Hayateem book 1 And 2 complete by mamuhgee - Chapter 67
Hayateem book 1 And 2 complete by mamuhgee Chapter 67: Hayateem book 1 And 2 complete by mamuhgee Chapter 67. 'Idan na fada miki akwai tarban da shiryawa…
4,499 words
'Idan na fada miki akwai tarban da shiryawa miji ne bayan wannan dana samu na samunki kina bacci in a very very sexy way....... ya qarasa fada da wata muryan dake qasa qasa sosai yana saka kansa a wuyanta yai kissing hankaki yana sake matse hannunta da nasa.
Lumshe ido tayi tana jin wani yarrrr sbd ba zato taji saukan lips din nasa a wuyanta.
Janyewa tayi kadan tana dago idanuwa ta kalli fuskansa da shima ita yake kalla yana jin ya rasa yaya zaiyi da ita sbd tsananin soyayyarta me karfin gaske da kuma kewanta da shauqinta...
Miqewa tayi da sauri zatabar jikinsa ya sake dawo da ita ahankali yana sake zagayeta da hannuwansa yana shinshinanta kaman wanda yake a buge yana jan qamshinta a cikin hancinsa yana jin cikinsa da ruhinsa na cika da duk abinda suke buqata.
Shaqarta yayi da kyau kaman oxygen din rayuwansa kafin ta rokesa ya saketa ta nufi bathroom tana waiwayensa.
Wanka tayi kaman yanda ta saba ko data fito baya daki dan haka hakan yafi mata ma,
Cikin nutsuwa da farin cikin ganinsa ta shirya tana gamawa aka shigo da breakfast dinta ta zauna tafara ci a natse tana duba wayarta da chats dinta dan tasan shima a yanzu yana can yana hutawan doguwan tafiyar da sukayo.
Tana cikin cin abincin Maa sakinah ta shigo dauke da madarar data dafo mata ta kawo ta miqa mata ta zauna gefenta tana fada mata isowan NUAB din duk da tasan yazo har dakin ya duba bahar din yana isowa.
Fira suka fara kaman yanda suka saba Bahar din nayi tana chatting dinta hankali kwance cikin nutsuwa kaman yanda suke zamansu kullum.
Maa sakinah tayita kiran wayarsa taji ko ya tashi daga hutun a kawo abinci a jera a dining amma bata samu Aleey ma data kira baccin yakeyi dan haka sai ta kyalesu su huta kawai har zuwa lokacin da NUAB din zai tashi.
Kwata kwata bai fito ba basu gansa ba sai bayan sallar magrib,
Ko daya shigo bahar na bedroom dinta maa sakinah ce kadai a palon tana waya.
Cikin nutsuwa ya zauna tana ajiye wayar itama suka gaisa daidai nan bahar ta fito tana wayar itama da Ammi data kasa fadawa NUAB din yana nan sbd kunyar fada takeji.
Tinda ta taho tana wayar idanuwansa sukai mata wani natsatsen mayen kallo so daya ya dauke idanuwansa akanta sbd Maa dake zaune zai iya rasa kansa.
Likitan dazai dubata ne ya buqaci komai ya zama ready ta taho dan haka Maa ce ta rakata har private dakin ganin likitan dake cikin masarautar me tsari da komai da zaa buqata.
Babu bata lokaci kuwa suna zuw likitan ya fara dubata cikin qwarewa da nutsuwa tareda scanning daban daban wanda babu abinda bai fidda kwarrwansa ya duba ba gameda lafiyanta dana cikin.
Har ishai baa gama ba yaje yayi sallah batareda anbari kowa yasan sarkin boyem yana anjom dinba.
Suna dawowa dukkanin bayanin daya shafi lafiyar cikin kai tsaye Dr fuat yayi masa akan komai a yanzu is normal hakama satikan cikin bakwai.
Maa bata tsayaba likita na gama bayani ta wuce,
Tana isa dining room dayake babbar palon masaukinsa dake cike da lafiyayyan duniyar dauka ta shirya masa da kanta ta kira aleey ta sanar masa tukuna ta shigewanta.
Aleey har palon ya sakasu bai shiga ba ya dakata daga kofa yana juyawa sbd a nasa dakin zaici abincinsa.
Itama abincin kawai zata tayasa ci kaman yanda ya buqata shiyasa ta biyosa suna nufar dining room din komai shiru qamshinsa ne kadai daya fara gauraye gurin yake tashi.
Zaunawa sukai a dining yana waya da Mahaifinsa cikin nutsuwa yana kallan yanda take zuba masa abincin cikin nutsuwa da sanyin jiki.
Tana gamawa zata zauna ya kamo hannunta yana zaunar da ita akan kafafunsa yana kallan hannunta datai aikin dasu yakai bakinsa yayi kissing yana kashe wayarsa ya ajiye yana kallan bayanta inda abincin data zuba masa. #MAMUH 09033181070 HAYATEEM Mamuhgee
177 Abincin itama ta juya ta kalla a natse kafin ta juyo da kallanta akansa zatai magana taji saukan hannunsa cikin rigarta yana dorawa akan fatar cikinta data sakata jan numfashi da karfi ahankali sbd wani sanyin hannunsa daya ratsa fatarta.
Rufe idanuwanta tayi ahakali tana dan motsawa kadan kafin ta bude idanuwanta ta kallesa jikinta na mutuwa da kallan dayake mata me tsananin sanyin dake bayyanarda kaunarsa da batada iyakar da baki zai furta akan abinda yake cikinta yanajin jikinsa na mutuwa da dumin fatar cikin nata dake shiga tafin hannunsa dayake kai.
Shiru sukai bata iya cewa komaiba bare motsawa tana sauraran yanda yake fidda numfashi me sanyi da nutsuwa,
Da sanyi da nutsuwa ya bude baki ya furta
'Thank you Ayanah Bahar'
Kallansa tayi tana kasa cewa komai har lokacin sbd batasan me zata fada ba.
Hannunsa ya janye cikin sanyi yana cirowa daga cikin rigarta yana zagayeta da hannuwansa ya janyota cikin jikinsa sosai suka hade ya shaqi qamshinta me sanyi da kashe jiki yana cewa
'Tin yaushe kikasan da babyn NUAB ALMAZZ a tareda ke??
Kallansa tayi tana dan yin baya kadan tace
'Ammi fa??
Murmushi ya sake me shegen kyau da sauti yana sake dawo da ita jikinsa sosai yana rungumeta da kyau yace
'Ok yaushe kikasan da jikan Ammi ko 'dan yar Ammi zance??
Sake janyewa zatai tana masa wani kallo tana murmushinta fita ya matseta yana ciro hannunsa daya daga zagaye qugunta ya baro dayan yana sakawa a cikin wuyan zuwa bayan wuyan ya matso da fuskanta gap da tasa yana saka fuskansa ciki wuyan nata yafa shaqar qamshinta da kyau ya rufe ido cikin sanyi ya bude yana kallan fatar wuyanta datai wani haske da fresh tana daukan hankalinsa,
Wuyanta daya motsa data hadiye yawun bakinta kadan ne yabi da kallo yana sake jin qamshinta da yayi mugun missing yana shigarsa dakyau.
Ba tsammani taji saukan lips dinsa a wuyanta daidai maqoshinta daya motsa ya sauke mata wani lafiyayyan kiss me tsananin sanyin daya sakata sake hade wani yawun ba shiri.
Sake kissing gurin yayi yana maida kansa gefen wuyanta ya cusa cikin sanyi yana sake zagayeta da hannunsa daya ya matsota sosai ya sake hadesu da dan karfi yana fitar mata da numfashi me zafi akan fatar gefen wuyanta zuwa kafarta daya sakata sauke ajiyan zuciya me sanyi tana dan dora hannunta akan nasa hannun dayake wuyanta yana shafawa suka kalli juna cikin sanyi da kauna me sanyi.
