My uncle complete - Chapter 3
My uncle complete Chapter 3: My uncle complete Chapter 3. Riga da wandone wandon yabi fatar jikinta saika rantse da Allah ajikinta akayishi sai rigar itama…
4,498 words
Riga da wandone wandon yabi fatar jikinta saika rantse da Allah ajikinta akayishi sai rigar itama tayi mata kyau kasancewarta mai karamin hannu powder kawai tashafa da Dan kwalli sai man baki amma masu karatu kuzo kuga wani masha hurin kyau datayi masha Allah ko hula bata sanyaba kawaidai ta taje kanta tayi parking dinshi tasakoshi har gadon bayanta kayan nata maroon ne shiyasa kalar ta amshe jikinta sosai abunka ga farin mutum
Sanin Dan masifa bayanan kanta tsaye tafito falon salma naganinta tace
Wow masha Allah wlh mom kinyi kyau (haka take kiranta wani lokacin idan nakwaran na kanta)
Masha Allah irin wannan kyan haka ai sai kirikitamin uncle takarasa fada cikin zolaya
Iman kam tabe baki tayi tana cewa kanki akeji
Har kuma tazauna tatuna ba agyara dakin aunty ba Dan haka tanufi dakin tafara tsabtaceshi tagyara gado tana kan gayaran gadon taga dan kunnen aunty dan haka tadakko tajanyo drawer aunty tasanya harzata rufe idonta yakai kan wani turare dayayi matukar daukar hankalinta dan haka ta janyoshi takaranta sunan dake jiki bata fahimci ruhutunba sai kawai tashiga feshe jikinta dashi domin kamshin yayi mata sosai Wanda tagama wanka da turaren lungu da sako najikinta sannan tamayar tanajin wani irin nishadi nashigarta
Tafito falon salma batanan tashiga daki tana fitowa wazata gani uncle nan danan kuwa tanemi natsuwarta tarasa
Bakinta narawa tace uncle inawuni kallonta yakeyi from up to down sa annan yatabe baki ke maza kawo ruwa kintsaya kina kollona kinsamu TV agabanki sususu tawuce yabi hips dinta dakallo yanajin yanayin jikinshi nacanjawa gawani fitinannen kamshi dayake kara tada mishi da hankali yarasa ta ina kamshin ke fitowa ruwan takawo mishi aikuwa fitinannen kamshin yakara yo mishi sallama har zata juwa yakirata ke zonan
Bamusu kuwa tajiyo amma kuma bata daga daga wurin datake ba
Kobaki jiba
Ahankali take matsowa kusa dashi kamshin nakara kai mishi ziyara aikuwa yayi saurin fizgo hannunta akan tsautsayi bata dire ko inama sai akan faffadan kirjinshi wani irin shock gaba daya yakaimusu ziyara iman tashiga kokarin barin jikin nashi
Aliyu dagaba daya kamshin yabirgita mishi kwakwalwa yakuma rikita mishi lissafi yayi saurin sanya hannayenshi ya kara rungumota jikinshi kamar zai tsaga jikinshi yasanyata
Iman dataga abunda yafi karfinta tashiga kokawar kwatar kanta amma ina takasa
Jikinshi har rawa yake unexpected yayi saurin hada bakinshi da nata
Salma data fito falon danjin iman shuru tayi mugun gani tayi saurin komawa inda tafito
Page 17
Salma data fito danjin iman shuru tayi mugun gani tayi saurin komawa inda tafito, Cikin tsananin rudewa iman tawani irin zazzaro idanuwanta tana kokarin kwace jikinta
Aliyu da gabadaya yagama fita hayyacinshi jiyake kamar yana shan wani sweet mai mugun dadi Wanda kuma baya son abunda zai tsaidashi daga wannan zumar dayake xuka
Kissing dinta yake kamar zai cire mata lips
Hannunshi iman taji yana yawo agadon bayanta kamar yana Neman wani Abu zip din rigarta ya lalubo 🙈
Iman da wani irin karfi yazo mata tayi saurin kwace bakinta tareda fashewa da kuka
Cikin wani irin Hali Aliyu da sai ayanxu yadawo hayyacinsa yayi saurin barin falon yana dafe da mararsa da take wani irin mirda mishi
Iman kuwa kuka kawai takeyi salma dataji alamun bude kofa tayi saurin lekowa gani ba Aliyu tafito tana tafa hannayenta cikin wata irin dariyar mugunta take cewa ahhh lallaisu momy abun ba sassauci kenan yanzu bazaku jira akaiku gidankuba afalonmu ma
za'a nuna mana love kinacewa bakyaso toshima wannan duk cikin kiyayyarne
Iman data karajin wani irin haushin Aliyu gakuma lips dinta dasuke mata Dan Karen zafi sabida shiga hannun Aliyu da sukayi sannan kuma wai yanzu salma tazo tana mata wannan zancen aikuwa takara sautin kukanta
Ahaka aunty tazo ta tarar da ita saifaman tambayarta take meyasameta take kuka amma tayi mata shuru kan salma aunty takomarda tambayarta itakam salma cewa tayi bata saniba itama ahaka ta tarar da ita amma dasun hada ido da iman sai tayi mata gwalo ranar dai ahaka iman tawuni data tuna abunda Aliyu yayi mata dazu saitayita kuka gashi tayi brush yakai sau goma wai wlh bazata sha miyan wani katoba hardasu cewa kazami kawai tanajan tsaki taredayi masa Allah ya'isa tafi cikon kwando
Wannan kenan
Tabangaren Aliyu kuwa yana fita yabude motarshi yashiga yajima aciki yana mayarda numfashi kafin yatada motar yabar gidan akan hanyarshima tunanin abunda yafaru kawai yakeyi sannan yana yiwa gangar jikinshi Allah ya isa domin gani yake ita ta ingizashi ga wannan abun kunyar da ya aikata
Kanshi yadafe yana fadin
Why! Why!! Why ni Aliyu zan aikata hakan salon wannan yarinyar ta rainani shutttt!!!!!!!!!!!!!!!! Yafada dakarfi
Aikuwa baidawo gidanba sai 11:30pm sabida bayason wani Abu dazai sake hadashi da wannan yarinyar harta kawo mishi raini
Bayan yagama duk wani Abu dayasabayi kafun bacci yafeshe jikinshi daturare yafada kan gado tareda janyo blanket yarufe jikinshi kasan cewar lokacin sanyine aikuwa bacci yagagare Aliyu domin kuwa daya rufe idonshi siffar imance kemishi yawo a kwakwalwa dakuma moment dinsu nadaxu saiyayi saurin bude idonshi
Dayaga abun banayi bane yamike ya dauro alwala yafara jero salloli shine bai kwantaba sai 1:22am Inda wani daddadan bacci yayi awon gaba dashi cike da mafalkai masu dadi dakuma wuyar mantawa
Saidai muce gudnyt Aliyu &iman😄
************
Tun lokacinda abunnan yafaru tsananin Aliyu da iman suka shiga wasan buya danshi gani yake yarinyar tagama rainashi
Ita kuma batama kaunar ganinshi
Aunty kam bata saurara wurin gyaran kanwar tataba domin sotake takama Aliyu da hannunta
Saidai kash tuni su Aliyu suka sami wani kiran gaggawa a abuja wani gagarumin daji da ake zargin kidnappers naciki gobe zasu wuce
Dan haka Aliyu yakira Abba da baba yasanar musu Dan haka aka dage tarewar iman harsai yadawo
Wannan kefans
10:43pm abisa tsautsayi suna kallo a falo domin kuwa ita iman harma tayi shirin bacci wani Indian film yadauki hankalinsu suka tsaya su kalla sai aunty tatuna sababbun cups dinda tasiyo dazu akasuwa ta aiki iman dakinta tadauko matasu cikin wardrobe tanazuwa kuwa taga turaren ranar datake masifar son kamshinshi Dan har akasuwa tabincika bata samuba aikuwa cikin murna tadakko tafeshe jikinta dashi sannan tadauko cups din tafito
Takawowa aunty tana zama aunty da Sam tamanta da wani rurare tace kekuwa iman a ina kika samo wannan turaren
Adakinki Aunty wlh turarennan namin dadi kibanishi Dan Allah tunda naga bakyama amfani dashi
OK zanduba ingani idan bawanda nasiyowa Abba bane
Toh aunty kawai tace
Yawwa iman dan Allah tashi maza kikaiwa Aliyu abincinshi adaki domin yanzunnan yashigo yace yagaji bazai iya fitowaba akawo mishi
Haka kawai iman taji gabanta yayi wata mummunan faduwa amma haka tadaure domin kada aunty tafahimci wani Abu
Tace toh tareda mikewa tahado abincin tanufi dakin Aliyu kirjinta nakara matsanincin bugawa
Bayan falon nashi tayi tunanin ko harya shige Dan haka ta isa Kofar bedroom din taredayin sallama amma shuru kakeji ganin jinshuru tadauka ko harya kwanta Dan haka tatura Kofar bedroom din wata irin kara iman ta kwalla tareda sakin tiren dake hannunta taduke kasa
Aliyu da fitowarshi kenan daga ban daki dagashi sai Dan karamin towel ya dakko jallabiya tareda sakin towel din jikinshi dai2 iman tashigo gashi kofar yajiyo yana kallo danshi kwata kwata baiji ma sallamartaba kuma yasan shikadaine adakin bamai shigo mishi komai nashi kai tsaye yakeyi shiyasashi sakin towel din🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙊🙊🙊🙊🙊🙊🙊
I love you all my fans
Page 18
Aliyu da fitowarshi kenan daga ban daki dagashi sai karamin towel ya dakko jallabiyya tareda sakin towel din jikinshi dai2 iman tashigo gashi kofar yajiyo yana kallo danshi kwata kwata baiji ma sallamartaba kuma yasan shikadaine adakin bamai shigo mishi komai nashi kai tsaye yakeyi shiyashi sakin towel din
Iman data wani irin duke yarada sakin tiren hannunta ta kwalla kara
Hakan yasa Aliyu saurin kallon kofa
Aliyu yayi saurin kallon kofar cikin razana da tsananin tashin hankali yaxura jallabiyarshi ko boxer baitsaya sawaba yayi saurin isa wurin iman tagaba daya tawani irin rikice
Tsawa yadaka mata keee maza mike
Jikinta narawa tayi saurin mikewa
Ido yazuba mata yanajin fitanannen kamshin ranar yana kaimishi ziyara dakuma rikirkita mishi lissafi Wanda kafin ya iso wurinta marinta yasoyi amma ina Sam yakasayin hakan
Dan Allah uncle kayi hakuri iman tafada muryarta narawa
Shut up nonsense kinga wani Abu ne
Bakinta tarufe domin jin kuka nason kufce mata tana girgiza kai alamun a a
Karya kike kinga wani Abu bazaki gayaminba saina mareki awurin ko
Kuka iman tasanya
Allah ni uncle komai banganiba
Nizakiyiwa karya yafada yana kara matsowa ita kuma tana ja da baya tareda girgiza kanta
Sanda ta hade dabango shikuma yakara matsawa har numfashinsu nahaduwa dajuna
Please uncle kayi hakuri bazan karaba
Dankin rainani shine zaki shigomin daki batareda Neman iziniba ko
A a wlh uncle nayi sallama baka karbaba shiyasa
OK to zakiyi bayanine domin tunda kika ganni wlh kema sai kincire naki kayan stupid girl
Duk abunda Aliyu yakeyi cikin karfin Hali yakeyi domin wannan kamshin bakaramin kara rikita mishi lissafi yakeyiba
Iman tawani irin zaro ido please uncle Dan Allah kayi hakuri wlh bazan karaba sorry
Kima daina wahaladda kanki akan bani hakuri
Oyaaaaaa cire kayanki yafada yana zare mata hijab din jikinta kyawawan kayan baccinta suka bayyana
Yasubhanallah ai saida Aliyu yayi danasanin cire mata hijabi lokacinda yayi tozali dasurar iman wadda tasanya nufashinshi daukewa na wucin gadi kafin yaja wata doguwar ajiyar zuciya
Iman kam duk addu'ar datazo bakinta yi kawai takeyi bata Masan metake fadaba kafin inkirga uku you remove all your clothes
Fara counting yayi
One!!!!!! Two!!!!!!!!!! Thr
Aunty dataji iman shuru bata dawoba sai hankalinta bai kwantaba tanufo dakin Aliyu din
Tareda knowing kofa tana kiran sunan Aliyu
Wanda yatsayadda Aliyu daga counting din yabude idonshi cikin wani irin yanayi had idonshi sunsauya kala zuwa red har muryanshi tasauya cikin karfin Hali yace
Karkiyi tunanin kintsira kinganni haka kinci bulus zankama kine
Kuma wlh kikayi tunanin gayawa wani wannan maganar sainayi mugun saba miki bace mun dagani stupid girl kawai
Iman da jikinta har rawa yake tayi saurin barin dakin cikin tsananin sauri hartana tuntube tana bude kofar tayi kicibus da aunty
Ke lafiyarki kuwa meyafaru ko Aliyu yayimiki wani abunne gayamin mana kikamin shuru
Aunty saifaman tambayarata take amma tace mata bakomai cikin sauri tawuce dakinsu aunty ma bayanata tabi itama tawuce nata dakin
Iman kam yau bacci yagagareta domin datarufe ido Aliyu ake hasko mata ayanayin data ganshi daxu saitayi saurin bude idonta
Har saida salma tagaji da motse motsenta ta tambayeta
Ke lfy wai miye hakan kindame mutane nikin hanani bacci Allah wlh matarnan nakusa koraki dakin mijinki kijecan kidameshi kinaha mishi bacci amma nikam bazakizo kitakuraminba
Iman kam har tabude baki zata gayawa salma sai kawai ta tuna da gargadin Aliyu tayi saurin kama bakinta domin itakam yau wani sabon tsoron aliyune yashigeta dakyar bacci barawo yayi awon gaba da ita
Tabangaren Aliyu kuwa dakyar yasamu adafe da Mara ya isa wurin fridge dinshi yabuda lemon tsami yadakko batareda wata wataba yamatsashi abakinshi sanda yashanye yayi saurin fadawa kan gado yana mai danasanin haduwa da wannan fitinanniyar yarinyar sunan da ya lakawa iman kenan yau domin gaba daya ta rikirkita mishi lissafi tunani yake wani irin hukuncima zaiyiwa wannan yarinyar idan yadawo murmushi naga Yaya kamar ba Wanda yake acikin tsananin ciyoba kome yatuna ohoooo shima dai bacci barawone yayi awon gaba dashi bayan yadan samu sauki
Sai dai muce gudnyt iman Aliyu salma & aunty😜🤪
**********
Bayan Aliyu yagama shiri yayiwa aunty sallama domin tunda safe zasu wuce lokacin kosu iman basu tashiba
Salim ne yakaishi airport saida jirginsu yadaga sannan yadawo
Inda Aliyu yatafi da kudirirrika masu yawa aransa Wanda shikadai yasani saikuma mahaliccinsa
Saidai muce Allah yakiyaye hanya Aliyu
CHAKWAKIYAR YANZU TASOMA MASU KARATU
SHIN YA ALAKAR IMAN DA ALIYU ZATA KASANCE
IMAN KUWA ZATA AMINTA DA ALIYU AMATSAYIN MIJINTA
ALIYU FA SHIMA ANYA ZAI AMINTA
SHIN WAYANNI KUDIRIRRIKA NE ALIYU YATAFI DASU
MENENE SHIRINSHI AKAN IMAN
ANYA KUWA ALIYU ZAIYAFEWA IMAN GANIN DA TAYI MISHI BATAREDA YADAU FANSABA MA'ANA YAYI RAMUWAR GAYYA
TAB AKWAI CAKWAKIYA KUDAI KUBIYONI DOMIN JIN AMSOSHIN WAYANNNAN TAMBAYOYIN INSHA ALLAH A PAGES MASU XUWA NAGODE
I love you all my fansPage 19
Inda Aliyu yatafi da kudurirrika masu yawa aransa Wanda shikadai yasani sai kuma mahaliccinsa, Saidai muce Allah yakiyaye Aliyu
***************
Iman kam karatunta tacigaba dayi hankalinta akwance saidai wani lokaci idan tana ita kadai takan Dan tuna Aliyu dayanayin da taganshi a Daren ranar da zaitafi
Wani lokacin haka kawai idan suna zaune tareda salma idan tatuna da yanda taga Aliyu kawai saita fashe da dariya salma kam kallonta kawai take ta girgizakai tarasa meke damun iman
Yauma kamar kullum suna zaune suna cin abinci haka kawai iman ta fashe da dariya salma data gaji da halin iman tace waike mekikewa dariyane kullum sai kitasani agaba kitamin dariya
Iman data kara fashewa da dariya acikin dariyar tace Allah ko salma wlh matar uncle tashiga uku
Salma tajuyo tana kallonta salma ta dago takalle iman acikin mamaki tace waike dama duk wannan dariyar uncle kikema to tsayama meyasa kikace matarshi tashiga uku
Hmmmm kedai kawai salma bari wlh ninasan me nagani amma wlh matar wannan bawan Allah tabanuu tafada tana dariya
Salma data kulu iman taki fada mata komiye tace wace matarsa kuwa banda ke aikuwa idan hakane kece kika banu
Iman tajuyo tana dariya hmmm salma kenan ai wlh wannan mutumin yafi karfina kedai bari kawai
Haka suka cigaba da firarsu salma natason jin miye iman tagani amma iman taki fada
Dan haka suna gamawa salma ta tashi tayi shigewarta daki iman kam remote tadauka tacanja tasha zuwa mbc Bollywood domin tana bala inson Indian film
***************
Haba Aliyu wai miyake damunkane haka kullum cikin tunani muba haka muka sankaba Dan Allah kagaya mana abunda yake damunka ko kadawo yanda kakeda please Aliyu Jibril yafada cikin tsananin damuwa(Jibril aminin Aliyu ne wurin aikinsu daya sunshaku sosai Jibril namatukar son Aliyu sabida hakayenshi shiyasa yanzu dayaganshi cikin damuwa shima yashiga damuwar )
Bakomai Jibril insha Allah zanyi kokari inga nadaina katayani da addu a please
Insha Allah zantayaka da addu a aminina
Nagode Aliyu yafada
Yawwa kokaifa kasan kaine babban aminin ango da munkoma daga wannan aikin da sati daya za afara biki kasan wlh namatsu inga Teema acikin gidana ina bala'inson yarinyar wlh Jibril yafada
Hmmm aikuwa naga alama gara mumika mata kai muhuta domin ita dinma naga alamar haka takeso domin wannan wayar dakuke ba kakkautwama ta isa tashaida mana hakan
Ai inaganin yanzu saura kwana goma shadaya mukoma ko
Eeh hakane mana yaza ayi namanta nida nake shirin angwancewa inbarku da rungumar filo da matse matsen kafafuwa Jibril yafada cikin tsokana
Lallaikuwa to kasani ko narigaka Aliyu yafada
Ahaba ahaka dinne zaka rigani kaida bakama San yanda zakayi tunkare mace mace kana sontaba inagafa sai kaje gidanmu nida teema na kayi mana sati daya mu koyamaka yanda ake love
Aliyu kam kafadar sa yadaka yana fadin to oga kada kayi mamakin inriga shiga daga ciki wlh
Yawwa dama ina so intambayeka Dan Allah meye alamar mutum yakamu da so
Aikuwa dariya Jibril ya fashe da ita ba kakkauta har saida Aliyu yasha omo yamike zaibar wurin
Jibril yayi saurin rikeshi please sorry abokina wlh dariya kabani yihakuri zangaya maka sorry duk da dariyar tashi taki tsayuwa
Aliyu yadawo yazauna domin yanason jin amsar da Jibril zabashi amma cikin daure fuska yazauna
Please Aliyu meyasa kayimin wannan tambayar
Malam Zaka bani amsar tambayatane ko a a
Zanbaka amma naso nasan wannan wace mai sa ar ce wlh
**************
Lallai kuwa iman wlh kinbani mamaki ace duk yanda muke dake kikasa gayamin wai zakiyi aure sai yanzu daga baya nakeji amma wlh iman bakida mutunci kumani nasan zamana dake ayanzu shiyasa wlh nakiraki nagaya miki kizo gidana yau akwai labari domin insamu damar gayamiki abunda yake raina vatareda kowa yajiba domin. Wlh idan akaji wai kinyi aure bansaniba dariya za amana suhaila ce kewannan masifar
Haba suhail kiyi hakuri wlh bahaka bane Nima abun abazata yazomin nan iman ta labarta mata yanda abun yakasance
Salma tasake shewa tareda rungume iman Dan farin ciki a kai haba wlh naji matukar dadin abunnan su abba da baba sun burgeni kai amma iman inatayaki murnar samun handsome guy irin uncle dama wlh kundace
Salma tawaro ido ke kuwa suhaila kinada hankali kinsan waye uncle kuwa nikam wlh bazan iyaba ai yagayamin shima bayasona kuma karatu yakeso muyi daga mungama shida kanshi zai samo mana mafita kuma nasan Sakina zaiyi inje in aure Abdul dina
Amma wlh ke iman wawuyace to wlh ina gaya miki kada ki kuskura kiyi wannan wautar domin rabuwarki dashi bakaramar wauta bace yarinya kikama abunki hannu bibbiyu domin wlh irinsu uncle sune mata ke rubibi dakudinsuma wlh amma ke gashi kinsamu kinaso ki tafka babbar wauta
Haba salma keda yakama ki bani shawarar yanda zanyi murabu da uncle. amma zakizo kidinga batamin rai
Ganin duk haryar da suhaila zatabi taja hankalin iman taki tayarda kawai saita bullo mata tawata hanyar(masu karatu kada kumanta suhaila matar aure ce itace su iman sukayi bikinta lokacin har uncle yahana iman zuwa)
Haba kawata da maganarki kuwa to zanbaki wata shawarar nafarko dai saikin cire tsoron Aliyu aranki sauran kuwa zokiji iman tamatso cikin jin dadi suhaila tafada mata zaro ido naga iman tayi ke suhaila anya kuwa zan iya haba kawata zaki iya mana kamardai ba ima din danasaniba wlh kuwa zaki iya idan dai harkinaso Aliyu yasakeki dake
OK toshikenan zanyi duk yanda kikace suhail indai uncle zai kyaleni inje in aure Abdul dina
Yawwa aminiyata suka fada suna tafawa haka suka cigaba da firarsu suhaila nata kara karfafawa iman Gwuiwa aikuwa iman tadauka 100% sai 4:30pm iman tabargidan tareda daura damarar aikata abunda suhaila tagaya mata
Tana tafiya suhaila ta fashe da dariya
Iman kenan ai wlh idan kinsan wata bakisan wataba hmmmmmmm uncle inatayaka murna tafada tana kara fashewa da dariya
HMMMMMMM!!!!!!!!! Nima sholy nafada
Kudai kawai kucigaba da bibiyar littafin my uncle domin jin yanda zara kya
Ina mai Baku hakuri jina shuru kwana biyu wlh muna shirye shortened fara exam ne on Monday Dan Allah kutayamu da addu a Allah yabamu sa a nagode nagode nagode !!!!!!!!!
Inayiwa kowa barka da juma a
I love you all my fans💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋
Page 20
Tana tafiya suhaila tafashe da dariya
Iman kenan ai wlh idan kinsan wata bakisan wataba uncle inatayaka murna tafada rana kara fashewa da dariya
Kaima uncle insha Allah sai munyi maganin wannan jiji dakan naka suhaila takara fada tana murmushi
***********
Iman kam bayan takoma gida saitashiga tunanin ta inda zatafara amma kuma wannan abun da suhaila tafadamin indai har uncle zai kyaleni in aure Abdul dina dolene inyi yanda suhaila tafada
Aikuwa Iman tundaga ranar tashiga lissafin ranar da Aliyu zai dawo
Domin aunty ma tatambaya wai yaushe uncle zaidawo aunty kuwa tashiga murna domin atunaninta ko Iman yanzu tafara son Aliyu ne (wannan yanadaga cikin shawarar suhaila cewa kada Iman takara barin wani daga cikin yan uwa yasan cewa bata son Aliyu tanuna cewa yes tanasonshi sabida koda yasaketa bawanda zai Dora mata laifi za ace laifin Aliyu ne domin ita Iman tanasonshi)aikuwa Iman tashiga lissafi
**********
Kwanaki sunja har lojacin dawowar Aliyu yayi domin gobe zasu dawo imankam duk wani shirye shiryenta ankammala mata aunty har mai kitso da lalle tadauko tayiwa iman aikuwa iman tafito Amarya sak sai sheki take da kyalli
Umarnin abbane cewa da Aliyu yadawo amika mishi matarshi suwuce gidansu shiyasa komai angama har Jere anyi idan har zaka kalle iman bazaka taba cewa bagidan Wanda takeso yakesonta za akaitaba domin yanda take kamar ba abunda yadameta
Aliyu kam yarasa awani yanayi yake ciki tun lokacinda akakirashi akashaida mishi daya dawo matarshi zata tare gidanshi
Shiyasa kodaukin dawowar bayayi jibril kam sai rawar kai yake yakusa zama ango
***********
Damusalin karfe 5:57pm motocinda suka dauko Aliyu daga airport suka gama daidaita parking dinsu aharabar gidansu Aliyu domin yau baima sauka Gidan aunty ba yadauki akalla mintuna 15 kafinyafara sauko da kafarshi yafito daga motar wow masha Allah wani irin fresh Aliyu yakara dawani irin kyau kamar bawanda yaje filin dagaba saidai yadanyi rama ita yakara fito mishi da ainahin samartakarshi kamar kasaceshi kagudu sanye yake da wandon sojoji dakuma farar riga Wanda tadan kama mishi jiki takara fiddo mishi da faffadan kirjinshi sai ridar sojinshi tasama wacce baisanyaba yarikota kawai ahannu bazakayiwa Aliyu kallo daya,bakayi sha awar kara kallonshiba sexy ayes dinshi yalumshe yanabin Gidannadu da kallo kasan cewar lokacin daminane akwai yiywar kayaushe ruwa zasu iya saukowa shiyasa wani irin iska ake mai hade da sanyayar sanyi maisanya nishadi
Shima Aliyu hakance takasance dashi wani irin nishadi yakeji Wanda yarasa konamenene
Rungumar da Dan karamin yaron yakaimishi tana cewa oyoyooo uncle ita tamayardashi daga duniyar dayaje yayi Saurin daga yaron yana sakar masa murmushi shima yanafadin oyoyooo my son yaushe kukazo Aliyu namasifar son yara duk muskilancinshi idan kaganshi tareda yara bazaka zata shibane yanason yara sosai
Shiyasa jininsu yahadu da manir Dan yayar aliyune shima yaron yanason Aliyu sosai
Uncle dazu mukazo wai naji mamana tana cewa aunty iman zata koma gidanka nima Dan Allah uncle zanbita yaron yafada yana langabarda kanshi kan kafadar Aliyu.
murmushi aliyu yay yanacewa my son kaima kashirya kayanka kacewa aunty iman zaka bita kaji
Murmushi manir yayi yanacewa dagaske uncle kai yagyada mishi yana murmushi ahaka suka karasa,cikin falon
Falon cike yake da yayyen Aliyu maza da mata aikuwa suna ganin aliyu sukadauki kuwwa suna cewa sannu dazuwa ango awurin iman
Gabadaya dakin ya dauki hayaniya Aliyu kam gaisawa,yayi dasu daya bayan daya yana rike da hannun munir Maman munirce ta janyo hannun munir tanacewa zo kabari uncle dinka yahuta yashirya haka sukayita tsarguwar Aliyu shidai murmushi kawai yake
*********
9:30pm Abba dakainai sai aunty suka dauki iman izuwa Gidan Aliyu iman saikuka take bayan sunkaita saida Abba yayimata huduba da nasiha mai Shiva jiki sannan yabargidan tareda tabbatar mata tabi mijinta saudakafa tayi mishi biyayya kuma tayi hakuri aikuwa takara sakin kuka
Auntyma nasiha tayi mata tareda kara koyamata mata yanda ake zama da miji
Hmmmm iman kam jinsu kawai take domin ita tasan ko sati daya bazatayi agidan aluyuba zai saketa idan dai hartayi amfani da shawarar suhaila
Saida safe sukayi mata bayan aunty takira Aliyu yatabbatar mata yana kan hanyar zuwa yanzu tana kuka tana rike aunty haka suka tafi suka barta
*********
Aliyukam fir yahana salim yarakoshi wai acewarshi aiwannan zubarda kimane wannan karamar yarinyar aisaita rainani idan taga wai harrakiyar ango akayimin
Salim kam dariya yayi yana mikamishi ledojin kajin dayasiya mishi yanacewa wlh yaro kakusa shiga hannu zakabani labari
Da sallama tashiga Gidan dakinda yake tunin na akabarmishi yashiga iman kam daga wurinda take zaune harbacci barawo yayi awon gaba da Ita tana bude Kofar ya hangota yayi saurin rufe Kofar yajuya dayan dakin
Kajinshi yaci yakoshi bayan yayi wanka sannan yaje yakwanta bayan yasha wahala kafin baccin yadaukeshi
Saidai muce asuba tagari Amarya da ango
************
Aliyu kam tunda safe yabar Gidan Dan baya mason abunda zai hadashi da yarinyar har tayi mishi kallon miji shiyasa tunda safe yabar Gidan
Iman kam sanda tatashi bataga aliyuba bata dumuba saidai tsoronda tarinka ji itakadai awannan katon Gidan daga baya kuma yanmatan family dinsu sukazo haddasu salma sai tsokanar iman suke wai yanzukam tagirma ko domin sunsan jiya uncle kam yasha bidiri aikuwa iman tace yawwa gama motarshonan naji hon dinshi bari yashigo intambaya mukushi aikuwa sukashiga bawa iman hakuri ta kyalkyale da dariya tana cewa ohooo nikuka raina ko to wlh yanzu nimatar yayankuce adinga bani respect tafada tanayi musu gwalo nankuwa suka shiga tsigarta daga mai cewa tamatsu uncle yakashe bakin tsiwa sai mai cewa ai wlh jiya taso uncle yakashe arna haka sukacigaba da fira
Jin iman tace zatagayamai idan yadawo suka tattara sukace wlh sukan sunwuce bazata jaza musu shan kashi abanzaba duk yanda iman taso su tsaya amma suka ki
Haka suka tafi suka barta ita kadai bayan sun gama girki sunjere
Iman kam wunka tashiga domin so take ayau tafara gudanarda shirinta
Wani irin wunka tayi Wanda ko awurin wankan sanda tabata lokaci maiyawa sabida turarukkan wunkan datayi amfani dasu wani mai tashafa mai laushi da dadin kamshi tashafa powder da man baki tayi kyau sosai sai sheki take kamar wata Dan Daren goma sha hudu wata arniyar Riga tasanya mai karamin hannu iyakar rigar guiwa tayi mata kyau sosai kuma tafitar mata da shape dinta kallon kanta tayi amadubi aikuwa ta zaro ido tana girgiza kanta tana fadin wlh Allah bazan iya ba infita da wannan rigar agaban uncle hmmmm anya kuwa zan iya bin yanda suhaila tace tafada tana kara kallon kanta tatuna da maganar suhaila kindaisan uncle bayason kunasa kananun kaya hasalima yatsanesu da alama ta kicigaba da sanyawa irin wa yanda ada bazaki iya zama dasuba ko falo tokisanya kifito agabanshi hakan zai tunzurashi yaji so yake yasakeki tu idan kingama wannan. Roll din kikirani zangaya miki Abu nagaba anya kuwa zan iya iman tafada bayan tagama tuna yanda sukayi da suhaila gaskiya bazan iyaba zandai kira suhaila ta gayamin abunda zanyi nabiyu inji idan zan iya hijabb dinta tasanya kan kayanta tafito domin yanason tadan zaga gidan dakin dayake kusa danata tashiga wow dakin yayi mata kyau sosai domin komai nadakin farine kan bed din takwanta tanajin nushadi acikin ranta talumshe idonta
Aliyu da tubdazu yadawo Gidan yashiga wunka yafito daure da towel akugunshi Sam bailura da mutum akan gadonshiba yazare towel dinnanshi saidai iman tabude idonta jin motsi adakin datake tunanin bakowa idonta baisauka ko inaba sai akan Aliyu dayake tsaye bakomai ajikinshi
Wata irin kuwwa tabuga Wanda tasnya Aliyu kallon gadon nashi
Tsananin tashin gankalin da Aliyu yashiga yasanya Aliyu nufar wurinta batareda yadauki towel din yakare jikinshiba iman kuwa ganin yanufo wurinta ahaka yasanyata mikewa dagudu zatabar dakin taku daya yadamkota damin shi Sam yama manta da bai maida towel dinba.......
Kaka kara kaka
I love you all my fansPage 21/22
Tsananin tashin hankalin da Aliyu yashiga
yasanyashi nufar wurinta batareda yadauki
Towel din yakare jikinshiba iman kuwa
Ganin yanufo wurinta ahaka yasanyata
Mikewa dagudu zatabar dakin taku daya
Yadankota domin shi Sam yamanta
Baimaida towel dinba
Iman data wani irin rude shikuwa Aliyu sai
Alokacin yatuna baimaida towel dinba aikuwa
Nandanan yakara rungume iman domin bayaso
Ta kalleshi ahaka shiyana gudun taganshi
Itakuwa wani irin masifar tsoron aliyu ne
yashigeta Yanda taji yawani irin hada jikinshi
Danata
Sam Aliyu yama rasa ta ina zai soma
Iman jikawai tayi anyi sama da hijabin jikinta
Tayi saurin sanya hannunta tana kare jikint
Domin ko bra bata sanyaba
Wani irin shock yakai musu ziyara jin haduwar jikinsu wuri
Daya Aliyu yawani irin rude domin wata iriyar
Muguwar sha'awar da baitaba jin irintabace
Yajita yau ajikinshi sama kawai yayi da iman
Baidireta ako inaba sai kan bed
Wani irin zabura iman tayi zata sauko
Cikin wani irin yanayi da Aliyu kaga dayama
Yafita hayyacin yace
Kinma isa yarinya kokin manta alkawarin da
Nadaukar miki kafin natafi gashi yau kinkara
Aikata wani laifin nalura dake yarinyarnan kinason
Kiganni bakaya to bari innuna miki ainahin Aliyu din tunda
Haka kikeso
Cikin murya kuka iman tace pls uncle wlh
Bahaka nakesoba Allah bansan kadawoba kuma