Kenza eBookz

Sakon so complete Novel - Chapter 43

Sakon so complete Novel - Chapter 43

Sakon so complete Novel Chapter 43: Sakon so complete Novel Chapter 43. Scan @ 26 FEB 2023 07:43 PM 10:10 <31 TELEGRAM SAKON SO 1 308 members, 8 online…

3,253 words

Scan @ 26 FEB 2023 07:43 PM 10:10 <31 TELEGRAM SAKON SO 1 308 members, 8 online abinda Abee keyi kaman zai mutu, ita kanta Zuzu kuka tafara sosai tana jüjjiga shi mutane suka taru akansu yan reception din ana kallo kafin likitoci da nurses suzo aka daga Abee dahar lokacin jikinshi ke wani kalan rawa ya sassankare aka sashi akan gado aka wuce dashi su Baffa suka shiga kiran Baba, Zuzu kasa komi tayi tana kallon yanda Dr kebama Abee taimakon Gaggawa ana kokarin ceto rayuwanshi dan wani kalan critical cardiac arrest zuciyanshi yashiga tafito tana kiran number Ya Mustafa. 2 AM Before good 30min saiga Musty a asibitin tareda lbro da Hamza da Abdul da Harun, ba'a sanarda Hajiya ba, shima Baba gashi a asibitin hankali tashe da manyan kaya dan daga kasuwa yazo, idan kaga Musty zaka dauka yazare ne, su Abdul tsayawa sukayi dasu Baba da Olusay shikuma Musty yawuce ER din da Abee keciki, security dake gaban dakin yana cemai you can't enter the room wani kalan tureshi Musty yayi yashiga cikin dakin dasauri ya tsaya chak yana kallon yanda aka yaga gaban rigan Abee anasa fibrillato ana kokarin getting zuciyanshi to beat yana wani kalan ajiyan zuciya, ganin Abee vaki responding vasa vav waien Sending messages is not allowed in this group. nll LTE

Scan @ 26 FEB 2023 07:43 PM 10:10 TELEGRAM SAKON SO 1 308 members, 8 online kaman zai mutu dasauri daga Zuzu harsu Baffa da mahaifiyar Mandawari tace "sakeshi dan Alah, Innalillahi, yau wani kalan fitina Muhammad keso yasani, dan Allah bawan Allah kasakeshi" dasauri Baffa yarike hannun Abee yace "cikashi Imrana, dan Allah kacikashi abi abin nan ahankali, kar zuciya ta dibeka kayi kisan kai" Zuzu tace "Ya Imrana wlh zai mutu please kasakeshi" yanda jüiyoyin goshin Abee suka fito idanunshi sunyi jajir saika tsorata kaman ma baya hayyacinshi, wani kalan kukkullewa da jujjuyawa idanunshi suka farayi sai kawai jikinshi yafara wani kalan rawa kaman wanda ke having attack na farfadiya sai kawai yasakeshi yay baya zai fadi da gudu su Baffa suka tareshi suka kwantar dashi akasa, Zuzu tace "Innalillahi Ya Imran, Ya Imran can you hear me"? Tai maganan tana tattaba fuskanshi ganin yanda duka jikin Abee kewani kalan rawa kaman ansamai wani abu idanunshi sun kakkafe, wani kalan ihu Zuzu tayi. "I need a bed, nurses doctors, I am loosing him" daga su Olusay har su Baffa saida suka firgita da ganin abinda Abee keyi kaman zai mutu, ita kanta Zuzu kuka tafara sosai tana iiaa shi mutane suka taru akansu Sending messages is not allowed in this group. nll LTE Q 3 ) V

Scan @ 26 FEB 2023 07:43 PM 10:10 TELEGRAM SAKON SO 1 308 members, 8 online ll LTE 31 is your friend"? Faduwa sosai gaban Olusay yayi da kyar ya iya daddagewa yadago kanshi yakalli Abee yace "Mandawari shi muke nema muma, yau kwanan mu 3 a asibitin nan baida lafiya, yacemana dazu sai zauko yadan sha iska tunda yau za'a sallamemu we are just waiting for his doctor, nikuma na zauna da Mom dinshi adaki, he just sent me this text abinda yafito damu kenan a burkice neman shi, now that I see you nagane kan message nashi" yay maganan yana ciro wayanshi daga aljihun gaban riganshi yamikama Abee, karban wayan Abee yayi dasauri duk yanda yaso yakaranta messege din yakasa sabida yanda idanunshi ke ganin duhu duhu, baki baki, dasauri Zuzu takarbi wayan daga hannun Abee ganin yakasa karantawa tace "bari nakaranta maka Ya Imran" takalli wayan da karfi tace "Mom, Olusay, I've gotten abinda nakeso, my woman is with me now, baraku kara gani na ba har abada! Kugayama wannan tsohon daya aure mini girlfriend cewa l have my Lujai...." Abee baima karasa jin karshen messege dinba yawani kamo gaban rigan Olusay yabalain shakeshi yace "where is my wife! Ina yakaimin matatal" Gahaki davan asihitin saida Sending messages is not allowed in this group. ) V

Scan @ 26 FEB 2023 07:43 PM 10:10 <31 TELEGRAM SAKON SO 1 308 members, 8 online Wani kalan tarwatsewa glass na kofan yayi ya watse saida mutanen reception din duka suka mike tsaye kowa ya firgita hannun Abee yahau jini dasauri Zuzu da ta bala'in firgita p da yanda taga Abee dan kaman ciwonshi yatashi tace "Innalillahi wa inna'ilaihi raji'un, Ya Imran please take it easy, babu abinda yasami Lujain In sha Allah, muga hannunka, you are bleeding" dasauri su Baffa Hadi sukazo wajen ganin abinda Abee yayi yace "dan Allah kabi ahankali Imrana za'a ganta" daidai lokacin idanun Abee suka sauka kan Olusay tareda wata Yar Babban mace da zatai tsaran Zuzu da Anty Binta suna saukowa daga stairs da sauri sauri kaman suna neman abu sai waige waige suke shiru Abee yayi yakafe Olusay da idanu yana kokarin tuna inda ya sanshi kafin kanshi yahararomai Mandawari, jikinshi har rawa yake yayi ciki yana taka glasses din ko ajikinshi Zuzu tace "be careful Ya Imran" Olusay ko kadan baima lurada Abee ba kawai ganin Abee yayi yasha gabanshi, kwayan idanun Abee dayagani saida gabanshi yafadi hakan yasa yasauke kanshi kasa yama kasa magana, cikin wata kalan kakkausan murya Abee yace "where is vour friend"? Faduwa sosai gaban Sending messages is not allowed in this group. ll LTE O)

Scan @ 26 FEB 2023 07:43 PM 10:10 4 TELEGRAM SAKON SO 1 308 members, 8 online kara alamun sako dasauri yaciro wayan hannunshi har rawa yake, wani unknown number ne yamai messege. "You will never see her again!". Wani kalan faduwa wayan yayi daga hannun Abee zuwa kasa Abee yay baya baya baya yana tafiya da baya baya, dasauri Zuzu tabishi tace "Yaya, Ya Imran menene"? Baffa Hadi dasauri yaduka yadauki wayan yakaranta sakon yana nunama kaninshi Abee nakaiwa jikin glass door na reception din wani kalan mahaukacin duba daya yama kofan, kofan yawani kalan tarwatse kararara!!!. A EPISODE 7:41 AM Wani kalan tarwatsewa glass na kofan yayi ya watse saida mutanen reception din duka suka mike tsaye kowa ya firgita hannun Abee yahau jini dasauri Zuzu da ta bala'in firgita da yanda taga Abee dan kaman ciwonshi yatashi tace "Innalillahi wa inna'ilaihi raji un, Ya lImran please take it easy, babu abinda yasami Lujain In sha Allah, muga hannunka, you are bleeding" dasauri su Baffa Sending messages is not allowed in this group. ll LTE )

Scan @ 26 FEB 2023 07:43 PM 10:10 <31 4 TELEGRAM SAKON SO 1 308 members, 8 online uneasy, tO KOdai taguau wajen Gwaggo ne datacemai yakaita, but no barata iya guduwa tabarshi ba, duk girman asibitin nan kaf suka duba dan Zuzu harsa security tayi suka shiga tayasu galbaki daya babu Lujain, ahankali Abee yace "ko zaka tayani kiran Gwaggo ka tambaya" dasauri Hadi yace "to bari nakira Gwaggo naji ko ta tafi gida ne, amman indai nan taje saina saba mata" jiri jiri Abee yaji yanaji hakan yasa ahankali yadafa bango saikuma ya tsugunna tareda runtse idanunshi trying to be strong sabida yanda zuciyanshi ke tsinkewa, dasauri Zuzu tadafashi tace "Yaya don't worry Lujain is fine babu abinda yafaru kaji" cikin muryan da baya fita sosai ahankali Abee yace "something happened I can feel it Zuzu in my heart, my wife is not safe" yay maganan yana kallon Baffa Hadi dake waya da Gwaggo, ganin yakatse wayan yasa Abee ya mike tsaye ahankali yana kallonshi, har addu'a yakema acemai tana wajen Gwaggon, anatse Baffa Hadi yace "wlh bataje gida ba" daidainan wayan Abee yay kara alamun sako dasauri yaciro wayan hannunshi har rawa yake, wani unknown number ne yamai messege. "You will never see her again!". Wani kalan faduwa wayan yayi daga Sending messages is not allowed in this group. ll LTE B V

Scan @ 26 FEB 2023 07:42 PM 10:10 TELEGRAM SAKON SO 1 8 online ll LTE 308 members, Allah kuga Yar yarinyar dake zaune anan datasa maroon hijab"? Dukansu girgiza mai kai sukayi sai wata Yar tsohuwa ce tace "naga ta tashi dagudu tafita waje tana taushe baki uwa wacce kejin amai" cikeda farin ciki Abee yace "thank you" yayi hanyar fita daga reception din Zuzu biyedashi, karo Abee yaci da mutane tsabagen saurin dayake baima tsaya kallonsu ba yafice Hadi ne da Abee ya bangaje yace "kai ba mijin Lujain bane wanchan ba incedai lafiya" dasauri kaScan @ 26 FEB 2023 07:49 PM 10:13 31 TELEGRAM SAKON SO 1 308 members, 8 online peck take mata a hannu tanaji kaman ta cinye Lujain din, ahankali tace "bari nakira mijinki na sanar dashi zakiyi magana dashi?" Babu kunya dasauri ta gyadama Hajiya kai, saida Gwaggo tace "ohhh ke bakida kunya"? Duka yan dakin murmushi akayi harda Kausar, dialing number Abee Hajiya tayi da kanta ta sauka daga kan gadon takai wayan kunnen Lujain da sallama Abee yadauki wayan da muryan nan nashi nutsassiya. "Assalamu Alaykum Hajiya" shiru Lujain tayi batasan mesaba wani abu ne taji ya tsayamata awuya kawai ahankali tasaki kuka tareda kai duka hannayenta tarufe fuskanta sabida kuka daga kannen Abee Zainab, Sajida da Maman Aneesa da ita kanta Kausar atare suka hade baki sukace. "Awwwwwwwwnnnn". D Komi na Abee tsayawa yayi chak jin kukan Lujain, awani irin hankali kaman yanama jariri magana yace "stop crying, do you want to see me"? Gyadamai kai tayi ahankali batare da tai magana, kaman yasan metace, murya chan ciki yace "I am coming now" katse wayan yay, ahankali tajuye kunnenta batare data bude fuskanta ba ita kanta Hajiya murmushi tayi daidai Dr yazo wani Sending messages is not allowed in this group. ll LTE V

Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM 10:13 31 4 TELEGRAM SAKON SO 1 308 members, 8 online murmushi tayi daidai Dr yazO wani magidanci ne tareda dan nashi da yana shigowa suka hada ido da Kausar, anatse yace "kubamu wuri mu dubata" fita duk sukayi daga dakin. 7:45 AM s EPISODE 9) Fitowa Dr yayi da danshi daya kara hada idanu da Kausar, dauke kanta Kausar tayi dasauri shikuma Dr yakasa cire idanunshi akanta har saida Maman Aneesarh ta lura da kallon dayakema Kausar, Babban Dr yace "Alhamdulilah she's perfectly fine yanzu, fracture din ne kawai yarage shikuma with the help of belt din dake jikinta she will be fine, yanzu dai tai brush agoge mata jiki ta chanza kaya abata abinci taci dakuma lots of fruits, let's watch her for 24hrs and see idan babu any complication zansa Dr Khalil here my son yazo yasallameta, zanje wani board meeting ne gobe" atare dukansu sukace thank you, Dr yawuce tareda Dr Khalil daketa kallon Kausar, komawa dakin sukayi Gwaggo zataje bayi debo ruwan zafi Sending messages is not allowed in this group. ll LTE

Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM 10:13 4 TELEGRAM SAKON SO 1 308 members, 8 online ll LTE 31 Fitowa Dr yayi da danshi daya kara hada idanu da Kausar, dauke kanta Kausar tayi dasauri shikuma Dr yakasa cire idanunshi akanta har saida Maman Aneesarh ta lura da kallon dayakema Kausar, Babban Dr yace "Alhamdulilah she's perfectly fine yanzu, fracture din ne kawai yarage shikuma with the help of belt din dake jikinta she will be fine, yanzu dai tai brush agoge mata jiki ta chanza kaya abata abinci taci dakuma lots of fruits, let's watch her for 24hrs and see idan babu any complication zansa Dr Khalil here my son yazo yasallameta, zanje wani board meeting ne gobe" atare dukansu sukace thank you, Dr yawuce tareda Dr Khalil daketa kallon Kausar, komawa dakin sukayi Gwaggo zataje bayi debo ruwan zafi dasauri Sajida tace "Gwaggo ki zauna ki huta mu zamu debo" murmushi Gwaggo tayi tace "Allah shimiki Albarka" ruwan zafi tadebo sannan tafito tabude akwatin dake dakin taciro wani soft towel da brush, dan dago gadon kadan akayi da kyar ta iya jurewa tazauna kaman zatai kuka brush Sajida ta mata da taimakon Kausar tana zubawa awani kwano tawuce taje ta zubar abayi sannan Saiida tachina one mata iiki Sending messages is not allowed in this group.

Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM 10:13 TELEGRAM SAKON SO 1 308 members, 8 online Sajida tashiga goge mata jiki, bakaramin dadi Lujain tayi ba dudda tanajin kunya, wani half gown black na spongy Gwaggo takawo tace "ga wannan rigan zaku tayata sawa" Hajiya dauke kai tayi ganin yanda Lujain kejin kunya da bargon gadon ta kare kirjinta dazata cire nata rigan aka samata wani sannan ta ture bargon Gwaggo takawo turare aka feffesa mata da hula aka dan rufe gashin tai wani kalan simple kyau saiga Mama dasu Samira kaman sunsan ta tashi hardan murmushi saida Lujain tayi dataga yan uwanta saikuma ga Anty Binta da kunu. Abee na zaune a office tareda Musty kiran nan yashigo, yana katse wayan yawani kalan daukan key dagakan table dasauri Musty yace "sai ina" batare da Abee ya kalleshi ba yace "Lujain is awake" cikeda farin ciki Musty yace "ohhh Alhamdulillah" biyo bayan Abee yayi atare suka shiga mota, gudu Abee yake agaban wani flower shop ya tsaya katse motan yayi yabude kofa Musty yabishi da kallo yana murmushi wato idan Allah yay shirin kamaka yana kamaka ne well look at Imran who Sending messages is not allowed in this group. ll LTE , V

Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM 10:13 31 TELEGRAM SAKON SO 1 308 members, 8 online daya kalli kan gadon ba yadan kalli Hajiya da Gwaggo da Mama yace "ina yininku" atare dukansu sukace "lafiya 9lau Imran" Gwaggo tace "barka barka ta tashi Imrana je kaji kaga matarka" dan juyoda kanshi Abee yayi ya sauke kwayar idanunshi kan Lujain dake kwance kan gado tana wani irin kallonshi kaman yaune rana na farko data fara ganinshi zuciyanta na bugawa abnormally, tana jin tafiyan wasu butterflies acikin cikinta sokawai take yazo wajenta, lumshe mata idanu yayi yabude batare data karasa gaban gadon ba, wani kalan hawaye ne suka bulbulo suka cika kwayan idanunta tana kallonshi ahankali tadaga hannunta tamikamai alamun yazo yariketa kowa na dakin hatta Musty yabisu da kallo is just like kowa nason love story nasu, kowa kuma nason yanda Lujain kemai kaman har karaman baby shi kaman wata his last born, Abee duk yanda yaso yadaure sabida mutanen dakin kasawa yayi yakarasa gaban gadon yana wani kalan kallon cikin kwayan idanunta gently yasa hannunshi yarike hannunta batare dayace uppan ba but the whole thing is like zuciyoyinsu na magana, fashewa dawani kalan kuka Lujain tayi kaman ba Lujain din da dazun nan take Sending messages is not allowed in this group. ll LTE

Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM 10:13 TELEGRAM SAKON SO 1 308 members, 8 online yabisni da kallo yana murmushi wato idan Allah yay shirin kamaka yana kamaka ne well look at Imran who would've thought Imrana zai taba so wata aduniya, just look at the small girl da jikinshi ke rawa akai, yana zaune nan cikin motan Abee yafito daga flower shop din rikeda wani red and white roses da aka hadasu tare sukai bala'in kyau ga dan tag akansu na get well soon wife, baki Musty yakama yana kallon Abee daya shigo cikin motan hararanshi Abee yayi baice komiba, Musty yace "wai haka ka iya soyayya dama Imrana banda labari wlh, iyye" tada motan Abee yayi yaja motan batare daya kula Musty ba, agaban wani super market ya tsaya yasake shiga, wani pink babban teddy yasaya mata da wasu lafiyayyen chocholate mai kyau sosai, dasu pringles, da biscuit, yabiya kudi yafito bude bayan mota yayi ya ijiye sannan yadawo gaba yashiga yazauna rufo kofan yayi yay shiru batare daya tada motan ba yana tunani Musty yace "what?" ljiyan zuciya Abee ya fuzar ahankali yace "| can't believe l lost my child" dafashi ahankali Musty yayi yace "Allah daya baka zai kara baka wani, kaida kake sharp shooter ma" hararan Musty yayi yatada motan yaja zuwa asibitin. A Sending messages is not allowed in this group. ll LTE B E

Scan @ 26 FEB 2023 07:50 PM 10:13 Aisha Salisu 9 Photo yayi yatada motan yaja zuwa asibitin. 7:45 AM EPISODE 4 TELEGRAM ll LTE O now Q Duk suna zazzaune adakin Gwaggo ita tama koma carpet ganin Allah yariga yabama Lujain masu kulada ita sama da ita ma aduniyan nan tana kallon kowa suna magana da Mama dakuma Gwaggo dan su ukun ne ke kan carpet, su Kausar dasu Samira duk suna kan gado, Kausar nabata kunun abaki da spoon tanasha ahankali, Anty Binta kuma na kansu supervising yanda Lujain keshan kunun, Lujain tarame idanunta sun fada ciki sosai amman kaman kyanta yakaru ne, duk suna zaune ahaka akad bude kofan dakin da sallama chan kasa ciki ciki dasauri kowa yajuyo harda Lujain, Abee ne tsaye gaban dakin yana sanye dawani black suit dayamai kyau sosai hannunshi rike da flowers din yahaderai kaman baitaba murmushi ba ganin yanda yara suka cika dakin, gefenshi kuma Musty ne yana rikeda teddy, da sauri su Kausar dasu Samira duk suka sauka daga kan gadon ganin Abee, Su Sajida eubane uCannu da nA/ Va Imran" Sending messages is not allowed in this group.

Scan @ 26 FEB 2023 07:50 PM 10:13 4 TELEGRAM ll LTE SAKON SO 1 308 members, 8 online Duk suna zazzaune adakin Gwaggo ita tama koma carpet ganin Allah yariga yabama Lujain masu kulada ita sama da ita ma aduniyan nan tana kallon kowa suna magana da Mama dakuma Gwaggo dan su ukun ne ke kan carpet, su Kausar dasu Samira duk suna kan gado, Kausar nabata kunun abaki da spoon tanasha ahankali, Anty Binta kuma na kansu supervising yanda Lujain keshan kunun, Lujain tarame idanunta sun fada ciki sosai amman kaman kyanta yakaru ne, duk suna zaune ahaka aka bude kofan dakin da sallama chan kasa ciki ciki dasauri kowa yajuyo harda Lujain, Abee ne tsaye gaban dakin yana sanye dawani black suit dayamai kyau sosai hannunshi rike da flowers din yahaderai kaman baitaba murmushi ba ganin yanda yara suka cika dakin, gefenshi kuma Musty ne yana rikeda teddy, da sauri su Kausar dasu Samira duk suka sauka daga kan gadon ganin Abee, Su Sajida sukace. "Sannu da zuwa Ya Imran" Kausar tace "Abee sannu da zuwa" su Samira sukace "ina yini Abee" dan sunji haka ake cemai, gyadamusu kai Abee yayi batare daya amsaba sannan yashigo dakin anatse batare dava kalli kan aadon ba vadan kalli Sending messages is not allowed in this group. DA

Chapter notes and social links

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull