Idon nera by mamuhgee Complete - Chapter 27
Idon nera by mamuhgee Complete Chapter 27: Idon nera by mamuhgee Complete Chapter 27. Saukowa yai daga ka gadon ya daukota ya nufi toilet da ita Yana…
4,497 words
Saukowa yai daga ka gadon ya daukota ya nufi toilet da ita Yana kallon fuskarta datayi wani iri sbd kuka da wuya.
Rungume da ita yashiga jacuzzi ya sakar musu ruwan dumi gabaki dayansu tana jikinsa.
Saida ruwa ya Dan Jima Yana sauka akansu ta saki numfashi daya fito daqyar ahankali batareda ta iya bude idanuwanta ba.
Sake rungumeta yayi daqyar Yana share Mata ruwan dake sauka kan fuskarta sbd karsu Shiga hancinta.
Ajiyar zuciya take jerowa ahankali ahankali tana farfodowa har ta iya bude idanuwanta daqyar Amma Bata iya motsawaba ko kadan.
Sun Jima Aciki ruwa zafin na sauka kansu kafin yafito da ita ya saka cikin bathtub daya Tara Mata wasu ruwan zafin.
Wani wahalallan nishin azaban ruwan zafin tasake tana qanqanmesa ahankali batareda ta iya dogon motsi ba sbd hannunta daya datakejinsa kaman baa jikinta.
Daqyar da dabara sukai wankan tsarkin atare yafito da ita ya kwantar a dayan gefen gadon da Basu lalataba ya saka Mata pant Acikin panties dinta dake gidan na siyayyarta data Bari a mota, Rigarsa fara Mara kauri ya saka Mata ya sakata towel ya tsane Mata ruwan kanta sosai kafin ya gyara Mata kwanciya tareda rufeta.
Toilet yakoma ya sake sakarwa Kansa ruwan sanyi sbd wani irin tiririn duniyar sama yake Jin Kansa har lokacin.
Ya Jima Acikin ruwan sanyin kafin yasake samun nutsuwarsa tadawo daidai yafito ya goge jikinsa tareda saka Riga da wando masu kauri sbd asuba data gabato.
Gurinta ya Isa cikin kulawa Ganinta kawai kashe Masa jikin yaji tanayi,
Zaunawa yayi bakin gadon tareda Dan budeta kadan sai yaji wani irin zafin dumi ya daki fuskarsa na yanda jikinta tayi masifar zafi jikinta na kakkarwa.
"Ya Salam" yafada ahankali Ayan janyota jikinsa ya rungume Yana Jin damuwa na dabaibayesa.
Fuskarta ya kalla idanuwanta a rufe batama San halinda take cikiba Bayan na yanayinda jikinta ya rikice.
Shafata yafara yi cikin tsananin kulawa da wani irin so Yana karanto Mata adduoi.
Time ya ringa kalla Yana Jin matsuwar lokaci..
Daqyar yaga anyi Kiran asuba Ya tashi yayi sallar batareda ya fita masallaciba Yana gamawa yau ya taqaita adhkars dinsa ya tashi Kai tsaye ya kunna wayarsa yakira likita sbd jikin nata Ya qarasa rikicewa gabaki daya Sosai take kakkarwan zazzabi.
Har gari yafara haske likitan Bata isoba Dan Haka cikin bacin Rai yakira Al-Amin yace yaje asibitin ya dauko Masa Dr tayo din da Kansa.
Rungume yake da ita cikin jikinsa yanajin zafin jikinta na Shiga jikinsa Kaman ya dawo da ciwon jikinsa yakeji,
Kansa ya dauki zafin ganinta a yanayin dakuma rashin zuwan likatan.
***Bilkees dataga Bai dawo gida ba ya kwana Kuma Bai fada cewan yayi tafiyaba sai ta Dan Shiga damuwa Kuma tayita Kiran wayarsa Bata shiga Dan Haka tunda uwar safiyar ta nufi sashen ummansa ko fitowa Babu Wanda yayi sai gata.
Tambayana umman tayi ko sunyi waya dashi Dan dai ba a gidan ya kwanaba Kuma wayarsa kashe take jinta.
Daga umma har Haj Maryamah shiru sukayi suna Shiga wani nazari Mai hade da shakka da fargaba.
Kallon haj Maryamah umma tayi tareda hanata fadan komai ta kalli Bilkees din tace,
"Eh inaga kaman tafiyan yayi Amma kije karki damu ai zuwa anjima idan baidawobama zai Kira.
Kallon mamaki tayi musu Amma Kuma sanin maganarsa da Idon Nera an kasheta gabaki daya yasa bata kawo kowane tunanin daya dangancesuba ta juya takomawarta sashenta tana yarda da tafiyar da akace fun yayi Amma kuka Bai taba tafiyaba Bai sanar mataba.
Bayan fitarta shiru Haj Maryamah tayi tanajin zuciyarta na wani irin nauyi da tsoro biyu,
AQEEL din Bai taba tafiya Bai sanar dasuba, Hakama Bai taba kwana inda ba gidansaba idan har Yana gari,
Wani sanyi da faduwa gabanta yayi idan har Wani abin ya samesa ne kokuma yana gidan Zainab..
Miqewa tayi tareda komawa bedroom dinta tana kallon agogo lokacin 7 ma Bata qarasa yiba Dan Haka cikin tashin hankali ta sako jallabiya babba da babban mayafi ta fito da wayarta da key din motarta dan yau ma da kanta zata ja motar bazata iya jiran driver ba gwara tasan halinda Dan ta yake ciki idan ma wani abin ne yafaru gashi itama tanata Kiran wayarsa Baya dauka Kuma zuciyarta ta hanata jira har zuwa anjima yadawo kokuma yakirasu tafi aminta da zuwa ta dubosa din.
Umma data kasa barin Maryamah din ta fita ita kadai da siririn safiyar Haka ta duqufo ta biyota dayake sunsan abinda suke nanatawa aransu maimakon su nufi gidan IDON NERA din sai Suka nufi gidan nasa daya.
Suna shigowa kwanar gidan motar Dr tayo data Al-Amin suna shigowa ta dayan layin da Haka a jere motocinsu suka shiga, Ta Al-Amin ce farko kafin ta Dr tayo sai tasu.
Al-Amin Jin yanda ran maigidansa yake tsananin bace a waya yasa ko gaidasu Bai tsayaba ya wuce ciki da Dr tayo da sauri.
Su Haj Maryamah cikin mamaki da fargaban ganin likitan da tsoron AQEEL dinne ba lafiya shiyasa ya kasa zuwa gida hankali tashe suka Mara musu baya.
Al-Amin a Palo ya tsaya Dr tayo Kuma tayi ciki inda AQEEL din yace tabiyosa zuwa gurin Amal din wadda ta qarasa rikicewa ciwon kwankwaso Dana koina ga hannunta Kuma.
Haj Maryamah ganin likita tayi ciki da bataga AQEEL ba yariga ya shige a rikice tana cewa,
"Innalillahi meya samu AQEEL din?
Ta marawa Dr tayo baya itada umma dake rikicewan itama Dan Haka kusa atare suka Isa dakin suda Dr tayo wadda ta tsaya tana kallon jinin dake gefen gadon bangare daya daya manta Bai rufeba da abin rufa sbd jikin Amal din daya daga hankalinsa gabaki daya.
Maganar Haj Maryamah maqalewa tayi sakamakon idanuwansu dasuka sauka kan gadon dakuma Amal dake kwance ajikinsa tana fidda nishi ahankali.
Daga ita har umma rudewa sukai zasu juya hankali tashe da wannan mugun gani.. Dr tayo tayi saurin dakatar dasu tana cewa,
Haj kuyi hkr ku dawo ku taimakamun Sir AQEEL please kabamu guri zanji da komai kawai su Dan taimakamun.
Jin yayi duniyarsa ta tsaya gabaki daya sbd mamakin ganinsu da takaicin shigowarsu har Nan din.
Bai iya cewa komaiba sbd baimasan a lokacin mezai fada ba sai kawai ya juya ya fice daga dakin.
Umma ma bayansa tabi sbd tunda take tun kuruciya Bata taba kunya Dana sanin aikataba Abu ba kamar yau din gashi sunzo sunyiwa kansu mugun gani Ga AQEEL Kuma da alama Ransa ya baci da zuwan nasu.
Haj Maryamah Dr tayo ta tana fitowa ta tsaya tace Dole saitayi hakuri ta tayata fara gyara Amal din tunda AQEEL ASAD ne yai wannan aikin.
Hannu Haj Maryamah take nema dorawa akai tayi ihu ko zataji Dadi Amma Kuma ko qafarta takasa dagawa bare hannun idanuwanta take suka ciko da hawaye.
Dr tayo ce tasake Kiran sunanta tana cewa,.
"Bismillah. ##MAMUH#
*_ZAFAFA BIYAR_*
*RUMBUN K'AYA*🔥 Hafsat Rano
*DAUDAR GORA*🔥 Billyn Abdul
*IDON NERA*🔥 Mamuhgee
*A RUBUCE TAKE*🔥 Safiya huguma
*KI KULANI*🔥 Miss xoxo
Littafi daya---400 Biyu---600 Uku----800 Hudu-----1k Biyar din duka----1200
ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
0022419171 Maryam sani Access bank
Shedarka ta 09033181070
MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪 *Ina yan uwa 'yan nijer?* *Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA biyu---650CFA uku----850CFA hudu----1050 CFA Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!* *Thanks for choosing us*🔥
*_Arewabooks@Mamuhgee_* 57 Kasa motsawa Haj Maryamah tayi daga inda take wasu zafafan hawayen baqin ciki da takaici da kunyar duniya suka gangaro daga idanuwanta sbd ko a mafarkinta Bata taba tunanin zata riski kanta ta riski danta takuma riski 'yar da Zainab data haifa a wannan yanayinba.
Me kenan? Me tayiwa kanta? Me zatayi? Ya zata iya kallon kanta ta kalli danta da wannan tsautsayin daya samesu su duka?....
Taba ta Dr tayo tayi tana cewa,
"Haj please taimaka tana buqatan dubawa da gaggawa.
Bazata iyaba, Bazata iyaba,bazata iya wannan mummunan aikin kaddarar ba, Wayyo ita tashiga uku... innalillahi wainna ilayhi rajiun.
Ganin kaman bata hayyacinta yasa Dr tayo kallonta tana Dan mamaki da alhilin lamarin itama Dan a tinaninta tsoro da tausayin abinda AQEEL din yayiwa Amal ne Dan Haka cikin karfafa Mata gwiwa ta kamo hannunta ahankali ta janyota cikin nutsuwa har bakin gadon ta gefenda Amal din take kwance batasan waye da wayeba agurin tace,
"Karki damu Haj insha Allah zata samu warkewama Ras Kawai dai da alama AQEEL din Bai je Mata da sauki bane gashi dukkanin alamun sun tabbatarda budurwace yau ne na farkonta Amma bataji da sauki ba.
Dago Amal din Dr tayo tayi ta nunawa Haj Maryamah ta zauna bakin gadon Kaman wawuya Haka ta silale ta zauna tana rintse idanuwanta lokacinda Dr tayo ta jinginar da Amal jikinta tareda komawa qasanta ta bude qafafunta ta kunna qaramar fitilarta da likitoci ta haska gurin bayan ta saka gloves.
Wani salati Mai cikeda tausayin Amal Dr tayo ta saki tana dagowa ta kalli Haj Maryamah tace,
"Gaskia taci raunika sosai Amma basai anmata dinkina ruwan zafi da Yan magunguna zasu warkar da gurin Dama na zata saina Mata dinkine yasa na buqaci taimakonki.
Rufe idanu Haj Maryamah tayi wasu zafafan hawaye suka Kuma gangaro Mata zuciyarta na nauyi da duhu Mai tsanani.
Sake Kama Amal data fara kuka ahankali tayi saidai bazata iyaba ita kadai Dan Haka Dole Haj Maryamah na kuka wiwiwi ta Kama Mata ita har toilet suna sakata ruwan zafi ta sake sakin wani wahalallan kuka tana qanqame Haj Maryamah.
Azababban azaba takeji sbd gurzuwan da gurin yai Dr tayo ma cikin tausayawa da bayyanarda mamakinta na samun wayayyar budurwa Mai freedom da tashen komai ace ansameta virgin bayan kusan yawanci irinsu rayuwarsu sukeyi ta Jin Dadi Basu zama karuwai ba Amma komai Yi sukeyi basu dauki sex a waje komaiba.
Yabawa Amal da AQEEL din daya sameta tayi tana sake Bata qwarin gwiwar daga wannan idan yasake Yi Koda so dayane bazata sake Jin zafi ko ciwon komaiba.
Amal na kuka sosai na azaba da kunyar Haj Maryamah da Bata taba sanin zatayiba, Haj Maryamah Kuma ba kukan kunya da maganganun Dr tayo tareda baqin cikin kasancewarta gidan ayau.
Kuka sukeyi wiwi a tare Wanda yasa Dr tayo dawowa tana bawa Haj Maryamah hakurin bafa komai bane Amal din kaman ta warke ta Gama ne.
Saida tasamu gasuwa da kyau tukuna Suka fito da ita Dr tayo da kanta ta kalli gadon tasake kallon Haj Maryamah datayiwa gurin kallo daya taji zuciyarta na neman fadowa Dan Haka ta saketa ta fice dakin ko ganin gabanta batayi sbd tashin hankali da firgicewa, Palon ma Bata tsayaba tana fitowa ta nufi kofar fita taja jefa qafafunta sbd Bata gani sosai sbd hawayen dasuka Kuma ciko idanuwanta tap.
Motarta ta nufa Kai tsaye umma na Mara Mata baya Babu me iya magana acikinsu.
Kallon Al-Amin AQEEL yayi da Ido ya nuna Masa hanyar dasuka fice a natse yace,
"Ka tuqasu zuwa gida saika dawo ka dauki naka motan.
Gyada Kai Al-Amin yayi tareda miqewa ya fice yabi bayansu.
Ita kanta tasan bazata iya tuqa motarba a lokacin Dan Haka Al-Amin na fitowa tun kafin yayi magana ta miqa Masa key tana cewa,
"Kaimu gida.
Karban key din yayi ya bude musu motar suka shiga ya rufe ya zagayo gaba ya Shiga ya tada suka fito gidan.
Suna fitowa numfashinta daya toshe Mata akirji yafara budewa tareda wani irin sabon kuka Mara sauti sai hawaye dake kwaranya a idanuwanta,
Umma ma data Gama Shigewa rikitaccen yanayi tun shigarsu dakin da fahimtar abinda yafaru Jin tayi kaman hawan jini na neman Kamata tun alokacin Daqyar sukaga sun Isa gida a rikice bame cikakkiyar nutsuwa suka Isa sashensu kowacce ta Nemi dakinta tashige sbd bame nutsuwa da kwanciyar hankalin jajantawa juna a lokacin.
Haj Maryamah na Shigewa dakinta ta rufe ta qarasa kujerar dakinta a daddafe ta zauna tareda Dora hannu akai ta sake fashewa da kuka Mara sauti sbd kada a jiyota.
Umma kuwa datasan 'yarta na can na kuka zaunawa tayi tafara jerowa Zainab da zuriarta Allah ya Isa tana debe musu albarka.
***Bayan tafiyarsu Dr tayo tabawa Amal din magani da allura da kanta ta sauya musu wani lafiyayyan bedsheet Mai tsananin laushi da tsada Wanda tasa AQEEL din ya kawo musu daga dayan bedroom din inda bedsheets din suke.
Wanda ta cire shi ta miqawa kafin tagama gyara Amal din da Kansa ya wanke wanda ya baci din a Wmachine sauran yabarsu idan Abdulganiyu yazo ya hadasu yakai wanki inda ake kaiwa.
Riga da wandonsa da sukai Mata yawa sosai Dr tayo ta taimaka Mata ta saka sbd Dan sakewa da jikin yayi da gashin gaske da sukai Mata dakuma alluran da akai Mata.
Gurin saka kayan aka fahimci hannunta da matsala sbd azaban dayake Mata Nan Dr tayo tasake dubawa tana Dan Jan hannun Amal ta saki wani qara a galabaice.
Shigowa yayi ya tadda hannun ana sake dubawa.
Tagadene tasamu a hannun Dan Haka sai sunje asibiti Dole.
Wucewa Dr tayo Tai su sameta asibitin idan sun shirya.
Hijabinta ya saka Mata Akan kayan dake jikin nata ya saka Mata takarmi da ya dauketa cikin kulawa kaman bayason motsata sbd kada ta wahala yakaita mota da Kansa Yakuma jansu Suka nufi asibitin.
Dayake safiyace har lokacin baa kowa yagama fitowa aikiba Dan Haka Babu Wani damuwan mutane da yawa sosai dazai damesu.
Kuka da ihu taringa yi har aka Gama duba hannun aka shafa magani tareda Dan nade Mata Shi suka dawo.
Koda suka iso gidan lafiyayyan breakfast dayasa Al-Amin zuwa da Kansa yayo musu order a RSVP restaurant.
Kudin da aka siyo abincin kawai fadansa baida amfani sbd kusan har abinda ba ci zatayiba an siyo Koda tana buqata.
Al-Amin tuni yabar gidan kafin su dawo Saida ya tsaya ya saka abdulganiyu a gaba ya Gama aikinsa kan lokaci suka bar gidan ya tsaya ya sanarwa securities yau kowaye yazo gidan kada abari yashiga koma wayene.
Yana wucewa AQEEL ASAD din na dawowa da Amal.
Suna Shigewa securities suka rufe gate tareda zaunawa waje suna sbd cika umarnin Oga Al-Amin akan kowaye yazo ranar babe me Shiga.
Daukanta yayi suka nufi ciki yakaita daki yafara zare Mata hijabinta yana kallonta cikin kulawa da kauna me zafi yayi kissing wuyanta ahankali tareda Dan rungumeta tsawon minti daya kafin ya sake daukanta Suka nufi toilet brush ya tsaya ya taimaka Mata tayi, Tanayi Yana shafa Fuskarta Kamar wata wadda ke aikin wahala.
Tana gamawa ta narke fuska tana nuna Masa kofa daqyar ya iya fita ya barta din.
Ruwan zafin tasake amfani dasu kafin ta fito tana tafiya daqyar.
Qarasowa yayi Yana kallon tafiyarta kafin ya maida kallonsa kan fuskarta ya kamo qugunta ya rungumo da hannayensa tareda lumshe fararen idanuwansa Yana shaqar kamshinta Yana sauke ajiyar zuciya tsawon minti daya kafin ya dauketa suka nufi Palo Yana cewa,
"Yau Yar mommy tazama babba komai nine keyi Mata.
Kallonsa tai da kumburarrun idanuwanta tana Jin kaman ta turesa Amma bazata iyaba batada wanna karfin yanzu.
Dining suka nufa ya zauna ya zaunar da ita kan qafafunsa qamshinta na Shiga hacinsa direct Yana Jinsa har kwanyarsa.
Abincin ya ringa Bata batakuma wani ciba sai tea Mai zafi datasha sosai da zallan kidney sauce.
Shine yaci abincin sosai ya koshi ya dauketa suka koma daki.
Kwantar da ita yayi ajikinta tareda rufesu Bata jimaba baccin da na Daren jiyan da Bata samuba ya dauketa jikinta na Dan zafi bakuma qwari.
Ta Dade da yin baccin Yana kallonta kaman zai hadiyeta kafin shima baccin ya daukesa.
Bacci sosai sukayi Basu farkaba sai azahar, Shine yafara tashi zai sauka gadon itama ta farka Dan Haka ya dauketa yakaita toilet tana hawaye tana narkewa sbd tsamin da jikinta yasake yimata.
Gabaki daya ta narke Masa da rigima Haka ya taimaka Mata Tai wankan duk ya Gama jiqewa Saida ya kawota dakin yakoma yayo nasa wankan ya fito daureda towel Yana kallonta tana zaune inda ya ajiyeta bakin gadon.
Wani qayataccen murmushi yasake yana dosota ya dauketa suka koma gaban mirror ya zauna ya zaunar da ita a qafafunsa Yana shafa bayanta dake bude daga sama sbd itama towel dinne daure ajikinta.
Ahankali yakai lips dinsa yayi kissing tsakiyar bayanta tareda zagayeta da hannuwansa Yana jiyota suka fuskanci juna.
Kasa kallonsa tayi sbd jikinta da Babu qarfi har lokacin hakama batasan Yaya zata iya kallon idonsa ba bayan abinda ya faru din.
Wuyanta ya shafa ahankali zuwa saman kirjinta da tudunsu yake a bayyane Yana Mata wani irin slow shafa Yana shaqar yanda take qamshin Aesop dinsa na wanka.
Bakinsa yakai kan nata ya Dora tareda zira harshensa cikin bakinta ya lalabo nata ya janyo cikin bakinsa yayi Mata wata irin tsotsa datasa jikinta daukan rawa tasaka hannunta daya dayake kalau zata turesa ya riqe hannun Yana cigaba da tsotsarta idanuwansa a lumshe Yana Jin kaman bazai iya riqe Kansa akantaba Kuma.
Shafata yakeyi yana tsotsa bakinta har towel dinta ya sauka da kirjinta na shafar nasa da shima ba Kaya Dan nasa towel din iya qugune.
Tayar Masa da tsigan jiki tayi gabaki daya da kirjinta dasuke tabasa,
Gangaro da bakinsa yayi wuyanta Yana kissing nata tareda shafata koina yana sake bin jikinta koina na kiss da shafa harma da lashewa.
Kuka ta sakar Masa Wanda yasashi dawo da bakinsa nata ya rufe Mata Yana cigaba da rikita jikinta da shafa da matsawa.
Saida ya tabbatarda tayi laushi ajikinta kafin ya barta ya shafa Mata Mai da shafarsa Mai sake narkar da ita tana dawo Mata da zazzabinta.
Shima shiryawa yai Suka fito Palo alokacin Al-Amin Yakuma kawo abincin Rana Haka ya ringa bata abaki Yana lallabata tareda yimata sannu duk motsi daya harta Dan ci abincin yabata magani Tasha yafara tsokanarta tana Masa hawaye a narke kafin daga baya dataji jikinta na nema dawowa da zazzabi ta daga Masa hankalin saiya maidata gida.
A ranta batason su mommy su dawo batanan Kuma tana saka ran zuwan siddi itama a ranar.
Kai tsaye yace bazata komaba a ranar Dan Haka tafara Masa hawaye tana narkewa Amma Haka ya fuske abinsa.
Ganin da gaske yake din kuma ita bazata iya Kai kanta gidanba saita nuna dauriyarta tareda nuna ta warke sosai batajin komai kota koma gidan zata iya komai.
Cikin wani irin kallo yace tabbatarda ta warke din?
Gyada Masa Kai tayi tana sake narkewa tareda Dan kallonsa da idanuwanta dake kumbure.
Janyota yayi jikinta Yana shinshinata yace,
"Nine Zan tabbatarda idan kin warke din ai...
Zatayi magana ya rufe bakinsa da nata ahankali Yana balle rigarsa dake jikinta ahankali Yana lumshe idanuwa cikin tsakanin Jin Dadin hannunsa dake cikin rigarta
Yana Gama cire rigar ya jefar gefe Yana dagowa ya kalleta tuni tafara hawaye tana neman fashewa da kuka. ##MAMUH#
*_ZAFAFA BIYAR_*
*RUMBUN K'AYA*🔥 Hafsat Rano
*DAUDAR GORA*🔥 Billyn Abdul
*IDON NERA*🔥 Mamuhgee
*A RUBUCE TAKE*🔥 Safiya huguma
*KI KULANI*🔥 Miss xoxo
Littafi daya---400 Biyu---600 Uku----800 Hudu-----1k Biyar din duka----1200
ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
0022419171 Maryam sani Access bank
Shedarka ta 09033181070
MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪 *Ina yan uwa 'yan nijer?* *Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA biyu---650CFA uku----850CFA hudu----1050 CFA Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!* *Thanks for choosing us*🔥
58
*_Arewabooks@Mamuhgee_* 58 Murmushi ya saki Yana yiwa fuskarta zuwa wuyanta da kirjinta wani kallo Yana sake cusa Kansa cikin wuyanta Yana shaqar kamshinta ahankali qasa qasa yace,
"Kikace kin warke to kukan duk na shagwaba ne a rikitawa Mami 'da..
Maganarsa ta sata Dora idanuwanta dake tsiyayar hawaye a fuskarsa tana sake qarawa hawayenta gudu ahankali tace,
"Ni gida zani kaini mommy zata dawo tasan bana nan.
Lips dinta ya Kama ya sake tsotsa Yana cewa,
"Idan ta same a gidan bayan dawowarta me zakice Mata Yana damunki idan taganki ahakan? Uhmmm??" Ya qarasa fada Yana shafa cibiyarta zuwa kirjinta.
Kasa magana tayi Tai Masa shiru tana Jin yanda hannuwansa suka kasa zama guri daya ajikinta Amma Sam batada kuzari ko karfin hanawa bare qwace kanta.
Wayarsa dake silent ya miqa hannu ya dauko da hannu daya Yana sake zagayeta da dayan hannun sbd manne kirjinta da nasa da yayi Dan kukan datakeyi ba Riga a jikinta.
Numbern Maminsa ya Kira cikin nutsuwa tareda dorawa a kunne yanajiran ta amsa.
Cikin nutsuwa itama ta amsa wayar daga can bangaren tana cewa,
"Hello AQEEL.
Dan gyara murya yayi ahankali cikin nutsuwa da kame Kai yace,
Mami barka da Rana, Ya aiki?ya gajiyan hanya?
Lfy kalau alhmdllh AQEEL Ya naka jikin ka qarasa warwarewa sosai dai ko???
Ahankali ya saki murmushi Yace,
Alhmdllh na warware sosai, Mami yau din zaku dawo kuwa??
Eh Haka muke sakarai gaskia Amma dai idan bamu Gama da wuriba saidai gobe muyo sammako insha Allah.
Ajiyar zuciya ya sauke ahankali cikin kwanciyar hankali da nutsuwa yace,
"Shikenan Mami Allah ya dawo daku lfy Amma karkiyi tafiyan dare tunda yamma yariga yayi abar tafiyan zuwa goben Al-Amin zai turo miki kudin tickets dinku.
Batareda musawaba tace ba damuwa sai zuwa goben zasu dawo Kuma kudn tickets dinma yabarsu sun siya already.
Baice komaiba yana kashewa ya Kira Al-Amin yace ya tura kudi masu yawa account din Mamin ko na uncle Lulu.
Yana kashewa ya kalleta Yana shafa bayanta yace,
"Mami sai gobe zata dawo sai me Kuma yanzu??
Qin magana tayi tana rufe idanuwanta sbd Dan zazzabinta dayake neman dawowa.
Palo yadawo da ita ya zauna taba kwance jikinsa sbd zafin da jikinta yafara alaman zazzabinta ya dawo.
Maganinta Bai fara aikiba sai Bayan laasar sunayin sallah bacci ya dauketa ya kwantar da ita a daki tareda rufeta da abun rufa ya fito.
Mota ya shiga Kai tsaye ya nufi gida sbd duboso Suma duk da su umma yaga alamar lafiya kalau suka tashi tunda suka fito a time din daya gansu.
Yana Isa gida sashensu yafara zuwa a lokacin daga haj Maryamah har umma suna palon zaune kaman masu zaman makoki Haka Suka wuni ranar a gidan duk motsi sai umma ta debewa zuriar Zainab ace Maryamah itace tayi gashin Yar Zainab da 'danta wannan cin zarafi har Ina, Gashi basuda halin fada aji, Bilkees ma basa fatan ta sani tunda ba hankaline da ita ba taje tayi musu aikin haukar data saba tasa AQEEL din ya sake daukan fushi.
Shiru sukai Suka barwa cikinsu cikin ciwo da jimamin lamarin tareda mamaki ta wani bangaren.
Tunda yashigo hankalinsa kwance a natsensa Kamar Koda yaushe Cikin girmamawa ya gaidasu Yana sake tambayar jiki jikin nasu batareda Yama nuna ya Tina ganinsu yau din da safeba a gidansa.
Su kansu gum sukayi suna kasa hada ido dashi kamar sirikansa Haka Suka amsa gaisuwarsa Ga bacin Rai a ran Haj Maryamah Amma batasan tayaya zata iya Masa fadan abinda tagani dinba sbd lamarine da dazata iya fiddasa a kanta da idonta Har abada da tayi,
Umma kuwa abin baqin cikinta da kunyarta shine dasuka aura Masa Bilkees baayi irin wannan barke barke da dinke dinkenba bare neman masu taimakawa bare suji Dadi sai yanzu Akan 'yar Zainab dasukewa kallon karuwa shine zaazo ayi abinda Wanda yagani ya sheda a cikakkiyar macenta ya sameta,
Ita yanzu ba damar ta tambaya idan Bilkees din ba a budurwa ya sametaba taci ubanta har ita har qanwar uwarta data basu ita Amma Ina ba fuska ba Hali bare tayiwa AQEEL wannan gangancin.
Harya fice ba Wanda ya iya kallonsa kaman yanda suka saba a cikinsu.
Bangarensa ya nufa ya tadda Bilkees Bata Nan Wai sun fita da mufeeda zuwa wani bikin.
Baiji damuwar hakan ba sbd yaga miscalls nata kila takira harda Dan tambayar fitan ne.
Samansa ya wuce ya Dade har kusan magrib Bata dawoba Dan Haka ya kirata a waya ya sanar da ita zai sake fita sai goben zai dawo.
Dayake tana cikin mutane sosai saita Dan fuske Bata tambayesa abinda ya nufiba ta amsa da to kawai.
Gap da magriba yadawo yafarayin sallah a masallaci kafin yashigo gidan.
Koda yashigo Kai tsaye bedroom din ya wuce saiya taddata ta farka Amma tana kwancen sbd hannunta shima daya qara tsami.
Kaita toilet yayi tayo alwala tazo tayi sallah jiki ba qwari Tana gamawa ya sake Bata abinci da magani Tasha sai jikinta ya sake Dan sakewa.
Tana jikinsa yana Dan lallabata har akai sallar ishai yaje yayi sallar ya dawo batareda ya Jima sosai yanda ya Saba jimawaba bayan sallah.
Yana dawowa ya zauna Yana waya da Bilkees dake tambayarsa idan tafiya yayi.
Kai tsaye yace Mata ba tafiya yaiba Yana gidan karatunsa.
Hakan daya fada yasa hankalinta Dan kwanciya saita bar zancen da janyo Masa wasu zantikan Suna Gama magana ya nufi bedroom din ya tadda Amal din tagama sallah tana zaune a inda tayi Bata tashiba.
Tanajin shigowarsa dakin Bata dagoba har Saida ya iso inda take ya dauketa suka koma sofa ya zauna da ita tareda riqo hannunta Mai ciwon Yana shafawa cikin kulawa yace,
"Sorry Yar gidan Mommy kinji.
Shiru tayi Masa tana Dan zame hannun sbd yanda yake shafasa kaman Yana Masa Susan hannun ne.
Maganan zuwanta gida ta sake Masa a hankali Amma ya sake fuskewa yace ba yanzuba infact Tama tare kenan.
Kuka take neman Yi Masa Jin abinda ya fada Ya Kama fuskarta da hannuwansa Yana cewa,
"Kinayin kuka Zan tabbatarda abinda nafada din.
Rufe idanuwanta tayi tana kokarin Hana kanta kukan Amma Saida hawayenta Suka gangaro Cikin shauqi ya share Mata Yana cewa,
"Shikenan ya Isa, Badai bakyason tarewaba?
Gyada Kai tayi Kai tsaye ahankali tana dagowa ta kallesa.
Sake kallonta yayi Yana yawo da hannunsa cikin hijabinta yace,
"Ki tabbata bakyason tarewan??
Sake gyada Kai tayi tana tsayar da hawayenta.
Wani murmushin daya sata sauke kanta daga kallonsa ya sake Yana cewa,
"Shikenan Dena hawayen bazan takuraki ba saikin buqataci hakan dakanki a lokacinda kikeso kin yarda??
Eh" tafada da muryanta dake fita a hankali.
Sake sakin fitinannan murmushi yayi Yana cire Mata hijabinta yace,
"Ok shikenan.
Yana cire Mata hijabin ya rakata toilet ya barota tayi wanka da ruwan zafi Sosai tareda sake shigansu sbd sukadai take shiga taji gurin na sakewa daga ciwo.
Tana gamawa ta dauro towel ta fito Amma Bai wani dauru ba sbd hannunta saita dafosa da lafiyayyan hannun yafito har lokacin ahankali take tafiya cikin sanyi.
Dauke kallonsa yayi daga kallonta kafin ta yamutsasa ya shiga toilet din shima yayo Wanka ya fito yayi musu Shirin bacci Suka kwanta da rigarsa a jikinta sai pant.
Suna kwantawa bacci ya daukesu ba Bata lokaci.
Bacci sukayi sosai sai tsakiyar dare dumin jikinta dayayi Dan zafi ya yanke Masa baccinsa sbd ta narke gabaki daya cikin jikinsa gashi baida Riga silk dogon wandon baccine kawai a jikinsa.
Wani numfashi Mai sanyi ya sauke Yana Dan dagota daga jikinsa ya kalli fuskarta Yana jikin dumin numfashinta na sauka cikin wuyansa take tsigar jikinsa suka fara miqewa.
Lumshe idanuwansa yayi Yana kokarin janyeta daga jikinsa yabarta Tai baccinta sai gashi yaja janyeta ta farka tareda bude idanuwanta ahankali ta kallesa ta sake maida idanuwan ta rufe.
Hakan datayi yasashi Jin tsikan jikinsa sun tashi gabaki daya Ya lumshe nasa idanuwan shima Yana cusa Kansa cikin wuyanta yana jero ajiyan zuciya da numfashi ahankali.