Kenza eBookz

Mijin malamah by nimcy luv - Chapter 61

Mijin malamah by nimcy luv - Chapter 61

Mijin malamah by nimcy luv Chapter 61: Mijin malamah by nimcy luv Chapter 61. CYSTIC INFECTIONS?

3,647 words

CYSTIC INFECTIONS?

KINASON KWAN HAIHUWAR KI YAY KARFI DA QUALITY

LOW LIBIDO NE? KO KUWA SEXUAL WEAKNESS?

💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾SAUƘE KAYAN KI ANAN

*Our 7 DAYS EXTENSIVE INFECTION CLASS ZAI SANAR DAKE KOMI GAME DA FEMINE HEALTH DINKI* Sann kuma zasu tsakuro lecture akan matsalolin *FAMILY PLANNING* HAKAXALIKA SUNA DA FANNIN TATTAUNAWAR SIRRI WATO *PRIVATE CONSULTATION GA DUK MAI BUKATA KAN LAMARIN LAFIYARSA KO AURENSA*

CLASS DINMU XAI SHARE MAKI HAWAYEN KI YAR UWA, ZAMU FARASHI NE A WATA MAI KAMAWA.(SPTEMBER)

DOMIN SHIGA WANN CLASS MAI RAHUSA KA BIYA *1K* TA WANN ACCT LAMBA👇🏿

*0472624453 Musa Maryam Aminu,Gtbank* Shedar biya 08060712446. REGISTAN PRIVATE CONSULTATION A TUNTUBE MU 08060712446(CHATS ONLY) [8/29, 10:33 PM] _KHADSALT_🌹💞: *#I DON'T LOVE YOU*

“I... I lo... I love you" ta faɗa muryarta was sharking, sbd rashin sabo da furta kalmar infact ma tunda take bata taɓa ba, ko da a cikin siga ta wasa balle zahiri in front of mutum. Ta ƙara ƙanƙame shi sbd yadda ta ji zuciyarsa na gudu da ƙarfi gaske cikin yanayi na wahalar fahimta, yadda ƙirjinsa ke ɗagawa kaɗai ya wadatar wajan fahimtar da mutum wajen gane shi kansa bai taɓa jin yanayin da ya ji a yanzu ba, yana jin kalmar da yawan lokaci but bata da wani muhimmacin a gare shi, bai taɓa ɗauka tana da tasiri ba. “I loves you! I love you Khalil, i love you Ibrahim” Da sauri ya ware idanunsa sai kuma ya rufe da kyau, gargasar jikinsa gabaɗaya suke miƙe sbd shigar kalmar da kuma tasirinta a gare shi da zuciyarsa, bai taɓa jin abinda ya sanya jikinsa yin sanyi ba kamar yadda kalmar _“I love you”_ da kuma “Khalil” Data shige shi ta sanya duk wata ƙofa ta jikinsa buɗewa. Ya ɗauke sassanyar ajjiyar zuciya, wacce take ƙoƙarin daidai fushin nasa dake neman rusa masa tunaninsa idanunsa, ya sanya hannunsu ɗaya tare da ɓanɓare nata hannun, ya juya zuwa inda take a hankali ya ɗora hannunsa ɗaya a shoulder ɗinta, while ɗayan kuma har yanzu yana riƙe da kwalbar wine ɗin da tun ɗazo take hannunsa, cikin nutsuwa yake ƙarewa fuskarta kallo, kallo irin na nutsuwa da karantar yanayin nata cikin ƙwarewa da wayo irin na Spider, ya jima tsaye numfashinsa na sauka a fuskarta da sauri duk halin da yake ciki, bai hana mayataccen turaren shi na Boadicea The Victorious ratsa hancinta ba, yana saukar mata da gajiya a hankali da kuma yanayi na buƙatar mace zuwa ga mijinta, wani murmushi taga ya yi yana girgiza kansa a hankali ya cira yatsarsa guda ɗaya ya shiga zagaye lip's ɗinta da shi, duk wannan abun kuma numfashinsa da gudu yake tafiya, sun jima a haka was the first abin da kunnenta ya jiye mata shi ne sautin fashewar kwalbar dake hannunsa, kafin a hankali ta ji ya furta “Leave” Ya faɗa cikin wata low voice mai cike da kasala, yana hankaɗe kafaɗarta zuwa baya, dake ba wani gwari jikinta sai tayi baya zata faɗi tana runtse Idanunta, ta ji ya saka hannu ya cafko gaban rigarta ya haɗu hadda saman ƙirjinta dake cikin night wears na floral lace, ta rufe Idanu da kyau jin ya mannata da jikin wani dugun abu da ruwa ke zuba yana sauka ƙasa, a hankali ya ɗora ƙirjinsa akan nata ya sake mata dukkan wani ƙarfinsa tare da ɗora fuskarsa a wuyanta yana shaƙar sabon turaren data fara using da shi, wanda tunda yake bai taɓa jin irin shi ba, the perfume was very different da wanda hancina ya saba ji, a hankali yake tafiya da hancinsa har zuwa kunnenta ya sauke wani irin erotic sounds yadda laɓɓansa ke rawa ya sanya Majeederh fahimtar hatta zuciyarsa rawa take, ta saka hannunsa a saitin ƙirjinsa da nufin jin yadda yake ji da ƙarfi ta ji ya ce “Leave” can ya ce “i don wanna see u” Yana faɗin hakan ya matsa idanunta ya sauka akan hannunsa dake zubar da jini sosai ta miƙa zata kama hannun ya yi saurin ɗauke ta girgiza kai kafin ta tattaro dukkan wani ƙarfin qiwwarta ta ce "Why? Me ya kayi ka ɓoye gaskiya? Why Are hiding the truth for me? Me ya sa zaka ɗora kanka laifi har haka?" Ta buɗe envelope ɗin ta ce "Idan ka manta, bari na tuna maka" Cikin nutsuwa ta fara karanta rubutun dake jikin Envelope ɗin a bayyane kamar haka; “Many times I thought I was really going crazy, If I remember how my heart beats because of you, if I remember that you are the only reason that makes sleep disappear from my eyes, ke ce wacce kika nuna mini rayuwa, ki sa na fahimci bayan rayuwa akwai mutuwa, idan ba mutuwa akwai tsofa, tunda na girma na girma bayan na barki when i was 5yrs old, rayuwata ta jirkata har kawo sanda na sanya ki a idanuna bayan Shuɗewar wasu shekaru, ban taɓa jin wani abu mai kama da feelings akan ki ba, ba zan ce ina son ki ba but I live with your love, I am nothing without you, you're my mother and you'll still be my mom, kina ce mini mahaukaci and da gaske ni Mahaukaci ne.....The beginning, wanda ya zama reason nawa, abu na farko tunda sanda zaki farka ki ganni a ɗakin ki akwai hujja, ba lallai ki sani ba, amma kullum ana yunƙurin shigo miki ɗaki da niyyar a kashe ki, wani lokacin da niyyar ayi miki sharrin kina kawo kwarto gida, wannan shi hujjata ta shigo ɗakin ki, every night, idan baki manta nazo ɗakinki lokacin I am intoxicated, na yi ƙoƙarin yi miki Fyaɗe, shi ma bana da laifi, ban san kayan maye bane, na taho gida bada niyyar zuwa wajanki ba, dalili ya kawo ni kafin nazo har faɗa nayi, da nake cewa ki danna mini ciki bada wata manufa ba, an buga mini dutse a marata. Ban taɓa ji ina son ki ba, bana jin kuma akwai ranar da zan iya buɗe baki nace ina son Mamina, Jee you're my mother, soyayyar dana nuna miki akwai dalili, lokacin da naje gidan Uncle Isma'il da ya ce yana son ganina, kafin ya zo na ji matarsa waya wanda i can't tell me take faɗa, wannan abun shi yaja na ce ina son ki, I'm just pretend all this time, but the truth is I DON'T LOVE YOU ANYMORE, bana so a cutar mini dake shi ya sanya na nace akan sai na aureki domin shi ne mafita, Ranar Easter Monday I'm not the person daya tura miki message Taj ne, wanda ya saceki bayan kin fito daga office naki, Taj ne, wanda ya kawo ki gidana ba tare da kin sani ba Taj ne, I am not the one who raped you, I don't know anything about that, sbd ni a wannan lokacin bani da kuzari da lafiyar kusantarki, dutsen da aka buga mini, da abinda Debeka tayi mini ya haifar mini da matsala da mazakuta ta, wanda shi ne dalilin daya sanya Taj ya kawo ki gidana, bisa bayanin likita akan na gwada kusantar mace ko hakan zai dawo mini da abinda na rasa, ya farfaɗo da jiyoyin da suka daina aiki, amma na kasa ban iya aikata komai ba, kawai i was trying to get in but i couldn't, ban san anyi raped naki ba, kawai san hakan za a aikata a gareki tunda na ji, ina cewa bana cikin hankalina ai ba hauka wanda kike nufi ba, da gaske da ina cikin yanayi mai kyau sai dai na dauma haka domin ba zai iya taɓa ko da pant ɗin ki ba, bayan nan wasu suka sace ki wasun da ban san su ba, wasun da suka zama sanadin ajalin John suka harbeki, suka ɗauke ki wanda wannan dalilin yasa i won't forgive myself, ban zame miki garkuwa ba, ban kuma zama ɗan da zai iya kare babbarsa daga shiga halaka ba, abu ɗaya zaki sani koma su waye to suna da alaƙa da mahaifinki ABBU, I wrote this letter to you when I left this country, but wait for me no matter what, I will come back to you, I have to sacrifice my youth to protect your life Maluma, zan dawo sooner or later, just wait for me Jee, Taj zai baki wannan wasiƙar BAD BOY YOUR STUBBORN SON”

Ta ɗaga Envelope ɗin hawaye yaƙi tsaya mata, tana nuna masa tama kasa magana can cikin dauriya da ƙarfin hali ta ce "Baka ƙarya me ya sa kayi a wannan lokacin?" Tana goge hawayen wani na sakkowa ta ce "Ya akai Envelope ɗin ya je wajan Abuturab?" Jin sunan Abuturab ya sanya Khalil ware idanunsa da suke a rufe ya zuba mata, Exlty something fishy, Taj ya bawa yanzu bai ma san wacce duniya Taj yake ba. Rufe Envelope ta riƙe a hannunta ta ƙarasa inda yake ruwa ya gama yi masa dukan tsiya kanta a ƙasa sbd wani irin masifaffen kwarjini da ya yi mata, kullum ƙara girma yake a cikin idanunta girmansa ya ɗara shekarun shi nesa ba kusa ba, koda yake idan ana neman asalin ajeboter aka samu Khalil ƙarshe ne, The real definition of Ajebo is Ibrahimul-khalil Denial David, zata riƙe hannunsa ya ɗauke ya ce "Don't try" Ya faɗa a gajarce ce, bakinta na rawa ta ce "I knew I love made a mistake but....." A ɗan tsawa ce ya riƙe kansa ya ce "Enough Hawwa'u, muje kiyi dropping nawa gida, tomorrow I will leave this country with my wife, I don't want to be late" Tayi ƙasa da murya ta ce "Baka faɗa mini na shirya ba ai" Ya ɗan kalleta kaɗan ta lura kamar baya son kallonta ma at all calmly yana shigewa gaba ya ce "I Said my wife not my mother....

Bear with the errors👏🏻👐🏼zaku samu tun daga 67 har 70 a arewabooks.... Posting ɗaya nake a rana ku fahimci haka kuma ina yi da magariba ne, za kuga na rage yawan readmore ina sane, ku daina fitar mini da book idan ba haka ba zan tafi ya jin aiki yasin🤗🤓.

Idan menstrual period dinki is too DARK yay baƙi ko green kuma yana wari sosai KO KINA FAMA DA KAIKAYIN GABA DA VAGINAL DISCHAGE DIN DA BAKISAN KANSU BA.

KO PERIOD baya zuwa kwata kwata ko baya xuwa da yawa ko yana zuwa over dose koma fallobian tubes naki ya toshe baki daukar ciki ta dadi, KO kina FAMA DA shegun toilet INFECTION DA SUKA GURBATA MIKI HAR CIKN JININKI *MAGANIN MATA BAIYA MIKI AIKI,KINYI AURE AMMA BAKI SAN JIN ƊADIN JIMA'I BA KUMA BAKISAN MATSALAR BA* PELVIC OR SEXUAL TRANSMITED DISEASES NE MASU *TOSHE BAKIN MAHAIFA*, I MEAN KO WANI IRIN CIWON INFECTION NE JUST NAME IT.

HAIHUWA NE BAKIYI SABODA👇🏿

PID, STDs DA FIBROID?

CIKIN BAYAN HAIFA?

YAWAN ƁARI?

LOWS cervical fluid COUNT..?

CYSTIC INFECTIONS?

KINASON KWAN HAIHUWAR KI YAY KARFI DA QUALITY

LOW LIBIDO NE? KO KUWA SEXUAL WEAKNESS?

💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾SAUƘE KAYAN KI ANAN

*Our 7 DAYS EXTENSIVE INFECTION CLASS ZAI SANAR DAKE KOMI GAME DA FEMINE HEALTH DINKI* Sann kuma zasu tsakuro lecture akan matsalolin *FAMILY PLANNING* HAKAXALIKA SUNA DA FANNIN TATTAUNAWAR SIRRI WATO *PRIVATE CONSULTATION GA DUK MAI BUKATA KAN LAMARIN LAFIYARSA KO AURENSA*

CLASS DINMU XAI SHARE MAKI HAWAYEN KI YAR UWA, ZAMU FARASHI NE A WATA MAI KAMAWA.(SPTEMBER)

DOMIN SHIGA WANN CLASS MAI RAHUSA KA BIYA *1K* TA WANN ACCT LAMBA👇🏿

*0472624453 Musa Maryam Aminu,Gtbank* Shedar biya 08060712446. REGISTAN PRIVATE CONSULTATION A TUNTUBE MU 08060712446(CHATS ONLY) *#My husband's girlfriend*

Majeederh was speechless akan maganar ta Khalil ta dinga kallonsa zuciyarta na bugawa, lokaci ɗaya kuma ladamar duk abubuwan da ta yi masa ya shiga damunta a zuciya, ta rufe idanu tana jingina da jikin mota, a hankali kuma ta zagaya tare da shiga motar ɓangaren driver, Khalil kuma ya zauna a ɗaya side seat ɗin na mai zaman banza, ta juya tare zuba masa Idanu taga yana zaune Idanu rufe y harɗe hannayensa a ƙirji har lokacin zuciyarsa bugawa take da ƙarfi duba da yadda ƙirjin nasa ke ɗagawa, ta rasa me za ta yi sai kawai ta kifa kanta a saman string motar ta fashe masa da wani irin raunataccen kuka wanda daman kaɗan take jira, ta shiga rera masa shi da ƙarfi, ta kuma san babu abinda Khalil ya tsana sama da kuka da ihu, zaton ta zai mata magana sai taji saɓanin hakan ya yi mata shiru can muryarsa bata fita da kyau ya ƙara yin ƙasa da ita ya ce "Zaki driving ko ya? At anytime abu na iya faruwa dani, i don wanna that happen" Ta kalle shi da jajayen idanunta sai kuma tayi key da gudu itama ta ja motar ta na yi tana share hawayen da yaƙi tsaya mata, ganin ta ɗauki hanyar gidan Abbu ya sanya shortly ya ce "No! My house" ta juya kan motar ta fara tafiya a hankali sbd numfashinta da ta ji yana riƙe mata tana gani da ƙyar ya ce "Drive faster" Bata ce masa komai ta ƙara gudun motar, deep down na zuciyarta tunani fal ranta wanda shi ne musababbin riƙewar numfashin nata, tun daga bakin gate take danna horn da sauri gatekeeper ya zo ya buɗe gate ɗin a nutse ta shigar da motar, tare da yin parking nata a parking lot na tafkeken harabar gidan, bayan ya fito yana ɗan haɗe hanya itama ta fito hannunta riƙe da key, jin sahun tafiya a bayansa ya tsaya tare da juyawa ya kalleta frm head to toe ɗinta, kamar ba zai magana ba sai kuma ya ce "It's already night,u have to go" Ta maka masa wata harara tare da shigewa tayi ciki domin alrdy ya danna password ɗin dake jikin ƙofar glasses ɗin, gently ya bi bayanta ganinta ya yi tsaye a tsakiyar parlon, sai a lokacin ya lura da Debeka wacce ke zaune saman kujera daga ita sai Half-vest data kamata da kyau, da wani gajeren wando iya cinyoyinta hannunta riƙe da waya tana dannawa ɗaya hannun kuma ice-cream ne, a hankali Debaka ta ɗago kanta domin da iya Majeederh ta gani sai ta watsar da ita gefe, amma ƙamshin Khalil ya sanya ta miƙe tsaye tana juya mazaunai fuskarta ɗauke da murmushi mai kyau har sai da haƙoranta suka bayyana masu kyau da su ta ce "Wlcm sweetheart, shi ne ka barni ni ɗaya ko?" Ta faɗa tana ƙarasawa wajan shi, bai bari ta shige jikinsa ba ya yi mata side hug yana riƙe hannunta ta langwaɓar da kanta gefe ta ce "Hope lafiya kake? U looks so learn dear" Ya ɗan bugi shoulder ɗinta a hankali yana ƙasa da murya ya ce"I want freshen up, and i want take a tea" cikin dabara da salo irin na ƴan mata yanzu masu buɗewar ido da muguwar wayewa Debaka ta shige jikin Khalil tana shafa ƙirjinsa, da sauri ya saka hannu yana riƙe nata idanunsa lumshe jin tsigar jikinsa har ya fara tashi ta ɗan kashe murya ta ce "Tausa zan maka" Debeka tana lura da Majeederh da tayi tsaye tana kallonsu, a hankali cike da kissa take son janye Khalil daga parlourn, ƙarar rufewar ƙofa ya dawo da shi hayyacinsa ya juya ganin Majeederh ta fice daga cikin Parlourn tare da yin waje ya sanya cire Debaka daga jikinsa za ta yi magana ya watsa mata wani irin kallo da sauri ta sake shi tana cewa "Sorry sweetheart" Cikin sauri ya juya tare bin bayanta can ya hangota zata fice daga cikin gate ɗin tana tafiya a ƙafa, Khalil ya ɗaga murya ya kira gatekeeper ya ce "Karka buɗe gate ɗin nan" Jin haka ya sanya mai gadi komawa baya, jikin Majeederh har rawa yake sbd masifar abin da take ji a zuciyarta cikin rawar muryar ta ce "before i cout 3 open the gate, ka buɗe mini na ce" Ta faɗa da ƙarfi, gatekeeper ɗin ya yi shiru tare da yin burus da ita tamkar bai ji ba, Khalil ya ƙarasa wajan yana kallonta kafin ya juya ya kalli mai gadin speaking calmly ya ce "Time?" Ya ce "Biya saura Yallaɓai" Ya jinjina kai yana Kallonta fuska ɗaure ba alamun wasa kamar ba Khalil ɗin da ko da yaushe yake neman janta da magana ba ya ce "Shige ciki" Kamar jira take ta ce "Malam na yi magana da kai ne, ka buɗe ƙofa na fita daga cikin ɗan iskan gidan nan" Ya kalli yadda bakinta yake juyawa ya ce "Waya shigo dake?" Tana kuka ta ce "Ba kai na kawo ba, ashe kana sani kace ba zaka iya driving ba sbd ka nuna mini karuwarka a gidan" Ya haɗe fuska da kyau yana matsawa kusa da ita ya ce "Ki daina kiran matata da karuwa" Da ƙarfi ta ce "Wlh na faɗa karuwa ce, ai babu matar kirkin da zata shigo gidan jibgegen mutum sai karuwa kuma komai saurin unguwar zoma ta bari a haihu dole ta jira a ɗaura muku auren, kuma ko yanzu goma ta lalace tafi biyar albarka" Ya matsa sosai dragging her more closer to him bai ce komai ba ta ce "Ni dai ka buɗe mini ƙofa, no one's love me, no one's care about my fellings, ka buɗe mini gate" Ya ja baya kamar zai juya sai kuma ya sunkuyawa cak ya ji ya sunkuceta ya yi ciki da ita, tayi saurin riƙe shi tana zare idanu har ya shiga ciki ba kowa Debeka na Kitchen tana haɗa tea a uban daren ya tura ƙofar ɗakin da ƙafa, yana shiga ya cillata saman bed ya zuba hannu a aljihu yana kwaɓe fuska sbd ciwon da kansa yake masa yana kallonta kafin clamly ya ce "Oh, i don't f****ck care na inda zaki, kawai ya zame mini dole na kula dake hakƙina na ɗa wajanki, it's my responsibility" Ta ɗago kanta ta kalle shi ya ɗaga mata gira ya ce "And ki daina haɗa matata da karuwanci, i dan ba haka ba I'll show you the other side of me, i love her i love my wife albarka ya dace ki sanya mana" Majeederh's thoughts stopped, she couldn't understand a new behavior Khalil has changed, why is he doing this to her after he didn't do it before?Or does he really stop loving her? Kallon uwa yake mata ba matarsa ba, ta ɗago kai za ta yi magana taga ya shige bathroom ɗinta alamar wanka zai yi, da bakin ƙofa Debaka ta ce "Hi sweetheart, ga tea ɗin" Majeederh ta ja uban tsaki ta ji ya ce "I'm coming" Ta miƙe da sauri tare da sawa ƙofar bathroom ɗin key ta ƙarasa wajan ƙofar ta buɗe, Debaka ta dinga kallon haɗaɗɗun kayan baccin dake jikin Majeederh sabbin designer wanda bama a samun irin su a ƙasar nan, ba yabo ba fallasa ta ce "Yana ina?" Majeederh tayi kamar bata ji ba Debaka ta ƙara maimaitawa a sanyaye cikin ƙasa da muryarta mai cike da nutsuwa ta ce "Mgn kike?" Ta ce "Abraham fa?" A taƙaice ta ce "Wanka" Debeka tayi shiru ta ce "By this time? Kuma in your room?" Majeederh ta ɗauke kanta can tana jin zuciyarta kamar ta fito ta ce "Wanka kamawa yake musamman na tsarki, I'm his wife he's my husband what's problem?" Debeka ta ce "Ohk ga tea ɗin nasa" Jee ta ware manyan idanunta tana riƙe kanta da yanayin dake fisgarta akan Debeka ɗin, ta zuba mata kyawawan sexy eyes ɗinta wanda suke always sleeping can ta ce "Ya sha tuni" Tana faɗin hakan ta rufe ƙofar tare da juyawa, Debaka tayi tsaye hannunta riƙe da cup black tea yama raina mata hankali ya sanya tayi abu ashe yana wajan Older Wife ɗin shi suna iskanci idanunta ya cicciko da hawaye, ta juya zuwa bedroom ɗin da take, tana barin wajan Majeederh ta fito ta nufi kitchen ɗin in few minutes ta haɗa wani lafiyayyen tea ɗin wanda yake ta ƙamshin lemon ta zuba honey a ciki, ta shiga ta ajjiye masa. Ya jima kafin ya fito sanye da bathrobe jikinsa na zubar da ruwa ƙamshin MUD BEGIN Natural shower gel wanda ƙamshin shi ke fita a hankali yana cika ɗakin a nutse, ya zauna saman kujera dake gefen gadon ƙafarsa sanye da bedroom slippers baƙar fatarsa mai ɗauke da kwantattun gashi sai ɗaukan idanu take, ya ɗauki cup ɗin tare da kai bakinsa ƙamshin da ya ji wanda yake da bambancin dana Debeka ya sanya shi ɗago kai ya kalli Majeederh wacce ta ɗauke kai, ya sake shan shan-shana tea ɗin sai kawai ya miƙe tsaye zai fita yaga ƙofar a rufe ya juya ya ce "Key?" Ta haɗe fuska ta ce "Ka bani ne?" Ya koma a hankali ya fara shan tea ɗin yana jin jinin jikinsa na tsinkewa nutsuwarsa na daidaita, ya shanye tas ya ajjiye empty cup ɗin ya ƙara cewa "Key" Ta miƙe tsaye zata shige bathroom ya saka ƙafa ya taɗeta ta faɗo saman ƙirjinsa dalilin daya sanya rigar wankan jikinsa ta nemi nata waje daga jikin nasa, sai fresh naked skin ɗin shi wacce tayi sanyi ƙamshi na fita ruwa zuba daga gashin ƙirjinsa, da sauri ta ce "Ka sakeni" Bai ce mata komai ba, ya sanya nauyin jikinsa ya danneta tare da zura hannunsa cikin rigar baccina floral lace night wear, hannunsa ya sauka a waje na musamman gefe guda kuma ya jiyo ƙarar key ɗin bakinta na rawa ta ce "To ɗauki" Wani irin rikitaccen kallo ya yi mata wanda tuni idanunsa ya fara sauyawa daga yadda yake a hankali kuma gabaɗaya sumar jikinsa ta fara mimmiƙewa sanyi na ratsa ƙofar gashin jikinsa, a hankali ya ɗora a cinyarsa flat ya saka hannu biyu kamar zai ɗauki key ɗin ba zato ta ji ya keta rigar gida biyu tare da zameta, bata san lokacin data mirgina ta faɗa jikinsa tare da rungumesa tana rufe kyawawan ƙirjinta a nasa kirjin wanda ya sanya ya ƙara saka hannu ya ƙarasa zame rigar ta faɗi zuwa ƙasa, shi kuma ya yi baya suka ƙarasa faɗawa saman kujerar baki ɗayan su....

Readers Also Read