The sexxy boss book 4 by maman teddy - Chapter 8
The sexxy boss book 4 by maman teddy Chapter 8: The sexxy boss book 4 by maman teddy Chapter 8. Mom .' taji muryar sa ya katse ta , cikin wani irin yanayi…
2,081 words
Mom .' taji muryar sa ya katse ta , cikin wani irin yanayi yake faɗin " Baki haƙura ba? Ohk Ki mun kome ye don kawai ki yafe mun Momy zan jure komai amma ina Son jinin ki Umaima kar ki raba Ni da ita.! Ko ya kike so na sauya Zan sauya , Kiyi haƙuri Don Allah...Ware idanu Hajiya Turai tayi tana kasa magana sai hawaye dake zuba mata . Hannun ta tasa tana tallabo fuskar shi , Umair na yafe maka Umair . Amma kai zaka iya yafe mawa Momyn ka? Wacce bata taɓa yi maka Abu na uwa da Ɗa ba?.
Me yasa ba zai yafe ba? Bayan kece ginshiƙin shi ko bayan Bana raye.! Saurin juyawa Hajiya Turai tayi gyefe tana duba inda taji Muryar Daddy da basu san da shigowan sa ba . A hankali ya sauko daga Stairs din shi yana ƙarikowa inda suke , fuskar sa fal Annuri , Alhmdllh shine furucin da yake yi har ya ida ƙarikowa inda suke . Yaro ɗan Halak baya taɓa duba Laifin iyayen sa ,kullum shi nashi laifin yake gani a garesu ,wannan yasa ma yazo yayi Abin da ya dace. Allah yayi maka Albarka Umair . Ƙwallah Umair yasa hannun sa yana gogewa kamin ya ce wani Abu ,cike da jin daɗi da farin ciki Hajiya Turai tace " Amin Alhaji . Umair kayi break fast kuwa? Nasan yanzu lokacin Exercise ɗin ka ne sai 9:00am kake karin kumallo . Ta ƙare maganan tana ɗago fuskar shi da hannayen ta tana murmushi tare da goge masa ƙwallahn fuskar sa . Murmushi yayi yana girgiza kai tare da cewa " Ban yi ba Momy.
Ohk kaga ashe yau yaro na zai taho karin kumallo ne Daddy shiyasa tun asuba gari naeuyi haske ba , na shiga Kitchen ,Zauna bari yanzu za'a kammala komai. Ta ƙare maganan tana miƙewa tare da kama Hannun Umair tana zaunar dashi daga saman cushines ɗin. Murmushi Daddy Yayi tana barin falon tare da nufar Kitchen .
Muryar Daddy ne ya katse shirun da cewa " Umair ka sauya ,tabbas haɗuwar ka da Umaima sauyi ce ,kuma wata haske a rayuwar mu duka . Murmushi Umair yayi yana kallon Daddy Kamin yace " Daddy ji nake a yau farin ciki a zuciyata sosai tamkar Mom ce ke a raye , haka nake ji a wanan lokacin . Nayi farin ciki da Momy ta chnja kuma ta yafe mun . Alhmdllh shine Kalmar da Daddy Yayi dai dai Muryar Hajiya Turai na karaɗe wurin da cewa " Daddy , my Son come for breakfast . Miƙewa Sukayi Daddy yasa hannu yana ƙara daga Umair yana jinjinawa kamin yace " Alhmdllh Umair Allah na gode maka da idanuna na ga wannan Rana . Murmushi Umair yayi yana cewa " Dad muje Momy na jira." ***
11:30am ta fara motsa idanun ta a hankali tana juyi a saman ƙaryataccen Gadon mai mugun ƙyau da laushi , wanda ita sam bata san Har rana tayi ba ,tun fitar Umair bata motsa ba sai yanzu . Jin motsin shigowa yasata ware idanun ta a hankali tana kallon hanyar shigowa , har ya ƙari ko inda take ƙwance bata motsa ba , sai dai idanun ta dana ware su akan sa . Zama yayi gyefen gadon yana ɗago da kan ta tare da kwantar da ita jikin sa . You wake up?. Yayi maganan yana kallon fuskar ta data lumshe idanun ta alamun eh . Ohk taho muje kiyi brush sannan sai break fast . Rana har Tayi baki ci komai ba. Saurin buɗe idanun ta tayi tana kallon fuskar sa ,kamin ta kai idanun ta ga jallabiyar da ya fita da ita da subahi . Yah Umair Ina kaje? Naga kaima baka shirya ba ,ƙarfe nawa yanzu ?. 11 ya bata amsa yana kallon idanun ta da take miƙewa daga jikin sa . To kai ina kaje ka barni inata barci baka tadani ba??. Ta yi maganan tana shagwaɓe fuska da yi narai ² kamar mai shirin sa masa kuka .
Eyya Sorry babe ". Gidan Momy naje na yi abun da kika ce ,and alhmdllh komai ya wuce yanzu . Ware idanun ta tayi tana kallon sa , dama Yah Umair zaka je?? Tayi maganan hawaye na taruwa a ƙwarmin idon ta . Yass me zaisa ba zani ba ,just because I really luv you , na fison ganin farin cikin ki fiye da komai . Kallon sa tayi cikin sauri tasa hannun ta duka biyun tana rungume shi tare da shigar da jikin ta zuwa jikin shi . Hannun sa yasa yana zagayo ta , tare da shafa bayan ta a hankali yana furta " Sorry . Tsagaitawa tayi da kukan tana kallon fuskar sa Yah Umair Ina son ka Sosai . Murmushi ya yi cike da jin daɗi yana motsa bakin sa zai mata magana yaji ta sa bakin ta tana haɗawa da nashi , tare da manna harshen ta cikin bakin sa tana kama harshen sa , Kissing ɗin shi take sosai da tsotsan Harshen sa , har a lokacin hawaye bin kuncin ta yake yi .kusan minti biyu kamin ta zame bakin ta ,tana shirin masa magana taji Muryar sa yana cewa " shi kenan kin gama? Kallon ban gane ba tayi masa , sai ji tayi ya cafko ta yana ƙara manna ta da jikin shi ,sam ba kiyi yanda ake yi dai dai ba .!
Dariya Umaima tayi kamin tace " Ya ake yi to?. Bakin sa ya ɗaura a nata a hankali yana zura hannayen sa cikin rigar ta mai kama da yar shima ,jin yanda yake mata wani salo daɗi sama da ƙasa yasa ta sakin dariya tana faɗin ' Pls Ahhh ya Umair , Jin yanda yake kutimbule da nonon ta haka bakin sa na cikin nata yasa ta sakin jikin ta don dole tana dariya ....
*** Bayan watanni bakwai.' Ƙwance yake ya kasa ko motsawa , Ita ko Umaima sai kaiwa da komowa take tana haɗa kayan ta kaman wanda zata bar ƙasa . Sai zufa take tsohon cikin ta na a gaba shi kam kaf idanun sa na akan ta da abun dake cikin nata . Ta ƙara cika da ƙiba sai huci take na masu ciki , Sai tukuki take a dole ta gaji da masa magana. Miƙewa yayi yana maida laptop din sa yana rufewa ,kana ya kariso inda take , hannun sa yasa yana amsan jakarta tare da mayafin ta , ɗago idanun ta tayi tana kallon sa tana shirin masa maganan lokaci na ƙurewa ne taji ya zagaya ta bayan ta yana hugging ɗin ta . Hannun ɗaya yana shafa cikin ta da watanni 7 kenan . Babe How do you feel ?. Uhmmmm ta Saki gunguni tare da cewa " I'm okay dear , mu tafi don ALLAH bikin Fati ne fa ,kaima kuma bikin Aminin ka ne Julyb duka makusanta ne a gare mu , kana ta wasting time , nice first lady . Murmushi yayi yana kallon ta cike da zolaya yake bin ta da kallon kina da wannan tsireren cikin kike ce ma kan ki first lady?.
Fahimtar kallon da yake mata ne yasata kai kallabin ta tana wurga masa , saurin riƙe kallabin nata yayi yana shirin magana cikin shagwaɓa tace " Kai ka ja mun yanzu ,ban je Zaria ba har an kawo ta Abuja yanzu sai dai naje a baya kuma da yamma... To ai itama tace ki bari idan an kawo ta kwa haɗu saboda bby na na wahalar dake kwana biyu . Ya ƙare maganan idanun sa na a juna biyun jikin ta .
Numfasawa tayi tare da cewa " Bani kallabina na daura ,in ba so kake sai bayan magriba naje gidan ba.murmushi yayi yana miƙa mata kallabin duk da aso samun sa baiki ta bari sai gobe ba ,kar ta fita a yau .
***
Abun kamar a mafarki Fatima Da Umaima suke ganin al,amarin nasu . A hankali Umaima ta kalli Fatima tana cewa " Duniya kenan Fati kin ga ALLAH mai iko , wasu ƙawancen a yaranta ake rabuwa dashi , wasu kuma a ƴammatanci kowa yana Aure sai ya kama gaban sa . Amma mu namu ƙawancen gashi ta kai mu ga Har girma har Mazajen mu abokan n juna ne Aminai. Dafa ta fati tayi tana murmushi kamin tace" Umaima Ke kikayi saladin komai ya faru ya wanzu haka , ina godiya da ALLAH da ya bani ƙawa kamar ki . Kamin Umaima tayi magana ne taji Muryar wata ƙawar Fatima da batasan a ina ta rorota bA tana cewa " ya kamata amarya ki shirya an kusa zuwa sayen baki .
Juyawa Umaima tayi tana bin ƙawayen su huɗu da wani irin matsiyacin kallo ,tana tuno da gulmar ta da Umair ,sai dariyar shakiyanci yake mata a dinner ɗin Fatima . Suna cewa " Ita baƙa yar lukuta mummuna ,shi kuma mijin kyau kaman shi yayi kasan sa tamkar balarabe . Malamai kowa ta tattara ta ƙara gaba baza'a yi sayen bakin Amaryar ba . Kowa ta tafi gidan tsohon ta tun da girma da arziki . Umaima tayi maganan cike da tsiya da tsiwa .
Jin haka yasa Ƙawayen kowa tattara komutsan sa ,don sun san wacece Umaima a tsiya haka suka fita kowa da cikin ta a zuciyar shi . Suna fita suna zage ² tare da tsine mawa Umaima har suka wuce angwayen basu sani ba ,cewa suke " Kai wannan mijin ta na kokari , kuma wallahi baki gan shi ba kyakykyawa , ita ga muni ga tijara . Watace a cikin su ta amshe gobe zamu dawo ku nuna mun mijin wallahi sai nayi mata snatching . Suka wuce Su Umair suna maganan . Dariya Umair yayi haka Julyb dake sallama da Abokanan sa kana suyi sallama da kowa ne , Su biyu suka nufo ciki.
***
Gyara mata mayafin take Fatima na buɗewa ,don ganin Angon ta da suka sha farara gexna sunyi kyau ƙwarai. Ganin haka Nan Umaima ta funcike mayafin tana cewa " dama kin ƙosa ki ganshi tun da Siyan bakin ma ba zaki bari ayi ba ai shikenan bude .
Dariya suka saka duka ,kana Umaima ta zauna gyefen Umair tana murmushi , Shi kuma Julyb yana zama kusa da Fatima . Kallon su Umair yayi kamin ya fara bude wurin da Addu'a kaman yaron Sudes , niko mmn teddy cewa nayi duniya labari , lallai Umair THE SEXY BOSS ko da yake yanzu ya sauya daga shiririta zuwa hanyar miƙaƙiyya kuma madaidaiciya . Bayan sun gama Addu'oi ne suka ɗan taɓa ba'a , miƙewa Fatima tayi tana cewa " Let's down and take a picture . Ke da wannan daren cewan Umaima tana kallon Umair da yake kallon ta , murmushi ya sakin mata kana yace " A'a mai zai hana mu je daga Falo . Dariya Fatima tayi ma Umaima tare da cewa nan da 2 mount Zamu zo ganin bby ,ki tabbatar da Yah Umair yayi Kama ba dake ba... Ji fan ta Tayi da wani kallo kamin tace " Ke wallahi kika sa tsiya yanzu zan koma maki Umaimatuwa ƴar lukuta ,Mai turancin Nan kin Manta Ni ko😂 Dariya suka saka dukan su , yayin da Fatima tace " Yanzu Ni kuma na koma Maki maths teacher 🙄 Y+X meye amsan?? Wani kallo Umaima ta watsa ma Fatima cike da shakiyanci tace " amma tsokana ta kikeyi ko Malama🫣?Y da X ai duka kalmomin turanci ne😂 Dariya duka suka saka har dasu Umair da Julyb ,Fatima na kallon Umaima tana tuno da faruwar Abin kaman a yanzu.......
*To masoya anan nake cewa "ALHAMDULILLAHkuskuren da ke cikin wannan labari ALLAH ka yafe mana ,wanda mukayi shi dai dai kuma ALLAH ka bamu ikon amfani da shi Amin.*
Garaɓasa ga masoyana wanda suka karanta wannan littafi tun daga Farko har zuwa ƙarshe THE SEXY BOSS , duk wanda ya ci tambayoyi na zan Basa ƙyautar Littafi na na gaba Inshaallh💃.
1) THE SEXXY BOSS Ina so ki faɗa mun abubuwa 20 da wannan labarin ya faɗakar damu ,dakuma gyarar da muka yi na ganin an wa'azantu ....Don Allah ban da yawan tambayata , idan kin rubuta amsoshin ki kiyi mun magana ta number na 08081202932 . Daga yau zuwa Safiyar gobe zamuyi closing date". Zaku ma mu iya sharing a groups namu don sauran masoya su samu damar su suma , zamu cire na ɗaya dana biyu .
*AISHA MOHAMMED (MMN TEDDY)*
*MA'ASSALAM🕊️🕊️*