Kenza eBookz

Sakon so complete Novel - Chapter 23

Sakon so complete Novel - Chapter 23

Sakon so complete Novel Chapter 23: Sakon so complete Novel Chapter 23. Genesis sukaje wani private VIP hall daya kama musu shiga wajajen 11 Musty yamike…

1,167 words

Genesis sukaje wani private VIP hall daya kama musu shiga wajajen 11 Musty yamike tareda kama hannun Anty Binta suka fito waje yace “time for the call nasan he’s suffering by now” gyadamai kai tayi ta karbi wayanshi dayake bata tai dialing number ta….. Lujain tayi nisa a game din datake bugawa ganin number Husby yasa tadan zaro idanu saikuma tamike dasauri tabude kofa tafito tai dakin Anty Binta taga babu kowa tsit taji gidan kaman ba nasu ba kasa tasauka bataga kowaba kitchen tawuce ta leka still wayan nata ringing hakan yasa tadauka kafin tai magana taji muryan Anty Binta tace “hello Lujain” dasauri Lujain tace “Na’am Anty” dasauri tace “sorry na manta natafi bankai ma Ya Imran abincin shi ba, abincin shi nakan dinning a kula dan Allah dauka ki kaimai daki ki ijiyemai gaban gado Hajiya bata iya hawa bene kinji” hakanan jitayi gabanta na faduwa murya chan kasa tace “toh” dasauri Anty tace “yi sauri please” katse wayan tayi hakan yasa Lujain tafito daga kitchen din dinning ta kalla gako abincin shi nan tsaf a tray mai bala’in kyau komi nakai, ahankali ta ijiye wayan kan dinning tadauki tray tafara tafiya ahankali bene tahau tana mamakin ina kowa yaje, sama takarasa zuwa gaban dakinshi kawai jitayi faduwan da gabanta yake yakaru murya chan kasa tace “Assalamu Alaykum” kusan mint 5 shiru baaa amsaba, ahankali tace “toko shima yafita ne” ahankali tasa hannunta ta murza handle din tabude kofan dakin duhu bata ganin kowa na ciki sai kamshin shi dayawani mata sallama dakuma sanyin AC dakin, tadan dade tana kalle kalle kafin ahankali tashiga dakin rikeda tray komawa kofan yayi yarufe dakanshi hakan yasa dakin yay duhu kaman ta ijiye abincin anan gaban kofan tafice takeji amman kuma saita tuna Anty Binta tace takai gaban gado kuma ta ijiye anan what if yadawo ana bude kofa yaci karo da abincin ya bare, tunanin haka yasa tafara tafiya ahankali cikin duhun tana tafiya gently kaman mai koyan tatata tadanyi tafiya kadan sannan ta tsugunna ta ijiye tray tamike tsaye tana mika hannunta trying taji ta taba bango danta juya tafara tafiya tafita daga dakin hannunta taji kan fuskan mutum dan saida yatsunta sukaci karo da hancin mutum some part na hannunta na gogan beard kaman wacce ta taba shock dasauri tazabura zataja hannunta baya karaf taji anrike hannunta wani kalan zaro idanu tayi kaman idanunta zasu fadi kasa batasan lokacin datace “Innalillahi!” bedside lamp guda daya aka kunna da haskenshi is so dim and cozy hakan yasa suka hada idanu da Abee daya rike mata hannu gam yana kallon fuskanta, dawani kalan sauri tajuyar da kanta jikinta kawai yadauki rawa dan tunda take bata taba ganin namiji haka babu riga ajikinshi ba to a inama zata gani awajen Gwaggon ta take ko Baba bata taba gani ba riga ba, Abee ne zaune bakingado idanunshi sunyi jajir sun wani kalan kankance, kirjinshi duka gashi dasuka kwanta sukai lubbbb yana wani kalan kallonta kaman yaune rana nafarko daya fara ganinta.

Yanda gabanta ke faduwa gashi takasa kwace hannunta takasa kara kallonshi yasa tace “dan Allah kayakuri bansan kana nan ba, Anty Binta ne tace nakawo maka dinner” jan hannunta taji anshigayi hakan yasa dasauri tajuyo takalleshi sake dauke kanta tayi dasauri sabida yanda takasa kallonshi ba riga wani farin towel ne yake daure dashi gajere a waist, duk yanda taso ta tirje jawota yayi da karfi ya zaunar da ita bakin gado dab dashi yana wani kalan kallonta da dan hasken side lamp din idanunshi nakara kankancewa, sosai yake wani kalan kallon fuskanta yanda takasa kallonshi idanunta na kasa hakan yanuna how long eyelash nata suke bakake da dogon hancinta da pink lips dinta dake rawa sosai ga gashinta da akai parking da butterfly ribbon dayay bala’in kyau, ahankali yadaga hannunshi that is free dan dayan yarike hannunta dashi yakai saman gashinta gently yadaura hannunshi kan ribbon dinta yawani ja ribbon din zuruf kasa ya zare hakan yasa gashinta yawani zubo zub some akafadanta some sun fadi abayanta, dawani kalan sauri tadago idanunta dasuka cika da kwalla tap takalleshi hawaye na zubowa sharrrr, hannunshi yakai ahankali kan fuskanta gently ya sharce hawayen kafin ahankali yashiga matso da fuskanshi saitin nata jitayi zuciyanta kaman zai fito daga kirjinta yafadi sabida kalan racing din dayakeyi kasa kokarin komawa baya tayi sabida jin hannunshi akan kafadarta datayi yariketa gam hakan yasa tasauke idanunta kasa lips dinta narawa sosai tace “ne……me….ne…ne….haka”? Dab da fuskanta yakai nashi tanajin yanda numfashin shi kefita dasauri sauri yana sauka akan fuskanta dat smells coffee and berries, dan lumshe idanunshi yayi yabude kaman maison tabbatar da abu murya chan kasan makoshi yace “My Muna” dago idanunta tayi takalleshi gabanta nawani kalan faduwa zare hannunshi yayi dagakan kafadarta ahankali yadebo gashinta da hannunshi yakai saitin hancinshi yashaki kamshin dasuke kafin gently yasaki gashin, ahankali yakai hannayenshi kan fuskanta yay cupping face dinta gently yadaura goshinshi kan nata wani kalan kwarjini da Abee kemata she couldn’t bring kanta takalli kwayar idanunshi, runtse idanunta tayi gam gam dasauri tareda fashewa dawani kalan helpless kuka mara sauti sosai dan she don’t know what this is me Uncle din nan ke shirin mata, lips nata nawani kalan rawa suna shaking da trembling sabida kukan datake daya cikada tsoro da fargaba sosai, gently taji saukan lips nashi kan nata ya manna chak batare dayay kissing ba yanda jikinta yadauki rawa yasa tafara yunkurin fizge fuskanta amman takasa yanda taji warm succulent lips nashi kan nata ga soft beard nashi dake gogan gemunta Oh noo, wani kalan gasping breath tafara, cikin wani kalan siga kaman injin dake kokarin tashi yanzu kuma yagama tashi finally kawai Abee yay grabbing lips nata all into his mouth yafara kissing nata dazafi zafi yana wani kalan nishi dashi kanshi baisan yanayi ba, tunda Lujain take bata taba ganin tashin hankali irin wannan datake gani ba yanzu ba right now, wani janta yayi to his body yakai ya kankame jikinta anashi hannunshi yatura gashinta yana hargitasawa yana kissing nata passionately sosai jitayi hannunshi dake cikin gashinta yafara wani kalan rawa kaman wanda ke having attack na farfadiya, zare hannunshi yayi daga kanta yakai bayanta yana wani kalan shafawa kaman mai duba wani abu sannan dawani kalan sauri yadawo da hannun tagaba yasauke hannuwan kan cikinta kafin yay sama dasauri yanadan fitoda ita daga jikinshi ko’ina na jikinshi narawa kawai, hannunshi duka biyun har rawa suke yawani kalan daura su kan boobs nata tashi daya, wani kalan yirrrr Lujain taji batasan lokacin data fizge bakinta dasauri zatakai hannunta cikin kokawa zata cire hannunshi dagakan boobs dinta dayake murzawa tace “nashiga uku……Un…....”

Toh jama’a anan nakawo karshen free pages na wannan littafin nawa mai suna SAKON SO.

Idan kinason cigaba da karantawa all you have to do is pay 1k into 3107021073 AISHA MUHAMMAD FIRST BANK

Send evidence of payment to my telegram or WhatsApp via 07012181461.

Akwai groups guda biyu na yan 1k Episode guda biyu kullum.

Akwai group na 500 EPISODE guda daya kullum ake posting

SUNDAYS-WEDNESDAY ✍🏻

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull