Hayateem book 1 And 2 complete by mamuhgee - Chapter 51
Hayateem book 1 And 2 complete by mamuhgee Chapter 51: Hayateem book 1 And 2 complete by mamuhgee Chapter 51. Har suka isa daki waya yakeyi da Ammin akan…
4,476 words
Har suka isa daki waya yakeyi da Ammin akan wasu abubuwan daban cikeda kauna da kulawa tsawon lokaci kafin sukai sallama daidai lokacinda ya jiyo daga gaban windon daya tsaya bayab shigowansa lafiyayyan dakinsa yana wayar.
Akan bahar ya sauke idanuwansa bayan ya juyo din yana kallan yanda idanuwanta sukai jajir suna cikowa da hawaye cikeda wata irin tsoro da shakkar kada yafadawa Ammi wani abin,
Wayar hannunsa ya daga ya sake saka kiran aleey akan isowan likitar daya buqata tazo dubata kafin yakaita gurin wadda ita kadaice ya yadda da ita likita mace akan bahar wadda take Birmingham kuma acan zai kaita da kansa ta dubata.
Yana gama wayar ajiyewa yayi a kan table dake tsakiyar dakin yana qarasowa gaban bahar din ya kama hannunta saida ya rankwafo mata kaman zai kai fuskarsa a tata ya shaqi qamshinta me sanyi wanda ya sakasa jin temperature din dakin ta masa daidai tukuna ya dagata batateda ya mata daukan kwance ba ya isa har kan sofa ya zaunar ya zauna gefenta daidai lokacin wayarsa ta sake daukan ringin ya juya a natse ya kalla yaga aleey ne dan haka daukan wayar yayi a natse batareda ya sake hannunta ba ya fara sauraron wayar wadda yake masa bayanin ticket din tafiyansu bai samuba saiya kai gobe kaman irin 11 haka.
Baice komaiba yana gama saurara a taqaice kawai yace ba damuwa ya kashe wayarsa,
Duk yanda taso hana kanta magana akan lamarinsa sbd batajin tanada energy na gardama ko hayaniya dashi ganin yayi shiru yana duba wani sakon a wayarsa a natse hankali kwance ya sakata kallansa tareda dan sauke numfashi kadan ta bude baki ba karfi tace
'Banajin inada sauran buqatan kowane likita na warke sosai a maidani gida kawai'
Bai dagoba ya kalleta amma ya dakata daga abinda yakeyi a wayar ya tsaya cak har saida ta sake bude baki ta sake cewa
'I said banajin ina buqatan kowane doctor ayanzu....
Dagowa yayi da idanuwansa ya mata wani kallo na seconds ashirin kafin ya sake maida kansa a wayar hannunta sbd bayajin tanada zabin da har take fada
Time ta kalla zuciyarta na sake shiga fargaban alamun datake gani na zata kwana a nan din kafin ta tafara kokarin nufar kofa wanda ko taku biyu bataiba ya kama hannunta har lokacin yana abinda yakeyi ya janyota da dan karfi kadan ta yo baya ta fado akan kafafunsa ya zagayo hannunsa me riqe da wayarsa a qugunta yana cigaba da karatun abinda yake karantawa.
Sake miqewa tayi da karfi tana jin kome zai faru bazata yadda ta kwana anan dinba dan kuwa tsoro kashi biyu take ji masu tsanani, Na farko abinda zai iya yi mata da kuka tsoron dawowan ammi wanda tinda ta kunna wayarta kila dawowa zatai bazata yadda ta sameta gidaba sbd itama ta mata kyakkyawar kasheta akan kebewa da kowa a duniya da rayuwarta.
Mutsu mutsunta ya sakasa dakatawa da abinda yakeyi sbd ta kasa barin yaga komai anatse dan haka ajiye wayar yayi a gefensa tareda zagayota dakyau ya mannota yana kallanta ita kuma ta rufe ido dan ko ganinsa bama tason tayi sbd kada idanuwansa su haka kowace gabar jikinta kuzarin zuba rashin arzikinta.
Mamakin yanda ta kanne idanuwanta yayi dan haka ba zato taji saukan muryansa yace
'Me kikeso?
'Gida nakeso'
'Zaki tafi but you need to see likita first....
Bude idanuwanta tayi tana qin kallan fuskarsa tace
'No ba buqatan hakan na warke kaman yanda na fada....
Ba zato taji saukan dumin numfashinsa da fatar lips dinsa ta gogi fatar kunnenta yace
'You sure? Kin tabbata kin warke??
Kasa buduwa vakinta yayi sbd wani irin shiga ramin kunnenta da numfashi me dumi yakeyi ahankali sbd be janye bakinsa ba a kunnen ahankali ta gyada kai alaman eh.
Tafin hannunsa daya ya saka a gefen fuskarta ya danno kadan ta kunnuneta ya hade sosai da bakinsa yace
'Sure sure??????
Rufe idanuwanta tayi tana gyada kai ahankali karfinta na qasa sbd wani sanyin tafin hannunsa na ac daya ratsa fatar fuskarta da har lokacin dumi ne koina jikinta da kuma yanda maganarsa mara karfi ke shiga direct kunnenta da dumin numfashin da maganar ke tafe dashi.
Saukan tafin hannunsa taji a cikin rigarta kan fatar mararta wadda ya saka numfashinta daukewa cak tareda qanqame hannunsa dayake tallafe da fuskarta da karfi tana riqesa tareda bude idanuwanta tai masa kallo daya ta dauke idonta tana miqewa da sauri sedai ko tako daya bataiba ya sake dawo da ita a kafafunsa wannan karan a kwance ta fado dan haka tana isowa bakinsa kawai ya bude ya hade da nata yana lumshe ido wata nutsuwan daya rasa tana dawo masa.
Janyewa take sake kokarin yi sedai damar shigar da ita jikinsa ya samu da kyau ya mata lafiyayyan sanyayyan riqon daya manne kirjinsu guri daya da karfi ya sauke wani numfashin daya qarasa fita daqyar sbd qamshinta shigarsa yakeyi sosai fiyeda yanda ya kamata.
Jikinta yar rawa ya fara ta dago zatai magana fargabanta na bayyanuwa ya dora yatsarsa daya akan bakinta yana kallan cikin tsakiyar idanuwanta yace
'Zan tabbatarda kin warke ne na yadda idan kin warke bakya buqatan dr da kaina zan driving mota na kaiki gida......
Bata fahimci me yake nufi ba dan haka ta dan sauke ajiyan zuciya tana yunqurawa a zata tashi zaune a jikinsa ya kama fuskanta da hannuwansa biyu cikin slow ba tashin hankali bare gaggawa ya hade bakinsa da nata yayo mata wata irin wata tsotsa ya zuqo bakin yana zare rigar jikinta ta saman wadda ta juye daman batareda ta saniba sai jin tayi rigar tafin hannunsa ya sauka akan lafiyayyun cinyoyinta da suka bayyana yana waresu akansa sbd ta zauna da kyau batateda ya dena wata wani lafiyayyan kiss ba.
A daidai wannan lokacin Aleey ya iso kofar dakin da Dr Freya data iso yafara kiran wayar NUAB din bai dauka ba ya sake kiran baa dagaba dan haka a natse ya saka hannunsa daya yai knocking shima ba motsin komai.
Sake kiran wayar yayi wanda NUAB ya dauka cikin wata irin slow ya bude baki yace
'A kama mata daki ta jira zan kawo mata patient din da kaina'.....dif ya kashe wayar yana gama fada tareda kama manno bahar din jikinsa sosai daya rabata da rigar jikinta yana bin farar fatar kirjinta da wani kallan dayake rabasa da kowace hankali da nutsuwansa. #MAMUH 09033181070HAYATEEM Mamuhgee
133 Aleey na jin abinda Boss dinsa ya fada batareda tsayawa bata kowane lolaci ba yasa aka bawa dr Freya lafiyayyan daki aka gabatar mata da duk abinda zata ci na snacks da ruwa ya sanar da ita zata jira zuwan patient dinta zuwa duk lokacinda ta samu, Yana fada mata ya fice daga dakin yana kokarin hada kan tasu tafiyar da neman best fashion house da zasu je su hadawa Bahar wardrobe a Birmingham maana best kayan sakawan dazatai amfani dasu kafin dawowansu Oxford tinda ba uk suka bari ba city kawai zasu bari.
****Hannunta ta saka dayake yar rawa ta riqe hannun NUAB din dayake dayake rabata da rigarta a hankali yana zarewa batada komai bayan panties dayake jikinta ta rintse ido tana kokarin bude baki ta roqesa,
Baiji daukan hannunta akan nasa ba ya qarasa zare rigar ya jefarwa ya bude idanuwansa jajir akan fuskarta yana gangarawa dasu zuwa kirjinta cikeda wata irin tsima da rasa kansa.
Shigewa jikinsa tayi da mutuwan jiki tana hada kirjinta da nasa dan rufe nata kirjin daya kafe da ido take numfashinsa yayi sama da karfi yana yankewa hannuwansa na fara rawa ya zagayeta yana sake matseta jikinsa sosai yana karban dumin jikinta a nasa jikin wanda yaji naya kai masa yanda yakamata dan haka da hannunsa daya ya yaga rigar jikinsa wadda takeda shegiyar tsada amma batai darajar abinda yake jin kansa a ciki ba ko daya,
Maidata jikinsa yayi ya hadesu asalin fatarsa da asalin tata suna haduwa dakyau wanda ta sakasa fidda numfashi me karfi yana bude idanuwansa dakyau wainda suke masa tamkar an saka glue a cikinsu,
Ita kanta wani irin yarr taji a nata jikin na haduwan fatar tasu ta rintse ido da karfi tana bude bakinda dake gefen fuskansa gurin kunnensa daqyar ta iya tattaro karfin hali ta furta
'Ban warke ba akwai zafi sosai haryanzu plss....
Tsikar jikinsa maganarta datake shiga kai tsaye cikin kunnensa tayi lips dinta na gogan fatar kunnensa ta qarasa maganar a wahalce sbd shafar da yayiwa cinyarta da babu komai..
Dago kansa yayi daqyar shima ya iya bude baki yace
'No i have to confirm sbd magana biyu kakeyi bansan wanne na gaskiyarba..
Girgiza kai tayi tana gangaro hawaye wanda yanda take Girgiza kan ya saka hadda jikinta yake motsawa tana goga masa kirjinta Batareda ta saniba take ya dauke wuta yana gangaro da idanuwansa akan kirjinsu dake hade tana masa wata irin guga da tsininta daya kashe kowace lakar dake jikinsa.
Cigaba da girgizasa kai tayi tana kara kunnasa batareda ta saniba har saida taji shiru ta bude idon dayayi mata ja tana saukesu akan fuskansa tana yanda ya mutu a zaune kunnuwansa na yin wata ja da sauri ta dena motsawa tana yin baya ya tarota ya dawo da ita bama tareda ta bar jikin nasa ba bai tsaya komaiba fuskanta ya kalla zatai magana tana kara rikicewa sbd tsoron da idanuwansa suka bata me karfi bakinsa ya dora akan nata ya kama fuskanta da hannunsa dakyau tareda mannata a bakinsa da kyau yanda bama damar rabuwan bakin nasu ya zira harshensa yafara mata wata mayyar sanyayyar tsotsa yana lumshe ido sbd wani irin hayaqin dayaji yana fita kunnuwansa tareda daukewan jinsa da ganinsa bayan ita kadai babu abinda yake gani a kaf duniyar wannan lokacin.
Tsotsanta yakeyi yana sake manne fuskansu da hannun daya dayan kuma yana qara manno kirjinta da nasa suna kasa rabuwa dumin fatar jikinta suna ratsashi suna qara karfafa duk abinda yakeji akanta.
Tin tana kokarin qwacewa da zamewa har jikinta ya sake karfinta ya qare daman batada shi tin jiya babu kuzarinta da duka ya dawo,
Dena mutsu mutsunta ya basa damar jin komai na sake ratsashi da shigarsa dan haka ya zare bakinsa daga nata ahankali yana bin fatar wuyanta da wata irin kiss yana shaqar qamshinta da qarfi cikin hancinsa,
Birkitata yayi daga gefe zuwa kwanciya da kyau a gadon yana qarasa rabata da abinda ya rage a jikinta tana jin hakan ta fasa masa kuka tana rokonsa tareda saka tafin hannuwanta biyu a kirjinsa dan taresa sedai saukan tafin hannun nata akan kafar cikinsa datake qasa daf da mararsa ya sakasa qarasa abinda take tsoron bama tareda yasan yayiba da karfinsa wanda take ta sake wata sabuwar kuka me karfi tana kiran sunan Ammi dasu Maa da sukai mata abinda ya rufeta da karfi da sauri dan kuwa azabar datake ji kaman ayanzu ne ake asalin maidata macen.
Shi kansa a nasa bangaren a yanzu ne yake samun asalin gamsuwan sbd na farkon abune da yazo masa a bazatan da baisan haka yake ba dan haka a yanzu ne ya sake jiki ya sameta yanda karfinsa da karfin buqatansa yakeso dan haka itama azabarta take ta musamman.
Bata some ba amma batajin zata moru kokuma akwai gangar jikinta da zata sake moruwa sbd kaman ya kakkaryarta ma takeji dan haka ko yatsar hannunta bata motsi hawaye ne kadai suke gangarowa ta gefen idonta.
Shima kaman wanda yayi yaqi da bataliyar sojoji dubu yake jinsa sbd wata dumi da jikinsa tayi da wata karfi me kashe jiki tareda jin kaman an zare masa wata gagarumar masifa a jiki fresh yake jin kansa dan haka yana gama dawowa daidai bayan daukan lokaci yana samarwa duniyarsa nutsuwa rungume yayi qam jikinsa har saida ya qarasa dawowa cikakken hayyacinsa takuna ya dauki wayarsa yana miqewa tsaye ya nemo numbern maa tenya batareda jin komaiba tana dauka ya bude baki a natse yace
'Yaya akeyi mata? Me zaa mata ta samu karfi da dawowan kuzarinta kafin ganin likita??
Shiru maa tenta tayi tana ma rasa abin fada sbd duniyar dataji tana juyawa da ita tsabar mamaki da kunyar datake hade da takaici sbd tasan waye shi da kuma kai tsayensa tareda sunan kunya ma dabai saniba,
Maya maimaita tambaya sbd yasan ta ji dan haka shirunta ya sakasa cewa
'Aleey na zuwa daukanki yanzu'
Yana fadan hakan ya katse wayar yana kokarin kiran aleey tayi saurin dawo da kiran sbd bata fatar aleey yazo ya dauketa tazo tayi ganin dazai hana zuciyarta nutsuwa da kunyar da zata iya zarar da ita,
Kaman bazai daukaba yama fi buqatan zuwanta akan bayanin amma sai kawai ya dauka.
A sanyaye tayi masa bayanin abinda zaiwa Bahar din tana gama fada itama ta kashe tana tabbatar masa da kada Aleeya yazo.
Ajiye wayar yayi tareda sauke numfashi kafin ya isa gadon ya dauketa ya nufi toilet da ita cikeda kulawa.
Ruwan zafin datace masu zafi ya tara a bathtub ya dauki bahar din ya shigar da ita da kansa ma gabaki daya dan ganin kaman bazata iya shima bai iya ba amma hakanan ya ruqeta a jikinsa ruwan na ratsata suna dumama sa shima sbd zafi ne dasu sosai.
Gasata da ruwan sukai sosai ya sakata dan tattaro karfin hali tace ya tafi zata iya kawai.
Kaman bazai iyaba amma saiya fita ruwan ya zari towel ya daura yana ficewa
Yanda take jin azababbiyar azaba na ratsata ya sakata rintse ido tana fashewa da kuka bayan fitarsa tana qanqame jikinta sbd daurewa takeyi dan daman kada ya gane ya hanata tafiya gidan datake jin tana tsananin buqata.
Gasuwa tayi iya gasuwa kafin ta iya wanka ta fito tana bingo sbd a yanzu ne ma takejin asalin azaba,
Ko data fito bathroom din yana ganinta dauko mata wata towel yayi yana rufeta dashi sbd rawa da kyarman gaske jikinta keyi.
Kama hannunta yayi yaga kaman bazata iya tafiyar ba dan haka ya dauketa ya isa gaban mirror ya zaunar da ita,
Gashinta da sanyinsa zai dameta ya fara busar mata ya zare band din dayake daure da nasa gashin ya kama mata nata sako sako yana dauko kayansa masu kauri sweatset na fendi ya saka mata zuwa lokacin taimkon gaggawa takeso dan haka wanka yayo yana fitowa ya shirya acikin brown kayan sanyi shima tukuna ya saka mata hulan sanyi akanta ya dauketa ya fito lafiyayyan palon dayake cikin suite din nasa ya kira aleey yace a kawo dr din da gaggawa.
Aleey dayake jiran koda zaa kai asuba bai kiraba bazai taba bacci ba sbd kowane zaiyi kiran neman likita shikuwa baya son delay a kowace lamarin data shafi ubangidansa dan haka ko a yanzu yana bugo wayar ya miqe ya nufi dakin da dr Freya take yana xuwa tin kafin ya isa dakin ya kirata yace ta fito.
Fitowa tayi tana duba time sbd harta kwanta ita sbd ta huta,
Suna isa dakin dubata tafara yai kai tsaye tana fara jero tambayoyi ya katseta da sanar mata yayi making love ne da ita jiya da yau and ta kasa komawa daidai tin jiyan.
Kallansa Dr Freya ta farayi sbd kai tsayensa wanda yake lokacinsa ne bayason a bata gurin neman meyake damunta dan haka ta sani saita san mezata mata.
Shiga bedroom din suka ta dubata da kyau taga yanda gurin ya hadu da masu boyem kuma akwai raunika fresh da ayanxu ne akai su sbd bai jira ta gama healing ba hakama yaune ya shigeta dakyau amma ba buqatan stitches sbd azabar zatai mata yawa hakama manyan tear vane dan haka sake gasata ta taimaka tayi da kyau yanda ya kamata bahar din na wani irin kuka sosai tana jin kaman zata some. #MAMUH 09033181070HAYATEEM Mamuhgee
134 Koda suka fito toilet din bahar ko tsayuwa bata yi ga zazzabi me karfi dan haka magani masu karfi ta bata tasha ta kwantar da ita ta fito.
Daman aleey bai shigoba yana kawota a waje ya tsaya harta fito ya wuce taba biye dashi zai saka a maidata har gida da wasu irin cash na pounds.
Bayan ficewan dr Freya shiga dakin yayi yaga har bacci me karfi ya dauketa tana yi a hankali numfashinta na sauka natse.
Ajiyan zuciya mara sauti ya sauke kafin ya zauna bakin gadon ya zubawa kyakkyawar fuskanta fara data koma sbd kuka,
Shafa gefen fuskanta yayi a natse yaji yanda har lokacin jikinta sa zafin zazzabi dan haka miqewa yayi ya isa inda zaiyi nafilfilinsa yayi ya gama zuwa lokacin 1 ta wuce dan haka ya miqe ya nufu gadon yana zare rigar jikinsa dagashi sai dogon wandon bacci me santsi ya isa gadon ya hau bayan ya rage hasken dakin ya kwanta bayanta tareda saka hannuwansa duka biyu ya janyota ta bayanta tareda hade bayanta da kirjinsa ya mata wata kyakkyawar runguma yana zagaye cikinta da hannunsa daya dayan hannun kuma yana zagayo kirjinta dasu.
Bacci me karfi sukai dukansu har asuba wanda daqyar ya lallabata tayi sallah sbd har lokacin sai ahankali take,
Tana sallah komawa bacci tayi bayan taci apple daya da dabino biyu.
Tinda ta koma shi kuma ya hawo gadon ya rungumeta jikinsa ya zubawa fuskanta ido a haka baccin me karfin gaske shima ya daukesa.
Baccin da sukai ya saka basu farkaba sai daidai time da jirginsu zai tashi dan haka shiryawa kawai sukai suka wuce airport batareda sanin Airport din zasu ba saida suka isa Bahar data dauka gida zaa maidata ta juyo da karfi jikinta na mutuwa ta kalli NUAB wanda hannunta kadai ya kama suka fito kaman mara ji da gani haka ya jata suka wuce har zuwa cikin jirgi wanda private jet ne.
Suna shiga dama aleey yana can daban Breakfast aka kawo aka jere musu tana zaune gefensa idanuwanta jajir tsananin tsoro takeji kaman zata zare sbd shakkar Ammi tasan bata nan tana tareda shi.
Sbd rashin lafiyanta ya sakasa ya janyota ya dawo da ita kusa dashi sosai jikinta na haduwa da nasa sosai ya sakata cin abinci wanda itama sbd yunwar datake ji me tsanani ya sakata ci.
Tana gamawa magani ya bata tasha tana gama sha ya kwantar da ita a jikinsa yana rufeta da blanket me taushi yana cewa tayi bacci.
Baccin kuwa tayi sbd maganinta kila akwai masu saka baccin,
Bata farka ba saida jirginsu ya sauka harma da mintina sbd NUAB din dayace bazaa tadata itaba kafin ta farka.
Fitowa sukai inda su aleey ke tsaye suna aikin jira.
Motoci suka shiga kai zuwa masaukinsu dayake tamkar ba wainda likita suka taho gani ba sbd duniya ce guda da wani irin tight security da babu wata kaida kawo ta kowa komai akan tsari yake.
Suna isa har dakin dayake na NUAB da bahar wanda aka gama jere komai na buqatan NUAB da aleey ya bada order da umarni hakama bahar an mata shiri da tsarin komai da zata buqata.
Wanka NUAB yafara yi ya fito dauke da towel fatarsa na wani daukan idanuwa kallo daya tayi masa ta dauke idanuwanta tana jin tsoro na shigarta na ganin bayyanannan karfi a gangar jikinsa dayake koina a murde yana shining.
Shirywa yayi ya tada sallan data saka itama dole miqewa ta isa bathroom din ta shige.
Wankan tayi a sanyaye jiki ba karfi ta gama ta fito ta goge jikinta har lokacin salloli yakeyi dan haka kafin ya gama shiryawa tayi ba bata lokaci a cikin riga da wandon bacci masu taushi da rashin hayaniya ta fora abaya akai tayi sallar itama. Suna gamawa abinci aka kawo wanda hakanan ta sake ci tasha magani lokacin time na magrib yayi dan haka tare sukai sallan suna gamawa basu Tashiba har saida akai ishai sunayi bahar ta sake biyewa da baccin da bata farka ba sai asubata data motsa tajita a tsakiyar jikinsa ya rungume babu ta inda sanyi ke shigarta duminsa ne yake ratsata da qamshinsa datake shaqa a kowace numfashin datake ja a hancinta,
Fuskansa ta dago idanuwanta ahankali ta kalla tana jin zuciyarta na wata irin harbawa a natse,
Kyansa na musamman kaman yanda kwarjinsa yake na musamman ba kamarsa, Numfashi ta sake shaqa me karfi da nutsuwa mara sauti ta ja qamshinsa zuwa cikin zuciyarta wanda ta dake bugawa a natse.
Hannunta dake cikin jikinsa ta motsa a hankali tareda qara rungumesa cikin sanyin jiki tana hana zuciyarta tinano fushi da zafinsa da koyaushe sune babban matsalan rayuwarsa,
Yanda ta sake rungume sa din ya sakasa sake cigaba da baccin batareda bude idona.
A hankali dumin numfashinta yake sauka akan fatar wuyansa da iya nan kanta ya tsats sbd yafita tsayi dodsi yana sakasa jin bazai iya riqewaba fo tsawon lokci dan kuwa saukan dumin numfashinta tada tsigar jikinsa yakeyi dan haka ya bude idanuwansa ahankali akan nata da suke kallansa ba kyaftawa.
Saurin dauke idanuwanta tayi ya tare fuskanta da sauri yana hanata dauke fuskan ya tsayar mata da ita suna kallan juna duk da itama a yanzu wata irin kunyarsa takeji kaman zata rasa kanta sbd batajin zata iya sake yadda ta hada idanuwa dashi.
Yanda tayi kunyar ya sakasa jin tana neman rikitosa dan haka ya saketa tareda miqewa zaune tana jikinsa suka sauko gadon tare suka nufi toilet.
Brush da alwala sikai sbd sai a lokacin cikakken time din ya cika.
Sallah sukai suna gamawa ta miqe tabar gurin sbd har lolacin wata tsantsar kunyarsa takeyi sbd ta fara sauki.
Baccin dai suka koma sai 11 suka fito dan zuwa ganin dr tana sanye da skinny jeans da farar freesize shirta sai black goggles tana qamshinta me sanyi wanda hadda shi aka diya aka jere mata.
Shi kansa blue jeans da white shirt ce a jikinsa da glasses,
Sam babu kowa da Aleey ya bari ya iya ganesu sbd tsantsar securities din dasuke dasu tinda sultan ne NUAB komai idan akai wasa zai iya scandal.
Koda suka isa gurin dr Ash bata bata lokaci ba tai duk duban da zataiwa bahar bataga komai dayake damunta bayan zazzabin dare da yan takeyi bayan is normal ai tinda disvirgining dinta akai kuma harso biyu ko uku ba batareda daga kafa.
Magani ta basu da yan shawarwari ga bahar din tukuna tai sallama dasu,
Suna baro asibitin komawa sukai daki dan hutawa ita kuma tana murnar zata koma gida.
******Asim jikinsa ya samu sauki sosai na gangar jiki amma banda zuciyarsa wadda yake jin kaman ta mutu babu abinda ya raye a cikinta,
Yayi sanyi sosai ya dena walwala bare iya doguwan magana, Sam ya kashe wayoyinsa baya son magana da kowa kaman yanda itama leylah tayi tana son kasancewanta ita daya a yanzu dai Asim din wanda shima baida kowa bayan ita din.
Duk dare wani irin zazzabi ne yake kwana dashi dayake na ciwon ran dake cikeda zuciyarsa ne yake son tabasa ya masa illa,
Ganin irin wahalan kulawan da leylah leyi dashi ya saka tausayinta shigarsa sbd tafisa karfin halin fuskantar wannan kaddarar tasu wadda shi sam. Zuciyarsa ta kasa mantawa sai azabtuwa yake.
Ba amfanin zamansu a tare yanzu tinda daman sun amince zama da juna ne sbd cimma burikansu amma ayanzu da hakan ta faru ba amfanin zaman sbd shi dai a yanzu ya rungumi kaddara ya hakura da wannan burin nasa da yasani har ya mutu bazai taba dena son bahar ba bare wannan radadin daya dasu a zuciyarsa dan haka zai sauwake mata dan kada ya cutatar da ita da aurensa.
Da daddare bayan sun gama cin abincin da babu wanda yayi magana a cikinsu cinsa kawai sukai da damuwa fal a ransu,
Magana zai mata ta miqe tabar gurin tana wucewa kurya dan wanka tayi shirin bacci duk da tanason magana dashi ayau din kaman yanda shima yakeson magana da ita, Ita tanason masa maganar komawansu ne sbd zamansu anan din baida amfani. #MAMUH 09033181070HAYATEEM Mamuhgee
135 Wanka leylah din ta shiga tana shiga yana shigowa dakin shima ya nemi guri a sofa ya zaune dan shi already yayi wanka da shirin bacci kayan maccin hk ne a jikinsa masu santsi da suka zauna dakyau a lafiyayyan farar fatarsa ta jinin boyem.
Tana fitowa sanye da bathrobe pink gashinta na tsakiyar kanta a daure kasa da band pink shima sbd kusan komai nata na amfanin cikin dakinta is pink,
Qamshin shower gel din mai tsada da kyau ne ya kado masa yana shiga hancinsa ya san ta fito ya dago kansa ahankali sbd nisan da yayi a tinani me zurfi baiji karar fitowan ba,
Kallo daya yayi mata ya dauke idanuwansa daga kanta yana ajiye wayarsa dake hannunsa gefensa yana juya maganar da zai fara fada mata a baki da zuciyarsa sbd a jinin boyem da boyem babu saki babu rabuwa matiqar ba akwai kwakwaran dalili me girman gaske da manya zasu zauna a tattauna,
Amma shi basuda wani dalilin wannan rabuwan da zasuyi bayan ta basa son juna, Shi daga yanzu dazai sauwake mata bayajin zai iya rayuwa a boyem kuma sbd babu abinda ya rage masa acan bayan memories da zasu damesa su ringa dawo masa da rayuwansa da kurakurensa na baya daya ringa aikatawa akan karagar mulkin da Allah ya hana masa kuma a yanxu ya tabbatarda akwai dalilin da Allah ya hana masa dan haka zai rungumi kowace irin kaddararsa a cikin biyun nan ta rasa mulki data rasa macen da akanta ne zuciyarsa tasan abubuwa da dama na kwarai bayan zallan mugunta da munin zuciyar daya taso cikinsu,
Leylah ma zaunawa tayi ta dan shirya sama sama jiki a mace tana gamawa ta miqe taje inda kayansu suke jere a closet ta saka kayan bacci riga me kauri sosai da san tsayi kadan sai safa sbd sanyi dayake shiga ta tafin qafa.
Ajiyan zuciya ta sauke lokacinda ta gama harta nufi gado zata kwana sai kuma ta kasa sbd har ga Allah gida takeso son barin qasar nan takeyi da gaggawa dan haka fasa kwanciya tayi ta zauna bakin gadon tana facing dinsa kaman ynada shima ya dago ya kalleta ya sauke ajiyan zuciya ya bude baki yace
'Inaga ba sauran amfanin zaman nan da mukeyi tinda dai kowannenmu ya sani babu dayanmu a xuciyar juna, Zaman aure zamuyi daga yanzu bawai zaman wata deal ba dan haka idan har babu soyayya ko kauna ko daya babu amfanin zaman wanda zai iya zama illa da cutatuwa a garemu musamman keda kike mace zaki zauna ne a guri daya ki karar da rayuwar a cikin rashin farin ciki da quncin da baasan yaushe zai qare ba......
Shiru yayi sbd nauyin da muryansa tayi tana karyewa tareda gangar jikinsa wadda take dan rawa sbd har lokacin mahaifiyarsa da bacin rai da baqin cikin da zata shiga idan taji abinda yakeda niyar yi zata shiga hakama da rayuwar Leylah din da zata sauya amo zuwa karba wani sunan da baima hau kanta ba na bazawara...
Ita kanta leylan fahimtar menene yake shirin faruwa da rayuwanta ya sakata sunkuyar da kanta hannuwanta na dan wata irin rawa sbd zamtowanta bazawara shine mugun abu na karshe da batai tinanin zai shigo rayuwanta ba,