Kenza eBookz

Sakon so complete Novel - Chapter 34

Sakon so complete Novel - Chapter 34

Sakon so complete Novel Chapter 34: Sakon so complete Novel Chapter 34. Scan @ 19 FEB 2023 05:56 AM 10:09 (24 TELEGRAM SAKON SO 1 waiting for network yayi…

3,206 words

Scan @ 19 FEB 2023 05:56 AM 10:09 (24 TELEGRAM SAKON SO 1 waiting for network yayi yace "babu ko thank you ko gobe zakai wani abun ai ka kirani zaka gani idan zan bika na rufamaka asiri miskilin banza da wofi" yana maganan yasauko ya rufe kofan bayan yakoma gaba ya zauna yatada motan yabar gidan Allah Allah yake yaje yafadima Anty Binta result na aikinsu sai Hamdala kawai yake yana godema Allah ganin yanda Abee ke extremely son yarinyan baima sani ba just now yakirata baby baimasan yakirata hakan ba. Abee har addu'a yake Allah sa babu kowa afalo, bude kofa yayi ahankali yashiga falon Hamza ne kadai afalo yana buga game da alamu Abdallah yaje ya kwanta dan tare sukeyi yana ganin Abee baki yabude zai gaidashi Abee yamai alamu dayay shiru maida kofan yayi yarufe kawai yawuce stairs yana hawa da dan sauri Hamza yabishi da kallo murmushi yayi kawai he's just so happy for Ya Imran. Abee na karasawa sama ko dakinta bai kalla ba dakinshi yayi da ita yana, yana shiga ciki ahankali kaman wanda yadau jariri dayake gudun Sending messages is not allowed in this group.Scan @ 19 FEB 2023 05:57 AM 10:09 24 TELEGRAM SAKON SO 1 waiting for network... Today Abee na karasawa sama ko dakinta bai kalla ba dakinshi yayi da ita yana, yana shiga ciki ahankali kaman wanda yadau jariri dayake gudun karya tashi daga bacci haka Abee ya kwantar da ita, dan dagota yayi yazare hijabin jikinta sannan yamaidata ijiyan zuciya tasauke cikin baccin ta gyara kwanciya tsayawa kawai Abee yayi ahaka yana kallon fuskanta, he knows alot akan alamomin ciki late Muna tadauki ciki sau hudu so without going to asitbiti kana ganin Lujain inhar kasan kan ciki kasan shine da ita, tai wani irin fresh komi na jikinta yacika sosai, gently yakai hannunshi yadaura ta wajajen maranta kaman wanda zaiji wani motsin baby yakai kusan 10min kallonta yake hannunshi nakan cikin nata kafin gently yajaye hannun yasauka dagakan gadon, hijab dinta ya linke tsaf yawuce yashiga closet dinshi dashi ya ijye, kayan jikinshi yarage yafito yawuce yashiga wanka, yadan dade abayin sannan yafito daure da towel a waist kallonta yasakeyi bacci take a very deep and sound one closet nashi yashiga ya shirya cikin wani milk color pajamas ya feffesa turarukanshi yafito bayan Sending messages is not allowed in this group. V

Scan @ 19 FEB 2023 05:57 AM 10:09 <24 1TELEGRAM SAKON SO 1 waiting for network JwwwwM wnyn ywwy ya linke tsaf yawieeyashiga closet dinshi dashi ya ijiye, kayan jikinshi yarage yafito yawuce yashiga wanka, yadan dade abayin sannan yafito daure da towel a waist kallonta yasakeyi bacci take a very deep and sound one closet nashi yashiga ya shirya cikin wani milk color pajamas ya feffesa turarukanshi yafito bayan yakashe wutan dakin, kashe wutan nan dakin yayi yakaraso gaban gado yana rage gudun AC sabida ita sannan ahankali yahau kan gadon kafin gently yajuyo yay facing nata baiso koda wasa yamata anything hakan yasa baiwani matsa kusada ita sosai ba yanajin yanda take sauke ijiyan zuciya ahankali yana shakan kamshin datakeyi sosai ya lumshe ido. 9:32 AM Wajajen 2 na dare Lujain tawani kalan juyo, dogon rigan jikinta jitayi kaman ya shaketa cikin bacci tawani kalan tashi zaune tana turabaki kaman zatai kuka dasauri cikin duhun Abee yakalleta, cire rigan tayi yarage bakomi ajikinta takoma ta kwanta tana sauke ijiyan zuciya mai dadi kaman tacire kayan kaya ajikinta jin mutum mutum akusa da ita yasa dansani Lalan aari tanhina ilin Ahan a Sending messages is not allowed in this group. )

Scan @ 19 FEB 2023 05:57 AM 10:09 4 TELEGRAM SAKON S0 1 waiting for network.. 24 9:32 AM Wajajen 2 na dare Lujain tawani kalan juyo, dogon rigan jikinta jitayi kaman ya shaketa cikin bacci tawani kalan tashi zaune tana turabaki kaman zatai kuka dasauri cikin duhun Abee yakalleta, cire rigan tayi yarage bakomi ajikinta takoma ta kwanta tana sauke ijiyan zuciya mai dadi kaman tacire kayan kaya ajikinta jin mutum mutum akusa da ita yasa dawani kalan sauri tashige jikin Abee ta kankameshi cikin yar kankanuwan muryan bacci tace "Gwaggooo" wani kalan wawan faduwan gaba Abee yayi baisan lokacin daya sauke wani kalan malalacin ijijyan zuciya ba yakasa daidai da motsin kirki yanajin yanda Lujain ta kankameshi da babu komi ajikinta, wani kalan rikewa cikinshi yayi bude idanunshi yayi kawai yashiga kiran sunayen Allah yarasa ina zaisa kanshi wajajen 3 on the dot yasamu da kyar yazame jikinshi yakoma baya yana mamakin yanda take bala'in son jiki ganin tanadan motsi yasa yadauki filo da sauri yasa agabanta hakan yasa tasauke hannunta kan filo mikewa tsaye yayi dadan saurinshi yawuce bayi wanka yayi yafito yashiga closet Ya shirya Mcikin Jallabiya milk da hula yafito ya chimfida daddima vahau calla vana bu Sending messages is not allowed in this group.

Scan @ 19 FEB 2023 05:57 AM 10:09 TELEGRAM SAKON SO 1 waiting for netwok. <24 wwwwwrvu yuwu wuyrunw yayi yafito yashiga closet Ya shirya cikin Jallabiya milk da hula yafito ya shimfida dadduma yahau salla yana yin yan addu'o'inshi, yanason Lujain sosai yanason Allah yasa itama tasoshi hakan sabida yasan daga ita harshi sunyi aurene duka zuciyoyinsu basaso, yaroki Allah ya tsareta yakareta sannan ya rayamusu babysu yasauketa lpy, yama yaranshi addu'a da kowa nashi addu'a dakuma jama'an musulmi gabaki daya. Wuraren four yatashi bude kofa yayi ahankali yaje dakinta dogon hijabi har kasa yadauko mata yafito akan dadduman ya ijiye mata sannan yawuce closet nashi wani milk pajamas nashi ya dauko shima ya jiye mata su akan dadduman sannan yakara rage mata AC dan asuba tayi sanyi zai karu sannan yabude kofa ahankali yafito maida kofan yayi tarufe yasa key ya kulle kofan sannan yajuya yay dakin Hamza yatadashi ya tada Abdallah da Kausar dakowa na gidan sannan yasauka kasa zuwa dakin Hajiya, Hajiya nakan dadduma tanajan charbi ganinshi yasa ta shafa tace "ilya ai bansan dawowanku ba nai bacci" sauke kanshi kasa yayi yace "mundanyi latti kafin mu shigo" msdamoi lai H oiiue tavi tore ltochi Sending messages is not allowed in this group. ) G V

Scan @ 19 FEB 2023 05:59 AM 10:09 24 1TELEGRAM SAKON SO 1 waiting for network. Wuraren four yatashj bude kofa yayi ahankali yaje dakinta dogon hijabi har kasa yadauko mata yafito akan dadduman ya ijye mata sannan yawuce closet nashi wani milk pajamas nashi ya dauko shima ya ijiye mata su akan dadduman sannan yakara rage mata AC dan asuba tayi sanyi zai karu sannan yabude kofa ahankali yafito maida kofan yayi tarufe yasa key ya kulle kofan sannan yajuya yay dakin Hamza yatadashi ya tada Abdallah da Kausar dakowa na gidan sannan yasauka kasa zuwa dakin Hajiya, Hajiya nakan dadduma tanajan charbi ganinshi yasa ta shafa tace "iya ai bansan dawowanku ba nai bacci" sauke kanshi kasa yayi yace "mundanyi latti kafin mu shigo" gyadamai kai Hajiya tayi tace "tashi to kuje masallacin gasu Hamza nan sun sauko" Gyadamata kai yayi yatashi yafice daga dakin suka wuce masallaci. EPISODE BONUS 9:33 AM Wuraren 6 Lujain ke bude idanunta da kyar kafin ahankali ta tashi zaune dayake bedside lamp a kunne yasa Sending messages is not allowed in this group. V

Scan @ 19 FEB 2023 05:59 AM 10:09 (24 1TELEGRAM SAKON SO 1 waiting for network... EPISODE BONUS Wuraren 6 Lujain ke bude idanunta da kyar kafin ahankali ta tashi zaune dayake bedside lampa kunne yasa tabi dakin da kallo tana mamakin inda take ganin tana dakin Abee, jikinta tabi da kallo ganin babu kaya yasa gabanta yawani kalan fadi dasauri tasauka daga kan gadon tana juye juye tana neman dogon riganta datasan ta tashi cikin dare tacire shi amman batasan a ina tasaka ba, ganin bata ganshi ba yasa tashiga bin dakin da kallo ganin dadduma ga hijabi da pajamas awajen yasa tai wajen da sauri hijabinta tadauka tazura sannan ta wajen kofa ta murza kofan jin arufe yasa ta tsaya tai shiru meto yawani kulleta, tadade wajen tsaye sannan tacire hijabin ahankali dadan sauri tadauki pajamas dake kan dadduman tasa rigan danta tabbata ita ya ijye mawa rigan ya bala'in mata kyau saitawani cike rigan dudda hannuwan sun mata tsayi sOsai amman boobs nata kaman zasu balla boturan rigan, wandon tadauka shima tasa yamata tsayi but shima Sending messages is not allowed in this group. V

Scan @ 19 FEB 2023 06:00 AM 10:10 TELEGRAM SAKON SO 1 waiting for network. zuciyanta dadi kamshin just put her in a good mood take yanke, ahankali tawuce tabude bayi tashiga tanabin bayin da kallo yanda ko'ina very clean, fitsarin daya matseta tayi sannan tadauro alwala tafito kan dadduman tahau tai salla ta idar tazauna tana azkar tana mamakin kalan baccin datake kwanan nan tanada bacci dachan amman ba kalan wannan baccin dabatasan inda kanta yakeba ace batasan sanda suka iso gidaba batasan sanda tazo dakin nan ba haba, tadade zaune akan dadduman ganin tagaji yasa ta tashi hijabin ta cire ta ijiye kan dadduman batare data linke ba tawuce takoma gadon ta kwanta ahankali tana kallon side lamp din tana mamakin ta ina to ake kunna wutan dakin nan kullum daki duhu banda wannan dake hasken. 9:38 AM Wuraren 7 Abee yashigo gidan Hajiya kawai yagaida tace "Lujain fa naga bata saukoba" dan sauke kanshi kasa yayi saikuma ahankali yace "yau bazata school ba" tashi yayi dasauri yadauke kanshi yay sama kannenshi da yaranshi na gaidashi duk ya amsasu ba yabo ba fallasa yataho sama, Lujain na kwance kan gado taji ana kokarin bude kofan dakin dasauri ta taaki andan nn datala Sending messages is not allowed in this group. M VScan @ 19 FEB 2023 06:00 AM 10:10 TELEGRAM SAKON SO 1 waiting for network.. 24 Wuraren 7 Abee yashigo gidan Hajiya kawai yagaida tace "Lujain fa naga bata saukoba" dan sauke kanshi kasa yayi saikuma ahankali yace "yau bazata school ba" tashi yayi dasauri yadauke kanshi yay sama kannenshi da yaranshi na gaidashi duk ya amsasu ba yabo ba fallasa yataho sama, Lujain na kwance kan gado taji ana kokarin bude kofan dakin dasauri ta tashi zaune daga kwancen datake daidai lokacin Abee yashigo hada idanu sukayi ya zubamata mayun idanunshi wani iri taji dasauri ta dauke kanta tashiga sauka daga gadon danta wuce ta tafi dakinta ganin yadawo, jin ana sake kulle kofan yasa dasauri takalli kofan hada idanu sukai da Abee daidai yagama kulle kofan yamaida key aljihun jallabiyan shi dasauri tadauke kanta tadan lankwashe kai murya chan kasa tace "ni dakina zani" Abee na kallonta kyar daga sama har kasa yace "mezaki yi?" Batare data kalleshi ba awani kalan shagwabe tace "brush zanyi" jinshi kusa da ita yasa dasauri tadago da kanta takalleshi hada idanu sukayi hakan yasa dasauri tadauke kanta kirjinta nabugawa sosai, hannunshi kawai taji cikin nata V hasken. Today 9:38 AM Sending messages is not allowed in this group.

Scan @ 19 FEB 2023 06:00 AM 10:10 1 TELEGRAM SAKON SO 1 waiting for network. 28 tadago da kanta takalleshi hada idanu sukayi hakan yasa dasauri tadauke kanta kirjinta nabugawa sosai, hannunshi kawai taji cikin nata dawani kalan sauri tajuyo batare daya kalleta ba kawai taja hannunta hakan yasa tabishi bayinshi yabude suka shiga ciki har gaban wajen brush sannan yasaki hannunta, wani very fine brush Abee yadauka yasa toothpaste akai sannan yakalleta tareda mikamata yace "take" dan juyowa ahankali tayi da fuskanta kaman mara gaskiya ta kalleshi sannan takalli brush din dayake bata batare data karba ba awani kalan shagwabe kaman zatamai kuka tace "ai this is not my brush" dan lumshe idanu Abee yayi yabude yana kallonta yarinyar nan zata haukatashi wlh, cikin yar karaman murya Abee yace "is mine kiyi dashi" dan kallonshi tayi wani kalan kallo Abee yamata yace "ko kinaso namiki brush din ne"? Dawani kalan sauri ta karbe brush din daga hannunshi kunna mata tap yayi tafara brush din ahankali, brush din dadi abakinta gashi so soft ahankali take brush din feeling so uncomfortable ganin yanda yake kallonta tass tagama kaman zai hadiyeta, karban brush din yayi yadebo mata mouthwash karba tayi Sending messages is not allowed in this group.

Scan @ 19 FEB 2023 06:00 AM 10:10 (24 4 TELEGRAM SAKON SO 1 waiting for network. hadıyeta, karban brush din yayı yadebo mata mouthwash karba tayi ta kuskure bakinta ta zubar sannan tawuce ta gefenshi tafito daga bayin dasauri gabanta nafaduwa Abee yabita da kallo harta fita sannan yamaida komi inda yake kafin yajuyo yafito, abakin gadon yaganta zaune kanta akasa tana wasa da yatsunta karasowa cikin dakin yayi yawuce gaban dadduman data bari awajen tsugunnawa yayi yadauki hijabinta yashiga linkewa ta wutsiyar idanunta take kallonshi sannan ya linke dadduman yajuya zai tafi closet ahankali tace "nika budemin kofa natafi dakina zanje school yau" shiru yadanyi saikuma ahankali yawuce closet nashi batare dayace komiba, Lujain tadan harareshi tana turo baki, fitowa yayi yataho gaban gadon faduwa gabanta yashigayi ganin zai zauna kusada ita yasa ta tashi tsaye da sauri zata wuce karaf taji yarike hannunta yace "come here" wani kalan faduwa gabanta yayi, juyoda ita yayi ahankali ya zauna bakin gadon itama ya zaunar da ita, ganin taki kallonshi yasa anatse yace "look up" dan ijiyan zuciya ta sauke sannan ahankali tadago idanunta takalleshi, strictly Abee yace "why did you leave school kika tafi gidanku jiya and Sending messages is not allowed in this group.

Scan @ 19 FEB 2023 06:00 AM 10:10 28 TELEGRAM SAKON SO 1 waiting for network itama ya zaunar da ita, ganin taki kallonshi yasa anatse yace "look up" dan ijiyan zuciya ta sauke sannan ahankali tadago idanunta takalleshi, strictly Abee yace "why did you leave school kika tafi gidanku jiya and motan waye wannan dakika shiga?". 9:38 AM EPISODE BONUS Yanda Abee ke tambayan ya tsareta da idanu saida gabanta yahau fadi, hakanan jitayi takasa jure yanda take kallon nashi dasauri tai kokarin dauke kanta hakan yasa adan zafafe Abee yace "don't you dare!" Kasa dauke kan nata tayi gabanta yashiga fadi sosai wani kalan shakkanshi da tsoronshi nawani kalan shiganta, koyaya kakeso kama Abee rashin kunya kowani abu akwai wani kallo dazai maka kama manta inane garinku, ganin yanda ya tsareta da idanu yasa bakinta har rawa yake tace "su....sunan... shi... Ar..Ar.Arman." wani kalan matsiyacin kallon da Abee yamata yasa kawai taji tafashe da kuka adan tsorace tace "kayakuri wlh bazan Lara hannu Ahoo vdura alan Sending messages is not allowed in this group.

Scan @ 19 FEB 2023 06:01 AM 10:10 24 ( TELEGRAM SAKON SO 1 waiting for network... EPISODE BONUSOday s Yanda Abee ke tambayan ya tsareta da idanu saida gabanta yahau fadi, hakanan jitayi takasa jure yanda take kallon nashi dasauri tai kokarin dauke kanta hakan yasa adan zafafe Abee yace "don't you dare!" Kasa dauke kan nata tayi gabanta yashiga fadi sOsai wani kalan shakkanshi da tsoronshi nawani kalan shiganta, koyaya kakeso kama Abee rashin kunya kowani abu akwai wani kallo dazai maka kama manta inane garinku, ganin yanda ya tsareta da idanu yasa bakinta har rawa yake tace "su....sunan....shi.. Ar...Ar.. Arman." wani kalan matsiyacin kallon da Abee yamata yasa kawai taji tafashe da kuka adan tsorace tace "kayakuri wlh bazan kara...." hannu Abee yadaura akan lips nashi alamun tamai shiru hakan yasa tahadiye kukan tana zaro idanu tana kallonshi, sosai Abee yay kokari ya danne duk wani kishi da zafi dayakeji amman yakasa yace "so kunmayi magana har kikasan sunanshi"? Girgixamai kai tashigayi tama baca msnana Ahaa haiean Sending messages is not allowed in this group. (

Scan @ 19 FEB 2023 06:01 AM 10:10 24 1 TELEGRAM SAKON SO 1 waiting for network. ****** -. sunanshi"? Girgikamai kai tashigayi tama kasa magana Abee baisan lokacin daya daka mata tsawa ba yace "talk!" Wani kalan zabura Lujain tayi ta bala'in gigice kawai shigewa tayi jikinshi tafashe da kuka sosai tace "wlh wlh bamuyi wani magana ba, dama l told him please yakaini junction shine daya kaini na sauka l was looking for car bansamu ba sai gashi yakara dawowa yace nafadamai gaskiya ina zani I said gidan grandma dina shine yace nashigo, ina shiga nace thank you sir yace his name is Arman inane gidan I told him, daganan wlh ni bamu kara magana ba har yakaini gidanmu shine nafito nace thank you nashiga gidan mu shikenan" sosai Abee kejin zafi sosai azuciyanshi cirota yayi daga jikinshi yakalleta yanda take kuka hannunshi yasa akan lips nata hakan yasa tahadiye kukan tass, lumshe idanu Abee yayi for almost 10min baiso yamata ihu koyamata fada dudda zuciyanshi na matukar kishin yanda wani yadauketa amotanshi yakaita gidansu and he knows the way she is halama shagwaba tamai saisa he couldn't resist yakaita har kofar gidansu, daurewa yayi yakori shaidanun dake kawomai different ahi a7ucivanshi sanan ahankali Sending messages is not allowed in this group.

Scan @ 19 FEB 2023 06:01 AM 10:10 <24 TELEGRAM SAKON SO 1 waiting for network. Zuciyanshi na matukar kishin yanda wani yadauketa aimolanshi yakaita gidansu and he knows the way she is halama shagwaba tamai saisa he couldn't resist yakaita har kofar gidansu, daurewa yayi yakori shaidanun dake kawomai different abu azuciyanshi sanan ahankali yabude idanunshi bayan kusan 15 good minutes yakalleta duktai zuru Zuru amman ba kuka takeba gently Abee yasauka daga gadon ahankali ya tsugunna agabanta yana kallonta dan zaro idanu Lujain tayi ganin Abee ya tsugunna agabanta yana kallonta kafin ahankali taga Abee yay kneeling agabanta wani kalan yunkurowa Lujain tayi zata tashi tsaye ganin Abee da girmanshi yay kneeling agabanta rikemata knees Abee yayi awani kalan hankali yace "sit" he just wants to bring kanshi to her level he wants to speak to her a yaren da kwakwalwanta zai gane zaikuma Today fahimta abinda yake nufi. HA 9:39 AM Ahankali Abee yakalleta murya chan kasa yace "sabida kince nasakeki naki is that why you are punishing me zaki gudu gidanku ki barni?" Girgixamai kai da sauri Lujain tayi lips nata har rawa yake tace "katashi Sending messages is not allowed in this group. VScan @ 19 FEB 2023 06:01 AM 10:10 TELEGRAM SAKON SO 1 waiting for network.. (24 nata har rawa yake tace "katashi Uncle" girgiza mata kai yayi, kaman zata fashe da kuka tace "please katashi Gwaggo tace babu kyau babba na tsugunnama yaro" ahankali Abee yace "ai kene babban yanzu, you are Anty Lujain and I am just Imran" zaro idanu Lujain tayi feeling wani kalan guilt dasauri tace "a'a kaine Uncle I am Lujain, please Uncle katashi dan Allah kaga kar yan gidan nan kosu Kausar su gank...." tsakani ga Allah take maganan tana feeling so sOo bad ganin mutum Babba yamata kneeling, cikin wata kalan murya that is very calm Abee na kallonta cikin idanu yace "I love you Lujain Muhammad!" Dasauri Lujain takalleshi gabanta nawani kalan faduwa yanda taji kalaman har cikin kirjinta da yanda yakira sunanta, cikin wani kalan murya Abee yace "I know I've been soo mean, Uncle has not been nice to Lujain, Uncle even hurt her wayyyy too baddd" Abee yay maganan sounding a bit childish and serious at the same time dayasa Ahankali Abee yakalleta murya chan kasa yace "sabida kince nasakeki naki is that why you are punishing me zaki gudu gidanku ki barni?" Girgixamai kai da sauri Lujain tayi lips Sending messages is not allowed in this group. )

Chapter notes and social links

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull