Uwa ko ukuba complete by m shakur - Chapter 16
Uwa ko ukuba complete by m shakur Chapter 16: Uwa ko ukuba complete by m shakur Chapter 16. Da bala'in gudu Asmeey ta juyo tana daukan gyalenta dayayi kasa…
3,190 words
Da bala'in gudu Asmeey ta juyo tana daukan gyalenta dayayi kasa sabida turota dayayi ta yafa da sauri tana kokarin tashi daidai Fawaz yajuyo yawani fado kanta daga kasan yana kallonta kaman maye Asmeey da zuciyanta kaman zai fashe jinshi akanta ta kankame gyalenta da hannuwanta babu ma hannun tureshi she's just trying to cover jikinta ko'ina sabida taga kallan kallon dayake mata, hannunshi Fawaz yakai yace "bani gyalen muhau gado mudan huta Wifey stop pissing me off" kuka Asmeey take bana wasaba ta rirrike gyalen tace "dan Allah ka dagani ka kyaleni zanje gida wlh ni ba matarka bace, kaiba mijina bane babu wanda ya daura mana aure, Babana baima sanka ba" ranshi abace yakai hannu zai kaimata mari kawai maganan Ya Hamad yafado ranta da sauri ta tare da hannu dukan ya sauka hannunta jitayi kaman ya karya mata hannu, Fawaz yace "kika kara cewa ni ba mijinki bane ranki zai baci! I don't need Babanki cus mamanki rule the house and ur life I'm your husband and yazama hakan now give me that veil muhau gado" yakai hannu zaija gyalen taki kawai yawani fizge gyalen da mugun karfi saida taji gyalen kaman ya tsaga mata fatan hannuwa sabida yanda jikinta yayi azaba yakai hannunshi daya ya zare dankwalinta duka atare ya jefar, ihu Asmeey tayi but wuyanta ma ya shake sabida wahala zai dauketa taki hakan yasa ya kama wajen shukunta gashin wajen yawani mike yajata kaman zai ciremata gashi daga jijiya ta fashe da kuka yajata da karfi yadaga ya jefa agado kai nan Asmeey taga tashin hankali kawai saita fara karanto addu'o'i "Ya Allah kada kabashi ikon lalatamin rayuwa Auzubillahi Mina shaidani rajim, La'ilaha illa anta subhanaka inni kuntu mina zalime……." Wani kalan kwantowa kanta yayi yakai fuskanshi gefen fuskanta yashiga mata kiss tako'ina ya mugun rude yace "you smell good wifey" tureshi tayi da mugun karfi wani karfi yazo mata bamatasan ya akayi ba jikake tass ta dauramai mari! Ahaukace tace "karka karasa kazamin bakinka ajikina wani irin monster ne kai? I am your sister yayarka kawan sister na ne, our mothers are friends wat are you trying to do to me? Sabida kaganni shiru shiru kadauka bansan menake bane? Ta ina nazama matarka? Indai haka kake Ya Allah ya nisan tanida zama matarka ko zama Matar wani mai irin halinka cus kai bunsuru ne" tana maganan tai baya ganin ya tsaya yana kallonta chak yana shafa inda ta mareshi yana kallon kirjinta sauka Asmeey tayi daga gadon jikinta na kyarma sai shima kawai ya sauko a tsorace ta tsaya tana kallonsa gabanta na faduwa drawer wajen yabude yajawo yaciro wani katon dorina daga wajen mai baki uku zaro idanu Asmeey tayi tana kallonshi tace "dukana zakayi?"Murmushi yamata idanunshi na kadawa yace "it seems baki sanni ba! Try asking Aya waye Fawaz da kyar ta kubuta a hannuna dudda haka saida na murje mata nonuwa kuma na sha tunda ku Allah yamuku nono and I like it!" Wani kalan runtse idanu Asmeey tayi tana ji kaman wani magana dabai kamata takeji ba tace "you are lying karka kara magana akan sister na haka, she's married" wani kwashewa da dariya Fawaz yayi yace "you know dazu ina ganinta nonuwan nafara kallo yanzu duk sun zube ma mace ta haifa ko? Yarinyar dukta shanye" yadan tabe baki yace "but lokacin kam na moresu nima I sucked nonuwanta so good da nina fara fito da kan nonuwanta sai kuka take tana bankareminsu not until dana farakai hannayena wandonta tahaukace tafaramin kuka stupid girl" taushe kunnuwanta Asmeey tayi tace "dan Allah ka budemin kofa Fawaz natafi wlh bazan fadama kowa agidan mu ba" mtswwww Fawaz yaja tsaki yace "ahhh I need a drink" yawuce wajen fridge na dakin saikuma kafin yabude yajuyo ya kalleta yace "kin dauka inajin tsoro ko shakkan wani yasani? Har gidanku fa nazo na daukeki kowa ya san da hakan, see as long as Mamanki tabani ke and gama ni Mijinki ne cus an bani ko kudin dana ijiyema Mamanki 2000 Dollars sadakinki na biya agarin yarbawa kin zama matata a musulunci ma haka shedu kawai suka rage ai Mom dina was there munada sheda, now undress kihau gado please let's relax ance na maidaki gida before magrib" yana maganan ya juya ijiye dorinar yayi akasa yabude fridge din dataga kwalaben wine aciki dasauri ta shiga kalle kallen dakin inda take tsaye akwai wani water heater kettle awajen ahankali gabanta na faduwa na hauka ta shiga daukan kettle din tana kallonsa yana ciro wine yana kokarin budewa dagewa ta taka bayanshi batai wata wata ba ta bugamai kettle din akai jikake "guummm!" Fawaz ya saki kwalban yadafe kanshi dayaji ya juya dawani irin sauri Asmeey ta yarda kettle din tayi wajen kofa tana daukan key kofan data gani kan kujeran gefen kofan tana kokarin sawa Fawaz yawani tashi tana dafe kanshi dake jini kaman zaki yace "ni kika buga nawa" tako daya yayi yakai inda take kafanta yaja ta zamiye tana buge kanta yace "you hit me" kawai yashiga dukanta tako'ina yace "you hit me bitch" dunkule hannu yayi yakai mata duka abaki sai jini, kawai yatashi akanta ya tattake hannuwanta on both side da kafafunshi ita tana OC kawai yadaga riganshi sama yakai hannu kan mazarin wando yashiga budewa Asmeey na kallonshi da idanunta dake juyawa danta daku sauke wandon kasa da boxer dawani irin sauri ta kulle idanunta tana kiran sunan Allah, daga hanneyenta yayi yakoma kanta ya kwanta yakai bakinshi gefen wuyanta yana ware mata kafafu yakai hannunshi cikin skirt nata da dan karfin daya rage mata tashiga kokawa dashi murde hannuta yayi taji hannun yayi kara gawani sharp azaba datakeji tama kasa motsi da hannun da kanshi yazaro hannun nata yawani ya yasar kawai kai tsaye ya daura hannunsa saman pant dinta ya yaga ya kakkatsa yana fito dashi ya yar, jikin Asmeey har wani tsirewa yake jin namiji nakai hannunsa gabanta yana yaga mata pant, ya dago kanshi ya kalleta yanda take kallon gefe fuskanta ya kumbura ga jini abakinta yace "good gurl kokefa" yasa hannunshi yanajan riganta kasa dan boobs dinta su fitomai da kyau wani irin juyawa idanunta suke jin yana fama da riganta da kirjinta yasa tadaga hannunta me lafiya tana mikawa ahankali danta dauki bottle daya ciro daga fridge din daidai yayi nasaran yagamata gaban riganta daidai tana daura hannunta saman bottle din da duka karfin da Allah yamata tadaga tawani rafkamai aka saida bottle din ya fashe wine din ya zube akansu Fawaz yayi wani wahalallen ihu zai kai hannunshi wuyanta kawai ta dauki piece na kwalban karami ta chakamai a kirji saiga jini yazaro idanu wani irin turashi tayi yafadi gefe kwance zube awajen yana kallonta yanaso yayi magana yakasa itama tashiga jan jiki ta tashi zaune jikinta ko'ina narawa hannunta daya yaki motsi wajen bayin datagani na dakin tayi tana kallon Fawaz din dake kokarin tashi ganin wayanshi akan gado ta dauka da hannu daya tayi bayi Ta ijiye wayan kan cinyanta tasa hannun tabude bayin ta dauki wayan ta shiga tanajan jiki ta maida bayin tarufe tasaka key tasaka sakata tawuce chan lungun bayin ta lakure jikinta na rawa ko'ina wayan ta kalla ta danna tana addu'a Allah sa ba password babu dasauri tashiga saka number Baba data haddace hannayenta na rawa…
