarsa na sinkewa. Gaba ɗaya sai hankalinsa ya koma kan zantukan Hajia Mama. Ajiyan zuciya mai nauyi ya ɗan fesar, kana ya jawo wayarshi. Ɗan lallatsawa yayi kana ya karata a kunne.

Shatu dake tsaye gaban dreesing mirror'n tana kimtsa kayyakin kolliyar ta, cikin yar ƙaramar jakane alamun shirin tafiya, jin wayarta na ringing yasa tasa hannu ta ɗago ganin sunan dake saman wayar. Habibi Da'iman, murmushi tayi tare da amsa wayar kana ta kara a kunne, cikin sanyi tace. "Assalamu alaikum Yah mu'allim". Sassanyan numfashin ya fesar tare da sauƙe ajiyan zuciya kana yace. "Wa alaikassalam Mar'atussaliha, kina lfy ko". Kai ta gyaɗa kamar tana gabanshi kana a hankali tace. "Lfy lau Alhamdulillah" Da sauri yace. "Baby nafa". Murmushi tayi kana tace. "Alhamdulillah Doctor duk muna lfy, sai dai muna kewarka Yah Sheykh". Cikin lumshe ido yace. "Ina nan tare daku". Cikin ta ɗan shafa kana tace. "Hamma Jabeer nifa na gama shirina". Ƴar karamar dariya yayi fahimtar duk sunan da zata kirashi dashi yanada ma'anarsa namusannan kuma ko wanne suna a gaɓar daya dace dashi take kiranshi. Takan ce mishi Doctor a duk lokacin da yake bincikar lfyarta ko kuma takejin wani abu nata na mata ciwo, to kai tsaye da Dakta take kiranshi da yaji haka kuma yasan akwai abinda zatace mishi na damunta. Kana duk sanda zata ce mishi Hamma Jabeer takanyi mgna dashi kai tsaye a matsayin Garkuwanta kuma ƴaƴanta ɗan uwa yadda da yaji haka yasan zatayi mishi mgn kan nuna shi matsayin ƴan uwansa natane ƴan uwanta nashine, kuma a kan danginshi zatayi mgn ko nata. In Kuma yaji tace mishi. Malam to yasan akan abinda ya shafi addini zatayi mishi mgn ko tambaya da dai makamantansu. In kuwa yaji Yah Sheykh to yasan fagen da ake ya lura tana jin daɗin sunan, dan takan kira sunan ne cike da shauƙi mai ratsa zuciya. A hankali yace. "To Boɗɗon Ummey ki shirya da kyau, dan nima zaki shirya min dare nan ki bani kyautar kwana ukun da zakiyi". Murmushi tayi tare da cewa. "Kai Hamma Jabeer bazan hutaba". Da sauri yace. "Zaki huta mana". Uhum kawai tace. Shi kuwa cikin nitsuwa yace. "Aysha manna wayar a jikin cikin namu ko". Da sauri tace. "Toh Malam ayi addu'ar da ni". Tayi mgnar sabida sanin addu'a zaiwa cikin. Ai kuwa tana manna wayar a cikinta ya fara addu'o'in masu ratsa jiki. Wani irin murmushi tayi tare da cewa. "Laaah Malam kaji Baby tana motsawa". Murmushi yayi shima kana yaci gaba da Addu'o'in. Saida ya ida kana sukayi sallama.

Littafin GARKUWA na kuɗine Special Group 1k wanda anfi yawan posting in kunaso kiyi min TRANSFER 0005388578 Jaiz Bank Aisha Aliyu Garkuwa sai kiyi screenshort na Debit alert ɗin ki ki turomin 09097853276 ta whatsapp sai in saki a group akwai Normal group Kuma 300 ne kuma ta ac ɗin zaku biya in baki da halin biya ta ac ki sayi katin Mtn na ɗari uku kacal ki copy numbers ɗin ki turo min ta whatsApp 09097853276.

*Yahunde International airport*

By *GARKUWAR FULANI*

wani irin yanayi mai cike da al'ajabi da farin ciki da yanayin fatan tabbatar batun da Umaymah keyi Ummi ta miƙe zaune. Tana mai gyara ɗaurin kallabin kanta, fuska cike da al'hini ta fuskanci Umaymah tare da cewa. "Kai haba dai Umaymah, da gaske muryar Mameyn kikaji". Umaymah kuwa, cikin yanayin tabbatar da mgnar da tayi fuska cike da hawaye tace. "Tabbas lallai ilaihin wannan muryar da naji babu abinda yarabata da muryar ƴar uwata. Inada yaƙini kaso 65%100 Muryar ƴar uwata naji." Cikin jan wani irin dogon numfashi Ummi tace. "To me zai hana mu sanarwa su Lamiɗo". Cikin sauri kuwa tace. "Eh in sha Allah anjima zanje in sanar masa, muji me zasu ce". Daga haka sukaci gaba da tattaunawa kan batun Mamey.

Bayan sallan isha'i Umaymah da Ummi ne zaune a gaban Lamiɗo da Galadima sai Abban Sheykh da Gimbiya Aminatu. Kusan a tare suka sauƙe tagwayen ajiyan zuciya a tare, bayan Umaymah ta koro musu jawabi akan muryar Ummey da taji. Ganin yadda sukayi ne gaba ɗayansu yasa ta gyara zamanta cikin zubda hawaye tace. "Wlh Allah Lamiɗo Muryar ƴar uwata naji, wlh itace, Adda A'isha ce wlh koda shekaru ɗari nayi banji muryarta ba in baji zan gane ta, wlh ko cikin gigin tsufa nake in naji muryarta wlh zan gane. Na gaya muku muryar ƴar uwata naji. Na gaya muku dama tsawon shekaru ina mafarkin Jazlaan zai auro ba fulatanar daji hatta dukan shaɗi da akayi mishi ina mafarkansa. Hatta fuskar Shatu na santa a mafarkina tsawon shekaru tun tana ƙarama, ina mafarkin matar Jazlaan itace zata dawo mana da yar uwata. Ina mafarkin suna tare, in na gaya muku sai kuƙi yarda." Shiru tayi jin muryar Sarki Jalaluddin Jadda kenan wanda Abban Sheykh ya kirasa video call, ido ta rumtse hawaye na zubawa jin yana cewa. "Khadija mafarkin annabawa ne kaɗai ke zama gsky. Ya za'ayi muyi ta yarda da batun mafarkanki kodai ke mafarkanki gsky ne?". Cikin kuka tamkar ƙaramar yarinya Umaymah ta jujjuya kai murya na rawa tace. "Jadda mafarkai ba gsky bane. Nasan mafarkan annabawan Allah ne kaɗai gsky. Amman Jadda naga kaɗan daga cikin mafarkan da nakeyi ya tabbata, wanda haka yasa nakega Allah ya nuna min hakane cikin ikonsa da isarsa da yardarsa da ƙudurarsa, kuma nima bawai nayi imani da mafarkaina bane, illa dai muryarta da naji a yau ɗin". Sai kuma tayi shiru ta juyo tana kallon Lamiɗo da Galadima, cikin sanyi Lamiɗo ke cewa. "Ba komai Khadijah na fahimceki, kuma na gamsu. To amman dole muyi taka tsantsan dan tabbatar da zatonmu. Kinga duk wannan mafarkan da kikeyi mu kuwa malam Musa ne ya gaya mana shekaru 12 da suka wuce tun lokacin ɓacewar A'isha forki-forko ya gaya mana cewa, tana raye kuma zata samu GARKUWAR ta, yace mana zata dawo ta dalilin matar ɗanta Muhammad Jabeer wanda kuma ba fulatanar daji bororiya zai aura, malam Musa ya gaya mana tana hannun fulanin daji. Tayi gabas tana wani yanki mai nisa a lokacin amman yace ba jimawa zata dawo kusa da yankinmu, amman bazata dawo garemu ba har sai ɗanta Muhammad yayi aure, hatta shaɗin da za'ayi shima ya sanar mana, to amman bamuyi imani da zantukanshi ba. Mundai zubawa sarautar Allah ido sai bisa wannan ya bani shawarar in naɗa Jabeer a matsayin Garkuwan fulani ta hakane zai samu kusanci da Fulani, to wannan shawarar dai na ɗauka. To kuma kinga bayan shekaru goma sha biyun Allah ya baiyani Shatu cikin rayuwarsa. To wannan yasa muka ƙara ƙaiyin yin addu'a, kinga kuma shima Jabeer kullum addu'arsa kenan. To dan haka ki kwantar da hankalinki in sha Allah zamubi komai a hankali in har dai ana tare ai dole watan-wata rana za'a gana. Kuma ko jiya nayi waya da shi mahaifin yarinyar. Ya bani tabbacin sun kusa dawowa ƙasar nan yace nanda wata ɗaya zasu dawo, to in sun dawo. Kisa ɗan naki mai yawan gaddamar yakai ita Shatu zamu haɗa da Jakadiyarsu da Jamil da Jalal ɗin duk suje tare. Ai inma itace zasu gano mana zahiri. Kin gamsu da hakan ko ɗiyata." Cikin tsananin farin ciki tasa hannunta ta share hawayenta tare da yin murmushi stiil hawaye na zuba tace. "Alhamdulillah, na gamsu da haka. Allah ya kaimu Lokacin bisa rai da lfy". Amin Amin sukace baki ɗayansu. Sai kuma suka juyo suna kallon Abba da yake sauƙe dogon numfashi mai cike da ƙuna a rai daga nan duk suka watse.

Alhamdulillah a ɗan sakanin ƴan ƙwanakin Sheykh yagawa Shatu komai na komawar ta makaranta. Duk wani cuku-cukun da yakamata ayi kafin komawar nata duk yagama, ranar Monday da zaizo jibi zata fara zuwa.

Rarar kuwa kusan rabin wuni tayi suna waya da Rafi'a tana faɗa mata ranar Monday da wuri zata shigo makarantar ɗan itama Rafi'a ranar ta dawo, su Umaymah ko sai dariya suke mata wai ɗoki ya hanata zama.

Washe garin ranar Monday tun da Shutu tayi sallar asuba bata koma bacci ba kasan cewar 9 zasu shiga aji. Bathroom tashiga ta can-ca-ɗa wanka mai rai da lfy, tana fita gaban mirror tazauna. Mai ta shafa kana tayi simple make-up, bata wani cika fuskarta da wani kayan mulke-mulke ba amma tayi masifar ƙyau.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull