Heedayah complete Novel - Chapter 36
Heedayah complete Novel Chapter 36: Heedayah complete Novel Chapter 36. Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788.... 9/12/21, 8:04 PM - ,: Sudais…
2,479 words
Idan Allah ya amince min xan yi night update later, In sha Allah.....
Heedayah isn't free, you read for free 馃し馃徎鈥嶁檧锔忦煠佛煆烩€嶁檧锔�
it's 300 via... Fcmb 3276052019 Hauwa Bello Jiddah
Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788....
Ina masu son kamshi in and out, I mean kamshi irin na manyan mata fa, to ga opportunity, hope dai ba ku mance Innar su Mujaheed da Imaan ba, to ta ce a baku shawara ku siya turaren wutan nan don yana daya daga sirrin kamshin dake tashi a parlon ta kullum, tace me xa ayi da gidan da bbu kamshi, mace bbu kamshi kuma ai bata cika mace ba, daya daga tsatsonta ke hada wnn lafiyayyen turaren wutan da bbu irinsa, for more info contact 08038103096.....
Chapter notes and social links
Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788.... 9/12/21, 8:04 PM - ,: Sudais ne ya shigo ward din shi ma yana kallon Junaid kamar ynda Sudais ma ke kallonsa, Heedayah tace "Mami waye? Ya Sudais?" Mami tace "Eh" Sudais ya nufi Junaid yana murmushi ya basa hannu suka gaisa, Mami tace "Har ka dawo" Yace "Ehh na dawo Mami" kujera ta nuna masa ya xauna, Shi dai Junaid na tsaye har sannan ya ki yrda su hada ido da Maminsa, Heedayah tace "Yaya me ya sa baka xo tun daxu ba sai yanxu, Ya Sudais ne ya kawo mana breakfast fa" Ya d'an kalleta yace "Ban xo din ba" Ta buda hannu ta tabe baki tace "Ae kai da Mami" Sudais dake murmushi yace "Ko dai shi da ke?" Washe hakoranta tayi bata ce komai ba ta ci gaba da shan shayinta, can ta ajiye cup din tace "Ya Sudais me ya sa baku xo da kaka ba, Ina missing dinta" a hankali ta kara da cewa "I am also missing Abba" Sudais yace "Xa su xo in sha Allah" Junaid dake ta tsaye ya dake ya kalli Mami yace "Mami xan je in dawo" Bata ko kallesa ba tace "Ohk" a hankali Heedayah tace "Yaya Ina xaka kuma? You are just coming fa" Yyi banxa da ita ya fita dakin.... Rai bace ya koma hotel din ya bude kofar room din ya shiga ga mamakinsa Salima kara gyara ma kayanta wajen xama tayi, ga gadon ta gyara sa fess sae kamshi ko ina yake amma bata dakin, daukar kayan yyi ya fito fuska daure har haraban hotel din ya nufi gun masu gadi nan ya bar masu kayan bayan ya sanar masu me shi xata xo ta amsa, yana komawa ya ga handbag dinta a dakin, har ya dauka sae ya tsaya ya bude ciki, duk tarkacen kayan kwalliyanta ne ciki da prophylactic na mata har da maza and different types of pills ciki har da aborticide, ya girgixa kai cike da takaici ya rufe jakar ya fita dakin ya kai can gun masu gadi sannan ya koma dakinsa, wanka yyi ya shirya ya d'an kwanta, gaba daya jin sa yake wani iri, bayan kusan minti talatin ya mike a hankali ya dau wayarsa ya fita ya kulle dakin da makulli ya bar hotel din. Asibiti ya koma kafin ya shiga ya kira line din Salima, ba bata lkci ta daga tace "Jayyy" ya wani daure fuska kamar tana ganinsa, strictly yace "Ga kayanki can gun masu gadi na ajiye ki dauka, and don't ever try calling my line again idan ba haka ba xa ki sha mamaki, I repeat don't try calling my line again...." Salima ta marairaice tace "Ban gane kayana na gun masu gadi ba jay, me ya kai kayan gun masu gadi juma? Ai na dau spare key kafin in fito" shiru Junaid yyi da mugun mamaki jin abinda tace, can ya ciro makullin aljihunsa yana kallo, wani tsawa yyi mata yace "I swear to Allah kada ki yrda in dawo ya in sameki hotel room din nan, duk abinda na maki ke kika ja ma kanki kinji na rantse...." Ta fashe masa da kuka tace "Toh wai ina kake son in je yanxu Jay? Bayan na gaya maka wanda ya kawo ni ma yyi blocking dina kuma bani da kudin komawa Nigeria? Haba Jay sai kace baka ta6a sanina ba" cikin fushi yace "Good... nima ynxu xan yi blocking din naki but before then I am still warning you kada ki yrda in dawo in ganki dakina, wllh sai na maki abinda baki yi tunani ba" Bai jira cewarta ba ya katse wayar yayi blocking din nata sannan ya shiga cikin asibitin trying to calm himself, shi ma ciki bai wani ga fuskar Mami ba hakan ya sa ya fito haraban asibitin ya xauna.... Har aka yi azahar Junaid na xaune ne haraban asibitin ya ki shiga ward din, bayan azahar kuma Sudais ne ya fita ya siyo masu abinci ya kawo, Mami na xuba ma Heedayah, Heedayah tace "Mami ko dai Yaya ya wuce ne?" Mami bata ce mata komai ba, Sudais yace "Yana waje, ko xa ki je?" Ta make kafada tace "Aa ba ruwana da shi ai" Da daddare bayan isha Junaid ya shigo ward din da dinner da ya siyo masu, Mami da Heedayah ne kadai dakin Sudais baya nan, Yana ajiye masu kuma yace "Mami xan tafi in kwanta" Mami tace "Good, Ka jira Sudais he went to get something sai ku tafi tare" Da mamaki yace "I tot yyi lodging hotel ai" Mami tace "Yes he did, amma nace ku tafi tare naka hotel din" Junaid yace "Ohk" daga ya nemi waje ya xauna ya d'an kalli Heedayah bai ce komai ba ya fiddo wayarsa yana dannawa silently, sai wajen takwas da rabi Sudais ya shigo ward din ya ajiye ledan fruits din hannunsa yace "Mami Abba ya kira ku?" Mami tace "Yes Ina sllh ya kira but I followed the call yanxu" yace "Ohk" ya dau apple daya ya kama hannun Heedayah ya saka ciki, kin sake hannunsa tayi a hankali tace "Thank you...." Mami tayi murmushi bata dai ce masu komai ba, kallonsu kawai junaid ke yi amma ba directly ba, Sudais na juyowa ya maida idonsa saman screen din wayar dake hannunsa da sauri, Mami tace "Sudais kai yake jira ku tafi hotel ynxu" Sudais yace "Ohhh but ai nayi lodge a wani hotel Mami" Mami tace "Noo, ku tafi tare, you two should stay together" Junaid dai idonsa na kan wayarsa amma Mami yake saurara, can ya mike ya maida wayar aljihu yace "Toh sai da safe Mami" Daga haka ya nufi kofa, Mami bata tanka sa ba tace "Sudais baxa ka debi fruit din ba, ai sun yi yawa" Yace "Noo na sha ai" tace "Ohk sai da safe" yace "Allah ya tashe mu lafiya" Heedayah tace "Yaya Sudais byee" yace "Bye dear...." Junaid na tsaye bakin kofa bai fita ba, can ya tabe baki ya fita yyi wucewarsa, Sudais ya bi bayansa duk da har ransa bai so bin junaid ba amma baya son yi ma Mami musu, sai bayan da suka fita Heedayah ta fashe da kuka a hankali tace "Mami kinga yaya bai kulani ba koh, he don't want to talk with me" Dariya ta ba Mami sai dai bata yi ba, Mami tace "Kyaleni da shi xan yi maganinsa" Tunda suka bar hospital din Junaid bai ce da Sudais komai ba, haka shi ma Sudais din, nan ko Junaid is just imagining ace su je hotel din ya tadda Salima a dakinsa, suna isa hotel din suka sauka tricycle din Sudais ya bada kudi, Junaid ya jira aka basa canji sannan suka shiga hotel din a tare, Junaid ya tsaya gun masu gadi yana tambayar ko mai kayan daxu ta xo ta dauka, suka amsa masa da eh, bin bayan Sudais yyi xuwa cikin hotel din, a hankali Junaid ya fara murda kofar dakin ko makullin bai sa ba ya ji kofar a bude, lkci daya xuciyarsa ya fara tafarfasa ya shiga dakin, Sudais ma ya shiga ciki, xaune suka samu Salima da takeaway din abinci tana ci a dakin, Sudais ya tsaya bakin kofa yana kallonta with so much surprise, Mikewa tsaye tayi ita kanta tayi shock din ganin Sudais, Junaid ya nufeta a mugun fusace ya sauke mata wawan tagwayen Mari cikin tsawa yace "Me na ce maki? What did I tell you???" Dafe kuncinta tayi tana kallonsa with shock, can ya fashe da kuka tace "Toh wai ina kake son in tafi bayan nace maka bani da kudi Jay, Banda sbda kai me xai kawo ni kasar nan??" Gun kayanta ya nufa ya dauke jakunkunanta biyu ya bude kofa ya watsar waje ya dawo ya nufota, tana ganin haka ta shige bandaki da gudu ta sa makulli, Sudais na yatsine fuska da mamaki yace "Me ye hadin ka da yarinyar nan? Me ya kawota nan? Dama da ita aka taho" Rai bace junaid yace "Saurayinta fa ta biyo ya koreta shine ta makale min nan, I don't even know her...." Katse sa Sudais yyi yace "Sorry but I can't stay under same roof with this lady, dama na kama hotel I can't just say no to Mami, it's better in koma can, but be careful with this lady she can be cunning" Junaid ya dau jakarsa shi ma yace "Mu tafi hotel din naka, I am not staying here either, dama kudin kwana 15 na biya for this hotel kuma nan da jibi xai yi expire so I prefer leaving too" Sudais yace "Better...." Daga haka suka fita dakin xuwa hotel din Sudais. Salima na jin alamar sun fita ta bude kofar ta leko ganin ba kowa ta fito dakin, ba karamin tsorata tayi ba ganin Sudais, ita a rayuwa ma akwai wanda ta tsana kamar shi kuwa, ko gaisuwa baya hada ta da shi dama, cije yatsa tayi ta xauna gefen gado a hankali tace "Anya ma Junaid din nan na da lafiya kuwa, upon everything yesterday he isn't still moved" Da sauri ta mike ganin bbu jakar kayansa ta tafi window tana lekawa taga Inda suka nufa, tricycle taga suka shiga, ta koma ta xauna ta marairaice tace "Dama Sudais ma na kasar nan ban sani ba??" Can ta gyada kai tayi wani murmushi tace "idan ka san wata baka san wata ba Junaid" Tun da Mami ta tashi yau da asuba take ta fargaba ita kadae don ranan xa a cire ma Heedayah eye pads din idonta, kuma ranan ake sa ran xata fara gani, daren ranan Mami sae da tayi sllh ta roki ubangiji yasa an dace, ya sa karshen wahalan kenan.... Karfe shidda da rabi likitocin suka fita da ita xuwa theatre, Mami dai na xaune bakin theatre din sae addu'a kawai take, ga faduwar gaban da yyi mata yawa, da taji motsi sae ta kalli kofa da sauri amma bbu wanda xata ga ya fito har karfe bakwai da rabi, kukan da ta ji Heedayah ke yi daga ciki ya fi daga mata hankali, tun daga nisa take kallonsa har ya karaso tare da wani likita baindiye walking slowly, likitan ya gaida Mami da ladabi, Mami ta amsa don da shi aka yi ma Heedayah aiki 3 days back, shi ma dai yyi kasa da kai ya gaisheta, ta amsa tace "Ya hanya" Yace "Alhmdllh, ya kokari" tace "Mun gode Allah" baindiyen yayi tapping dinsa a baya da harshen turanci yace sae sun hadu anjima, daga haka ya juya ya wuce, dai dai fitowar wani likita yana kallon Mami yace "You can go in Madam, a Dr will explain everything to you inside" mikewa Mami tayi amma ta kasa tambayarsa ba ayi nasara bane aka ce ta shigo, kuma ta kasa shiga ciki, likitan yayi wucewarsa, kansa a kasa ya nufi kofar shiga theatre din walking slowly, Mami ta bi sa da kallo har ya shiga ciki, Heedayah na xaune saman gadon ta takure waje daya ta rufe fuskarta da pillon saman gadon tana kuka a hankali, likitoci biyu na tsaye suna jiran shigowar Mami, Daya daga likitan da turanci yace "Her brother?" Ya gyada masa kai sannan ya karasa gadon yana kallonta, likitan yyi murmushi yace "Yes it was successful, but it's a new world to her.... And it will take sometime before she will adapt, like... she will have problem with light, Human, infact everything, because she just left the world of darkness" Dago kanta yyi ta bude jajayen idonta a hankali tana kallonsa suka yi ido hudu, lkci daya ta fasa ihu kamar warce ta ga mugun abu, ya rungumeta, jikinta ya dinga rawa gaba daya a tsorace take, duk wnn abun Mami na tsaye bakin kofa tana kallonsu, lkci daya hawaye ya kawo idonta tana hamdala a xuciyarta ta karaso gadon da sauri tace "Heedayah" cikin rawar murya Heedayah na kara shigewa jikinsa tace "Mami tsoro nake ji, kice a rufe min idona" Likitan yace "She will adapt slowly...." wheel chair ya jawo ya ajiye don a maida ta ward dinta in ji likitan, Shuraim ya dauketa har sannan ta ki yarda ta kara bude idonta, bai daurata kan wheelchair din ba ya nufi kofar theatre din Mami ta bi bayansa, da yake abokinsa likita sai da ya fara nuna masa ward din da suke kafin ya kawo sa theater din direct ward din ya nufa, Mami dai na biye da shi, ya bude kofa ya shiga ya isa kan gadon ya kwantar da ita a hankali, har sannan taki yarda ta bude idon, har runtse idon tayi gam, ya saki curtains din ward din gaba daya, ya kuma kashe wuta haske ya ragu sosai, Mami dai na tsaye tana kallonsa, Wani likita ne ya shigo ward din ganin ynda Shuraim yyi ma dakin yace "Very good" daga haka ya juya ya fita, Mami ta xauna gefen Heedayah ta dagota tace "Daughter" a hankali tace "Mami" Mami tace "Bude idon ki" ta girgixa kai cikin rawar murya tace "Ina jin tsoro" Mami tace "Baki son ki gan ni?" Kuka ta fara yi tace "I am scared" murya can kasa Mami tace "Don't be dear, open it slowly" Shuraim dai na tsaye bakin gadon yana kallonsu, a hankali ta fara kokarin bude idon maimakon ta sauke kan Mami sai ta sauke kan Shuraim dake kallonta suka yi ido hudu, boye fuskarta tayi jikin Mami ta fashe da kuka sosai tace "Mami Noo, meye shi din? I saw something" a sanyaye Mami tace "That's Shuraim" Sake dagowa tayi da sauri ta bude idonta har lkcn kallonta yake shi ma suka kara hada ido, knowing her condition sai ya sakar mata soft sweet smile, ta fi second biyar tana kallonsa ko kiftawa bbu sai kuma ta kara boye fuskarta jikin Mami da sauri, Mami na jin yanda xuciyarta ke bugawa, duk wnn abun bata kalli Mami ba har sannan, Mami ta kwantar da ita a hankali, Heedayah ta rufe fuskarta da pillow, har bayan wani lkci bata dago ba balle ta bude ido, Mami xata dagota Shuraim na kallonta yace "Tayi bacci fa"