Shigowansu gidan kenan around 3:15 na rana ganin Hamadi zaune gaban masallacinsu nan kusa da gate fuskanshi bazaka iya tantance mene ke damunshi yaşa Abba yace "ina zuwa yi parking Kawu, kaman Hamadi baida lpy meyakeyi shi kadai anan bawai lokacin salla yayi bane face nashi looks somehow" parking Kawu yayi Abba yabude mota yafita Baba ma yabiyoshi shikuma Kawu yakarasa dan parking motan awajen parking ganinsu Abba yasa ahankali yamike tsaye kai tsaye Abba yakai hannunshi saman kansa yace "bakada lafiya ne you look somehow are you okay"? Baba shima zai tambayesa saiga wayan Baba yahau ringing dasauri yasa hannu yazaro wayan daga aljihun gaban rigansa yana kallon number yace "waye kuma banda number nan" yadanna yasa wayan a kunne while Abba na magana da Hamad. Baba yace "Assalamu Alaykum" cikin wani irin murya data galabaita Asmeey tace "Babaaa!" Mummunan faduwa gaban Baba yayi dayasa yace "Asmeey! Asma'u" gently Hamad yazare idanunwansa daga na Abba yadaurasu kan Baba dayaji yakira sunan Asmeey, hankalin Baba atashe yace "Asmeey kina ina? Wani number ne wannan saikuma yadago kai yana kallo gidansu yace "ba kina gidan nan ba"? Fashewa da kuka mai tsanani tama Baba tace "Baba bansan inane nan ba" arude Baba cus hankalinsa yatashi yace "inane ina? Wani waje? Ina meke faruwa? Kina ina" yayi maganan yafara tafiya zai wuce ciki dan ya dubata ahankali Hamad yace "bata gida Baba" dasauri Baba yajuyo yakalli Hamad daidai Kawu na zuwa wajen sai kawai Baba yasa wayan a speaker yace "Asmeey kina ina"? Daidai lokacin sukaji ana bubbuga abu Asmeey tai ihu tace "Baba save me zai kasheni" dasauri Abba yasa hannu yakarbi wayan yace "Husna kina ina?…." Dip sukaji kawai Hamad saiya wuce da gudu gudu Baba da Abba Kawu an biye dasu sukai flat dinsu suna shiga daga Hameed Munir da Gwaggo da sauran yaran duk suna falo suna hira Baba yace "ina Asmeey?" Daidai Ya Aya tafito daga kitchen dinsu rike da plate na nama da yaji ta tsaya chak Ramla tace "bata nan" hankali tashe Baba yace "ina taje?" Ramla tace "bamu sani ba" Munir yace "tafita tareda bakin da Mom tayi Hajiya Ramatu da danta Fawaz" cikin tsananin bacin rai Baba yahau kwalama Mom kira daga nan kasa kaman zai tsaya gidan. "Salima Salima Salima!"
Ba mom kadai ba har Ammi dasu Mamie da Mama duk saida kowa yashiga fitowa jin yanda Baba ke kiran Mom, Mom tabude dakinta tafito sanye da kaya na alfarma ta leko daga bene ganin yanda aka tsaya charko charko a falon ga Baba da idanunshi ba Rahama yasa tashiga shigowa saukowa, Hamad yashigo dakin da laptop dinshi daya kunna yazo wajen Baba yace "give me your phone Baba" bashi Baba yayi yawuce ya zauna da sauri Hameed da Munir duk suka taso hankali tashi suka tsaya gefensa Mom ta sauko takaraso gaban Baba ta hade fuska sabida yanda taga mutane a dakin Baba yace "Ina kika aika Asmeey?" Wani kallonshi Mom ta tsaya tanayi Gwaggo ta gyara zani kaman mai shirin dambe tace "ina akace kika aika Asmeey" ran Abba abace yace "Gwaggo kimana shiru" ran Baba abace yace "nace ina kika aikamin y'a where is Asmeey" ba yabo ba fallasa tace "sun fita da kawata Hajiya Ramatu" Baba yace "da ita da wane?" Mom na kallonshi cikin idanu tace "Fawaz danta!" Wani kallo Baba yamata yace "yaron nan dayayi suna agarin mara tarbiya Salima kika aikamin karaman yarinya tabisu" rai abace Mom tace "me kake nufi Muhammad? Bazan iyasa yata tabi kawata gidansu ba" da hannu Baba ya nuna Mom idanunshi sun kada sosai yace "idan wani abu yasami daughter na! Salima if anything happens to Asmeey I'm ending aur…." "Muhammad!" Abba yakirashi azafaffe yana juyoda shi Baba yace "Yaya ka kyaleni nagaji enough! Me Asmeey tamata! Na rantse maka Yaya dudda bawai zama nacikayi agidan ba ina zuwa kasuwa amman banda y'a kap cikin y'ay'ana dakeda tarbiya ga hakuri ga jin magana irin Asma'u ba! Banda ita kap yarana su goma shadaya banda kalan Asmeey, mesa ta matsama yarinyar eh? Eh" daidai lokacin Hamad yatashi da sauri yace "Baba muje tana Bigboys hotel" Hameed ma yabisu harda Munir, su Baba suka shiga mota daya Hamad da Hameed da Munir suka shiga mota daya Gwaggo da duka mutanen gidan suka taho waje kowa yayi zuru zuru banda Mom data koma sama abinda ahankali Aya ta sulale ta zauna akasa Fawaz almost raped her and Mom tasan komi tundaga nan tadena zuwa gidansu friendship nata da Miemie yaja baya yanzu ma hardly suke waya da Miemie cus a London tayi aure, agidansu fa akuma dakin Miemie sabida Miemie Mamansu tasata aiki haka yashigo yarufe kofa dudda Allah yasani itama harda yarinta then but he sucked her boobs not until data fara kai hannunshi pant nata tasan ba lafiya tafara neman taimako da kyar ta kubuta bai mata komiba, Mom knows everything tasan komi then why did Mom chooses Fawaz mutum irinsa for Asmeey Asmeey dabatasan komi aduniya ba, fashewa da kuka Aya tayi Mamie ta duka tana dafata tace "Ya isa babu abinda zai Sami Asmeey in sha Allah" cikin kuka Aya tace "Mamie yaron matan Fawaz mutumin banza ne yanda naga Baba nayi maybe wani abu yasami Asmeey" dasauri Gwaggo tace "babu abinda zai sami jikata alfarman Annabi Muhammad Sallalllahu Alaihi Wasallama"
Hameed ke tuki laptop din Hamad na jikinshi motansu Baba abayansu ahaka sukakai hotel din parking sukayi suka fiffito zasu wuce su shiga security yace "woo woo wooh, ba room available gentlemen" azuciye Hameed yace "ba daki mukeso ba we came to get our sister!" Security na kallonsa yace "babu anybody kasa da 18yrs cikin this hotel, bakuda right to badge in neman wata, unless kunada police order this is a hotel not brothel kokuma I will advice you gentlemen kusami waje anan ku zauna and just wait for sister ku ko yarku ce tafito besides salla ake yara are out to have fun" yayi wani murmushin yan iska, Baba yadag wayanshi yashiga kiran wani dan sanda Hamad ya kalli Hameed, kawai suka wani barar da security warwas ya zube akasa sukai ciki anan reception din Hamad yace "Asma'u" da duka muryanshi saida wajen ya amsa few securities sukayo kansu Hamad yajuyo yakallesu yace "Baba kubi this floor room by room kuna knocking kuna kiran sunanta" yakalli Munir yace "first floor zaka, Hameed second floor I will go 3rd floor" security na musu magana kota kansu basubi ba sukai elevator Hamad yayi staircase, suka shiga Munir yafara sauka first floor Hameed second floor, shikuma Hamad yawuce 3rd ta staircase sunan Asmeey kawai kakeji a hotel din, room by room Hamad ke bi yana kiranta. "Asma'u! Asma'u, Asma'u!"
In her subconscious state takejin muryan Hamad na kiranta abin sai yana mata that day adakin Gwaggo datake bacci yana kiranta idanunta tafara budewa ahankali taganta kwance akasan bayin kaman ta suma ne dazu dataji yana buga kofan sata tashi zaune ahankali daidai takarajin muryan Ya Hamad yace "Asma'u!" Da duka karfinta da muryanta tace "Ya Hamad Ya Hamad!" Muryanta babu karfi hakan yasa tashiga bin bayin da kallo tana neman abu bucket din data gani ta dauka da hannu dayan mai lafiya tashiga bugawa aduk inda tasamu nan kusada ita agalabaice. Duka yagama zagaye dakunan floor din babu ita hakan yasa yaciro wayanshi yakira Hameed yace "kunganta any progress?" Hameed yace "nooo anya tana nan"? Ahankali yace "yes she's here" yayi shiru yaduka yana dafa kirjinshi dakemai zafi sosai da daci chan yace "call su Abba kudinga sa kanku jikin door for any movement kana kiran sunanta" dasauri Hameed yace "okay" katse wayan sukayi yafara tsayawa jikin door by door ya bubbuga yakira sunanta "Asma'u", daidai kofan 414 ya tsaya ya kara kunnenshi yana wani irin nishi ya bubbuga kofan yace "Asma'uuuu!" Buga bucket din Asmeey tayi a kofan bayin da dan karfi saida bucket din ya tsage sake manna kanshi sosai Hamad yayi jin kara adakin dasauri yace "Asma'u!" Da yar muryanta tace "Ya Hamad!" Tasake buga kofan dawani Irin sauri Ya Hamad ya murza kofan but a kulle rudewa yayi yarasa yazaiyi yashiga tattaba jikinshi baida anything kawai saiya shiga gudu a corridor fire extinguisher daya gani anan corridor yawuce yadauka kawai yadawo yabugama handle din balle handle din yayi sannan yahada karfin kan fire extinguisher yayi wani murde murde harsai da hannunshi yaji ciwo sannan ya iya ya bude kofan yawani shiga cikin dakin yabi dakin da kallo babu kowa sai gyalen Asmeey daya gani ga pant da aka barka akasa ga kwalba ga wine dahar yasoma bushewa gakuma jini akasa, gabansa yashiga faduwa yashiga juye juye adakin yace "Asma'u" ahankali da galabaitacciyan murya tace "na'…..am" dawani sauri yayi wajen bayin yakama handle din ya murza gabansa na faduwa sosai ya kafa kunnenshi jikin kofan yace "Asma are you in there"? Gyadamai kai tayi tana kuka sosai mara sauti takasa motsi cikeda tashin hankali Hamad tace "okay I'm coming" wucewa yayi gaban dakin inda ya yarda fire extinguisher din yadawo yadaga murya ahankali yace "ki matsa daga around bangaren kofan" da duka karfinshi ya buga kofan dayake banzan kofa katako ne a door kawai ya fashe kofan da sauri yasauke hannunshi kasa ya leka ramin Asmeey yagani zaune agalabaice a bayin ta kankame jikinta, ga jini jini a jikinta fuskanta lips dinta sun kumbura taci duka ga gaban riganta data hada ta rike da hannu biyu dan ya barke, tsayawa yayi yana kallonta suka hada idanu wani kalan kuka tafashe da shi tana kallonshi, dauke idanunshi yayi daga kanta Asmeey na kallonshi yashiga buga kofan yana banbarewa yana zufa yana balballe katakon da hannu, tana ganin yanda he's getting injury a tafin hannunshi but bai dena ba sannan yasamu yashigo ta kofan forcefully kana gani kasan wood na wajen sun karcesa ajiki dawani irin sauri yazo wajen sai kawai yaduka yana kallonta zufa na ketomai a goshi kaman yanda take kallonshi cikin idanu, baimasan mezaice ba kawai he's looking at her, kusan 10secs suna kallon juna kafin cikin raunanniyan murya mai taushi dake cike da tausayi that sounds very deep also with lot of emotions yace "are you okay"? Sosai Asmeey ke kallonshi in the eyes tana kuka mara sauti kawai saita yunkuro da kyar tanajan hannunta da baya motsi akasa and just hugged him da hannu daya tasa kanta a kirjinshi tana wani irin kuka da duka dan karfin dayake tattare da ita. Lumshe idanu Hamad yayi ya tsaya chak without touching her, zuciyanshi na radadi, yana kuna, yana zafi, cikin wani yanayi da shi kanshi baisani ba ya fuzar da ijiyan zuciya mai bala'in zafi, ahankali and calmly yace "it's okay! It's not your fault!" Ihu Asmeey tayi sosai akirjinshi maganan dayayi ta rikeshi gam da hannunta mai lafiya, she's feeling something da bata tabaji ba in her life game da Ya Hamad, bataso ta sakeshi, she wants to stay like this with him, ahankali yana ahaka calmly yace "can you let me go"? Gyadamai kai Asmeey tayi tasakeshi ahankali tana komawa baya hakan yasa gaban riganta dayake a yage da boobs nata sukai flashing a eyes nashi dawani irin sauri yadan koma baya ya maida kanshi gefe saikuma yatashi tsaye da sauri ya mike hannu yadauki towel daka kan rag abayin ya warware ya kare fuskansa ajiki Asmeey nawani irin kallonshi, yaduko ahankali ya daura mata towel din a shoulder to shoulder sannan ahankali yakama hannunta daya luradashi, fashewa da kuka tayi hakan yasa yakama kafadunta zai dagata wani irin fashemai da kuka tayi yakalli fuskanta ganin she's really in pains yasa ahankali yadauketa chak a hannunshi wayanshi yahau ringing da hannu daya yasa yadauka baima tsaya jiran maganan Hameed ba yace "I've seen her come to room 414" ya katse wayan yafara tafiya da ita yasa sakata yabude yafito daga bayin da ita daidai Fawaz na shigowa dakin ga jini duk fuskanshi tareda wasu lalatattun securities guda biyu marasa kiba kaman sanduna.