Mar'adams book 3 - Chapter 54
Mar'adams book 3 Chapter 54: Mar'adams book 3 Chapter 54. “Zaki iya kasheni ?”tai shiru kawai tana dubansa gabad’aya yanayinsa ya sake canzawa “kill me…
3,242 words
“Zaki iya kasheni ?”tai shiru kawai tana dubansa gabad’aya yanayinsa ya sake canzawa “kill me maryama I no you have already hate me so it’s normal if you can kill me. ya qarasa maganar yana sake tsura mata tsumammun idanunshi sauke numfashi tayi tana kallonsa ranta a dan bace tace “be serious sir please ka tashi ka wuce yanzu da da ba d’aya bane a yanzu Ina daf da zama mallakin wani” tai maganar tana Jin fad’uwar gaba mai tsanani tsaki yayi sannan yace “ni me na kashe miki da zaki auri wani ki barni ?”ajiyar zuciya maryama ta sauke “wannan shine kuskuren da zanyi arayuwarta na amincewa aurenka batare danasan matsa…”saurin dakatar daita yayi a fusace yace “look maryama if you’re here to joke or talk about some useless issues just stop “ya qarasa maganar yana zaro mata ido kallonsa ta cigaba da yi da mamaki “leave this useless man and marry me” ya fad’a a zafafe .”
Hawaye ne ya gangaro daga idanunta yayinda bakinta ya kasa furta komai sai kallonsa data cigaba da yi “ taya zan fasa aurensa byn mun gama tsara komai “wannan kuma ya rage naki amman lallai komai ya rushe zuwa gobe ki kirani a shirye nake da aurenki yana gama fad’ar haka ya mike ya nufi kofar fita da sauri ta biyo bayansa alokacin har ya fito haraban gidansu ta riko hannunsa “ka tsaya muyi mgn .”a fusace a juyo “me kuma zaki ce min ?”bana bukatar Jin komai baya ga kin fasa aurensa dan ko kin auresa sai dai kiyi aure akan aure .”inna lillahi wa inna ilaihi rajiun “bansan me zan fadawa iyayena ba “dont be stupid maryama yadda kika fad’a masu zaki aurin wancan usuless din haka zaki koma ki fad’a masu kin fasa ni zaki aura “.
“this is complete no mr ata I can’t betray him bai jira me za tace ba ya juya ya cigaba da tafiya sake tare hanyarsa tayi tace “why mr ata why you al ways huts me ?”amman kasani komai zai faru bazan fasa auren alhji mansoor ba “ba shawara nake baki ba umani ne ki gaugauta fasawa batasan sanda hawayenta ya yanke zuwa murmushin takaici ba tace “wallahi bazan fasa aurensa ba in sha allahu sai na zama mallakinsa domin kuwa shine daidai ni kuma Ina tsananin son shi da dukkanin ra…”hannunsa ya shake mata wuya yace “be serious maryama idan har kina son ki cigaba da rayuwar farinciki ya zama dole kibi umarnina ya qarasa maganar yana zare hannunsa a wuyanta sannan ya cigaba da taku a fusace .”
Hannuwanta duka ta Kai wuyanta tana shafawa kafin daga bisani ta zube a qasa ta fashe da kuka tana cewa “why mr ata ?” ahankali kana son dawo min da abinda nayita qoqarin binnewa mai yasa kake son ruguza min lissafi ?yadda teke jin radadi haka mr ata tafiya kawai yake yana Jin wani irin zugi acikin ranshi fiyye da nata i love’s you so much that I can die just to fight for my love “.shine abinda yake fad’a.”ahankali taji an dafa kafadanta wanda yasa da sauri ta d’ago kanta tana goge hawayen dake idonta hakan bai hana habib gane cewar maryama kuka take ba ta yunkura ta mike tsaye da kyar tare da sunkuyar da kanta tsayawa yayi gabanta jikinsa a sanyaye yace “heartbeat .”d’ago kanta tai batare da wani energy ba ta kallesa hannunsa yasa ya goge hawayen dake zuba a idanunta cikin mamaki yace “heartbeat kukan me kike yi ?”shiru tayi batace masa komai ba sai ma sake yin kasa datai da kanta tana cigaba da kukan da take d’ago kanta yayi yace “what’s wrong with you?”.
muryarta na rawa tace “mr ata ?” “Mr ata ?”ya fad’a ,a zafafe cikin kuka tace he won’t marry me” tsura mata ido yayi cikin tsananin tashin hankali “no no wannan karya ne kawai so yake yasa kiyi two zero me yasa tun farko bai ce yana sonki ba sai da wani yazo ?”muryata a can qasan makoshi tace “ya fad’a min since ?”what ?!”ya furta da qarfi .”Amman me yasa baki amince ba ?”ba sona yake ba he didn’t begging me for marry ,he ordering me for marry after dad abinda bazai yuwu bane “ta fad’a tana kallonsa tana Jin fad’uwar gaba “he ordering as how “?umarni yake bani akan auresa shi kuma aure baayinsa bisa umarni yayinda ni nafi son ya furta cewar yana sona “
Murmushi habib yayi sannan yace I’m sorry to say to ke kina son shi ne da kike son ya furta miki ?”“tai saurin girgiza masa Kai “no no me yasa zanyi haka? kawai dai Ina ganin karfa karfan da yake min ba daidai bane ,”wannan ba karfa karfa bane shima yana sonki shiyasa yace ki auresa “ cikin tsoro ta kallesa “lallai after dad bakasan waye mr ata ba duk da Ina Jin cewar akwai wani abu a zuciyarsa amamn zuciyata tafi yarda da baya sona baya dai son na bar qarqashinsa ne yasa yace na auresa yanzu ma dai lokaci ya kure.”it’s not too late heartbeat idan kin san kina son shi ki fasa auren alhj mansoor ki auresa domin in har mutun kamarsa zai ce yana son ki auresa lallai yana sonki ke yanzu fa kauyanci ne wani furtawa mace so “.yana gama fad’ar haka ya Kama hanyar bangaren aunty ya barta tsaye tana kallonsa a matuqar rud’e kafin ahankali ta soma d’aga qafafuwanta ta shiga parlour’n ummah zaune ta isketa tana cin tuwo semoviter da miyar kuka wacce taji d’anyen kifi “.
Ta qaraso ta zauna a kusa daita tana cewa “wash Allah!?sannu da gajiyar aiki maryama kin dai kusan d’aukar hutu ki hutawa ranki “numfashi kawai ta sauke batare da tace komai ba “shiru sukai har kusan minti biyar sannan umma tace “ki tashi kije ki dafa indome tun dare bai yi ba!” Ta fad’a haka ne dan tasan bazata ci tuwo ba tace “umma ba sai na dafa akwai abinci danazo dashi yanzi warm dinsa akwai ice cream bari naje na d’auko miki har ta yunkura umma tace “barshi tukun har zuwa anjima idan zaki sha sai mu sha tare ta koma ta zauna tana lumshe idanunta mr ata kawai take gani acikinsu “ko ka furta ma kana sona bazan ta’ba aurenka ba in aureka in yi yaya da wannan baudadden halin naka?”ai gara na auri alhj mansoor mutumin ne mai sanyi hali da saukin kai nasan bazai ta’ba d’aga min hankali ba .”jin sallamar da ake yasa ta bud’e idanunta kad’an wani yaron makwaf cinsu ne ya shigo ya gaishe da ummah yace wai ana kiran maryama a waje “.
Cike da mamaki tace waye “basu fad’a min sunansu ba sun dai ce na kiraki yana gama fad’ar haka ya juya da sauri maryama tai shiru tana tunanin su waye ?”ki tashi kije ki duba kigani ko alhj mansoor ne ?”shi ya kawoni gida kuma bai ce min zai dawo ba “kije ki duba ki gani batai mata mutsu ba ta mike ta fito tun daga nesa ta hangosu tsaye ahankali take tunkarar inda suke har ta karaso kusa dasu tana masu kallon rashin sani “cike da natsuwa tace “sannunku kune kuke neman maryama “? eh mune muke nemanki tayi mamakin yadda suka santa amman ita bata sansu ba “gani da fatan dai lafiya ?ta fad’a tana jin wani iri ajikinta dan gsky haka nan taji mutanen basu kwanta mata ba bugu da qari rashin sanin da batai masu ba mutun d’aya acikinsu yace “naga kin tsorata da ganinu ki kwantar da hankalinki mu din ba mugayen muaten bane bamu zo da niyyar cutar dake ba jikita a sanyaye tace “to amman kuyi sauri ki fad’a abinda ya kawo ku Ina son na koma ciki .” tayi magnar tana juya bayanta sannan ta juyo domin ta fuskansu ai juyowarta keda wuya taji ta shaki wani abu , nan take taji tunanin kanta ya d’auke ya soma ganin jiri tana qoqarin yin kasa kallon dayan mutumin yayi yace “sa’bata aka fad’a muje nan take ya taro maryama ya sabata a kafa suka nufi bakin titi inda sukai parking din motar su da sauri dayan mutumin ya bud’e masa gidan baya ya kwantar daita tare da maida kofar suka rufe atare suka zagayo cikin sauri suka bud’e gaban mota suka fad’a suka bar unguwar .”
Mmn sudais💗💗💗💗💗💗 MAR'ADAMS 💖💖💖💖 💗💗💗💗💗💗
BOOK 3
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH AREWABOOKS USERNAME AYSHAABAGUDO bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.
Page 65
Numfashi ya sauke ya koma ya samu guri ya zauna a kan kujera yana jujjuya jikinsa gabansa na wani irin bugawa da karfin gaske haka nan yake jin zuciyarsa na matukar jin tsoron abinda zai faru yayinda a hankali maganganunta na jiya da sukai waya da some ya dinga dawo masa daki daki " na tsaya naji nayi miki me ?me ma kuka d'aukeni shasha wacce bata san ciwon kanta ba ?"kunsan zaku bukaceni me yasa kuka wulakan tani?"ya runtse idanunshi gam yana jin matsamanancin tashin hankali "wannan yarinyar fa da gani rigimammeya ce ."ya furta a fili qirjinsa na lugud'en bugu alokacin da maganarta ta sake yi masa kuwa acikin kunnuwansa da zuciyarsa ".sorry for what?, wallahi ko duk duniya za'a bani a wannan kamfanin babu ni babu wannan kamfanin har abada "shi wannan mutumin a wajenki yake da mahimanci amman a wurin maryama zero ne ,dan haka tun wuri ku nemi wata amman ni har abada bazan sake dawowa AGC company ba ".
Wani irin zufa ne ya shiga tsatsafo masa akan hancinsa da ilahirin jikinsa ,ahankali ya kai hannu ya lalubo wayarsa ya soma binciken unguwar da take domin dai yana bukatar yaga yanayin tsarin unguwarsu "inna lillahi wa inna ilaihi rajiun ya furta a fili yana mai sake tsurawa wayarsa do tagumi yayi da hannu d'aya yana tunani irin rayuwar da mutun zai yi a irin wannan bazar unguwar numfashi ya janyo da kyar ya sauke sannan ya soma neman layin mb yana d'agawa yace "kazo yanzu yanzu ina AGC yana gama fad'ar haka yayi discounting din kiran ya kira salim da ammar."yayi baya da kujerar da yake zaune yana ciza lip's dinsa da qarfi babu abinda yake gani acikin kwayar idanunshi sai kyakkyawar fuskarta mai mugun kyaun gaske da yanayin jikinta tana rayuwa acikin unguwarsu imagenation dinta kawai yake tun daga qarancin shekarunta har zuwa sanda ya fara daura kwayar idanunshi akanta ,yanayin tsayinta da dogon hancinta shine yafi komai fito da ainihin sahihin kyawunta da Allah yayi mata ya numfasa yana sake lumshe tsumammun idanunshi "hakika maryama iyayenki sun iya haihuwa tunda suka haifa muradin zuciyar Adam .”yana cikin wannan halin sai gasu ammar sun bayyana a gabansa ."
SALIM ,AMMAR ,M.B duk suka zuba masa idanu suna kallonsa fuskarsa a sukwane kuma d'aure take kamar ko wani lokaci sai dai kallo d'aya sukai masa suka fahimci akwai abinda ke damunsa duk suka samu gurin suka zauna sukai shiru suna jiran suji abinda zai fad'a masu."ahankali ATA ya lumshe tsumammun idanunshi tare da sanya hannunsa d'aya adaidai saitin qirjinsa yana murza daidai inda zuciyarsa take beating very fast bayan kamar second goma ya ware tsumammun idanunshi sosai akansu yana kokawa da lamarin princess dinsa saka makon matsayinta daya fahimta domin duk a tunaninsa bai d'auka zata fito daga irin area daaka fad'a masa ba ,ya d'auka zai ganta acikin royal family ne ko wani babban attajirin ne mahaifinta sai a yanzu ne ma ya fahimci bayan mugun abinda take rufe fuskarta dashi har da ma unguwar da take rayuwa aciki ya janyo rashin had'uwarsu .wani abu ya had'iye mai d'aci daya tsaya masa a mak'oshinsa kafin ahankali ya mike tsaye ya tsaya ajikin bangon office din tare da tura hannuwansa duka cikin ajihun wondonsa ya tokare qafarsa d'aya da bango yana cigaba da dubansu kamar zai yi kuka cikin kasa da murya ammar yace "Adam ya'akayi ne ?ka taso mu daga kan ayyuka masu mahimanci meke faruwa ?meye dalilin taramu dakayi ?ammar yayi masa tamvayoyin a jere duk da jikinsa ya bashi akan maryama ne dan idan akan kasuwancinsu ne bai zai nemi har da mb ba dan meye had'in soja da kasuwanci ."
"kasani ammar! "ata ya fad'a yana kokawa acikin ranshi "kasan dalili kiranku ammar amman kafin nan nasa some ta kira yarinyar nan jiya amman gabad'aya kalamanta sun nuna bazatayi aiki dani ba, amman ni ba wannan bane damwta ." meye damuwarka ata ?"mb ya tambayesa cike da kulawa "sai da ata ya sauke wani naunayen ajiyar zuciya sannan ya motsa lip's dinsa "wai princess dinace tayi rayuwa a irin wannan banzar unguwar ."yayi maganar cike da tsananin fushi yana zare hannuwansa daga cikin aljihunsa yayi taku d'aya biyu sannan ya tsaya cak atsakiyar office din tare da juya masu baya "gyaran murya salim yayi kana ya fara magana cike da sanyin murya "to meye aciki Adam kowani bawa ai da irin tasa kalar qaddarar "a ina take zaune ne ammar ?"inji cewar mb yayi tmbyr yana duban fuskar ammar ". "tana zaune ne a unguwar gwagulori "ina ne haka kuma ?""wata geto area ce acikin agege local government "cewar ammar "kunji abinda naji kuwa acikin zuciyata kamar ni Adam tariq Abdallah ace matar da nake haukar so ce tayi rayuwa a irin wannan banzar unguwa wani irin rayuwa ma tayi ?"gidansu ne ko haya suke yi ? Ata yayi masa tamvayar yana dungule hannunsa ya kaiwa bango naushi .da mamaki gabad'ayansu suka mike tsaye cikin tsananin tashin hankali suka qaraso inda yake suka rikesa suna kiran sunansa "what's wrong with you Adam ?" gabad'aya suka had'a baki wajen fad'ar haka."ka natsu mana ."
Shiru yayi kawai yana fesar da numfashi da iska mai zafi daga bakinsa gbdy yanayinsa ya canza zuwa na tsananin damuwa, fixge hannunsa yayi yana shafa daidai qashin hannunsa daya bugu yana watsa ma ammar wani mugun kallo .da sauri ammar ya d'auke idonsa saboda mugun tsoro daya kamasa ya koma ya zauna ."mb ya kallesa cike da tausayawa domin dai ya fahimci tausayi ne mai tattare da tsananin son da yake mata yasa shi shiga damuwa janyosa yayi ya zaunar dashi yana cewa "ka kwantar da hankalinka Adam haka rayuwa take kai a tunaninka zata zamanto diyar wani kamar yadda ka kasance to shi Allah ba haka yake son ganinta ba sannan ba hk tsarinsa yake ba ,ganin damarsa ne ya hada masoya masu wadata waje d'aya haka ganin damarsa ne ya hada talaka da mai arziki ." nasan kasan dukkanin rayuwa rubutaccen lamari ne daga rabbi yadda yaso haka zai yi ,saboda haka kasan duk wannan mai sauki ne a wajen Allah fatan mu yarinyar ta amince da soyayyarka tun da ka rigada ka gano Inda take .”
shiru ata yayi ya fad'a kogin tunani sosai hankalinsa ya bar duniyar da yake ya lula dashi can duniyar maryama inda zuciyarsa ta shiga hasko masa ita tare da wani tana rayuwar aure daahi . wani dogon tsaki yaja yana sake taune gefen bakinsa da qarfi saboda zafin kishin da yake ji hakika idan yace yaji dadin kasancewarta a bazawara yayi wa kanshi karya yaso ace shine mutun na farko da zai fara muamula ta aure daita bawani katon bazan can ba "Adam ka daina zurfafa tunani da yawa akanta tunda already kasan ta ta'ba aure ,tunda ta ta'ba aure kasan dole wani abu zai shiga tsakaninta da wanda ta aura ita kad'anta kake so kuma ko a wani hali take zaka kasance daita ." "jin an dafa kafad'ansa yasanyashi sauke kwayar idanunshi akansu "ba shiga damuwa ko dogon tunanin zaka tsaya ba abinda ya kamata kayi yanzu ka gaugauta aurenta domin ka inganta rayuwata kayi ma iyayenta duk abinda kasan ya dace ."inji cewar mb "Allah kad'ai yasan irin rayuwar datayi acikin wannan banzar unguwar mb ku duba map kuga yanayin tsarin unguwar datai rayuwa aciki inna ilaihi "ya sake furtawa yana yarfe hannu alamun abun na masa ciwo ".kai yanzu meye damuwarka da unguwarsu ? unguwarsu kake so ko ita ?"salim ya tambayesa wani kallo yayi masa yana fesar da huci yana sauke ajiyar zuciya da sauri da sauri." rabu dashi salim dan ma bai shiga lungun unguwarsu bane yasa yake fad'ar haka ."wani sabon zufa ne ya karyowa ata yayinda salim ya barke da wata irin dariya yana cewa "ai daidai kenan kamuwa da soyayyar yar talakawa zai sa wasu abubuwa su..."wani mugun kallo ata ya watsa masa wanda yasa salim yayi shiru yana kunshe sauran dariyarsa "ba hararar mutane ya kamata kayi ba kayi maza kayi abinda ya dace ku fahimci juna da yarinya ka aureta kafin wani yazo yayi maka shigar sauri "wannan duk ba matsala bane zan yi duk yadda zanyi ta dawo karkashin ikona . "fatan nasara abokina sun dan jima suna tautau nawa kafin daga baya kowannensu yayi masa sallama ya wuce suna fita yasa a kira masa baba gali "
*******
Cikin sauri sauri maryama ta fito daga bangarensu tana wa Aunty sallama kai tsaye part din umma ta shiga domin tayi mata sallama ta saka mata albarka tana rungumeta ajikinta "fatan alkhairi diyata "na gode umman ,maryama tai murmushi ta qarasa gurin hjy granny " Kiyi min addua kakata "allah ya tsareki maryama allah yasa zaki fara wannan aikin a saa sosai sukai mata addua ta soma kokarin barin parlour'n suna tsaye suna kallon bayanta suna rakata da addaua ."tana daf da kaiwa bakin kofa sai ga sallamar baba gali da aunty hassana tana ganinsu tai saurin durkusawa har kasa ta gaishesu"baba ina kwana aunty hassana ina kwana ? bata gama rufe bakinta ba sai ga mahaifiyarta itama ta shigo adaidai lokacin da yake amsa mata da "lafiya! Atakaice yana qare mata kallonta tare da cewa ina zuwa haka ?zani aiki ne ta bashi amsa jiki a sanyaye."what !? ya furta da karfi ai kuwa gara dana daka sammako ai wannna aikin baza kiyishi ba saboda ke na shigo bangaren nan .a matukar tsorace maryama tabishi da kallo kafin daga baya kalmar "inna ilaihi wa inna ilaihi rajiun ya dinga fitowa daga cikin bakinta tana maimaitawa nan take jikinta yayi sanyi." "ungu nan ki karanta, emvelop ya mika mata tasa hannu ta karba jikinta na cigaba da rawa a firgice ta dinga bin rubutun sako ne daga AGC compaing wani sabon tashin hankali ta sake shiga mai tsanani tana dafe goshinta ."
"ki karanta a fili so that kowa da kowa yaji babu yadda ta iya ta soma karanta sakon a fili jikinta na wani rawa gabadayansu shiru sukai suna sauraronta zufa ne ya karyo mata sakamakon anyi cancelling sabon aikin data samu sakamakon AGC compaing na bukatarta sai kuma kamfanin gidan burodi wanda yake mallakin umma shima zai tashi domin zaa hana duk wani kamfani dake sarrafa flour bashi kaya jikinta ya cigaba da rawa kafafunta suka kasa daukarta ta sauke takadar tana furta "umma ki rikeni "! da sauri duk suka yi kanta banda mutun biyu baba gali da Aunty hasana "kasancewarki a AGC compaing shi zai sa kasuwancinmu ya cigaba da tafiya akasin haka kuwa kema kinsani sai dai a rufe kanfani mu zauna haka ya qarasa mgnr yana karbar takarda da ya bata ya kalli umma ya kamata kiyi wa wannna yarinyar magana idan ba haka ba zamu rasa komai ."