Kyawuna jarabta ta complete - Chapter 4
Kyawuna jarabta ta complete Chapter 4: Kyawuna jarabta ta complete Chapter 4. "Salamu Alaykum" sukaji an kwada sallama dasauri daga itahar Uwani suka ware…
4,073 words
"Salamu Alaykum" sukaji an kwada sallama dasauri daga itahar Uwani suka ware ido, Uwani tace "tashi muje falo muji mene mai gadi kenema wajenmu" tai maganan tana daukan tray abincin ta, tashi tayi ahankali sanan tabi bayan Uwani suka sauka falo, abincin ta ijiye mata akan table sanan takalleta yanda take tsaye kusada Uwanin tace "oya zauna kifaracin abincin bari na sauka naji maisa Bala mai gadi kemana sallama ina zuwa" gyadamata kai tayi tazauna ahankali sanan tadauki plate din nama tadaura akan jikinta tafaraci, bude kofa Uwani tayi mai gadin su tagani tareda Muhsin dake sanye da wasu hadaddun kananun kaya masu bala'in kyau yasaka glass a ido baki, ware ido tayi zatai magana dasauri mai gadi yasa hannunshi akan lips dinta alamun tayi shiru kartace wani abu, sanan ya matsa ta gefenta yajawo kofan falon yarufe batare da Du'a ta ganshi ba danta gefe ya tsaya yajuyo yakalli Muhsin yace "minti daya yallabai bari nai magana da ita" gyadamai kai Muhsin yayi tareda tabe baki shikuma ya yafito Uwani alamun tazo, binshi tayida saurin zuwa gefen daya tsaya tanason taji me wanan Muhsin din dataji anyi baran baran dasu jiya kenema kuma agidan nan, tace "me wanan keyi agidan nan Bala"? dasauri Bala Maigadi yace "yanda kika ganshi haka nima naganshi, ashe tun asuba yana anguwan nan akan idanunshi su Alhaji suka tafi Ikara dazu" dasauri tazaro idanu tace "yoni nabani, daga ganin sarkin fawa waisai miya tayi zaki, dagaske yakewai Du'a yakeso, tome yazo yi yanzu"? dasauri Bala Maigadi yace "soyake mudan bashi dama yaga Du'a ta hanyar barin gidan nan na minti talatin kadai" zaro idanu Uwani tayi tace "kai Bala hauka kake eh, ba amananta aka barmana ba, me zamu barshi dagashi sai ita yarinyar dakasan babu abinda ta i......." kasa karasa maganan tayi sabida wata bakar jakan Viva bag dataga ya tsugunna yadauka sanan yazo gabanta bude mata ledan yayi wani irin zaro idanunta datayi zaka dauka idanun zasu fadi kasa ne sabida uban kudin datagani cikin ledan, dasauri yace "miliyan biyar ne anan inhar mukamai abinda yakeso tamuce halak malak, zandauki miliyan uku nabaki biyu, aikin shekara nawa zakiyi agidan nan baki sami miliyan biyu ba duka duka albashin naki da dubu goma sha biyar ne, arziki na kiranmu jibi uban kudi haka namune kawai idan muka bama mutum minti talatin kachal, kina ciki ko baki ciki?" dawani irin sauri ta hadiye yawu harsaida yay gut tace "ina ciki wlh Bala" murmushi yayi yace "bari nakai kudin na boye adakin saimu tafi" gyadamai kai tayi yawuce itakuma tadawo inda Muhsin yake tsaye tace "yallabai ko awa dayanema kayi bakada matsala damu, jiyama ingayamaka saida Nana tamata dan banzan duka su basusan shi so Allah kesawa ba, ga yarinyar danya jagab nunan inuwa bamatasan Yaya ake dambe ba, bafata fita bamatasan Yaya zafin rana yakeba" daidai lokacin Maigadi ya iso yakalleta yace "mutafi" gyadamai kai tayi sanan ta kalli Muhsin tace "tana zaune a falo tanacin abinci, Allah baka sa'a" yatsine fuska yayi dan matan disgust him sosai sanan yajuya yana kallonsu suka wuce suka fita, Bala Maigadi yasa key tawaje suka wuce abinsu suka zauna kan wani benci dake facing gidan ta dayan bangaren hanya.
Ahankali yasauke ijiyan zuciya tareda fuzarda iska he can't wait to set his eyes on her again, haurawa yafara yi kan matattakalan benen sanan ya tsaya jikin kofan yakai hannunshi knocking yayi ahankali, tanacin nama taji anyi knocking dasauri takalli kofan kaman mai tunani toko Uwani takasa budewa ne tawaje, tunanin haka yasa ta daukan last meat din dake kan tray din a hannu cikin yar muryan nan nata tace "ina zuwa" sanan takarasa wajen kofan hannu daya tasa tana bude kofan dayan hannunta kuma na bakinta yana kokarin gutsiran nama da duka hankalin ta kekai wani kamshi daban yawani mata sallama a hanci dayasa dawani irin sauri tadago idanunta takalli gaban kofan dan tasan Uwani banda kamshin kitchen din gidansu babu wani kalan kamshin datakeyi, dudda yasa glass hakan bai hanata ganeshi ba Muhsin ne yay wani irin kyau cikin kananun kayan dayasaka na jeans da t-shirt black duka, yasaka black eye glasses a idanu, tundaga kan fararen yatsun kafanta yake kallonta har zuwa thick thigh dinta da wanan flat tummy da kirjinta dakenan acike wanda kallo daya yamusu yasan ba tasaka bra ba dan is so obvious acikin just simply gown din datai throwing ajikinta bayan tai wanka datai salla zuwa fuskanta dahar yanzu bai gama washewa ba da gashinta dakenan a bude tai parking dinshi jelan na yawo ga hannunta dake kan bakinta dake rikeda nama idan kaganta zaka dauka yar wani president na all this Arab countries ne tsaban kyan da Allah yayi awurin, Muhsin jiyayi cikin jikinshi internal organs dinshi na kyarma sabida ganinta, da kyar yadaure yazare glasses dinshi daga idanunshi yakalleta tareda sakin mata wani cute smile yace "Hi Pretty" ahankali tasaukar da hannunta dake rikeda nama kasa sanan tadauke kanta daga kallonshi tace "Ya Nana batanan sunfita dasu Abba" takama kofan zata tura dasauri yarike kofan gam yana kallonta, sake kokarin tura kofan tayi da duka karfinta amman takasa hakan yasa tadan kalleshi tace "I said Ya Nana is not around leave I want to close the door" turo kofan yayi yashigo dakin dasauri takoma baya yace "I come to see you Pretty ba wajen Nana nazo ba, wajenki nazo Du'a cus you've stole my heart".
💫 KYAWUNA JARABTA TA 💫
✍️ M SHAKUR
EPISODE 8️⃣ Ganin yanda dukta firgice da maganan dayayi yasa yace "okay bari natafi tunda kece kawai stealing zuciyata ni banyi naki ba gashinan is obvious baki sona natafi" juyawa yayi kaman zai fice daga dakin bata ankaraba kawai taji yawani juyo ya rungumeta tsam tsam yarage tsawon shi ta hanyar sanya fuskanshi a wuyanta yana shakan kamshin natural fatan ta that smells innocent irin smell din da yaran da basusan maza ba keyiba, innocent children smell dayasa yaji yana neman ya kwarkaance, wani irin ihu tayi jikinta narawa sosai jin namiji ajikinta. "wayyooo innalillahi Mamiii" murya chan kasan makoshi yana kara shinshinata kaman yanda dan biri ke shinshina bishiyan ayaba yace "stop screaming babu wanda zaijiki, dagani saike agidan nan I love you sosai Du'a, Du'a please ki saurareni nazo muyi magana ne mai bala'in mahimmanci" wani irin yanda gabanta ke faduwa harjitayi kaman numfashinta zai dauke, kokarin tureshi take takasa sake matseta yayi ajikinshi sanan ahankali yace "kizo mugudu nafitar dake daga Nigeria muyi auren mu mu more life, me kikeyi agidan nan? You don't deserve this life da treatment din nan da akemiki agidan nan, kinsan darajanki kuwa? sunyi depriving naki education, bamaku dakudi jibi gidanku kaman gidan kajinmu, I Wil give u money da dadin duniya da komi nawa I am telling u, I will forever spoil u Du'a" fashewa da kuka tayi sosai bamatasan mezatayi ba dan magana yake kaman wanda yahaukace tace "ni bana sonka karabu dani, babu ruwana dakai, kai saurayin Ya Nana ne kadena min magana, Uwaniiiiii" takwalama Uwani kira da duka muryanta jikinta na bari sosai, ahankali yasaketa yana rikeda hannunta gam gam ya tsaya yana kallonta yanda take goge hawayen idanunta tana kallon kofa tana kiran Uwani, tundaga kan kwayar idanunta yake kallo shi kanshi kaman zai kurma ihu yakeji akanta he just want this beautiful pretty yar India yarinyar nan in his possession, wanan yasameta yanda zaima abokanenshi gayu da itaba aiharsaisun fara kishi dashi, wani irin bin wuyanta yayi da kallo fari gashinan smooth zuwa kan kirjinta dake cikin rigan babu bra akansu kokarin fizge hannun datakeyi yasa nonon suna wani irin rawa suna girgiza da tumbutso, gasu a mugun tsaye wani irin kankancewa idanunshi sukayi wani kalan sha'awanta suka shigeshi kaman yay gahoda ita yacita anan yakeji, wani irin finciko hannunta yayi hakan yasa tawani kalan fadi kirjinshi da karfi boobs dinshi sukai slapping chest dinta wani wahalallen kara tayi. "wayyo na shiga uku" wani irin lumshe ido yayi yana kara danno bayanta da dayan hannunshi yace "Du'a nadade banga macen da Allah yama gata irinki ba, Allah yamiki nono mai kan tasa zakibani nasha su" wanan karan fashewa da kuka sosai tayi jikinta nabari. "Uwani, Uwaniiiiii kina ina" yanda tafashe da kuka sosai abinma wani irin Dada karamai shauki yake dasauri yakai kanshi zaidaura awuyanta. "nooo" tai ihu sanan tai kasa zata duke biyota yayi kasa zai rungumeta da duka kafafuwanta guda biyu tawani turemai mara tahada da dick dinshi ta ture duk batasani ba wani irin kara yayi sanan yarike dick dinshi gam yana cizan lips da mugun sauri ta tashi tawani yi kofa tafice da gudu ganin haka shima yabita dagudu yace "zonan ina zaki" hanyar gate dinsu tayi tana kuka tana waigen baya jijjiga gate din tashiga yi tana kallonshi yanda yataho yana murmushi yace "I told you the gate is locked it's just me and you now" ganin yataho kanta gadan gadan yasa tawani kwasa da gudu shima yakwasa da gudu yana binta abaya tana waige, ganin ta dunfari rijiyansu dayagani abude ba'a rufe marfin ba kuma from look of yanda take waigoshi tana gudun atsorace bamata lurada rijiyanba yasa yace "stop there, bazan miki komiba Du'a, riji........." kafin yama gama maganan tafada rijiyansu tsundum dasauri yakarasa wajen rijiyan ya leka, rijiyan zurfi gatada duhu, rawa jikinshi yafara baisan lokacin daya shiga ciro wayanshi daga aljihu ba dialing number mai gadi yayi saida yay ringing sanan yakatse sanan yajuya da saurinshi yay gate, daidai lokacin aka shiga bude gate din, aka turo aka shigo Bala Maigadi ne tareda Uwani sunamai murmushi Bala yace "ai bamaka gama cin minti talatin....." kafin yama karasa maganan Muhsin yanuna musu rijiyan dakenan abude yace "tafada rijiyan ku......kuc....I...rota" yana maganan yabita gefensu dasauri ya fita ya shiga motanshi yaja yabata wuta yabar anguwan, atare Uwani da Bala suka kalli juna saikuma suka kwasa da mugun gudu sukai wajen rijiyan atare suka leka ganin ruwan na rawa ana tumble tumble yasa cikeda tashin hankali Bala yace "fita waje ki nemo mana taimako yarinya tafada rijiya dan ban iya ruwaba ko kadan, innalillahi wa innailaihi raji'un, bari nadauko igiya na zura mata yi sauri" dawani irin gudu takwasa waje, fara wangale gate din tayi gabaki daya sanan tashiga ihu a anguwan nasu dababu wasu jama'a sosai. "jama'a ataimaka mana yarinya tafada rijiya, jama'a ataimaka mana yarinya tafada rijiya" kafin kaceme matan makota sun soma fitowa ana shigowa gidan, gashi kaman anyi baki duk babu maza a anguwan kowa yatafi nema dan dama anguwan sabuwa ce kumababu mutane sosai.
Gida yacika fal da matan anguwan ana salati ana sallallami, Bala Maigadi har zufa yake yana zura mata igiya yana ihu yace "Du'a ko yayane kifito da hannunki sama ki chapke igiyan zamu jawoki waje" wata mata dake kiran mijinta awaya tace "wanda yafada ruwa fa bayajin magana nataba fadawa rijiya, ji zakiyi ruwan na shakeki, ayita salati kawai idan tanada kwaran kwana zakuga Allah zai kawo yanda za'a ciro ta, Baban Nana nake kirafa ya iya ruwa kuma shagon shi nabaki titi amman baya dauka"..........
THIS BOOK IS 500 U CAN PAY INTO 3107021073 AISHA MUHAMMAD FIRST BANK SAIKI TUROMIN EVIDENCE OF PAYMENT TA WATSAPP NUMBER 07012181461
💫 KYAWUNA JARABTA TA 💫
✍️ M SHAKUR
Dan chatting dina ni M Shakur directly click on this link wa.me/+2347012181461
Free page EPISODE 9️⃣ Wata latest AMG Benz ne fara ta doso cikin anguwan tana tafiya ahankali sabida tudu da kwarin anguwan yasa motan bazata iya tafiya dagudu ba, mutane biyune acikin motar, wani farin guy ne bala'in kyakkyawa da akalla zaikai 33yrs ko 32 yana sanye da jumper na wani classic USA yard dakenan da bala'in taushi blue, ba'ama dinki aiki ba amman yahadu yana tuki da hannu daya yanashan horse power da dayan hannun, saikuma wani black guy hadadden gaske dakeda kakkauran jiki lebenshi pink sosai yana zaune abaya da akalla zasuyi agemate damai tukin, yana sanye da suit shima mai ruwan toka da necktie awuyanshi yadaura Mac book kan cinyanshi yana dadannawa, yanada wani irin cikan coily gashi akanshi dasuka nannade sosai yayi kama da black somalian guys sosai looking damn sexy and hot, irin definition of classic young rich guy dinnan. "wai dagaske ka maidani drivern ka ko Asad" dan dagokai yayi yakalleshi saikuma yamaida kanshi kan laptop din yacigaba da abinda yakeyi batare daya kulashi ba, dan tsaki mai tukin yayi murya chan kasa yace "mtsww this guy piss me off kodayaushe" batare daya kalleshi ba har lokacin kanshi nakan system din dayake aiki akai yace "and he heard u loud and clear Sharif" dan dariya direban da aka kirada Sharif yayi yadan waigo yakallehshi ganin hankalin hi nakan aikin dayake yasa yajuya yamaida hankalinshi kan hanya daidai lokacin kuma yataka wani irin mahaukacin burki da saida yasa Asad dake baya kanshi yabugu da kujera laptop dinshi yafadi akasa dasauri yadago kanshi danshi yadaukama wani abu suka taka suna neman suyi accident ne Sharif yaci burki kawai dukansu biyu sukaga Uwani gaban motansu takife kanta akan glass din motan tana kuka sosai tahade hannaye, kallonshi Sharif yayi dasauri Asad din yace "is she a kidnapper"? Dasauri Sharif yace "how am I suppose to know eh? Ammi saida tace inzo da security indaukeka kace kai bakason azo daukanka da kowa, yanzu in kidnappers ne Yaya zamuyi"? daidai lokacin tarinmata kusan su shidda suka fito daga gidansu Du'a da gate kenan abude, Babban cikinsu ne ta bubbuga motan dan tinted class ne tagefe dasauri Asad yace "don't open the door" bude motan Sharif yayi yafita ganin matan aure kamilallu, Matar tace "Malam dan Allah kataimaka mana kakap anguwan nan babu maza yarinya kuma tafada rijiya kusan minti takwas da rabi kenan bamu samu nasaran ciro ta ba kuma iyayenta basa nan sunje kauyen su chan Ikara dan Allah kataimaka mana maganan rai ake anan" shiru Sharif yayi yana kallonsu saikuma yakalli gidan dasuke nunamai yanda aka taru yara da manya gawasu na kuka dan abin abin tausayi yasa yace "Ina zuwa" shiga motan yayi dasauri yakalli Asad dake binshi da kallo yana jiran bayani yace "Asad zomuje muyi taimako" dasauri Asad yace "taimakon mene" dasauri yace "yarinya ce tafada rijiya and parents dinta are not around tayi about 8min a rijiyan kuma kasan ni ban iya ruwaba pls muje kacirota" Wani kalan matsiyacin kallo Asad yamai yace "you must be joking, na iya ruwa yes na iya ruwa kataba ganin na shiga rijiya ne? I don't think namataba ganin rijiya, common key this car mubace daga anguwan nan" dasauri Sharif yace "common Asad maganan rai akefa anan what if yarinya tamutu right before our eyes when munada chance na saving life dinta mezamu fadama God" maida kanshi yayi jikin kujera yace "sannu superman, tunda kanada relation ne da yarinya ai kaje kai saving nata nidai count me out" dasauri Sharif dake kallonshi cikeda mamaki yace "haka kace" tabe baki yayi yace "saikuma kayi" yay maganan yana lumshe ido danshi bacci ma yakeji fita daga motan Sharif yayi yakalli matan yace "muje ingani" dasauri daga Uwani har sauran matan sukai gidansu Du'a tareda Sharif din dake biyeda su, almost 1min yayi idanunshi a lumshe saikuma yabude idanunshi dasauri yajuya yakalli gate din su Du'a, wani irin banzan tsaki yayi sanan yabude kofan bayan yafito yana maida kofan yarufe yace "you are messing with my mind Sherif" sanan yawuce ahankali yabisu, kafanshi nadama yasa yashiga gidan wani irin sanyi yaji yay wani irin cringing acikin bones nashi dasauri ya tsaya chak yanabin duka gidan da kallo yanda yaga duka matan gidan sun juyo suna kallonshi kaman sunga wani hero ko celebrity na movie, juyawa yayi dasauri zai fice daga Gate din yaji muryan Sharif yace "yauwa gashinan yazo, the well is here Asad" dasauri yajuyo yakalli Sherif din dake gaban rijiyan kusada Bala direba yana nunamai rijiyan, wani kallo yama Sherif irin zamu ganmu dinnan sanan yashigo cikin gidan zuwa gaban rijiyan, necktie dinshi yacire yabama Sharif din yakarba, sanan yacire takalminshi dakuma jacket dinshi, igiyan dayagani hannun Bala ne ya karba wani irin dauri yama igiyan a waist dinshi da sanan ya kallesu yace "zan shiga ciki idan Nagano ta zan muku sign ku jawota" duka gyadamai kai akayi, juyawa yayi yakalli rijiyan baitaba shiga rijiya ba, kallon Sharif yayi dake kallonshi irin kallon nan na u caused all this sanan yay wani irin tsalle yafada rijiyan jikake tsundum.!!!
Leka rijiyan dukansu sukayi Bala yace "kace ya iya ruwa sosai ko" gyadamai kai Sharif da kirjinshi ke dukan uku uku yayi yace "eh ya iya amman baitaba shiga rijiya ba" wani irin salati duka gidan aka dauka, wata mata cikinsu takalli Bala tace "incedai ka kira mahaifinta ka sanarda su inma barin ikaran nan subaro sutaho fa dan wanan yarinyar inhar ta rayu to Allah yace kawai kwanan ta nagaba ne" ahankali Bala yace "nariga na sanar dashi" "jama'a Qulhuwallahu kafa bakwai" nan aka fara karatu fa, ganin yayi kusan 2min a ruwan ruwan ma yadena motsi yasa dasauri Sharif ya tsugunna yana leka rijiyan. "Asad Asad can u hear me are you okay? Asad" kana ganinshi kasan hankalinshi atashe yake, kusan 20sec dagama kiranshi saigashi yawani bullo da kanshi daga ruwan yay ihu yace "I got her!" dasauri daga Sharif har duka yan gidan sukahau hamdala, dasauri Sharif yace "what about u are you okay Asad" yana kokarin janyo Du'a kanta yafito daga ruwan gabaki daya yace "we will talk about that when am up there" cirokanta yayi daga ruwan sanan yadaura kanta akirjinshi ya rungumeta ahaka, igiyan dake waist dinshi ya shiga warwarewa sanan yadaura shi kan waist dinta duk acikin ruwan dan kansu ne kawai ke sama sanan yace "Sharif I don't know if she's still alive but she is unconscious, na daura igiya a waist dinta, ni zan dingabin matattakala while am holding her kukuma kunajan igiyan waje am I clear" dasauri Sharif yace "yes Asad sanan yatashi dasauri yarike igiyan tagaban Bala yakama ta bayanshi sanan yacilla matan ragowan igiyan yace kuyi layi ku kama igiyan mujawosu waje, duka rike wa sukayi Sharif yace "give us go ahead we are read Asad" hawa matakala daya Asad yayi yana rungume da ita har lokacin sanan yadago kanshi yakalli sama yace "pull us Sharif" jawo igiyan suka shiga yi yana rikeda ita yanabin matattakala har sukakai sama Tsugunnawa Sharif yayi yamikamai hannu da taimakonsu yafito rikeda Du'a akan kafadan shi sanan ahankali yacirota daga kafadarshi ya shinfidar da ita akasa sai alokacin yamaga fuskarta yanda yake kallonta haka kowadake compound dinan ke kallonta, Uwani ce ta rarrafo tana kuka sosai tace "mun shiga uku mun lalace Bala ta mutu jibi yanda takara haske, Innalillahi wa innailaihi raji'un" ahankali Sharif dake gefen Asad yace "Asad tamutu ne"? "I dont know" Asad yabashi amsa atakaice yana dauke idanunshi daga kanta, yace "let's go" dasauri Sharif yace "check ko she's alive common Asad, are you this heartless" wani mugun kallo yama Sharif zaiyi magana wata yar tsohuwan dake cikinsu tace "bawan Allah matsamata ciki in ruwa tafito tanada rai idan baifi to ba ba rai" kaman bazaiyi ba saikuma ya matsa inda take kwance dasauri Uwani ta matsa hannunta ya kalla saikuma yakai hannunshi yakama hannunta yana duba pulse dinta bai sami pulse a hannun ba sai uban sanyi da hannunta yayi kaman kan kara, hakan yasa ya ijiye hannun yakai yatsunshi biyu kan jijiyan dake gefen wuya anan yasami wani very very weak pulse dasauri yazare hannunshi yace "she's alive" "Alhamdulillahi Rabbil Alameen" yan gidan suka fadi hannayenshi biyu yasa akan cikinta yashiga matse mata cikin da karfi yana kallon fuskanta sai chan ya tsaya yakalli Uwani dake gefensu tana kukan murna ganin tana raye yace "bude bakinta kihura mata iska aciki" dasauri Uwani tazo bude bakinta tayi tahura iska ciki yace "ya isa" daina wa tayi shikuma yacigaba da matsa mata cikin, ruwan gashinshi nabin fuskanshi har zuwa hanci, amman shiru saida yasa Uwani tahura mata iska harsau uku amman shiru hakan yasa Sharif yace "common kai kasan komk nakan harkan ruwa, ka asalin this thing ba kahura mata iskan dakanka mana, let's help the poor girl" ko kallon Sharif baiyiba yakalli Uwani yace "sake huramata" dasauri tsohuwan tace "bawan Allah kayakuri dan Allah kataimaka mata tafarfado hankalinmu duk ya kwanta inda mahaifiyar ta na nan datakusan mutuwa dan Allah kataimakama marainiyan yarinyar nan da iyayenta basu anan" kaman ya kurma ihu yakeji amman yadai daure da kyar dan matsowa wajen kanta yayi yana kallon pink lips da dan karamin bakinta dazai daura nashi akai, kaman wanda ke tsoro yakai bakinshi gently yana kallon fuskanta yadaura kan nata ko mugun sanyin da jikinta yayine yake shiga nashi oho jiyayi jikinshi yadauki wani mugun sanyi daurewa yayi ahankali yahuramata iskan bakinshi zuwa cikin nata kaman wani magic tarrrr yaga tabude idanunta dasukai wani masifan haske sai cikin nashi suna kallon juna saikuma wani uban tari datayi white tana kallonshi duka ruwan daya taho daga bakinta sai nashi dawani irin mugun sauri yacire bakinshi daga nata yaciro kanshi yajuya yana wani irin kakarin amai babuma wanda ya lurada shi sai wani irin ihu da hamdala da duka mutane keyi na ta farfado tana uban aman ruwa aka zagayeta, ganin yakasa aman yasa ya yunkura zai tashi jiyayi an kama hannunshi gam dasauri yajuyo yakalli hannunshi gani yayi Du'a dake amai sosai tarike hannunshi gam tana kallonshi har lokacin da idanun nan nata da kaman bata hayyacinta, dasauri yajanye idanunshi dagakan hannun yakalli fuskanta idanunta kadan suka budu amman shi take kallo saikuma jikinta yafara bari tana kakkarwa, fizge hannunshi yayi daga nata dasauri yana yarfewa danjjn hannun yayi kaman ya sandare yakalli Uwani dake kanta yace "ku chanza mata kaya ku rufeta shes cold a kaita asibiti" sanan yawuce wanshi batare daya kalli Sharif ba yace "wlh nakai mota baka zona saidai kadawo gida da kafa" dawani irin gudu Sharif yatashi yabishi abaya yana kara waigen Du'a da aka zagaye, mota suka shiga Sharif yaja motan da gudu.
Agaban wani gida mai kama da mansion sukai horn bude musu akayi suka shiga, Sharif na parking yabude mota yafito yana attishawa, daidai wata kyakkyawan mata tana sanye dawani hadadden lace tafito kana ganinta kaga mamanshi sabida kamanninsu tana ganin dan nata ta tsaya turus tana kallonshi ganin yanda yay sharkap daidai nan shima Sharif yafito yana murmushi dasauri takaraso wajen tace "what on earth happen daka jike haka son" ranshi abace yace "lemme shower Ammi" yay wucewan shi, tabishi da kallo saikuma tajuyo takalli Sharif dataga yana murmushi tace "maiya faru yaji ke haka Sharif kaima jibi yanda kai daka daka kaman kai wasa a mud"? Dan dariya yayi yace "aikin Allah mukayi Ammi" aikin Allah? ta maimaita gyadamata kai yayi yace "Ammi we just saved a girl dabadan muba data mutu arijiya wlh, Asad yacirota daga rijiyan nikuma na ciro both Asad and the girl, nima bari naje nai wanka" shima yawuce yabar Ammi awajen baki bude.
💫 KYAWUNA JARABTA TA 💫
✍️M SHAKUR
free page EPISODE 🔟 Gban wani hadadden flat yayi ya bude kofa ahankali yashiga, kaga flat din zaka dauka a turai kake, sama yayi yabude wani daki da komi nacike kenan blue, bathroom yabude yashiga danyay wanka, koda yafito shiryawa yayi cikin 3 quarter da singlet fara, sanan yafito anan falon sama yaga Asad zaune dagashi sai towel daya daura a waist dinshi fari, tulin gashin kanshi ajike da ruwa yana tsiyayar da ruwa, ruwan nabin fuskanshi yana diddiga akan kirjinshi gwanin ban sha'awa, dark skin dinshi nawani irin glowing dankomai bai shafaba yana fitowa daga wanka yatuna da abinda yakeyi dazu a mota yazo yazauna yacigaba, kirjinshi kaman zai fashe acike tsabagen work out gashi da uban hair akirjin dasuka kwanta sukai lub lub har wajen cibiyanshi da maranshi, hakama muscle dinshi amurtuke yadaura MacBook din akan cinya nashi yana danne danne ya mikarda kafafun shi yadaura kan wata cushion. "katashi kasa kaya Asad yanzun nan fa kabar cikin rijiya kayi wanka basaikasa kayaba" kaman ba dashi ake magana ba yamai banza dan haushin shi yakeji sabida abinda yamai dazu, tabe baki Sharif yayi yace "koba komi dai after such a long time nasa kayi taimako u just save a life today wired dude kawai" dago kanshi yayi yawani kalli Sharif din irin kallon nan na dani kake, dagamai gira daya Sharif yayi sanan yawuce yace "am starving idan kagama come down muje ka gaida Dadda, nidai natafi wajen Ammi naci abinci" yawuce yasauka kasa abinshi batare daya karabi tanan Asad dinba tunda yaga fitina yakeji, baitaba ganin fitinannen yaro dan bala'i irin Asad ba.