Kenza eBookz

Jeji girl 1 by auta - Chapter 3

Jeji girl 1 by auta - Chapter 3

Jeji girl 1 by auta Chapter 3: Jeji girl 1 by auta Chapter 3. 1,,macenda allah yajaraba da namuji manemi mata. Akwai tazo da yardar allah kukanta yazo…

723 words

1,,macenda allah yajaraba da namuji manemi mata. Akwai tazo da yardar allah kukanta yazo k'arshe akwai zakara da,akeyimata me allura 99 zeyi kwana ukku anakiyonshi dasunanta Dana mujinta wlh billahi shida wata macen har abada ke kokekanki inbakice bandakeba inda yazo kwanciyadake tokema baze k'ara waiwayarkiba.

2,, hatsabibiyar gumba maybe kunajin sunanta Amma wannan ta banbanta domin Koni kaina bani nakeyiba Kuma ba,ayi,a,ajiye sedai idan kinaso kiyi bukin domin kuwa da sunanki za,ayita..wannan gumbar nalamunce Miki idan kikashata dasafe idan yamma tayi kisaka yatsarki agabanki kiji indan yatsarki tashiga tashiga jikinki to wlh allah kigayamin tsakaninki da allah Niko zanbaki kud'inki.

3,,me kurman namuji Wanda duk abunda zakiyi mashi aduniya baya,uhn,balle,uhn,uhn shidai gashi kawai yanashan dad'i Amma ke bakya fahimta..to kizo akwai bud'e bakin kurma D'an kuwa wlh allah ko bebeneshi seya kuwata dabebentakarshi.

4,,Akwai maganin sanyi Wanda sanyi komai jimawarshi ajikinka ko ajikinka to da izinin Allah seyafita Indai bana ajali bane.

5,, mata masu kishiyoyi marasa imani way'anda kerabasu damazajensu sedaisu asosu...to wlh kizo akwai maganinta domin tabbas idan bakece kina lamunce matashiba to sedai mugun abunta yakoma mata.

Ba,Iyanan baiwarda allah yabamu takeba duk wata matsala dakikasan kinada wadda tashafi namuji insha allah idan kikazo to Allah zekawo k'arshenta...kedai kawai ki tuntub'i wannan nomber 👉 08107819124 aduk inda kike afad'in zamu,iyajida matsalarki da yardar allah..yar uwa karki kirani domin yimun tambayoyi akan abunda kikariga kika Gani idan kinshiryama fuskantar matsalarki danneman maganinta to zaki iya nemana idan renin hankali yakawoki tofa way'anda keda kayan Kuma zasukulada lamarinki bazasu lamuntaba my nafatar kinfahimta...allah yada mudace.🙏 ________________________

Suko acan artabo akeyi tsakanin damusarnan da IRFAAN dakuma Hafees dayashiga Ganin tana Neman illata mishi D'an uwa domin duk tayaga mishi kyakkyawar fatarshi ta hutu.. shikuwa ya yanketa wuri biyu..suna cikin wannan artabon wasu manyan damusu suka fito sabida jiyo k'ugin Yar uwarsu d'aya damisa d'aya macen zakayya ce nufowurinsu sukayi cikin fishi da mugun nufi suka shek'o kansu...dukkansu sun sadak'at domin sunsan tabbas bazasu iya da damisa har ukkuba.

Akuma Dede wannan lokacine wannan budurwar ta,iso wirin itama cikin azababben gudun..Ganin abunda keshirin faruwane yasata bud'e Baki dak'arfin gaske tana fad'ar ammeeeee ammeee ammeee ammeee fad'a takeyi Bata fasaba...Hakan yasa sukatsaya cakk bawanda tak'ara motsawa acikinsu..Kuma tsayawarda sukayi yabawa Hafees damar sukar wannan damisar dasuke fad'a da,ita wuka abayanta..Dede isowar wannan budurwar damisar nafad'uwa k'asa budurwar tatarota tana girgizata tana fad'ar ammeee ammee...itako tana bud'e Ido tana kallanta

Sauran Kuma duka baya sukaja suna kallan wannan budurwar...d'agowa tayi da idanuwanta dasuka canja kala kaitsaye daga Farida blue suka Koma ja da blue abunda yayi bala,in razana Hafees datake harara da sauran Jami,an kenan dumin suntabbata wannan aljanace shikenan kwanansu yakere..shiko IRFAAN ko ajikinshi dominshi Sam beji cewa aljana bace Kuma baya tinanin mutince sabida Hakan shine ajiyeta akowanne gefeba..bayan tagama k'are musu kallo dukkansu Idonta nacikada k'wallah dominfa tanada zuciya sosai da fad'a sedai dan Babu bakin yine yasa takebinshida harara taji bala,in zafin sukarmata ammee dayayi.

Salken gefen k'ugunta d'aya tacire tana d'aurewa damisar inda yasoketa tareda shafa mata Wani abun data d'auko daga jikinta Wanda bansan kominene ba seda tagama shafa mata tsab kana tabawa abokinta saura..Tate makawa ammeeta tamik'e tsaye cikin iyawar uban giji da buwayarsa... k'arasawa tayi kusan wannan dasuka fito daga baya tana musu Wani abun tana shafa kansu kamar zancen kurame...aiko tana gamawa tad'aga sukazo tareda Saka wannan meraunin tsakiyarsu suka nufi hanyar komawa inda sukafito da,ita...abunda yabawasu IRFAAN matsanancin mmki kenan domin kamar sunajin maganar yarinyar kokuma suce aljanar...itako d'agowarda zatayi kawai setaga wannan kumurcin ya lauye IRFAAN dukkanin jikinshi Yana bud'ar Baki alamar saranshi zeyi...shiko yak'ame wuri d'aya komotsi batayiba balle kayi tinanin yatsorata..Amma abad'ini zuciyarshi kamar tafasa k'irjinshi tafito yakeji sabida fargaba dakiyace kawai irinta jaruman sojoji.

Cikin Jin haushi tace abeeee tareda girgiza kanta sabida Taga yajiyo kanshi Yana kallanta..aiko randa yaga abunda tayi sekawai yasulale yabar wurin...ajiyar zuciya IRFAAN yashiga saukewa shida sauran Yan uwanshi...itako kallan gefen cikinshi tayi Taga yadda duk yaraunata gajini se zuba yakeyi dakuma kafarshi da gefen fuskarshi...fuska tamarairaice irinna tausayinnan kana tad'auko Wani abun zata goge mishi...cikin sauri yaja baya Yana Dalla mata wata muguwar harara kana yad'auki kayanshi yashiga tafiya.

Tab'e bakinta tayi itama irin kaikasanin d'innan kana tad'auki kayanta itada Dan birinta suka k'ara gaba...d'aya daga cikin sojojijnne yacewa Hafees wlh yallabai ba aljana bace mutince Kuma inaga duka dabbonin Nan sunajin maganarta mizehana mubita

Readers Also Read