Triplets book 4 Complete - Chapter 69
Triplets book 4 Complete Chapter 69: Triplets book 4 Complete Chapter 69. Haka ya mannata da jikinsa kawai yana ganin yadda take ta kerman tsoro, ga shi ta…
3,337 words
Haka ya mannata da jikinsa kawai yana ganin yadda take ta kerman tsoro, ga shi ta kasa yi mashi magana, duk ya shiga ruɗu, yanzu zargin da yake yi a cikin zuciyarsa na cewa tana da wata matsala a ƙwaƙwalwarta ya tabbatarwa da kansa hakan, amma bai nuna mata a fili ba, ya dai riketa kawai yana jiran yaga karshen haukar tata a ina zai tsaya.
A can dining room kuwa, duk Akila ta damu, so take yi kawai taga Heartbeat nata, cin abincin kawai take yi, hankalinta da nutsuwarta yana can wajen tinanin Heartbeat nata.
Duk cikin dining room ɗin babu wanda ya lura da ita sai gwaggo, da yake ta je wajen Aseef ɗin ɗazun ta san me matsalarsu, sai ta ce "Akila tashi ki je ki yi wanka ki je ku yi breakfast ɗin a tare da autana, nasan da cewa bai yi breakfast ɗin ba, dan ya ce shi dole dole dake zai ci abinci".
Kasa da kai ta yi, dan ita tana da kunya sosai, jiki ba kwari ta miƙe ta bar wajen. Tagumi sir Arvin ya buga yana kallonsu, har ta fice daga room ɗin.
Daddyn Rimsha ne ya ce "Arvin lafiya kuwa?".
Nisawa ya yi kafin ya ce "Uncle wai dukka yanzu sun yi aure sun barni? Gaskiya sun yi mun wayo, kuma ba zan yarda ba".
"To waye ya hanaka yin aure dama my son?". Cewar gwaggo.
"Momma ni da ban da girlfriend ina ni ina aure? Ai sai kana da ita, amma dai koma menene QUADRUPLE na sun saka mun sha'awar son yin auren, dukkansu sai su ɗauki matansu su wuce dasu cikin bedroom su barni tare da Pinky? To ita ma Pinky aure zamu yi mata da wuri, na koyi darusa sosai zuwana nan, dan haka aurar da Pinky da wuri zamu yi muma Daddy".
"Haba Arvin Pinky ai yarinya ce sosai". Cewar Dr William.
"Daddy matar Saif fa da kaɗan tafi Pinky, dukkansu mate ne, kuma ga shi ta zauna zaman aure da mijinta lafiya, dan haka ita ma Pinky shagwaɓarta ya isheni a gidan nan, na gaji".
"Babu ruwanka da Pinky, kai dai ka nemo mata mai hankali da nutsuwa, ida muka yaba da hankalinta sai mu yi maku aure, Pinky tana nan tare da mu har sai idan ita ta buƙaci yin aure, kawai zaka wani sauke haushin gaurancinka a kanta, a kanka take zaune?". Cewar daddyn Rimsha.
Ƙasa kaɗan ya yi da kansa kafin ya ce "Kai uncle, yanzu kuma ni za'a sakawa ido kenan?".
"E mana da kai da Alex gaku manya daku, Alex fa ya kai 36 yanzu, amma babu mata, bashi ma da niyar yin aure, dan ko maganar bayayi, baku tunanin gaba, to ni dai ba zan zuba muku ido ba, ba zan barku ku zauna a haka ba, maza ku nemo mata mu san abin yi".
Alex ɗin ne ya karɓi zancen da cewa "Kai yaya wato yanzu kai ma ido ka saka mun ko? To daga yau na dai'na zuwa cin abinci dining room ɗin nan, dan ido zaku saka mun, ni ina naga wata girlfriend da har zan yi aure? Nifa seriously ban taɓa tsayuwa na kalli wata yarinya da ido bama, idan kaga na kalli mace to by mistake ne, kunga yanzu babu in da zan samo mata kuma".
"Yauwa uncle Alex, tell them, we don't have a girlfriend". Cewar Arvin
"Ai su ma su Saif ɗin da kuke gani sai da aka kai ruwa rana suka yi aure, barema shi Saif, ina ga duk kin matanku ko kwatansa baku kai ba, ni tun da Saif ya yi aure to duk wanda yake cewa ba zai yi aure ba a mashirmaci na ɗaukeshi, dan daga kan Saif an rufe kofa in dai a kan tsanar mata ne, amma yanzu ga shi nan tare da matarsa cikin farinciki, duk ya mance da abubuwan da ya yi a baya, har poison ƴan mata sun sha a kansa, ku tambayi Areef zai gaya maku, ku ai kun san Saif a lokacin da ya zama Saif ne, baku san shi a time da yake Romeo or Lion ba!". Cewar daddyn Rimsha, dan shi sarai yasan wanenen Lion.
Ita dai gwaggo da ido kawai take binsu da shi, ga idon nata kamar na Jehan da daddynta, dara dara da su, kai familyn Dr Salman akwai dara daran ido kam ba karya. Sai kallonsu take yi, amma hankalinta yana a kan tunanin Jehan, tunaninta kawai take yi, tana so ne ta gama cin abincin nan ta je ta sake dubata.
"Uncle do you know something?". Cewar sir Arvin. Girgiza kai daddyn ya yi alamar a'a bai sani ba.
"Yanzu kawai ka nemo mana matan da zamu aure, ba shikenan ba?".
Kallon Alex daddyn ya yi yana jiran ya ji me zai ce shi kuma. "Yeah I greed, ka nemo mana matan kawai masu hankali, dan mukam bamu da ƴan mata, bamu ma taɓa yinsu ba, yanzu kaga bamu san a ina zamu nemo mai kirki ba, amma kai sai ka nemo mana".
Ajiyar zuciya daddyn ya sauke kafin ya ce "Sai na koma Nigeria, dan ƴan Nigeria dukkanku zaku aura, ban yarda da ku sake auran masu jajayen kunnuwar nan ba, gara mana.........." Ƙasa karisa maganar ya yi saboda wani kallo da Brr Naurat ta wurga mashi, wato bai yarda da masu jajayen kunnuwa ba, lallaima daddyn Rimsha yana tsakiyarsu kuma yana ƙoƙarin kauce hanya.
"Nawazuddeen ni kuma yaya zaka yi da ni kenan? Nima baka yarda dani ba ko?". Cewar Brr Naurat ɗin.
Ƙasa ya yi da kai yana ɗan shafa kan nasa, gwaggo kam me zata yi idan ba dariya ba, shi ma Alex dariya abin ya bashi, da alama daddyn Rimsha ya manta asalinsa ne yasa yake nema kauce hanyarnan, da alama ya manta da suna wajen, da alama ya manta fa a kasarsu kuma cikinsu yake, dan gasu Dr William, Jay, da kuma John duk suna a wajen, yana cikinsu tsundum yake sakin layin.
Dr Salman ya ce "Barshi ba laifinsa bane, ƴar Maiduguri ce ta kiɗima shi, shiyasa yake ganin babu kamarsu, amma ni ai nasan babu kamar masu jajayen kunnuwar, ga kuma shaida nan kun gani".
Tamkar mummyn Rimsha ta nutse cikin kasa, haka ta ji sabida kunya, daddyn Rimsha ya ja mata.
Alex ne ya ce "Gaskiya bro ni ma ƴar Maidugurin nan zan aura, sabida daga jin yadda ka canza akala to fa ba'a banza ba".
Daure fuska gwaggo ta yi tana faɗin. "Kai duk ku tashi ku bamu waje tun da kun gama breakfast ɗin, ni zaku sakawa ɗan uwa a gaba? To wlh baku isa ba, ku tashi ku wuce".
Ba dan sun so ba Alex da sir Arvin suka miƙe suka bar wajen, sannan Jay da John ma suka rufa masu baya. Miƙewa ita ma gwaggon ta yi tana faɗin "Bari na duba jikin Jehan".
Ɗan zaro idanu daddynta ya yi yana faɗin. "Meyasameta?". Ya yi maganar cikin murya mai kama da wanda ya shiga damuwa.
Shap gwaggon ta mance da cewa basu san komai ba, da ba zata yi maganar ba, abin ya yi mata ne kamar sun san meyafaru shiyasa ta yi magana.
"Ba wani abin bane, ɗan ciwon kai ne". Ta basu amsa. Yadda ta yi maganar yasa Brr Naurat ta zargi cewa ba gaskiya ta faɗa masu ba, bata saba yin karya ba, shiyasa da ta yi ma maganar bata zauna ba.
"Jeki abinki A'isha kai kuma Nawazuddeen ina ruwanka ita da ƴarta? Ba ra'inonta bace?". Cewar Brr Naurat.
Shiru ya yi yana tunanin meyasami Jehan? Yana kaunarta ne fiye da kansa, sabida idan baku manta ba ya binne yara dayawa kafin ita, dole ya sota sosai fiye da tunanin mai tunani, dan har ya fidda rai da samun yara Allah ya kawo mashi ita.
Wucewa gwaggo ta yi ta nufi part ɗin Areef. Tun daga parlourn take jiyo muryar Jehan ɗin tana kuka, abin ya yi mugun bata mamaki, saboda bata yi zaton zata farko a yanzu ba, to amma meya sakata kuka?. Da sauri ta karisa cikin bedroom ɗin.
Kwance Jehan ɗin take kamar yadda ta kwantar da ita tun farko, ga Areef kuma ya duka a saman gwiwowinsa ya riko hannunta yana bata hakuri, ta datse idanuwanta gam wai bata son ganinsa, shi kuma ya ce ba zai tafi ba har sai ta hakura ta yafe mashi, ya tuba ba zai sake ba. Sam taki kula shi, ba dan wani azababben tsoronsa da take ji bama kuma ba zata iya tashi ba ai da babu abin da zai hana bata gudu ta bar mashi dakin ba, mugun tsoronsa ne yanzu yake cike fal a ranta, da ta buɗe idanu ta gansa a ɗakin sai da ta ji wani azababben jiri tare da ciwon kai saboda tsoronsa, tsoron nasa ne ma yasa ta kasa yi mashi magana, ta dai datse idanu bata son ganinsa, amma tana tsoron yi mashi magana, karo na farko a rayuwarta da tsoronta ya fito fili ɓaro ɓaro, kana ganin face nata kasan a tsananin tsorace take.
Shi kuma dai yaki sakin hannayenta, sai rarrashinta yake yi, ya yi juyin duniyarn nan a kan ta buɗe idanu su kalli juna, amma ina taki yarda, dan tamkar fuskar zaki ko dodo haka take ganin face nasa.
"Areef me yake faruwa ne?". Gwaggon ta tambaya.
Jin muryar Gwaggo yasa Jehan ɗin ta kara sautin kukan nata idanuwa a datse gam take faɗin "Gwaggo dan Allah ki ce ya tafi, wlh tallahi tsoron shi nake ji, nashiga ukuna, ni bana son ganinsa, ya tafi, ya tafi wayyo daddyna".
Gwaggon na ƙoƙarin yin magana Areef ɗin ya rigata da cewa "Momma please help me tell her that am so so sorry, ba zan kara ba, please kada ta yi fushi dani, ta ce bata son ganina, wai na tafi fa momma". Ya yi maganar kamar zai yi kuka, duk jarumta irin tasa yana da rauni sosai a kan Jehan, ta zama tamkar bugun numfashinsa gudun jininsa.
Still gwaggo na ƙoƙarin yin magana Jehan ɗin ta tari numfashinta da cewa "Wlh ba zan yafe mashi ba, ni bana son ganinsa, kuma wlh ba zan hakura ba". Tana magana idanu a rufe ruf.
Ita dai gwaggo yau taga ikon Allah, sun ma ki barinta ta yi magana, wannan ya faɗa wannan ya faɗa, duk sai ta rasa me zata ce masu, ita Jehan ta rantse bata son ganinsa, shi kuma ya rantse ba zai fita ba har sai ta yafe mashi, kai ana dirama kala kala a gidan Lion.
Samun waje saman bedside drawer kawai gwaggon ta yi ta zauna, ta buga uban tagumi tana kallon ikon Allah, ta mayar da su kamar wasu Tv kawai, sai yi suke yi, Jehan ta faɗa shi ma ya faɗa, ga Jehan ɗin taki yarda ko da sunan wasa ta buɗe idanu su yi four eyes da shi, ya yi ya yi ta buɗe idanun nan taki.
Areef sai Jehan, ita ma Jehan sai Areef kamar yadda Lion sai Rimsha, ita ma Rimshar sai Lion ɗin, Aseef sai Akila ita ma Akila sai Aseef ɗin, ba mai iya masu sai su yaku yakunsu, to ni dai Princess Teema bari na ɗauki alƙalamina na je na leƙo su Heartbeat, watakila kafin na dawo zasu bawa gwaggon damar ta yi masu sulhu, ta samu ta saka baki a maganar ko za'a samu dai'daito......🥱
Wanka Akila ta tsara tare da shiryawa cikin wani wandon jeans baki da T-shirt sky blue, ta kara gyara gashin kan nan nata da yake ta faman tashin fitinannen kamshi, ita kanta sai zuba uban kamshi kamar anyi ɓarin perfume a jikinta take yi, flat shoe ɗin Jehan ta sanya a kyawawan kafafunta kafin ta ɗauko hijabinta ta sanya a jikinta, ta yi kyau matuƙar kyau.
Kai tsaye part ɗin Heartbeat ɗin nata ta nufa, dan tasan part ɗin nasa sarai, a gaban idanunta ya shiga ciki jiya.
Bakinta ɗauke da sallama ta shigo cikin parlourn, babu kowa sai daddaɗar kamshi air freshener mai daɗin sanyayya zuciya da yake tashi, ga makekiyar Tvnsa tana magana kasa kasa, sanyi A.c ne yake tashi a maimaƙon ɗumi, duk da wannan uban sanyi na ƙasar hakan bai hana Aseef kunna A.c ba.
Shiru ta ɗan tsaya tana zuba kauyanci a parlourn, ta rasa wani bedroom ne daga cikin ukun nan nasa, ita bama bedroom ɗin take nemaba first, parlourn take karewa kauyancinta tukun nan, ya haɗu ne haɗuwar da bata taɓa ganin irinsa ba.
Ta jima a tsaye a wajen tana kalle kalle kafin ta tsinci kanta da jin cewa ta tsargu, ta ji kamar wani yana kallonta. A hankali ta ɗago idanuwanta ta fara bin kofofin shiga da fice da yake a cikin parlourn.
Tsaye yake a kofar shiga cikin bedroom nasa, ya harɗe hannaye a saman kirjinsa, daga shi sai short, da alama ma daga toilet ya fito, dan jikinsa duk danshin ruwa, babu riga a jikinsa, ya tsareta da ido babu ko kyaftawa.
Ƙasa ta yi da kanta tana faɗin "Good afternoon heartbeat".
Bai amsa ba kuma bai kawar da kallonsa daga kanta ba. Almost 10 mins a haka, da dai taga bashi da niyar yin mata magana, sai ta fara ƴan kame kame tana son zamewa ta gudu ta bar part ɗin.
Yana kallonta tana ɗan motsawa tana ɗan ja da baya kaɗan kaɗan, tana kaiwa tsakiyar parlourn ta juya a guje zata fita.
Ina taku biyu ya yi ya rikota. Wage baki ta yi zata zunduma mashi ihu, hannu yasa ya toshe mata bakin nata yana faɗin "Kiyi mun shiru ko kuma na zaneki a nan".
Tsit ta nutsu ba dan taso ba. Jawota jikinsa sosai ya yi tare da matseta, kasa kasa ya ce "Waye ya ce ki je kiyi wancan abu baki da kika yi ɗin?".
"Kayi hakuri, ban san baka so bane shiyasa nayi, amma ba zan sake ba".
Nisawa ya yi tare da cewa "Yanzu da zaki gudu kuma ina zaki je?".
Kukan shagwaɓa ta saka mashi tana faɗin "Kai Heartbeat nifa bani da lafiya, amma ka tsayar da ni a nan, zazzaɓi nake yi, bana iya tsayuwa sosai, kuma yunwa nake ji". Ta kai karshen maganar tana kai mashi duka a bayansa.
"Muje ciki na baki abinci to". Ya kai karshen maganar tare da ɗaukarta cak suka koma cikin bedroom ɗin.
Bai direta a ko'ina ba sai a saman katafaren bed nasa. Hayewa shi ma ya yi yana faɗin "Zo ki fara bani nawa abincin kafin in baki naki".
Wani irin tsoronsa ne ya dira mata a cikin zuciyarta, amma sai ta danne ta ce "Kai Heartbeat ni dai ban yarda ba, yunwa nake ji, ka fara bani abinci na ci na ƙoshi kafin ka fara aikin wasan naka".
Turo mata ɗan bakin nan nasa ya yi. "Zo to ki ji wata magana". Ya faɗa a shagwaɓe, ya kai karshen maganar kuma tare da jawota ta faɗa saman kirjinsa.
"Heartbeat me zaka yi mun?". Ta tambaya a tsorace, saboda tasan me ya faru da Jehan da kuma Rimsha, duk tana sane da komai, shi ne yasa tsoron nasa ma ya kara kamata sosai.
A kunne ya raɗa mata cewa "Breast zan sha na ƙoshi kafin na baki abincinki kema".
"Iya breast kawai?". Ta faɗa har lokacin muryarta akwai tsoro sosai.
"Yeah iya shi kawai zan sha sai kuma lips naki"
Guntun murmushi ta sakar mashi kafin ta ce. "My shagwaɓati ba zaka canza ba".
Hannu ya ɗaura a saman bayan yana ƙoƙarin ɗage mata T-shirt ɗin jikin nata dan ya rabata da shi ya ce "Kema ai baki canza ba, tunda kinki ki canza nima ba zan canza ba".
Sumbata ta kai mashi a lallausan kumatunsa tana faɗin "I really love you my shagwaɓati".
Cak ya tsaya da ƙoƙarin cire mata rigar da yake yi, dawo da hannunsa a saman gashin kanta ya yi ta cikin hijabin, a hankali ya juya da ita, ya zamana ya yi mata rumfa da faffaɗar kirjinsa. Hijabin nata ya fara rabata da shi kafin ya cire mata riga. Ganin bata sanya bra ba yasa ya kara waro idanuwansa waje yana kallo kyawawan tula tulan nata kamar an hura balo balo.
Rufe idanuwanta gam ta yi tana faɗin "Kai Heartbeat kallon fa?".
Nisawa ya yi kafin ya kai hannunsa dukka biyu ya damkosu, tap suka cika mashi hannu, matsa su ya fara yi kamar mai yi masu tausa.
Kuka ta saka mashi tana faɗin da zafi fa, shi kuma kuka ya saka mata yana faɗin da daɗi wlh. (Astagfirullah babu ɗan rigima biyun Aseef a duniya🥱 ta yi kukan zafi, shi kuma ya yi kukan daɗi😂 gaskiya Aseef ya fara wuce tunanina, ya iya tsiya 😂🥱)
"Heartbeat da zafi nace maka fa". Ta faɗa tamkar zata sanya mashi kuka.
Cikin shagwaɓa sosai shi ma ya ce "My heartbeat akwai daɗi wlh, wayyo mommana daɗi".
Ai Akila bata san time da ta buɗe idanunta tana ganin yadda yake kiran wayyo momma daɗi sosai ba, mamaki ya bata, bata taɓa jin irin wannan abin ba ko a novels da take karantawa, bata taɓa jin namiji kamar shi yana ihun daɗi kuma yana kiran mommansa ba sai a kan Heartbeat nata, yau dai taga abin da ya sha gaban tunaninta. Bata gama tsinkewa bama sai da ya jita a jike sosai, nan ya hau kira mata sunan momma daɗi zai kashe shi ɗin da kyau da kyau, na ɗazun dukka wasa ne.
Baki da ido ta saki tana kallonsa, sam baya a tare da ita, ya luluka duniyar sama jannati yana aikin zuba santi da sambatu, ga shi sai matsa mata su yake yi son ransa, duk ya gigice. Ta shagala da kallonsa bata ankara ba sai ji ta yi ya shigeta.
Ihu ta zunduma mashi na azaba, shi kuma ya yi mata ihun daɗi abinsa. (Ni kam Princess Teema dariya kamar ya kasheni😂 Aseef yana ihun daɗi, momma ki kawo ɗauki.😂)
Sosai take kuka tana kai mashi duka a kan ya sauka a kanta ya rabu da ita, ina wlh sai ma lumshe idanuwansa da ya yi yana faɗin. "Wayyo mommana, wayyo daɗi zai kasheni, Lion, Areef kuzo daɗi zai kasheni, my heartbeat zata juyar mun da kwakwalwa". Sai zuba sambatun daɗi yake yi abinsa. Har ya sumar da ƴar mutane ba tare da ya sani ba, time da ya zo zai kawo ma wani irin ihu ya yi yana faɗin. "Mommana daɗi zai kasheni, please ki zo, wayyo mommana". Haka ya rinƙa ihu daɗi abinsa, ya yi abin da yake so a kanta, ita kuwa baiwar Allah ta yi kuka har ta sume.
Allah ya shirya mana Aseef my peoples 😂 ya sumar da ƴar mutane, amma yana can yana ihun daɗi tare da zuba sambatu
FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU CE TA AMANA🔥
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔 ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA, INFECTION KILLER, COLACCA, SAI KAYAN GYARA PAGE. KACA KACA. YALLAGWADA. JIGIDA. RUWA RUWA. BANI BANI. WOMEN JELL BATA BATA. DAFIN KAXA. TANTABARA. XABUWA. CICCIƁI. AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER 09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH, BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥
TSARAWA DA RUBUTAWA......✍️
❤️FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA🔥🌹)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581 ban da kira*
Date: 4/6/2024
E45