Karfen kafa complete rufaida omar - Chapter 70
Karfen kafa complete rufaida omar Chapter 70: Karfen kafa complete rufaida omar Chapter 70. _*Alhamdulillah. Ina godiya ga Allah da Ya nunan kammala…
169 words
_*Godiya Ta Musamman gareki BARR FIRDAUSI KABIR, wallahi ina maki son so fisabilillah. Kaunar da kike yimin ba zan ce komai ba gareki tare da sister dinmu, FADILA KABIR. Allah Ya bar zumunci.*_
_*Ummu Abdoul my editer, chairlady of Fikra. Allah Ya saka da khairan, Sis Batool Mamman, Donutfairy da ma dukkan masu bibiyar Karfen Kafa marubuta. Ina maku son so. Allah Ya bar zumunci. Ameen.*_
Chapter notes and social links
_*Alhamdulillah. Ina godiya ga Allah da Ya nunan kammala littafin Karfen Kafa lafiya. Ina kuma godiya gareku masoya masu karfafan gwuiwa da kuma hakuri da juriyar bibiyar labarina duk da irin tsaikon da akan samu. Ina kara ba ku hakuri bisa duk wani kuskure da ku ka ci karo da shi, dan adam ajizi ne. Ina maraba da kofofin gyara ko shawara amma don Allah ba ta hanyar cin fuska ba. Allah Ya kara haɗamu a wani littafin nawa. Na gode kwarai. Son so fisabilillah mutan Rof, Rof2, Karfen Kafa group, both whatsapp & Wattpad fans duka ina godiya. Allah Ya bar zumunci.*_