Inaaya completed by mamuhgee - Chapter 3
Inaaya completed by mamuhgee Chapter 3: Inaaya completed by mamuhgee Chapter 3. Sai Bayan azahar ta farka lokacin jikinta yayi Dan qwari Kuma zazzabin ya…
4,497 words
Sai Bayan azahar ta farka lokacin jikinta yayi Dan qwari Kuma zazzabin ya saukar Mata gaba daya sbd allurar da akai Mata da damuwarta data fita ranta sbd dama rayuwarta Inayah bamai riqo bace sbd tun farko haryanzu idanba qaddarar rashin aurenta da ake fasawa batada damuwa komai saita rashin uwa wadda umma yaganah ta cike wannan gurbin tuni barema gurbine da Abbinta Bai bar filiba yacikesa sbd farin cikinta.
Wanka takuma Yi ta fito ta sanya doguwar Riga har qasa amm ko yanzu Mara kauri da nauyi.
Sallah tayi tana gamawa zubbi takawo Mata shayi Mai zafi da white couscous da kidney sauce.
Umma yaganah ce da Anty Hafsat data zo suka ringa Dan lallabata da fira taci abincin bayan Tasha tea din sosai.
Ganin duk sun damu yasata kallonsu cikin sanyi da shagwaba tace"
Umma yaganah kiyi hakuri bazan sakeba, Anty Hafsat I'm sorry.
Murmushi Anty Hafsat tayi tana cewa"
Ni daidai kikamun ba gashi yanzu zaa taqaita Mana zancen aure auren nanba ana zaune kalau Inayarmu ko baby ko daya Bata haifawa Abbinta ba wata zatazo ta rigata"
Eh fa Anty Hafsat kiji fa Dan Allah, Ni wlh nafadawa abbi bazan yardaba nice Zan Haifa Masa yaran da Haj umman keso..
Umma yaganah da mamaki sabo duk da sun saba da bakin Inayah Amma kusan mamakin baya denuwa tace"
Yanzu Inayah haka kika fadawa MAJEED kece Zaki Haifa Masa 'yayan?
Dan gidanku ta Yaya Zaki Haifa Masa 'yayan Baki Gama sanin ciwon kankiba kina wannan zubar Kizo gaban 'yayan ma kinayi.
Cikin dariya anty Hafsat tace"
Umma yaganah tsaf kuwa Zata Haifa Miki abokan Hira inshallah Nan kusama.
Ahankali tana sanar kallon umma sbd kada ta buge Mata Baki tace"
Inshallah anty Hafsat.
Harara umma tabita dashi tana amsa Kiran umma Hadiza da tun jiya dasuka tafi.
Bawa Inayah wayar tayi sukai magana taji Inayah din ba lefi ta warware sukai sallama tana sake Mata fatan sauki cikin tsananin kauna da kulawa.
Dakin umma yaganah suka koma acan ta kwanta Haj umma ma tasake zuwa ta dubata,
Anty Hafsat ce ta zauna ta ringa koro Mata bayanai tareda qarasa juya kan Inayah din akan idan ba samun ciki tayiba Haj umma bazatabar maganar auren Nan na AA MAJEED ba...
Hankalin Inayah kasuwa biyu yayi sbd a bakine kawai take fadar cikin Amma cikin ranta tsoro da fargaba takeji na haihuwar sbd tana ganin yanda Mata me haihuwa abin na daga hankalinta.
Juyar Mata da tunani anty Hafsat tayi ta dena kallon wuyar haihuwar sai fashin auren abbin kawai duk da yace Mata baice zaiyiba Amma idan Haj umma ta nace tasan zaiyi.
Anty Hafsat Bata bar gidanba sai bayan ishai,
Bayan ta wuce daki Inayah Takoma bayan taci abinci kadan sbd zazzabin Daya fara dawo mata,
Kasa wanka tayi sbd sanyin datakeji dan haka kayan bacci ya sanya Riga da Wanda masu kauri sosai na Fendi.
Tana kwanciya ta rufa jikinta na qara zafi.
Wayarta ta lalubo ta dauka tareda Nemo numbern Abbi tasaka Kira..
Ringing tayita Yi Bai daukaba Dan haka ta ajiye wayar tareda tashi zaune ta ziro qafafunta ta sauko gadon ta saka slippers ta nufi kofa sbd damuwar ko shima ciwon kansa yayi tsanani ne.
Kowa ya shige Dan haka Kai tsaye palonsa ya nufa tareda budewa ta shiga tana sake saka Kiran wayarsa sbd baya palon tv ce kawai ke aiki ba murya ko kadan sai AC da sanyayyan kamshin turarensa Daya gauraya Dana humidifier dake aiki.
Sake saka Kiran wayarsa tayi saiga wayar na ringin a palon ahankali sbd bayason qarar waya shiyasa yawanci wayoyinsa a silent suke.
Wanka ya fito daureda blue towel yaji dan ringing din wayarsa a Palo Ya Dan yamutsa fuskarsa ya nufi palon sbd baisan waye zaikirasa a wannan lokacinba kusan 11 na dare.
Yana fitowa wayar na katsewa Inayah Kuma na dagowa.....
Faduwa gabanta yayi da qarfi ganin Abbinta daureda towel a Karo na farko rayuwarta....
Lafiyayyar fatarsa da Lafiyayyan jikinsa Dayake bayyanarda qarfinsa ta kalla zuwa fuskarsa taji gabanta yakuma faduwa Amma Kuma zuciyarta garesa take ingizata sbd fuskarsa kawai ta bayyanarda gajiyarsa.
Kallonta yayi Yana Dan kame fuska ya qaraso ya miqa Mata hannu ta basa wayarsa data dauka.
Bata fuska tayi tana kalar tausayi sbd ganin ya kame fuska lokaci daya.
Kasa miqa Masa wayar tayi tareda sanyaya murya tace"
Abbi na dauka bakada lafiyar ne Naga baka fito kaci abinciba kuma.....
Ringing wayarsa Dake hannunta ne ya datse maganarta ta dago wayar atare sukaga sunan Dr farhat baro baro akan wayar.
Wani bugawa kirjinta yayi take idanuwanta suka ciko da hawaye ta dago ta kalla Abbin Wanda shima mamakin Kiran Dr farhat din ya kamasa Amma Bai nunaba sbd ganin halinda Inayah take kokarin shiga qafafunta tuni suka fara rawa hawayenta suka gangaro ta saki wayar qasa tareda juyawa Zata gudu tabar gurin cikin kuka me tsanani...
Ko takun gudu biyu bataiba ya riqota da sauri Yana Kiran sunanta cikin yanayi na son hanata daga hankalinta sbd sanin daga hankalin kowa gidan dazata iya yanzu ta tada kowa da rigimarta.
Qwacewa takeyi hawaye nabin fuskarta tana cewa"
Ni Abbi kabarni banason ganinka kaje ka dauki wayarta....
Sosai take Rigimar kwacewa taqi yarda ta tsaya ta sauraresa sai kokarin dawo da ita nutsuwarta yakeyi Yana Kiran sunanta Amma taqi.
Jikinta ya sanyata tareda rungumeta Yana cewa"
Ya isa, Ya Isa, nace ya Mana Ba daukan kiranta zanyiba, Banma San meyasa ta kiraba at this hour....
Aurenta zakayi shiyasa ta Kira Ni kabarni Abbi zuciyata mutuwa zatayi kawai....
Cikin daga murya da tashin hankalin datake neman sakasa yace"
Na fada Miki ba aurenta zanyiba can you shut up and stop being childish.
Dakatawa tayi tareda yin shiru ahankali ta dago daga jikinsa ta kallesa da idanuwanta dake kaca kaca da hawaye ahankali tace"
Da gaske Abbi bazaka auretaba?
Wani numfashi ya sauke tareda juyar da Kai cikin kosawa kafin yadawo da kallonsa kan kyakkyawar fuskarta Yana kallonta da idanuwansa dake cikeda wahalalliyar kaunarta dake wujijjiga rayuwarsa Bai iya cewa komaiba sai rintse idanuwansa da yayi Yana Kai hannu zai janyeta jikinsa ta girgiza Kai tareda sake shige Masa hannuwanta na sake zagaye jikinsa da Babu Kaya sai towel. ##MAMUH#
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_* _MamuhGee_
*_GURBIN IDO_* _Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_* _Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_* _(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_* _Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_ *_Littafi biyu 400_* *_Littafi uku 500_* *_Littafi hudu 700_* *_Littafi biyar 1k_*
ZENITH BANK HAFSAT UMAR KABIR 2270637070
Shedar biya👇 07040727902
MTN card👇 09134848107 [11/10, 6:01 PM] +234 703 623 7917: *_55_* *_Arewabooks@Mamuhgee_* Daqyar ya iya bude Baki ahankali can qasan maqoshi yace"
Nace ki Dena maganan Nan.....
