Kenza eBookz

Uwa ko ukuba complete by m shakur - Chapter 61

Uwa ko ukuba complete by m shakur - Chapter 61

Uwa ko ukuba complete by m shakur Chapter 61: Uwa ko ukuba complete by m shakur Chapter 61. Bude idanu tashigayi kwance taganta akaman police station bayan…

3,160 words

Bude idanu tashigayi kwance taganta akaman police station bayan counter akasa da sauri ta zabura ta tashi macen dake wajen tace "ahh Mrs Saraki kin tashi" dasauri Mom tace "Meya sameni Matter?" Kallonta Matter tayi dan sunsan Mom tace "wasu yan Fulani suka kawoki wai an ganki wasu yan keke napep sun wurgoki a sume"? Arude Mom tace "ina wani bakin leda haka da handbag dina?" Dasauri matter tace "ke kadai ce har agogon da dankunne sun cire miki ke harda takalmi ma just ke kadai aka kawo but we are investigating it" faduwa gaban Mom yashiga yi tace "Innalillahi my gold money! Wayyyooo I need to go to the bank nai blocking account dina please matter bani takalmi da aron 1k" Mom nabasu cin hanci so matter batai musu ba tabata wani slippers da 1k Mom ta karba tafito aguje mata na binta da kallon tausayi Mom tawuce tahau machine ta tafi gt kafin tai blocking account tace aduba mata wlh an cire duka kudin account dinta tass da atm card nata balance dinta 0 kuma tanada 2m, suma Mom takusan yi aka taru akanta da kyar ta ita bayani akace ta POs suka cire kudin menene menene da kyar Mom na layi ta tafi UBA shima an kwashe yar 1m dinta biyar bata magani yanzu, ba waya bakomi yan zobunan hannunta da agogo da takalmjnta mai tsada an kwashe ina zata fara samun wani kudi da zamatasai waya? "Innalillahi wa innailaihi raji'un!"

Daga jiya zuwa yau Allah is just stripper her off all her privileges one after another! Jama'a muji tsoron Allah! Billahillazi kome kikeda shi bazai hana Allah ya karbe komiba in a second dan shine yabaki! Leave life carefully and avoid cutar dawani, Allah na yafe laifin dakamai but baya yafe laifin dakama wani har sai wanin ya yafemaka.

Wait did u all see how Mom lost everything in matter of hours??? Muje zuwa! EPISODE 1️⃣1️⃣3️⃣

Hamad yayi baccin daya dade baiyi kalansa ba bini bini Mamie na shigowa ta dubasa tasan harda jetlag, sai wajajen 2 na rana yatashi afirgice agogo ya kalla sannan ya mike da gudu yafada bayi yafito ya shirya cikin kananun kaya yasaka jacket da p-cap yafesa turare yafito zaune yaga Mamie afalo tahada komi dazasukai hospital tana kallon tv data kunna itama ta sanya katon jacket tayi kyau, sauke kansa kasa yayi da sauri tace "muje toh tunda ka shirya" gyadamata kai yayi yataho yadauki abubuwan suka wuce kofa suka fito driver yajasu sai hospital.

Ya Aya na zaune da ita adakin tayi wanka ta chanza kaya taci abinci dan she request for food an kawo mata ga Asmeey na ayanda suka kawota ba change ga Al Qur'ani na playing Mamie tace "kinci abinci?" Gyadama Mamie kai tayi tace "eh nace chicken soup" ijiye komi Hamad yayi yadan juyo ya kallesu ganin suna hiransu saiya zauna bakin gadon yasa hannunsa ta karkashin bargon da aka rufa mata yakama hannunta yarike yana kallon fuskanta yakai dayan hannun yana share mata lips yayi shiru yana kallonta bayako kyafta idanu daga Mamie har Ya Aya na kallonsa. Yana ahaka aka bude kofa wata baturiyan Dr yace "Dr wanna see you Mr Hamad Hussain" gyadamata kai yayi yasaki hannun Asmeey yatashi daga gadon yaduko yasake share mata baki yadan tsaya yana kallonta kaman karya barta sannan yajuya yafice Ya Aya takalli Mamie, kasa daurewa tayi tace "Mamie wlh Ya Hamad yana son Asmeey, in all of this abubuwan dake faruwa soyayyan dayakema Asmeey kawai ke kwantar min da hankali" murmushin manya Mamie tayi tanuna Asmeey tace "kinga mara kunyan yarinyar nan nawa itama haka takeson mijinta" murmushi Ya Aya tayi saikuma hawaye suka cicciko idanunta Mamie tace "kin manta abinda aka fadi ko?" Dan huci Ya Aya tayi takai bayan hannunta ta goge fuskanta tass sannan ta rage murya tace "Mamie har abada wlh banjin zan iya yafewa Mom ba! Mamie na tsani Mom sosai! I hate her with passion, she did all of this to this girl sabida wani mahaukacin dakikin dan iskan yaro!" Tai shiru zuciyanta na tafarfasa cus Munir yagaya musu komi saikuma Aya tafashe da kuka tace "Mamie me Mom zatayi da mutumin dayaso batamin rayuwa? Dayaya nai escaping Allah ya kubutar dani? Mamie Fawaz nada bad history tundaga kan yimi yan aikinsu ciki, shi kawai iskanci yasa agaba kowa yasani, how could she have something with him and still tanason hadasa da Asmeey, kishi take da Asmeey yarta? Dahar tanason kashe yarinyar? Such type of woman is not worthy of being my mother!" Aya tai maganan ahankali murya chan kasa tace "growing up matar is always harsh batason yara na mata gum body, she's strict tanaso muyi karatu, but during Asmeey tsanan was too much! Is just too much ashe is all because of that evil man! Ai gata gashi bazata kara ganina ba arayuwanta, saidai Aysha which itama nasan ta yafe Mom, Munir kam kawai tsoron Allah ne da yaron nan zai iya harbeta yasami dama" Aya tai huci zata kara magana kawai Mamie saita rungumeta tana patting bayanta cikeda so tace "ya isa Aya! Just forget everything! Let's focus on Asmeey kinji". EPISODE 1️⃣1️⃣4️⃣

Office na Doctor Hamad ya shiga Dr ya nunamai kujera ya zauna, cikeda girmamawa Dr yatashi ya kunna wata yar TV na office din yatashi wasu hotuna haka kaman na xray ko scan suka bayyana a screen din Dr yace "this is your wife's cervix, this are ovaries, this is her fallopian tube, and this is her vagina" yakalli Hamad dake kallon screen din sosai, anatse Dr yace "everything seems okay, all the organs are fine no any damage" ahankali Hamad yace "can she get pregnant again Dr?" Murmushi Doctor yama Hamad yace "absolutely yes! I must say whoever did the evacuation must be an experienced Doctor, and he was careful cus that's the only explanation for not having any damage organs" dan ijiyan zuciya Hamad ya sauke ahankali yace "Alhamdulillah" saikuma yasake kallon Dr, Doctor yace "u can ask any question if you have" dan sunnar da kansa yayi saikuma yashafa kansa yadan dago kansa ya daure sosai yace "ahhhhmm how about interc….." sai yakasa karasa maganan yasauke kansa kasa kalman namai nauyi, Dr yadanyi murmushi yace "you mean if she's fit to have sexual inter course?" Gyadamai kai Hamad yayi, Dr yace "as her gynecologist the answer is absolutely yes! She's okay! She's healed! Everything is perfect fine and back to the way it use to be before! So she's fit for sex once she's back to normal" gyadamai kai Hamad yayi Dr yace "you will see her psychiatrist tommorow noon" gyadamai kai Hamad yayi yamike tsaye ahankali Dr yabasa hannu suka gaisa yace "don't worry much! You wife is gonna be absolutely fine" dan murmushi kadan Hamad yayi yace "thank uuu" yawuce yafita daga office din yakoma room nasu Mamie tace "me akace Hamadi?" Ahankali yace "progress report nata aka fadamin saikuma gobe psychiatrist dinta zai gani by 12 na rana" Mamie ta gyadamai kai yawuce wajen gadon yazauna. Sai 10 nadare Mamie takadashi yatashi su tafi shida Aya cus Aya tagaji tashi yayi suka wuce suka tafi dakin da Mamie tazaba musu yakai Aya adan kunyace kansa na kasa yace "if you need anything call me inachan dakin" murmushi Aya tayi tace "wanka kawai zanyi nai bacci nagode Ya Hamad nagode, Allah ba Asmeey lafiya" ahankali yace "Ameen" yawuce yafita daga dakin yarufe mata kofa. Yawuce tasu dakin maida kofa yayi yarufe ya danna lock again kayan jikinsa yarage yawuce bayi yayi wanka yadauro alwala yafito shiryawa yayi cikin jallabiya ya shimfida dadduma yahau salla na addu'o'i dayakema Asmeey sai kusan 2 yatashi yacire jallabiyan yahau gado yayi shiruuuu kafin ya lumshe idanu moment nasa da Asmeey na fadomai apart from first and second sex nasu the 3rd one wanda yayi rannan dazaiyi tafiya na dawomai a brain duka duka 3times fa yayi sex but they were all so beautiful and memorable in his heart and he wants them again, hannunsa yakai yakama gabansa daya gama mikewa yayi wani wahalalen ijiyan zuciya before kwata kwata baida sha'awa but yana aure especially sanda ya sadu da ita shikenan komi na jikinsa ya chanza, da kyar yayi rayuwan gidan nan he was happy zai koma gida bikinsu but gabaki daya bai samu yayi ba, ga January nan yakare gobe 1st of February, rabonsa da sex tun 17th of October last year, he's very horny, yasake fuzar daga ijiyan zuciya yatashi ya zauna yarasa inda zaisa kansa yayi tagumi sha'awa na damunsa, bayi yashiga duk sanyin da akeyi haka ya kunnama kansa ruwan sanyi yafito ya kwanta but abin yasake tashi juye juye yashiga yi agado yana wani irin nishi yayi ruf da ciki ya kifa kansa a pillow yasaki kuka ahankali ya danne gindin sosai agado yace "please Asmeey wake up soon! I need uuuuu" shidai baisan tayaya and tayanda bacci yadaukesa ba yatashi da asuba yaga yabata gadon ko mafarki yayi oho bedsheet ya chanza ya kai wannan bayi yasa washing machine yayi wanka yazo yayi salla yasake kwanciya yakira Mamie….. EPISODE 1️⃣1️⃣4️⃣

Yau 28th of February. Tun bayan first week of zuwansu yakoma aiki, karfe 4 yake tashi daga aiki zai taho hospital sai 10 nadare zai wuce gida da Ya Aya, Hamad yarame, suma chan gida an damu ganin yarinya taki dawowa daidai. Hamad ga damuwan Asmeey ga sha'awa na neman hallakasa so dayawa yanaso kodan kwanciyane ma yayi a gadon yadan tabata ko yadan taba boobs dinta ko zai sami natsuwa cus condition nasa is not even funny yanzu kaman he's loosing his mind tsabaragen sha'awa, kuma yanzu yana kamasa anytime anywhere not just da dasai dare yazo kwanciya, gashi su Mamie da Aya kullum suna tareda ita lallabawa kawai yake dakuma azumi, kuma duk uban matan office nasu da kalan kayan dasuke sawa baitaba jin sha'awan wata ba the only mutum dayake sha'awa arayuwansa is Asmeey! Ko yana cikin sha'awa ita yake gani! Yana cikin sha'awa moment nasu da sex nasu yake tunawa, gashi bai iya Mastubation ba, wahala yasa wata rana ma ya gwada yi kozai sami sukuni but yakasa.

Yau yana zaune a office aiki yake da system dinshi Mona tai knocking ta shigo tana sanye dawani mini skirt da yar riga mai kama da singlet rikeda wani file tace "the files you asked for" tamikamai files din, hannu Hamad yasa ya karba batare daya kalleta ba tajuya tafita daga office din kawai gabansa yakada yatashi kifa kansa yayi a table ya harde kafafunsa yafara huci hannayensa nawani irin shocking sunamai rawa, cikinsa yawani murda kai zai mutu fa da kyar yatashi wayansa yadauka yajuya yarufe blinds na office nasa karma a hangosa yashiga bathroom nasa na office din yarufe kofa yaduka jikin kofan jikinsa narawa he don't know wat to do the only person that comes to his mind is Ya Mustapa he needs to talk to him karya mutu, dialing number sa yayi a ringing na uku Ya Mustapa yadauka cikin wannan muryan natsuwan nasa da manyance da datttaku yace "Hamadi! Ya kuke?" Jikin Hamadi rawa kawai yake belt nasa yashiga cirewa sabida yabude wandon abun yafito cus idan baiyi hakaba akwai matsala sai wani irin nishi yake, anatse Ya Mustapa yace "Hamadi!" Murya chan kasa Hamad yace "Yayaaaaa!" Excusing kansa yayi yashiga office dinsa ya maida kofa yarufe yasami kujera yazauna calmly yace "menene? Wat happened? Wani abu yasami Asmeey ne?" Girgizamai kai Hamadi yayi alamun a'a cikin muryan dake shaking yace "n……no" Ya Mustapa yace "toh why are you crying meya sameka"? Wlh yarasa inda zaisa kansa kawai yasakinma Ya Mustapa kuka ba kakkautawa, wahala da azaba sunmai yawa, Ya Mustapa yayi shiru today is Friday yasan yaron nan around this time agarinsu yana office, did something happen a office ne hakan yasa gently yace "wani abu yafaru a office ne?" Girgiza kai yayi da kyar yace "I…can't…sleep Yaya….." cikin voice na kuka yace "I……..is…..disturbing me anytime…anywhere…my body will be shaking kaman zan mutu" shiru Ya Mustapa yayi dudda he's crying maganan na breaking but somehow he put everything together and understood wat yaron is trying to tell him dudda bawai yafadamai directly bane calmly yace "kana azumi?" Gyadamai kai yayi yace "almost everyday ina yi…….nothing works" yafadi murya ciki ciki, ahankali Ya Mustapa yace "daka dawo naija bakayi bane?" Girgizamai kai yayi yace "n………no…." Ya Mustapa yayi shiru that means tun kafin yayi tafiya rabon da yaron nan yayi wani abu, for yara irinsu Hamad daman haka ne dazaran sunzo sunsan sex shikenan body system nasa ke chanza wa ma, he even tried yayi hakuri ma ace tun October this is February, ahankali yace "kana ina yanzu?" Maganan sa this time baya fitowa ma sosai yace "bayin office!" Shiru Musty yayi saikuma chan anatse yace "idan you can not hold it any longer zaka iya zuwa ka sadu da matarka fa! Ko mahaukata ana saduwa dasu balle Asmeey da she's only in shock! Please kafin wani abu yaje yasameka bawai wata matar gareka ba she's all you got, kaje ka sadu da ita ahaka kaji! Kagama clean her up!" Murya chan kasa yace "Mamie and Aya are all there!" Ya Mustapa yace "I will call Mamie now suje gida yau, tunda yau Friday kaika kwana da ita su suje gida, haba abin is too much for you! Stop crying! Idan akwai ice a fridge put it on your boner it will go down okay" gyadama yayansa kai yayi yay shiru, Ya Mustapa yace "zan turo maka sunan wani magani kaje ka siya kasha cus u can't be sleeping up and down with a patient a sick bed ba, idanma hospital din suka gane za'a hanaka but just for today na yarda kayi sabida jikinka yadan natsu kaji ko". EPISODE 1️⃣1️⃣6️⃣

Gyadamai kai Hamad yayi yana wani irin ijiyan zuciyan pains da Ya Mustapa na iya jiyosa ko ba'a fadamai ba yasan cikin yaron na ciwo and he's having blue balls kawai saiya katse wayan yace "I will call you later, kasa driver ka yakaisu gida" inama yaga karfin dazai tashi yafita yaje office yabude fridge yadauki ice, yakai good one hours sannan yasamu abun ya kwanta yatashi ya wanke fuska yafito bakin glasses nasa yasaka yacigaba da aiki har 4 yayi salla yafito suka wuce hospital.

Zama yayi bakın gadon bama ya iya kallon jikin Asmeey banda fuskanta Mamie sai kallonsa take tanajin nauyin tamai maganan da Mustapa yamata kan suje gida zai kwana da matarsa shima kuma Hamad yanajin nauyin musu maganan koba komi Aya na wajen akwai that kunya and regard he has for yayar matarsa wlh har 10 yakasa maganan itama haka Mamie hakan yatashi yace "saida safe Mamie" Aya tace "Mamie saida safe mezan dafa nakawo miki?" Mamie tace "shinkafa da wake mai da yaji wlh nagaji da abincikansu" Aya tai dariya Hamad yawuce yafita Ya Aya tabisa abaya. Mamie tayo alwala tazo ta shimfida dadduma tai salloli har wajajen 2 tanakan dadduma saita taso ta linke dadduman instead of taje kujeran dakin dake komawa gado sai tazo wajen gadon tana kallon Asmeey dataga idanunta abude suna kallon sama yawanci tana bacci tana rufe idanun abakin gadon Mamie ta zauna tana kallonta tace "yarinyana kin tashi?" Saitai shiru tunda take kwana da ita idan Asmeey tarufe idanu ariund 8 nadare sai 8 nasafe ko 7 take bude idanu, Mamie takalli drip na abincinta tace "ko yunwa kikeji?" Takai hannu ta taba cikinta, tace "ko sanyi kikeji Asmeey na?" Ta gyara mata bargo takai tsumma ta goge mata baki Mamie tai shiru tana kallonta tace "Allah yabaki lpy Asma'u!" Shiru Mamie tayi tana kallonta kafin ahankali Mamie takai hannunta tadaura kan gefen fuskanta tai shiru murya chan kasa Mamie tace "Asmeey nasan how painful life has been to you! I know you feel gwara this state dakike ciki yanzu daki dawo daidai kicigaba da rayuwa cus wat exactly are you living for? Mahaifiyarki ta tsaneki and the only beautiful little gift da Allah ya baki tarabaki dashi your little baby" Mamie tadanyi shiru tace "to wat are you living for?" Mamie tayi shiruuuuu tana kallonta, ahankali Mamie ta shafa kumatunta tace "Asmeey don't live for me! Don't live for Abba, ko Baba, ko su Aya, ko kowa ma, I want you to live for one person!" Mamie ta nuna yatsanta guda daya tace "this one person I think he deserves to live with you Asma'u! Sabida halaccin sa! Dakuma kaunar dayake miki" Mamie tai shiru hawaye na cika idanunta ahankali Mamie tace "Asmeey inasonki sosai wallahi tallahi" tadan fuzar da iska Mamie takasa daurewa kawai tafashe da kuka sosai tace "Asmeey inason Hamadi! Ina matukar son yaro na! And I'm gradually loosing him! Karkima d'ana haka Asma'u ki barsa zai haukace! Yarona na sonki Asmeey yana sonki da duka rayuwansa knowing u are alive shine ke basa karfin rayuwa ma, Asmeey come back for my son dan girman Allah kar wani abu yasamesa karya haukace, Hamadi tun yana yaro ba kaman sauran yara bane, alot of people call him mara lafiya, mai tabin hankali da sauransu sabida yanayinsa, wlh yarasaki zai haukace, I don't want to loose my son Asmeey" Mamie tafashe da kuka sosai tace "bayacin abinci baya bacci baida natsuwa ga damuwa Asmeey kin dandana menene kaunar d'a ina matukar kaunar Hamadi ya isa haka come back for him kuyi rayuwanku tare komi yayi farko zaiyi karshe no one will hurt you again, Asmeey Hamadi zai haukace sabida ke! For the sake of soyayyan dakuke ma juna come back for him kinji"Mamie tafashe da kuka sosai ta duka ta rungume Asmeey tarasa yanda zatayi ita karan kanta damuwa yamata yawa, machines din da aka jona Asmeey dasu taji sun shiga kara dawani irin sauri Mamie tadago da kanta takalli Asmeey rawa taga jikinta yafara da kafafunta da hannayenta harda bakinta dasauri Mamie tayi ihu. "Docto……" dakin taga Doctors kusan uku sun shigo da nurses, nurse daya tacema Mamie come with me Ma'am. Mamie arude tana kallon Asmeey dake rawa tace "wat happened to my daughter? Tell me" nurse din takama Mamie dake kuka tace "calm down, allow Doctors to see her first he will communicate with u come with me" takama Mamie data dauki waya tafito da ita wajen dakin Mamie ta zauna jikinta na rawa tarasa mezatayi sai kawai tai dialing number Hamadi Hamad na zaune kan dadduma wayan dake hannunsa yanzu tahau kara faduwa gabansa yayi sosai yakai hannu ya dauka ganin dayan number sa ce ta wajen su Mamie da gudu ya dauka yana mikewa tsaye kafin Mamie tai magana yace "Mamie! Meya faru?" Daurewa Mamie tayi tace "Asm……kazo Hamad?" Katse wayan kawai yayi gabansa na faduwa sosai yazarı kaya ya chanza yasaka coat yafito yayi wajen dakin Ya Aya yana knocking ta taso itama tana kan dadduma tabude kofan yama kasa magana kawai yajuya taklami kawai ta zura kan dadduma tabisa suka sauka kasa baida license na tuki but yaja motan nan cikin 10min sukakai hospital tsabagen gudu. EPISODE 1️⃣1️⃣7️⃣

Readers Also Read