Hayateem book 1 And 2 complete by mamuhgee - Chapter 49
Hayateem book 1 And 2 complete by mamuhgee Chapter 49: Hayateem book 1 And 2 complete by mamuhgee Chapter 49. Miqewa tayi da sauri tana kallan Tenya da…
4,451 words
Miqewa tayi da sauri tana kallan Tenya da itama akan daddumar take tafara mata bayani tana nufar kofa tayi gaba kafin tenya da batada aiki sai kiran Ayanaah amma matiqar ba itace ta kirasu ba basa samunta dan haka ajiye wayar tayi bayan ta kira ba sa'a tabi bayan Maa sakinah din suka dunguma zuwa dubowa zuciyarsu a cikeda tinani kala kala na abinda ya samu bahar amma ko a tinanin bacci basu taba kawo tinanin ma wai wani abin auren zai shiga tsakanin NUAB da bahar dinba tinda baa zauna ma akasan matsayar aurenba hakama kuma wai a gidan da suke ciki gidan da Amminsa take a dakin da suke cikin gidan kwance suna bacci ba. #MAMUH 09033181070HAYATEEM Mamuhgee
127 Dakinta suka fara zuwa suka dubo amma bata ciki dan haka kai tsaye suka juya zuwa nasa din da tinanin baya nan dan bakin gaskiyarsu ma basu yadda da a gidan ya kwana ba tinda basu san shigowansa ba bai kuma nemi kowannesu ba daya shigo da daren,
Suna sako kai hanyar palon dakin yana fitowa sanye da hulan sanyi me kauri gashin kansa a sake sbd sanyin dayake ji,
Da mamaki me tsanani tenya ta kallesa sbd da gaske dai a gidan ya kwana kenan, To meya hadasa da Bahar a dakinsa kuma idan batada lafiya?
Gaidasu yayi a taqaice sbd yana buqata ficewa yaga doctor din da already aleey harya kirasa yana jiransu a asibitinsa sbd NUAB din baya buqatan zuwan kowane doctor gidan.
Wucewa yayi ya fice yabarsu tsaye kafafuwansu suna sanyi sbd zuwa yanxu sunji fargaban shiga yana kamasu sbd koma yayane kila akwai matsala me girma.
Maa sakinah fasa shiga tayi ta dakata tareda kallan Tenya tace taje ta duba sbd dakin NUAB ba gurin shiga bane kai tsaye musamman a yanzu da yake riqe da mulkin masarautar qasa a hannunsa,
Juyawa tayi ta koma main palo ta zauna tana jin zuciyarta na rasa dukkanin nutsuwa, Itadai indai ba wani abin ne me muni ya samu bahar ba to da sauki a gurinta dan duk abinda zaisa ace sai an nemowa bahar masu ceto ko taimako me girma ne sbd tanada juriya akan komai.
Tenya saka kai tayi a natse a hankali ta shiga tana tsayar da ganinta a hanyar datake bi sbd kaman yanda Sakinah ta fada babu wani isashen dayake da dama ko ikon ganin makwancin Sultan idan ba masu gyarawa ba da suma kansu a qasa yake sai kuma macensa shi kuwa NUAB yanxu baida macen dan haka sai sun kiyaye dokokin da al'adunsu koda kuwa basa boyem tinda su yan can ne.
Ko data shiga bata ga kowa palon ba dan haka wani karfin hali tayi tareda shahadar isa kofar master bedroom din ta saka hannu a natse ta kwankwansa tareda ambatar sunan Bahar din,
Shiru ba alaman ko motsi ya sakata bude dakin kai tsaye ta shiga babu abinda a dakin bai cika da qamshin NUAB dinba da kosu da suke iyayensa sunsan kamshinsa basu kadai ba duk wanda ya sansa to zaisan qamshinsa sbd abune da baya boyuwa a duk inda yaje.
Tashin farko akan gadonsa taqi sauke idanuwanta saida ta duba kan sofa da qasa taga bataga bahar ba tukuna ta juya ta sauke idanuwanta akan gadon wanda take ganin bahar tamkar a mace ya sakata isa da wuri sbd har lokacin bata kawo a kanta NUAB ma yana akan aurensa ba bare kusantar Bahar din a cikin gidan da suke...
Tana isa bata taba gadonba ta saka hannuwanta ta kamo na bahar din ta janyota gabaki daya jikinta take idanuwanta suka sauka akan abinda ya sakata kusan sakin Bahar din sbd shock da rikicewa ma,
Dauke idonta tayi da sauri a karan farko dataji hankalinta ya tashi akan irin wannan muamalan da itace aikin a boyem na shekaru masu yawa wato gyara mace ta kaita a keto ta tadawo ta wanketa ta kuma gyarata ta kuma kaita,
Bata taba jin komaiba ko kunya ko fargaba ko rikicewa sai ayau da idanuwanta suka ganar mata abinda bata taba tsammani ba kuma daya 'dan dayake nasu dan haka kunya ta qarasa rikitar da ita din ya janyo bahar da karfi tana kallan jinin dayake a shimfidar wanda ya tabbatar mata da aikin ba qarami bane hakama aikin bana wasa bane.
Karfinta ta saka ta ciccibi bahar din gabaki dayanta bayan ta saka mata abu ta rufe jikinta sosai ta fito da ita hankalinta a tashe da mamaki,
Maa sakinah na ganinsu ta miqe da sauru kafafunta na dan rawa tayo gurinsu tana bin bayan tenya din sukai daki bahar din da sauri maa sakinah na bin zanin gadon dake jikin bahar din wanda ya baci sosai da digo digon jini tana jin kanta na nauyi ta maida idanuwa akan bahar din da sauri suna qarasa shigewa dakin suka rufo.
Toilet suka nufa da ita maa sakinah ta fito tabaro tenya wadda ita aikinta ne daman koba yanzu ba koba anan ba duk ranar da NUAB dayake sultan ayanzu zai fara kasancewa da matarsa al'adace itace zata gyarata takai masa ita har chambers nasa dan haka ko yanxu maa sakinah ita kam bazata iya ba bar mata tayi duk da dawowa tayi ta zauna cikin wata irin tashin hankali da zullumi tareda tsananin tausayin 'yarta bahar da dukkanin alamu suka sauka bata samu lamarin ta sauki ba.
Asubar da leylah ta kwana tana jiran tayi lokaci nayi kuwa taje tayo alwala tai sallah tanajin motsi ta fito da sauri sbd bata rintsaba a zaune kamar mayya ta kwana tana tinanin da suka fi dubu a cikin kanta,
Tana fitowa bata ga kowa a palon ba sbd sun riga sun shige dakin Bahar din duk da haka bata komaba dakin su Maa sakinah ta nufa dan dago musu hankali su fito a nemi jin inda Bahar take dan ita sai sai taji inda take hankalinta zai kwanta,
Ga mamakinta ba kowa a cikin dakin dan haka fitowa tayi ta nufi kitchen shi ko budesa baayiba,
Juyowa tayi tana kokarin nufar dakin Bahar Maa sakinah ta fito daga dakin idanuwanta cikeda damuwa sa mutuwan jiki ganin Leylah ya sakata dan hada karfin hali tana amsa gaisuwanta tana wucewa hanyar kitchen tana amsa tambayar leylan da cewa bahar na dakinta.
Bin bayanta leylah tayi tana sake jefa tambayar to ina ta tafi ne hala a cikin daren.
Bata tafi koinaba tana nan tareda NUAB ashe' maa sakinah ta fada batareda bawa zancen mahimmancin da leylan zata fahimta ba tana cigaba da kokarin aikin data shigo yi na hadawa Bahar lafiyayyan dahuwan nama da madara me zafin gaske da zataiwa hadi me kyau dazai taimakawa abinda ya sameta mai tsananin kyau da karfi.
Saka hannu Leylah tayi a aikin batareda tasan na bahar bane sbd kawai tanason jin magana a bakin maa sakinah a cikin dubara dan tabbatarda shin acan bahar din ta kwana kokuwa a tsakar dare ta koma dakinta hakama duk tinaninta tinda NUAB a gidan ya kwana to shine zaawa breakfast din da wuri wuri haka dan haka ta sake zaqewa tana aikin tana jeho tambayoyin da babu wanda ta samu amsa me amfani daga gurin maa din.
**Shi kuwa a lokacin daya fito already Aleey ya fito cikin kayan sanyi shima na jiias ya shiga mota harma ya tada ita ta kalli gate dan haka NUAB din na fitowa motar kawai ya fada aka wangale musu gate sika fice batareda doguwan hayaniyan da NUAB baya so ba,
Kai tsaye gurin wani qwararran likita suka nufa wanda yana duba NUAB din dole ya saka masa ruwa tareda allurai masu karfi sbd wasu boma boman zafi ne na karfin shaawansa daya kasa sake mata sbd kasa tantance kansa ma dayayi zuwa ga karfin lamarin suka ringa buga jininsa wannan zazzabin ya rufesa dan karansa na farko ne.
A cikin asibitin aka daura masa ruwan a floor din karshe wanda kuma aka hana kowa isa floor din a lokacin har sai yabar asibitin tukuna.
Aleey kuwa kasawa yayi ya tsare musamman ganin wani bacci me dan karfi ya dauki NUAB din wanda hankalinsa ya rabu gida biyu tinda ya baro amma kuma bayajin zai iya barin ko mace likita ta duba masa ita a wannan yanayin datake bare namiji dan haka ya zabi wainda suke iyayenta su mata musamman maa sakinah da a baya ya lura wanka ma kaman tayata wanke kai takeyi dan haka sune kadai wainda zuciyarsa ta nutsu dasu.
****Maa tenya wata irin gashi da magani masu karfin gaske data hada na abubuwa take ta ringa mata wainda suka ringa farfado da bahar din cikin matsananciyar azaha suna sake sumar da ita tana son tayi kuka me karfi amma ko karfin kukan babu sedai jikinta ya ringa wani irin bari tana qamewa tana ficewa hayyacinta,
Kusan awa biyu da rabi suka bata a toilet din tana mata abu daban daban har suka kammala ta samu dawowan hayyacinta kadan tayi wanka suka fito ta taimaka mata ta saka doguwan rigar bacci me karfi sosai ta saka kayan sallah duk da taimakon Maa din tukuna tai sallah a zaune daqyar,
Tana gamawa maa sakinah ta kawo mata instant charcoal data buqaci a kunno mata taka ta zuba masa magani shima ta saka bahar din dake kuka sosai a kai tana rawar jiki tana qanqamewa kaman zata shige ko gani sosai batayi sbd kumburan idanuwanta da fuskarta.
Kasa kalla maa sakinah tayi ta juya ta fice zuciyarta na sake shiga damuwa.
Bayan ta gasa mata gurin da kyau da wuya tukuna tenya ta kaita ta kwantar da ita sbd jikinta dake tsananta fizga da zazzabi me karfi.
Madaran da aka dafa aka kawo mata wannan karan da leylah data biyo maa din ake tana sako kai idanuwanta akan zanin gadon dake yashe a tsakiyar dakin suka fara sauka take kayan hannunta suka subuce mata tenya tayi saurin tareda tana kallanta sedai leylan ta gama ficewa hayyacinta idanuwanta kafe akan bahar kafin ta juya idanuwanta ta kalli wutar da aka gama gasa bahar din take ba wata wata ta fahimci meya faru jiri ya rufe idanuwanta sbd zuciyarta data ke dena bugawa ahankali.
Saurin ajiye kayan hannunta tenya tayi tana tareta da saurin ta zaunar da ita kujera kafin tayi magana wani amai na mummunan tashin hankali ya tasowa Leylahn ta miqe tana ficewa daga sauri tayi dakin Ammi ta fada toilet sedai aman baya iya fitowa ma sbd tsananin tashin hankali da rawar da jikinta yakeyi.
Fitowa tayi toilet din hannuwanta na wata irin rawa da kakkarwa ta dauki wayarta tana saka kiran Asim sbd tasan mutuwa ma kila zatai gwara ta fada masa tin kafin ta mutu yasan abinda ya faru a daren yau da duniyarta ita dai ta tsaya cak numfashinta sarkewa yakeyi kishi yana neman kasheta ido rufe. #MAMUH 09033181070HAYATEEM Mamuhgee
128 Rawa hannuwanta keyi wayar na kasa zama daidai a hannunta sbd tsantsar tashin hankalin datake ji ga idanuwanta basa gani sosai sbd wasu zafafan hawaye da suka cikesu,
Subucewa wayar tayi qasa ta fadi itama ta zame qasan tai zaman dabas tareda fashewa da wani irin kuka me tsananin ciwo da tarin baqin ciki har lokacin rawa hannuwanta keyi sosai.
Kukan takeyi sosai tana rufe bakinta da tafukan hannuwanta biyu sbd kada a jiyota dan batasan kukan me zata ce tana yi ba,
Sosai take kukan tana qarawa ta daga hannuwanta biyu ta dora a tsakiyar kanta ta kaman ance mata yunar da zuhrah sun mutu ta ringa rerowa.
Lokaci me dan tsayi ta dauka tana rusa kukan da ko sautinsa batada ikon fitarwa bare bayyannar da baqin cikinta ko fadarsa dan haka ya kasance kukan kurame a wahale tayisa harta gama ta miqe kafafunta na kasa daukanta dika daidai ta nufi toilet ta fada sbd so takeyi tayi waya da Asim da gaggawa,
Tana shiga fuskarta takeson wankewa amma sai data sake tsayawa gaban madubi ta kalli fuskarta ta sake fasa sabon kuka me sauti dan a toilet ba wanda zaijita kuma ta kunna ruwa dan haka sake murya tayi tai kukanta me isarta tukuna ta wanke fuskarta har zata fito ta daure ta dakata tayi wankanta gabaki daya tukuna ta fito.
Tana fitowa bata iya shiri yanda ta saba ba doguwan riga kawai ta saka ta zauna kan sofa tareda sake daukan wayarta ta saka kiran Asim wanda yake kwance yana bacci sosai.
Yankewan wayar tayi be dauka ba ta sake saka kiran harta yanke bai dagaba dan haka bata tsaya ba taci gaba da danna masa kira baqin cikinta na komawa takaici tayita kiran tana jin babu gantalalle kamansa.
Ganin bai dauka ba ya sakata sake fusata tana kasa hakura dan wlh saita fada masa sbd shima ya shiga mugun baqin ciki ya kuma ji tiririn da zuciyarta ke ji shima.
Ganin baida niyar dauka ya sakata zarar gyalenta qarami ta nada a kanta ta fice batareda ma kowa yasan fitar tata ba,
Tana fitowa harabar gidan taga securities ga mamakinta sai suka barta ta fita ba takurawa sbd su a gurinsu Bahar ce dasu Ammi basada ikon fita koina sai ance su barsu su fita dan haka ita har gaidata sukai cikin girmama batareda sakin fuska ba dan fuskarsu batada sakewa ko kadan kuma a ko yaushe hakan suke.
Tana fitowa taxi na kawowa ta tareta kai tsaye ta fada tabar gurin zuwa masaukinsu.
Tin kafin ta isa take cigaba da kiran daga karshe ganin ya tabbata sakarai ya sakata nemo numbern Shuraim ta saka kiransa dan shima a masauki daya ya sauka dasu duk da ba floor daya suke ba.
Kira daya ta yanke shima bai dauka ba ta sake tsoki tana cigaba da kiransa yaqi dauka shima dan haka kashe wayarta ma tayi gabaki daya tana jin kaman zatai bingida ta fashe tsabar baqin ciki goma da ashirin wani akan wani.
Tafiyar mintina masu dan dama sukai kafin suka isa driver na parking ta fito tai scanning ta biya ta juya zuwa ciki idanuwanta jajir a rufe da masifa.
Lift ta hau tana jin kaman dana sanin kwana a can gidan sbd shedar da abinda gashina nan zai kashe ta, Gwara ace bata saniba bata gani ba da zuciyarta zata cigaba da bata tabbacin babu abinda ya faru tsakaninsu duk da ko a yanzu tana tabbatarda bawai samun Bahar kaiwa ga shimfidarsa na nufin yana sonta bane ko yadda da ita a matsayin queen tasa dan kila ma sauke buqatarsa kawai yayi akanta dan samun gamsuwa shikenan.
Tana isa dakinsu buga kofar tayi batareda kakkautawaba duk da baa hayaniya a gurin amma bazata iyaba gabaki dayama ta fice hayyacinta so kawai takeyi ta dasawa Asim baqin ciki shima dan haka ta sake buga kofar tana qin tsayawa.
Cikin baccinsa me nisa ya jiyo buga kofar daga qurya dayake dan haka ya bude idanuwansa masu dan kyau da suka ciga da bacci yana yaye lallausan bargon dake jikinsa ya ziro kafafunsa yana miqewa tsaye ya nufi kofar ransa na baci da hakan dan kuwa qaida ne baa buga kofar dakunan duk gurin daya kasance babba irin haka sbd bame kudin dayake son hayaniya.
Yana isa kofar a fusace ya bude sai kawai yaga Leylah wadda ta turesa ta shigo ciki idanuwanta jajir,
Shima rufe kofar yayi yana biyota ciki yana binta da kallo zaiyi magana ta katsesa da cewa
'Daman bacci kazo yi kenan a qasar batareda samun abinda ya kawoka ba, Nayi dana sanin aurenka harma na iya biye maka akan zaka samar mana abinda dukanmu muke so gashinan komai ya lalace mun kana nan kana baccin Asara sbd dani kadai nake kokarina da yanzu ban shedar da wannan mummunar ranar ba....
Hawaye ne suka gangaro mata ta share da karfi tana kallansa tace
'Idan har kana kan bakarka akan Bahar to ka shiryawa auren bazawarar da dan uwanka ya gama maidawa cikakkiyar mace, Ayau dan uwanka ya cika sunnar aurensa dayake kanta wanda hakan ya haramta maka ita har abada matiqar NUAB yana raye koya saketa bakada ikon aurenta...
Wani kallan batada hankali ta haukace yake mata cikin takaicin zancenta yace
'Are you high on something?? Nace are you high or wat?? Me kike fada? Kada ki sake fadamun wannan zancen kisan me zaki fadamun idan kanki da zuciyarki nada matsala sbd akwai abinda bazan iya dauka ba so better be very very careful'
Yana gama fada ya juya yabarta gurin sbd ransa yayi mummunan baci fushinsa ya bayyana wanda ita kanta bata taba saninda yana ma fushi ba amma duk da hakan itama zuciyarta wuya take kaman zata fashe take jin dan haka wlh karyane saiya fahimci abinda take nufi zata barsa.
Bin bayansa tayi a fusace ta isa gurin da wayarsa take ta fizgota daga caji ta miqa masa cikin zafi tana cewa,
'Yes da matsala a zuciyata shiyasa nayi maka kiran dayafi hamsin amma baka dauka ba a tinaninka zan iya maka kiran daya wuce daya ne idan ba dan da dalili ba? Kana tinanin kanada matsayin da zan ringa kiranka irin haka dan kawai naji lafiyarka ko yaya ka kwana? Baka dauki wayana ba shiyasa na tako na taho sbd kawai na tabbatarda kaji abinda nakeson kaji din wanda kake qin yadda, Ka saurara dakyau Asim Almazz kaji, Sultan LEUL NUAB ALMAZZ a daren jiya ya tabbatarda Bahar ghaz a matsayin matarsa,ya kwana da ita,ya kwanta da ita,ya maidata macensa,ya bata kansa,yayi sex da it.......
Bata qarasa ba wani lafiyayyan mari ya sauka akan fuskarta daya sakata kifewa kan gado tana rintse idanuwanta da karfi sbd tinda ta tabbatarda abinda ya faru ta rasa hankali da tinaninta sai ayanzu marin ya dawo da ita daidai sbd duka maganganun datake fadan tana yine da kowane yare da bayanin da Asim zai gane cikakken me take nufi,
Kuka ta fasa me karfin gaske tana kasa tasowa daga gadon ta dungule guri daya tana kuka tana jerowa Bahar Allah ya isa data kwace mata budurcin NUAB,
Asim da jikinsa ke wata irin rawa me karfi duka jikin na mazari idanuwansa jajir sukai kunnuwansa yana jin suna dummm haka zuciyarsa wata irin bugawan da har a kirjinsa ana gani kafe Leylah da idanuwansa yayi yana kasa motsawa maganganunta na amsa kuwa a cikin kunnuwansa dan haka baya yayi zan zube amma kuma kaman an fizgosa ya fado kan leylah ya riqota gabaki daya ya dagota ya juyota suna fuskantar juna ya jijjigata yace
'Kinsa abubuwan da kika fadamu? Kinsan me kike cewa kuwa? Idan zaki iya yiwa Bahar dina qazafi to NUAB din naki fa? Meyasa zaki fada abinda kikasan bazai taba yiyuwa ba? Meyasa zaki cutatar dani da wainnan kalaman?
Bude ido tayi tana sake gangaro da wasu hawayen tace
'Da gaske nakeyi NUAB da bahar sun zama daya' Ya kwana yana making love da ita su Maa na can suna gyarata he roughly..... bata qarasaba ya rufe bakinta da hannunsa da karfi yana girgiza mata kai hawaye na ciko idanuwansa jikinsa na tsananta rawa.
Kuka itama takeyi har lokacin suna hade ya kasa sakinta ita kuma batama da karfin janyewa dan haka kukanta takeyi shima hawayen ne yake saukewa ahankali yana kasa cewa komai sbd har lokacin ya kasa digesting zancen a kwakwalwansa dan haka leylah ya kafe da idanuwansa yana neman karya a abinda ta fada masa din. #MAMUH 09033181070HAYATEEM Mamuhgee
129 Jinsa shiru ya sakata dago idanuwanta da sukai jajir ta kallesa idanuwansu suka hadu ta ita yake kalla baya ko kyaftawa yana fata da jiran abinda zai karyata zancenta dayake amsa kuwa sosai har lokacin a cikin kunnuwansa yana birkita kwakwalwansa,
Itama ganin hawayensa ya sakata tabbatarda zancen nata a yanzu ya shigesa dan haka ta bude baki zata sake maimaita masa details na daren jiyan Yana ganin ta bude baki kwakwalwansa da zuciyarsa dake fita hayyaci kasa iya ji yayi hannuwansa duka biyu suna riqe da kafadunta da karfin gaske dayake jijjigawa yana so ta karyata kanta da abinda ta fada amma ba alaman hakan a idanuwanta cikin rashin imani da rashin nata hankalin daya gushe ta bude baki zata sake feso bayanin ya saka bakinsa da karfin gaske akan nata ya rufe bakin sbd kashesa takeson yi da maganganunta.
Dora bakin nasa kawai yayi a nata ya rufe wasu hawayen kasa yadda suna gangaro masa itama gangaro mata din sukeyi tana qarasa zubewa a jikinsa idanuwanta na rintsewa jikinta na sanyi da kaddarar da Allah ya zabar musu.
Shiru sukai a hakan babu wanda ya sake motsawa hawaye kawai sukeyi zuciyoyinsu a cike da mara adadin quncin dayake raba gangar jikinsu da kuzari da karfinta har tsawon lokaci,
Shuraim daya farka bacci ya tashi ya fara fadawa toilet yayi brush da wanka ya fito ya shirya sai a lokacin yayi ordern breakfast tareda zaunawa ya dauki wayarsa yana dubawa yaga misscalls na Leylah masu yawa,
Da mamaki ya saka kiranta yana sake shiga mamaki,
Bata dauka ba harta yanke dan haka ya sake kira amma still baa daukaba, Shima bai tsayaba ya ringa kiranta ba kakkautawa,
Ganin baa dauka ya sakasa neman wayar maa sakinah ya saka kira tinda yasan tana can gidan,
Itama maa sakinah bata daukaba a lokacin tana kitchen tana hada abincin da gidan zaayi breakfast dashi tinda NUAB yana gidan da kuma dahuwan tea dinsu da babu me dafa masa tin acan baa idan ba su biyun ba ko ita ko tenya wanda ma kona sultan yasar tenya ce me dafa masa sai Maraki kaf rayuwarsa.
Ganin maa sakinah bata daukan wayar ya sakasa maida kiran akan Asim wanda shima ya kasa daukan wayar sbd har lokacin yana cikin wani mummunan hali,
Fitowa Shuraim yayi ganin shi Asim yana kusa dashi ya nufi lift yayi sama zuwa floor din dasuke yana isa kofar dakin ya buga a natse yana sake saka kiransa yana fatar kowa na lafiya sbd zuwa lokacin hankalinsa ya fara tashi da rashin daukan wayar na kowa da kuma tarin kiran da Leylah ta bar masa.
Leylah ce ta iya karfin halin zamewa daga Asim din ta sauko gadon ta nufi kofa tana share fuskanta ta isa kofa ta bude tana ganin Shuraim kallansa tai da sanyin jiki tana jin tausayinsa shika sbd ya riga ya rasa bahar har abada kila dan gwara shi akan Asim ma dan kuwa shi ko NUAB yana raye zai iya aurenta idan ta fito amma Asim kuwa baida wannan damar ya rasa.
Ganin yanayinta ya sakasa shiga damuwa hakama mamakin ganinta ya sake damuwan tsananta ta fado jikinsa ya rungumeta tana sauke ajiyan zuciya sbd tama gaji da kukan batama san a yanzu me zatai ba kawai abinda ta sani zuciyarta na buqatar hutu da nutsuwa sbd gangar jikinta ta huta.
Ganin Asim bai fitoba saiyai tinanin fada sukai dan haka sai baima shiga dakinba ya jata zuwa nasa dakin ya zaunar da ita a kujera ya fara mata wata irin nasiha akan kowane aure yana buqatan saika bawa kanka hakuri da nutsuwa tukuna zaka sameta idan ka daga hankali da saka fitina to ita zakaita gani hakama kome Asim zai mata saita koyi cire damuwa daga gabanta tana mayarwa bayanta zata iya jin dadi dan haka kada ta ringa irin wannan kukan tana sakawa kanta damuwa akan komai sbd kada ta manta su suna gefe suna tsananin sonta da bazasu iya ganinta a cikin wannan halin ba,
Dagowa tayi ta kallesa batareda ta iya cewa komaiba ta kwantar da kanta a kafadarsa tana sauke numfashi ahankali tareda jin sassauci a zuciyarta sbd kaman yanda ya fada ta sani tanada masu tsananin sonta da kaunarta da zasu iya komai akanta koda NUAB din baya sonta,
Sake sauke ajiyan zuciya tayi tana kokarin sakawa zuciyarta karfi da dawowa daidai.
Breakfast din daya buqata aka kawo dan haka tare ya lallabata sukaci taci ta dan koshi ta fice.
Ko data isa dakinsu Asim yayi wanka ya fice baya dakin dan haka itama wani wankan ta sake ta sauya kaya bazata iya zama kadaici ba damuwa zata iya kasheta dan haka ta fito zata fita wani gurin kiran Maa ya shigo wayarta tana tambayarta tana ina sai kawai tace gatanan zuwa tazo ta dauki kayanta ne.
Ko data dawo gidan suna dinin suna sai a lokacin suke breakfast hakama koina tsit yana fidda sabon qamshi na turaren da aketa fama yiwa Bahar na gasa qasanta dayake buqatan 'dumi sosai a ciki dan kuwa yanda zai ringa ratsata a yanda take farkon budewa ba qaramin dumamo cikinta zaiyiba ya kamata ta yanda zai ringa hana kowane iska ko sanyi shiga gabanta da kuma saurin maidata ya rufe kaman baa budeta duka ba.
Ajiyan zuciya ta sauke sbd yanda qamshin ya shigeta ya saka jikinta mutuwa ta dan danne halinda take ciki ta zauna cikinsu suna bata abinci itama taci sosai cikeda kulawa harma dai naman da akaiwa Bahar dahuwansa aka zuba mata tareda madara me zafi dataji hadin lafiya maa sakinah ta sakata taci sosai tasha ta koshi itama take ba jimawa taji bacci take ji sbd hadin madarar bacci yake sakawa me rai da lafiya wanda a hakan yake ratsa jikinka,
Dakin Ammi ta koma ta kwanta take baccin da harma da daren da bata samuba ya dauketa me karfi.
Itama bahar tinda tasha take bacci gashi har lokacin gama dawowa cikakken hankalinta bama sbd kuka takeyi har lokacin dan koina jikinta yayi mata tsamin gaske amma tana samun baccin da alama zata tashi da saukin komai.
******A asibiti kusan LEUL ya wuni sbd shima wani irin bacci me karfin gaske ruwan da aka saka masa suka sakarmasa,
Aleey kuwa baima bari kowa yasan inda suke ba dan wayar NUAB ma kasheta yayi hakama tasa.
Sai karfe 4 da rabi suka baro asibitin suka iso gida securities na ganinsu suka miqe dukansu suna masa barka da zuwa amma bai iya amsawa ba sbd hulan sanyin dayake sanye dashi har lokacin wanda ya rufe saman fuskansa sosai hakama ga gashinsa me daukan ido a sake daya sake hana fuskarsa bayyana sosai.
Baya buqatan ko magana dan haka kai tsaye ciki ya wuce aleey na biye dashi har main palo wanda Tenye ce kadai a zaune tana aikin nata na waya.
Tana ganin shigowansa Kallansa tayi cikeda kulawa ta masa sannu da dawowa ya dakata cak tareda dagowa yana zare hular kansa tareda saka hannu daya yayi baya da gashinsa gabaki daya ya kalli Maa din ya kasa amsa gaisuwanta ya dora mata tasa wadda ta amsa zatai magana ya katseta a natse zaiyi magana itama sanin abinda zai fada ya sakata katsesa da cewa
'Taji sauki tana bacci ko da zata tashi insha Allah zata warware'
Tayi masa hakan ne sbd ba qaramar kunya zataji ba idan ya tambayeta Bahar koma wani abin daga cikin abinda ya faru dasu din dan tasan zai iya tambayar kai tsaye batareda yaji komaiba ita kuma cutatuwa zatai da kunya dan haka ta taqaitawa kanta da fada masa hakan.