Kenza eBookz

Jarababben namiji complete - Chapter 4

Jarababben namiji complete - Chapter 4

Jarababben namiji complete Chapter 4: Jarababben namiji complete Chapter 4. Take faraarta ya ragu kafin tace "uhm kinji Bara inje wajen babana a get kafin…

3,336 words

Take faraarta ya ragu kafin tace "uhm kinji Bara inje wajen babana a get kafin masu gidan suzo fita suna masa ihu" Murmushi tayi mata kurum Itako da sauri ta fita kamar za'a janyota

Sarai baba ta gane dalili amma fa hakan bai dameta ba don inhar kere na yawo zabo nayawo watarana za'a haɗe ,kazalika komin wayaun amarya sai anshaa manta

**** Cike da jaraban sa ya tashi a daddafe ya karya tun a wajen karin suka fara musayar dirty talk shida Zakiyya ,Zakiyya akwai wayo don haka komun gajiya bata nuna masa ta gajin ta tara Kuɗi yafi 2m a ƙarƙashin julayb. Suna cikin hakanne marketing manager ɗinsa ya kirasa cikeda zumuɗi ya ɗaga wayan

"Hello Ahmad?" Gaisawa suka somayi kafin ya fara faɗa masa ainahin dalilin kiransa Murmushi yayi kamar yina kallonsa "Tom shikenan ka ajeta a office ɗinka kafin inzo" Yina datse kiran ta tsuke fuska tana masa kallon tuhuma "Wace za 'a aje maka a office?" "Baƙuwa nayi amma yanzu zanje indawo ok?" Miƙewa tayi kafin ta daki tebur ɗin "No dont brain wash me " a ƙufule yace "And who the hell Are You da zan ƙi faɗa mata gaskiya?"

Ɗan sauke murya ƙasa tayi "Alright baby am sorry Bara mu tafi tare" Ɗaure fuska yayi yace "Bazani da keba" Komawa tayi daɓas tana tunanin mafita.da ƙarfi ta doka ƙafa cikin bawa kanta grade sannan ta cije leɓɓe "inkasan wata ai bakasan wata ba "

Fuskarsa a haɗe tamkar hadari ya fito da niyyar fita anan yaci karo da baba mai shara .bayan ta gaishesa ne ta shaida masa koken su Mairo

Cikin oya² yace "kice na amince buh kuɗi sai ƙarshen wata as i scheduled" Ɗan yamutse fuska tayi kafin tace "sir inaso zanje gida wajen marayuna ƙaraminsu ba lafiya amma zan dawo da wuri yau , before then zan sa Mairo ta kula da ayyukana plz"

Ɗaure fuska yayi kafin yace "waye Mairo kuma anan?" "Sir yarinyar gateman " Da sauri ya karɓe maganan "oh No.. No ...No bata iya komanta ba" "Ok sir " Ta faɗa tareda kaucewa ta basa waje ɗakinta tayi direct don ta canja uniform ɗin aikin zuwa kayan gida.

Koda julayb yazo gaban motan da yike hawa yau tsayawa yayi yina observing ɗinta ,gar an wanke an kuma goge sai sheƙi take daɗa yi kamar wankin car wash don inbacin ga shaidan ruwa a ƙasa ba abinda zai hanasa yarda a can aka wanke

"To wani ɗan wahalan ne ya wanke mun,and noticed the exact car and colour that i ought to ride?" Me gadi yashiga ƙwallawa kira A guje ya fito yina murtsuke ido alamun daga barci ya tashi "Who washed my car?" Tambayar da ya jefa masa kenan tareda nuna masa motar da hannu

Dawara ya shiga yi da ido kafin ya hau tafa bayan hannu alamun bausani ba ,yako fahimci maganan ne saboda nuna masa da yayi kuma yaga an wanke

Mairo ce dake wankin kayan baban ta daga backyard tafito ɗaukan sabulu tagansu cirko²

Fakal fakal ta ƙaraso inda suke komai na jikinta narawa ga ruwa ya jijjiƙe gaban rigarta ya haɗe ya manne a jikinta har kana iya hangen shatin kan nonuwanta (Nipple) sakin baki yayi yina ganin luntsumammun nonuwa tsayayyu car cikin ɓingilar rigar da ko bra batasan yanda ake samusu ba. Banda ɗuwawuka dake katar katar kamar zasu faso zaninta.

Cikin hausarta mesa dariya ta ƙaraso tana cewa

"Baba Nifa na wanke motan nan ,i haƙuri na ragema aikine,Gara kasa a faɗa masa kar ya nemi zagin mun kai da Yaren ƴan asaran da bamu ganewa" da Hausa tayi maganar dukda dai a sargafe hausan yike kowa zai iya fahimta.

Waro ido julayb yayi sam ya manta pretending ɗin da yikeyi na baya jin hausa "Say what,ke kika wanke kina macen?" Juyi tayi ta kuma juyawa "To seme nike kaɗa shanaye garke guda kiwo in wanke dabba tas soso da omo ɗan wankin nan ne zai mun wuya?" Kyaɓe baki yayi kafin yace "Hmm i see" cikin nuna halin rashin kula

Saida tagama maganan ne kuma,yanda yayi resppnding ya bata mamaki a take ta waro ido "Kai ba ance bakajin hausaba ya kaji?...ta tambayesa tana ƙifƙif da ido. Shiru yayi baibata amsaba kawai yayiwa ƙirji ta ƙur da ido "Oh see this noble structure ,gaskiya cant wait ,whether You Are nasty oh what so ever,i must to prick and taste😋"(Da Allah jiwani lafiyyayen jiki,ai wallahi dole in huda in ɗan ɗanɗana )

Tsayawa tayi tana kallonsa kafin tabi inda ya ƙurawa ido da kallo. Dirke ƙafa tashigayi a tsorace

Baba mun shiga tara yaji zagin da na masa ko?😩"

Tsuru baba yayi da ƙwalaƙwalan idonuwansa ƙala ya kasa faɗi jikinsa na kyarma.

Julayb da sauri yasaka tabarau ɗin fuskarsa cikin borin kunya, kafin ya danna remote ɗin motarsa murfin motan ya buɗe saida ya shiga wajen driver kafin ya leƙo yayiwa baba nuni da gate ɗin "Open my gate" he shout

A sittin baba ya fanana zuwa wajen get ɗin yafara kwarewa "Topah yau balain tashafi driver ko ya zaiyi oho ,mudai Allah ka Katar shemu"baba yawuce yina dogon sharhi a bayyane

Waiting for your comments🏃‍♀️ [3/14, 06:45] Bamalli✌️: *Typing...✍️*

*JARABABBEN NAMIJI*

*Na...Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*

*A .W. A*

https://www.facebook.com/groups/524085991963693/

________________________________

*18 - 19*

(Bissmillahilladhi la yadurru ma asmihi shaiun fil ardi wala fissama wa huwas samiul alim) بسم الله الذي لا يضر مع اسمه شيء في الارض ولا في السماء وهو السميع العليم (A'udhu bi kalimatullahi tammah min sharri ma khalaƙ) اعوذ بكلمات الله التامة من شر ما خلق ```Addu'ar kariya daga dukkan sharri```

*JUMU'A KAREEM*

___Cikin oya² Baba mai shara ta wuce gidanta ,tun a tsakar gida take ƙwala kiran "Lateefa!...Lateefa!!" Wata kyakkyawar budurwa mai matsakaicin tsawo da kewayayyen fuska ne ta fito daga ɗakin kunnenta manne da earphone ,tana fitowa ta gantsare a bakin ƙofa tana miƙa tareda jan hamma,saida ta natsa kafin tace

"Mom meya faru kike ta ihun kirana tundaga waje , kardai kicemun kin kuma yayibo bashin kine ,masu bashin sun biyoki don in hakane wallahi saidai a tafi dake don banida ko sisi a bank harda pos sai fifty Naira!😏"

Ƙarasowa tayi da sauri ta rungume ta "ke dallah ja can ko sannu da zuwa baki iya yimun ba? To yau alkhaeri nazo maki dashi amma mushiga daga ciki" tafaɗa cikin sigar raɗa² kamar marasu gaskiya

Saida tashiga wani wahalallen falo mai ɗauke da leda tiles da kujeru masu hannun katako yadin jikinsu sunji duniya sai table ɗin katako a tsakiya Zama tayi akan kujera ta saki tumbi tareda ɗaura ƙafa akan tebur ɗin

Da sauri wacce aka kira da lateefan taje gaban wani tsohon firinji daya dafe yazama brown brown tsabagen tsufa ta buɗe ta ɗakko ruwan famfo dasuka ɗuɗɗura a gorina me sanyi da cup ta kawo mata ta ajiye

Ɗauka tayi taɗan kurɓa kafin ta ajiye tana faɗin "Wash!" Cikeda Zaƙuwa Lateefa tace "mom meke going ne nasan ke ɗin gindin resit ne komai a bakinku akeji ,halan kinji fanshan babanmu marigayi zasu sakar mana ne?"

"Ke dayalla wani fensho ai wato wani hanyar samun kuɗi na samo mana ,Hmm wato indai kikayi aiki mai kyau cikin ƙanƙanin lokaci zaki fara fantamawa kizama babban yarinya me tunkaranki sai ya tara😹"

"Wu wu Allah ya bar manake momy akwai cika baki,menene ɗan shafamun inji"

Tasowa tayi ta soma kalle kalle kafin taje kunnen ta ta raɗa mata.

Ɓata rai tayi kafin tace "kai mom Ni bazan iyaba" tafaɗa taba kumbura baki . "Ke ƴar ƙauye zauna nan ,to inma baki saniba kisani wai in don mazane ,kike ƙunƙume kanki Gara ki saki jikinki ,karwai ki aureshi yayi maki wulaƙanci ko yace you're not a virgin ,to se me?😏 Ni fa yanzu kaina ya waye naje naga yanda mata ke karakaina wajen yaron nan suna bada jikinsu suna kwasan nairori, ke infa kinada kuɗin ki saikiyi komai ,inkin tashi auran iyaka aje wajen likita yayi maki kwaskwarima ,to wa ze gane?... amma inkince baki yardaba ruwanki , saidai fa kisani sarai nasan keda idi ƙwaƙular juna kuke shiyasa yike Maki wannan hidimar, kuma in ance ya fito ba aurenki zaiyiba.kingako gwara kije wajen mutumin nan in kintara ƴan matsabbanki sai aje ayi gyaran gabaɗaya"

Dariya ta sheƙe da shi"Hmm momy har kinsa naji kunyarki🙈 amma aikema inasane da Bello mai kilishi dake zuwa da daddare wajen ki , kuma nasan ne ku keyi". "Ke ja can rufamun baki,... kin san Allah sai kinyi shiri inba hakaba kallon banza baki ishesa ba , don ɗan rainin wayone ga yarfi da miskilanci" Karki damu mom nine fa ,barima ki gani"

Miƙewa tayi tashiga gyagyara na shanun ta cikin bra suna daɗa zillo "Ai mom indai munada wainnan ba mu ba jin kunya" tafaɗa tana daɗa watsalosu.

Thumb up tayi mata kafin tace"kinga yimun irin tafiyar da xakiyi in kun haɗe،"

Miƙewa tayi da sauri ta gyara riganta ta soma haɗe ƙafa ɗaya cikin ɗaya tana balance tareda yarfe hannu

"Woooouu yarinya kinyi ,kawai saita fara mata waƙa A beutiful lady doing cat walking on the street wiuuu" ta kama tafa mata "Saidai ya kamata kina ɗan gantsaro ƙirjinki tareda ɗiwawunki at d same time , wannan tafiyar shi ake kira da cat walking if i gues well" Hakane mom saima nayo hayan fitinannun kaya a wancan boutique ɗin wallahi ke kanki bazaki ganeniba ...mom? Kije kawai kuɗin nan sai mun cisu bar mun sauran aikin" "I trust You Latee" tafara mata waƙa tana tafa hannu "Lateeti Lati ,lati ƴan mata lati ,lati an girma lati,lati sai aure latee" Turo baki tayi "mtsww mom nace maki banason waƙannan yanzu haba"

(Allah ka kare mu da irin wannan hali, hattara gareku iyaye masu tunanin iya kaiwa likita ƴarsu din ya dawo mata da budurcinta ba wannan likitan komun kwaskwarima bayi original ,na Lye inji inyamuri🥴)

***** Daga Ruggar dabo kuwa harɗo ne ya fito daga bukkan su shatu cikin tausayawa da jimami ya tadda ƴan uwan shatun a daga waje. Da hillonci yake basu haƙuri kafin yace "inaga mai zai hana akira mijin shatu ,yazo daga kudun yaga halinda matarsa take ciki ,tunda suna Maraya ai inaga bazasu rasa kuɗi a hannun suba,don gaskiya wannan ciwon yafi ƙarfin maganin gida"

"Toh babansu fatsime bari a kira lawwali yaje wajen ƙauyancan yasamu masu salulan kuɗi ,yasa lambansa yayi kiransa a shaida masa"

"Wannan kam shine shawarar da tafi"

***** A wajen business Centren ƙauyen ne lawwali ya cancano kekensa yina tafe yina zuƙar rake Yina isa wajen ya miƙo masu takardar numbern wayan baba mai gadi "Ku rafkawa wannan numbern kira zuwa birnin ikko in kuna iyawa" Tsuki suka ja kafin su karɓa aiko tuni ya fara ringing

"Woohoohuuu sun ɗano masa kira " Sai gab da zai katse ya ɗauka. "To ai saika riƙe don kuɗinka ke tafiya ,don in ɗari kaci baka barin wajen nan saika biyasa cas ,ko in tafi da kekenka don ku ƴan rugarku Allah ya zuba maku zafin san abin duniya"

Karɓa yayi ya kanga wayan a baki yina ihu a dole yina waya . "Baban Mairo ,shatu ba lafiya rai ga hannun rabbana ,kai maza ka taho gida kar a rasata" Yina gama faɗa masa baijira ta cewarsa ba ya miƙa masu wayar .faɗi yake "Nawanaci" Aka faɗa masa ya biya ya daɗa cancanan kekensa yayi gaba.

Yina barin wajen kiran baba mai gadi yashigo dayike ba kati a wayarsa saida yaje yasayo

Amsar ɗayane wanda yakira ya tafi wajen masu hayan wayane.

Ciikeda zullumi yafito ɗaki yina mai cire malfarsa tareda sharce zufa damuwa fal fuskarsa

Adaidainan baba mai shara ta dawo gidan.ganin baba akan bencin sa tace"sannu da gida baban Mairo?" Shiru ba amsa hankalin sa na can wani wajen Matsowa kusa dashi takumayi ta ƙwala masa kira a firgice ya ɗago ya kalleta Cikin jimami take tambayarsa meke damunsa

Bai iya ɓoye mataba ya shaida mata halinda ake ciki

Har ga Allah ta tausaya masa ,cikin fuskar tausayi tace"to pah munshiga uku mu yaya zamuyine?...kanama da kuɗin motan zuwa Yola kafin ayi taɗin na zuwa ƙauyen ku?" "Wallahi banidashi Hajiya ina ganin ,zan sa a roƙanmun me gidane ya bani albashi na iya na kwanakina inyaso ko a Boot ɗin motane inyi maleji har inkai" "To ya za kayi da Mairo anyae?" "Nabarta hannun Babanta (yina nufin ita)" "Shi kenan da ikon Allah zaka yabama riƙona ,zan riƙe amanar Mairo...ai Mairo ƴace ,uhm Mairo ?😁 Karma ka damu gobe kayi sammakon shirinka Ni zan roƙi oga yabaka na mota ai laruri ya huce komai" Tafaɗa tana washe baki [3/14, 06:45] Bamalli✌️: *Typing...✍️*

*JARABABBEN NAMIJI*

*Na...Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*

*A .W. A*

https://www.facebook.com/groups/524085991963693/

________________________________

*20 - 21*

Dukda Baba mai gadi ransa a ƙumba yike hakan besa ya iya faɗawa mairoba ,din yasan tuburewa zatayi saita bishi ,shikuma bayida kuɗin motarta .

Lallaɓata dai yayi akan zaije wani ɗan unguwane ya dawo bazai kwashe sati biyuba Taso tada hankalin ta amma ya dinga bata haƙuri akan bazai yiwu yayi yawo da itaba tana mace

Haka kuwa akayi bayan julayb yadawo baba ta samesa tashaida masa halinda ake ciki Sosai ya tausaya masa ,atake ya ɗauko 30k yace a bashi , sannan ya ɗauko complete salaryn watanshi yace a bashi .

Aikuwa gari na wayewa ya ɗauki asubanci ya wuce tasha

Mairo tasha kuka har ta godewa Allah,da ƙyar baba ta iya rarrashinta.

****** Ƙarfe 10:00am baba ta aiki Mairo ta sayo mata recharge card a near by shago Ta fito kenan ta haɗe da lateefa a farkon layin . Da sauri ta ƙaraso gabanta kafin tace "sannu ƴan mata" Kallon up and down tabita dashi baki sake.

Tabbas inbacin tayi Hausa bata taɓa kawowa wai musulma bace ,wani shiga tayi wanda tsoffi ke kira fam ɗarinka tsurara tasaka wani attachment har ɗuwawu,sai wani doguwar riga iya cinya marar hannu ta gallaro rabin nonuwanta waje Shalmala²n cinyoyinta a waje yina sheƙi da ɗaukan ido tsabagen smooth ,ta hau wani muguwar takalmi mai tsinin gaske an ɗaure da igiyoyi. Banda wannan bakomai a jikinta .ko ke mace kika kalleta sai ta fizgi hankalin ki bare namiji , namijin ma jarababbe irinsu julayb .

Ɗaure fuska tayi kafin tace "me zan maki?" A yangance ta zare kafcecen tabarau ɗin fuskanta ta fara mata magana tanayi tana taunan cingam.

"Please ina neman gidan Alhj Yusuf dillalin gidajene ,ko kin sani ?" "A'ah bansaniba Ni baƙuwace a layinnan" "Ohk wani gida kike koda yike naga kinfito a wancan gidan,shine gidan wannan Balaraben ko?" Gyaɗa mata kai tayi kafin tace "uhm sai anjima"

Tun wannan lokacin lateefa ke gurin saidai ta shiga motar da tayo aro tasha ruwa da bons ta dawo ta tsaya tana zaman jiran julaybib

**** Ƙarfe biyar da rabi ,sai ga motar julaybib ta shigo layin ,a lokacin tana tsaye tana ƴan waige² Har motar tayi gaba kuma sai tayi reverse ta dawo inda take

A sukune driver ya buɗo ƙofar baya,jimawa kaɗan saiga julaybib ya fito cikin suit ash

Da sauri ta maze ta gyagyara kanta , kafin ta kauda kanta zuwa wani ɓangaren. "Assalamu alaiki yake wannan kyakkyawa" Jiyowa tayi ta kallesa kafin ta mere baki. Kuma dawowa ɗayan ɓarin ta yayi yina mirza hannuwansa kamar mejin sanya,yinamata yaudararren murmushinsa.

"I think a fine lady like You deserve to b in the parlour under ac seeping drinks not here under d sun ...i dont knw y You Are here but can You Please be with me for a mean time ? Before your approach meet ,rather then staying here relunctantly" Ya tsina fuska tayi kafin tace "oh thank You" Nuna mata gidan yayi kafin ya wuce motarsa itama ta shiga nata tana bin bayansu Haka take rawa tana waƙa while tana tuƙin

**** Horn akayi da gudu Mairo taje ta yage gate ,alokacin sun taru itada baba tana tayata sharan compoud ɗin dukda ba komai Sai ɗan ƙura

Ziyyyy motocin suka ciccinno kai ciki ,hangame baki Mairo tayi tana kuma leƙen lateefa ta wajen driver,kafin ta jinjina kai. Da kansa yaje ya kamota daga cikin motar suka fito suna rangaji ,ta soka jikinta a tsakanin ƙafarsa , shikuma ya saka hannayen sa ya tallabo saman Cikin ta just beneath her breast .sunxo zasu wuce tagaban baba itakuma Mairo ta yanko wajen a guje don ta ɗauki woud broom ɗin ,a hankali lateefa ta sargafo hannun ta kewayen wuyarsa tana ƙara gantsaro ƙirji "oushhhh" yace kafin yakai hannu yashafo saman inda yike nicked ,suna dariya Baba kallon Mairo tayi taga ta kauda kai cikin jin haushi,itama da sauri ta kauda kai tana yamutsa fuska kamar zatayi kuka har suka shige

Kafin ta waigo ta kalli Mairo "Yarinya ta oga baida ta ido a gabana yike romanting mace?" A ƙufule ta juyo ta kalleta "Ta oga kike gani? Kalli fa wannan shashashan ballagazar wai musulma ce ,tayi shiga half naked tana tunanin shine wayewar,kinsan meye ? Ni wallahi tunda nike a gidan nan mata suna zuwa amma bantaɓa ganin sakarya ba kamar wannan,ina sanda kika aikeni recharge card ? To Tun sannan take waje za man jiran yazo ya taya har tana wani tarana wai tana neman gidan waye waye , dillalin gidajene,ashe tanaso in tabbatar mata da nan gidan ogane Allah ya kyauta" Tafaɗa tana tofarda yawu

Maganan ya sosa ran baba amma haka ta dake tace "Allah ya kyauta ƴata" Da sauri tace "Amin"

**** Tundaga falo ta birkito sa tafara basa hot kiss ,tuni ya fara shiɗewa,lallai wannan ta dabamce bata jiran ko introductions. Har suka isa bedroom ɗinsa a lokacin Zakiyya taje ta dawo

A ƙagauce yasoma cire kaya itakuwa ta zare kayan tayi kwanciyar ta akan gado tareda ware ƙafa . Da gudu yazo yayi sufa jikinta ya tunbutsa kansa a tsakanin nonuwanta, dariya ta saki kafin ta rungumosa tsam suna juyi akan gadon hannunta ɗaya nakan Nipple ɗinsa bakinsu yina cikin na juna Ɗan daina juyin sukayi kafin ya cafki lulun nononta ya fara squezing yina ɗan sauke ajiyar zuciya. A hankali ta kamo testes ɗinsa inya latsa nononta itama ta latsa testes ɗinsa ,yin farko yayi wani zillo saiga hajiyarsa ta fara nishi🍌 dariya ta farayi kafin ta sakkosa upsite down tafara sucking dick ɗin kamar lollypop shikuma fuskarsa yina ta wajen hq ɗinta💋

Tunda tafara socking ɗinsa tun yina daurewa har ya turbutsa halshensa cikin vj ɗinta yafara watsal watsal dashi a daidai kan clitoris ɗinta a wani kuka kuka takeyi mai tada tsikar jiki ,sun daɗe a hakan kafin ya juyar da kansa zuwa normal suna facing juna

Ya saka yatsarsa yina ƙwaƙular cikin da kyau yina auna zurfinta ,wani bau bau takeji kamar bata a nan duniyar da sauri ta kamo dick ɗin tana masa nuni da vj alamun ya cusa ,ƙinyi yayi yina cigaba da saka yatsarsa ta tsakiya cikin vj ɗin babban yatsan akan clitoris ɗinta yina ɗan mummurzawa da ƙarfi .

Nishi tasomayi kafin tafara fidda ruwa sha yina sama da sauri ya tara 🍌 a daidai kan tsinin ruwan na dakanshi tsirrrr kamar famfo wani kukan daɗi yasaki itakam hartana neman shiɗewa saboda ta ƙosa ya shiga a hankali ya kamo 🍌 ya shiga jujjuyawa a saman bakin ƙofar ,yina zunguran ƴar belinta yina mata wasa dashi still,ware ƙafarta tayi bai auneba ta danna ɗuwawunsa ,sululu yafara ciki tana ɗan marmatse gindin ta ,wani sakin numfashi yayi tukum na ƴan sakwanni kafin yasoma haƙarta a sukune ihu takeyi tana mulmula nonuwanta tsikar jikinta na tashi ,few minutes kawai ta kasa holding kanta a guje tasaki ruwa takoma tayi laƙwas

Kamo wuyarta yayi ya na raɗa mata "i make You comfortable,buh ni ko fara jin teste of sex banyiba so taso ki tallafeni " Don dole ta ɗago ya zare dick ɗinsa tasoma bashi lafiyayyen romance

Wani knocking aka shigayi kamar za'a karya ƙofar ,a tsorace ta tsaya tana kallonsa .gira ya ɗaga mata kafin yace"ahhshhh continue baby" da ƙarfi yanda na waje zai juyosa,aikuwa dagudu Zakiyya ta koma parlour tana kuka.

Sukuwa suka cigaba da sha'anin su sai kiran magrib suka ƙyale juna shima don julaybib yayi insisting Don aje ayi sallah.

~*Oum Aphnan✍️*~ For more enquiry👇 09065990265

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull