Kenza eBookz

Jarababben namiji complete - Chapter 16

Jarababben namiji complete - Chapter 16

Jarababben namiji complete Chapter 16: Jarababben namiji complete Chapter 16. Nidai oum aphnan nace inama nidin dangin kine mairo da na kwaso kujeru dani…

3,320 words

Nidai oum aphnan nace inama nidin dangin kine mairo da na kwaso kujeru dani dasu maman yaseer ,harince ,nucy,ummy kai da duk 'yan gidan jarababben namiji ,mu zo saudiyya mukewaya ka'aba muyi addua muje gidan mairo mu kora da maisanyi.....don aradu gidanta ya burgeni😅

Bayan suna da sati guda ,kowa sun watse sai mairo da 'yan murjajjun yaranta masu mugun kama da julayb ,ba daya da ya biyota har macen.

Aikuwa nan ya bude wuta alinfir sai sun koma gidansu ya gaji da squating a gidan mutane.

Don dole oumma ta hadasu da nanny biyu babbar mace da yarinya da masu masu aiki mutum biyu suka rankayo suka koma gidansu ,wankan wahala kam babu don tun bayan sati 2 ta daina wankan saidai ta gasa jikinta da towel tayi seat bath a ruwan magunguna ,tasha madara ta kora da romon kaji,yara kam suna samun wadataccen ruwan nono amma dukda haka ya kaisu an gwada su ,an hada masu abincin da zai daidai da su.

Ranar da sukayi sati ukune ranar yazo da balainsa nifa a kula dani taya kullum kina tsakiyar yarannan baza avarni in dan ciba ko kewaye dayane?"

"Eyyeh to ai sai nayi arvain" "Lallai arbao mato mu ba haka mukeyiba ,babe kizo ki kulada mijinki mu jiyarda juna dadi ,don ke kanki kina bukatar a sosa maki,din naga zallar shaawa a kwarar idonki"

"Shaawar mene? Duk jarabar da na dingayi ai baisa na haifi masu kama dani ba ,to banyarda ba ka kar6i punishment kaima"

"Ahhh sorry sweery kimun punishment akomai amma banda na gindi ,sorry ki kara jajircewa zan baki dama ki haifo masu kama dake"

"Naki wayon inazan hada wainnan yaran masu shegen tsotson nono da wasu...allah honey in suka hau tsotso sai kan yayi ja." Ta ciro tana nuna masa.

Kamo nonon yayi ,aiko ya hau lailaywa a hankali "oushhh sweery ya gindinki beyi missing 🍌 ba,ki rokeshi in bata nourishment😋"

"Allah honey,kace yau zan kwankwadi zuman dadi" "Ke sai tashiga zuma pot dinki ,zakiji yanda ta tsumu ta ballalage kulum tana kewar cinki"

Kuka Nur tayi aikuwa ya kwasa mata daquwa allah baku isah ba kuna kaiwa wata uku zaku fara kwana a d'akunanku kuna barina Da matata" Janyota tayi ta bata nono kafin suka kwashesu suka mikasu hannun nannies dinsu "Amma ayi masu wanka asa masu kayan barci"

Tundaga corridor din ya tasota tareda sakalo hannunsa akan k'ugunta suka shigo dakin ,shi ya tu6e mata kaya daga ita sai pant shima ta tu6e masa nasa suka fada bathroom wanka.... . . .

ALHAMDULILLAH !🙏 ALHAMDULILLAH!! 🙏🙏

TAMMAT🤏

GASHIN NAMAN OVEN

Abubuwan da za a bukata Nama Madara Albasa Lawashin albasa Tafarnuwa Gishiri Garin masoro Barkono Man Zaitun Kwai

*YADDA ZA'A HADA*

A kunna Obin ya yi zafi, sannan a samo kwano a kwaba madara sai a zuba garin masoro da jajjagen tafarnuwa da garin barkono da gishi da lawashin albasa sannan a gauraya sosai. Bayan haka sai a tsoma naman a cikin hadin sannan a zuba sauran hadin a cikin tire din Oven sannan a dora naman a ciki. Sannan a dauko dafaffen kwai a bare a yanka shi sai a saka a gefen naman. Sai a gasa na tsawon awa daya sannan a sauke a jira ya huce kafin a fara ci.

HOMEMADE POPCORN

Ingredient: * Masarar gugguru(jah) * sugar * butter * madara

Yadda akeyi: Zaki wanke masararki saiki batta ta bushe akwai kuma wacce ake siyarwa a stores mai kyau saiki samu frying pan dinki ko tukunya ki zuba butter da sugar ki kunna wuta kadan yana narkewa zaki iya diga flavour na kanshi idan kina so ki juya saiki zuba wannan masarar taki ki juya sosai saiki rude(5)minute zakiga ya fara yanata tsalle shiyasa akeso a rufe tukunyar idan an saka masarar sabida tsalle ki dinga dubawa sabida karya kone yana yi saiki samu roba mai kyau ki juye saiki dakko madara ki barba kina juyawa shikkenan, idan kuma mai kala kike so a lokacin da butter da sugar ya narke saiki gwaba kala kadan a kwano ki zuba ki chakuda sannan kisa masara.

MANGO SQUASH

Mangoes. 1- Cup of sugar. 2- Cups of water. 4- Tsp limon juice. 5-7- Mint leaves. A pinch of black salt.

Directions Peel mangoes and cut into chunks, in a blender, add mango chunks and blend until you get a smooth puree.In another pan cook sugar,lime and water until thickens.Let it cool, once it cools down, add mango puree and whisk until well combined.Store into air tight buttles and keep it in refrigerator.In a glass add two tsbp of mango squash,ice cubes,water and stairs. You can store mango squash in a refrigerator up to two weeks

COCONUT AND BANANA JUICE 1 coconut 2 madar 3 banana 4 suger yadda akeyi da farko xaki fasa coconut dinki kijuye ruwanta a wani cup din ki gogata saeki jiyata ki juba a blander kiyi blanding ditata sannan ki bare babanarki kisata a blander kiyi blanding dinta sannan kitace ta saeki hada a ruwan coconut dinda kika ajjeye a cup saeki dakko coconut dinki kitaceta sae ki hada da bananarki ki juyasu saeki xuba madara peak ta ruwa saeki xuba suger dan da dae sae kisa a fridge ko kuma kisa ice block idan yayi sanyi sae a sha

SAMOSA RING

INGREDIENTS

Flour 2 cups

Tyme 1\2Tbl spn

Vegetables oil 2 tbl spn

Water

Salt 1\2 tbl spn

Potato

Albasa

Attaruhu

Seasoning

PROCEDURE

Dafarko Zaki samu fulawanki ki kwaba da tyme da mai da ruwa da gishiri kadan seki barta tayi kamar minti 20 haka seki samu dankalin turawa ki dafashi ya dahu seki bare bawon ki gurzashi a abin gurxa kubewa seki yanka albasa kanana ki jajjaga attaruhu ki sa mai kadan kisoya su tare da dankalinki kayan kamshi da maggi..seki dakko kwabin fulawarki ki murxa kamar yanda Zaki murza na meat pie anman shi style din triangle zaki masa seki zuba hadin ki a karshe seki sami flour ki juka da ruwa seki bar Dan gurin dazaki iya rufe kayan hadinki kisha fa wannan flourn akai se sauran ki yayyanka kana kana na seki shafa flour akarshen yankan seki malkayoshi harsekinzo karshe seki samu bakin kisa flourn dakika jika da ruwa ki rufe da Dan uwansa shine zakiga yamiki kamar ring seki soya....

*SANDWICH*

Ingredient: 1️⃣Flour 2️⃣Kwai 3️⃣Sugar 4️⃣Butter 5️⃣Gishiri 6️⃣Madara 7️⃣Banking power

~Yadda Zakiyi~ Da farko zaki dako blndr dinki ki fasa kwai a cikin ta saiki kawo butter ki xuba a kai ki kunna ya dan juya su kadan saiki kashe ki dako sugar da baking powder da gishiri kadan ki zuba ki kawo madarar ruwa yar kadan ki sa saiki qara kunnawa yayata juyasu saikinga suna kumfa sosae saiki kashe ki dako bowl dinki da zakiyi kwabi a ciki ki juye saiki sa muciya a ciki ki dako fulawaki kina barbadawa a hankali har yayi dede kaurin kwabin sandwich irin qaurin na cake de saiki shafawa abun gashinki butter ki rinqa zuba kwabin idn ya gasu zakiji qamshi yar uwa hka zakiyi tayi harki gama sandwich dinki

LABANESS RICE Kayan hadi

Shinkafa Taliya Maggi Gishiri Cinnamon Nama Albasa Lemon tsami Mai

YADDA AKEYI Zaki sami taliya ki gutsitstsirata qanana qanana saiki cire bawon lemon tsami saiki zuba albasa acikin mai tayi laushi sannan saiki zuba taliyarki ki soya har saitadanyi baki baki Saiki wanke shinkafarki ki zuba aciki kici gabada juyawa saikuma kixuba cinnoman da maggi da gishiri da bayan lemon tsami da ruwan nama kidan qara ruwa Saboda ruwan naman baya isa wani lokacin idan shinkafar takusa nuna sai arage wuta

LEMON MANGORO

* mangoro * lemon tsami * sugar * flavour

Idan kikasamu mangoro manya saiki wanke ki fere bayanshi kiyanka kifidda kwallon saiki yanka kanana kixuba a blend ki markada idan yy saiki fidda kixua lemon tsami sannan kitace kizba sugar da flavour

CHOCOLATE ICE-CREAM

🍨Cocoa/bourvita 🍨Madara peak(ta ruwa) 🍨Flavour (powdered) 🍨Madarar gari

Kizuba cocoa/bournvita cikin bowl sai kisa madara peak 1, flavour sai kuma kisa madarar gari yadda zaiyi kauri kisa a freezer yayi kankara kadan, amma idan zakisa cocoa kadan ake sawa saboda yanada daci.

PEPPER FISH

INGREDIENTS

kifi Cabbage Tarugu Tattasai Albasa Tumatur Maggi gishiri Curry onga Spices

Ⓜ️ethode

Dafarko kiwanke kifinki tawanku sosai sbd karni insosamune kiwanketa, da veniger ko dan lemon tsami sbd karni saiki tsameshi cikin kwando yatsane saiki dan jajjaga kayan miyanki kiyanka Albasa kisoya manki da kayan miyanki amma karkicika mai dan kadan shima tumatur kadan zakisa amfiso yajin yadan fito kizuba su msgginki all spices dinki to test idan yafara soyuwa saiki dakko kifinki yanayi kina juyashi ahankali sbd karya balle kafin kisauke saiki zuba, cabbage dinki dakika yankashi tareda albasarki wadatacce idan yayi yadda kike bukata saiki sauke.

Idan kuma gashin oven kikeso saiki soye duk kayan miyanki saiki dorashi kifinki asama da cabbage dnki da albasa kiyi gashin oven idan yayi saiki sauke kina iya soya arish dinki kihadama oga yaci Acidadi lfy

INDIAN BREAD

Ingredients

Flour Milk Yeast Egg Butter Sugar Salt Oil Vanilla extract Luk warm water

Ⓜ️ethode

Step -1

Dafarko kisaka flour a bowl add sugar lil salt nd mix it well kisa butter nd vanilla kiyi mixing snn kisa egg nd mix it sosea kizuba luk warm water ki kwaba kirufeshi for like 20 minutes.

Step -2

Saiki kara kneading dinsa roll it nd cuts it yadda kikeson shapes dinsa kisa lil oil a pan kigasa shi yadda kikeso front nd back shikenan.

FRIED INDOMIE WITH EGG

INGREDIENTS

Indomie Eggs Minced meat Spices Seasoning Onion Oil for frying

♏ethods

Dafarko kidafa indomie amma amma kada tadahu sosae saiki tace ta kifasa eggs a bowl kisa albasa da minced meat saiki zuba spices din indomie da maggi kijuya,

Saiki saka lil oil a pan sae ki jujjuya indomie aciki inya soyu saiki juya other side din shikenan saiki juyeshi acikin plate saici.

BUNS

Ingredients

Flour Salt Baking powder Sugar Butter Water Vegetable oil

Ⓜ️ethod

Dafarko zaki hada flour dinki da baking powder kiyi mixing den add salt sugar and water kiyi mixing dinsu duka den put d butter and blend till wel mixed amma karyayi ruwa kwabin saiki chuchura flour yadda kikeso saiki soya acikin mangyada mea zafi shikenan sai ci.

🍔LIVER STEAK🍔

Ingredients

Liver Tomatoes Pepper Onion Spices Seasoning Green pepper Oil

♏ethods

Step 1

Da farko dai kiyanka hanta da fadi flat kuma kisa oil kadan acikin pan kisaka hantar ftafara gasuwa,

Step 2

Saikiyi slicing onions green pepper da tomatoe kiyi grating kisaka, aside kisaka spices da seasoning a hantar inta gasu saiki juya other side dinta.

Step 3

Saiki kawo slice onions da tomatoe da grtn pepper saiki zuba aciki inyayi kmr 3mnts sae ki juya kikawo green pepper ki zuba yasamu kmr 2mnts saiki sauke.

Note:- Zaki iya cin liver steak da jallop rice or spag or white yam.

BROWN RICE

Ingredients

Rice Pepper Cumin Garlic Dark soy souce Spring onions Maggi salt Spices Large onions

Ⓜ️ethods

Dafarko kiyi perboiling rice dinki ki ajiye aside kiyi grating onions kisa oil tasoyu kisa pepper da garlic wanda kika daka kisa black pepper maggi salt da cumin or any other spices mai kamshi da kikeso.

Saiki zuba dark soy source, saiki juye rice dinki akai kirage mai wuta yaturara a hankali saiki suba spring onions dinki dakika yankasu kanana saiki juye aciki yaqara 2mnt saiki sauke.

DAMBUN DANKALI

🌮dankali 🌮tumatur 🌮Albasa 🌮kwai 🌮gishiri maggi 🌮curry 🌮onga

Zaki fere dankalinki saiki soyashi amma karkisoya shi sosai idan yadauko soyuwa saiki dauko kwai da tumatur da Albasa dmn kinrigada kin yayyankasu saiki zubashi akan dankali kirinqa jujjuyasu yana dagargajewa idan kwan yasoma yin yellow shikenan yayi kenan saiki sauke abarki

KOSAI NA KIFI

KAYAN HADI Kwai Kifi Albasa Attarugu Fulawa Maggi Gishiri Man gyada

*YADDA ZA KIYI*

Da farko ki samu kifi (ice fish) ki wanke saeki zuba a tukunya ki sa maggi da gishiri da albasa ki ďora akan wuta,idan ya dahu sae ki sauke ki cicire 'kayar shi sae ki zuba kifin da attaruhu da kuma albasa a turmi ki daka su, ki fasa 'kwai kaďan ki zuba a ciki, ki ďauko fulawa ki zuba(hikimar sa fulawa dan ya haďe jiki ne) sai ki zuba gishiri da maggi ki juya, sa sosae saeki dinga mulmulawa kina sawa a kwae kina soyawa.

*KPOMO PEPPER SOUP (GANDA)*

Abubuwan da ake buƙata: * Ganda * Kayan miya * koren tattasai * karas * Gishiri, magi da spices

Yadda ake haɗawa: - A wanke kayan miya sannan a kai markaɗe ko kuma ayi amfani da blenda domin naƙawa. Sai a ajiye shi a gefe. - Sai a wanke gandar, a kankare ta sannan a ɗora a kan wuta har sai tayi laushi. - A wanke karas sannan a yayyanka shi. Sannan kuma a wanke koren tattasai shima a yayyanka. A ajiye a gefe. - Sai a zuba kayan miya a cikin tukunya tare da gandar da aka yayyanka. - Bayan nan kuma sai a zuba koren tattasai, karas, spices, maggi da kuma kori. - A bari har miyar ta dahu, sai a sauke aci da shinkafa ko kus-kus

*MIYAR OHA*

Abubuwan da ake buƙata: * Nama (tsoka zalla) * Ganyen oha * Stock fish * Maggi, gishiri da spices * Busasshen kifi * Cry fish * gwandar masar (melan) * Manja

Yadda ake haɗawa: - Ki tafasa naman kizuba tare da stock fish tare da maggi, albasa thyme, tafarnuwa da kayan qamshi. - Bayan sun dahu sai a yanka gwandar masar ƙanana kamar yankan maggi sannan a zuba akan nama da kifin da aka tafasa. - sai a daka cry fish da busasshen kifi dakakkaken cry fish sannan a yanka ganyen oha a wanke shi sannan a zuba a ciki. - daga nan kuma sai a saka soyayyen manja a rufe. Idan tayi kamar mintuna sha biyar sai a sauke idan ganyen yayi laushe aci da sakwara ko amala.

*MIYAR UGU*

Abubuwan da ake buƙata: * kayan ciki * Nama, manja * Ganda, * agushi * Stock fish * Cry fish * Ganyen ugu * Tafarnuwa * Thyme * Maggi , curry da gishiri

Yadda ake haɗawa: - Ki gyara ganyen ugu ki yanka ƙanana sannan ki wanke ki ajiye shi a gefe. - ki tafasa nama da markaɗaɗɗen kayan miyar aciki. - Bayan nan sai ki wanke stock fish kisa gandarki ta dahu sosai ki yanka ƙanana. - sai ki zuba naman, kayan ciki, maggi gishiri curry, kayan ƙamshi, dakakken cry fish duk a ciki. - Bayan nan sai ki barta ta tafasa sosai sai kizuba ganyen ugu mai yawa ki rufe ya tafasa zuwa mintuna goma. - Sai ki sauke aci da sakwara ko tuwon shinkaf

*FISH SOURCE CREAM*

Abubuwan da ake buƙata: * kifi * Tattasan Leda * Albasa da tafarnuwa * Maggi, kori da thyme * Man gyada Yadda ake haɗawa: - Ki wanke kifin sannan ki soyashi sama sama sai a ajiye shi a gefe. - Ki markada tafarnuwa da albasa ki soya su sai ki soya tattasen ledan ki zuba ruwa. - Sai ki ɓare kifin ki fidda kayoyi da fatarsa, sai kuma kisaka tsokar aturmi ki dakeshi yayi luqui sai kijuye a tukunyar. - Sai ki zuba magi, kori, thyme da sauransu. - Idan kaurinsa yayi miki dai-dai sai ki sauke. - Aci lafiya. Kina iyaci da abunda kikayi ra'ayi.

*MIYAN KIFI*

Abubuwan da ake buƙata: * Kifi Sukumbiya * Tattasai * Attaruhu * Kabeji * Albasa * Kori *Maggi * Man gyaɗa

Yadda ake haɗawa: - Zaki fitar da ƙarnin da kuma yaukin dake jikin kifin ta hanyar wanke shi da lemon tsami ko toka. - Sai ki yayyankashi amma sai kinyi sauri domin idan kankarar jikinsa ta narke zai iya dagargaje miki wajen aikinsa. - Sai ki barshi yasha iska domin ya tsane. Bayan ya tsane sai ki barbadeshe da magi ki jerashi a farantin gashi kisa shi a oven. - Idan kuma baki da oven ɗin sai ki soyashi a mai amma karki yawaita juyashi gudun dagargajewa. Idan ya soyu sai ki ajiye a gefe. - Bayan nan kuma sai ki ɗauko attaruhu, albasa, tattasai da kabeji da kika yayyanka. Ki wanke su sannan ki ɗora kasko a wuta kisa mai ki soyasu. Idan sun fara haɗe jikinsu sai ki zuba maggi da kori. Ki ɗan saka ruwa a ciki, sannan ki kawo kifin kisa a ciki yayi kamar mintuna goma sannan ki sauke. - Ana ci da buredi ko haka kawai da ɗan juice.

*MIYAR ALBASA*

Abubuwan da ake buƙata: * Albasa * Tsokar nama * Attarugu * Tumatir * Curry * Thyme * Man gyada * Gishiri * Maggi

Yadda ake haɗawa: - Da farko zaki tafasa nama tare da albasa, spices da kuma seasoning bayan ya dahu sai ki kwashe. - Ki sami turmi sai ki daka shi har ya daku. - Daga nan sai ki yanka albasa amma mai yawa akeso kamar uku amma manya manya sai ki sanya tumatir kamar guda biyu sai ki sanya attarugu shi kuma kamar guda uku. - Ita albasar grating dinta zakiyi sai ki soya mai ki zuba albasar tare da jajjagaggun attarugu da tomatoes sai ki sa Maggie da gishiri da kori. - Idan ta dahu sai ki zuba naman ki wanda kika daka sai ki motsa shi zuwa kamar mintuna biyar shikenan sai ki sauke

*MIYAR KANTU (RIDI)*

Abubuwan da ake buƙata: * Kantu (ridi) * Nama * Kifi busashshe * Albasa * Attarugu * Ugwu ko Alayyahu * Maggi * Gishiri * Thyme * Spices * Man gyaɗa

Yadda ake haɗawa - Zaki tafasa namanki da seasoning da spices. - Sai ki soya kayan miyarki acikin mai sai ki zuba namanki wanda kika tafasa ki zuba har da ruwan da kika tafasa naman a cikin kayan miyar. - Sai ki sanya kifin busashshe bayan kin gyara shi. - sai ki gyara kantu (ridi) ki dakashi wadda ake son yawan shi yakai kamar kopi guda ɗaya. - Sai ki rufe tukunyar ki barshi ya dahu zuwa kamar mintuna ashirin - Sai ki yanka ganyenki ki zuba ki barshi zuwa kamar mintuna biyar. - Shikenan kin gama. - Aci lafiya.

*MIYAR OFFORIRO*

Abubuwan da ake buƙata: * Tattasai * Attarugu * Albasa * Nama * Stock fish * Crayfish * Man ja * Kayan ciki * Seasoning * Spices * Alayyahu * Tafarnuwa * Maggi * Gishiri

Yadda ake haɗawa - Zaki wanke stockfish sai ki dafa shi sannan a ajiye shi a gefe. - Bayan nan sai ki tafasa nama da kayan ciki ki sanya albasa, tafarnuwa, seasoning da spices. - Sai ki yanka tattasan ki da tumatir da albasa amma a tsaytsaye. - Sai ki ɗora man ja kan wuta sai ki zuba kayan miyarki. ki soya sai ki zuba crayfish dakakke da naman da kika tafasa tare da stockfish. Sai ki sa maggi gishiri da spices. Bayan nan sai ki rufe. - Idan komai ya dahu sai ki sauke dama kin riga kin dafa alayyahunki bayan kin gyara shi kuma ba tare da kin yanka shi ba sai ki hadashi da miyar sai ki motsa.

*KPOMO PEPPER SOUP (GANDA)*

Abubuwan da ake buƙata: * Ganda * Kayan miya * koren tattasai * karas * Gishiri, magi da spices

Yadda ake haɗawa: - A wanke kayan miya sannan a kai markaɗe ko kuma ayi amfani da blenda domin naƙawa. Sai a ajiye shi a gefe. - Sai a wanke gandar, a kankare ta sannan a ɗora a kan wuta har sai tayi laushi. - A wanke karas sannan a yayyanka shi. Sannan kuma a wanke koren tattasai shima a yayyanka. A ajiye a gefe. - Sai a zuba kayan miya a cikin tukunya tare da gandar da aka yayyanka. - Bayan nan kuma sai a zuba koren tattasai, karas, spices, maggi da kuma kori. - A bari har miyar ta dahu, sai a sauke aci da shinkafa ko kus-kus

*MIYAR OHA*

Abubuwan da ake buƙata: * Nama (tsoka zalla) * Ganyen oha * Stock fish * Maggi, gishiri da spices * Busasshen kifi * Cry fish * gwandar masar (melan) * Manja

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull