Kenza eBookz

Sakon so complete Novel - Chapter 25

Sakon so complete Novel - Chapter 25

Sakon so complete Novel Chapter 25: Sakon so complete Novel Chapter 25. Kasa yasauka yaje dinning kulolin wajen yashiga budewa he's trying to fix breakfast…

1,741 words

Kasa yasauka yaje dinning kulolin wajen yashiga budewa he's trying to fix breakfast for her sabida taci tasha magungunan ta, farfesun kan rago da Mama sukayi ya deba Awani bowl yasa a microwave sannan ya kunna kettle, tea yahada mata yaji madara a Milo yadauko tray yasa tea akai, pepper soup din yaciro dayay zafi shikuma yadaura kan tray yadau bread da ruwa da spoon yahada komi sannan yafito dauke da tray yawuce sama, ahankali yabude kofan dakin tana zaune kan gado pink gown don daya ciro mata ne ajikinta har lokacin gashinta abaje ta jingina da bangon gado wanna karan tazauna da kyau, wani kalan ajiyan zuciya Abee yasauke yakarasa cikin dakin tray ya ijiyemata yace "come and eat" abincin tabi da kallo saikuma takalleshi hada idanu sukayi kallonta yake dasauri yadauke kanta hakan yasa yace "what?" Dan turomai baki tayi saikawai cikeda fitina irin a Lujain tadaura kanta kan kafafunta tafashe dawani kalan kuka dayasa Abee yaji kaman kanshi zai kwance,dawani kalan sauri kaman ba Abee ba yace "menene what happen?" Shiru tamai tana kukanta, tsayawa yay yana kallonta ganin tana neman haukatashi yasa adan zafaffe yace "Ke!" Adan firgice tadago rinanun idanunta takalleshi, strictly yace "rufemin baki" hadiye duk wani kukan datakeji tayi chak kaman magic, wani kalan mugun kallo yamata yace "eat ur breakfast" da sauri hannunta har rawa yake tadauki cup na tea zatakai bakinta karbewa yay dasauri ahankali yace "bakison breakfast din ne"? Gyadamai kai tayi ahankali, gently yace "mekikeso"? E3 Was sababbin hawaye ne suka saukomata ahankali tace "waina" ijiye tea yayi kan tray din sannan yamike tsaye yawuce yafita daga dakin. Key motarshi yadauka yafita mota waina yashiga neman mata amman baisan inda ake saidawa ba gajiya yayi da nema yay parking agefen hanya Musty ne yafado mai arai hakan yasa ahankali yaciro number shi kaman baiso yay dialing number nashi, wayan na gabda katsewa Musty yadauka baiyi magana ba, wani kalan dan karamin murmushi Abee yayi yasan fushi Musty yake dashi all this while yaki dauka, ganin shirun yay yawa yasa ahankali Abee yace "nika fadamin a ina ake saida waina Malam" wani kalan murmushi Musty yayi saikuma yadake yace "a ina zansan inda ake saida waina a Kaduna ni sai anjim........" dasauri Abee yace "no I mean anan Abuja" dawani kalan sauri Musty yace "kadawo ne"? Daure fuska Abee yayi yace "no, just tell me kadainamin tambaya" wani kalan murmushi Musty yayi yace "kaje wannan garden din danake yawan zuwa na yan barno suna saidawa" katse wayan Abee yayi dasauri ya wurga wayan yasan yashiga uku da Musty zuwa wajen yayi yasayo wainan sannan yadawo gidan. ..!| LTE 804 Bude kofan falo yayi yashiga Mama ne kadai a dinning tana kokarin kwashe kulan dinning ganinshi yasa tai murmushi karasawa yayi yace "ina kwana Mama" yay maganan yana bata takeaway na hannunshi tace "muntashi Ipy Imran waka sayoma waina"? Dan dauke kai yayi murya chan kasan makoshi vace "ita" wani kalan murmushi Mama tayi tace "aiko taci abinci ina zuwa na bata yanzu hakama suna sama itada Farida tana kama mata gashin nan amman bari nai fishing na kaimata" wucewa stairs yayi yafara hawa tun kafin yakarasa kaiwa saman yakejin dariyanta karasawa saman yayi suna falon sama da ita da Farida dake mata manya manyan kalaba sun kunna tv suna kallon wani comedy na broda shaggi dukansu basu luradashi ba tsayawa kawai yayi yana kallon vanda take dariva kaman ba yarinyar data gama kuka dazun nan ba children ko akwaisu da abin mamaki Abee vafadi haka aranshi daidai lokacin Lujain tajuyo da kanta sabida kamshin turarenshi dataji hada idanu sukayi wani kalan mugun kallo yamata dasauri tadauke kanta daidai Farida itama tajuyo ganin abinda yake kallo ganin E3 Abee tsaye yasa dasauri tace "ina kwana Abee" Gyadamata kai yayi yawuce yabude kofan dakinshi yashige Farida takalli Lujain dataga hartai wani iri. •I| LTE 804 Baiwani dade aciki ba Abee yafito yashirya cikin was ash color yadi dinkin yamai bala'in kyau a jumper yasanya takalmin Hermes da agogon rolex baisa hulaba hakan yasa gashin kanshi da gemunshi sai kyalli suke sunyi kyau, ko kallon inda suke baiyiba yawuce yasauka kasa daidai Mama na hayowa da wainan ganishi yasa tace "za'a fita Imrana to Allah bada sa'a" saman yayi suna talon sama da ita da Today Farida dake mata manya manyan kalaba sun kunna tv suna kallon wani comedy na broda shaggi dukansu basu luradashi ba tsayawa kawai yay yana kallon vanda take dariya kaman ba yarinyar data gama kuka dazun nan ba children ko akwaisu da abin mamaki Abee yafadi haka aranshi daidai lokacin Lujain tajuyo da kanta sabida kamshin turarenshi dataji hada idanu sukayi wani kalan mugun kallo yamata dasauri tadauke kanta daidai Farida itama tajuyo gain abinda yake kallo ganin Abee tsave vasa dasauri tace "ina kwana Abee" Gyadamata kai vayi yawuce yabude kofan dakinshi yashige Farida takalli Lujain dataga hartai wani iri.

Baiwani dade aciki ba Abee yafito yashirya cikin was ash color yadi dinkin vamai bala'in kyau na jumper yasanya takalmin Hermes da agogon rolex baisa hulaba hakan yasa gashin kanshi da gemunshi sai kyalli suke sunyi kyau, ko kallon inda suke baiviba yawuce yasauka kasa daidai Mama na hayowa da wainan ganishi yasa tace "za'a fita Imrana to Allah bada sa'a" ahankali yace "Ameen" yawuce yatafi.Masu fitarwa Allah sa hannunku ya lankwashe&s ..if (73 owner Saida suka gama kalaban sanan Lujain takalli Farida ahankali tace "can you be my sister naga ko Ya Samiran mu kin girmeta can you be my sister and advice me Farida"? Tsayawa Farida tayi tana kallonta saikuma ta Gyadamata kai tace "yes Lujain I will and I am your sister already" baki Lujain tabude zatai magana Farida tace "tashi muje daki" dagata sukayi ahankali take takawa suka wuce daki, zaunar da ita akan gado Farida tayi saikuma ahankali tadawo tazauna bakin gadon tace "menene Lujain"? Shiru Lujain tayi kaman mai tunani kafin ahankali tace "kinga banida Mama, Mamana tarasu a hannun Gwaggo na na taso, inada yayyi su Uku, cikinsu Samira ne tafi sona, sauran dasu da Mamansu always bully me, tun ranan dana daura idanuna akan Mandawari that footballer ina bala'in sonshi, yana burgeni, he's just the best ya iya kwallo, sabida shi l became fan of football, ina yawn aran wavan Ya Samira nabude instagram sabida shi, I always sends him messages baitaba replying dina ba.. " tabata labari harzuwa kan aurenta da Abee da yanda tahadu da Mandawari dakomi kawowa yau, hawaye Lujain ta share tace "Farida I have no one to talk to, banda waya balle in kira Ya Samira, itama ba lallai tai advising dina da kyau ba da Mama zata iya hanata, I don't have anybody, I don't have anyone, kwakwalwana ya dode on one hand nai betraying Mandawari dan despite everything he stood by me yabani 1week nakashe auren zai aureni amman kinga abinda that Uncle yamin ba dayace baya sona he don't consider me his wife, I am so hurt kaman na zazzageshi nai dambe dashi na gayamai magana nakeji but dazaran nakalleshi wIh bana iya fadin komi, tsoronshi da shakkan shi nake, yana cikamin ido bazan ya zagin ko yima wanda yakai Babana rashin kunya ba, but banasonshi banason auren nan, I am scared nasan Mandawari nata nemana kuma yanzu yaji abin nan da Uncle yamini zai tsaneni sosai nasan zaice bazai Auren ba, kuma Uncle shima yace yafasa sakina he now consider me his wife, I am sooo hurt I have no one to talk to konaje gida Gwaggo da Baba koroni zasuyi ko sukira Uncle yazo yadauke ni back bansan yaya zany ba, my life is just filled with darkness, kaman na mutu nakeji Farida please help me" tawani kalan fashewa da kuka kawai ta rungume Farida tana kuka sosai, Farida jitayi itama zatai kuka sabida vanda Lujain din tarungumeta tana kuka, takai almost 3min kuka take ahankali Farida tadagota tace "stop crying yanzu idan kinason I should help you" hadiye kukan tayi Farida tasa hannunta ta goge mata idanunta tass, dan murmushi tayi tace "nagayamiki wani abu Lujain"? Dasauri Lujain ta gyadamata kai, murmushi Farida tavi tace "at this point judging from your story babu wanda kikeso E3 harMandawain dakike gani kaman shi kikeso, kinga all of us kowa dakike gani nada childish crush nashi, was kiji su Micheal Jackson sukeso, was Ali Nuhu, was Zango, was Danger different things dai but that does not really mean asalin soyayya suke musu akwai abinda ake kira da Fantasy crush and that's just abinda kikeji gameda Mandawari, yana burgeni yanda yake Kwallo kaza kaza kaza that does not O' mean kina sonshi ne wholeheartedly nan gaba idan kika kara girma zaki fahimci hakan but just keep it at the back of your mind bason Mandawari kikeba is just a childish crush" shiru nada childish crush nashi, was kiji su Micheal Jackson sukeso, wasu Ali Nuhu, was Zango, was Danger different things dai but that does not really mean asalin soyayya suke musu akwai abinda ake kira da Fantasy crush and that's just abinda kikeji gameda Mandawari, yana burgeni yanda yake Kwallo kaza kaza kaza that does not mean kina sonshi ne wholeheartedly nan gaba idan kika kara girma zaki fahimci hakan but just keep it at the back of your mind bason Mandawari kikeba is just a childish crush" shiru Lujain tayi kallonta take kawai, ahankali Farida tace "now let's talk about Abee" E3 tadanyi shiru kafin ahankali tace "I know kowa har parents naki suna cewa Abee is a good man kaza kaza kaza which is the 100 percent truth konima kina excepting dina nace haka, I can say that Lujain sabida Abee shine shana, sutra na karatu na komi nawa, forget kina ganinshi haka kullum yana ciccin magani haka yake, but all of that aside kinsan ni mezan fadamiki kan Abee"? Girgizamata kai Lujain tayi dasauri, Farida tace "I want you to think practically yanzu Abee yariga ya maidake bazawara koyaya yasakeki saikinyi zaman idda babu wanda zai kara kiranki da budurwa ke bazawara ce the most vital abu na rayuwanki yariga yakarbe, which I am assuring you ba lallai Mandawari ya karbe ki ahakan ba bayan dogon warning dayamiki nakan ko hannunki kada kibari Abee yataba, Lujain kinaso kiyi 2 zero arayuwanki?" Girgizamata kai Lujain tayi, Farida tace "kinason ki kunyata iyayenki da Gwaggon ki ki watsa musu kasa a idanu"? Girgizamata kai Lujain tayi, hannunta ahankali Farida takama tace "Abee shekaranshi 13 baivi aure ba tunda aka kashemai mata..

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull