Sakon so complete Novel - Chapter 41
Sakon so complete Novel Chapter 41: Sakon so complete Novel Chapter 41. Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM 10:13 4 TELEGRAM SAKON SO 1 308 members, 8 online ll…
3,203 words
Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM 10:13 4 TELEGRAM SAKON SO 1 308 members, 8 online ll LTE 31 Fitowa Dr yayi da danshi daya kara hada idanu da Kausar, dauke kanta Kausar tayi dasauri shikuma Dr yakasa cire idanunshi akanta har saida Maman Aneesarh ta lura da kallon dayakema Kausar, Babban Dr yace "Alhamdulilah she's perfectly fine yanzu, fracture din ne kawai yarage shikuma with the help of belt din dake jikinta she will be fine, yanzu dai tai brush agoge mata jiki ta chanza kaya abata abinci taci dakuma lots of fruits, let's watch her for 24hrs and see idan babu any complication zansa Dr Khalil here my son yazo yasallameta, zanje wani board meeting ne gobe" atare dukansu sukace thank you, Dr yawuce tareda Dr Khalil daketa kallon Kausar, komawa dakin sukayi Gwaggo zataje bayi debo ruwan zafi dasauri Sajida tace "Gwaggo ki zauna ki huta mu zamu debo" murmushi Gwaggo tayi tace "Allah shimiki Albarka" ruwan zafi tadebo sannan tafito tabude akwatin dake dakin taciro wani soft towel da brush, dan dago gadon kadan akayi da kyar ta iya jurewa tazauna kaman zatai kuka brush Sajida ta mata da taimakon Kausar tana zubawa awani kwano tawuce taje ta zubar abayi sannan Saiida tachina one mata iiki Sending messages is not allowed in this group.
Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM 10:13 31 4 TELEGRAM SAKON SO 1 308 members, 8 online murmushi tayi daidai Dr yazO wani magidanci ne tareda dan nashi da yana shigowa suka hada ido da Kausar, anatse yace "kubamu wuri mu dubata" fita duk sukayi daga dakin. 7:45 AM s EPISODE 9) Fitowa Dr yayi da danshi daya kara hada idanu da Kausar, dauke kanta Kausar tayi dasauri shikuma Dr yakasa cire idanunshi akanta har saida Maman Aneesarh ta lura da kallon dayakema Kausar, Babban Dr yace "Alhamdulilah she's perfectly fine yanzu, fracture din ne kawai yarage shikuma with the help of belt din dake jikinta she will be fine, yanzu dai tai brush agoge mata jiki ta chanza kaya abata abinci taci dakuma lots of fruits, let's watch her for 24hrs and see idan babu any complication zansa Dr Khalil here my son yazo yasallameta, zanje wani board meeting ne gobe" atare dukansu sukace thank you, Dr yawuce tareda Dr Khalil daketa kallon Kausar, komawa dakin sukayi Gwaggo zataje bayi debo ruwan zafi Sending messages is not allowed in this group. ll LTE
Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM 10:13 31 TELEGRAM SAKON SO 1 308 members, 8 online peck take mata a hannu tanaji kaman ta cinye Lujain din, ahankali tace "bari nakira mijinki na sanar dashi zakiyi magana dashi?" Babu kunya dasauri ta gyadama Hajiya kai, saida Gwaggo tace "ohhh ke bakida kunya"? Duka yan dakin murmushi akayi harda Kausar, dialing number Abee Hajiya tayi da kanta ta sauka daga kan gadon takai wayan kunnen Lujain da sallama Abee yadauki wayan da muryan nan nashi nutsassiya. "Assalamu Alaykum Hajiya" shiru Lujain tayi batasan mesaba wani abu ne taji ya tsayamata awuya kawai ahankali tasaki kuka tareda kai duka hannayenta tarufe fuskanta sabida kuka daga kannen Abee Zainab, Sajida da Maman Aneesa da ita kanta Kausar atare suka hade baki sukace. "Awwwwwwwwnnnn". D Komi na Abee tsayawa yayi chak jin kukan Lujain, awani irin hankali kaman yanama jariri magana yace "stop crying, do you want to see me"? Gyadamai kai tayi ahankali batare da tai magana, kaman yasan metace, murya chan ciki yace "I am coming now" katse wayan yay, ahankali tajuye kunnenta batare data bude fuskanta ba ita kanta Hajiya murmushi tayi daidai Dr yazo wani Sending messages is not allowed in this group. ll LTE V
Scan @ 26 FEB 2023 07:48 PM 10:13 TELEGRAM SAKON SO 1 308 members, 8 online ll LTE EPISODE ( .S Wani kalan faduwa gabanta yayi dasauri ta fizge hannunta tace "sorry zan kira Dr ne dama ta farka" dan kallon Kausar yayi saikuma yakalli dakin da Lujain keciki yace "the patient with rib fracture"? Dasauri Kausar ta kalleshi hada ido sukayi dasauri tasauke kanta tace "eh" gabanta nafaduwa tarasa maisa, ahankali yace "my Dad is her Dr, just go inside zan kirashi" gyadamai kai Kausar tajuya saikuma hakanan tajuyo hada idanu sukayi dasauri tasauke kanta tace "thanks" sannan tabude kofan dakin da Lujain keciki tashiga tace "yana zuwa wai". Zama bakin gadon Hajiya tayi hannun Lujain takama tama peck ahankali tace "mekikeso kici tell me anything dakikeso" ahankali dan muryanta baya fitowa sosai tace "kunun gyada" dasauri Hajiya tace "Binta please je gida tunda kinfi kusa da asibitin" Gyadamata kai Binta tayi dasauri tana murmushi tajuya tafita, Hajiya sai peck take mata a hannu tanaji kaman ta cinye Lujain din, ahankali tace "bari Sending messages is not allowed in this group.
Scan @ 26 FEB 2023 07:48 PM 10:13 4 TELEGRAM Brown_Sarhan Queens palace "ruwa zaki sha"? Gyadamata kai Lujain tayi kadan, dasauri Gwaggo ta tashi tadauki goran ruwa takawo dago gadon Gwaggo tayi yatsine fuska Lujain tayi zata fashe da kuka Gwaggo tace "sannu hakarkarinki daya ya karye inji likitoci ashe yaron nan ya bugamiki kujera aciki da kanshi yafadi dayaji azaba, yanzu haka an daure miki hakarkarin da belt ance zaki warke nan da sati, gashi sha ruwan" kadan ta kurbi ruwan sanan ta gyadama Gwaggo kai, ijiye ruwan Gwaggo tayi tace "bari naje nakira likita ni na mance me akace na danna adakin nan idan akwai wani abu, bari dai kiga nafita" tashi Gwaggo tayi zata fita saiga Hajiya da su Binta harda Kausar, ganin Lujain idanunta biyu yasa kowa yashigo dakin dasauri Hajiya tace "yaushe ta farka Gwaggo"? Cikeda fara'a sosai Gwaggo tana matse kwalla tace "yanzun nan fa likita ma zanje nakira" dasauri Kausar dake murna tace "bari nakira Dr" tajuya da gudu tafita ko kadan bata lurada mutu karo taci dawani Dr baya tayi zata fadi dasauri yarike mata hannu hakan yasa suka hada ido!. EPISODE Sending messages is not allowed in this group. 7:44 AM ll LTE now -9
Scan @ 26 FEB 2023 07:48 PM 10:12 <31 TELEGRAM SAKON SO 1 308 members, 8 online Bayan 1 week Ahankali take bude idanunta AC dake aiki ta kalla kafin gently tasauke O idanunta kasa Gwaggo tagani akan aiki a dakin hannunta rikeda charbi O tsantsan damuwa, lumshe idanunta kujera tai tagumi tana kallon tv dake tanaja, kana ganinta kasan tana cikin tayi tasake budewa kafin ahankali muryanta da baya fita sosai tace "Gwag....go" dawani kalan sauri Gwaggo tajuyo da kanta takalli Lujain sai kawai tafashe da kuka takama hannayen Lujain tace "Lulu zaki tashi dama, wayyo Allah na Lulu na dauka baraki kara tashi ba hankalina ya matukar tashi, Lulu Allah zai saka miki kinji, wannan yaron daya azabtar dake dudda uwarshi tazo nan tana kuka wiwi tana bamu hakuri wlh bazan yafe mishi ba da yardan Allah saiya rube agidan Yarin dayake, wanan cikin naki dayasa yafita in sha Allahu hakkin nan bazai barshi zaman gidan duniya lafiya ba" "ru....w..." dasauri Gwaggo tace "ruwa zaki sha"? Gyadamata kai Lujain tayi kadan, dasauri Gwaggo ta tashi tadauki goran ruwa takawo dago gadon Gwaggo tayi yatsine fuska Lujain tayi zata fashe da kuka Gwaggo tace "sannu hakarkarinki dava va karve inii likitoci ashe varon Sending messages is not allowed in this group. nll LTE O)
Scan @ 26 FEB 2023 07:48 PM 10:12 TELEGRAM SAKON SO 1 308 members, 8 online regretting later, dawani irin gudu Baba daya biyo su Abdul police yazo yana kallon Lujain da Abee yarike yace "yaya take Imrana" gyadamai kai Abee kawai yayi yama kasa magana, karasawa yayi wajen dasukai parking motansu ya kwantar da ita abaya, gaba Baba yashiga batare daya jira Imran dinba dan bazai iya tuki ba kana ganinshi yace "zauna da ita abaya Imrana bari na tukaku" jan motan Baba yayi Abee bai damu da Baba na wajen ba kankame Lujain yayi ajikinshi tsamtsam hawaye na fitowa daga idanunshi sosai, Baba sai kallonsu yake ta madubin gaba yana sauraron yanda zuciyanta ke bugawa ahankali very very weak, bini bini yana manna mata peck a goshi. *** Bayan 1 week Ahankali take bude idanunta AC dake aiki ta kalla kafin gently tasauke idanunta kasa Gwaggo tagani akan kujera tai tagumi tana kallon tv dake aiki a dakin hannunta rikeda charbi tanaja, kana ganinta kasan tana cikin tsantsan damuwa, lumshe idanunta tayi tasake budewa kafin ahankali muryanta da baya fita sosai tace Sending messages is not allowed in this group. nll LTE O)
Scan @ 26 FEB 2023 07:48 PM 10:12 TELEGRAM Aisha Salisu O Voice Message Gently yadago fuskanta daga kirjinshi ahankali yay cupping fuskanta yana kallonta idanunshi sunyi jajir his heart is so weak da yanda yaga ta wahala, hannunshi yakai ahankali ya daye 3saletef din kan bakinta, fashewa da & kuka Lujain tayi sosai sabida azaba, ahankali Abee yadaura goshinshi saman nata yana kalon kwayan idanunta gently wani kalan havwaye mai dumi yasauko daga kan idanunshi dan he's feeling her pains, girgizamai kai tayi alamun karyay kuka, ahankali Abee yadaura lips nashi kan nata kafin gently yahau kissing dinta he don't care about inda suke, Suwaye ke wajen, or what's happening, he just wants to kiss matanshi that's just abinda yakeso yayi, jiniyan motocin yan sanda dayaji yasa yasaki bakinta ahankali lumshe idanunta tayi ta kankameshi asume, mikewa tsaye Abee yayi yadauketa chak dasauri batare daya kalli su Musty da Mandawari ba dan idan idanunshi suka sauka akan Mandawari he might do abinda zai iya regretting later, dawani irin gudu Baba daya biyo su Abdul police yazo yana kallon Lujain da Abee yarike yace "yaya take Imrana" gyadamai kai Abee kawai yayi yama kasa Sending messages is not allowed in this group. nll LTE now V
Scan @ 26 FEB 2023 07:47 PM 10:12 31 4 TELEGRAM SAKON SO 1 nll LTE 308 members, 8 online Abee yace "my wife is bleeding Mustafa l want to kill this guy" ture Abee Musty yayi da karfi zuwa inda Lujain take Abee zai tashi dasauri Lujain yakama hannunshi kasa juyowa yakalleta Abee yayi, ahankali tadago kanta da kyar tadaura abayanshi dawani kalan sauri Abee yajuyo kawai ya rungumeta kam kam ajikinshi. AM EPISODE 7:44 AM Gently yadago fuskanta daga kirjinshi ahankali yay cupping fuskanta yana kallonta idanunshi sunyi jajir his heart is so weak da yanda yaga ta wahala, hannunshi yakai ahankali ya daye saletef din kan bakinta, fashewa da kuka Lujain tayi sosai sabida azaba, ahankali Abee yadaura goshinshi saman nata yana kallon kwayan idanunta gently wani kalan hawaye mai dumi yasauko daga kan idanunshi dan he's feeling her pains, girgizamai kai tayi alamun karyay kuka, ahankali Abee yadaura lips nashi kan nata kafin gently yahau kissing dinta he don't care about inda suke, Suwaye ke wajen, or what's Sending messages is not allowed in this group. -E
Scan @ 26 FEB 2023 07:47 PM 10:12 <31 TELEGRAM SAKON SO 1 308 members, 8 online Lujain kasa Mandawari yayi yarike bindigan da hannu biyu da kyau yana kokarin puling trigger zai harbi Abee daga Musty Harun da Lujain dukansu Sgabansu faduwa yake ganin zai harbi Abee kana ganin yanda yarike bindigar ma kadan baitaba rikewa ba, daidai zai shooting Abee Lujain dake kwance akasa ta dago da kyar tasa duka karfinta ta ture kafafunshi yay tangal tangal zai fadi hakan yasa bindigan yabada tusss! Dasauri Lujain tajuyo takalli Abee daidai Abee ya iso gaban Mandawari dake shirin daukan bindigan daya fadi daga hannunshi kasa, wani kalan dagoshi Abee yayi baiyi wata wata ba ya watsama Mandawari wani irin mari tau! Wani kalan juyi Mandawari yafara yana layi zai fadi Abee yakaramai wani marin sai jini ta hancinshi, cikin tsantsan rashin Imani Abee yakama hannayenshi duka biyun yace "you dare lay your hands on my wife" karrr!!! Abee yakaryemai hannu duka biyun, saida Lujain tayi ihu jin karan bones na breaking, cikin tsantsan hauka Abee yace "now I will kill you ni" yawani kalan chapko wuyan Mandawarin yashakeshi zai kasheshi dasauri daga Harun har Musty suka banbare Abee daga jikinshi, cikin ihu Abee yace "my wife is bleeding Sending messages is not allowed in this group. ll LTE
Scan @ 26 FEB 2023 07:47 PM 10:12 TELEGRAM SAKON SO 1 308 members, 8 online nll LTE <31 Mandawari yaja Lujain jikinshi yay pointing gun din abayan kanta yana kallon su Abee yace "duk wanda yazo wajen nan wlh saina harbeta ta mutu" dasauri Abee yadaga hannayenshi sama yanuna kanshi da sauri yana kallon Lujain din dake kuka sosai tana kallonshi yace "shoot me instead Mandawari, dani kakeda matsala let her go, you are hurting my wife" cikin wani kalan ihu na kaman wanda yazare Mandawari yace "wlh wlh kasake kiranta matarka saina harbeta ta mutu nima na harbe kaina, Lujain is not your wife, wayau kamata ka aureta you stupid old wise man" lumshe idanu Abee yayi at this point he don't care kozai mutu yabude idanunshi ahankali yasake daurasu akan Lujain, cikin wani kalan kuka Lujain ta mikamai hannunta alamun yazo ya ceceta Abee jiyayi komi nashi ya tsaya chak at this point he don't care about his life, awani kalan zuciye yafara tahowa dasauri Mandawari yazare bindigar daga keyan Lujain yariketa da hannu daya yay pointing Abee da gun don yace "one more step I will shoot you Imrana na rantse" batare da Abee ya tsaya ba yace "shoot me I don't care" yacigaba da tahowa, wani kalan ture Lujain kasa Mandawari yayi yarike Sending messages is not allowed in this group.
Scan @ 26 FEB 2023 07:47 PM 10:12 TELEGRAM SAKON SO 1 308 members, 8 online Ioday l LTE EPISODE Dawani kalan sauri Lujain tashiga juya kanta tana neman Abee dataji 9muryanshi yana kwalamata kira takai hannunta saman bakinta tana kokarin yage seletef din dake kai daidai Mandawari yawani fizgo bayan riganta da gudu yajata zaiyi inda yay parking motanshi da ita jin muryan su Abee da wasu maza ana kwalamata kira. Turjewa Lujain tayi da karfinta taki tafiya tana wani kalan kuka tana kalle kalle so kawai take taga Abee ya bullo yazo ya ceceta, awani kalan zuciye Mandawari yakai hannunshi bayan wandonshi yaciro wata yar karaman bindiga ya pointing nashi a abayan kan Lujain cikin ihu yace "walk or | shoot you!" Daidai su Abee sun bullo daga dajin, dawani kalan sauri Mandawari yaja Lujain jikinshi yay pointing gun din abayan kanta yana kallon su Abee yace "duk wanda yazo wajen nan wlh saina harbeta ta mutu" dasauri Abee yadaga hannayenshi Sending messages is not allowed in this group.
Scan @ 26 FEB 2023 07:47 PM 10:12 TELEGRAM SAKON SO 1 308 members, 8 online gani tayi acikin daji suke da kyar ta iya fita tafra tafiya aduke tarike cikinta gam takai hannunta daya baki tana kokarin cire tape din bakinta takasa dan kaman da super glue yakama bakin, da dan sauri sauri take tafiyan aduke tana layi kaman zata fadi dudda bawai wani sauri bane takeyi ba. "Where did you think you are going!" Kaman daga sama Lujain tayi muryan Mandawari, sosai take kuka ko tsayawa batayiba sai kara sauri datayi tana layi sosai, dariya yayi yana binta abaya yace "you think u can run away from me, Oya cigaba da tafiya lemme see how far u can go" wani kalan dingishi Lujain keyi tana kara sauri tana layi, kaman daga sama taji muryan Abee. "Lujaiinnnn!" LB EPISODE 7:43 AM Dawani kalan sauri Lujain tashiga juya kanta tana neman Abee dataji muryanshi yana kwalamata kira takai hannunta saman bakinta tana kokarin yage seletef din dake kai daidai Mandawari yawani fizgo bayan riganta da gudu yajata zaiyi inda yay Sending messages is not allowed in this group. ll LTE , y V
Scan @ 26 FEB 2023 07:47 PM 10:12 <31 4 TELEGRAM SAKON SO 1 308 members, 8 online yaron nan yay nadaman dauke matan soja" yanda Abee ke gudu zaka dauka zaiyi flying motan ne. Kusan tafiyan 45min sukayi sukakai wajajen dajin parking Abee yayi yafito dasauri yana daga kujeran dayake kai yaciro wata yar karaman bindiga Musty yaklleshi baice dai komiba ya karyi wata babban icce shima Abdul ya karyi icce dan duk basa tare da bindigarsu sannan suka fara tafiya suna shiga cikin dajin dasauri dasauri. Ahankali Lujain kebude idanunta dasuke jujuya mata tabi dakin da kallo ganin bataga Mandawari ba yasa ahankali taja jikinta ta tashi zaune cikinta namata wani kalan bala'in ciwo, jin karan ruwa yasa tagane kaman yana bayi, kokarin tashi tayi amman takasa hakan yasa tacigaba dajan jikinta tana har zuwa wajen kofa, dan mikewa tsaye kadan tayi tabude kofan jin a kulle yasa tajuyo tanabin dakin da kallo jikinta na rawa, aduke takarasa tanajin yanda jini kebin kafafunta takarasa gaban table din tadauki key datagani Sending messages is not allowed in this group. ll LTE B
Scan @ 26 FEB 2023 07:46 PM 10:12 4 TELEGRAM ll LTE SAKON SO 1 308 members, 8 online info koda plate number shine" dan shiru Abdul yayi kafin chan yace "akwai wani dayay capturing motanshi da plate number"? Dasauri Abee yace "wani side?" Anatse Abdul yace "hold on bari na duba laptop dina footage din nawajen" shiru Abee D Qyayi jikinshi na rawa, ahankali Abdul yace "iya around 2:45 camera yay capturing lokacin dayake wuce wajajen Mpape" ciro wayanshi Abee yayi dasauri yaciro map, one thing is Abee is a security expert and analyst, shida yay leading aka yaki yan wasu kungiya dasuka addabi Nigeria, tsohon soja, anatse yace "if anganshi awajen that means he's somewhere around here" yay circling wani axis a map din, yace "this place is bushy, Kwanan nan nema aka fara sassare bishiyoyi da grasses na wajen sabida cosgrove dasukazo suka yanki some part of the land zasu fara building estate awajen" jikinshi har wani rawa yake yace "my baby is somewhere here" yana maganan yashiga tada mota, Abdul yace "karkiyi anything Imran I am coming with my team" dasauri Musty yace "ai that's impossible kaidai kawai kutaho mu munyi gaba but trust me saimunsa yaron nan yay nadaman dauke matan soia" vanda Abee ke audu zaka Sending messages is not allowed in this group.
Scan @ 26 FEB 2023 07:46 PM 10:12 TELEGRAM SAKON SO 1 308 members, 8 online Wani kalan cin burki da Abee yayi yanacikin tuki saura kadan suyi hatsari Musty dake gaba yakalleshi kafin yaja sitbelt yasaka Harun dake baya yace "Imran kadawo gefe mu karbi tukin" gangarawa Abee yayi yay parking motan hannayenshi yashiga shafawa kaman wanda yasami ciwon tabuwa yace "Lujain is in danger call Abdul Musty" wayanshi Musty yaciro yay dialing number Abdul yasa a speaker, yana dauka Musty yace "how far Abdul"? Anatse Abdul yace "munyi checking all houses da property dasuke under his name baya any on them, airport, train station camera munduba kwata kwata baizo ba, bus station ma baijebe haka ll security check post baaa ganshi ba so that means suna Abuja har yanzu" cikeda damuwa Abee yace "Abdul give me something, surveillance footage na all this traffic lights dakeda camera anan Abuja babu wanda yakama shi just give me any info koda plate number shine" dan shiru Abdul yayi kafin chan yace "akwai wani dayay capturing motanshi da plate number"? Dasauri Abee yace "wani side?" Anatse Abdul Sending messages is not allowed in this group. ll LTE V
Chapter notes and social links