Bakinsa yakai akan idonta na dama yayi kissing kafin yayi na hagun yana dawowa akan hancinta shima yayi kissing tukuna ya sauko akan bakinta ya tsaya cak daidai bakin nata yana kallan lips dinta da kaf duniya shine kadai yasan taushinsu da wani irin dandanon dasuke dashi dan haka ya dora nasa a natse ya mannesu guri daya batareda ta zira harshensa cikin bakinta ba hakama bai tsotsa lips dinba kawai hadesu yayi yana fara jin taushinsu akan nasa lips dinta yana kallan idanuwanta da sukai qasa yana jin bugun zuciyarta a kirjinsa yana sauyawa dan haka ya dan sake mannota yana jin kirjinta da suka qara cika suna tokale shi.
Goga lips dinsu da juna yafara yi ahankali yana lumshe idanuwa tareda jin saukan bugawan zuciyarta ta kowace daqiqa kafin ya fiddo harshensa cikin sanyin dayake kame da dukansu zuwa cikin bakinta yana fara laso dandanon bakinta da baya rabo da yaji yajin mint a duk lokacinda tasan suna guri daya dan kuwa tasan kowane lokacin zai iya hada bakinsa da nata dan hana nata taba nesanta bakinta da kowace irin qamshin dazai qara masa lafiya.
Zagayawa yayi da harshensa cikin bakin nata kafin ya zarosa har lokacin bata motsaba ya lashesa yana jin dandanonta da har abada bazai iya mantasa kafin ya maida bakin ya sake hadewa da nata wannan karan budesa yayi yana fara kama lips dinta ya fara tsotsansu a hankali yana sauke ajiyan zuciya akan fuskanta da hancinta direct kafin ya shiga cikin bakinta da wani sanyayyan salon daya sakata dan qanqamesa tana sauke ajiyan daya sauka a fuskansa shima yana saka jikinsa kamuwa da wani dumi.
Harshenta ya fara kamawa cikin nutsuwa yafara tsotsansa yana saka dayan hannunsa a wuyanta ya kamo fuskanta da duka hannuwansa biyun yana mannesu da kyau daga nan ne itama tafara tsotsansa kaman yanda yake tsotsan nata suka fara kissing juna sosai da sosai cikin sanyi da zurfafawa.
Numfashi me sauti yake fitarwa yana jin abinda yake ji a cikin kirjinsa da jininsa da 'bargon jikinsa akanta yayi masa yawan da yakejin babu kowace DAQIQA ta rayuwarsa da zata wuce batareda sonta ya ninka ya kuma ninkawa a rayuwa da jininsa ba,
Tsotsanta yakeyi yana sake manne fuskansu guri daya yana sake kutsawa cikin bakinta da nasa yana zuqar kowane yawun bakinta yana tsotsewa tareda zagayeta ta sama data baya da hannuwansa suna fesowa juna wasu numfashi masu zafi.
Bai saki bakinta ba yana cigaba da mata kyakkyawar tsotsa ya gyara mata zama a jikinsa suna fuskantar juna da kyau kafafunta ware a kansa ya mata wata irin mannuwan da saida wani yarrrr ya shigega taja numfashi me karfi tana fesowa take ya qara shiga tsananin shauqinta da kewanta da baisa ya zaiyi da itaba sbd rabonsu da juna sun jima sosai tinda tin kafin ta baro boyem aka haramta musu ganin juna gabaki daya jin yakeyi kaman zai hadiyeta cikin sanyi itada abinda yake cikinta.
Ziro bakinsa yayi daga nata yana saukowa da fuskansa cikin sanyi zuwa wuyanta tin daga karkashin fuskanta yake jero kisses masu balain sanyi da tada tsigar jiki yana gangarowa da lips din nasa zuwa wuyanta inda ya tsaya daidai setin maqogoronta ya bude bakinsa ya dora ya tsotsi fatar gurin cikin slow yana sake matseta jikinsa kirjinsu na mannuwa da kyau yana jin kirjinta na saka numfashinsa yankewa.
Sake tsotsan maqoshin nata yayi da harshensa da bakinsa tai saurin qanqamesa sbd wani zirr dataji a cikin kanta da gangar jikinta...
Dagowa yayi ya kalli fuskanta idanuwanta na rife qam ya maida kansa yana cigaba da tafiya da lips dinsa zuwa kirjinta yana baya da kanta wuyanta yayi baya ta bangare a gaban fuskansa ya saka bakinsa ya ringa cinye botiran gaban doguwan rigarta daya bayan daya yana feso su waje take gaban rigar ya bude farar half vest din dake jikinta qal ta bayyana akan idanuwansa ko bra babu a jikinta sbd yanxu bata wani son bra vest kadai take sakwa.
Kafe half vest din yayi da idanuwansa da suka sauya yana mata wani mayen kallo sbd yanda take zaune daidai kirjin nata ta fidda shape dinsu tsaf akan idanuwansa yana iya ganin yanda suka ciko suka kara karfi.
Mutuwan zaune yayi koina jikinsa na daukan zafi da sanyi a lokaci daya hakama idanuwansa ciki ciki sikai suna bada wani mayen kallo,
Hannunsa daya ya saka bayanta ya ture gabaki daya kayan dake gabansu akan table din sukai gefe gabaki daya wasu ma qasa suka zube suna fidda wata qarar fashewan glasses na glass cups fa plates da jugs Qugunta ya kama ya dagata cak daga jikinsa ya zaunar akan table gabansa suna fuskantar juna da kyau ya dauko kafarya daya yakawo bakinsa cikin fitina me sanyi yayi kissing din babbar yatsar kafarta kafin ya saka hannunsa daya batareda ya sake kafarta ba ya yaye long cotton skinny skirt din dake jikinta cinyoyinta farare tas na bayyana ya fara kallansu ya fidda harshensa ya lashi lips dinsa da suka bushe a take yakai bakinsa a tsakiyar cinyarta ya kama yayi wata tsotsa ya sauke numfashi me sanyin gaske da sauti me karfi kafin ya sake matsawa gaba ya tsotsa yana cigaba da tafiya zuwa cikin skirt din.
Rinqe gashin kansa tayi da hannuwanta duka biyu tana fidda numfashi me karfi tareda riqe numfashin nata sbd kaman zai bar kirjinta kwata kwata taji.
Bakinsa ya saka ya kamo gefen undie din dake jikinta da hakoransa biyu ya fito da kansa cikin skirt din dashi a bakinsa ya dago yanawa kowace bangaren jikinta mayetaccen kallon da baida control kafin ya saka hannunsa daya kaman a buge sosai ya ciresa daga bakinsa ya saka a aljihun gaban rigarsa dake dan bude kadan ya saka hannunsa ya qarasa bude gaban rigar gabaki daya yana sake banqareta da nutsuwa sai kawai taji saukan bakinsa a cibiyarta yayi saukewa cikinta kisses kusan guda goma a jere kafin ya bude bakinsa da wani shaqaqqen sautin dake bayyanarda macensa yake tsantsar buqata ya furta
'KALBIM' daidai kan fatar cikin saida iskan fitar kalmar me dumi ya sauka akan fatar cikinta ta yunkuro zata dawo ya sake maidata ahankali yana dora bakinsa akan kirjinta daya saka hannu ya zare mata vest din gabaki daya yana dawowa da ita gabaki daya sbd bakinsa ya zauna dakyau.
Kuka kawai ta sake me sautin daya kama dakin cin abincin gabaki daya jikinta na daukan rawa sbd jin wani irin abu kaman an fizge kwakwalwanta cak lokaci daya.
Qanqameta yayi yana binta da tsotsa me kyau da shafa tareda qanqamewa yana sako numfashi kala kala masu zafi da sautin da suka cike gurin dining din.
Ita kanta hawaye da rawar jiki takeyi tana jin kaman bazata iya daukan yanayinsa musamman ganin yanda yake a zafafe da wasu zafafan shauqi da binta da manyan romance dake gigita qaramar kwakwalwanta.
Lokaci me tsayi suka dauka a cikin yanayin da daqyar ya isa samun yar gamsuwa da iya riqe kansa ya dawo daidai yana sauke numfashi me zafi a kirjinta sbd rungumeta da yayi tsamtsam yana kwantar da kansa a kirjinta idanuwansa a lumshe.
Itama lafewa tayi a jikin nasa kanta na kwance a nasa kan dake kirjinta qamshin gashinsa me dadi da tsada yana shiga hancinta ta lumshe ido tana jin tsantsar kaunar qamshin da jinsa har cikin ranta.
Sun dauki lokaci a hakan kafin suka dawo daidai ya miqe tsaye da kansa ya mayar mata da vest dinta ya gyara mata zama akan kujeran dake kusa dashi yana sake matso da ita kusa dashi sosai tukuna ya fara duba abincin dake dining din. #MAMUH 09033181070HAYATEEM Mamuhgee
178 Itama dining din ta kalla dariya na zuwan mata mara sauti shima dariyan yayi yana cewa ta zauna ta kallesa kawai.
Gyara zama tayi tana kallansa yafara kokarin tattara gurin da kansa batareda yasan ma yaya zaiyiba.
Dariya take masa tana dafa cikinta da hannunta daya cikeda soyayyar koma mene a cikinta sbd jinin NUAB ALMAZZ ne kaman yanda ya fada ita kuwa son datakewa NUAB din ya saka takejin tsananin soyayyar cikin tin daga ranar data san dashi.
Glass ne ya yankesa kadan kafinma ya motsa ta taso ta iso inda yake ta riqe hannunsa tareda kai yatsar bakinta ta tsotse tas tana hana jinin fitowa ya tsaya yana kallanta da mutuwan tsaye komai nasa jinta yake da komai nata.
Kamasa tayi suka koma suka zauna a dining din.
Sabbin plates taje kitchen dake palon nasa ta dauko bayan wankesu.
Abincin ya zuba musu da kansa tana nuna masa yanda zaiyi suna dariya yana jin nutsuwa da hakan dan bai taba hangosa a rayuwa yana irin wannan aikin ba sai ayanzu daya samu kansa da yi dan haka abin yake basa dariya kawai.
Shine da kansa ya bata a baki taci ta koshi a tare suka basa shima yaci yana gamawa suka baro dining din zuwa bedroom dinsa anan masu gyara gurin suka shigo bayan ya kira aleey yace ya turo su.
Bata kwana a dakinsa ba sbd warning din Maa sakinah sbd tsoron cikin dayake jikinta hakama shima bai takura ta kwana a dakin nasa ba sbd yasan bazai iya barinta ba matiqar suka kwana tare gashi yana son sake bata kwanakin hutawa tukuna sbd babynsa dan haka cikin daren sosai daya tsala ya rakota har dakinta ya tayata saka kayan bacci ta gama ta kwanta yayi kissing lips dinta tukunaya fice.
Maa sakinah data kasa nutsuwa da rashin dawowan bahar din batai bacci ba sai dataji sun dawo ya fice tukuna ta samu nutsuwa ta kwanta tana fatar ma ayi bikin da zaayi idan su Ammi sun dawo bahar din ta tare kowama ya huta.
Washe gari bata tashi da wuri ba kaman yanda shima bai tashin da wuri ba sai guraren 10 suka hadu a gurin cin abincinsa dayaxo da kansa ya dauketa suka tafi acan sukai breakfast sbd daman maa sakinah ba kunyarta suke ji ba kuma itace bata saka musu ido ko saka musu iyaka dan haka tinda suka gaidata da safen suna bangarensa bata sake ganin kowannesu ba sai dare da bahar ta dawo ta kwanta.
Kulawa ma da komai na tattalin datake mata komawa yayi hannunsa dan haka maa ta kama kanta ko doguwan fitowa batayi dan kadama tsautsayi ya sakata ganinsu tinda so daya idanuwanta suka ganar ma da dawowa da bahar dinma a hannuwansa yake daukota yakaita har dakinta ya gama shiriricewa acan kafin yafita ya fice.
Bayin masarautar kaf gabaki daya tinda yazo suka dena fitowa koina idan ba aiki zasuyiba suna gamawa suke bacewa bame sake fitowa sai an nemesu wani aiki dan haka masarautar tayi tsit iya su kadaine ke shaaninsu a bangarensa cikin wata fitinanniyar soyayyar dake neman kashesu amma har lokacin ya kasa saduwa da ita sbd bayason abinda zai taba lafiyar cikinsa ko daya duk da kusan likitocin duniya sunfi goma daya tintiba sun tabbatar masa da babu komai dazai faru insha Allah.
Wata fitinanniyar soyayya suke zubawa ako yaushe bangarensa cikin zafafan yanayi da shauqi su wuni suna abubuwansu kafin dare yayi ta koma.
A wannan yanayin da suke ciki ya share kusan sati daya harda qarin kwana dan haka gabaki daya hakurinsa da juriyarsa neman qarewa takeyi gashi bayason mata komai sai angama bikin da akace zaayi an basa ita zai tafi da ita Moscow inda yakeda likitocinsa a villa dinsa ta yanda kome zai biyo baya zasu duba masa ita batareda sanin kowaba dam bayason duniya tasan da 'dansa sai haihuwansa saiya gama tabbatarda tsayuwan cikin nasa ko bayan yana nunawa mamansa soyayyarsa tukuna zai koma da ita.
Ita kanta zuwa lokacin yafara bata tausayi sbd ba qaramin hali yake shiga ba amma ya hana kasa kasancewa da ita dan haka ya fara shirin komawa dan shi su Ammi suke jiran komawansa su taho gabaki dayansu da sultan kansa.
Tinda ya fara maganar komawa ita kuma taji kaman zata kwanta ciwo sbd mutuwan da jikinta da fara kewansa tin bai tafi ba.
Shi kansa yanajin yanayin nata amma dole daman zai koma yana tabbatar mata tareda mata alkwarin daga ranar da aka daura auren Maa sakinah a ranar zai dauketa su tafi dan fara nasu zaman auren na har abada.
Rungumeta yayi a jikinsa yana kissing tsakiyar kanta da babu komai kamshin cikin gashinta na bugo masa ya lumshe ido tareda kama fuskanta ya dago ya kalla kafin yakai bakinsa akan nata ya tsotsa tukuna ya sake rungumeta yana cewa
'I love you Ayanah Bahar Ghaz'
Tashi tsigar jikinta sukai gabaki daya suna miqewa sbd yanda ya fada kalman da wani sauti mara hayaniya da zallan taushi da ratsawa tareda qarashi yana dora bakinsa akan fatar kunnenta kalmomin na shiga kunnenta direct.
Dagowa tayi cikin slow ta kalli fuskansa ya lumshe mata kyawawan idanuwansa masu haske da zafin kwarjini yana sake rungumeta itama ta rungumesa tana lafewa sosai a jikinsa.
A gurinsa ta kwana a ranar kuma maa batama bi ta kansu ba bare ta gane hakan hakan.
Da safe bayan sun gama komai sun fito hannunta yana cikin nasa suka fito fuskansa sanye da wani tsadadden black versace shades fuskansa a kame da wani irin zallan iko da isa da mulki.
Har palo suka isa gurin maa sakinah tayi saurin dan zare hannunta tana tahowa gurin maa din ta zauna gefenta duk jikinta a sanyaye kaman ma zatai zazzabi.
Gaidata yayi sukai magana sosai kafin yayi mata sallama ya miqe ya fice.
Bata iya rakasa ba shima cewa yayi kada ta fito suka wuce tareda securities dinsa suka bar anjom.
Maa sakinah dataga tayi wani sanyi bata ce mata komaiba saima gyaran da tenya ta bari data fara yi mata dan kuwa alamu sun sake tabbatarda ana gama bikin tarewa zatai shikenan.
******Su Ammi ma dik wani shirin tafiya sun kammala dan haka shi din kadai suk jira gashi sultan yana samun sauki sosai ga kulawan dayake samu daga matarsa ta musamman,
Ba shi kadai ba hatta Asim sun tsayu akansa da nuna kulawa me yawa da kauna sun saka ya sake sosai ba laifi musamman da Ammin ta tsaya a tsakiya ta sake shigar da kauna da shakuwa sosai harma da tausayi a tsakaninsa da sultan.
Sosai yake samun nutsuwa da kwanciyan hankali tareda rayuwan dabai taba samu a baya ba duk da ciwon rashin mahaifiyarsa daban yake har abada bazai goge ba amma ya samu nutsuwa sosai fiyeda yanda bai tsammanata ba daga mutanen dabaiyi tsammani ba.
A cikin qanqanin lokacin har yan uwansa yayi kokarin jansu a jiki yana shigowa mutane dasu da sake bude rayuwansu da idanuwansu ga rayuwa da mutane da zuciya daya ba kaman baya ba da sukaita fama da lalurar wahala.
Maraki ko sultan bata iya kira tai masa gaisuwaba bare jajanta masa da jin lafiyarsa sbd sanin yanzu ayanah ghaz ce dashi tako ina dan haka ya sake ficewa daga ranta tanajin ta sake tsanar jin ko sunansa bare sake rayuwar aure dashi ta hakura kwata kwata bazata yadda ta qare irin yanda haile ta qareba.
Mai girma yunar shima ya iso da nasa iyalan duka tsaf dama wasu manyan jinin boyem haka suka ringa isowa daya bayan daya dan abubuwa da yawa,dagaisuwa da dubiya da kuma daurin auren da akaiwa manyan gayyata zuwa anjom ghaz.
Manyan boyem ne suketa dira suna sake saka qasar daukan manyan qasa da tsaro sbd hidimar bikin kusan tanata matsowa.
Tenya ce da zuhrah suka fara wucewa da zuriar Tenya da suma suna nan sun iso suka fara isa dan fara shirin daya dakata sbd rasuwan.
Cikin saa tafiyar su Aslam suma ta kammalu zuwa umrah dan haka cikin kwanciyan hankali suka shirya mahaifinsu ya basu kudi masu yawa duk da dukkaninsu sunada dukiyar, Asim ma kudi ya basu masu yawa hakama Ammi da kanta ma sai data basu tana musu fatar dawowa lafiya sbd kusan saaninta ba wani girmansu tayi ba sosai.
NUAB dukkanin wannan hidimar da akeyi nasu ayyukan sarauta sunyi masa yawan dayake son clearing nasu kafin lokacin daurin auren sbd daga can tafi zaiyi zai kuma kwana biyu baya nan.
Asim zai barwa ayyukan daya gama yadda dashi akansu sbd yana son fara cire masa kowane rauni da saka masa karfin hali tsayayyar zuciyar da babu rauni ko girgiza ko daya a cikinta hakama shine wanda zai bawa mataimakinsa da har lokacin baa nada ba na baya ne tin lokacin sultan akai har yanzu bai fidda takardar hakan ba sai bayan dasu Sultan suka tattara suka wuce Anjom tukuna.
Hakan ya saka duniya ta sheda baa bawa Asim din matsayinba sbd mahaifinsa dan uwansa yaga cancantarsa ya basa dan haka take aka fidda labarai da jaridu ana yadawa cikeda mamaki da farin ciki harma da fara manta abinda ake neman riqewa akansu sbd mahaifiyarsu.
Asim ba qaramin mamaki da shock ya shigaba daya samu takardar daga sultan LEUL NUAB dan abune da bai taba tsammani ba a daidai lokacinda yake kokarin barin qasar gabaki daya musamman da ayanzu baida mahaifiya.
Leylah kanta zubewa qasa tayi tana yiwa Allah sujjada sbd farin cikin ganin wannan ranar dan kuwa a matsayin da Sultan LEUL ya basa kusan cika masa burinsa akai na zama me mulkan boyem dan kuwa a duk lokacinda NUAB baya nan shine me ikon da mulkin boyem dan haka kasa riqe farin cikinta tayi ta rungumesa tana fidda hawayen farin ciki.
Mai girma yunar ma yayi farin wanan lamarin sosai take ya fara shirin qaddamar da taron nadin Asim din da zaayi kafin ranar Bikin Sultan LEUL NUAB din da matarsa da zaayi acan anjom dan kusan shine yafi yada duniya ba asalin auren da zaa daura ba na kadir.
Bayan isarsu sultan anjom lafiya labarin ya samesa shine da kansa ya kira NUAB ya miqa masa dukkanin godiyansa ga abinda yayiwa Asim din kafin Asim din shima yaje da kansa yasaka hannun karban matsayin wanda akai agaban dukkanin manyan fadar masarautar boyem ana farin ciki da tayasa murna.
Dole leylah ta jira daga tafiyanta anjom sai idan ya tashi su tafi tare sbd hidimar bikin da zaayi na nadin.
Su aslam suna can suka ji dan haka suka shiga farin ciki da murna amma basa nan dole nysah ne ta tattaro ta dawo da yayanta duka sbd hidimar. #MAMUH 09033181070HAYATEEM Mamuhgee
179 Securities masu zaman kansa aka ware masa na masarauta sbd sabon matsayinsa da kuma ba musamman da NUAB ya basa a matsayin kyautar sabon matsayinsa dan haka take rayuwar ta sauya masa dan kuwa babban bangarensa da bayi ne suke gadinsa take ya samu sauyi securities masu karfi suka maye gurbin bayin.
Ita kanta leylah take tafara jin kanta da matsayinta ya sauya dan kuwa hadda securities mata itama guda biyu aka ware baya dan haka hidima sukeyi sosai itada nysah da sauran zuriar haile da suka taho.
A ranar da akai nadin sarautar a ranar duniya ta sake tabbatarda karfin da LEUL NUAB yake dashi dan kuwa fitowansa da tsakanin tsaronsa daban yake hakama aura dinsa daban take ko acikin dubbannin mutane sbd kwarjinsa kadai sai daya saka gurin da duniyar cikin boyem din daukan tsit daya bayyana.
****Anyi hidimar bikin nadin matsayin Li'uli Asim Almazz cikin farin ciki da babban taro da miliyoyan jamaa da zubar da dukiya kaman baa san zafinta angama lafiya kalau masu tafiya sun tafi masu shirin tafiya ma sunata yi kafin kuma a sake tafiya bikin Sultan me boyem da kansa.
Tinda aka gama hidimar bikin Asim din babu wanda ya sake ganin Sultan LEUL saida aka kwana biyu yana hutawa sbd yana buqatan cikakkiyar nutsuwa da hutunsa ya dawo daidai kafin tafiya haduwansa da Sultanah dinsa.
Ko Aleey hutawa sukai abinsu hankali kwance da jiran ranar tafiya tazo musamman komai na wucewansu Moscow daga can daya gama musu shirin komai kaman yanda LEUL ya bada umarni.
Shi kansa Asim hutu yake buqata sosai dan haka shima babu wanda ya sake ganinsa nysah ma da zasu wuce sedai suka zo bangarensa cikin basa girman matsayinsa da ayanzu ganinsa ma sai ansanar masa sukai masa bankwana yayiwa yayanta kyautar zinari me kyau ya bada motoci daga bangarensa aka kaisu har airport.
Bayan ya samu damar hutawa dakyau komai ya fara tafiya daidai likitocin da zasu fara duba matarsa da cikinsa akai akai a matsayin antenatal ya nema dan su fara bi masa lafiyan babynsa ana kiyaye girmansa cikin koshin lafiya har zuwa lokacin haihuwansa.
Leylah farin cikinta haka kawai take jinsa,kome take a yanxu farin ciki takeji batajin damuwan komai ko shakka bare fargaba sbd babu abinda a yanxu ubangijinta bai bata ba bayan jiran haihuwa lafiya musamman yanda Asim yake bayyanarda soyayyarsa me tsafta akanta da cikinsa dake jikinta.
******Acan Anjom suma hankalinsu a kwance yake da sabuwar rayuwar da kusan kowa ayanzu ya samu,