Kenza eBookz

Idon nera by mamuhgee Complete - Chapter 32

Idon nera by mamuhgee Complete - Chapter 32

Idon nera by mamuhgee Complete Chapter 32: Idon nera by mamuhgee Complete Chapter 32. Ahankali ya dago Kansa itama ta bude idanuwanta suka kalli juna ya…

4,470 words

Ahankali ya dago Kansa itama ta bude idanuwanta suka kalli juna ya dagata ahankali tareda juyowa ya fito toilet din da ita Kai tsaye gado ya nufa ya shimfideta tareda hawowa Yana kissing dinta tun daga cinyoyinya har zuwa kirjinta daya fara yiwa wani irin abubuwa Yana juyar mata da kai..

Dagota yayi zaune tsakiyar gadon Yana dorata akansa tareda hade fuskarsu ya Kama bakinta da nasa yafara tsotsa Yana gigita jikinta da hannuwansa dasuke yawo koina jikinta suna shafawa da tabawa.

Rungumesa tayi tana sake basa Daman zafafa abubuwan dayakeyi Mata shima hakan yasa Kansa ya qarasa kuncewa gabaki daya ya juyar da ita gefe Yana kallon fuskarta zuciyarsa na sake bugawa da tsananin son Mai zafi da kaunarta

Ya sake Kama bakinta da nasa Yana zuqo yawun bakinta ya hadiye yasake zuqowa ya hadiye Yana hadawa da harshenta Yana tsotsewa,

Ita kanta a duk lokacinda zai zuqo bakinta ya tsotsa saita kusa shidewa sbd lushin santsin harshensa tareda yanda yakeyi din kaman yana zuqe nutsuwar ruwan kanta ne.

Wata irin zazzafiyar Wasa yakeyi da ita Yana rikita dukkanin lissafin Kansa da nata saida jikinta yadauki rawar duk wani sakonsa kafin yashiga main aikin Yana zabga wasu Nishi masu karfi da Maganganun da itama yau Bata fahimci ko daya dayake fadaba sbd Lamarin yadauki tiriri Sosai.

Suna gamawa ya shige jikinta Yana sauke numfashi ahankali yana neman hada nutsuwarsa data Gama gantalewa a dakin.

Ita kanta lafewar tayi ajikinsa tana lumshe Ido sbd baccin datakejin Yana cika idanuwanta jiki a mace.

Harta fara bacci ya dauketa yaje toilet sukai wanka Suka dawo da Kansa ya saka Mata kayan baccinta masu tsantsi shima ya shirya Suka shigewarsa gado ya maqalqaleta tareda saka Kansa cikin wuyanta Dan yafison yayi baccin qamshinta na Shiga hancinsa.

Ya rigata yin baccin sbd yanda yake shinshinata abin na matuqar tasiri akansa ba dadewa baccin ya daukesa Mai dadi da nutsuwa.

Shiru tayi itama tana Jin saukan dumin numfashinsa a jikinta tareda yanda yake nade ajikinta.

Fuskarsa ta kalla da idanuwanta dasukai laushi tanajin bugun zuciyarta na qaruwa,

Lumshe Ido tayi tasake budewa akansa tana tuna cikinsa ne ajikinta,

Meyasa taji Bata tsani cikinba tashin hankali ne kawai takejin tashiga?

Idanma tace ta tsani cikin wahalarda kanta ne kawai zatayi sbd bazai taba barin a cire cikin ba Idanma Bai saniba ta zagaya tacire fargaban ma tunanin abinda zai iya faruwa taji tayi idan ta aikata hakan.

Meyesa take shakkarsa bayan Bai Kamata tayi shakkar tasaba tunda shine duk Mai laifin rayuwarta,

Ya saka Mata sunan Maryamah tin tana qaramarta batareda laakari da qiyayyarda mahaifiyarsa takewa tataba,

Hakama yazo ya tsayar Mata da rayuwa ta hanyar aureta batareda izini ko tambayar ko Bata damartaba,

Hakama yayi nasarar zama namijin daya mallaketa a macenta Kuma ya mallaketa ta cikinta da wajenta,

Yanzuma yayi nasarar sakata a layin Mata masu ciki

Shin tayaya zata iya fuskantar kowa a matsayin Uwar cikinsa da zaa Haifa?

Gashi yanzu tunaninta da zuciyarta na neman rasa alkiblah akan tinaninsa da komai nasa dayake son sabar Mata dasu Dan kuwa abincin dataci yau yafi Wanda duk takeci a kwanakin.

Ajiyar zuciya ta sauke tana lumshe Ido ta kwantar dakanta sautinsa tana shaqan nasa qamshin kaman yanda yake shaqar nata,

Shi qamshinta ne yake gigitasa da kwanciyar hankalinsa tareda nutsuwarsa,

Itakuma qamshinsa a duk inda ya kusanto hancinta na shaqosa ne tun yana nesa Kuma atake yake sauya bugun zuciyarta.

Yanzun ma Haka zuciyarta ta ringa bugawa ahankali idanuwanta na Kansa hancinta na daukan qamshinta har bacci ya dauketa Mai dadi da nutsuwa.

Da asuba kaman zaiyi latti ya farka ya ya lallabata ta farka sukai sallah sanyi me Dadi Yana kawada na ruwan dake zagaye da inda suke din ya dauketa suka sake komawa bacci abinsu hankali kwance.

##MAMUH#

*_ZAFAFA BIYAR_*

*RUMBUN K'AYA*🔥

Hafsat Rano

*DAUDAR GORA*🔥

Billyn Abdul

*IDON NERA*🔥

Mamuhgee

*A RUBUCE TAKE*🔥

Safiya huguma

*KI KULANI*🔥

Miss xoxo

Littafi daya---400

Biyu---600

Uku----800

Hudu-----1k

Biyar din duka----1200

ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN

0022419171

Maryam sani

Access bank

Shedarka ta 09033181070

MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN

09166221261

🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

*Ina yan uwa 'yan nijer?*

*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*

+22799643131

Littafi daya---450CFA

biyu---650CFA

uku----850CFA

hudu----1050 CFA

Biyar----1250CFA

*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*

*Thanks for choosing us*🔥

68

*_Arewabooks@Mamuhgee_*

68

Basu farkaba sai bayan karfe goma harda rabi shima yunwarta ce ta tadasu dan juye juye ta ringa Yi ajikinsa tanajin kaman zatayi kuka sbd yunwa har Saida ya bude idanuwansa dasukai ciki Dan tsananin dadin baccin dayakeyi ajikinta Dan koyaushe yasamu kwana guri daya da ita tunda safe suke tashi ya maidata gida Amma yau sun samu baccin harda hantsewa ajikin junansu.

Kallonta yayi Yana Dan sake bude idanuwansa itama shi din take kallo a narke,

"Yunwa ne?

Gyada Masa Kai tayi batareda Bata lokaci ba tana tashi daga jikinsa Dan basa Daman tashi daga kwancen.

Saida ya sauke Ajiyar zuciya Mai sanyi kafin ya tashi zaune Yana kallon time.

Saukowa yayi gadon ya nufi waya yakira yafada duk abubuwan dayakeson akawo musu.

Ajiyewa yayi tareda juyowa ya kalleta tana zaune tsakiyar gadon har lokacin tana kallonsa narke da fuska.

Mutuwa jikinsa yai ya qaraso bakin gadon ya miqa Mata hannu ta miqa nata ahankali ta Kama ya miqar da ita tareda dago da ita ta sauko gadon ya janyota jikinsa Yana kallon idonta ya shafi cikinta cikin kasalalliyar murya yace,

"Good morning Mrs AQEEL ASAD.

Lumshe idanuwanta tayi bayan tayi Masa wani kallon kasala.

Idanuwanta ya shafa ya Dan zagaya da hannunsa muryarsa na sake shiga kasala yace,

"Wannan kallon naki idan kinayimun a gaban mutane kece Zaki ringa ji da abinda zai ringa biyowa bayansa.

Dagowa tayi ta sake zuba Masa idanuwan batareda tunanin komaiba ahankali itama muryarta ba wani qarfi tace,

"Menene Kuma kallona yayi?

Ni bansan wane kallone ma bafa.

Murmushi ya saki Mai Dan qaramin sauti Yana janta zuwa hanyar toilet.

Brush sukayi atare tana gabansa Yana zayage da ita ta bayanta suna kallon mirror na cikin toilet din sukai Suka Gama suka fito Yana bayanta har lokacin zagaye da ita.

Abincinsu aka kawo dayake baa iya ganin cikin bedroom din sosai daga inda table na cin abincin yake Dan Haka ya zagayeta jikin bangon gefen gadonsu Yana shinshina abarsa yana bi cinyoyinta dake bayyane da shafa Yana kissing fuskarta zuwa wuyanta.

Har masu jera abincin suke fice basu saniba Yana lalubeta ajikin bango tana sake narke Masa kaman yanda yakeso,

Saida yunwarta tasake motsawa Suka saurara zuwa table din.

Kaman yanda ya sabar Mata idan Yana tareda ita shine ya ringa Bata abincin kusan kala uku kowanne Saida ta Dan ci,

Taci fries da ketchup,

Tasha cream tea,

Taci liver Sauce da farar spaghetti kadan sai orange juice Mai sanyi sosai Wanda yaso hanata sbd sanyinsa Amma ta Dage sbd ranta yanason Sha Dan sanyinsa.

Kadan yabari tasha tana sake narke Masa fuska daqyar yaqara Bari tasha kadan ta koshi ta kallesa ahankali ba tareda yayi tsammaniba itama batai tsammaninba ta furta,

"Thank you" ahankali cikin muryanta me sanyi.

Wani yalwataccen sanyi da dadine yashiga Ransa Jin abinda ta fada

Yayi kissing bakinta ahankali kafin ya kashe Mata Ido daya yace,

"Did you fall for me 'yar uncle??

Kallonsa tayi da sauri tana Bata fuska taja numfashi zatayi magana ya tareta ta hanyar Dora bakinsa Anata yafara kissing dinta cikinsa wani salo Mai shegen Dadi da sanyi.

Dayake akan cinyarsa take sai yasake zagayota da kyau Yana cigaba da kissing dinta tana basa Dama sosai ta hanyar narke Masa tana lumshe Ido da Dan qanqanmesa kadan.

Saida ya gama jaqwalgwalasu kafin shima yace itace zata basa abincin

Tana qin Yi tana janyewa da basarwa Saida ya tilastata ta ringa basa a bakin Yana binta da 'yan shafe shafensa da tsotsa Nan lasa can taba Nan ahaka Suka Gama shiriricewa gurin cin abincin har kusan qarfe nawa kafin ya qarasa zare Mata rigar baccinta dake jikinta Daman rigar kawai ya saka Mata tun jiyan Banda dogon wandon rigar sbd yanada shaawan kwana da ita ahakan yanajin asalin skin dinta Yana haduwa da nasa.

A table din ya sake baje qwanjinsa Sukai abinda Ransa yakeso kafin suka qarasa kan sofa anan yayi sauran aikin da ita cikin samun yanda yakeso.

Saida suka nutsu sosai sukayi wanka suna fitowa Suka shirya tareda yin sallah da lokacinta yayi suna gamawa shine ya busar Mata da gashinta da Kansa duk da Bai iyaba yanayi Yana dubawa a YouTube yanda akeyi din harya Gama Mata ita kuma gabaki daya takasa wani katabus sbd ba qaramin mutuwar jiki da rashin karfi ya saukar Mata ba daga safen zuwa lokacinda suka Gama Wanda sukai da safen.

Yana gamawa bacci tayi shima Dole yayi baccin sbd tana baccin Yana binta da idanuwansa kaman zai Hana ko iska ya taba Masa su itada babynshi.

Basu farka ba sai laasar lokacin sun huta sosai jikinta ya sake

Sallah sukayi tareda sake wanka sukaci abinci yajata Suka fito tana gefensa cikin jikinsa suka bar beach Villa resort din zuwa wani gurin.

Tareda Al-Amin dashima ya fito cikin Versace silk long sleeve dinsa da goggles Dan gidan wani babban abokin huldan business na AQEEL ASAD din zasu daya gayyacesu Dan dinner ta musamman tareda familyns.

Ita kanta Amal Bottega veneta long kniy dress ne ajikinta black Sai farin silk scarf datayi Rollin akanta da sandals masu Dan tudu na Fendi.

Tayi fresh tafito Yar kyakkwar matashiyarta Mai gata da Jin Dadi tareda hutu,

Yana riqeda hannunta cikeda kulawa da bayyanarda soyayyarsa da kaunarsa tareda kulawarsa a fili

Nasa kyan da kwarjini tareda kwanciyar hankali da nutsuwar dayakeda ita tana sake haskaka sanyinta da narkewarta gefen Mijin nata data kasa gane matsayinsa a zuciyarta da Bata iya bugawa sosai yanzu sai Yana tareda ita.

Navy blue Ralph Lauren's tracksuit ne ajikinsa sai black unisex Martin M130 agogon dake hannunsa da Milano leather sandals dake qafarsa shima.

Tunda suka zo duk da matan Hon Sada din ta girmeta Amma ta saki jiki da ita jata jikinta tareda tarbanta cikin girmamawa da wayewa Dan Haka itama tadan sake Mata har suka Kai dare sukai dinner gabaki dayansu atare harma da Al'amin da 'yayan hon Sada din har uku biyu Yan Mata da Dan qaraminsu namiji da shima zaiyi kaman shekaru goma Haka.

Bata wani ci abincinba takasa

Tsakurawa kawai tai kadan

Ya zuba Mata ido ganin takasa cin abincin sbd batason duka abinda aka dafa din.

Dagowa tayi ta kallesa Jin idanuwansa akanta suna hada Ido ta narke Masa take ya dauki ruwa ahankali yakai bakinsa yasha Yana Mata kallo kaman ya dawo da ita kan qafafunsa yabata da Kansa ko zata iya ci.

Suna gamawa sukai sallar ishai yace zasu tafi kawai sbd hankalinsa dayake kan matarsa da Bataci abincinba Kuma yasan ta Isa Jin yunwa sosai daga ita har babyn.

Suna baro gidan tun kafin su Isa Al-Amin yayi order na abinci aka Kai dakinsu Koda suka Isa abincin Yana jere hannuwansu kawai yajata toilet Suka wanke da liquid soap Suka fito ta zauna tafara cin abincin Yana tayata Kai ruwa bakinta tanasha tana sake cin abincin harta koshi.

Wanka sukayi yau batajin bacci da wuri zaunawa tayi tana Dan kallon tv sama sama tana waya dasu mommy akan batamasan yaushe ne appointment dinsu na ganin likitan ba.

Mommy Dan nasiha da qara Mata fadan kada tayiwa AQEEL din taurin Kai da nuna rashin 'daa tayi Mata tana sake jaddada Mata matsayinsa agunta,

Duk tabi tashiga damuwa da fargaban kada suyo fada kowani rashin arzikin acan.

AQEEL dake kwance jikin Amal din yanajin abinda Maminsa ke fada duk saiyaji bayajin dadin damuwar datayi a banza sbd tunanin abinda batasaniba ya Dade da Mallake matarsa ciki da bai.

Yanda Mamin da tasa umman zasuji nema idan suka ga Amal da cikinsa ne yasa yaji wani iri Dan kuwa Babu Wanda bazai shiga shock ba acikinsu.

Fatansa dai Allah yatsare Masa su kada zuciyar kowa ta harba acikinsu

Dan kuwa ciki Kam dai anriga ansamu dagashi har Uwar gayyar tasa sunason abinsu Dan ko Bata fadaba bazai barta sukomaba sai tagama mutuwa akan sonsa da cikinsa ta yanda Koda rigimar su ummansa da Maminsa ta taso bayan bayyanar cikin bazasu rikita Masa kantaba taji shaawa ko tunanin akatawa cikin komai Dan kuwa hakan zaisa dukkaninsu su San asalin halinsa da fushinsa da Basu saniba.

Tana Gama wayar taqi kallonsa sbd qaryan datayiwa mommyn ita kanta abin Yana damun zuciyarta sosai sbd qarya ba halinta bane kwata kwata batayi sun taso basa wani rayuwar boye boye da cutar Kai ko kwana kwana Amma yanzu gata a situation da takasa yanda zatayi ta zama Mai fadan gaskia sbd kunya da mamaki harma da shock da zata saka familynta dakuma rigimar iyayensu da zata sake dawowa baya Idan cikin ya bayyana.

Sun Jima suna kallon Wanda rabinsa gabaki daya yaqi barin su kalla da abubuwanda yakeyi Mata din karshe baa gamaba Suka tattara sukai bacci bayan sun gama Wasa da juye juyensu sungama yamutsa gadon.

Washe gari gurin asalin abinda yasa ya zaba zuwa garin yafita Yi

Acan yawuni sai yamma ya dawo a matuqar gajiye wanka da abinci yaci yayi sallar magrib Yana gamawa wayoyi yayita Yi da mutanensa ciki tanaji harda Hayat Bai gamaba har akai ishai ya dakata sukai sallah yaci gaba da Yi Dan aikin dayazo musu da Yar tangarda.

Yanata wayoyinsa tayi bacci a jikinsa

Sbd ita ya katse wayoyin tareda kashe wayarsa gabaki daya sbd kada maganarsa duk da ahankali yakeyi cikin nutsuwa su tadata ko Hana baccinta Dadi.

Daukanta yayi Suka koma gado ya rufesu shima baccin yayi sbd akwai gajiya ataredashi ranar.

Washe gari bayan ya tabbatarda taci ta koshi tayi wanka ya tayata shiryawa ya fice,

A ranar Suka magance tangardar dataso samuwa komai ya tafi daidai Suka samu yanda sukeso Dan Haka Al-Amin cikin farin ciki da Jin Dadi suna cika sati a garin ya juya shi ya barsu.

Mami kuwa cemata sukayi wani liktan akai referring dinsu gurinsa shima saisun gansa tukuna.

Mamaki yaso Kama Mamin sbd lamarin kullum Babu Wani bayani gamsashe na abinda akaga likita yace,

Shi AQEEL Sam Yama Dena maganar ga yanda akai ga yanda zaayi akan Amal din dake hannunsa Yakuma qi sake bawa Mamin damar yimasa maganar Dan Haka kullum Amal din take tambaya Amal din na zuba Mata qaryayyaki yau gobe jibi,

Zargin wani abin tafara Yi Amma Amal ta daka tsalle ta nuna ko masaukinsu ba guri daya bane hakama basa wani magana.

Haj Zainab dataga suna neman Cinna Mata hauka gashi ba labarin ranar dawowarsu uncle Lulu yace takawo Ido ta saka musu tagani idan zasu tabbata acan dinne.

Haka kuwa ta kawo Ido ta zuba musu kullum Amal na sake Bata tabbacin Babu Wani shiru har lokacin tsakaninta dashi,

Daga shi har ita Babu Wanda yakeda damuwan komai a lokacin Dan ya juyar Mata da tinani gabaki ya cire Mata damuwa da wani tinani bayan nasa Dana cikinsa Dan kuwa kaman yanda yai niya Saida dukkanin alamunta Suka bayyana na ta kamu da tsananin soyayyarsa Mai zafin gaske da son cikinta da kullum gurin shafe shafensa suke lalacewa su shiririce.

Wata rayuwar data kasa tantance tayi mugun sabo Acikinta sukeyi hankali kwance basuda shamakin komai.

Mantawa takeyi da damuwar ranar bayyanar cikinta ga nata da nasa familyn Dan ya mantar da ita Yakuma hanata ko Bata damar tunanin kowace damuwa.

A yanda sukeyi zuba love dinsu koina a duk inda sukeso sukaga Dama yasa take shiga mummunan tsoro da tashin hankali idan ta Tina yanada wata Matar Bayan ita.

Tayaya zata iya kallonsa idan Suka koma ya tafi gurin matarsa yabarta.

Wannan tunanin yakesa hankalinta tashi taji zuciyarta na wani irin nauyi da shiga wani Hali Mai wuya.

Fara Ankara yayi da kishinta Mai tsanani sai ya Dena waya da Bilkees a gabanta sbd hanata shida damuwa,

Idan zaiyi wayarsa dasu fita yakeyi idan yagama ya dawo.

Basu ankaraba Saida sukai wata daya da sati biyu a garin ayyuka sun tasowa Al-Amin tako Ina suna neman gigitasa hakama sbd sauran iyalinsa dakeda haqqi akansa Suka fara Shirin dawowa a washe gari.

A lokaci ne hankalinta ya dawo jikinta tashiga tashin hankali da tsoro sbd cikinta watansa uku kenan gashi yafito lafiya kalau Ana Dan ganinsa Dan kuwa shafaffen cikin ta taso Ras Yana nuna akwai wani abun acikinsa.

Ganin yanda ta daga hankalinta yasa shiga damuwa ya ringa rarrashinta Yana tarairayarta har gari ya waye suka taso tana a firgice cikin tunanin qaqanikayi.

##MAMUH#

*_ZAFAFA BIYAR_*

*RUMBUN K'AYA*🔥

Hafsat Rano

*DAUDAR GORA*🔥

Billyn Abdul

*IDON NERA*🔥

Mamuhgee

*A RUBUCE TAKE*🔥

Safiya huguma

*KI KULANI*🔥

Miss xoxo

Littafi daya---400

Biyu---600

Uku----800

Hudu-----1k

Biyar din duka----1200

ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN

0022419171

Maryam sani

Access bank

Shedarka ta 09033181070

MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN

09166221261

🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

*Ina yan uwa 'yan nijer?*

*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*

+22799643131

Littafi daya---450CFA

biyu---650CFA

uku----850CFA

hudu----1050 CFA

Biyar----1250CFA

*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*

*Thanks for choosing us*🔥

69

*_Arewabooks@Mamuhgee_*

69

Su Haj Maryamah tsawon lokacin Nan dayayi baya gari hankalinsu baa kwance yakeba sbd yanzu akwai Zainab da 'yarta a rayuwarsa,

Suna shakkar mugun halin Zainab na kwadayin abun duniya sun sani da yarta take amfani yanzu tana juya AQEEL din yanda taga dama,

A baya da babu Zainab a rayuwarsa idan watanni nawa zaiyi a tafiya Basu taba shida damuwa ko fargababa koma daga hankali Akan komai sbd tana shedan danta a koina Allah ya tsarkake Mata shi Amma gaskia a yanzu tana cikin lissafinda Babu makama Dan kuwa daga ranarda tayi wannan muguwar shedan ta AQEEL dinta ne ya maida 'yar Zainab din mace hankalinta yakasa kwanciya da kowace irin tafiyarsa.

Duk yanda zasuyi su tabbatarda idan da ita din yayi Tafiyar sunyi Amma Basu samu wani cikakken bayanin hakanba,

Har gidan IDON NERA din sunso zuwa Amma Tina girman gargadin AQEEL aka zuwansu gidan yasa Suka daure Basu tafiba Amma Kuma suna cikin wani irin mummunan hali na matsuwa da damuwa tareda hanawa Rai sukuni,

Al-Amin koyaushe ta takirasa ta tambayesa amsarsa daya ce AQEEL ASAD shikadai yayi tafiyarsa Kuma duk tambayar dasu umman suke Masa Bai taba fadawa AQEEL din suna tambayarsaba sbd kawarwa da kowa bacin Rai da wata damuwa.

Bilkees kuwa kota kanta basa bi Bayan debe Mata albarka da umman Cameroon keyi akan Dora Mata laifin komaima Dan data zabi maqalewa Mijinta akan shegiyar rayuwar show off din datakeyi a cikin Matan manya da duk hakan bai faruba da zaa samu Dan sauki Amma Ina tanacan ta rungumi qawaye da wayewa ta Bata musu tarbiyar mufeeda sbd duk inda take zuwa da ita take zuwa yarinyar gabaki daya ta Gama daukan halayen uwarta da dabiunta.

Haj Zainab ma fuskewa kawai tayi ta saka musu Ido kaman yanda uncle Lulu yafada Amma tabbas zuciyarta tana Shiga fargaba wasu lokutan da Dama sbd sanin Amal da taurin Kai zata iya saka AQEEL ya zabi tarewanta dan kawo karshen taurin kanta

Ita Kuma gaskia haryanxu batason tarewar Amal Acikin ahalin AQEEL din Dan haryanxu tasan Babu Wanda yakeda ranar saduda acikinsu,

Ga matarsa datafi Kama da mahaukata sbd zafin kishi nahauka zata iya aikata komai

Itakuma wlh suna taba Mata 'ya zata nuna musu asalin rashin mutunci da budewar ido a bariki data samu.

Dan Haka daga Haj Zainab harsu Haj Maryamah da umma Babu me nutsuwar zuciya a matuqar matse suke da ganin dawowar yayansu,

Gwara Haj Zainab tasan suna tare su kuwa tunanin rashin sanin tabbacin Yana tareda Amal din duk yabi ya halakasu da damuwa da tinani.

Yau datasan zai dawo tun safe take tunanin zuwa airport da kanta ta daukosa sbd ganin tareda wa yadawo.

Karfe goma Sha biyu jirginsu ya sauka

Bayan rawa da koina jikinta yakeyi Babu nutsuwar dake tareda ita,

Duk iya yanda yayi dubaran rarrashinta da tarairayarta ya kwantar Mata da hankali yayi Amma gabaki daya ta firgice Masa tashin hankali ne sosai Acikin ranta,

Mommynta saita kusa samun heart attack yau idan tayi Ido biyu da ita da wannan cikin ajikinta,

Su ummansa ma bazaa rasa me samun hayewar jininda zaa qare asibiti ba,

Ita matarsa Sam ko a cikin wannan halin Bata sakota a lissafi Dan tasan haukacewa kilan zatayi.

Al-Amin ne ya daukosu daga airport

Shima kallo daya yayiwa Amal yaga cikin jikinta sbd Doguwar Laura chiffon dress ce ajikinta data kwanta Mata duk da fadinta rigar Amma sbd yadin me rawane shiyasa ta kwanta jikinta ta fidda Mata dan qaramin cikinta dan wata uku.

Shiru yayi shima Yana Satan kallon Maigidansa dake riqe da hannun matarsa suna tahowa cikin kulawa

Sunyi wani irin fresh da kyau kaman wainda suka fita qasar,

AQEEL ASAD din har wata Yar jiki yayi yaqara zama Dan balarensa.

Al-Amin lissafin kwanakinsu acan yafara da har zaace ciki yasamu harya girma.

Barka da dawowa yayi musu Yana yiwa Amal sannu da dawowa itama kafin suka nufi mota ya bude musu Suka shige.

a motar ya sanarwa da AQEEL ASAD cewan Haj Maryamah tace fa itace zata daukosa daga airport Amma dai Bai sanar da ita wane time zasu sauka ba.

Wani sanyi jikin Amal yasake dauka Jin abinda Al-Amin yafada tasan bakomai yasa Haj Maryamah tace zatazo daukansa daga airport din da kantaba sai Dan taga idan shi kadaine yake.

Rintse Idanuwanta dasuka sauya tayi sbd tashin hankali tana tunanin meyasa tun farko Suka manta da zata iya samun ciki da wuri?

To Amma Kuma ita yanzu tana tsananin son cikinta sbd ubansa Dan Haka batasan ya iyayensu dake gaba da junaba zasu amsa cikin.

Riqo hannunta yayi cikin nasa yakai bakinsa yayi kissing ahankali ya kalleta cikin kulawa da sake kwantar Mata da hankali yace,

"Ki Dena Jin komai kada wani abin ya sameki,

Daga su umma har Mami Babu Wanda zaice komai gameda cikin Nan sbd nine nakeda abuna Kuma Ina tsananin son kayana duk Wanda ya yarda da ikon Allah ya amsa ya hutawar Kansa da damuwa da ciwon zuciyoyin dasuke fama dashi

Wanda ya karbi akasin Haka Kuma wahalace zamu taru muyita Yi Amma Babu abinda zai sama cikin Nan da yardar Allah sbd alokacinda Allah ya badashi Babu Wanda ya sani.

Kallonsa kawai tayi da idanuwanta dake laushi suna kokarin cikowa da hawaye Bata iya cewa komaiba.

Wayarta ce tayi ringing

kasa motsawa tayi Saida ya Dora idanuwansa akan wayar yaga sunan Maminsa ne akai ahankali ya sake ajiyar zuciya Yana daukan wayar ya miqawa Amal din takasa magana sai kame kame murya na rawa.

Kai tsaye tambayarta Mamin tayi idan sun sauka.

Shine ya amsa wayar sukai magana ya sanar Mata sun sauka suna hanyar zuwa gida.

Batareda tunanin komaiba tace sai sun iso sbd Bata taba tunanin wani gidan yake nufiba.

Hanyar gidan karatunsa Suka nufa Kai tsaye sbd bayajin Kuma matarsa zataci gaba da zama gidansu Yana buqatanta a taredashi Dan Haka ko baa kawo Masa itaba ya dauketa shikenan zata tare gidanta.

Yanda zuciyarta ke bugawa sosai da rashin sukuni da damuwa yasa numfashinta fara fita da sauri kaman me asthma,

Jin tayi harda mararta tafara murdawa tana Mata ciwo Dan Haka tasake rikicewa tana dafe cikinta hawayen dataketa riqewa suna gangarowa..

Cikin daure fuska sosai da damuwa akai ya riqota Yana kallonta yana tambayarta abinda yake damunta,

Kasa magana tayi sbd ciwon da mararta keyi sosai

Aikuwa take hankalinsa gabaki daya ya tashi ya riqota jikinsa Kansa na neman daukan zafi.

Al-Amin na ganin hakan tun kafin AQEEL yafada abinda zaifada Masa din ya juya motar da gudu ya Kama hanyar asibitin Dr tayo.

Ko kafin su Isa ciwon yaqara tsanani

Hankali tashe aka karbeta akai ciki da ita Dr tayo ma Kai tsaye ta wuce ciki Bata tsaya Masa bayanin zasuyi iya kokarinsuba.

Dafe goshinsa yayi tareda Dan rintse a hankali ya bude yanajin zuciyarsa na wani irin nauyi,

Tashin hankalin abinda zai faru idan iyayensu sukaga ganta da cikinsa ne yasa ta daga hankalinta har yake neman rasa abinda baima Riga yashiga hannunsaba.

Meyasa zata daga hankalinta bayan tasan Yana Nan Babu abinda zai faru idan duk me gani ya gani.

Numfashi Mai zafi ya Dan sauke ahankali a lokacinda Kiran uncle Lulu yashigo wayarsa.

Kasa dagawa yayi Dan sbd bazai iya magana a lokacinba da kowa.

Al-Amin Haj Maryamah itama takira Jin shiru Yana dauka ya sanar Mata ya daukosa suna asibiti.

Cikeda mamaki da fargaba tace,

"Asibiti Kuma?

Meya faru?

Waye ba lafiya da AQEEL din yake asibitin maimakon ya iso gidansa ya share wata harda qari baya nan.,

Bani AQEEL din.

Kai tsaye Al-Amin yace,

"Bazai iya magana ba yanzu Amma idan yadawo daidai Zan kiraki saikiyi magana dashi....

Jin hakan yasa haj Maryamah din sakin salati tana shiga tashin hankali da fargabar idan wani mummunan Abu ya samu AQEEL din.

Kashe wayar tayi takira wayar AQEEL wadda yakashe a lokacin.

Kiransa takeyi ba kakkautawa Amma wayar taqi shiga Dan Haka tasake shiga tashin hankali da damuwa.

Ganin takasa nutsuwa ga Al-Amin dinma tasake kiransa Amma yanata waya busy Dan haka sai kawai Suka fito da driver zuwa asibitin sbd sanin asibitinsu dayace basa wuceta.

Ita kanta Haj Zainab Jin shiru yasa takira AQEEL batareda ma tasan uncle Lulu yakirasaba Wanda shikuma shigarsu asibiti yagani shiyasa yakirasa yaji Wanda ba lafiya Dan Bai dauka harda Amal na cikin motarba.

Wayar Amal ta Kira itama Kuma baa dauka saita sharesu kawai tunda dai sun sauka lfy ai shikenan

Ajiye wayarta zatayi saiga Kiran uncle Lulu yana tambayarta ko su Amal din sun iso ne??

"Aa" ta basa amsa Kai tsaye tana qarawa da cewa takira wayoyinsu ta AQEEL a kashe ta Amal din baa dauka,

Amma tun dazu sukace suna hanyar isowa gida.

Dan tinani uncle Lulu yayi Yana cewa,

"Naga daya daga cikin motacinsa a asibiti ne Nima saina Kirasa naji sai Bai daukaba Kuma nasake kiransa akashe,

To Allah yasa lfy,

Amma dai inaga Bari na leqa asibitin tunda Ina kusa.

Numfashi Haj Zainab ta ajiye tace ok yaje ya duba din Allah yasa lafiya ba wani abun yafaruba daga dirowarsu.

Uncle Lulu na Isa asibiti baiga AQEEL ba Al-Amin yasamu gani Kuma shine ya sanar Masa Amal dince ba lafiya Ana ciki da ita.

Meya sameta Kai tsaye ya tambayi Al-Amin din cikin damuwa da tinani.

Shi kansa Al-Amin basan mezaice Yana damuntaba tunda ba sani yayiba Dan Haka ya sanar Masa baida tabbacin ko Meye matsalar gaskia.

Haj Zainab ce takira uncle Dan takasa samun nutsuwa da sukuni daga ita har anty Fareedah da siddi dake tareda ita.

Yana dauka ya sanar mata Amal ce aka kawo asibitin ba lafiya sosai.

Wata irin ajiyar zuciya Haj Zainab din ta sauke sbd Hana kanta Shiga mummunan tashin hankalin Mai rikitarwa.

Saida tayita jero ajiyar zuciya tasamu daidaiton kanta tasake tambayarsa accident sukayi ko me?

Shima baida tabbacin wannan din da Haka sai kawai Suka kashe wayar Suka kamo hanyar asibitin hankalinsu a tashe Suma.

Readers Also Read