Uwa ko ukuba complete by m shakur - Chapter 25
Uwa ko ukuba complete by m shakur Chapter 25: Uwa ko ukuba complete by m shakur Chapter 25. ✍🏻M SHAKUR
1,298 words
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 2️⃣7️⃣
Hameed yace "Hamadi kacika shagwaba banza wih me dan muna koya maka yanda akey..." Kwashemai keya da duka Ya Mustapa yayi yace "dukanku kuwuce kufita kun fasa rakasa, kufita"sumsumsum duk suka fice kaman munafukai basuyi musu ba dan sunga sunsashi kuka, Musty yakarasa ya rufe kofan yasa key sannan yazo inda Hamadi ke tsaye kansa akasa ahankali yakai hannunsa ya sharemai fuska murya chan kasa yace "don't mind them, all this dasuke ma is love, trust me sunma fika farin ciki kayi aure" yakai hannunsa wuyansa yana gyaramai boturin riga sannan yakama hannunsa yazo yazaunar da shi kan gado shima ya zauna gefensa yadan sauke ijiyan zuciya yace "Hamadi I know komene zan gayamaka kafini sani sabida you are very knowledgeable a bangaren addini, yarinyar nan Asma'u amanace agareke, dole ka kare hakkokinta, ka sauke duk wani responsibility yarinyar dake kanka and support her, the way muka taso all of us with loving parents especially our Mom ita nata bahaka bane, only God knows abinda mahaifiyarta told her today and girls like this needs support na mazajensu, be kind to her Hamadi! Be gentle to her! Be supportive! Be a good companion to her, and make a beautiful home kaji"yayi maganan yana kallon Hamad da kansa ke kasa, yace "Allah ya hallito mata ne don musami natsuwa a tattare dasu kasan menake fadi, drop wannan kunyan and make family, sunna ne" kara sunnar da kansa kasa Hamadi yayi, ahankali Ya Mustapa yace "you're not more our last born autanmu Hamadi, ko yaron Mamie da yayyinka ke cemaka da Gwaggo, you're now a husband!Takecare of yourself and take care of matarka kaji, come here" Ya Mustapa yajuyo tareda jawosa jikinsa ya rungumesa, wani iri Hamad yaji yadanyi motsi zai karbi kansa Ya Mustapa kawai ya sakesa yana girgiza kai yakallesa yanda hawaye ya saukomai sai kawai yakai hannunsa ya gogemai fuska yace "enough with this crying and shagwaba thing, kai yanzu miji ne Mr Husband uhn, stand up let's go" kasa tashi yayi, adan hankali kansa akasa yace "i want to be staying here da Hameed" su Faisal da duk suka kafa kunne a kofa sukahau dariya Faisal da Hameed suka kashe hakan yasa Ya Mustapa ya kalli kofa sai kawai ya girgiza kai yamike yakama hannun Hamad yace "tashi muje" kasa tashi yayi, Ya Mustapa yace "kanaso ranka yabaci ko"? Da kyar yatashi kansa akasa duk yayi wani iri he looks terrify ma, Ya Mustapa yakara gyaramai fuska sannan sukai kofa yabude kofan su Hameed duk suka fuske, Ya Mustapa yamusu wani kallon su dena kada susa yaron nan kuka mana cus he's very very emotional abunka da mai kunya, hakan yasa sai kowa ya kama kansa cus sunga yanayin Hamadi duk sai kuma yabasu tausayi, suka wuce ahankali Ya Mustapa yayi sallama gaban dakin tareda knocking aka bude musu aka shigo da Hamadi da kansa ke kasa matan sukai "ayiririliiii, ango yasha kamshi, Ango Ango Hamadi" kai Hamad gado sukayi Ya Mustapa ya zauna dashi yazaro 100k a aljihu yakalli matan yace "kutashi mutafi gida dukanmu nan mun gaji kada kusamu surutu please ga kudin siyan bakin" Gwaggo tamike tana daukan kudin tace "kuwuce muje mubar masu bakin halin nan, yarinya tun rana surutu nake inaso nasata farin ciki taki dariya ai shikenan mun barku, shima jibi yanda yahada fuska, kumuje na raba muku kudin nidai na zari kasona" ficewa duka sukayi bayan sun musu saida safe aka sauka da Gwaggo kasa taraba kudin tawuce dakinta, Hameed ya raka yayyinsa sannan yadawo ya kulle ko'ina ya kashe wuta, yahayo sama yana kallon tsohon dakinsu yana murmushi shikenan Hamad zai more yau ya kwana kusada mace, wlh he wants to get married took yasin. Sunkai kusan 10min ahaka kafin murya chan kasa batare daya kalleta ba yace "go and perform ablution" gently ta gyadamai kai tasauka daga gadon ahankali tayi hanyar bayin dakin tabude gabanta na faduwa bayin kal kal an wanke ko'ina an gyara ko'ina bayin na kamshi, alwala tayi da hannu dayan datake maneji ta wanke kafa sannan ta tsaya tayi shiru kawai saita duka ta jingina da bangon kirjinta na bugawa she's scared, very scared, Mom na fado mata arai sannan kanta na kara circling around da gaske tayi aurefa she knows abinda akeyi a aure to some extend, gashi yanzu zata kwana da namiji adaki daya, yazatayi da tsinuwan Mom? She just wanna die and sleep karta tashi, takai kusan 15mins abayin sai goge hawaye take akai knocking bayin da sauri ta mike tsaye tabude kofan kanta na kasa Hamad yadan kalleta saikuma yajuya tabiyosa kafafunta duka ba karfi dadduma taga ya shimfida musu tahau kai saiya shiga gaba yajasu. Raka a biyu sukayi suka sallame yajuyo ya kalleta hada idanu sukayi raurau tasakemai da ido tanadan tabe baki ashagwabe saiga hawaye Hamad ya tsaya yana kallonta kaman yau yafara ganinta, sai kawai • tafashemai da kuka tadaura hannunta duka biyun akan idanunta tana reramai kuka, kawai tarasa ina zatasa zuciyanta taji sanyi ne, lumshe idanu Hamad yayi yabude su ahankali yasake daurasu akanta asanyaye yace "Husnah!" Tsagaita kukan tayi sabida yanda yakirata dataji har katsan ranta cikin kuka tace "n.... n'am" murya chan kasa yace "why are you crying?" Rawa lips dinta suka shigayi this time around saita kasa hada ido dashi tace "Mommm" Hamad yayi shiru yana kallonta kafin ahankali cikin kukan tace "I am scareddddd" dan matsowa dab da ita Hamad yayi dawani irin sauri tahadiye kukan sai kawai gabanta yashiga bugawa ta runtse idanunta gam, fuskanta ya tsaya yana kallo da yanda take nishi kaman zata shide, jin shiru yasa Asmeey tadan bude idanunta kadan ganinshi tasakeyi dab da ita dasauri tasake kulle idanun, yana kallonta still har lokacin, kaman wanda bai sama dogon magana ba yace "you look like a baby whenever you're crying" yana maganan ya mike tsaye yawuce wajen desktop dinsa yaja kujera yana zama yana kunnawa, Asmeey ta sankare sosai abinda ya fada mata na dawo mata tadan juyo da kanta ta kalleshi but hankalinsa yakoma kan desktop, murya ciki ciki batare daya juyoba yace "take the bed" ahankali ta tashi dadduma ta linke ta ijiye gefe dudda tanaso ta chanza kaya tasa na bacci saitaji bazata iyaba, ahankali kaman mai tsoro tahau kan gadon taja bargo tarufa batare data cire hijabin ba, wayansa Hamad ya dauka sai ya kunna Al'Qur'ani yarage volume but still anaji he did that because of her, he knows her heart is not just at ease, dayake kujeran aikinsa yabama gadon baya so bayansa take gani da side na fuskanshi sai kallonsa take kaman yau tafara ganinsa, "whenever she's crying she looks like a baby" nata mata yawo akai tana kallonsa yanda yake aiki yana danna keyboard da sauri da sauri gwanin ban sha'awa, tun tana kallonsa har tafara lumshe idanu hankalinta a kwance babu damuwan datakeji tanabin suran dayasa a zuciyanta. Shakur admi Sai wajen 1:30 yagama aikin yajuyo ya kalleta ya tsareta da idanu sosai she looks very beautiful while sleeping dudda tasa hijab yadade ahaka ya mike ya tura kujeran kasan desk, ahankali ya kashe komi, wardrobe yabude komi na sa na nan na Hameed aka cire dama yadauki wani long pant da farin t-shirt yawuce bayi yayi wanka he changed yafito yasa kayan daya cire a laundry basket dayaga nata yasa aciki ya tsaya tsakar dakin yana kallonta tana chan cikin gadon ta dukunkune da bargo, he's just wrapping his head around yanda yau zai kwana kusa da mace, he wants to but yakasa, juyawa yayi yakashe wutan dakin yabude kofan ahankali yafito yawuce chan dakin da aka komar dasu yabude kofan ahankali Hameed yadade da bacci hawa tasa gadon yayi yana sauke ijiyan zuciya ya lumshe ido just thinking about her har bacci ya sacesa. 💫UWA KO UKUBA?💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 2️⃣8️⃣