Nayi nadama book 1 complete - Chapter 25
Nayi nadama book 1 complete Chapter 25: Nayi nadama book 1 complete Chapter 25. Yana parking Ya fito Cikin Bude hanna yenshi Yana mai shaqar iskar garin…
3,238 words
Yana parking Ya fito Cikin Bude hanna yenshi Yana mai shaqar iskar garin dayafi so fiye da ko ina A ransa Yanayin qarin Na tunzura Yanayin halittar da rabbi yayi mai Kye Ya miqawa bappi Cikin sanyi yace Bude but Ka shigar da kayayyakin Karba yayi cikin Dan Fara,a Yace ' can part dinki Zan kai ko? Ba tare daya kalleshi ba yace 'a a dakin Innayi zaka kai. An gama yace cikin Sauri ya fara kwasa
" itako Aysha tin tuni Take on Fita yaqi bude mata Qofar Sai yanxu ya Dan zagayo Ya bude Qofar Cikin Yin piki piki da ido Ya Dan nuna mata hannu alamar ta fito Daya hannu kuma ya nuna mata qofar. Cikin Mmk Irin wasu lamura Na Hamma Yusuf din nata ta zuro qafarta Tana mai kallon shi Har ta miqe Shi ma idon Ya tsura mata Gami da qara matsota cikin Rada Yace 'Yadai Kike ta kallona? Na canxa ne? Ko dai Kema kewata ke damunku? Da sauri tai qasa Da Idon'ta Shiko Kamata yayi Ya manna ta a qirjinshi Cikin Shauqi Yace Kewarki ta kusa zautar dani Na kusa macewa Kin firgitani wlh Banson Kiyi nesa dani Shiyasa Na kawoki nan Dagani sake Masu gidan sunyi tfya. Janye jikinta tayi cikin Mmk da tsoro Ta nufi cikin Gidan.
"Shiko Yusuf Phone dinshi ya zaro ya kira ta Baba bello ya sheida mai sunxo Amman su Bappa Yaya ba sannan Dan haka karsuce zasu zo Yana katse kiran ya kuma kira Ahmad Cikin Dan fara,a Yace ' B'iyaye Mun isa lfy Lau Dry shima Ahmad din yayi cikin Tsokana yace Ka sacemin Qanwata ka bar Ummi nata fada Sannan ka hana Usman zuwa Dan qarfin Hali Fuska ya Dan yamutsa yaci Gaba da cewa ' Ahmad Wlh Ummi bata San halin da nake cikiba Shi kuwa Usman Shi yawone kawai ke cinsa Yafi son yazo Ya tare cikin Labbun nan Yayi ta tsinke fruits Kamar wani biri.
Adam ne dake gefe ya karbe woyar cikin Tsiya yace ' wlh andaiji Kunya Abu ya koma harda sace yar mutane Ni dai fatana kar ka cinyemin qanwata Yar marainiya.
Tsaki yaja cikin Hada fuska Yace kai Ka cinyemin tawa qanwar Da Allah can da Sa idonka Ni banson masi Katse kiran yayi Ya nufi masallaci Bayan yayi Alwala Su kuwa Ahmad Dryar Yusuf Suka rinqa yi.
" ita kuwa Aysha Tana shiga gidan ta rinqa mmk Ganin da gske Ba kowa a part din kakannin Nasu Sosai Take jin tsoron Hamma Yusuf din Parlon ta zubawa ido Komai nan tsaf gwanin Sha,awa Labulayen duk a sassake Ga komai a shirye hatta kan dinning table Komai tsaf Ba wani haske sosai Sai hasken Cikin show glass Sai sanyin A,C da Na yanayin garin daketa kadawa Parlon Sai qamshi yake Dan shi Bappa Yaya ko Qiftawa yayi ta wurin Sai ya Dade yana qamshi bare inda yake rayuwa A hankali ta zame gyelenta Ta ja Trolley ta. tashigar Cikin dakin innayi Toilet Ta shige Shawa ta sakarwa kanta Har Na tsawon wani lkci Sanyin garin Da sanyin ruwan suka sauqe mata da nishadi Cikin rausayawa ta rinqa murza sabulu mai qamshi A jikinta Bayan tayi brush Ta yi alwala Ta fito daure a Towel Zani ta zare ta daura Gamida Sa hijabin Ta tada kabbara Tayi magga riba Bayan ta idar ta dauko Qur,ani Tai ta karatu Har aka kira ishah Ta kuma miqewa tayi ishahn Tanaidarwa tai shafa,I Da witiri Sannan ta ninke abin sallar Gaban Mirror ta zauna Ta jawo Jakarta Ta rinqa murza mai a tattausar fararta Sannan Ta fidda humranta Ta bi jikinta dashi Ta kuma dauko Lovilia ta shafeshi a jikinta Miqewa tayi ta zabo Wasu tattausan Kayan bacci Rigace da Dan wondo Farare tas Sai Dan ratsin Yellow yellow a jikinsu Wondon guntu ne iya karsa guiwarta Sai yar rigar wacce iya karta Ququnta Daga samanta kadan Kadan kuma Ta danyi shara shara hannuta kuma ragace Gaban mirror ta koma dasu ta dauko Turaren Lailatu sahara Ta feshesu tsaf Sannan ta sakasu Ta dauko Hula Yellow ta murxa a kanta sannan Ta dauko phone Dinta Ta nufi Kitchen tana Zuwa Fridge Ta bude Tako yi Sa,a akwai Abinda take mararin Nono ta dauko mai sanyi Ta burgeshi Ta sanya sugar Sannan Ta Debi Fruits A pilet Parlon ta dawo Ta zauna kan 3 str TV ta kunna Ta koma ta zauna Cikin sanyi da Dan jin Tsoro Ganin yadda labulayen ke kadawa alamar hadari Na tasowa Can dai taji Iskar ta qaru sosai Tashi tay cikin Sauri Ta rufe Windows din Lkci Daya.kuma Walqiya ta fara haskawa Cikin Tsoro ta koma Jikin kujera ta da Zauna
" Shi kuwa Yusuf Ganin hadarin Yasa shi Fitowa Gidan Baba Ahamdu Da sauri Ya shige mota Kai tsaye ```Jam baddu Restaurant``` Ya wuce Gudu gudu Ya seyomusi abinda zasu Dan ci da juices masu sanyi
Bai zame ko inaba Sai Gida Hadarin kuwa kamar Jiransa yake Yana parking Ruwa ya kece kamar da bakin Qorya Fita yayi Cikin tattara ledodin Ya nufi Bakin qofar Cikin ruwan Tuni ya jiqe carkab
Yana zuwa ya tura Qofar ya shige Cikin Sauri Yana 'Amrita Ina kike Ita kuwa Dan ganinshi da tayi Sai ta danji Sauqin tsoron
Shi kuwa ganin ta share shi yasa shi Wucewa gefen ta ya ajiye Kayan hannushi A ranshi kuwa yana Oh kinji ba tsawa kenan Toh Allah ya Sa ai tsawan
Tsayuwa yayi a gabanta Cikin Isa Yana 'Ke baki iya cewa mutum barka da dawowa ba ko? Bata kulashi ba Sai hararanshi da ta danyi qasa qasa
"Shi kuwa rigar jikinsa da ta jiqe ya cire ya cillata gefe Ya kuma zame dogon wondon jikinsa Sannan ya cire yar bes Dinshi ya cillar gefe Ya rege daga shi Sai Bkss Cikin sanyi Yace ke
" daqo idanta tayi Ta kalleshi Sai ta kuma Saurin kife Kanta jiki Kujera Jikinta har rawa yake Ganinshi haka ya bata tsoro sosai Shi kuwa Zama yayi a gefen ta Cikin Qara matsota........
*By garkuwan Fulani* [4/9, 2:26 PM] +234 909 785 3276: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *NAYI NADAMA* 👆🏻👇🏻👇🏻 *MI,WASMITI* page 1⃣0⃣6⃣ Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Bakinshi Ya manna kan Kunneta cikin Sanyin murya yace A,ish kiyi shiru Kinji Na barki Bazan kuma abin da zai cutarda keba kinji Kiyi haquri kinji My dear sis. Shiru tayi cikin jin kun yarshi Ta manna. Kanta kan qirjinshi Hannu yasa ya ruqumota da kyau Ya jingina jikin kujera Ajiyar zuciya ya rinqa sauqewa Ido ya lumshe Cikin manna mata kiss A goshinta Can kuma Idon ya Dan bude cikin yamutsa fuska Jin Shigowar su Adam Da Ahmad Dan Sam baison abinda zai takura Mashi Amritanshi.
Adam ne ya Dan kalleshi a fakaice Ya kuma juyawa ya kalli Ahmad da ido ya nunawa Ahmad Aysha dake lafe cikin qirjin Yusuf din Ya tabe baki Ya miqawa Ahmad hannu suka tapa Suka Dan kwashe da dry Adam yace Yusuf meke damunku? Cikin harara yace ciwon so ke mana dadi Ahmad ne yace Toh fa Wato ciwon so ke muku dadi Sai suka kuma.dry Kai ya juyo cikin kallon Ahmad a nitse Yana Biyaye harda kai Wato wannan Yaya Na zauren ya koyama Sa ido Dry Ahmad yayi cikin salonsa Na sanyin rayuwa da yanayi Yace a a biyaye bance komaiba Fatana asha ciwon so lfy Haka dai sukayi tayiwa juna tsiya Can. Maryam da Usman dasu Rabi,u Suka shigo a tare Gaba daya kallon mmk suka tsaya yiwa Yusuf Rabi,u ya kalleshi a fakaice gudun masifa Ya kuma yafito Usman ya daga mai gira Aiko suka kasa tsare mmkinsu Rabi,u Ne Dan Neman mgn Ya kalli inda suke cikin Daga murya Yace Ke Aysha tashi ki ban phone Dina Usman ko dry CE ta kofce mai Shiko oga Yusuf kai ya dago fuska a murtuqe ya watsa musu mugun kallo Tuni Usman kam ya fice Shiko Rabi,u matsawa ya danyi cikin hada fuska yace Ni phone na zata bani Zan tafi school Ne . Bazata bayarba ya bashi amsa a kufule Juyawa yayi ya fita cikin kunquni
Haka ya maqaleta a parlon ko a jikinshi In Ummi tazo wucewa Sai ya kauda kanshi Har dai zuwa Dan wani lkci Bacci ya debeshi Ganin haka su Ahmad suka fice Suna dry.
Suna baccin Nenne ta shigo ta samesu ruqqume da juna Klsu tayi cikin dry ta wuce kitchen gun Ummi. Cikin fara,a Tace Ummi yau kuma baccin a parlon ki za,ayishi kenan Tabe fuska tayi cikin takaici Tace yaro Sam Bayajin kunyar mutane yazo ya tare min a parlon Bayan ya yiwa yarinya mugunta sannan ya tsare kar a kaita Asbiti Dry Nenne tayi cikin sanyin tace ki bawa yaro matarsa sunyi komawarsu Can su gama magale juna baki gansuba bare kice rashin kunya ce Itama dry ta danyi sukaci gaba da aikin,
Basu farkaba sai da sukayi baccin 2 hours Sannan Aysha ta Dan Juya cikin sauri shima ya bude ido Da sauri ya tallabeta Ya tallabo fuskarta ya tsura mata ido cikin ido Murya a narke yace I love you Amrita Kiyi haquri banson wahal dakeba Na kasa control din kai nane Baki ta Dan tura cikin kauda kai Qara manneta yayi ya daura bakinshi kan kunneta cikin shauqi Yace Kiyi haquri Ki yafewa Hamma Yusuf dinki. Kafada ta maqale alamar a,a Qara manna qirjinshi yayi kan nata Cikin rada Yace bafa laifina bane Laifinki ne Kai ta dago cikin alamun tabbata Ta kalleshi Gira ya daga mata Gamida cewa Ehh laifinki ne Dan ke kika gigitani Kika haukatani Ke kika jiyar dani abinda ban taba jiba Kedin ta dabance Ke dole en kasa sarrafa kaina Dan kedin ta dabance Qara goga qirjinta yayi a nashi cikin sanyin yace Aysha kina da dadin da bazan iya zama da qishinkiba plss karkiyi nesa dani Hannushi ya Dan kuma turawa cikin qirjinta Ya shafo bres Dinta cikin ajiyar hrt da lumshe ido Yace Wlh a duniya bayan qur,ani Ba abinda nake begen rigewa kamar wannan Ba abinda zan taba naji dadi da sanyi a raina da rayuwata da ruhina Aysha sai bres dinki Wlh hannuna qaiqayi yake min in ban shafesuba Bakina nauyi yake min, in ban tsotsesuba. Ya qarishe mgnar yana qoqarin Tura kanshi cikin qirjinta Da sauri.ta tallabo kanshi Ido cike da qollah Tace Plss Hamma Yusuf Na tuba Dan Allah kayi haquri Wlh bazan iyaba Ciwo jikina. Kai ya karya kamar marigayin zakara Cikin sakewar jiki yace Sai anjima Nazo ko? Kai ta sunkuyar cikin yuqqurin miqewa Sai kuma ta saki Dan Qara Da sauri ya miqe kamata yayi Cikin rawan jiki Yana Ohh sorry Amrita Hamma Yusuf dinnan bai kyau ta ba Sunkuceta yayi Sai dakin Ummi Kan gado Ya direta Kiss ya manna mata a goshi Cikin juya ido Yace wlh zanyi miss Dinki Dan Allah kixo Ki kwana da mijinki Kinji dumina inji duminki. Toh kawai tacema Dan ta rabu dashi Cikin salon Sha,awa yace Ki rinqa shiga ruwan zafi a kai akai Bari yanxu Na kawo miki mgnin Toh ta kuma cemai duk idanta a rufe Dan kunyar shi da tsoron shi takeji. Har ya juya zai fita ya kuma dawo Hannushi ya tura cikin Bres Dinta ya cabkosu Da Dan qarfi Yace Wayyohhhh Shehhhhhhhshh Ham Ya sauqe ajiyar zuciya ya fita Yana ki matso da moyarki kinji Noor hayat dina Kai kawai ta gyeda mai Dan gsky salon Hamma Yusuf salone mai tsadar gske
Yana fita ya hado mata magunguna da tek awy Ga wasu kaji gasassu Sai qamshi suke Sai madara mai sanyi Da lodin inibi da su Apple mai sanyin gske. Sai wasu qattin boruna sukuwa ya cikasu tab da English wes da sleeping dress masu taushi da santsi da tsulbi Sai sweets lace da at ampopi masu kyawun gske Sai yan kunne da sarqa da abin hannu da zobe Na zinari Sai sheqi da gyelli sukeyi ga kye din dalleliyar motarta mai tsadar gske Turaruka kuwa ba,a mgn Duk ya hadesu.
A parlon ya samu Anuty Sadiya Cikin Dan fara,a ta karbe kayayyakin ta shishigar Tana Yusuf wannan kaya haka Na mene? Fuska A sunkuye yace Anuty Na Aysha ne Tayi baccinne ? Ehh tace mai Tana mai zubawa kayyakin ido Shi kuwa dakin ya shige ya Dan shafo fuskarta cikin Sanyi ya tallabota Magunguna Ya Dan tura mata a baki ya balli Goran FARO Ya bata Duk abinda yakeyi tanaji Sai ta qara lumshe ido Yana gamawa ya gyara mata Blanket din Ya fice cikin kewarta
A dakinshi. Wonka yayi ya zo ya kwanta Sai murmushi yake yana. Alhamdulillah Sam bacci ya kasa daukarsa ba abinda yake tunawa Sai Daren jiya Haka yayi ta juyi Sam ya kasa samun nitsuwa Dole yajawo phone dinshi Ya rinqa kira bata dagawa Gashi baison yaje kar aga zalamarsa Wurin text ya shiga A rayuwarsa shi bai taba dadara kanshi baifa bata lkci yayi wasu kalaman wai so ya turawa kowaba Amman gashi yau ya zauce Sai Zan tuka yake zubawa. Da gyer dai ya samu barawo bacci ya saceshi.
Su kuwa a parlon Ummi Gaba daya sun cika da mmk Irin yadda. Hamma Yusuf dai Ya tsaya da kanshi ya tarkatowa Aysha irin wadannan abubuwan da yake fadin shi yafi qarfin ya solance a gun mace Rabi,u kuwa tsakaninshi da Allah yake fada yana Wlh nima dolene fa dolema kawai a Samar min moto Inba hakaba ayi bala,i haka kawai.ace Aysha ma najan motarta ni INA zare ido Ga Usman dai ya Ahmad ya bashi Abdul kuwa baba ya saya mai wato ni kam soko ko. Dry sosai suka rinqa yiwa Rabi,u Usman ko cewa yayi sunyi canjin moto Itako Aysha sai binsu da ido takeyi Saida Ummi tazo ta koresu tukun Ta Sam tayi baccinta Anuty Sadiya kuwa ta dage Sai hade mata kayan gyara takeyi.
Kashe gari da sassafe Yusuf yxo A parlon ya samu Ummi Bayan ya gaidata ya miqe ya nufi cikin Dakin. Da sauri Cikin hada fuska Ummi ta dakatar dashi Cikin cewa Kai dawo nan Ina zakaje Wai shin kai bakada tausayi ne Nacema tana bacci tada ita zakayi kenan? Kai ya jinjina a Lamar a,a Fuska a hade tace Toh wlh ka kiyayeni Kar Na qara ganin qafarka a nan Kabarta taji dacutarta. Kana jiko? A Dan tsorice Yace humm Ummi dama mgnin Zan bata Kuma wai zan dubatane. Tabe baki tayi cikin yatsine tace gashi Ni ban iya bada mgnin ba ko? A a yace Cikin sanyi yace ayyah Ummi Dan Allah bari Na Duba jikin nata. Bazaka Duba ba wlh ka fice kawai Ta bashi amsa a fusashe Shiko gaba daya ya gama cika Haka ya juya a dole Ya fita Yana fita Ya kirata har Kusan sau 8 Bata daga ba A parlon su Ya zauna Cikin damuwa ya rubuta mata text Kamar haka.
``` Assalamu alaiki Ya sahibul qalbi Fatan kin tashi Lfy ya jikin Yayi sauqi ko ? Ko har yanxu yana ciwo? Dan Allah Amrita ki kulanmin da kanki Dan mu samu ki wore Dan wlh Na gaji da zaman Takura Amrita Daga yau zan fara mana shirin komawa Dan in muna qasarnan Za,a kasheni Yanxu nazo Ummi ta hanani Shiga Amrita ya za,ayi nida matata a hanani ganinta Dan Allah kixo gareni Wlh ke kadai nake son ji a kusa dani Plss ki tausayawa zuciyar Hamma Yusuf dinki Dan Allah kixo gareni Dan zuciya ta Na gasuwa da begenki Kijin Aysha Dan Allah ki taho.```
Dry sosai Anuty Sadiya takeyi da taga text din Cikin tsokana ta miqawa Ayshan Karba tayi tana Duba ajiye woyar tayi Cikin tabe baki Itako Sadiya Hadin Wani gari ta dama da madara Mai sanyi ta miqawa Aysha Tana gashi shanyeshi yanxu Kina shan wannan gaba Yusuf sai yayi kuka cur da hawaye, Ita bata daqo zanceba ta karba tana Sha tana lumshe ido Dan dadinshi Ummi da ta shigo yanzu cikin Fada Tace Sadiya Ban hanaki bawa Aysha irin wadannan abubuwan ba Ke kuma ba son zaqiba Sai dirka kikeyi Wlh zaki gane kurenki Gun wannan Fitinenne Wlh zai jinyatar dake shi ko a jikinsa Bakisha komai bama ya kika qare Kekuma Sadiya So kike ya kashe miki qanwa ko? Dry Sadiya tayi tace Insha Allah ba mutuwa Sai Ta zuciyarsa Ita Sam Aysha har yanxu bata ganeba Sai Sha take cikin nishadi.
Haka Sadiya da Nenne suka rinqa Tsuma Aysha da Amira Itama Maryam har gida ake kaimata bayan Wanda aka mata kafin su koma Tafiya Yola kuwa dole aka dage Dan Ahmad yace bazai jeba Sai da Yusuf shiko yana jinya.
Yau kusan 8 days kenan Ummi ta kasa ta tsare Fir ta hasasu Haduwa Ko woyarshi ta hanata dagawa Sai dai dubbban texis nashi Mgnaganu kuwa Yusuf Yayi magiya har ya gaji Yayi ta roqo ko muryarta a barshi yaji An hana. Ita kuwa Ummi Har yanxu gwada son da Yusuf kewa Ayshan take in bata gamsuba bazata bashi itaba bare su koma tare.
Yau juna,a bayan an sauqo daga sallan Yusuf ya shigo gidan Ranshi a bace yau kwana 9 kenan hanashi matarsa Can gefen garden yaje ya zauna qarqashin Bishiyar maqqoro mai inuwa da sanyi
Phone dinshi keta suwa Amman yaqi dagawa har sai da ta katse Kiran ya kuma shigowa a karo Na 3 Cikin hatsala ya zaro phone din Sunan Bappa Yaya y gani Tsaki ya Dan ja Tare da amsa kiran
Bayan sun gaisa ne Bappa Yaya yake Cewa 'Dudabe Ka gayawa bello kace karku zo Gobe Dan munyi tfy Dasu innayi duka.
Fuska ya tabe gamida cewa toh. Sainjima ya katse kira Yana toh ni menawa da tfyarku
Yana wurin ya haqqo Usman Na Jan Trolley Ya bude matarsa ya saka Ya kuma komawa Ya qara fitowa da yar qaramar jaka Ido ya qurawa jakar sarai ya gano ta Aysha CE Shiyasa ya miqe cikin Dan sauri Ya isa gunshi Ido ya zuba mai cikin ayar tabbata Yace Kai INA zakaje Kuma kai dawaye
Cikin Dan Tsoro Yace Gembu mambila zamu tafi Ni da Aysha kafin gobe INA kuma zakuxo ko hamma Yusuf?
Hara ya watsa mai Cikin isa Yace Bazaka jeba. D sauri yace Bazan jeba ko bazata jeba? Fuska ya kuma hadewa Yace kai din bazaka jeba ko kanada mgn? Cikin maraicewa yace Ga kayanta Na cire ni ka barni nayi tfya ta Cikin Tsawa Yace Nace bazaka jeba Maza Kwashi kayan nata ka maidasu cikin motata Sannan kaje. cikin gida kace mata da motata ma zaku tafi Toh yace cikin Fushi ya kwashi kayan Ya mayar cikin motar Yusuf din Ya shiga cikin gidan.
Shi kuwa Yusuf da sauri ya shirya kayan shi yazo ya shiga Cikin motar ya zauna Cikin Farin ciki Yana haggosu Suka isa Gefenshi Cikin sanyi Usman yace Zagaya can ki shiga Bari Na dauko igiyar Charge Na Toh tace cikin Murna, shi kuma Usman ya koma cikin gida rai a bace.
Cikin Rausa yawa ta bude Gaba ta shige Hankalinta nata woje Dan haka bata ganshiba Shi kuma Jin qamshinta ya sashi sauqen ajiyar zuciya Tare Da lumshe ido ya Dan konto kanta kadan Hannushi yasa ya Jawo murfin motar ya garqame Ita kuwa Tsoro ya bata cikin Mmk tasa hannu zata bude Ya ficgota ta fada jikinshi Da sauri yayiwa Motar figan Nishadi Ya fice daga gidan. Hanyar Gembun ya miqa Ita kam sai Qoqarin janye jikinta take shi kuwa ya maqaleta Cikin rawa hannu ya tura hannushi cikin.....
By garkuwan Fulani [4/9, 2:26 PM] +234 909 785 3276: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *NAYI NADAMA* 👆🏻👇🏻👇🏻 *MI,WASMITI* page 1⃣0⃣8⃣ Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