Nayi nadama book 1 complete - Chapter 22
Nayi nadama book 1 complete Chapter 22: Nayi nadama book 1 complete Chapter 22. Shi kam Yusuf a wunin yau ya wuni Cikin nishadi Mai da wani tunani sai nata…
3,101 words
Shi kam Yusuf a wunin yau ya wuni Cikin nishadi Mai da wani tunani sai nata So yake yaji muryar ta Amman ya rasa ta ina Zai ganta Gashi begenta ya mai mugun kamu Konce yake a parlosu shi kadai Yana ta tunani number ta yake son samu Cikin zaquwa ya miqe ya zauna Adam ya kira Yana dagawa Yace ya dai biyaye ? Tsaki Ya Dan ja cikin daqilewa yace Number Yarinyar nan nakeso ka ban. Sarai Adam ya gane Amman Dan ya cinnashi ya fada da bakinshi yace Ai yaran suna da yawa wacce daya kasan yan matan da suke sonka basu da adadi A hatsale Yace can da shirmenka Ni Na taba cema ka ban number watace bare ka tallatani Cikin dryar mugunta yace Toh number wa kakeso? Cikin yamutsa fuska yace Dan iska Number qanwarka zaka ban Dry yayi sosai sannan yace Shege ai Taurinkai Kashe maishi yakeyi Shiko katse kiran yayi Ba a jimaba yaga number Da sauri Ya daga Cikin zumudi Ya kirata Har kiran ya katse bata dagaba Kamar zai bari sai kuma yaji ya kasa Haquri Ita kuwa tana kitchen Tana ta aiki Dan baba bello Na hanya Bayan ta gamane ta koma daki da niyar yin wonka Har ta shiga toilet taji woyarta Na Neman agaji A hankali ta fito Daure da towel Cikin sanyin murya Tai slm Ganin sabon number Ne Ajiyar hrt ya sauqe da qarfi jin voice dinta Cikin sanyi yace *A,ishhhhh* Shiru tayidan tuno wannan sabon sunan Wanda tasan Mutum dayane ya rada mata shi Kuma ya shiga ranta Muryarshi ta qara Katseta Cikin mutuwar jiki Yace *Habitti* Me kikeyi INA kike nai ta kiranki byake daqawa Shin bakisan zakisa zuciyar Yusuf ta fasheba Cikin jin katsala ta qara narkewa jikin pillows A hankali taji Yana huramata iska A kunne ta cikin woyar Ajiyar zuciya ta kuma sauqewa Cikin narkekkiyar murya Yace Aysha Bata Amsaba Cikin shauqi ya qara matso pillows cikin qirjinshi Yaci gaba da cewa Dan Allah kiyiwa mijinki mgn kina sani firgici A,ish ko byeke ji nane Habitti Cikin sanyin jikin tace Hmm ahh INA jinka Toh me kikeyi? Wonka zanyi! Cikin kasala yace ki zo nayi miki a nan Shiru batayi mgn ba Cikin karya murya yace *ishat* dina kizo hammanki ya miki Ko inxo nandinne? Cikin Shauqin da ta samu kanta a ciki da mmkin hali irin Na Hamma Yusuf Tace Sai kazo din ai A dakin Ummin? Cikin furza iska Yace cike inxo din mana ki gani Fuska ta tabe tace toh Kazo Angama yace Ita kuwa katse kiran tayi tana ai dai duk fitinarka ka nitsu Cikin sanyi ta shiga toilet din ... Shi kuwa yana miqewa cikin Miqar jaraba da begenta Ya juyo kenan ya ga Adam tsaye a bakin qofa ya harder hannu a qirji ya zuba mai ido Cikin tuhuma Ganin haka yasa ya gano cewa ya jima a gun Murtuqe fuska yayi cikin kauda kai Yace kai Kauce Cikin tsura mai ido yace anqi a kace din Ina zakaje Kollonshi yayi cikin isa yace Gun matata zanje ko kana da mgn? Dry Adam yayi yana lallai Yusuf wlh baka da kunya Ni kake gayawa haka ka manta zantu kanka Na bayako? Tureshi ya danyi Cikin cewa koma dai mene ai dai mata tace mallakina Ni wlh matsala ta da kai Adam ka fiye Sa ido Babban banza Kawai😡 Ya fadin haka yayi cikin gida Da sauri Adam ya bishi a baya Yana wlh kai kam Yusuf sai Allah ne kadai yasan sirrin ranka Mutum sai muna furci kanaso kana kaiwa kasuwa Shi dai tsaki yaja ya wuce part din Ummi A hanyar shiga bedroom Dinta sukaci Karo da ita Cikin kauda kai Yace Ummi yunwa nakeji Wucewa tayi cikin parlon Sai da taje har kan kujera tare da amsa SLM Adam da kaka da suke shigowa tare Lkci gufa kuma ta juya gun da yake Sai wayam baya gun Cikin mmk tace Toh INA yashiga kuma Hira sosai su kaka da Adam da Ummi keyi Amman ita hankalinta Na kan Yusuf din
A can kuwa A hankali ya bude Qofar toilet din Cikin Sanyi ya maida qofar ya rufe Ita kuwa Ta cika baf din da ruwa ta murza sabulu a jikinta ta kada ruwan kumfa ya cikashi Tayi luf a ciki Idanta a lumshe Cikin ranta kuma gaba daya Tunanin Daren jiyane a ciki A hankali tasa hannuta ta shafa qirjinta Dan tuno yadda Hamma Yusuf ke shafa qirjinta A ranta tace Banji abin da nakeji ba in Hamma Yusuf ya shafa qirjina ba Baki ta Dan tura cikin Qara rumtse ido Tace hannun Hamma Yusuf da bane Dana kowa a duniya A fili tace Meyasa meyasa hakan ne Hamma Yusuf Cikin sabule kayan jikinsa Ya shiga cikin Ruwan Bakinshi ya kai kan kunneta Yace Mekuma NAYI ganifa nazo Da sauri cikin tsoro da mmk ta bude ido Sai kum taji kunya ta diran mata Shi kuwa Jawota Jikinshi Yayi cikin Sanyi Yace menene a nan din ya fada yana shafa qirjinta A hankali ta sauqe ajiyar zuciya Cikin Sa hannu ta sanqalo Wuyanshi Murmushi Yadanyi cikin rada Yace I miss you My dear Qara maqaleshi tayi Cikin kidima ya hade bakinsu Wuri daya A hankali qabbansa suka rinqa sakewa cikin mutuwar zaune Ya kamo harshen ta da ta rinqa lasar jajayen lips dinshi da suke bata dry in suna karkarwa Lasar lips din take cikin salon da itama batasan tanayiba Dan Hamma Yusuf cire mata hankali ta yake a jikinta Maida ita yake irinsa Kama harshen yayi yana tsotsa yana kuma murza bres Dinta ga sanstin ruwa ga Na sabulu gana fatarta Tuni ya kidime ya kidima ta Sai numfashi yakeyi sama sama Ita Kuwa a hankali Take Ki ranshi cikin mayen love Tana Hamma Yusufff A dakin Ummi fa
Ummin kuwa yanxu ta shigo Dakin cikin Mmk take jin alamun mgn a toilet din batayi zaton yana cikiba Ta matsota bakin qofar da niyar cewa Aysha lfy take mgn a bayan gida Dai dai lkci Yusuf kuma ya tashi cikin kidima yana lalubo bres Dinta ya samu yasa a baki Ganin yadda yakeyi yasa ta gano me yake muradi shisa cikin kidima itama Ta tallabo kanshi kamar yaro ta Dan dago qirjinta Cikin rumtse ido Ta tura mai bres Dinta A bakinshi Cikin kidima da gigita ya cabke yana sarrafata Ita kuwa cikin wani irin Abu da ya ratsata Ta qara maqaleshi Cikin sakin Dan qara Tare da cewa Hamma _Yusuffffffffff_ Bai iya amsawa ba sai nishi Dan yakeyi Jin haka yasa Ummi kuwa Barin dakin da sauri Kunya CE taji ta rufeta ba iyaka ji take kamar ta nitse A fili tace Na shiga 3 yaushe Yusuf ya koma Mara kunya da dai nasanshi da kunya Parlon takoma gunsu kaka Shi kam Adam shima zaman jiran ganin ta INA Yusuf zai fito Ne yakeyi
Su kuwa a toilet Aysha ta haukata Yusuf shima ya haukata Duk sun zama tabbabu Ba abinda Take cewa Sai qiranshi take cikin Rada tna Hamma ```Yusuffffffff``` Da gyer ya dago ya kalleta cikin tsura mata ido Da shafa Abinda yake tafiya da imaninshi wato bres Dinta Murya a daqile Yace Aysha Haka zamuci gaba da rayuwa Aysha bazaki tausaya manaba Kiga halin da muke cikifa A hankali ta matsoshi ta manna kanta kan faffadan qirjinshi Tasa hannu daya tana wasa da tattausan gashin qirjin nashi Ido ta lumshe A ranta tace Hamma Yusuf nima ka gama min illah bansan lkcin da ka karyamin zuciya ba A fili kuwa Lumshe ido tayi Cikin tura baki Tace Ni ka tafi kar Ummi tazo Tallabo fuskarta yayi cikin rada Yace Aysha shekarunki Nawa yanxu Cikin kasala tace 20 Qara matsota yayi ya manna qirjinshi a nata Yace In dai kina da lfy to wlh bazaki juri irin zamannan da mukeyuba Wlh ni kam bazan iyaba Ina cutuwa Aysha nifa ba waliyi bane Dole INA da buqarta matata a kusadani Ina buqatar kulawarki Wlh yau dinnan zan iya rada raina muddin Baki matso gareniba Haquri Na ya Gaza Kimin tallafi In ba so kike Na mutuba Duk ya qara rudata Da sabon salonsa Cikin shogoba tarinqa Dan bugun qirjinshi Tana Hamma Yusuf ka tashi ka fita Ido ya tsura mata qaunarta Na ratsashi Cikin sanyi ya kife guywarsa duk biyu Murya Na rawa Yace Kimin alqawarin zakizo gareni yau In dai kina son Na rayu In kuwa da gsky ke kuke son Na mutu toh ba yadda Na iya Itama ido ta tsura mai Cikin sanyi ta miqa mai hannu Tace bazan iya tashi ba Daqo ta yayi cikin Kada kai yace nima zan iya faduwa ko a hanya ne kema kinji Bakida qarfi bareni Yana dagota Ya miqa mata towel Zata daura a qirjinta yace a qasa zaki daura Cikin tura baki tace sabida me? Sabida ban tafiba tukun kuma ban gaji da kallon abina ba Cikin jin tsikar jikinta Na tashi ta matsoshi A hankali Ta manna qirjinta Kan nashi tana gogawa Shiko ido ya tsura mata cikin mmki A fili kuwa cewa yayi Wlh kin kusa ki qarisani Bata kalleshiba ta juya ta hada bayanta da qirjinshi Cikin hikima ta kamo hannayenshi duk biyu ta daura Kan bres Dinta Da qarfi ya saki ajiyar zuciya gamida Komawa jikin gini Ita kuma cikin murmushi mugunta Ta fita tana juya mai ququ
Tana fita ta zura rigarta tayi Parlon Cikin nishadi Taje gun kaka Dake cin Fruits Zama tayi itama tanaci Tana ya Adam yanxu kam tunda Amira ta dawo gida kullum sai an ganka Cikin dry yace wato da bana zuwa kenan ? Dry sukayi Gaba dayansu Dai dai lkcin Yusuf ya fito Fuska a murtuqe Har zai wuce Kaka tace Kai wannan d'a da baqin hali kake yanxu wato bamu kaima ka kellemu ba
Adam kuma miqewa yayi da sauri Yana zuwa hannushi Ya tura cikin gashin kan Yusuf Shi kuwa tabe baki yayi yace Ni banma gankiba Sarkin mita Ummi kuwa ita kunya kallon ida sukema takeyi
Suna fita Adam yace Wlh Yusuf iskanci ka ya girmi shekaru na Kasan Allah ka fara ban tsoro Zaka cinyemin yar uwa ka toskeni Ni INA bin taka yar uwar a hankali Cikin Rawar murya kamar mai shirin kuka yace Adam zadai ta kasheni ita Wlh Ummi bata saniba zata rasa danta a banza abin yamin yawa Allah sarki Adam sai yaji tausayi yinshi Cikin Sanyi Yace Yusuf Aysha matar kace Insha Allah bazata kashe ka ba Yau zan samo ma mafita Tunda kaga dama nima yanxu a gida zanke kwana tunda Amira ta dawo gidan itama
A haka ya Dan bashi qarfi guywa
Tun da akayi sallan insha Adam ya jashi suka koma parlon Ummi Baba bello Kuwa da yaje Abuja A dole Ahmad ya biyoshi da yasan halin da Yusuf ke ciki Dan Adam Na gaya mai komai Gashi tafi yar moto Sukeyi dan Ahmad Yace yana son ganin gari Kuma zasu biya Yola So haka yasa zasuyi isan dare Wata qil su isa irin qarfe 1 zuwa 2 haka.
Su kuwa su Yusuf Suna zaune Adam ya tasa Amira a gaba Yana ta tura kan Ahmad qarami wai yasha nono Ummi Na kallonsu cikin tsokana tace Adam wannan da nakafa kurane Cinye mana diya zaiyi
Cikin tsokana Adam ya kalli Yusuf dake ta Bin Aysha da ido Yace Ummi ai wlh Yusuf ya gado Shi kuwa Yusuf bata fuska yayi ya miqe yabi bayan Aysha.....
By garkuwan Fulani [4/9, 2:26 PM] +234 909 785 3276: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *NAYI NADAMA* 👆🏻👇🏻👇🏻 *MI,WASMITI*,Page 1⃣0⃣2⃣ Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Da sauri ya Sha gabanta cikin Karya murya da lumshe ido yace A,ish Bata kulashiba ta kauce ta juya zata Fita da sauri ya kamo Hannuta Cikin rada tare da tsura mata ido yace Dan Allah ki saurareni Plxx ki daina wahal dani haka Wlh ina azabtuwa.qara matsota yayi cikin tausayawa kanshi yace wlh Ji nake kamar zan mutu Ki tausayawa Dan umanki Da sauri ta Dan tureshi Cikin murguda mai baki tace Sai me ni me nawa a ciki Ba abin da ya shafeni Inma mutuwa CE ai ba kanka aka faraba kuma ba kanka za,a qarebe Hanyace kaje Muma muna zuwa Ai in maye ya manta uwar da baici ta manta ba Banza Sokuwa kuma Me zata iya maka wanne taimako zan maka A hankali ya farajin ranshi Na tafasa Cikin murtuqe fuska ya kamota ya matse ta jikin gini ido a juye yace Na mutu ko baki da matsala da mutuwa ta ko Aysha ni kike gayawa haka Kin kyau ta A hankali ya kuma sakinta Cikin sanyin yace Ki sani Koda yau ko gobe ko next week ko next month ko next year Na rasa raina ko lfy ta Kece sila Ke kika kasheni Juyawa yayi cikin cize lips inshi ya fice Kamar zay hadiyi zuciya Yana fita Sama ya haura Kai tsaye parlon baba bello Yaje ya kwana kan 3 str dan Bai son damuwa Bayan azabar da yake Sha Adam ne ya miqe yabi bayanshi Cikin sanyi Ya shiga ya sameshi Konce ruf da ciki Ya tura hannushi Ta qasa ya damqi mararsa Cikin kula yace Biyaye meke faruwa? baiyi mgn ba Sai qara matse mararsa da yayi Sunkuyo wa kanshi Yayi cikin kula Yace Kasha mgnin ka kuwa? Kai ya gyada mai alamar ehh Sai zufa dake keto mai Duk jikinshi ya fara bari Zuciyarshi ta fara harbawa da sauri sauri Cikin mmk Adam yace Toh Amman Yusuf Wannan fa ba shine mafita Ba dama Na tabbata a kawai randa mgnin zai Gaza sama maka nutsuwa Ka tashi mu tafi Part namu Ni zan turo Aysha
Da qarfi ya samu ya yunqura ya zauna cikin Rawan sanyi Yace Banson Ka barta Adam ka barta Meyasa? Zan barta ya tabba yeshi cikin kulawa Cikin tausa yawa kanshi Yace Aysha fa Tace bata sona Bata qaunar ganina Tace ko Na mutuma Ba ruwanta Ita bai shafeta Ba Ga ummina itama Bata qaunar ganina Ko gaisuwata bata amsawa lkci daya Ya rinqa karkarwa Sai riqe Mara yakeyi A tsorace Adam ya talla boshi Lkcin da Numfashinsa ya rinqa Fita ba tare da ya komaba Duk Sai damqe mararsa yake dafe da qirjinshi Jijiyojin hannushi da qoshinsa duk sun taso Sama Sosai Adam ya firgita da tausaya mai cikin hatsala da tsoro ya sauqo Dakin Ummi ya nufa A dakin ya sameta da Aysha Da Maryam Harda Amira Cikin fahimtarwa Ummi ta musu Bayanin dawowar Ahmad Lkcin take sheida Musu Ahmad Yana raye kuma yau zai dawo Cikin tsoro da mmk da kaduwa Duk suka daqo ido Suka xuba mata Baki Na rawa Maryam tace Ummi ya Ahmad kuma Ummi ko dai mafarki nakeyi Kamo hannu Ummi Aysha tayi Cikin Zubda qollah Tace Ummi Bakya mna irin wasannan Ummi wannan wanne irin zance ne Ummi macecce Na dawowa ne Maryam ne ta qara ruqqume Yusuf qarami Cikin Zubda qollah Tace Ummi kina Nufin Yusuf ba maraya bane mahaifinshi Na raye Dan Allah kimin bayani Sauqowa tayi cikin Gsky da gsky ta kamo Hannusu Su duka Tace Maryam Na taba miki Qarya ko Wasa? Kai ta qirqiza Alamar a a Cikin sanyi Ummi tai Musu bayani Mai gamsarwa Gaba daya ido Suka rinqa Bin juna dashi Kowacce da tunanin ta Maryam kam daqo Yusuf qarami tayi ta rinqa Kissing dinshi Da gudu ta ture Adam dake qoqarin shigowa ta nufi Part din Nenne A namma Nenne ta jadda mata hakan
Itako Aysha da Amira Sai hamdala sukeyi Cikin fada Yace ke Aysha Kixo Da sauri ta Isa gunshi Cikin Murna ta sanqalo hannushi Baki Na rawa tace Ya Adam Ya Ahmad Na bai rasuba Ya Adam wanne irin
Godiya zanyiwa Allah Na Ya Adam Me zanyi A yau NASA Ya Ahmad Na farin ciki Cikin Fada yace Farin cikin Ahmad ya kan kasancene Yayinda Yusuf ke cikin Farin Ciki Gashi ke kuwa baki da buri Sai son baqan tawa Yusuf Ko kin manta Ahmad kan sadaukar Da duk wani Farin cikinsa da jindadinsa ga Yusuf ne Ga Ahmad can ya kusa shigowa garin taraba Kuma wlh bai begen ko uwar da ta haifeshi kamar yadda yake begen Yusuf Gacan Yusuf Kuma zuciyarsa na qoqarin Fashewa Cikin sanyi Ta tsura mai ido Shiko zame hannushi Yayi ya nufi gun Ummi Jikin a sanyaye yace Ummi inajin tsoro Kar randa Ahmad zai dawo garemu Yusuf kuma ya barmu Wlh Ummi Yusuf bai da lfy Ummi fushinki Na cin ran Yusuf Ummi kinsan biyaye Nada matsala zuciya kam ko? Cikin Dan rashin damuwa Ummi ta tabe baki tace Adam ba yanxu ya bar nan ba Ni banga me akayi maiba Baqin halin shi ne kawai ya taso Kai ya jinjina cikin Jawo hannu Aysha Yana zo nan Da sauri Ummi tace Kai Adam sake min Y'a Ka fitanmin daga nan Ba inda zataje Cikin sanyi yace Dan Allah Ummi Dan Allah kiyi haquri Cikin fada tace Adam fitamin daga nan Zaiyi mgn tace Ya isa tafi kawai zamu rufe qofa Juyawa yayi cikin Rashin mafita Da sauri matarsa ta bishi a baya Cikin kula take cewa ya Adam Meke damun Hamma Yusuf din A INA yake Hannuta ya kamo Suka haura saman Yana zomuje kiga halin da Yusuf ke cikifa Suna shiga Adam ya saki hannuta da gudu ya nufi Kanshi ganin yadda yake juyi a tsakiyar carpet din parlon Yana damqe da Mara Sai yunqurin amai yakeyi Kuma ba abinda yake hararwa Itama Amira isowa tai da gudu Tana Hamma Yusuf Shiko Adam jijjigashi yake yana Yusuf Yusuf shi kuwa Sai bishi da yakeyi da fizgar numfashi Da gudu Amira ta sauqo Qasa cikin kuka Take kiran Ummi da qarfi tana Ummi Ummi kixo Wayyo Ummi kizo Hamma Yusuf Sai kuma ta nufi Sade din Abba tana Abba kazo Hamma Yusuf fa bai Da lfy Allah sarki Abba cikin rawan jikin ya fito Yana Amira INA Yusuf din meke damunshi Cikin kukan tace yana parlon baba Ganin ya fito ta kuma yi bakin dakin Ummi tana Ummi wlh Hamma Yusuf baida lfy Aysha dake Konce Gefen Ummi Cikin sauri ta miqe ta zauna Hannu Ummi ta riqo Tana zare ido Tace Ummi Ayyah Ummi kije ki Duba shi Mana Lkcin Amira kuma ta shigo Duk ta rude hannu Aysha ta kamo Tana ja tana kizofa kiga yadda yake Ganin yadda amiran ta rude yasa ta bita Ummi ma ta miqe ta bita a baya Suna fitowa Parlon Abba Na sauqowa da sauri yana Adam dauko shi mu tafi asibiti Dai dai lkcin Su Ahmad kuma sukayi SLM Da qarfi Aysha ta fizge hannuta cikin Na Amira Cikin tsalle da karadi Ta afka jikin Ahmad Ruggumishe tai kamar zata mai dashi cikin jikinta