Sanyi yaji cikin ranta tareda sake kwantar da kanta kirjinsa Qamshin shower gel dinsa na shiga hancinta..
Sake dagota yayi daga jikinsa ya kalli fuskarta itama shi ta kalla taji qaunarsa na sake cika zuciyarta ta saki wani kyakkyawan murmushi Mai sanyi tana sake gyara hannuwanta dake zagaye dashi.
Murmushinta yasashi Jin wasu notikan kansa na kuncewa ya kamo fuskarta da hannuwansa biyu ya matso da ita daf da tasa Yana kallon cikin fararen innocent eyes dinta dasuke kallonsa cikeda kauna... Ahankali ya iya furta"
Why? Why Inayah?.....
Kasa qarasa cewa komai yayi ya rintse idanuwansa dasuke kokarin Tona halinda tasakasa...
Kyakkyawar fuskarsa da idanuwansa Daya rintse ta kalla tanajin a duniya bayan Abbinta Batasan metakaso irin hakaba, Sunansa kawai idan ta fada zuciyarta wani sanyi da cika takeyi....
Wani sanyayyan numfashi ta sakar Masa a fuska Wanda yasashe sake rintse idanuwansa Yana riqe numfashinsa me zafi dakeson fita.... Ba tsammani yaji saukar tattausun lips dinta akan NASA tabashi wani sanyayyan kiss dayasashi bude idanuwansa take akanta...
Murmushi ta kuma sakar Masa baisan lokacinda ya Kama fuskartaba ya matse da tasa fuskar Ya hade ta tasa Yana kokarin Hana kansa abinda zuciyarsa ke kasa riqewa.....
Kallon idonsa dasuka sauya Inayah tayi tana shaqar numfashinsa me dumi dayake fita kan fuskarta dake hade da tasa fuskar Yana Hana kansa koma menene a zuciyarsa...
Bakinta takuma mayarwa ta Dora a nasa ahankali atareda zira harshenta ciki ahankali ta lumshe ido tana cin wani zafi cika kanta da kunnuwanta sbd karon farko da bakinta Dana wani ya hadu a rayuwarta........
Yahh salammm Inayahhh my baby why?why?""" Yake fada a qasan ransa Daya Gama kasa riqe kansa tako Ina Kanta ya Kama da kyau ya kalli fuskarta data fara shiga tsoro da fargaban yanda itama tata zuciyar ke bugawa da qarfi Kai tsaye yakai bakinsa akan nata ya zura harshensa ciki ya zuqo yawun bakinta ya hadiye cikin bakinsa sukabi moqoshinsa zuwa cikinsa suna tada duk wata tsika dake jikinsa.....
Kwakwalwarta tsayawa tayi cak sbd dumin harshensa dayake laso duk wani lungu dake bakinta Yana zuqa Take qafafunta sukai sanyi ta sakar Masa jikinta tana sake qanqame bayansa da hannuwanta ke zagaye....
Wani irin Lafiyayyan french kiss yakewa bakinta idanuwansa jajir Zuciyarsa na budewa da samun abinda taketa dannewa...
Motsawa tayi ahankali tana sake sakar Masa jikin nata Saijin tayi ya dagata cak dinta zuwa bedroom dinsa.
Shigarsu bedroom din yasata bude idanuwanta dasukai taushi ta kallesa shima nasa idanuwan dasuka sauya ya zuba Mata numfashinsu na haduwa Dana juna sbd gashinsu dake hade....
Tsakiyar gadonsa ya kwantar da ita tareda ranqwafowa kanta Yana kallon idanuwanta zuwa bakinta da qamshinta dake cika hancinsa Yana yamutsa nutsuwar qwanyar kansa.
Qamshinta shine mafi qarfin Abu dayake yamutsa kansa da nutsuwarsa Dan haka yakai fuskarsa ya cusa ahankali cikin wuyanta Yana shaqarta idanuwansa na qara rinewa....
Gangaro da kansa yayi zuwa kirjinta dake sama Yana qasa sbd bugawar da zuciyarta keyi da qarfi ya tsaida kansa agurin Yana shaqar qamshinta da numfashinta lokaci daya tareda Dan dago Kai ya kalli fuskarta da idanuwanta ke rintse sosai ya maida idanuwansa akan kirjin nata ahankali.
Hannunsa dakeda Dan sanyi na wanka dabai Dade da Gama yowaba ya Dora kan wuyanta ahankali Yana shafowa suka ja wani irin numfashi tare ahankali....
Sake safo wuyan nata yayi Yana shaqar qamshinta da qarfi cikin hancinsa idanuwansa na rufewa a wahalce...
Qanqamesa tayi da hannuwanta sbd Jin sanyi da taushin hannunsa na wani irin yawo cikin wuyansa zuwa bayanta Hakama numfashinsa dake sauka kan wuyan nata zazzabi Mai kasala yake sakar Mata Dan haka take sake qanqamesa tana rufe Ido a kasalance.
Rungumar datake sake Masa yasa yake sake shiga mawuyacin hali Dan haka yakuma dago da fuskarsa daga cikin wuyanta Yana dago fuskarta Yana kallon Dan qaramin bakinta Mai kashesa da maganganunsa yakai bakinsa a Karo na biyu ya Kama bakinta tareda jefa harshensa ciki Yana laso harshenta daya dauki Qamshin mouthwash dinsa na Aesop a kiss din farko...
Yanda yake kissing dinta da a mayace cikin zafi Amma tsananin so da kaunar dayake Mata ya Hana yayi gaggawa cikin wata irin zazzafar kauna kissing din ke gudana a tsakaninsu sbd itama yagama juyar Mata da Yar qaramar kwanyarta...
Saukan hannunsa cikin rigarta yasata kusan sumewa a jikinsa sbd wata irin shafawa yake bin cibiyarta zuwa saman kirjinta ahankali Yana Jin duniyarsa na juyawa gaba daya....
Kasa taba kirjinta yayi sbd wani mugun shock dayaji Yana Neman bugasa kansa Dan haka ya dago Yana kallonta da jajayen idanuwansa dasuka Gama sauyawa ya Kai hannu ahankali zai zame rigarta gaba daya saiya dakata cak tareda lumshe ido ya rintse ahankali......
Janye hannuwansa yayi tareda mirginawa gefe ya zube kwance tareda rintse idanuwansa Yana sauke numfashi Mai zafi Yana kokarin dawo da kansa hayyacinsa Dan yasan yau kam yayi loosing control na kansa gabaki daya akan Babynsa.
Itama lafewa tayi gefensa gabaki daya jikinta a mace Dan ko iya bude idanuwanta bazataiba sbd mutuwar jiki da tsoron Daya Gama cikata koina.
Mintuna kusan Tara ya dauka ahakan Yana seta kansa kafin ya tashi zaune ahankali batareda ya juyoba ya nufi toilet ya shige.
Ruwan dumi yakuma sakarwa kansa sbd bayajin akwai abinda zai qarasa kwantar dashi sai ruwan.
Bai wani jimaba ya fito wannan karon da bathrobe blue ajikinsa ya kalli Inda take kwance ta lafe da alama bacci zatai ahakan.
Boyayyan numfashi ya sauke ahankali tareda nufar gaban mirror ya Dan fesa body mist kadan da Mai shima kadan ya nufi closet dinsa ya Ciro fararen pyjamas ya sakata.
Gadon ya nufo ahankali tareda zaunawa ya kalleta cikin kulawa yaga bacci yafara daukanta ya sauke ajiyar zuciya tareda Kai hannu ya shafa kanta ahankali yace"
Inayah¿ Dare yayi tashi muje ki kwanta kada bacci ya daukeki anan...
Bude idanuwanta tayi ahankali tareda kallonsa idanuwanta da bacci aciki dakuma sauran yanayin dasuka so Shiga A shagwabe tace"
Abbi anan zanyi baccin ni.
Galabaitattun idanuwansa ya zuba Mata cikin kulawa yace"
Zakifi Jin Dadi a dakinki Nan bana kwana da AC a kunne zakiji zafi...
Maqe kafada tayi tana cewa"
Zan kwana ahakan Zan Saba ai tunda tare zamuna ringa bacci.
Shiru yayi baikuma cewa komaiba sbd zancen data fara yankowa.
Ahankali ya gyara Mata kwanciyar da rufa ya tashi yakoma kan sofa ya zauna ya zuba tea din da aka kawo Masa tun tuni baishaba Yafara kurba ahankali Yana Shiga tunani.
Ya jima agurin zaune tsawon lokaci Batareda yaje ya kwantaba yanajin tayaya zai iya barin wani Abu yashiga tsananinsa da Babynsa,
Baimasan tayaya hakan zai iya faruwa tsakaninsuba.....
Maida idanuwansa yayi kan makeken Lafiyayyan gadonsa datake kwance tana baccinta hankali kwance cikin tattausan farin quilt Mai taushin gaske.
Sai dare sosai ya tashi ya nufi gadon ya kwanta a natse gefenta yakai hannu ya kashe hasken dakin gabaki daya.
Juya Mata baya yayi ahankali sbd Qamshin Turarenta dayake yamutsa duniyarsa gabaki daya.
Ko ahakan Saida ta jima kafin bacci ya daukesa...
Qarfe biyun dare ta farka sbd zafin dake damunta ta zare rigarta ta koma ta shige bargon takoma baccinta.
Lokacin sallar asuba Yana tashi da ita ajikinsa yafara cin Karo ta shige jikinsa gabaki daya ta rungumesa tana baccinta hankali kwance.
Lumshe ido yayi tareda zubawa fuskarta Ido yayi Mata kallon kusan mintuna uku kafin ya zame ahankali ya tashi ya wuce toilet.
Brush yafara Yi kafin su alwala yafito ya sauya kayansa zuwa jallabiya ya fice zuwa qaramin masallacin gidan nasu.
Bayan fitarsa bada jimawaba itama ta tashi dayake dama ta saba tashin asuba kan lokaci Kuma shine ya koyar da ita hakan harya Zama jikinta lokacin sallah nayi Zata farka.
A toilet dinsa tayi alwala ta fasa sabon brush tayi ta fito tayi sallarta anan Takoma ta kwantawarta....
Jin rigarta na damunta ta zareta daga saman tabarta a kirji ta shige quilt Takoma baccinta sbd sanin abbinma baya dawowa wasu lokutan da wuri daga masallaci wani lokacin gym yake tsayawa Yi a gym room dinsa.
Koda ya dawo baiyi tsammanin zai sametaba Dan ya dauka Zata koma dakinta kodan nauyin abinda ya faru dasu jiyan.
Bai lura da itaba sbd har lokacin dakin Babu haske sosai Dan haka ya zare jallabaiyarsa dagashi sai dogon wandon kayan baccinsa ya hau gadon tareda shigewa rufa sai kawai yaji mutum aciki..
Hannu yakai Dan tabbatarda ita dince ba zato hannunsa ya sauka kan tattausan kirjinta da rigarta ta zame tabari.....
Dagashi har ita dake bacci wani mummunan shock suka Shiga Musamman shi da kusan bugawa kansa yayi...
Janye hannunsa yayi da sauri Yana dauke Kai daga kallonta ya kwanta Yana lumshe idanuwansa batareda yace komaiba.
Itama idanuwanta ta bude zuciyarta na Dan harbawa sbd hannun Abbinta yasata dukkanin jikinta mutuwa.
Juyowa tayi ta zubawa kyakkyawar fuskarsa datake sake narkar da zuciyarta akan kishinsa ta saki wani qayataccen murmushi Mara sauti tareda matsowa jikin nasa ahankali ta shige tana zura hannuwanta ta zagayesa ahankali tace"
Good morning Abbi.
Bai bude idanuwansa ba ya shafa kanta ahankali cikin kulawa yace"
Morning.
Murmushi takuma sakewa tace"
Best morning ever...
Bude Ido yayi ya saukar akanta Yana kalla batareda yace komaiba sai lumshe ido dayake akai akai.
Bacci takuma komawa abinta shima ahakan yayi bacci Mai Dadi har kusan qarfe goma Basu karfaba Saida wayarsa ta ringa zuba ringing kafin ya tashi..
Wanka yafara shiga Kai tsaye sbd ganin time yaja Kuma yanada baqin dazai gani yau din office.
Yana cikin wanka ta farka Dan haka itama Kai tsaye ficewaa tayi zuwa bedroom dinta sbd yau garau takejinsa Zata iya leqawa asibiti.
Tana fitowa Babu kowa a main Palo Dan haka dakinta ta nufa Kai tsaye ta fada toilet tayi wanka tana Jin farin ciki koina aranta.
Tana fitowa daureda towel brown taji salatin Haj umma na tashi da qarfi hakama umma yaganah kaman suna magana cikin daga murya da tashin hankali.
Kasa tsayawa komai tayi ta fito a rude daureda qaramin towel din tana zaro ido cikin tsoron meke faruwa sbd su gidan Basu Saba da hayaniyaba.
Tana fitowa dukkaninsu idanuwansu suka dawo kanta cikeda mamaki da tashin hankali suke kallonta Baki sake..
Da sauri umma yaganah da hankalinta yafi na kowa tashi ta kalli Inayah din tace"
Ina kikaje tun daren jiyan Inayah????
Haj umma ce ta karbe da cewa"
Wlh idan Bata fada Inda tajeba yau duka Zan Mata a gidan Nan idan su Basu taba dukankiba sbd gata Ni yau Marinki zantayi sai fuskarnan Taki Takoma jajir sbd bazan iya kallon wannan shirmen dake faruwaba a gidan nan,
Tun tsakar dare yaganah tace taje dubo jikinki Bata samekiba,
Zuwanta uku bakya dakin bakya gidan anduba koina bakyanan,
Yanzu tunda safen Nan ankira Dr Abdul yace bakizoba Kuma baacan kika kwanaba, Hakama hafsat ankira tace bakizoba,
To Ina kikaje? Wace rayuwa Zaki saka MAJEED Kuma yanzu da damuwar wannan sabuwar dabiar?????.......
Cikin takaice Inayah ta kalli Haj umman kafin ta juya ta kalli umma yaganah datake kallon MAJEED Daya fito lokacin Ta sake maida kallonta kan Haj umma tace"
A dakin Abbina na kwana gurinsa meyesa Baku duba canba???
Maida kallonta tayi kan Abbin tana ciko idanuwanta da Hawaye tareda Bata fuska hawayen na saukowa tace"
Abbi Ni ko a Australia na taba kwana ba gida bane?
Haj umma tace saina fada inda nakwana Ni kafada Mata agurinka na kwana...
Dan dafe gashinsa yayi daya fara Masa wani irin nauyin abinda take fada din.....
Ganin haka ta fasa kuka tana kallonsa kafin ta maida kallonta kan Haj umma datai mutuwar tsaye zatai magana cikin kuka tana riqe towel dinta dake Neman faduwa ba tsammani su Haj umma sukaga yayi saurin riqe Mata towel din tareda kallonta cikin Ido a natse da qaramin sauti yace"
Ya Isa menene na kuka anan Kuma?
Ni Abbi ka fada Mata Inda na kwana taji da kanta....
Naji ya Isa kukan kije ki saka kaya sanyi zai kamaki ahaka....
Haj umma ya juyo ya kalla cikin takaita Rigimar yace"
Umma please tayaya zaku fara tunanin Inayah Zata iya zuwa wani gurin ta kwana....
Umma yaganah ya kalla Yana Dan sake kokarin danne 'dacin da zancen yayi Masa yace"
Tayaya zaku fara wannan tunanin akanta? ##MAMUH#
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_* _MamuhGee_
*_GURBIN IDO_* _Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_* _Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_* _(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_* _Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_ *_Littafi biyu 400_* *_Littafi uku 500_* *_Littafi hudu 700_* *_Littafi biyar 1k_*
ZENITH BANK HAFSAT UMAR KABIR 2270637070
Shedar biya👇 07040727902
MTN card👇 09134848107[11/10, 4:37 PM] Sweet sis: *_56_* *_Arewabooks@Mamuhgee_* Umma yaganah kinfi kowa sanin halinta da tarbiyarta tunda sbd ke ne kika riqeta...
Haj umma please for God sake haryanzu Inayah yarinyace ki Dena biyewa wautanta haryanzu kaman babyna c.... Umn I mean she's too young for all ths manya manyan maganganun.."""
Haj umma kasama cewa komai tayi Dan Kuma ai kaman Al'amarin yafi qarfinta tun bayan barin Inayah gurin takasa dauke idonta akan hanyar databi shiyasa ma maganganunsa ba duka ta fahimtaba Dan tashiga tunani Kuma.
Umma yaganah Kam sanyi jikinta yayi duk da Daman Bata taba kawo wani banzan tunani ko zargin komaiba akan Inayah Dan MAJEED dinne kawai zai nuna Mata sanin Inayah Amma kome zaa fada ko akawo Mata tasan Inayah bazata taba aikata wani banzan abuba bare kawo tunanin ta kwana wani gurin,
Dama tunda ta sanarda Haj umman Bata gantaba hajiyar ta ringa fada tana masifa tareda fadan maganganu marasa Dadi akan Inayar shine fa tafara Kiran MAJEED din a waya Dan ta sanar Masa komai yasan matakin dauka tun kafin 'yar tagama lalacewa ya miqawa uwarta ita tunda so take abata 'yar saiga wannan sabuwar maganar.
Barin palon yayi Kai tsaye ya nufi dining room sbd bawani lokacin zai bataba yanada gurin zuwa.
Yana Zama Haj umma ta iso itama ta zauna tana kallonsa fuskarta ba walwala ko kadan magana zatai dashi.
Umma yaganah Kam Bayan Inayah tabi dakinta Tana shiga ta tadda Inayah din na shiryawa hankali kwance sai Qamshin khumrahs masu Dadi da Black opium dinta ke tashi.
Kallonta umma yaganah takeyi dakyau tace"
Inayah kinsan idan Baki nutsu kin Dena wannan shashancinba Zan Dena biye Miki,
Meyesa Zaki tsaya gaban mahaifiyar ABDULMAJEED kice Mata a dakinsa kika kwana?
Kallon umman ta juyo tayi a sanyaye tace"
Umma yaganah kiyi hakuri bafa Karya nakeyiba wlh acan na.....
Kinga banson ji amma ko can kika kwana be kamata ki kalleta ki fada Mata hakanba Shi kansa MAJEED din kunya kike sakasa agaban mahaifiyarsa.
Shiru tayi umma yaganah tayita yimata fada kafin tadawo nasiha da rarrashi.
Hakuri Inayah ta Bata kaman yanda tasaba duk qanqantar lefi Bata Jin gazawa ko nauyin cewa ayi hakuri.
Cikin fluid Palazzo black da milk Waverly wrap top ta shirya sai scarf da qaramin veil data nado akanta suka fito tareda umman fes da ita fuskarta ba kwalliya Amma lip balm dintanda eyeliner dinda shine abinda yake qarawa kyakkyawar farar fuskarta kyau koyaushe.
Sun shigowa dining room din akanta idanuwansa suka fara sauka Itama kusan akansa idonta ya sauka din.
Murmushi tasake Wanda yasashi dauke Kai ahankali yana Dan gyara maqoshinsa dayaji Yana bushewa take..
Haj umma kallonta tayi tana Dan Kama kanta Dan maganarta datayi da majeed din akan Inayah dataga kaman Babu abinda yake ganewa idan akan lefin Inayah ne,
Tarasa masifar datafi Inayah a rayuwarta sbd akanta 'danta ya zabi yabarta shekarun baya Kuma ko yanzu idanba bude Masa Ido yayi akan munafurcin maceba zai sake rufewa ne.
Zama INAYAH tayi gefen Abbin tana satar kallonsa Shikuma gabaki daya indanuwansa nakan wayarsa dayake duba Sako saidai kusan hankalinsa baya kan wayar yanajin qamshinta na shiga hancinsa Wanda ya talasta Masa ajiye wayar gefe tareda juyowa ya kalleta da idanuwansa dasuka sata Jin tsikar jikinta tashi saidai takasa iya juyowa ta hada idon dashi sai kawai ta maida hankali kan serving dinsa tanajin idanuwansa akanta Wanda shikuma idanuwan Haj umma na kansa tana kallon ikon Allah dayafi karfin bawa.
Har aka Gama cin abincin yau Babu Wanda yayi magana sai Inayah data bude Baki tabawa Haj umma hakurin abinda yafaru dazu cikin sanyi da son hajiyar ta hakuri.
Shiru hajiyar tayi taqi amsawa...
Aje spoon dinsa yayi tareda miqewa tsaye can qasan maqoshi yace musu saiya dawo.
Yanayinsa kobai fadaba yasa Haj umma jikinta yasake sanyi da Al'amarin Dan kuwa tasan zuciyarsa ta sosu ne da shirun dataiwa Inayah.
Inayah ma miqewa tayi ba damuwa a fuskarta tace"
Umma yaganah na tafi Abbina zanbi ya ajiyeni, Haj umma bye...
Handbag dinta ta sauka tareda wayarta tabi bayansa.
Ko data fito harabar gidan motar data gani setin kofa tasan shine zaiyi tuqin da kansa Dan duk aka fiddota to shine zaiyi driving da kansa Dan haka ta nufo motar Kai tsaye ta shiga gaba.
Zaune yake cikin motar da alama ita yake jira kenan ko Bata ambataba Abbinta yayi niyar kaita aikin da kansa.
Tada motar yayi tareda juyowa ya kalleta Ya maida idanuwansa ya zuwa shigar jikinta Yana kalla....
Ahankali yace"
Ina coat naki?
Gefenta ta nuna Masa tana cewa"
Gashinan tareda handbag Dina.
Motan yaja suka fice Yana maida hankalinsa kan driving dayakeyi saidai qamshinta na neman rarraba hankalinsa Wanda ya rasa meyasa hancinsa yake daukan qamshinta komai kankantarsa tun ba yanzuba.
Suna Isa asibitin ya ajiyeta tareda kallonta yayi Mata ta kula yaja motar ya wuce itama ta shige akan idon umma Hadiza data Kira umma yaganah tace Mata Inayah din na hanyar zuwa aiki.
Inayah Bata qarasa shigaba Hadiza ta iso gurinta tana kallonta cikin kulawa ta Kira sunanta.
Inayah na ganinta ta sake murmushi tana cewa"
Good morning.
Dariya Hadiza tayi tana kallon yanda farin ciki ke kwance kan fuskar Inayah din tace"
Yaya jikin? Harkin warke wannan farin cikin na fuskarki fa? Nasan bazai wuce na Abbinki Daya kawoki bane.
Kallon Hadizan tayi tareda sakin murmushin Daya qarawa fuskarta kyau tace"
Harkin sanni haka da wuri?
Dadin maganar Hadiza taji ta riqo hannun Inayah din tana sake murmushin farin ciki tace"
Bakida wuyar fahimta Ayshatouh sbd bakida wahalalliyar zuciya da rayuwa halin mahaifinki kika dauko baida damuwa ko kadan duk yanda rayuwa tazo Masa karba yakeyi hannu babbiyu...
Sanyi jikin Inayah yayi ta zame hannunta ahankali tana cewa"
Allah yaji qansa"
Amma zuciyarta har lokacin batajin Hadizan da mahaifinta data ambata kaman yanda takejin Abbi daya cike gurbindaya kamata su zauna a zuciyarta duk da ko ahakan yanzu tanajin kaunar Hadiza aranta.
Bata shigaba daganan ta juya tabar Inayah itama Takoma gida.
Inayah ma shigewa tayi tana waya da Neesah datake kiranta suna maganar wani abun dabam.
Sai yamma tadawo gida a Dan gajiye Kuma Hadiza ce tadawo da ita gida batai Mata tayin shigowaba sbd haryanzu Abbinta baice komaiba akanta da Hadizan itama Hadizan Bata damu da shigarba sbd tanason bashi lokaci da kansa ya sauko ya Bata Daman kasancewa da yarta aduk lokacinda taso hakan.
Tana shigowa ta taradda Dr farhat a gidan Bata wani damuba sbd Abbinta yace Mata ba auren zeyiba Dan haka Babu abinda ya shafeta da Dr farhat.
Fuska ba laifi ta tsaya ta gaidata tunda sosai ta girmeta ba kusaba.
Haj umma ta kalla itama cikin girmamawa ta gaidata kafin ta qarasa gurin umma yaganarta ta Dan rungumeta tareda Mata sannu da gida ta wucewarta zuwa bedroom dinta.
Wanka tafara Yi ta sanya gajeran wando Mai Fadi blue da light vest ta fito bayan tayi sallar la'asar ta nufi kitchen gurinsu zubbi tasa Salimat ta dafa Mata noodles da kwai taci acan suna Dan Mata fira tana dariya sbd tanajin dadin firarsu Suma sunajin dadinta sbd ba ruwanta acikinsu sakewa take tana dariya idan suna Mata fira da labari masu ban dariya.
Sai gab da magriba ta fito kitchen din sbd ta Dan saka hannu a aikin tace Zata fara koyan girki sosai sbd Abbinta tanason Nan gaba itace zatana Masa abinci.
Koda ta fito har lokacin Dr farhat Bata tafiba Haj umma tace tunda magrib tayi ta tsaya tayi sallah anan suyi dinner da ita tukuna.
Itama Bata wani musaba ta zauna din sbd tanason ganin MAJEED koba komai sbd gobe tafiya zatai zuwa Abuja daga can Kuma Zata koma Australia Amma duka daka bazata wuce wata dayaba zuwa biyu Zata dawo gida gaba daya tunda aurenta da MAJEED din yanata sake kankama.
Wanka Inayah tafara Yi kafin tayi sallar magriba ta zauna tana yiwa Abbi txt din be dawoba.
Tana tura sakon reply dinsa ya shigo Mata Ada alama wayar ba hannunsa sakon yashiga.
Murmushi tasake tana karanta abinda ya turo,
"Ina tareda cm"
Love you my Abbi" kawai ta tura Masa tareda ajiye wayar ta miqe ta nufi dakin umma yaganah.