Kenza eBookz

Uwa ko ukuba complete by m shakur - Chapter 59

Uwa ko ukuba complete by m shakur - Chapter 59

Uwa ko ukuba complete by m shakur Chapter 59: Uwa ko ukuba complete by m shakur Chapter 59. Wlh at a point saida Ya Mustapa yafara jin tausayin Hamad cus…

3,135 words

Wlh at a point saida Ya Mustapa yafara jin tausayin Hamad cus the only thing dake dagasa daga gaban ICU dinnan is salla daidai da ruwa babu acikin shi abinci babu, babu abinda bai kawomai ba Hamad bayaci, yatashi suje office din nan ina baya tashi yana zaune gaban ICU nan yana kallon Asmeey ta glass dako motsi batayi connected to machines ga oxygen a hancinta. Ga wajen sanyi sabida AC wuraren 2 nadare Ya Mustapa yazo wajen rikeda wata yar bargo haka bamai girma ba da coffee mai zafi a hannunsa ijiye coffee yayi ya warware bargon yaduko ya yafama Hamad daya dago jajayen idanunsa da sauri dan baima lura da Ya Musty ba ya rufamai, maida kansa yayi kasa Ya Mustapa yazauna kusada shi yadauki coffee yabasa yace "have this" kin karba Hamad yayi ya girgizamai kai cus bamaya iya magana, Ya Mustapa strictly yace "wlh zan koreka from this hospital idan baka amsa kasha ba ha'a!" Ahankali yasa hannu ya amsa yayi shiru yana kallon roban coffee din hawaye na taruwa a idanunshi saiya fuzar da iska daga bakinsa mai zafi sai hawaye yafadomai dasauri yakai bayan hannunsa ya share yasake fuzar da iska batare dayayi magana ba kana ganinsa kasan zuciyansa cike yake da bakin ciki, hawaye suka sake zubowa ahankali Ya Musty yakai hannunsa yakama kafadan Hamad da karfi hakan yasa gently Hamad yakai dayan hannunsa yadaura kan hannun Ya Mustapa dake kafadansa yarike yana fuzar da iska yana wani kalan gyadama Ya Mustapa yakai hawaye na saukowa bakinsa nawani irin rawa yace "I…….I……lost….." saiya kasa magana sabida yanda abun ke masa ciwo sai kawai yawani irin juyowa ya rungume Ya Mustapa da kyau, is as if yanzu ne yake asalin kuka all those moment ba kuka yayi ba cikin wani irin murya yace "I lost my little……ba…..by….." yanda jikin Hamad ke rawa yana kukan kasan abun ba karamin ciwo yamai ba Ya Mustapa felt it sosai, bayansa yashiga shafawa, murya chan kasa Ya Mustapa yace "I know it's painful but ka dauke sa as kaddara daman Allah ya kaddara cikin bamai zama bane pray Allah yasa mai ceton kune, and just because you guys lost this baby doesn't mean bazaku sake samun another one ba, da izinin Allah zaku samu wani cikin soon ma dazaran Asmeey ta warke, I will make sure the best gynecologist ta dubata to makesure Asmeey is okay evacuation da suka mata baiji mata wani ciwo awani waje ba everything is going to be fine kaman ba'ayiba Hamadi".

EPISODE 1️⃣0️⃣6️⃣

Ahankali yace "but as a husband you need to learn how to be strong, Hamadi you are not that little boy autan gidanmu da zaka dinga yawan kuka kaman da noo! It's time yanzu kaima ka kula da naka responsibility din and be a man kaima ka lallashi family ka, look at you please Asmeey ta tashi ta ganka in this condition ai she will deteriorate, Hamad dole namiji yama kansa zuciyan maza and learn to be strong for family shi, the one in pain physically and mentally and emotionally is Asma'u cus ita aka dauke, aka azabtar, aka kwakulo cikin dake cikinta ba ahaka idanunta biyu duk wani azaba daka sani ta sha kai kawai you are feeling the pain a zuciyanka ne sabida soyayyan dakake mata da babynku imagine kanajin pain this much then how will Asmeey's pain be like?" Ya Mustapa yadanyi shiru yace "idan yarinyar nan ta tashi mu gabaki dayanmu bamuda wani effect on her but youuu! Hamadi taganka looking this messy lost da this kumburarrun idanu Asmeey will be completely shattered so put yourself together and give this poor girl the support dabata taba tunanin zata samu ba! Trust me second chance Allah yabama all of us to do better in protecting kanninmu yaranmu matanmu we had countless time and chance to save this girl but gani muke ai mahaifiyarta ne look at today, so we should do better, Hamad don't ever make mistake na neglecting matarka hold her close taji sauki kubar garin nan start life naku afresh, start all over and be the best husband to her cus she deserves it give this girl the love she's craving for, fill up that void in her heart, be that man da she will wish idan akwai hundred life time she wanna spend it with u kaji"? Gyadama Ya Mustapa kai yayi ahankali yanajin wani karfi Ya Mustapa yace "take your coffee dasafe zakaje gida wash up change and comeback okay" gyadamai kai yayi ahankali yakai coffee bakinsa yafara sha Ya Mustapa ya tsaresa da idanu. ***

Wuraren 12 sukakai gidan dan kallonta Hameed yayi tasoma bacci dan murmushi kadan yayi he's still sad but like 70% of it is gone, bude motan yayi yafito yazagayo ta dayan bangaren ya sunkuceta a firgice Zee tabude idanu hada ido tayi da Ya Hameed hararanta yayi yace "kinci kuka ba dole kihau bacci ba" boye fuskanta tayi tana kokarin sauka yace "ohh bazaki more hannuna ba dan nama daukeki bakisan nan gaba kikai ciki bazan iya daukanki ba" akunyace Zee ta shiga fizge kanta yayi dan dariya yasake kankameta yabude flat nasu yan uwanta sun gyara ko'ina na kamshi sauketa yayi she knows very well baici komiba hakan yasa tadan kalleshi akunyace tace "mezakaci? Bakaci komi ba tun safe" dan kallonta yayi cikeda so yace "make me tea akwai chicken ko idan yan uwanmu basu cinye kazan amarcin mu ba amin microwaving" duk kunya yakamata tawuce kitchen tana tafiya ahankali yabi tafiyan da kallo sai kuma ya tsaya yayi shiru sai yanzu yasami natsuwan tuna last night, Sex da dadi fa, ashe saisa Hamadi yadinga kuka, ko shima is because he's not soft like Hamadi da yayita kukan cus abun Zee badai dadi ba gaskiya saiya karayi yau yadan lashe baki ya kunna tv yatashi yawuce sama dakinsa yaje yayi wanka yasaka pajamas dark blue ya feffesa turare yana bude kofa yaga tahadamai komi anan falon sama ta ijiye kan center table Ga tea mai kamshi ga kazan tai microwaving sai kamshi yake dakinta ya kalla saiya wuce yabude kofa bata ciki but ga kayanta kan gado yaji karan ruwa da gangan yayi wajen bayin kai tsaye yabude kofan yace "Ba……" kasa magana yayi sabida ganin Zee naked ba kaya jikinta tana wanka Zee ta kurma ihu. "Wayyoooo" ta duka da gudu, wani binta da mayen kallo yayi yace "ni kidena kunyana to me bangani ba jiya eh mai Anko?" Turomai baki tayi taki dago kanta tace "kafita" dariya yayi yace "ni da gidana ake korana karna shigo wani waje"? Kaman zatai kuka tace "ba kyau magana abayi fa" kallon gabansa yayi yace "ai ni ban shigo bayi ba" sai kawai Zee tafashe da kuka yayi dariya yace "tohh yakuri fito musha tea tare" ashagwabe tace "naci abinci gidan Mamie" dan shiru yayi yace "okay gama kizo dakina" maida kofan yayi yarufe mata yafito yazauna yasake kunna tv yazauna yanashan tea yana karkadan kafa yana kara kallon ko'ina hmmm nayi aure fa yanzu nima, look at the way nashiga bayi matana na wanka I can do anything agidan my house is so fine yana maganan sai murmushi yake shi kadai, tass ya shanye tea kazan bai cinye ba Zee tabude kofa tafito ahankali sanye da hijab kanta akasa tace "gani Baby" wani murmushi yayi yace "je dakina I'm coming lemme clear inda naci abinci" ahankali ta tako wajen tace "I will clear it" hannunta yakama yace "nope it's time for bed je dakina" gyadamai kai tayi tawuce ahankali ta shiga dakinsa gabanta sai faduwa yake bataso yamata komi wlh chan karshen gadon ta kwanta taja bargo ta rufa kusan 10min tajishi yana kashe wuta da komi yashigo dakin yakalli gadon tarufa harkan yayi murmushi yashiga bayi brush yayi yayi using mouth wash yafito yadan dauki wayansa ko zaiga any miss call na yan uwansa maybe Asmeey ta tashi amman babu ijiye wayan yayi yacire kayan jikinsa duka Gabansa yamike yanada moderate dick baka mai katuwar kai yahayo gadon yana kashe musu wuta ya matso dab da Zee yarungumeta yace "why hijab" kawai yadagota ya zare hijabin yacire batai musu ba hannu yakai yazare riganta shima batai musu ba kawai saiya koma ya kwanta yawani irin rungumeta murya chan kasa yace "Zainab" murya chan ciki tanajin bala'in son mijinta tace "uhmm" ahankali yace "ina sonki! Thank you for yesterday! Allah miki albarka" kankamesa tayi sosai murya chan ciki tace "please Baby karkamin komi yau zafi nakeji sosai" dan shiru Hameed yayi yace "sai yaushe toh?" Ahankali tace "kabari gobe" murya chan kasa yace "abukace nake sosai" shiru Zee tayi kirjinta na bugawa, murya chan kasa yace "inada sha'awa mai karfi! The only days dazan iya hakura bazan sadu dakeba are al'ada days but I can't see you nabarki saikace ban sonki, adan bani kadan eh Mai Anko"! Turo baki tayi wai shi Hameed in every moment sai yayi tsokana tureshi tayi zata juya yawani kamota yana rike mata boobs yace "wayyoo ashe haka matana keda nonuwa! Kajisu kaman puff puff" wlh saida Zee tai murmushi tashiga tureshi yawani matsa nonon suka shiga kokawa yana gurzan nonuwanta saida Zee ta natsu tace "ashhhh" kaman jira yake yawani fizge boobs din yatura abakinsa yanasha ba wasa kaman zatai kuka yana ijiyan zuciya yashiga hawa jikinta sakin boobs din yayi yadago yayi addu'a sannan yahada bakinsa da nata kafin yashiga kiciniyar shiganta wlh zafi kuka tafara amman Hameed saida yashige yahau sex da ita bakama hannun yaro ya rude, dole Hamadi ya rude Hamadi da daman bai saba da dadi ba yaji sex dole ya haukace kambu kusan awa biyu yayi yana sex din yayi two round sannan yashiga lallashinta sukai bacci ta wahalu.

EPISODE 1️⃣0️⃣7️⃣

Da asuban fari Ya Mustapa da kansa yatuka Hamadi yazo gida yayi wanka cus yaron can't drive da kansa ya chanza kaya zuwa riga da wando mai bala'in kyau fuskanshi yadan saki yayi kyau idanunsa suka dan washe kadan shima Ya Mustapa yayi wanka Mamie tabama Ya Mustapa abinci da komi da komi a basket suka sake komawa hospital suna hospital din nan.

Wajajen 12 Hamadi na zaune awajen yaga hannun Asmeey yayi motsi dawani irin sauri yamike tsaye yayi jikin glass door din yana shouting Doctor Doctor! Wani babban consultant yataho da nurses yaga sun shiga ciki sai glass din yakoma in such away baya iya ganin ciki da gudu Hamadi yashiga ciro wayansa yakira Ya Mustapa saiga Ya Musty shima yazo yashiga kusan 25min aka bata aciki chan saiyaga dukansu Doctors din da nurses sun gunguro gadon Asmeey an fito da ita daga ICU din idanunta biyu tarrr abude dabazaka tantance metake kallo ba, an cire mata oxygen, dawani irin gudu Hamad yabisu yakasa daurewa yace "Husnahhhh!" Wani daki aka bude private room na single occupancy aka shiga da ita Hamad yashigo dakin da gudu ya tsaya jikin kofan yana kallon tsohon Doctor daya duka yadan smacking kumatun Asmeey kadan yace "Asma'u can you hear me? Say something"? But shiru Asmeey batai magana ba tana kallon sama, dagowa yayi yakalli Ya Mustapa saiyayi rubuce rubuce yabama Ya Mustapa yakarba nurse tamata fixing another drip sannan Doctor da ita suka wuce suka fita dawani irin sauri Hamadi yazo wajen Ya Mustapa yace "Yaya me akace? Why is she not talking and looking at dsame place?" Kallon Asmeey Ya Musty yayi sai kawai yakama Hamad yabisa suka fita waje yarufo kofa suka tsaya awajen anatse yace "mind wat u will be saying agabanta she can hear everything she's just in shock ne! Zataga a phycologist and she will be in admission for now prior to sanda zata dawo daidai but for now she's out of major danger akwai magungunan da Gynecologist dinta yarubuta I will get them bari nasanar dasu Mamie go and talk to her"

Gyadamai kai Hamad yayi ahankali yayi shiru sai gently yabude kofan yashiga ciki yana tafiya ahankali yakai har gaban gadon ya tsaya awani irin hankali yana kallon Asmeey sama take kallo har yanzu gashi idanunta sunyi fari kal sosai tadan bude baki kadan yawu na dalalowa ta wajen yana sauka akan filon dake kanta yanabin kumatunta, she looks like someone dakeda matsalan kwakwalwa, wani abu Hamad yaji ya tsayamai awuya kasa daurewa yayi yaji kuka yazomai dasauri yakai duka hannayensa kan fuskansa yafashe da kuka saikuma yajuya mata baya dasauri nobody will understand how heart breaking it is kaga a happy child uwarta makes her life so miserable! Azaba kala kala! Tabo ajiki!, Takusan cin maganin bera! An mata azaban cire ciki, she almost lost her life now look at her like a psycho irin yaran nan dake kama da imbecile, shi kadai yasan meyakeji he wish he can take all her pains away da kyar yakai bayan hannunsa ya goge fuskansa sai yazo wajen gadon yana kallonta, hannunsa yakai dake rawa sosai gefen bakinta yasauke ahankali yana share mata yawun idanunsa nakara tattaro da hawaye yanda yake sharewa another set na saliver na fitowa kawai saiya kasa rike zuciyansa he just hugged her daga kwancen ya manna fuskansa jikin kumatunta ya kankameta he's trying, he really is, he's trying with all his will ,strength power yadaure yakasa yakasa his heart is weak, and is breaking more and more and more ganin matarsa ahaka, murya chan kasa yace "I love you soo much Husnahhh! I love youuuuuu!" Yakai hannunsa yana kama hannunta da ba drip akai yakawo yarike ya manna gefen face nashi yana wani irin ijiyan zuciya yace "fight for me Asmeey! Don't give up on life kinji! We will get through this together! We will! It's not over Asmeey! I'm still here and I love you now morethan I've ever did! I love you moreeee and moreeeee and moreeeeeeee! Asmeey fight for me! This is not you! You are a strong girl Husnah and Hamad dinki is here for you! Don't give up on life! I'm here for you! You're my entire world Asma'u karkimin haka dan Allah dan Allah Asma'u! I'm here just look at meeeeee!" Yadago kansa da rinannun idanunsa yana kallonta amman yanda take haka take daura kansa yayi akan nata yana wani irin sauke ijiyan zuciya murya mai raunin gaske yace "I will never ever leave your side! I will be here! I will never give up on you ko shekara nawa zaki dauka! I'm here Asmeey! I'm here Mrs Hamad! I am!" Yadan daura bakinsa akan nata kafin gently ya manna mata kiss ahankali ya kankame hannunta yana kallonta, saiya saki hannun yamike yataba aljihunsa yaciro handkerchief yana goge mata yawun ya gyara mata kwanciya yana gyara kanta akan pillow yasake kallon fuskanta yanda take ahaka still kaman ba yanzu yagama goge mata yawuba another one na gargarowa sai yaji kuka kuma but yadaure ya share fuskansa da sauri yana sake goge mata yana sauke wani kalan heart breaking ijiyan zuciya still saliver fitowa yake kawai yasake fashewa da kuka wlh he can't do this! His heart is breaking seeing condition na matarsa, how is he going to muster this courage? How? He loves Asmeey sosai da seeing her haka is killing him and eating him up, shi ciwon yadawo jikinsa ita ta warke ya yarda.

WAYYOOK HAMAD😔🥹😭 EPISODE 1️⃣0️⃣8️⃣

Knocking kofar akayi Hamad yadago kansa da sauri yana goge fuskansa wasu nurses guda uku suka shigo rikeda abubuwa a hannunsu tace "Sir step outside, we want to change d patient" kallon Asmeey Hamad saiya gyadamusu kai yabude kofa yafita, kusan 15mins suka dauka sannan suka fito, Hamad yakoma dakin da sauri, kaya yaga an chanza mata yaga few drop na blood maybe harda pad, tissue dayagani adakin ya dauko ya goge komi, sannan yadawo yazauna yana kallonta saikuma gently ya matso saitin kanta yana shafa gaban gashinta anatse yashiga karatun Al'Qur'ani kira'ansa mai bala'in dadi yanayi yana share mata yawu, there's nothing verses of Allah can't cure, kome meke damun Asmeey he believe ayoyin Allah zai bata natsuwa azuciyanta, yabata internal peace and serenity.

Shigowa hospital kap family sukayi, Baba, Abba, Kawu, Mamie, Ammi, Ya Aya, Ya Aysha, Ya Ramla, Ya Abdullahi, Ya Faisal, Ya Hameed, Munir sai Ya Mustapa, the only reason dayasa akabarsu is sabida Doctor Mustapa ne cus hospital din don't allow plenty people to visit patient dsame time, suna kaiwa gaban kofan dukansu suka jiyo kira'an Hamad dudda bada karfi yake karatun ba but they could hear him, tsayawa gabansu Ya Mustafa yayi yace "listen to me dukanku, especially ku su Aya" yanuna su ba wasa yace "the Asmeey u all will see now is not Asmeey dakuka saba da ita, she's a sick Asmeey, kome kuka fadi tanaji but kawai she's not responsive ne, dan haka don't cry agabanta or scream or shout she's very aware of wat is going on around her kuka daga mata hankali will only make condition nata bad she can stay like this forever but with support naku ta hanyar nuna mata you guys are strong happy kuna sonta da sauransu she will fight and snap out of this shock mental state datake ciki, please Allah duk wanda yayi kuka saina korasa baya kara zuwa this hospital Mamie harke fa Baba harkaima" dan murmushin karfin hali duk sukayi suka gyadamai kai but kagansu u will feel like crying for dukansu, dan ijiyan zuciya Ya Mustapa yasauke sannan yajuya yayi knocking kofan dan dakatar da karatun Hamad yayi yakalli kofan ya goge mata baki daidai yabude kofan, ganin Yan gidansu yasa anatse Hamad ya tashi daga gadon yasake goge mata baki yakallosu, dukansu shigowa dakin sukayi Ya Mustapa yamaida kofan yarufe dukansu suka tsaya chak suna kallon Asmeey Hamad yajuyo yakalleta ganin yawun yafito cus is none stop something yasake dukawa yashare mata Mustapa yazo gadon yadan duka yana kallonta, ya kunna wani karamin touch yana haska kwayan idanunta haske baya affecting nata danko kulle idanun batayi kotabi hasken da kallo kota kyafta ido ba, and he will not lie this is really a bad sign, she's none responsive, wani wicked depression dake haukata mutum ta shiga, if care is not taken she can remain like this forever dan ijiyan zuciya yasauke da baimasan yayiba irin wanda ke nuna he's worried like seriously worried and kowa na kallonsa Ya Mustapa da shine hope nasu looking this worried da lack of hope akan Asmeey sai Ya Aya kawai tayi wajen kofa tana daura hannayenta akan bakinta tafice Ramla ma tabita tafita, Ammi ma kawai saita fice, Hamad yajuya kawai ya goge hawayensa da bayan hannu somehow he read and understood expression na Ya Mustapa and In sha Allah matarsa will not remain like this forever! Allah nada kirki! Allah is kind! Allah is merciful! And Allah is healer! He trusts in Allah! Yasan Allah baya bacci for all wahalan da yarinyar nan tasha in all 21yrs na rayuwanta yasan Allah bazai barta hakaba, Asmeey will get better.

Readers Also Read